Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

son ki, amma kallon da ya miki yau ba
zan? manta da shi ba har abada. Deeda,’ ba zan
jure ganin wani yana son abinda nake so ba fiye
.da komai a rayuwa .ta. 'Idan Ibrahim ya Sake
wannan kallon zan cire masa idanu". Ya fada
yana huci, idanun sa sun juye.
Deeda hankalin ta 'ya tashi, ba ta taBa ganin
Sabeer haka ba. . ' ' ' “Ta matsa gare shi, ta
jawo‘ shi jikinta tana shafar 'sa mar yaro. .
"(Relax) Sabeer, kwantar da hankalin ka, ba
abinda zai faru.‘ Abinda. kake' tunani ba' haka
bane, Ibrahim Sister yake so, ita ce‘ matar sa ba
ni ba, ka cire wannan tunanin a ranka". ‘
Ya rungume ta, Wasu hawaye masu
zafi suka zubo masa, -yace, ,. "
"(Please) _Deeda ‘ko ba kya sona karki rabu'
dani, ba zan jure ganinki. tare da kowane, irin
namiji a‘ duniya ba. (Please)- . Deeda, (be with
me)". . ,
"(I will) Sabeer, insha Allah. _, Kwantar
da‘hankalin ka". -
Ya dago kai ya. kalle ta, "Na‘ yi alqawari zan
zama irin‘ mutumin da kike so, (I will'be' kind of
man that you will fall in love with)".
Hawaye ya ciko mata ido, ta kwanar da kanSa a
jikinta, ta-ce. ; ‘ _ _"Na ji Sabéar, zan‘ kasance
tare da kai". . ' 1
-Kalaman ta ya sa ya ji ,sanyi'a 'ransa, ya. dada
rungume ta yana shakar . sonta', yayin da ta
faShe da kuka tana tansayin sa. ."Me' yasa kake
sona; da yawa haka ‘ Sabeer? Ni bakowaba, ni ba
komai ba, ni ba 'yar boko ba, ni ba 'yar gaye ‘ba.
ba abinda
na baka sai .wahalar zaman Kauye, a halin yanzu
bani da zaBi daya'wuce in bika mu koma BIRNIN
GAYU. Tunda har ka iya Zuwa ka zauna,a’_
duniya ta, Zan maka
yadda. kakeso nima zan' bika duniyar aka, in;
rungumi dukkan_ rayuwar da ke cikinta, kamar
yadda ka rungumi nawa"; '
,Da Wannan tunani ta ja Shi suka koma ciki,
zuciyar su cike da Kaunar juna. Yayin data yanke
hukuncin nuna masa irin Kaunar da take masa. ‘
-
., Tun 'ranar da ’ Sabeer ya fara taimakawa
Tasalla ta haihu, Wanda yaron sunanshi aka sa
masa ya zama .duk‘ 'Wani .mai matsala kauyen
na rashin lafiya zai taho 'wurin sa; don haka ya-
maida Kofar gidan Inna kamar wani dan karamin
asIbitin sa. Tebur ‘da 'kujera" ya'nema a , gindin
biShiya tare da manyan tabarmai
aka shimfid‘a, haka yake -'zama ‘da (ste‘
thoscope) a 'wuyan' sa, . da "kuma (Digital
thermometer) :ga_ kuma kattin kwalin‘ magani a
gefen sa, duk Wanda ya duba in dai ba Wani
babban ciwo ba ne sai ya bashi maga'ni ya tashi,
layin mata daban, na yara daban, -na‘ maza
daban, har allura “yake ‘musu in ya kama. In
kuwa ya lura babban ciwo ne,haka zai tara
sunayen su ya shiga gari ya yi waya asIbitin su
ya turo su don a duba su dakyau». . '-Wannan
shine sabon aikin da Sabeer daya samawa kansa
ba ' shi da hutu, k0 dare k0 rana. ba ya gaze
taimakawa ama'ar Kauyen, ya duba laflyar su Ya
kuma basu shawarar abinda ya kamata. su yi.
Magani. kuwa Ibrahim ke turo masa akai ‘ akai,
daga sun kare. Wasa gaske Sabeer ya' Kware a
harka‘r. aikinsa, 'ya kuma .rungumi aikin -‘
hannu bIbbiyu, ‘yana taimakawa, ,jama'ar
Kauyen ba tareda gajiyawa‘ba.
. Da safe Deeda zata wuce makaranta, shi kuwa '
ya tsaya. .duba, marasa, lafiya Wani lokaci‘ inya»;
gama da. wuri' da mutane, sai ya 'WUCe -
makaranta wurin Deeda, tare 'za su karasa. Ya
dan yi wasa- da dariya da yaran,?ya shiga-cikin
ajin‘” ‘ - yayila zolayar Déeda, in ya gaji; ya taya
ta" koya musu, yayin da dama darasin‘._farko a
fannin" Boko to sunan “Deeda ne. Duk wanda ya
:koya ya rubuta ya karanta masa » har kyautar
minti, biscuit yake mUsu. Tun Deeda 'na damuwa
har. ta :daina.’
*Bangaren Arabic kuWa’ haka yake. Sa ta a gaba
,ta koya masa'kafin far-
a ina. yaran, .in sum ‘ gama ,su dawo tare, su
samu- Inna ta ‘gyara‘ ‘musu gida 'tsab, ta
'musu. cimar kauye kala—kala, Wacce , ta ‘
kware; a .iya hada su SuCi su sha suna hira tare
:da wasa da dariya;
Duk" da ’Deeda bata ‘budewa Sabeer
zuciyar ta ba, amma‘shi kansa yafara lura da
kula- ‘na, musamman 'da take masa, ga wani
’sabon shakuwa mai‘ .tSanani . da ya
shiga'tsakanin su. Wani yammaci Daeda' ta
sallami yaran. Islamiyya,» tana jiran ‘zuwan‘
Sabeer amma shiru; Ya, Saba ’duk rintsi yana
,Kokarin' zuwa su. dawo tare,‘ ganin har Karfe}
biyar bai .20. ba ya; sa ta: .taho. tana mamakin
me ya hana shi ‘zuwa? , ' _ . Tana isowa ta
hango shi 'kewaye da jama,a tare da ,wani tsoho
ana .ta rigima da shi, ba shi da lafiya sos‘ai
amma yakafe yaqi yardada Sabeer ya taBa shi,
_balle ya san matsalar sa. . Wai ance masa- ~in'
anyi maganin asIbiti mUtuwa ake _yi, shi gara ai
masa' na gida. ' ' -NanSabeer din. ya ‘taso ' ya
20 ‘har gabansa yana “ lallaBa- shi ‘ tare masa
bayani da yan dabaru kafin ya‘amince a dubashi.
‘ ' '-
_ Deeda ta harde hannu, "ta-kwanar da kai tana
kallon sa, tana Alfahari :da' shi tare. ’ da jin
Kaunar sa na! dada tasiri a zuciyar-ta; .son sa
mai tsanani ya dinga shigar ta; ta 'ji tamkar ta je
ta'rungume shi. Kallon. sa take ‘ ba ko Kyafta
ido. : . ' Bayan ya- gama‘ da tsohonya dawo kan
yaran yana 'lallaBa su cikin dabara "‘yana musu
allura. "Sabeer dina , ya zama‘ babban mutum". “
Ta sake kallonsa dakyau, ba wannan yarintar; ,da
sakarcin, ya. Zama jarumin ~namiji,.ya
zama'abinso ga kOwa a Kauyen - su. Ya Canja
rayuwar mutanen Kauyen ta ~ hanYa da dama;
ya canja musu tunani, tana kyautata‘ rayuwar'
'su, yana 'dukkan iya Kokarin sa ‘ ' "'Sabeer »
dina, ABIN .alfaharina". . Tana ,tsaye tana kallon
sa tana
maganar zuci har ya gama da yara ya nufo ta,
ganin tana kallonsa tana murmushi yasa ya‘taso.
ya nufo ta; shima. yana murmushin. Ya ware
hannu tare da rungumo ta, yace
"(My dear wife) me take kallo tana , yiwa
murmushi?Na san dai (handsome)
mijinki kike kallo". "
- Ya harde hannu ya ce,-'Bari in gyara ‘ miki da
kyau ki Kara kallo na, dUba ni da kyau har 'yanzu
kina da (chance) kar ki yi(missing) kyakkyawan
saurayi ’irina kar wata ta. Kwace ni daga baya ki
20 kina yiwa Inna kuka". ‘
Ya 'Karasa maganar tare da kashe mata ido, yana
wa'nnan (killer smile) din nasa.
Tabbas ya yi nasarar tsuma zuciyarta, ji tayi
gaba daya: yakashe ‘ mata jiki da soyayyar sa. ' '
'
Ta fadada murmushintata ce
"So (my dear hand'somehusband) ka
duba kanka da - kyau kuwa? (Handsome
Sabeer): dina-né .na BIRNIN. GAYU ne; ba
wannan na’ kauyen ba"
- Ta sa hannu tana shafa sajen fuskar sa, tare da
kananan gashida suka cika masa fuska,tace. ,
"Yaushe » rabon fuskar nan da ai masa
(shaving)? . Wannan ‘kai da ya tara gashi’
yaushe rabon- da ai' masa aski? Su (handsome)
manya".
Ya 'yi dariya, ya ce, "Ai' .kece ;'-yar Kauye... baki
- san (fashion) ba,' ba ki san barin gemu 'da
gashi a fufska’ yanzu gayu bane? ’Yar Kauye
kawai". .
-. Ta yi’ dariya, "Na ji (Mr fashion)",
Ta ja hannunsa, "Zo mu je in taimaka maka’, in
na .gyara' fuskar‘sai in ga da‘ gaske mijina
kyakkyaWa‘ ne- kamar 'yadda ya fadi?" ' . ‘
Dariya .sukai duka suka Shiga cikin gidan, Deeda
ta gai da Inna. sannan ta
dauko musu” tabarma ta shimfida a tsakar.
gidan. Sabeer k0 daki ya ‘nufa Wurin Inna
. yana_'zolayar'ta»' mar yadda ya saba, ita ko
tabiye‘masa. _ '
A Nan Deada‘ta finciko shi, ta ce 1
_ ' " oya, muje, yau' asiki zan maka da
reza, kwalkwal". ‘ ‘ ‘ _' ' _ ‘ .
‘ .' ya zaro ido, ya ce, "Yanzu nan fuska’r’,
Sabeer ba'ta burgekiba har saikin min kwalKWal
kObo?"
_ Dariya 'ta ' sa ganin, ’ yadda .yake maganar
yana_ .bata fuska' cikin shagwaba, tace. ‘ _ har
yanxu Sabeer dai ba zaka canja’ba "_ - ko?".‘
Kwai ciya yayi a cinyar ta ya‘lumshe‘ ido, yace ‘ ,
'
Haka nake Deeda, ba'zan canja ba,
sonki'ba zai taBa raguwa a zuciyata ba".
Nan ya. bude ido yanakallon .fuskar ta,yana
jin‘sonta'a Zuciyar sa, sai dai‘ta‘ Ki ‘ ' '
su hada ido. .
Abin askin sa ta dauko mai amfani da batir ta
kunna ta soma bin fuskar sa a hankali tana rage
‘masa gashi, tare da gyara masa fuska. Nan ya
lumshe ido da alamar ' yana jin dadin hakan, har
zuwa, kansa tadinga bi yana yi.
"Deeda". Ya kira sunanta 'idon sa rufe. .
"Ina jin dadin abindakike mini yanzu, ina jin dadin
kwanciyar da nayi 'a cinyar ki, hannunki na_
shafa fuska ta da kaina, sai ina jin ~sonki na
Kara ratsa ni,‘ yana taBa zuciya ta. '
Deeda,ina tsananin son kasancewa tare da ke,
wannan hannun naki," wannan tatausan jikin naki
mai dauke da tsantsar ni'ima tattare 'da jin dadi,
ina son jinsa a jikina".
Nan ya kara shige mata, "Deeda, banqi mu
tabbata a haka ba. Deeda(please) kar
ki motsa, ki barni inyi ta kwanciya a jikin
kinjiDeeda na?" " 'sunkuyowa ’yi kan, fuskar' 'sa,
idanunsa a rufe yanamata magana -. cikin
muryar' rada. Ta zura ma'sa idanu tana ’ kallon
kyakkyawar- fuskar ‘sa, tana‘ jin. sonSa da
kaunar na ratsa jijiyéyin ta, yana kashemata
dukkan gaBo Bin jikinta.‘ . A. ‘hankali ‘ ta dinga.
goga hancinta ‘ akan nasa, tana wasa da shi tare
da ' goga fuskar ta akan naSa, 'gami da 'yan
yatsun hannayenta a. cikin nasa,‘ ta hada gam.’
.- A hankali ta ji "yana- sau'ke ajiyar zuciya, tare
da Kara manna hannun nasa cikinnata. -
Bakinta 'takai ‘ 'kunnensa, ta sakarmasa kara, Da
.sauriko ya'tashi a firgice tasa masa dariya. ' ,
_ "-Amma ke. muguwa ce, kin/tsorata
ni, haka kawai kin yanke min jin dadina". 'na ga
bacci kake son yi, - ga
magariba-ya kusa. Na .san fltinarka, innace ka
tashi a hankali ba‘jin wannan yaren ' zaka yi ba',
gara in maka ta yaren dazakaf1 ‘~'fahimta"Sai na
hadaki ‘da Inna. Inna'!".;Ya kwala mata . ‘ ' "Kira
kinga Deeda k0?" "Me taimaka 'yar bado?~
Zanzo. insame ta‘,.ke Deeda- . ‘ ' Deedan' tai-
kalle shi, "Inna na magana, na fada' mata' me
namaka? " Inna ta fito daga daki tana kallon su. ,
,,"Me."ta-maka-Sabeer?"- , Nan ya- hau .soshe
soshe da inda inda, Deedan ta 'kWashe da; dariya
ganin yadda " yakeyi'. Innan “ma ta 'taya ta,
daga, qarshe ‘ "shima ya ~_'taya su dariyar. A
dai dai wannan lokacin suka. ji Sallama da wata
bakuwar murya, ,tarae suka mai da hankalin
sukan. mai‘sallamar Mahaifin Sabeer ne tare da
Ibrahim
da yayar sa Farida,_ .- a tare suka mike cikeda
mamaki. '
Inna ce_tayi karfin' halin masu sallama tare. da yi
musu maraba, ta 'koma‘ciki. ta dauko tabarma ta
shimfid‘a. musua‘baranda. .
Deeda tsaye .kanta sunkuye ta kasa ko da motsi
balle ta ce wani abu. - ‘ - . ‘ Sabeer ne ya nufi
inda suke, .ciki
doko ya ce._ ‘ . ‘ "Sister, Daddy". ' , ~ Yayi niyyar
rungume mahaifin nasa. sai kuma ya kasa, ya“
dan rusuna yace
"Daddy sannu da’ zuwa, ina ,, Sister, Uncle Ib
kune da yammar nan tare ' ' da Daddy?" ' ‘
- "Kayi‘ mamakin ganin mu ne?" Daddyn ya fada
yana kallon sa. ; ‘ .
Ya ce, "Tundaka guje ni ka daina son” mu, kayi
mana hijira. ai dole mu biyo ka tunda mu muna
sonka". '
'Déddy ba haka bane". ’ '
'To yaya ne?" Mahaifin nasa ya fada cikin Bacin
rai,
; Ya ce,~"Dubi yaddakamai da kanka, a wanne
dalili? A' dalilin mace; macen ma wacce kaf1
qarfinta, ka" zo kana rayuwa‘ cikin dauda da
datti?- . K0 maSu akin gidanmu‘ ba zasuyi
rayuwa cikin wannan lalataccen wurin ba, balle
kai da kanka. Ka manta. kanka, yaronda k0
sunan Kauye ya tsani ji balle mutanen kauye,
amma shine ka zo 'yau kana rayuwa ~a cikinsu
In Deeda kake so kana da iko .akanta ta fannin
aure, ya zama dole ta ~yi muka biyayya. 'Sannan
in ‘ta asaline KO kudi da matsayi,“kana da __ikon
take ta. kayi yadda kake so ko tanaso ko bata
so. Amma maimakon haka ka bari tana juya ka,
ka zata tana sonka take... Kai ba ka"san
munafurcin talaka ba
Tana .kyashi ,da faRinciki. da' .dukiyar da Allah
Ya,bamu.don haKa ta jaWo ka cikin
wahala da . kangin. talauci, ka zauna ‘ kai kuma
gaka mara wayo ka, biyo ta ku ka zauna, ka
manta‘ da iyayen ka, da .‘yan uwanka?" . ‘ ‘
. Cikin Bacin rai yake maganar, Inna da .Deeda
‘hankalin su yai matukar tashi. . Dama abinda
take gudu kenan. ' ‘
Hmmmm
lah shared a profile .
birnin. gayu
chapter21
- Sabeer bai ji dadin ka-laman mahaifinsa ba,,ya
yiwa Deeda mummunar fassara; Ya rusuna murya
a kasa-kasa, ya‘ ce. "Daddy kayi hakuri in abinda
nayi ya Bata maka rai, yadda kake tunani ba haka
bane, Tun ran da na zo Deeda ta matsa min da
na .koma, tana son in sauwaqe mata aurena, don.
tana ganin duniyar ' mu da rayuwarmu ba iri daya
ba bace Daddy, inason Deeda, kafi kowa sanin‘
auren da aka-mata ba da son ta ba ne. Don haka
na zauna don in tabbatar mata da son da nake
mata, in, kuma nemi soyayyar ta da
amincewar‘ta.
Daddy, mata nakeso wacce zamu yi rayuwar
soyayya cikin jin'dadi 'da farinciki tare .da
fahimtar juna, ba‘ wacce .za mu rayu cikin qunci
da _‘jin haushin juna ba. . ‘ Daddy, ina nemawa
'yayana uwa ‘ta gari, Daddy ka yarda_dani,
Deeda za ta zamewa 'yayana‘uwa ta gari,
Sannan zUwana Kauyen: nan nafahimci a‘bu
da'yawa, na ga rayuwar da ban taBa tsammaniri
akWai ta ba. Da mu da _su duk daya ne, sai dai
bambancin rayuwa da muka samu. .
' Daddy, inhar' ba za.mu‘ taimaka musu .da
dukiyar mu ba, inaga, in min taimaka mu_su,,mun
kyautata musu da ilimi da baiwar da Allah Ya
mana bai zama. laifiba.
. Da kafin in 20 nan in zauna dasu ina da Kyamar'
kauye da _talaka, amma bayan zama da nayi' a
nan na fahimci yadda suke
rayuwa cikin wahala, .ba su' san ma meye jin
dadin rayuwa ' ba. 'Amma duk ’da haka sun
rungumi rayuwar- su a hakan, sun mai da ta abar
jin dadin su. '
' Daddy, ‘ na '20 Rauyen nan da ' niyyar‘ samun
zuciyar Deeda, ne amma' yanzu ina da abin yi da
yawa, ‘ina da buri da yawa‘ akan su wanda
nakeson' cika, musu kafin inbar” kauyen
~ Daddy, maganganun "ka sun karya gwiwata,
kullum kai ne" mutum na farko da nake son ZuWa
ya taimaka min don cika burin su, saboda ina‘ da
tabba.cin Daddy na ba zai Ki‘ba, Daddy na
mutum ne mai tausayi da fahimtar‘ ciwon _wasu.
Daddy; ban zaci maganganun nan daga gare ka
ba
. Ya kalli Farida, ya ce,"Sister kema kina tunanin
zamana da ‘nayi a’ ' nan ban, kyauta ba?
Tayi murmushi. ta ce; ; , ‘
"Sabcer; kayi ;abinda ban taBa zato ko tunani ba;
ka 'cika. burin mahaifiyar ka. A yau ganin abinda
kayi ya tuna min da mahaifiyar ka, duk .da tana
da kudi, da komai ‘amma kullum tana ‘cikin
marasa" Karfl tana taimakon su K0 a hanya ta
ga‘ mutum yana buKatar taimako tanataimaka
masa zuciyar ta daya. Tabbas da za.’ ta' ganka.
a yanzu da tayi Alfahari da kai, ta sa maka
Albarka".ta
dafa shi "Ina tare da kai Sabeer, Allah taimaka.
K0 kowa bai taimaka maka ba .ni zan
taimaka'maka da abinda bai fi Karfina ba,‘ haka
Ibrahim ma na 'tare' da kai". :
Nan ya- mai da 'kallonsa kan Ibrahim din, suka
had'ido. Ya masa murmushi, ya ce;
"Har‘abada ina tare da‘kai Sabeer". Nan- ya
matsa ; ya kama hannun mahaifin nasa. yace.
"Daddy, kayi haquri, (please) kar ka ce in koma
gida ba tare da na ga cikar burina ba.Daddy, Allah
zan dawo (I promise) zan dawo gida inshaAllah,‘
Daddy, kullum kuna cikin raina,‘ ban tabamanta
ku ko da na rana daya ba. 'Ya za'ai namanta da
Daddyna da nake so yake so na fiye da komai?
Tun ‘ina karami har na taso ban ga ka taba son
wani abu daya da ni ba, haka ban taba son wani
abu a wurin ka- ba kakimin shi ba ko mene ne.
Don haka yau ma Daddy na roke ka da ka barni in
cimma burina da manufa ta,‘ka sa ‘ min Albarka
kamar yaddaka saba". .
Daddyn ya kalle shi kamar ‘zai yi , kuka, kaunar
dan nasa da tausayin sa ya kama shi. ' ' ‘
Ya ce,"Sabeer, banqi' zaman ka ko maka abinda
kake so ba, saidai zuciyata na zafi, tana. kunar
ganinka a cikin wannan halin. Dubi yadda ka
rame, kayi duhu,
"Daddy, kayi haquri, (please) kar ka ce in koma
gida ba tare da na ga cikar burina ba.Daddy, Allah
zan dawo (I promise) zan dawo gida inshaAllah,‘
Daddy, kullum kuna cikin raina,‘ ban tabamanta
ku ko da na rana daya ba. 'Ya za'ai namanta da
Daddyna da nake so yake so na fiye da komai?
Tun ‘ina karami har na taso ban ga ka taba son
wani abu daya da ni ba, haka ban taba son wani
abu a wurin ka- ba kakimin shi ba ko mene ne.
Don haka yau ma Daddy na roke ka da ka barni in
cimma burina da manufa ta,‘ka sa ‘ min Albarka
kamar yaddaka saba". .
Daddyn ya kalle shi kamar ‘zai yi , kuka, kaunar
dan nasa da tausayin sa ya kama shi. ' ' ‘
Ya ce,"Sabeer, banqi' zaman ka ko maka abinda
kake so ba, saidai zuciyata na zafi, tana. kunar
ganinka a cikin wannan halin. Dubi yadda ka
rame, kayi duhu,
zaman .kauye ya' canza‘ ka. Sabeer' (you dont
belong hare) ga. can dukkan 'wani jin. dadi na
tanadar maka ', da kai 'da ’ Deedan naka, in
'yaso' ka taimaka‘ musu .da duk abinda kakeso
daga can; ba sai ka‘ zauna'a cikinsu ba". ‘ "Na
sani. Daddy, 'zan' iya taimaka musu daga inda
nake,‘ sai ,dai bani da_- nutsuwar 'da nakesamu
da nake cikinsu‘ ina. taimaka :‘musu; .matsayina
~na dan uwansu; (normal) mutum kamar’ Su,ba
zan same shi daga nesa ba. ~. Daddy, zama dasu
na fahimc‘i .matsalar su da- yanayin ,rayuwar su,
da irin» tunanin 'su, ? Shi‘ Zai bani damar‘
“taimaka musu ,- yadda ya kamata, sannan 'nima
in taikawa kaina"; Lokacin' da' “zai'; yi- Wannan
maganar ya'mai da kallon sa kan Deeda.
"Bayan‘tsananin 'Shakuwa da sabo da nayi da
.Deeda; zama' a inda ‘ba' ta nan zai
min wahala. (Please), Daddy, ka fahimce ni Ba -
shi 'da za-Bi Sai yin yadda Sabeer yakeso,yace.
"Sabcer, -. kamar » yadda ka fada' gask‘iy’a ne',
kamar kullum ma zan maka abinda kakeso,
sannan zan maka taimakon da zai cika burin ka
.cikin-gaggawa. Saboda in‘ samu Sabeerr dina ya
dawo kusa dani, ya daWo‘ gare ni. Ina fatan
‘bayan. ka gama ‘ abinda zai musu zai kadaWo?
Don ‘ mahaifin ka na-bukatar ka". 'Ya girgiza kai,
"Zan dawo Daddy, na san kana buKata ta, nima
ina buKatar ka". . Ya rungume Daddyn yana fadin
"Na ~ yi (missing) dinka sosai Daddy"; ~ ~
Baban ya yi murmuShi, yace . _ ‘ "Nima‘ haka, -
kwana biyu' ban ji Sabeer dina kusa dani yana
min rigima da shagWaBa ba (come back soon)".
To Daddy, zan dawo'
Nan ya juya ya fita, Farida da Ibrahim suka bi
shi, Sabeer din yafita da su don yi musu rakiya,
yayin da Inna da Deeda suka bi su da kallo. ' ‘
Suna fita Deeda ta fada jikin Inna tana kuka, ta
ce. . .
"'Inna na banu, na raba Sabeer da mahaifin sa.
Gaskiya ne ya fadi, ya zama dole in yiwa Sabeer
biyayya, a matsayin sa na mijina ni ya kamata
inkOma gidansa ba shi ya kamata ya biyoni ba.
Na zama mai son kai, namanta da babban nauyi
na aure’ da ke kaina. In Sabeer bai yafe, min ba
Allah ba zai barni ba".
Inna tace,"Gaskiya ne Deeda, lokaci ya yi da za ki
koma, Sabeer ya koma gidansu; mahaifin sa na
buKatar sa. Ya isa haka nan, lokaci ya yi da za ki
rungumi Kaddarar ki, ki amincewa Sabeer ku
koma tare".
Daddy sunyi tafiyar kasa Sosai kafin
'su kai ga inda suka ajiye motar su, abinda ya
bashi mamaki shi ne yadda ya ga jama'a . na
girmama Sabeer a garin. Duk'inda suka gilma sai
ya ji ana gaishe shi; ana masa godiya, ana masa.
addu'ar ' gamawa da‘ duniya lafiya. Wasu ma har
Allah Ya jikan mahaifa suke ce masa. Wasu‘
yakan ce musu ga mahaifinsa da Yayun sa suyi'
ta ‘ masa godiya, har suka isa motar. .
Bayan ya zauna ciki ya cewa Sabeer ya shigo
suyimagana, bai musa masa ba ya shiga ya
zauna gefen sa, ya ce. '
” "Ina jinka Daddy".
Ya yi murmushi, ya-ce,"Sabeer, yau adalilinka na
fuskanci abubuwa da dama, wanda shine na farko
da na fara fuskantar su a rayuwa. Na farko
dalillin ka nayi wannan doguwar tafiyar da kafa
mai nisa, wanda ban taBa- irin sa ba saiyau.
Lokacin da nayi bincike naji kana kauyen nan
raina ya Baci, hankalina ya tashi, musamman da
na ji dalilin zuwan, naka, ka' biyo matarka ne,?
raina ya‘ mummunan Baci.‘ Na 20 kuma‘ ' na
ganka a hali na wahala; zuciyata tayi kunCi'.
Saboda‘ duk' abinda na mallaka Sabeer naka ne,
in ha zaka kasance cikin ' wahala bayan inada
dumbin dukiya ban ga amfanin'su ba. . , "‘ 'Sai
dai yau lokaci ne na' farko da na ga bambanci
dukiya da mutunci,_ daraja tare da girmamawa,
Na' ga‘bambanci‘ kudi da (respect) da na zata in
kana da kudi to duniya za su f1 daraja ka da
mutunta ka. ‘ .' Sai dai yau na fahimci ba haka
bane,- a yau duk da gashiga na" Alfarma da nayi;
shiga na manya-manyan masu' kudi, ‘ , kowa ya
ganni‘ ya ga mai arziki.. Amma mutanen kauyen
nan suka kauda kai gare ni, ba su kula ni ba,
saikai Sabeer, saboda girmamaka da mutunta ka
da ‘suke, saboda kara da mutunci da kake‘ musu;
Ba su kalle
basu gaishe ni saboda ina mai kudi ba, sai don
da suka ji ina mahaifinka. Lokaci na, farko da na
ga ‘an girmama ni ba don kudina ba, saidon ina
mahaifinka. -
Gaskiyar ka Sabeer, wannan jin dadin daban
yake. Na yarda da kai, ina Alfahari da kai. Na
fahimci cewa ka yiwa Al'umma maganin matsalar
da ta dame su ta hanyar da za su jima suna
mora, suna maka addu'a, kana samun ladan su.
Shi ne abinda ya dace ba a watsa musu kudi na
kwana daya biyu su Kare shi kenan ba. Gara ai
musu abinda zai amfane su har abada; har ya
amfani sauran yaran su masu tasowa. ’
Don haka lokaci na farko kenan da zan yi abinda
ban taBa yi ba, tunda ‘ina da hali, ina da dukiya
da hanya, zan yi magana da (Comissioncr) na
ilimi dana laflya, in takama har da(Minister) don
mu samu izinin gina musu asibitu' da makarantu,
tare da ingantata ma'aikata da zamu dinga biyan
su suna aiki. Mu gina musu gidajen da zasu
zauna, irin ginin da zai sa su_ zauna a kau’yen. .
Ina ga in mun dauki wannan' (step) din ,Zai zama
misali ga sauran masu kudi da basu yi tunanin
yin haka ba.
Ida; irin mu. wadanda kowani ~ me kudi‘ na
qokarin,_na garinsu Kauyen‘ su' : .. abinda za.’
su jima . sunamora, itama gwamnatin ,Za' taf1 jin
dadin’ taimakawa Kauyukan mu da » aka mance
da su. 'Haka - nan'matasa da sauran jama'a za‘
su_ samu aikin
yi a ma'aikatar da zamu bude .- Idan ni na ’gina
asIbitin'da' makaranta, wasu za su’ bude
kamfanin sarrafa abubuwa daban-daban.Kaga
‘zaman banza zai , ragu, . Ina-ga dukkan Wani
,dan kasar nan ' 'musamman mu masu kudi ya
kamata mu sa hannu don kaWo gyara da rage
Barna a kasar nan,’ mu kawo ,ci . gaba‘ a yankin
mu; garuruwan mu da karkarar- mu ta hanyar-
ba ‘ .da gudun maWar muta—hanyar‘ da duk za
mu. ‘ ' iya".
~Ya> kalli 'Sabeer, ‘yace "Ina‘fata ‘in, komai ya
‘daidaita ,zaka daWo, gun tsohonka?". ‘ ~ “
sabeer ya rungume *shi ,yana fadin, "(Thahk you
Daddy) na gode, yau ka sa ni ‘farin‘Cikin dana
jima banyi ba", ‘ ’ Ya yi‘ dariya, Nima na ~gode
.Sabeer da ka tuna min abinda na manta; ka
ankarar da ni.~'Sannan zan baku twannan
kWangilar da kai da Ibrahim‘ tare da Deeda. _-
Kar; kamanta. 'har; ku ma'aikata na ne, hutun
bikikuka ,tafi, matsayinka nanan 'yadda yake;a
office na- jiranku. Sannan ku kadai zan iya‘
yarda. da ku‘na ba da kwangilar, na. tabbatar za
ku' ';tsaya.ku' ga an Samu gini» masu inganci.‘
Kafin nan Farida za ta kulada 'asIbiti, ni. kuma
zan: sa .ido a kamfani. --Haka yayyanka da
‘momi Su duk suna senegal suna kula da sauran
ma'aikatun mu', nacan suna kokarin ’ gyara,
a‘yyukansu Na godewa- Allah da Ya .Shirya min
'yayana da zuriya ta". ‘
"Na gode. na gode Daddy, ban san yawan godiyar
da zan maka ba. Allah Ya kara budi, Ya rufa asiri,
Ya Kara maka lafiya da kwanciyar hankali".
Ya yi dariya irin tasu ta manya, ya ce
"Ameen Sabeer,na gode".
Nan yafito zuciyar sa tas, cike da farinciki, suka
yi sallama. Har Ya fara tafiya ya kira shi. '
"Sabecr".
.Y a juyo, "Na'am Daddy”.
Ya yi‘ dariya, ya ce, "Na manta ban fada maka
ba, ka ci gaba da Kokari da yaqin neman
soyayyar Deeda, a kwana a .tashi za tayi fahimci
irin Kaunar da dana yaké mata, za ta famci
samun Sabeer ba wasa bane, don haka ba zata
barika kubuce mata ba".
Sabeer ya sunkuyar da kai don kunya,
ya ce.
"Na gode Daddy". Farida ce ta dafa shi tare da
shafa kansa, ta ce
"My handsome baby) Deeda tamai da shi babban'
mutum, kayi , sauri “kadawo BIRNIN GAYU kai ‘
Da deeda muna jiranku To Sister,za mu daWo
insha‘Allah"... 4Nan. ya" kalli Ibrahim ya kauda
kai,‘ tare da. fading" "'A‘llah Ya kiyaye hanya
Suka yi sallama ,da. niyyar WaShe gari Ibrahim
zai daWo da ma'aikata a 'Sauri, gudu—gudu ya
dinga-yi, yana' Allah-Allah .Yafadawa Deeda’
labari‘ mai dadi. Kafin‘ya isa aka kira sallar
magariba; ,don haka ya shige masallaci ya yi
‘Sallah, Sannan ya' nufi gida da gudu, ya
rungume’ta. "Deeda', .Deeda", Yana juya‘ta yana
murna i ” "Ta'kalle‘shi; "Lafiya Sabeer?"' Inna
dai_ba_ tai mamaki ba, don. ta, San
ya nufi inda take, ya ce "Inna, Daddy ya ba da
kwangilar gina - aslbiti da makaranta a kauyen
nan. 'Zai je ya nemi iz-ini a sayi Kattin fili a
yanka -a~ fara gini, in. an gama' 'zai dauko
,Kwararrun ma'aikata likitoci‘ da .malamai .ta
kowanne fanni". . . ' "
.‘Inna ta Saki baki tana kallon sa. _
"Al-hamdu lillah, Allah mun gode ma Ka. Allah
Ya‘ saka masa da . mafificin alkhairin Isa"- .;
Deeda k0 tsabar murna ba -‘ ta San lokacin da

6 Comments On BIRNIN GAYU
avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

??

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

Perfect

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

Good

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

A

avatar
sadiya-umar

1 year ago

Reply

Good and interested

avatar
sadiya-umar

1 year ago

Reply

Good and interested

Please Login or Register in order to submit comment