Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zuwa aiki, cikin
Wannan yanayi yaji shigoWar saKo wayar sa,;da,
dai yayi “kamar bazai duba ba sai kuma ya fada
ya dauko- “yabude‘ : Wani murmushi yayi tareda
jin‘ wani sanyi da sukuni a zuciyarsa ya bata
amsa DA cewa Wslm ; my Deeda. ~ -Kina
tunanina da missing din Saber ne .Saboda . " ina
buqatarki Ina tsakiyar (meeting), da client ne duk
na gaji ganin text dinki ya Kore duk wata gajiyata
. (thanks Deedan 'Sabeer, I luv : you more)ina
hanyar daWoWa (take care).
wani dadI taji
ya lullubeta ta kifa wayar .a: .kirji -'tare-da
lumshe ido'tana jin
.son Saber nabin jinin jikinta daga
a karshe ta dinga juyi akan. gadon tana shakar
Kamshin kayan sa da turaren‘ sa, tana jin sonsa
mai' karfi a ranta.’
‘_ Karfe shida dai dai ya‘bar offlce ya nufi ‘gidé,
'zuciyarsa ciké“ da‘ ' nishadi da son Deeda. *"Kai‘
*tsaye’ ya: wuce" (area) dinsu Tun' da ya shigo
gidan ta hango Shi *daga sama, da sauri' ta-
sauk'o ta nufi kofa » don taryansa.. Don haka
kafin'Sabeer Ya .kai ga bude kofar ya ga ta bude
Ita ' ya gani tsaye'tana masa murmushi; '
, ’ Ido yasa mata bakinsa bude fuskar .sa Kunshe
da mamakin ‘ganinta a yadda ‘ bai zata ba.
Zuciyar sa ya ji na bugawa da karfi,'”kyan da
Deeda‘ya- ga ‘ta 'yi ‘gaba 'daya: ya rikita shi. Ya
bude’ baki .zai yi magana, kuma sai yai ka‘sa.‘ ’
~
."De‘...De..Deeda"‘.
Gaba ‘daya ya susuce, lokaci guda kuma' ya sake
murmushi. Wani sabon
sonta ya ji yana taso masa mai karfin
gaske._
Kwantar da kai tayi, ta masa waye
hannayenta alamar yazo jikinta. Da kyar
ya iya daga kafar sa saboda ‘gaba? daya,ya ji
jikinsa‘ya mutu, gajiyar da yakeji-ta “ koma
kasala, tabbas yana- ;_bukatar
_ kasancewa a jikin Deeda. , ’
KamShin turaren. ta mai "dadi da sanyin gaske
ya dinga shigar sa yana kara tsuma Shi' ‘da
sonta, nan; ya bata ”
‘ kyakkyawar‘ runguma. Itama ba a barta a
. baya ba, kwanciya. tayi sosai a jikinsa
tana shafar» kansa tare-da sumbatar sa.
; Numfashin .‘sa- ya ji yana -shirin daukewa,
ya.ji gaba 'daya, bashi -»,da‘ 'saran qarfi ‘
Zubewa suka yi‘ Kasa a Kofar’ Wurin, ya
Kankame ta tare da lumshe“ ido, ya kasa.‘ ‘kOmai
sai shakar .. Kamshinta ‘ da
' tunanin sonta mai dadi da . ‘sanyi. Ya
dinga jin wani‘ sukuni, .Kaunarta na ratsa shi
Yadda Deeda ta .nu‘na mishi so "da Kauna da
.kulawa. da jikinta da bakin-ta, ' da idon ta ya
tsyma shi 'sosai. ‘ ‘ don idonsa rufewa yayi ya
tsinci‘ kansa a wani duniya', ’ bai ’san yauShe
hawayen dadi; hawayen‘ so, hawayen nutsuWa,
nishadi, tare da tsantsar jin dadi -.ya gangaro
masa ba Cikin nutSuWa ta dinga 'rada masa 'irin
son da take masa'a‘ kunnen sa tuni' ya ji
tsigar‘jikinsa na tashi, ya rasa da waccé - kalma
zai yi amfani don .bayyana mata ‘tsantsar farin
cikin ‘sa’da ganin wannan ranab. Da Kyar ya~iya
bUde idonsa yana «kallon ta, 'ya rasa abinda zai
ce mata '"Deeda na,rasa' me zan Ce miki?" Ya
fada cikin » murya_ ‘Kasa Kasa ‘ HOW I wish) zan
iya bude miki zuciya “ta
ki ga tsantsar son ki dakaunar ki tare da
sha'awar ki da nake ji a 'raina? Wani irin so da
shauki -da ban taBa jin makamancin irin saba,
Deeda kin sa ni, farin ciki da jin dadin da ban
taBa. tsammanin akwai irin sa a rayuwa ba, Me
zan Ce da' wannan tsantsar so da kauna da' na‘
ga kin nuna min a yanzu? Ya zan kwatanta miki‘
koda da rabin .. irin abindanake. ji azuciya ta?" ‘ ‘
Ya jawo ta ya manna ta a Kirjin- sa. ‘ 'Deeda;
_zo ki shiga. Zuciya ta kiji abinda nakeji._Deeda
me‘zan ce? Ki. taimake ni...' Hawaye ya gangaro
masa,"'.'(What can I-say?)" ' . . Jikinsa 'yayi‘
sanyi, tabbas tayi babban kuskure‘ da ta bari. ba
ta nunawa. Sabeer so da kauna da ya. dace‘ta
nunaa' ‘masa ba. "Tausayin sa, ta ji da haushin‘
kanta tare da nadama, hawaye ya zubO' mata;
tace
Sabéer (say Alhamdu lillah); ‘ Sabeer, Ina yi
'kuskure, ka yafe. min, na danne maka hakkinka
da yawa, na «yi maka ' abubuwa da yawa Wanda
bai dace ba. a matsayinka na mijina. ’Sabeer',
ka‘ yafe min"
~ Ta kara-Kame Shi,‘ "'Sabeer dina nayi maka. -
so mai tsanani, Sabeér ‘na yi wahala da fama da
Boye abinda yake da wahala‘ da' ciwo'. Danne -
soyayyarka, ka Boye' ta;~ ka nuna baka Son
mutumin da‘ duk duniya . ba Wanda kake son ji
da gan'i' irin- sa.
Sabeer, .ina. son ka, ,' ‘ina son
kasancewa 'da kai har abada, "zan ci‘ gaba da
kyautata maka‘da saka- farin ciki har Karshen
rayuwa ta.
' Na gOde Allah (Alhamdu lillahj)da' wannan
‘rana, ' (Alhamdu flillah). da kasancewar Sabeer a
rayuwa ta,' aboki na; masoyi na, kuma miji.
lol mu Tara gobe donjin next chapter
allah shared a profile .
birnin. gayu
chapter26
Ta Kara kankame, shi‘ tare da murmushi, tace.
"Kuma baby na, dan .rigima ne
' Dariya yayi mai tartare da farin ciki da tsantsar
jin’ dadi, ya ce. ‘
_'Na gode Deedan Sabeer, na yi alkawarin ba .ki
farinciki mai' dorewa har 'abada‘,- (Alhamdu
lillah): da ganin Wannan rana,1(Alhamdu lillah) da
samun Deeda a'rayuwa ta"
-Dariya Suka yi duka suka mike, ya
ce.
"Yau da alamar ba zan iyasake fita k0 ina
ba,'gara v
inje in yiwa Sisters sai da safe, ban ’samu naje
na' gaishe taba. Zan je in mata sai da safe“in
daWo in biya wannan kwalliyar, don kwalliya ce
mai tsadar, gaske, don- haka biyanta‘Sai _‘an zo
an masa‘ shiri na‘ musamman
' Sunkuyar da ' ; ,_ kai tayi tana murmushi, ya
fita, ‘ya'yin da ta shigo maSa
da'jakar Office din'sa ciki; ta zauna tana jiran
'Sa, fuskar ta kunshe: ‘da murmushi tare da
lumshe ido tana. tunanin' abinda ya faru dazu.. ‘,
Ibrahim ya- turo. Kofar dakin " ya shigo
hannunsa rike» da -’ (file) dinta Wanda ke
Kunshe‘ da (report). dinta’ ’ na' aSIbiti, yana son
sake duba su‘a“ gida;don kuWa ya‘ fasa- kwana
a aslbitin‘; Ya: samu tana, bacci; don haka ya "ja
kujera ya 'zauna yana duba file din.- Can
hankalin sa ya'kai kan. wayar ta, ya.tuna dazu,
tana kallon wayar- tana murmushi. Haka'
kaWai‘yaji'yana' ’songanin menene? Nan ya‘ yi"
'abin'da'. baiTaBayi' .b‘a, binciken Wayar Farida
ba tare ‘da-Saninta ba, nan ma don ya‘ ga hirar
'su. da‘ Deedan .ne. ‘ 'Bata' , taBa lokacin-‘_
’shiga (BBM Contact-list), dinta, kai tSayé' ba ya
bUde hirar su'da Deeda.
ZuCiyar Sace ta tsinke da_ ya hango
hoton Deeda, tayi wani irin, kyau,;
chocolate skin dinta ya yi~wani irin haske
mai kyau, sai daukan ido take yi. Kyan ta ya
bigi'zuciyar sa, .hankalin sa-ya'ji yana tashi, ya
yi saurin rufe wayar, amma mé sai zuciyarsa ta_
kasa‘hakuri har sai da ya tura hoton wayar
sa,.ya Kura mata. ido k0 kiftawa baya 'yi.‘ Bai.
ankara ba‘ sai jin muryar Sabeer, ya ji yana
kiran" sunan sa..
Ya' yi saurin rufe wayar a tsorace”
yace. ‘ 'Sabeer, yaushe ka shigo?" ’Yanzu na
shigo"; ' ' : Ya bashi amsa, gami' da .cewa. ~
"Ina ta magana na jika 'shiru". Ya yi-dariyar
yake,‘yacé; "Bacci né- ya soma daukana" Nan
ya_ ,mike; 3 ya ‘fita‘, sabeer ya bishi' da kallo
don ya ganshi ba (normal) ba
' ' Ya kalli Farida ya ga bacci take mai nauyi,
‘don haka bai tashe ta ba, ya juya.‘ Can kuma.
ya sake juyowa, saboda ya ga (file) din nan, ya yi
mamaki (file) din waye haka? Sunan Farida ya
gani, hakan ya sa ya bude » da' sauri' hankalin
sa yai mummunan taShi.
"Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un". -Ya.dinga
maimaitawa.‘
' Ya kalle ta tana kwance tana bacci, hankalin ta
a kwance; Tausayin ta ' ya kama shi, hawaye ya
zubo masa, ya zauna a gabanta yana kallon ta.
"Sister, ya za'a yi ki iya bacci' a cikin wannan
hali? ‘Sister, me yasa'ki ka Boye min ciwon ki?"
‘ . , ‘ Kifa‘ kai yayi a Wurin ya yi kuka mai'
isarsa,_ sannan ya tashi ya flto cikin‘ fushi yana
kiran Ibrahim. ' .
Ibrahim da ke falo ya dan shiga
rudani don, jin yadda Sabeér ke kiran sa ‘ cikin '
fushi, ya mike. "Lafiya S'abeer?" ~
Sabeer' ya mika maSa'(file) din.
"Meye wannan‘?" ‘
Ras! 'Gaban sa ya fadi, ya dafa’shi. _ "‘
, "(Relax) Sabeef".
"Wanne irin (Relax)?".
Ya fad'a cikin tsaWa. . ,
"Sister na da ‘irin wannan (major: Disease) din
amma ace ban. sani ba?"
"Sabeer, (please calm down) ban so .
, Boye maka ba,’ .naso fada maka amma Farida
'ta hana, saboda tana‘ ga bazaka- iya jure waba
ba ta son shiga cikin damuwa"; .
Ya sunkuyar da kai yana haWaye.
"Me yasa Sister za ta min haka? Me yasa ba za
ta bani dama in kula da ita, in mata addU'a', in yi
iya qokarina akanta. ba? Sister meye amfanin
karatu na in ba zan taimaki 'yar uwata'ba?"
Ya kalle shi ido duk hawaye, ya ce. "A‘ wanne
(stage) take?" _. "'tana” (Advance 'stage)"ne
Ibrahim ya baShi amsa. Zama yayi ya kama; kai
ya’na kuka, Ibrahim ,ya ji tausayin sa -
KWarai-‘,.. ya rungume shi yana‘lallashi. -. - ‘ ‘ ~
' ~ ' Cikin muryar kuka ya ce. ."Uncle'Ib zan kai
Sister. k0 ina ne a « duniyar nan,zan kaita (best)
asIbitin.dake wannan duniyar nan, "za, ta sam'u
lafiya .insha Allah"... . Hayaniyar Sabeer ya ta da
ta, fito ~ tana‘ jin' ‘su, Hankalin ta- ya 'tashi
ganin halin da Sabeer ya shiga, amma sai' ta
daure, tayi qarfin halin‘ yin dariya ba ta nuna
damuwa k0 tashin hankali ba. Ta dafa Sabeer, 'ta
ce.‘ "Meye kake kuka ,kamar wani Karamin ‘yari
karka_ ,damu, ba abinda zai same ni, kar ka daga
hankalinka".
Juyowa ya yi ya rungume ta,” "Sister Allahya baki
lafiya
' Ta yi murmushi t’a ce, "‘Amin 'share hawayen,
bana‘ son ganin hawaye k0 wani tausayi ~a»
fuskar ka, .saboda hakan ‘zai, dinga tuna—min da
mugUn ciwonda nake" dauke da shi. Amma ganin
farin cikin ku da ‘kWanCiyar hankalin‘ ka shi ne
samun lafiya ta. YanZu. ,kaika fara. rayuwar farin
ciki; rayuwa _.mai ma'ana,’ kar~ ka bari rashin
lafiyata ,ya ruguZa farin Cikin- ka. Allah‘na nan,
Shi zai-bani laflya, kar ka damu'ko daga
hankalinka ,akan abinda- ba a hannun ka yake ba
kaji?"
Ya girgiza mata kai,‘ta amsa-tana murmushi.Ya
juya yatafi jiki ba‘ kwari
Yanna dita ta fada jikin Ibrahim tana '
kuka, yana lallashinta‘; . _ '_ Sabeer kam na.
shiga gida Deeda ta tare- '
shi da sauri; sai dai 'tana ganin sa tasan
ba lafiya ba. Ta ja hannun ‘sa ta ‘zaunar .da‘
shi a kujera yayin data tSUguna'gaban'shi ‘tana
shafar fuskar sa. ” sabeers. meYa _' faru na‘
-‘ganka . ‘ haka? ~ ‘ ~ ‘ . ‘ ya
kalleta‘ido jawur, yace ,. deeda, ,- Sister...’ Sister
batada ._ lafiya ban taBa‘sani ba". ' " '- ‘
Gabanta” ,ne ya. ‘ ‘fadi"'(Finally). Sabeer ya sani
kenan", ' Ta fada a ranta, nan ta mike‘da.sauri
ta‘ zauna a gefen sa tare da kwantar ‘ _da shi a
cinyarta tana shafar fuskar Sa.Kar ka damu
Sabeer,_Sister zata samu ‘ -lafiya, (She is. a
strong woman) , 'Insha Allah za taji sauki, (She
wili fight it);kar 'ka- damu‘. Tashi,'muje' kayi
"wankan'". ' . .. Nan ta' ja' shi sama- har toilet
inda ta' ' shirya maSa kOmai na .‘wanka, haka
‘ta taimaka masa ya yi wanka ya“ shirya, yayi
sallah, .sannan-ta kaWo masa abinci har
daki, tana bashi ‘yana ci tare‘ da 'Karfafa masa
gwiwa da kwantar masa da hankali. Ya ji dadin
hakan sosai, ‘Saboda ya ji sanyi a ransa. Haka
ya dukunkune a jikin Deeda,‘ tana shafar sa‘har
_bacci ‘ya dauke' shi, “a nan ta gyara masa
kwanciya, ‘ ta je ta yi sallah. '
Ta jima tana zaune tana taSb‘ihi tare da a'ddu'ar
Allah Ya‘ ‘bawa Farida lafiya, Ya kawo farin »~
cikin rayuwar. Su, Ya tabbatar, da so da Kauna a
tsakanin su, su rayu tare har abada.‘ Ba ta gushe
ba tana y'i' har aka kira isha'i, —ta.tashi Sabeer
ya tafis masallaci‘, ita kuma ta yi nata sallar.
Bayan ta idar ’ta. gama duk abinda zata *‘yi, ta
shiga ta- sake «wanka, tayi (simple) kWalliya tare
*da sa kayan bacci masu daukan hankali, ta fesa
turare k0 ina ya' dau Kamshi.-Nan ta haye gado‘
tana jiran sa, bai’ shigo ba har" bacci. ya dauke
ta, saboda ya tsaya a‘ masallaci tare da
Ibrahim da Daddy; Sun fada, masa ciwon Fari'da
’hankalin sa ya. tashi, amma suka kwantar masa
da hankali, yayin da' 'suka- .tattaunawa akan
ciwon nata‘ da kuma nasarar da ake samu.' '
‘ - Nan Daddy ya ce zai'yi taflya, .in- ya dawo
.Zai biya fa India; akwai—wani‘ 'asIbitin' «(cancer
specialist" hospital): sun. yi ~suna 'don
Kwarewar su akan (treatment) din cancer. '
Ya Kara da ceWa; ""Sai mu hada da' addu'a tare
da fatan Allah Ya bata laflya".
Suka amsa 'da', "Amen". Duka Sannan suka yi'
sallama, koWa’ ya " nufl Bangaren sa ‘ ' ‘ -
Hangota yayi tana kwanCe tsakiyar gado ta
dunkule. guri guda,’ a‘ hankali ‘ ya“ matsa- gare,
ta, rana ta farko --kenan“ da Deeda ta 'sakar.
masa koman ta, ba tare da tsoro'ko fargababa.‘ ‘
Ya kurawa “halittar' ta ido. ‘.".'Masha
Allah". Ya fada a ransa. . Kwanciya 'yayi yana
fuskantar ta, ya sa mata ido yana kallonta, ,yayin
da ya kai hannu yana- shafar ta, hannun yaSa
‘da‘ idanun sa 'suka' kai kan kirjinta da suka.
cika, sukayi bul bul. Tuni hankalin sa ya ‘ nemi
barin jikinsa, tsananin sonta ' da‘ " sha'aWar' ta
suka dirar masa- Ya sa' hannu _ ya juyo da ita,
lokacin ta -bUde ido duk bacci, tana lumshe su
tana masa wani'irin kallo.‘ . ’ Tuni ya ji ta Kara
rikita- shi, idanun. sa suka kada suka yi jawur,
Karara 'ta ga ; son ta da sha'awar ta‘a tare da
shi. ' Shafar da yake mata ‘ya sa itama ta '
soma fita hayyacinta,’ don haka ta tallafo shi ta
Kara taimaka masa yadda zai ji. dadin wasa‘ da
jikinta, 'idon ta a ‘rufe tana ' sauke numfashi,
tana kuma matukar jin dadin abinda yake mata,
;a hankali ya dinga lasa yana
(kissing) sai kace ya samu lolipop k0 ina a
'jikinta, ,numfashin ta ' taji yana ‘shirin. daukewa,
don ’haka- ya yi ‘ gaggawar ka‘bakinsa‘nata.’ ‘ ‘
' ~ KWarai Deeda .,ta so suyi' ' sallar nafila kafin.
su raya wannan dare; sai dai hakan bai 'samu ba,
don haka' ta karanta . wannan addu‘ar: ' '
bismillah allahumma jannIb-nash Shaitana ‘Wa‘
jannIb shaitana ma razakatana
' Daga‘ nan ba ta iya tuna me ya faru ba, sai dai
ta san ta .tsinci ‘kanta k0 ince sun tsinci kansu a
wata duniya mai tattare da dukkan ‘wani jin dadi
mara misaltuwa. Wannan dare sun raya shi da
kyau, ya .kuma Kara musu tsananin so da Kaunar
juna.
A hankali‘ Sabeer ya‘ dinga shigar _ Deeda cikin
so da Kauna tare da shauki.
Sabeer ya dinga fidda hawaye yana
kallon Deeda‘. wadda bai san ‘na mene ne
‘ - Ya, yi murmushi' ya gyara kwanciyarsa ,a
jikinta, yace
' "Mu koma bacci ko
’ 'Murya kasa—kasa tace, "Ina ‘ga wanka ‘ya
kamata muyi, kuma" na"-kasa tashi"
Da‘sauri ya mike a rude ya’kalle ta. _ '
"yace'Deeda,naji miki ciwo k0?" Ta girgiza kai
cikin kunya, ta ce. ~ "A'a 'Sabeer,_ ‘kwantar da
hankalinka-ba’komai' ."(Sorry) Deeda", .Ya fada
kamar zai yi’ kuka tayi saurin rufe bakin sa. . "Ba
ka' yi minkomai ba Sabeer,
(you; dont need to be sorry; just) ka taimaka min
in yi Wanka (I need your help)". ,' '
Y'a mike,‘ "'Anyi an ' ‘gama my
Deeda
Tare sukai wanka,‘tun Deeda‘na jin
kunya har dai ta sake. _ '
sun kimtsa, Deeda ‘kwance jikin Sabeer,ya ce:
"Ya kamata ki koma. office 'Déeda, ina buqatar ki
kuSa dani, in ina ganin ki kusa kOma‘i zai zomin
DA sauqi, kuma‘ za. ki taimaka min sosai
_ Ta girgiZa kai, alamar a!a. ,
' "Sabeer,.nadi son in zauna a gida in kula dai kai
"da_ Sister. tare .da‘ sauran jama'ar . BIRNIN
GAYU (and keep ' pleasing you.) ina nemi alfarma
'Sabeer dina ya barni a- gid‘a' don in samu;
nutsuwar kula da mijina da‘ sauran jama'ar' 'da
nake ' tare” da su, in ji dadin taimakawa mijina,
in samu'. nutsuwar Ibadar aure". ‘
‘~Ya yi'murmushi ya ce, "Y‘adda’kike .so‘ haka
za'ayi-Deeda na". . .'
Ta yi murmushi tare da sumbatar kirjin sa, ta ce ‘
na gode sabeer shima sumbatar goshin Nata yayi
zuciyarsa cike DA nishadi DA sonta yace Ina
sonki deeda sona haqiqa sonda bazai taba
qarewaba tar sai randa na Mutu na gode DA
qaunarka gareni ta fada gamida qara miqewa a
jikinsa
DA wannan bacci yai awon gaba dasu nasan
wasu zasuce Kai wannan admin din lol aradu
abinda na gani nake rubutawa ato don nasan
akwai Yan tsegumi irinsu @B yakub yanzu sai
suma mutum fassara
a wannan lokaci DA saber DA deeda ke wata
duniya najin dadi DA farinciki
a wannan lokacin Ibrahim na cikin tsanani DA
quncin son deeda duniyar tai masa zafi ya rasa
ta yaya zai soma cire kansa a wanna tashin
hankalin Daya tsinci kansa duk dauria DA juria
irin tasa sai Daya kasa
Farida ta fihimci halinda yake ciki a duk lokacin
data ganshi cikin irin wannan yanayin tasan
menene saidai bata Iya ce masa komai ba SBD
abune Wanda ba,a hannunta yakeba hakanan
batason
masa maganar ta kunyata Shi a gabanta.
Dabara ce. ta 'fado mata, ta ce masa, tunda
bacci‘ . ya gagaresu 'su tashi Suyi : sallah
qiyamul laili. Shawarar tai maSa, don haka ya
mike. :sukai alwala suka fara sallah, ' ” ‘
Washegari Sabeer 'ya riga Deeda tashi, 'ganin
ana ta zabga ruwan sama ya sa bai
tafi.maSallaci ba, da ya yi: alwala' ya yi sallah a
gida, sannan'ya dawo tashin Deeda. Fuskar ta
yake kallo tana bacci -- ' cikin kWanciyar hankali,
fuskar ta cike da annuri. Ya yi ‘murmushi tare da
sambatar ‘ kUmatun ta. da labbanta masu kyau
da ban sha'aWa. . -
-.A 'hankali ya dinga jan bargon yana hura 'mata'
fuska, ‘nan -. idanunsa sukai._ wuyanta inda yayi
,,niyyar sumbata, amma me? Zuciyar sa ce' ta
buga‘ da
qarfin gaske, hankalin, sa‘ ya tashi. Tuni ya
dimauce, ya "fita hayyacin' sa, zufa ta dinga keto
masa, jikin sa ya hau rawa,- hankalin sa ya nemi
barin jikin sa._ _ A firgice. ya sa’ wata 'irin Kara,
ya sauka akan gadon da gudu, jikinsa na rawa
karar nasa ya tada Deeda; a. tsoraCe, ‘hankalinta
- Ya tashi . ganin yanayin da yake ‘ciki-tayi‘
Saurin .matsawa gare‘shi. ' sabeer, lafiya? Mene
ne?" _’ . takurewa yayi .a jikin bango yana. "Ki
matsa, kar ki zo kusa dani". Zufa na; keto masa,
bakinsa da duk. “ ila'hirin jikinsa. rawa yake,’
yayin da . zuciyarsa ke tsananin bugawa. ’ Deeda
gaba'daya“ ‘a'rude, take, ta rasa mé ke faruwa?
Ta fashe ‘da'kUka. saabeer me ya same ka?
yana.
boye ’fuskarsa yayi‘ a'cikin Kafafun sa. yana
"Ki matsa, ba 'na son ganinki".' Yana maganar
fuskarsa a kife. "Ki tafl :nace bana son ganin ki.
Sister, Uncle Ib, 'ku taimake ni, za- ta kasheni" A
hankali tardinga ja da baya jikinta na
bari,hankalin‘ta a tashe tana ’tunanin me ke
faruwa da Sabeer‘? Me. yaSa “yake ceWa za ta
'kashe shi? "Sabeer ya za,a yi, in kashe ka?
Sabeer ni matar kace' Ta fashe da kuka. . ,
"Sabeer Deedan kace fa, me ya- ' faru da kai? Na
san dai Zolaya ta kake ' 'ko?" . . ' ‘ ' , Ta sake
matsaWa tana kokarin taba Shi, ya. sa Wani irin
Kara‘da ya gigita. ta,,_ _‘ yadinga jifanta da duk
abinda ya samu "Ki tafi, bana son ganinki
zaki‘kasheni,Ki tafi Ki bani wuri
. Ta fashe.da Wani irin kuka',‘ta fita ‘ ~ daga
dakin da gudu' ta makure guri guda’ tana wani
irin kuka; hankalin ta a itashe, haka nan gaba
daya tana rude, ta rasa‘ me ke faruwa. '
Mikewa' tayi ta,_ nufi' bayin dake falon don yin
alwala, a nan ta ci karo da fuskar.ta 'da jikinta a
gaban tangamemen madubin da ke toilet din. . -
‘ , ' ‘— Ras! Ras!!~ Gabanta ya dinga ‘faduwa',’-
hankalinta yai mumMunan tashi. . .Jikinta ne
gaba daya ya tashi yayi rudu- rudu, wasu ..
abubuwa ta gani a ‘jikinta 'wanda ba ta' san
mene ba, sunyi jaWUr, sun yamutse. '
"Inna lillahi ‘wa inna' 'ilaihi raji'un". Abinda take
maimaitawa a ranta kenan.
. Nan ta runtse ido, ta .daure tai alwala ta. fito'
cikin ".kunci da tsananin baKin cikin abinda ya
faru
Tana nan zaune 'cikin .matsanancin
tsoro da fargabar me zai 'faru da Sabeer da ita?
Shi kenan_’yanzu zamansu yazo Karshe, lokacin
da. take matsanancin Son sa da sonkasancewa
da Shi.“
Wani, sabon sonshi ‘ta ji yana taso mata, ta
fashe da,kuka 'DA qarfinta, ta mike ta hau sallaya
tayi sallah ta kafa goshi a kan' ’ SallaYar, "wato
Tujjada tana ta kuka tana addu'a. ‘ .
' ' ' Wani 'matsanancin son Sabeer
ne' tare da 'fargabar rasa Shi ;a zuciyar ,ta,
tayi kuka hartaji'ba‘ dadi'.""Ya Allah kar Ka
'raba‘ni da Sabeer, - Ya Allah Ka barni da mijina,‘
ba zan iya rayuwa ba 'Sabeer ba,’ Ya Allah Ka
bawa'mijina sauKin halin da ya tsinci . kansa
Ta jima a. wannan hali na taShin hankali 'da‘
kunci sannan ta miqe da niyyar ta. je ta sa kaya‘
a jikinta, sai dai ta rufe jikinta da rigada hijabin
sallar'ta, ta 'miKe’ ta‘
nufi dakin Har yanzu yana makure a- inda ta
banshi, yana ganinta_ yasa Kara tare dai jifanta‘
cikin.’ 'matsanancin. ‘tsoronta' Nan ta daure ta
je‘ ta dauki- kayanta ta saka, a nan ya- Kara
haukace " mata, .tsananin ‘ ‘rudani. yasa; ta
matsawa gare shi' tace sabeer.ba- abinda zan
maka,' don ‘Allah ka daina guduna"..' Ta fada,
tana kuka. " ’
tsawa ya daka mata
ki matsa nace, ki fita dakin; nace matsa “kar
ki- ;matso ‘kusa dani. Daddy, Uncle Ib, Sister,
za'ta kashe Nan ;taja‘ da baya,” 'yayin da"shi ‘
kuma yai salala ya fadi a‘wurin da alamar dai
suma yayi ' ' . jikintana rawa. ta fita, 'ruwa ake.
SOsai. Ta dawo ta dauk’i, waya ta ‘bugawa
Ibrahim, bai dauka ba‘, haka ta Farida'ma ’shiru,
dolénta’ ana ruwan kuma Mai qarfi ta ~ nufl
Bangaren su, ta ; dinga danna musu
door Bel
Ibrahim ne ya som tashi daga barci Mai nauyi DA
yake ya taso DA sauri donjin irin yanda ake
danna bell din yasana ba lfy ba
yana budewa deeda ya gani tsaye bakinta na
kakkarwa idanunja jawur jikinta a jiqe
deeda ya Kira sunanta a firgice lfy?
ta fashe DA kuka Ibrahim sabeerr,,,,,sabeer
zallah shared a profile .
birnin. gayu
chapter27
"Me y faru da Shi?"- .farida ce ta iso tana ~
tambaya,._ ' jUyawa tayi suka bi ta a baya, _ . _
Ganin halin da yake yasa duka suka juyo suna
mata kallon tambaya. hannun rigarta 'ta ja ta-
nuna musu yadda hannunta yayi; Ta fashe da
kuka, ta ce.
tace in banda fuskata duk jikina haka
ya koma a dare daya, jiya har nayi bacci jikina
lafiya, amma yau da .safe...". .Ta fashe da kuka. ‘
' - . Farida ta ja" ta suka-fita,yayin.da Ibrahim ya
mai da hankalin sa kan ‘ Sabeér Daga shi yayi ya
mai da shi kan gado, ya- dauki Aruwa yana zuba
masa kadan—kadan “a fuska,‘har ya farfado,‘ Ya
A tashi‘a firgice; ya fada- jikin Ibrahim a
‘tsora'ce,,yace. ” "
. _ "Déeda ba mutum bace,za ta kashe: ni', karka
bari‘ta shigo, kar‘ ka barni a _ nan-,ina tsoron
ta"..
.Ya— fashe da kuka, "Uncle Ib, me ke faruWa
dani? Me ya faru‘?" ‘ ‘
"Ta tafi Sabeer, kar‘ka damu ba zata sake
dawoWa ba".
Nan ,ya dinga tofa masa addu'a har bacciya
,dauke shi, ya fito falo ya same Su ya ce ' .‘
"Sabeer ya ‘farfado. har ya samu
bacci". .
‘ Ya mai da. kallon sa kan Deeda yana‘ nazarin-
ciwon nata, yayin da kukan ta ke daga masa
.hankali. Yaja Farida géfe,-ya ce. ' , , ’ "Ina so ki
tafi da ita ,‘ki mata wasu. tambayoyi, me ya
faru? aka yi jikinta ya dawo haka lokaci daya?"
Faeida. ta ce,'"wannan tambayar ta riga- da ta
amsa maka, da akwai; wani- abu daban da ta
fada’maka?"
Shiru yayi yana nazarin maganarta’, har ‘yanzu
bai samu amsarda yasoba; amma zai dauke ta su
je asibiti. su' hadu tare da sauran abokan aikinsa
wadanda Kwararru ne a fannin fata. Zai gayyace
su, gobe su yi' mata; gwaji da gano' ' ainihin
matsalar. “
'Ya kalli Farida, ya ce. - - "'Ki-‘ tafi da ita gida,
,tana buKatar lallashi da Karfin gwiwa. Karki
barta da
Sabeer, a halin yanzu ba za su .iya zama da juna
ba. Lokaci ya yi da zai fuskanci gaskiya, dolene
a_ gare shi, ko ya amince da Deeda a yadda take,
k0 ya hakura da
ita har abada". - ' . Farida ta kalle shi hankalinta
tashe,
tacw - "Me kake nufi? Ka san Sabeer ba zai iya
rayuwa- ba Deeda‘ baa, kasan irin son ‘da yake
mata“:. . " Ibrahim yace‘; yadda ba zai iya
rayuwa' ba ita ba, haka ba zai iya‘ rayuwa da
itaba Yana gama fadl ya juya, ta sha ‘ gabansa.
'"Me: kake nufi?" ’ . ; 'Zan- miki bayani gobe in
Allah Ya kaimu, in. na tabbatar da. zatonda.
nake“; Nan ya .fice yayin da ta. juya gun. Deeda
taga bata wurin . . Daki ta nufa ta durkusa‘ a
gaban
sabeer a gaban saber dake barci tana zabga kuka
Farida ta jata kiyi haquri deeda Ki fuskanci gaskia
dolene ayi Daya cikin biyu KO zama DA sabeer KO
rabuwa ba har abada in kun zauna tare cutar Da
juna zakuyi don ba zaku taba samun kwanciyar
hankali ba sannan idan kun rabu zaku kasance
cikin kunci DA kewar juna saidai ya zama dole Ku
zabi Daya
deeda ta fashe DA kuka tace sister na yarda Zan
zauna saber cutar Dani Farida tace Amman aishi
sabeer din bai amince DA hakanba don daya
amince DA hakan DA yau abinda ya faru bai
yishiba DA bai kasance cikin wannan halin DA
yake ciki yanxuba deeda ta fashe DA kuka tace
sister niban yarda sabeer zaiqi
zama dani ba. Sabeer na so na, damu' zauna ba
juna gara mu zauna mu mutu tare. Ni zan cirewa
Sabeer tsoro 'na da
yake, Sister za mu rayu tare a- haka";
Farida ta ce, "Haka kike gani? To shi kenan, bari
mu gani".
’ Nanta sa hannu 'ta girgiza Sabeer tana kiran
sunansa; yatashi 'a hankali ya bude idanun nasa
Yana hango su~ dishi- dishi, 'har ya ware idanun
nasa sosai. - Yana ,ganin Deeda kuwa ya dauko
filo ya
dame fuskar sa yana Bari. . ' '
"Sister,ki fita da ita": '
Ya cusa’fuskar.sa a cikin katifa,‘ ya dunKule' guri
guda yana kyarma.
Farida ke shafa' ’shi, "Ba komai Sabéer, bude
idon ka, ba abinda zai' faru -, da_ kai. Déedn.ka
ce, matar ka Deeda da * kake matukar so, bazata
taBa cutar'da.
kai ba". ‘ ~"bana son .ganinta’ Sister, ki ce ta
flta". _ ~da gudu Deeda ta bar dakin ta'na-
tsananin kuka. . A waje ta tarar' da ., Ibrahim
yana tsaye ya_ kasa

6 Comments On BIRNIN GAYU
avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

??

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

Perfect

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

Good

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

A

avatar
sadiya-umar

1 year ago

Reply

Good and interested

avatar
sadiya-umar

1 year ago

Reply

Good and interested

Please Login or Register in order to submit comment