Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wani _
’lungu ‘inda ba _jama'a.ta durkusa 'a’wurin tana
wani ‘irin kukan bakin‘Ciki da Bacin rai da
karfinta kuwa, saboda Ibrahim ya mata» bazata;
tayi niSa cikin 'sonsa,. dukkan' wani- burinta,‘
Mafarkinta 'da. tunaninta na Ibrahim,ne a
matsayin ABOKIN RAYUWARTA, mutumin da .bai
taba~sonta ba,’ mutumin ,dabai ma san tana yi
ba,-yana~da' Matarsa da ya ke matukar so
batada waje 'a zuciyarsa ,da rayUWar Ibrahim. _'
"Wayyo Allah! _Y'a zan yi in‘ cire Ibrahim: a
zuciyata?" Deeda me ya.samek‘i ki ke kuka‘?’
Daman: nasan nan zan sameki
Dccda me ya sameki?" KI yi shiru ’.don
Allah'
Saheer ne, shima ya durkusa a gabanta kamar
zai ma ta kuka, ganinta a wannan halin ya daga
masa hankali fiye da wanda ya ke Ciki.
"Deeda mene ne?" ‘
Nan yakai hannu zai share mata hawaye ta bige
hannunsa. . ka Kyaleni bana so Ta fada Cikin
daga murya'.
"Kuka na ke son yi,.kar ka yi kokarin tsai dani
. "Sorry". 'Ya fada cikin sanyin murya. - ;"'Yi
hakuri _ ba' Zan ‘sake hanaki ba, kiyi‘ kukanki da
karfi tun da kina so ba zan hanaki va", Nan kuwa
_ta kara fashewa da kukan, kukan bakinciki,
kukan takaici -Yasata a gaba yana- kallo, ya rasa
ya zaiyi, kawai shima sai ya soma tayata kukan.
haushinsa ya kamata ta tashi zata tafi, ya Sha
gabanta. "Deeda na miki laifi ne.’ . ' Nina saki
kukan Deeda‘.’ Ki' yi hakuri deeda l like u kukanki
na daga min hankali"'.— "Sabeer ka‘kyaleni .da
a'bin da ke damuna", "'Meke damunki Deeda?" . .
' "Nayi rashine na yi rashin wan’da na keso, na
fahimci bai taba sonaba yana da Mata
yau na fahimci ‘kuma bani da 'fili a zuciyarsa da
rayuwarsa, don haka na ke yiwa kaina kukan
halin da ‘na tsinci 'kaina". .- ,Sabeer-ya kalleta. a
rude hankalinsa a tashe ya cé,’ "Amma Deeda ai
ina
"sonki...
‘ deeda _na., fada miki kece rayuwata deeda Aure
na keSO mu yi har [htha S-na fada maka "Sabeer
bana sonka - Ta kalleshi "Sabccr ba ka fahimci
'me nake fada bane? Na rAsa’ wanda nake
s0,hakan ba ‘zai sa in auri wanda bana so ba.
Sabccr na fada maka ban taba
sonka ba, na fada maka tunda kuma yanzu ma
na maimaita. Ibrahim shi nakeso ba Sabeer ba".
Dccda kar ki yi' min haka Dccda me nene
ba kya so a halina in canja
Babu Sabccr, your are a changed Parson shi
ya sa nafada .maka' gaSkiya,‘bana so in
ya‘udareka.
don ina ganin girmanka da mutuncinka, amma
‘bana sonka, don haka‘ka kyaleni please na
rokeka
ka rabu dani bana sonka".
‘ ,tana gama fada ta- wuce zata karya kwana
kenn suka hade da"lbrahim,»yaYin da Saheer‘ya
kasa koda
motsi, maganganunta sun tada’ masa hankali.
haka ya dinga jin sonta yanzu ya fara jinsa sabo
a ransa. Ibrahim ya tareta‘. ‘ ' ' ‘ "’Meye haka »
Deeda? Wannan wane ’irin magana naji kina
fadawa Sabeer
- Ya’ ma za a yi- kiyi tunanin haka ni’ 'dake? Kin
san tsakaninmu ,mutunci ne tsakaninmu, Likita ne
da marasa lafiya".
kwarai”. Ta amsa masa cikin’ takaici. . - 1 "Yama
za a yi na yi tunanin 'haka tsakaninmu k0? -' ‘
Saboda ni bani da Zuci'yar son ‘Namiji k0, sabo
da ni ba mutum me. rai bace
' ‘_ Lokacin da'na ke tare‘da kai. na ke yin duk
abin da kace baka tambaya me yasa na .keyi ba,
lokacin da na jure duk wahala da wulakanci sabo
da kai, duk baka tambaya me' yasa ba sai‘yanzu
da na ce ina Sonka za ,ka ce me ya sa‘? -
Ni zan tambayeka me yasa ka yi min haka Mai
yasa duk 'tsawon lokacinnan da’muka yi da kai
ba ka' tabaa fada min kana da Aure ba;? ‘
, ” Baka fadamin farida Yayar Saheer Matarka
bace meyasa kamin' haka?
Ka bari na zolayi kaina, na‘ yaudari kaina, na za
ta kaima za ka soni, na dasawa zuciyata sonka,
ya ka keson in yi Ibrahim?
Ta fashe‘da kuka. Ya ji tausayinta sosai, amma
sai ya daure ya yi ta maza ya Bata rai ya ce, "Ni
ban taBa kallonki da haka ko daukanki a haka ba,
don haka ki yi saurin cireni a ranki"; ‘
Ya ja hannun Sabeer.
"Z0 mu tafi Sabecr";
Kuka ya ke, ya fada jikinsa.
- "Uncle 1B me ya sa.ba ta sona sai kai? Me
yasa Uncle IB, ina son Deeda." ' , ’ "Na ji Sabecr,
zo mu tafi a yanzu Deeda na cikin fishi ne in ta
huce sai mu dawo mu yi magana a nutse. ’
"Ba sauran magana a tsakaninmu”. Ta fada cikiu
tsiwa
"Kamar yadda kace in cireka a zuciyata, ka
fadawa kaninka ya yi saurin cireni a nasa zuciyar
tunda na rasa Ibrahim ba zan taBa auren wani
ba, haka‘ba zan taBa sake‘ son wani ba, a rayu
har abada a haka, dama can haka na ke rayuwa,
zan koma inda na fito
Jin haka ya sa ya juyo ya kalleta ya ce "In zaki
iya tunawa dama ba ni na kawoki BIRNIN
GAYUBA
ba, Kaddara ce ta hadamu a Gidan nan, don haka
kima kanki adalci..
Kiran sallah ya katse masa maganar, ya ja
hannun Sabeer. -
'zo muje Masallaci". '
' Bai masa musu ba ya bishi, 'sai dai' ya juyo
yana kallon Deeda tana tsaye .hawaye na zuba a
idanunta, ya ji zuciyarsa kamar. wuta'
Sabee‘r ya dinga jin sabon sonta mai Karfi na
shigarta Haka ya dinga yi ma ta wani
mayataccen .KALLON so har suka bulle
.; MasallaCi suka wuce'kai tsayé'"suka bi Jam'i,
ya yin da Deeda ta. koma ciki da tsananin' fishi
da kunci da kuma Bacin' rai.
Bayan ta idar da sallar ta kife kan Sallaya tana
wani irin kuka tana addu‘o'i tana neman dauki da
saukin zuciya a wurin Ailah. '
Inna ne tazo ta eungumeta tana bata baki da‘
lallashi. ‘
Bayan Ishsha Ibrahim suka koma- ciki tare da
Sabeer yana, riqe da hannunsa. ‘
Farida ta‘taresu Cikin murmushi da dariyarta tace,
"Kun shigo? Yau namana girki da hannuna zamu
hadu mu ci kamar yadda muka saba". '
Gamin yanayin ,Sabeer ya sa ta fahimci .abin da
ke. faruWa, sai dai ,ba ta ce masa komai- ba, sai'
matsowa kusa da shi da ta yi ta ja hannunsa tare
da ja masa Kujera ta zaunar da shi’ta sa masa
Abinci.‘
"Sabeer yau Sister ta ma ka girki, fara ka fada
min ya kaji? Bari in‘ -je in kira Daddy yau tare za
mu hadu mu ci Abincin harda Momi'
Nan ta fice ta barsu; Ibrahim ya sa masa ido ya;
rasa ta ya zai bullo masa har yaga gara ya yi
kuka dayin magana ‘akan wannan shieun nasa,
Allah kadai ya san guguwar da ya binne a
zuciyarsa. ‘
Ya zura masa ido a ransa yace, "Sabeer ba ni da
abin da‘ zan maka yanzu sai. dai ka yiwa‘kanka.
Shigowar Daddy _da Momi ya katse masa tunani.
Wurin ya yi tsit kowa na cin Abinci. Dady
yayi dariya-yana yaba' Girkin, Farida,
‘qaran da Cokali‘da Plate din da Sabeer keyi ne
yaja hankalinsu gareshi. Abincin ya keci da sauri
yana kokuwa da Cokali da Plate din yana ci da
sauri tamkar wani zai Kwace 'mai Abincin.
_ Bai ankara. ba har Abin‘cin' ya kare, sai kai
Cokalin Baki ya yi yaji babu komai;-Ya mike da
sauri ya sake bude Kular Abin'cin ya sake
zubawa yana ta‘ci ba k0 sassauci.
Nan suka zuba mai ido .suna kallon ikon
'Allah
wannan ya kalli Wannan. Farida ne ta' yi- Karfin
hali‘ ta taso ta ‘zo‘ ta sa mai Ruwa _a Cup ta
mika masa, ya karBa yana sha da sauri' duk— ya
juyeshi a jikinsa, ya yi wurgi da ‘ Kofin yana
numfashi da Karfi tamkar wanda ya yi tsere.
Farida ta shafa kansa. - "
(Relax) Sabeer (Easy) daukeshi a; hankali,
kwantar da hankali"- H/
Kwantar da kansa ya, yi ‘a. jikinta, ya rikota
hawaye ya zubo masa
"Sister ya zan yi? Sister ya zanyi? Sister ina, son
in fita daga halin da na shiga, .bana son za'ma
cikin wannan hali Sister! Kirjina ciwo, zuciyata na
zafi. Sister ki taimakeni".
' Daddy ya. mike hankalinsa a 'tashe. "Sabeer
lafiyar ka? ‘ Me ke, faruWa, me ke damunka, me
‘kake
SO?" : ~
Nan ya mike da sauri ya nufi gun Mahaifinsa ' ya
fada jikinsa yana kuka. "Daddy Deeda na ke so
Daddy Deeda na ke so Daddy ka bani Deeda
‘ lna son zama tare da ita, (I like her) Daddy ina
son in Aureta. Daddy ka aura min Deeda".
Baban ya rungumeshi sosai zuciyarsa ya masa
zafi ganin dansa cikin yanayin da bai taba
ganinsa.ba
Momi ta mike cikin mamaki. ..
"Sabeer Deeda ka ke so?"
Ya girgiza mata kai.
"Deeda na keso, amma ba ta sona".
"What?" Daddy ya fada cikin zafin zuciya da bacin
rai.
"Ba ta sonka, ita waye?"
Sabeer ya kalli Daddy.
"Kae ka yi mata tsawa in ka ma ta tsawa zata
gudu ta barni, nima fada nake mata da tsawa shi
yasa bata sona, zan je in roki Allah ya huci
zuciyarta ya sa Deeda ta soni". .
‘ Da gudu ya bar Falon’ ya je ya yi Alwala yazi ya
tada Sallah cikin nutsuwa da kaskantar da kai,
cikin Sujudi ya dinga kuka yana Addu‘a yana kai
kukansa gun Allah,.yana rokon-Allah ya bashi
Dccda, . Dukkansu suka koma kallonsa ' Dr.
Sulaiman ransa ya yi mammunan baci, .
hankalinsa ya 'tashi,‘ bai taba ganin dansa a
kwatankwacin wannan yanayi ba. . .Momi ita
kanta sai da ta tausaya masa. -"Ibrahim". dr.
Sulaiman ya kira‘shih Cikin babbar muryar yace‘,
"Ina Deedan take? Ina son ganinta yanzu". -
Ibrahim Zuciyarsa ta harba. Me Daddy zai yiwa
Deeda? "Daddy bari in: kirata". "A'a". Ya tsai
dashi zan je da kaina". '' Tare suka fafi duka
. ‘ ******
' ‘deeda na ;, kwance tana kuka sai ‘ hayanniyar
jama‘a taji. ‘ . 'jikin Inna Mai fura ya hau rawa
tana tunanin ‘lafiya kuwa, ganin
shi da kansa mai BlRNlN GAYU a gabanta, hakan
ya firgitata. Mutumin da ba ta taba tunanin zata
ganshi a gabanta ba, 'duk'da k0 tana cikin
gidansa; bata da matsayin ganinsa.
zo Deeda Alhaji zai yi magan'a da ke. ' .
‘ momi ta fada lokacin data ke kokarinjawo.
hannunta zuwa‘gaban‘Daddy;' " ‘Daddy ya kalleta
ya ce "Kece deeda'?"
Ta girgiza masa kai alamar eh "Kece wacce ki ka
kai ki ka isa ki Batawa dana rai‘? . Dana gudan
zuciyata, gudan jinina da 'ni ban taba kuntala‘
masa ba sai ke"_' . Ya fada gami da nunata da
yatsa cikin tsawa yace, "Ba a yi‘ wani'mahaluki
'da' zai kwana ya tashi ya ci ya sha ya tufata ya
samu lafiya a BI'RNIN GAYU ba ya ce zai
Wulakanta gudan dana. Ba ke a qasarnan baki
daya . Ke ba ki isa’ba". . Tsawan da ya sake sai
da ya gigitata ta rude . ta tsorata gaba daya ya
cikamata ido. - Ya ci gaba da cewa, "Tun da na
ke ban ga‘ dana ya S0 wani abu haka ba, ban
taba ganin sa .cikin wannan hali ba, ban taba
ganin ya so mallakar wani abu haka ba, ban taBa
ganin (Desperation) a
tareda shi irin na yau ba. Sannan rana ta farko da
ya so abu har cikin Zuciyarsa tsakani da
Allah,"kuma bai nema da fada, tsaWa k0 karfi ba.
Don haka Sabccr zai samu abinda yake.so k0 da
kuwa kece ' - A kullum ina cikawa dana burinsa
ina ba shi ‘ abin da, ya'nema." haka'kwanaki
alkawari na ‘masa zan bashi duk abin da ya
nema, don haka zan cika alkawarina, dan bawa
Sabeer abin da ya keso, zan 'auraWa dana .abin,
da .ya keso”. ‘ Cikin dakakkiyar murya .deeda ta
kalleshi tace"Bana Son danka, don haka ba zan
aureshi ‘ba, ni ~ba Kaya bace da za ka bawa
danka, mutum ceni. mai rai ’mai Zuciya, ba
yadda, za a yi in rayu'da' abin da bana so”,, Ba
Daddy kadai ba, koWa ya yi mamakin kalamanta.
> ' Daddy ya kalleta, "Ke waye‘? ‘Yar Gidan uban
waye? meye asalinki? -zuri'arki da har ki ka
isa_'ki ’kalli tsabar idona ki fada min‘haka?" Ya yi
murmushi. Zan nuna miki isata zan aurawa dana
ke. Yanzu na kara fahimtar me. ya Sa Sabeer ke
sonki.
lallai zan nuna miki isata da‘ yadda zan bawa
dana abin da yake so; ,za ki ga yadda zan
mallakaWa Sabeer abin'daya keso Yanaa gama
fadin hakan ya juya ya tafi Ya kira MOmi da
Ibrahim yace su biyo shi yana son magana 'dasu-
yanzu, ‘sannan yace Farida'ta lallashi ’Sabeer
ta'kwantar masa da hankali ta .fada masa
gobe'‘babansa zai mallaka masa abin da yake
.so." 'Duk suka amsa masa da, "To". Suka fice. ~
Ibrahim hankalinSa ya tashi, damuWa ta
'bayyana a fuskarsa. ~ '- " Bai‘ ‘taBa zaton'
Wannan alamanein zai ‘kai' matsayin da ya kai a
yanzu ba. - ~ Suna fita Deeda ta fashe'da'kuka.
cikin kukan take cewA "Inna mu tafi mu bar
Gidan nan. Inna mu koma '"Kauye!' Inna bana son
BIRNIn ‘Inna mu
. Kakar ta fashe da kuka.
V"Gaskiyarki Ddeda, mu, tafi ,; Wannan alamari
yaban .tsoro; mutanennan za' su iya. yi... mana
komai. Yanzun nan zamu bar'musu gidansu.""'
Abin da ba su sani ba, Daddy ya riga da ya bada
ordar rufe kofofin BIRNIN GAYU gaba daya,
a sa guard ba mai shiga ba mai fita sai da
saninsa. "
Haka suka 'dinga bin Kofofin BIRNIN GAYU amma
ina ba hanyar fita, haka suka hakura suka dawo
Duk da hakan Deeda ba ta‘ Karaya ba ta nemi
Wayar Ibrahim da ya taimaka musu, amma ba
hali sabo. da yana tare da Daddi.
. Sabeer " kuwa Wayarsa ba ta 'shiga haka suka‘
rungumi juna ita da Inna suna kuka. ‘ _
* **
a can cikin Gida kuwa Daddy ’ya sa . Momi' da
Ibrahim gaba da tambayoyi
akan Deeda da asalinta da inda ta fito da yadda
aka yi taxo BIRNIN GAYU. ‘ ‘
Komai da suka sani suka 'fada masa‘: A lokacin
ya yi, Waya ya hada Ibrahim tare da wasu
mutane su‘ je Gidan Tabawa su dauketa a daren
su je Kauyen su Deeda: a dauko masa
‘Mahaifinta da duk wasu danginta in akwai su a
Kauyen.
Ibrahim dai badon ya so ba ya tafi, sai don‘
biyayya‘ da ladabi dabin umarni da ya ke
- Tabawa dai ta ga ikon' Allah, da daddaré ta ji
tsayuwar motoci Jeep a Kofar Gidanta sun- 20
sun tattarata a Mota. . '
Ibrahim ya karasa ,gabanta ’ya mata bayani. ‘
'"Ikon Allah, Wani abu sai masu kudi :da .mulki ‘ '
Ta fada a ranta. V
*********
, alamarin Sabeer kuwa bai san meke faruwa ba.
Farida, ta je ta sameshi amma bata fada masa
komai ba taci gaba da bashi Baki da lallashi. _ ' .
Daga abin ya mintsineShi sai ya tashi ya yi ta.
Sallah. ' Faruda_tasa masa ido'tana kallon ikon
Allah.
'cikin ranta taji tana sOn Sabeer .ya
mallaki Deeda, ta ji tana Son ‘Deeda ta auri
Sabccn ‘ ,-"Bana ganin damuwar‘. kowa sai ta‘
dan uwana. - '
Burina Sabeer ya ‘samu abin da yake So Sannan
Deeda alkhairi ce ga rayuwar‘ Sabcer, ita ce
Macen da zata iya kula da Sabeer
_ Mace ce kamila mai. nutsuwé Wacce abin
duniya ba ya .gabanta, Mace ta'gari.
Haka nan za ta zamewa 'Ya'yan Sabeer. uwan ta
gari wacce za ta haifar da al'umma na gari cikin
tarbiyyarta.
A cikin Birnin gayu za ta kawo canjin rayuwa da
tarbiya a BIRNIN GAYU. ' .
. "Ya ~Allah , ka. tabbatar da alkhairi
-*v* *v* *Q* '
washe gari da sassafe aka iso da
Mallam Audu da Matarsa da- wasu
tsirarun Danginsu da suka rage cikin BIRNIN
KANO. , ‘
Sun saki baki suna kallon ikon Allah. .Cikin wani
dankarérén Gida aka yi musu-Masauki, inda ba su
taBa zato k0 ganinsu aciki ba a rayuwarsu;
' Wanka' suka yi aka basu » Sutura da
kyakkyawar Karyawa.
Abinci iri-iri. Duk wannan 'hidimar' Ibrahim keyi
dasu. . Bayan sun nUtsu sun kintsa Alhaji yasa
aka kiran malam Audu dOn ganawa Ya kalli
.Malam Audu yace ,"Na San dai baka sanni‘ba,
amma bazaka rasa jin su'nana‘ba? Ba ka kuma
~San dalilin kiran da na maka ba? ‘, Naji labari
baka da wata sana'a k0 Wani aiki sai na
Zuma,'_shima‘ yanzu baka da halin yi, don ‘haka
nake son‘maka Wani habban gata in bar kana
so". " ' Mallam AudU‘ya sunkuya jiki na rawa
yace 'Alhaji ina godiya, ban san Wane irin godiya
zan maka ba, mutumin da ke cikin wahala ai
ba'zaiqi ’rayuwar dadi ba. ; ‘ " Alhaji ya yi
murmushi yace da kyau Mallam Audu. Ka ga
Wannan gidan da ka ke gani duk girmansa duk
kyansa naka ne na mallaka maka, shi halak
malak Ka yi rayuwarka da ‘iyalinka har abada a~
‘cikinsa da'sauran 'yan uwanka. , Kuma. k0
mutuwa kayi sai dai Magadanka su gaji gidan; '
Sannan ga’ tSabar .kudi zunzurutu har naira
miliyan goma zan baka ka soma kasuwanci. '
sannan ‘duk wani abu da ka kake bukata kazo
wurina kai tsaye. ,
Malam Audu da ya ji numfashinsa na shirin tafiya
don gigita ya ga kudin da- bai taBa ganin yawan
su ba k0 a Mafarki, ga dankararen Gida“
Ya mussuke ido don ya' fahimci k0" dai Mafarki
ya ke Ya kwantar da kai yana ta godiya shi.
Sannan ya ce, "Wai Alhaji meye dalilin kyautar
nan? lnba zaka damu ba". '
. Alhaji ya yi mirmushi ya ce, "Ka yi tambaya mai
kyau, .akwai dalili kwarai
Ni dai dan kasuwa ne, bana yin abin da na san ba
riba. ' ' '
Ba wani abu nakeso ba illa iyaka auren 'yarka
deeda da dana Sabccr a yau Laraba din nan nake
sonka bani. Ina fatan ka fahimci dalilin kyautar? ‘

Ni babban ‘mutum ne mai kudi da suna, mai
girma da ’mutunci. ‘
Don haka na yi' kokarin yi 'maka wannan kyautar
ne kar jama'a su fahimci halin-da Surukina ya ke
ciki na talaUCi, kazanta da rashin ‘abin yi.
Kaya komai .gashi nan, daga yau ka yi 'sallama
da lalauci". ‘ wohoho kudi kudi kudi masu gidan
gidan rana
' Mallam Audu ya washe baki yace "oho! Ashe
Deoda gidanka take Aiki?
Ai tana min aike nadan abin kashewa, yarinya
'yar albarka, ta dalilinta mun sami abin arziki. ' ,
' Allah Ya mata albarka, muna godiya Alhaji ko
yanzu ka ke so sai a daura auren". '
Alhaji ya yi murmushin samun nasara sannan ya
dubi Malam ' Audu ya ce "Amma fa akwai wala
'yar malsala kadan, ka yi kokarin fahimtar da
'yarka cewa ya zama dole ta auri dana, kuma ta
sashi farinciki, idan ba haka ba zan kuntata
rayuwarta da ma ku da na kakarta‘ gaba daya,
gara ta yarda duka mu zauna cikin ,farinciki.
' Ya mike, "dan tafia zan sa a kawo maka su ka
yi saurin fahimtar dasu
"To Alhaji an yi an gama. Ai wannan mai sauki ne
yadda ka ce haka za a yi". '
"Da kyau! Ni na tafi
Har bakin Mota Mallam Audu ya bishi yana
godiya. kamar zai masa sujjada
Ya dawo ya dinga murna yana washe baki yana
zaga Gidan ya kasa yardarwa‘ kansa cewa
wannan Gidansa ne.
"Ashe Deeda alkhairi ce agareshi ya koreta ya
wulakantata? , . - .- Shin ta ya ma zai soma
fuskantarta‘?_Taya zai soma sata har ta yarda
da ‘auren? ‘ To amma fa ba'zai‘ yarda ya rasa
wannan. dukiyar‘abanza' ba."Ni Ubanta ne, kuma
ya zama dole ta yi abin. dana keso k0 tana s0 k0
ba ta so." -
Daddy na komawa gida ya‘ cema Ibrahim yaje .ya
dauko Deeda da Kakarta ya kai ta can wurin
Mahaifinta, ya kuma tabbatar da tsaro' a Gidan
don kar su gudu. ‘"To Daddy". Ya_fada Cikin
’ladabi,’ ya ‘nufi side din su Deeda. - Lokacin '
da. ta 'ganshi ta yi tunanin taimakonsu ya zo yi,
don haka bata musa. masa ba suka shiga motar
ita da Inna suka tafi ' ' ' Tun da suka shiga
Motar kuka take, idonta ya kumbura luhu-luhu
wanda hakan ba karamin kona zuciyar Ibrahim ya
yi ba. , ' Ya ji wani .irin bakinciki da tsanar kansa
ya kamashi. Ya ji kamar ya sa hannu aka ya yi
ihu.
cikin fishi da Zafin rai tace"gidan Tabawa za ka
kaimu daga‘ nan zamu shirya mu wuce Kauye".
Ya daure fuska ya kau da kai ya
ce Ba umarninki nakebi ba, don haka zan kai
‘ki‘inda aka
umarcenida in kaiki." ' '- . "Me ka ke nufi, ina
zaka kaimu?" . ihu tasa masa amma kO kulata
bai' yiba. lnna ta sa hannu la rufe mata Baki
tace, "Deeda rufe bakinki karki‘ Bata muryarki da
hawayenki a banza, tunjiya kuka ki ke lamarin
nan ya wuce saninki da tunaninki; ' . ‘
’ Yanzu Ibrahim ihunki k0 hawayenki ba zai
tabashi ba, yanzu‘ Kaninsa da Uban gidansa
sune'kawai,a‘ gabansa".
Dole ta haqura suka iso 'gidan, ya shiga 'har ciki
ya bude musu kofa suka fita ya ja motarsa ya
tafi ba tare da ya sake k0 da kallonsu ba. '
Ya kara jan kunnen Maigadin gidan akan kar ya
yarda_ ya barsu su fita.
Nan Deeda da‘lnna suka tsaya ‘juye-juye suna
kallon ikon Allah, ba su san inda su‘ke~ ba, ba
kuma Susan me yake faruWa ba. ‘
"Nan a ina muke Inna?" Deeda ta fada cikin kuka
cikin gidan ubanki kike sukaji an fada cikin firgici
DA tashin dankali daga ita har Inna Mai fura suka
zuyo don tabbatarwa DA tantance muryar DA
sukaji shin gaskia ne kokuwa gizo kunnuwan
nasu ke musu
Hmmmmmmmmmm
a zallah shared a profile .
birnin. gayu
chapter14
deeda la kalleshi cikin mamaki.
"baba" Ta fada cikin mamaki.
Inna ko kasa magana ta.yi tsabar kaduwa. Du
kyar ta ce,‘ "Wai meke faruWa ne, me ka keyi
yaushe ka shigo Kano kuma‘?
"Ku iso ciki zan mukubayani
Kamar za su shiga kamar bazasu shiga ba, haka
suka shiga. .
Nan ya fara, yi musu bayani, ya~ kare da kwantar
da murya yana neman gafara da rokon su yafe
masa kan abin da ya musu tun shekaru masu.
tsawo da suka shige
Anan fa idon Inna ya kada,ta hau bala'i ta inda
take shiga ba ta nan take. fita ba.
Ta zageshi tas taci masa mutunCi tace yanzu ma
nadamar ba har zuci bane 'ganin abin duniya- ne
yasa ya nemeta. '
Ta ce, "Kuma duk bala'insa Deeda ba zata auri
wanda' bata soba". ‘ ‘
Nan fa eikici ya kaure yace, "inba ta auri
Sabeer ta dadi ba za ta aureshi' dan dole, gara
ma su‘
sani aure daram'ba fa shi". . ‘
Ran Inna ya" Baci, 'suka dinga sa'insa ya’yin da
aka bar Deeda da kuka kamar ranta zai fita'
"Wannan wane irin tashin hankali ne?
' Sabeer Ubansa ya saya masa farin cikinsa, ya
yin da ita nata Uban ya siyar da na ta farin‘
cikin.‘
’ Wannan shi ne. abin da ya ke faruwa a
"rayuwarmu na yau, a .duniya yanzu masu kudi
da Mulki suna amfani da talaucinmu da rashinmu
suna sayan abin da sukc so wurin‘ Talakawa. ' .
Ta Tashi tasa kuka. ‘ " ' "Shi' kenan Alhaji ya
gama da ita, ya gama
’nasara Akanta tun da ya hadata da Mahaifinta".
. _‘ "Inna ki ‘rabu da shi, ba yadda na iya".
Deeda ta fada Cikin muryar kuka. .deeda ba zan
bari ya yi miki auren dole-ba akan .abin duniya".
‘ "Idan ki ka nemi _shiga tsakanina da 'yata k0
hanata abin. da na keso ta yi Zan rabakida ita,
zan kwace'yata". Mallam Audu ‘ya fada cikin
halin ko in kula. ' .. '
Wanda wannan. maganar ya .Sa.Inna ,tace zata
tafi ta bar masa 'yarSa.
Deedan ne ta durkusa har 'kasa tana ROkona
akan kar ta tafi ta barta. '
’ Ba yadda ta iya don koba komai, bazata iya
lafiya ta kyaleta ba, haka' suka shige cikin gidan
zuciyarsu cike da baqin ciki da’.baci.rai.
. Mallam Audu yayi dariyar "samun nasara ’gami
dasa mata albarka. -shikam rayuwa sabuwa a
wajensa
**** ** .
'bayan Sallar azahar Mahaifin Sabeer da
abokansa sun hadu yaje ya kai masa manyan
Kaya _- .masu kyau'da tsadar gaske; .ya bashi
yace yasa
’ . Shi ’da Ibrahim suka. taimaka‘ .masa ya-
shirya, ya yi matukar kyau; dama can shi mai
.kyau ne
’ Sabeer ya ‘fito Ango 'sak Mahaifinsa ya masa
albishir dacewa yau daurin aurensa Deeda ta“
amince da aurensa. ‘
Wani irin‘ ihun murna yasa Ya rungume
Ubansa cikin tsananin farinci’ki.
"Na gOde daddy thanks YOU So much ka min
“albiShir din da baka taba minba a duniYa da
'gudu' ya rungUme yayarsa .yana
.murna- ’ «sister Deeda ta amince da auréna”. . "
Ya fada kan Ibrahim
_ “Uncle iB'Deeda tana-‘sona yanzu ta amince da
aurena. 'Yanzu ni Deeda keso Saboda ta. san nafi
kowa Sonta, Allah: Ya amsa‘ Addu’ata Allah- na
gode maka
hawayen ‘farin ciki ne ‘ya zubo ma Mahaifinsa
ganin farinciki da kwanciyar hankali ~a tare da
Sabeer‘ yafi kOmai‘ dadi a wurinSa.
'Ya kamo hannunSa
zo muje inda za ka ga cikar bUrinka".
Mota daya suka zauna tare da Baban naSa, suna
baya Ibrahin na'gaba, Driver na tukawa. '
Sabeer ne keta Waya yana fadawa 'Abokansa
’yan. uwansa na‘wurin Uwa da Uba, har. ya
.rasa' inda zai'sa kansa don murna, sai
kwanciya? yayi a jikin Uban yana daria yana
masa godiya.
Ba Shi “da ‘wani buri k0 ab‘
in da .ya keSo illa ya ganshi a jikin Deeda, ya
ganshi tare da ila.
Karfe uku dai-dai aka daura auren Dccda a cikin
gidangsu Wanda dr. Sulaiman- ya'. bawa
Mahaifinta, kasancewar ba ayi shiri, ba mutane
ba yawa Abokan kasuwancinsa. da wasu
kusoshin Gwamnati da ‘yan uwansa na kusane
kawai
Bangaren Dccda kuwa, Mahaifintane kawai~ sai
wasu 'yan uwansa guda biyu suka shaida daurin
auren Dccda da Sabccr.
Jama'a da dama suna mamaki, sai dai basu- da
damar magana, abin ka da masu Mulki da Naira,
kafin ka ankara manema Labarai sun cika kofar
gidan kowa da irin famhimtarsa da fatan alkhairi
.da taya murna da suke musu. _ .
haka Sabccr ya dinga jin wani irin farin ciki
tamkar ya .mallaki duniya da’ abin da ke cikinta,-
gaba . kana ganinsa ,ka san yana cikin tsananin
farinciki da jin dadi
Nan ya hadu dasu Nura da Salim suna. ta masa
tsiya sabo da tuna yadda suka hadu da Dccda da
irin tsanar daya mata ada.
Ya yi murmushi
yau zan ga Dccda a matsayin Matata: Shin taya
ma fara zuwa wajenla? :
Me zan fara ce mata? Kuka zany‘i k0 dariya‘?’ " .
Suka kwashe da dariya.
Nura ya ce "Runguméta zakayi tun da yanzu
Matarka ce" .
haka sukai ta wasa da dariya, ya yin da Alhaji
ya-kasa daga idonsa akan dansa ganin ,yadda ya
ke,tsananin mamaki, dun haka ya‘ yi niyyar‘kara
masa akan‘wanda ya‘ ke ' ' .
Sai da Sukayi sallar la'asar sannan jama'a suka
watse su kuma suka nufi Birnin Gayu,‘ inda.
Alhaji ya cewa Sabeer‘kae ya damu, zai.samu
Deedansa a gidansa da ya shirya’muSu a nan
cikin Bienin Gayu; , ' ‘ ' '
Gida ya cika da 'yan'Uwan dr SuIaiman anata
taya Sabeer: murna‘yayinda wasu ke mamakin‘
aurensa 'lokaci‘ guda, da irin tsananin ‘son da
ya‘ke yiwa matar‘ wanda har ya kasa boye.shi
ya fito karara a fuskarsa. ' _ V
‘ farida ce ta nufi gidansu Dccda kamar
yadda Daddy ya ,umarce ta, taje ta. shirya Dccda
tayi kyau fiye da ko wacce amaryah
Tare da masu kwalliya da kuma dressing

6 Comments On BIRNIN GAYU
avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

??

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

Perfect

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

Good

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

A

avatar
sadiya-umar

1 year ago

Reply

Good and interested

avatar
sadiya-umar

1 year ago

Reply

Good and interested

Please Login or Register in order to submit comment