Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

barin_wurin, ,ganin} yanayin
da.-take ya matuqar daga masa hankali‘.‘ _ ,_ "Ki
yi hakuri Deeda,-kar kiyi kuka, -ki dauka wata
jarrabawa ce da Allah" Ya dora muku ke' da
Sabeer, Alkawari_ na yiwa Inna zan kula~ dake,’
zan miki maganin .dukkan wata matsalarki, ,zan
zame miki dangi me share miki hawaye". Ta Kara
fashewa .da kuka, ta rasa me ke mata'dadi, '
"Deeda, a halin yanzu» ya zama dole‘ kiyi haKuri
da Sabeer". ‘ Farida- ke magana- lokacin da take
Karasowa kusa da. su, ta ce._ "Na samu. ya
.koma ' bacci, ina ga. rashin‘zuwa gabansa a.
halin yanzu shi ya
fi alkhairi".
Ibrahim yace hakane deeda a halin yanxu Ki koma
gidanmu DA zama wurin Farida
ya juya ya tafi yayinda Farida taja hannunta tace
su tafi ido cike DA hawaye deeda ta kalleta tace
sister sabeer wazai kula dashi?
deeda zai kula DA kanshi lokaci yayi DA sabeer
zai koyi zama DA kula DA kansa har yaushe zai
dinga dogara Dani dake Wanda bamu DA tabbas
a rayuwarsa ?
Jan hannunta tayi suka wuce nasu bangaren haka
deeda ta wuni kuka KO abincin kirki ta kasaci duk
inda ta zauna saber takeji a jiki DA zuciyarta
tsananin sonsa DA kewarsa suka dinga shigarta
duniyar tai mata zafi ta rasa meke mata dadi
daga qarshe runtse
ido tayi tana addu'a, wanda shi ne kadai mafita a
tare 'da ita a wannan lokaCin. , Can bayan isha
Sabeer ya farka
daga nannauyan bacci da ya dauke shi, ya »miqe
ya: wuce ya je yayi.- wanka, yayi ' alwala, Ya
kalli agogo yana ,mamakin wane irin bacci yayi? '
' Bayan ya rama dukkan sallolin sa, ya zauna kan
sallayar yana‘ tunanin me ya ' ‘faru shin wai ina
Deeda ne bai ganta ba? ‘ ' deeda Ya kira sunanta
.da karfi
- Ras‘ Ya ji gabansa ya :fadi, sunanta da yayi ya
dinga tuno masa' da abinda ya faru.
. Tsoei ya ji ya soma kama shi, ya =- nufl kan
gado ya ja bargo ya;lullube ya rintse ido; Lokaci
guda tunaninta ya ‘ fado- masa, tsananin - sonta
ya dinga takurawa zuciyar sa, Ya tsinci kansa
cikin keWa. .. .‘ Ya mike da : sauri, "Deeda 'ina
kike?" .
Cikin sa ya ji ya murda da yunwa, ' ya mike
jikinsa ba Kwari, da kyar ya iya tafiya, ya flta ya
nufi gdan sister yana kwala mata kira. ‘
"Sister, Ina Deeda?"
A falon ‘qasa ya same ta ita‘ da. Ibrahim, Farida
ta kalle shi’duk ya fita hayyacin sa rana daya,
ta‘ce. " . .
"Me zaka yiwa:.Deedan? Kai da, kake‘ tsoron ta,
‘ka kOre ta, me za ka mata?" Fuska-daure take
maganar. '
Murya kamar Zai yi kuka, ,ya ce. ‘
, "(Please) Sister, kar kice .haka, kin san ina son
Deeda, kawai Wani abu da tasa a jikinta da yake
ban tsorone
_ " Hawaye ya gangaro’masa, ya ce.
"(Please) Sister, 'kice ta cire ta'zo mu 'tafi gida,
Sister ba ‘zan. iya 'zama a. gidan ni ‘daya‘ ba‘,
Sister (i. need her, please)
Deeda na IaBe tana jinsa, ta fashe da kuka,~
daga Karshe‘ta kasa jurewa ta . fito da sauri tana
kiran sunansa. - ."Sabeer ga' Deedan ka nan, ka
daina gudu na, nima ba zan iya rayuwa, ba kai
ba". Da ~sauri ya ~ mike .ya nufl inda take ga
gudu, sai» kuma‘ ya tsaya cak! Ya soma- ja da
b‘aya, ’tuni ya ga ta soma juye masa zuwa
watahalitta ta .daban, tana razana shi. Da gudu
ya ya fita ya'bar' ‘ falon, a tsorace< ya je inda
.ake ajiyar ’ .‘motoci ya" tSugunna, ya dunkule a
-a wurin 'yana zufa, zuciyar Sa na bugawa da
karfl. . - . . ' . Deeda ta tsuguna a 'wurin
'tana‘kuka, kuka ‘ .sosai. ‘ . Farida ‘ta‘ mike ta
nufi inda take ranta a, Bace, tace
Deed’a; ina . fada miki ki ._.rabu ‘ 'da . Sabeer;
(stay away from' him), .so 'kike ki‘
kashe shi? Me yasa kin cika son kai? Don kina
son sa ba za ki iya rayuwa ba shi ba sai ki nemi
ki haukata shi? Kinga halin da ki ka sa“ shi,
yanzu in ya mutu sai, ki huta. Bari in fada miki,
Sabeer shi ne komén mu, Sabeer shi ne ZUCIYAR.
BIRNIN GAYU idan kika sake zuw‘a‘ gaban sa
kika sa ya samu wani (attack) ba zan yafe miki
ba ya’ zame miki dole rabuWa da shi. Inhar kina
son' zama a birnin GAYu' keda sabeer saidai ki
hange shi daga nesa, kina jina k0?"
' murya na rawa ta tsuguna tana kuka. "'Na ji‘
Sister, kiyi hakuri ba zan ’ sake ba
Nan ta fita ta bi Sabeer tana kira, 'tana tambayar
(securities) din ' sun ganshi?
' Deeda ta kama-kai ta‘na kuka da Karfinta,
Ibrahim na kallonta .ya' rasa meke masa dadi, ya
rasa kalmar lallashinta, Sam
bai ji dadin abinda Farida tayi’ mata ba, Ya matsa
gare ta, ya ce.
, - "'Deeda, ina fatan abinda ya faru yau. ya ishe
ki darasi? Ki yi hakuri ki kyale Sabeer ‘a halin,‘
yanzu, sai mun samu maganin matsalar, nan". .
Ta tsuguna a gabansa tana' kuka, ta. ce. . ~
'ibrahim ka taimake" ni, ka ,sama min magani.
Ibrahim: .da rayuwa._ ba Sabeer :gwamma
mutuWa a gurina, ka - taimake ni Naji Deeda' zan
taimake ki, '
Wannan alkawari' ne amma~ kafin nan sai kin.
min alqawarin zaki rabu da »Sabeer,_ki bar
.zuwa gabansa". Ta girgiza kai, "Naji, nayi
alkawari' _'Da kyau, .sannan kici gaba da jurewa.
Kici gaba da addU'a, sannan gobe da safe
ki shirya ‘zamu flta asibiti' tare". ‘
"Na ji, .na gode". . ,
Ta amsa cikin. -sanyin mueya, sannan ta mike
ta' shige ciki ta bude sabon babin kuka
."Inna, ina kike? Yau ina jin kewar ’ ki da rashin
ki 'sosai", _
A cikin gida, Farida da ‘sauran ma'aikatan 'gidan
‘suka yi ta neman Sabeer, har Allah Yasa wani
(security) ya ganshi, yana taBa shi kuwa ya sa
‘ihu Wanda‘ya ja
‘hankalin' Su Farida da sauran. jama'a.ihu yake
.yana tisge-flsge, da“ kyar Farida ta iya rike shi,
ta sa shi a jikinta tana masa "
addu'a tana lallashinsa yana firgicewa
. Hayaniyar ' su‘ ce ta ja hankalin, .‘
Mami; ta :tambayi me ke faruWa? 'Aka ce’ . mata
sabeer ke ta ihu yana‘ ta tisge-fisge, ' haka yaSa
ta flto da ta, zo 'inda suke. ‘ Farida na kokarin
‘jan ‘shi, ‘Momi ta kalle ,su
‘ "Laflyar sa kuwa'? K0 shaye-shaye
ya fara ne? Ya za'a yi‘ mutum da girman Sa
kamar'Sabeer ya.tsaya yana tisge-tisge yana ihu?
Duk abinda za ka sha ka sha dai dai Wanda
Kwakwalwar ka zai iya dauka, ba ka sha’ abinda
yafi qarfin ka ba ka zo kana mana hauka, kana
zubar mana da’mutunci a gaban 'yan‘aiki...". Ya
ishe ki‘Momi". .., Farida ta fada- ranta‘ Bace,
inba za ki fadi Alkhairi 'ba kiyi‘ shiru, baki da
(right) din da zaki Yiwa Sabeer ~ wannan
Kazafin? Nan gidan uban Sabeer ne,ba Wanda ya
isa ya hana shi abinda ya ga damar yi k0 da
,kuwa kece". ‘ , . . Ta yi tsaki ta ja Sabeer: ta yi
(side) dinshi, Momi' ta~ biyota da fad'a da
zage‘-zage .har suka shige ,ciki.- Ta ‘sa
Sabeer a gaba‘tana kuka.
.. =(PleaSe) 'Sabeer, :kar. ka
zama mahaukaci bayan ,da hankalin ka. . _.
(Why‘are you like that?)"
Ya bUde ido ya kalleta, "Sister deeda... Sister ina
jin yunwa, ki kira deeda ta ban abinci, Sister
yunwa nake ji
"Na sani Sabeer, baei in kawo maka
abinCi "Sister Deeda...". _
"Kar ka damu,‘ itama za ta zi Ta fada kamar zata
yi kuka.
Nan ya- runtse ido- yana ~tuno Deedan .da
‘yan'ayin jikinta. Da ‘sauri ya bude ido, ya mike
da sauri- ya nufl inda take, Ya riko ta
"Sister, kar ki'kira ta; Sister, bana. son ganinta'
Ya fashe da kuka. '
Itama tsugunnawa tayi a gabansa tana kukan, ta
rasa abindake mata dadl, ta rasa ya; zata yi da
al'amarin Sabeer.
Nan-ta; mike ta je kaWO masa_ abinci. tare da
ruWa, ta kawo masa. Bai Bata .lokaCi ba ya hau
ci ba ji ba gani, alamar
yana tattare da yunwa mai tsanani. Bayan _ ya
gama ya kwanta a wurin, yana.
"Sister, ki kira min Deeda". - _ Can kuma sai ya
bude ido da sauri,
~ ‘yace. "Karki kira ta, bana son’ ganinta, tana
ban tsoro. Sister, Deeda;." Har bacci ya dauke shi
Yana fadin abu' guda. . , Farida ta sa shi a gaba
tayi kuka har ta. ji» ba dadi, a haka suka kwana.
' ' ‘Deeda a'gidan Ibrahim da Farida ta rufe kanta
a daki ta sha kukanta ta koshi, in ta gaji sai' tayi
ta. sallah’ tana addu'a. Yayin. da Ibrahim ya
kwana a. asibiti bincike game da' ciwon Deeda
tare da Ciwon Sabeer din ‘mai kama 'da tabin
hankali, haka yayi ta Kokari.
Sauran likitocin sun zo- a gobe da safe, ’da Kyar.
ya yi nasarar shawo kansu suka amince.; A
wannan dare sun . yi kwanan wahala, baeci cikin,
bacin rai da
kuma kewa tare da dacin zuciya.
Haka jita-jita ya bazu a BIRNIN GAYU cewa
Sabeer ya ‘samu taBin‘ hankali, k0 shaye-shaye.
Haka yan gulma‘ da tSegumi'da .kuma Wasu
,‘yan uwan ‘suka ‘ , dinga zarya a‘gidan, ‘inda
Farida tayi ta ' fama dasu‘,’ Sabeer kuwa~ ba ta
bari Sun ganshiba, - ' ‘ « - Haka Momi ta fadawa
Daddy Karya da gaskiya, a“: take _ ya kira,
'Farida da Ibrahim don jin' me ke faruwa? Nan
dai
suka- dinga Kokarin karé Sabeer, da'
Boyewa Daddy gaskiyar Al,amarin, don matSala
ceda ba kowa- zai fahimta ba. » Deeda ta yi.
nasarar " ganin
- Kwararrun .likitocin da. Ibrahim ya gayyato
daga gari .daban-daban, tare da .neman
,shawarwarin,'sauran likitocin-da ke qetare. ya
dauki' dukkab‘ wani- kulawar' sa- da lokacin ’sa
ya mayar akan; rashin lafiyar
Deeda', wanda hakan- ya jaWO mummunar;
Bacin rai da rashin fahimta tsakanin sa da Farida,
ta dinga ganin a‘i yayi banza da su Kulawa da
sabeer ‘da take yi ba dare ba rana‘ yasa ta
manta da kanta, . sam ta manta da maganar
shan magani'da kuma (chemotherepy) da’ také
yi, saboda tsananin tsoro da fargabar kar Sabeer
'ya haukace, don yanzu ma ya zama tamkar
taBaBBe, kullum' yana kukan son .Deeda da
ganinta, amma'daga ~Farida tace zata kira ta
sai, ya birkice. 'Hakan ce ta kasance da Deeda,
tana Son ‘ganin Sabeer, amma-ba hali. Kullum
tana cikin kuka da tunani, lokaci “guda ta ’ rame,
tayi duhu, ta fita hayyacinta.‘ . ' ‘ Bayan gwajin‘
da Iikitoci suka yiwa Deeda da sati guda (result)
'dinta ya flto, sun .barshi. ya' dau .lokaci ne
saboda tabbatar» da amsar da zai’ basu dai. dai
ne.’ Sun yi sun'sake duka abu'guda yake ba su,
nan‘ Ibrahim ya fahimci komai.
Farida ya kira tare da_ Deedan 'ya soma yi musu
bayanin abinda ya fahimta.
Ya kalle su duka, yace. "Ina fata za ku- fahimci
abinda zan
fada tare da neman - mafita? Deeda, wannan abu
da ya. fito ya Bata mata .jiki ba komai bane sai
(Allergy)". Farida. ta. kalle -shi ‘tana kokarin
’fahimtar? mé yake fadi? Ta ce. ; -"(Allergy) ne?
Dama mun‘jima da - sanin' wannan, 'amma me
ya jawo shi‘? Tunda yanzu ta bar' kauyen? Mé
yasa‘ya fito lokaci guda?" . Ibrahim :yace,, ‘
"Kinyi tambaya 'mai kyau. _Jikinta kamar yadda
taba fada miki ' ba komai' yake karBa ba, in 'ta ci
abinci da bata so ko' ruwa: zai fito,‘ .haka ‘ nan
k0 kaya ne da jikinta'bai .so ta Sa Zasu _‘fito,
tohaka nan' ko ~jikin da bai karBi jikin'ta ba
yanataBa ta zasu fito.‘ Kowanne da Yadda zai.
fitO a jikinta; "Wanda. ya'fito
mata da farko na Kauyen su ne wanda ya flto
mata kwanaki‘ kuma' ya hadu ‘ da zaman Kauyen
su. da kuma jikin da ya dinga taBa ta samu,
(body contact) da Wanda jikinta da fatar ta bai
so, wanda shi a hankali ya dinga ‘fita. Sannan_
na uku shi ne Wanda ya fito mata yanZu, Wanda
muke. kira' (Sperm Allergy) seminal plasma
hypersentivity". -
.Farida ta zaro ido tana kallon shi, yayin da
Deeda ta ji hankalin ta ya tashi.
Farida (ta 'ce, "Kana ,nufin Deeda tana da
(Allergy) da Sabeer?“
Ya girgiza mata kai, "Kwarai, 'duk lokacin da
Deeda ta samu gogayya da jikin Sabeer, wato
(body contact) za su fito mata. Haka a duk
lokacin da (sperm) din Sabeer ya shiga jikinta, za
su' fito mata a tsakanin lOkaci, .wanda idan haka
ya‘ ci gaba,‘ za ta -iya rasa ranta (each—drop of
sperm from Sabeer means her death)
zai zama tamkar (slow poisoning) a gare ta,ne
wanda zai kashe ta a hankali". Farida ta mike
hankalin ta yai
mummunan tashi. "Kana. nufin ya zama dole
rabuwar
Deeda da Sabeer?" ,.
(File) din ya mika mata wanda yake Kunshe da
(result) din gWajin da suka yiwa Deeda, ya cé, ' '
"
"Komai na‘ .ciki".
Ta kalle» shi, "'Meye mafita? Meye maganin sa?"
‘.
"Har yanzu muna- kan binciken mafltar.’ Akwai
wani babban likita da muka ' yi (appOintment) da
shi, insha . Allah zai nema mana maganin
matsalar. - Kafin nan ya. zama dole su rabu".
Ta fashe da kuka‘,‘ ta ce."Ka Ce kafin nan qanina
ya ‘karasa
haukacewa. .kawai Nan ta juya tayi ciki yana
kiranta
ma ba ta saurare Shi ba.
Deeda, kam tuni ta ~yi mutuwar tsaye a wurin, ta
_fadi,’_ damuwa da tashin hankali ya_ mata
'yawa; Ibrahim din ya rasa me ke masa dadi? A
dole .ya taimaka ya daga ta ya. kaita ciki ba don
ya' so hakan ba, ya kwantar da ita akan gado har
ta farfado. Tana ‘ganinsa ta juya kai, tana wani
irin kuka wanda ba zai'jure ji ba.
Tashi yayi ya‘ fita; ya-nufi falOn sa, . ya kife kai,
komai' ya masa zafi, ya rasa me 'ke masa dadi,
Wani irin 'radadin SOnta_ ya ji tare da jin takaicin
yadda abubuwa ke tafiya tSakanin sa da Farida.
Nan ya zaro 'waya ya budo hotonta yana kallo,»
Wanda ‘kullum ‘a "nan yake' samun Karfin
'zuciya da 'sanyin rai yana samun duk wani
(comfort)‘a hoton. .
. Kallon ta. yake yana jin sanyi‘ da ‘
saukin zuciyar .Sa,_ 'a _dai . dai :Wannan-
lokacin . Sabeer ya 'shigo da fada da
masifa, a zuciye yace
"Na ji me ka'je kana cewa, Sister ta fada min
kana son raba 'ni da Deeda ko? Kana son raba ni
da mata ta, to ba ka isa ba. Na san‘ dama duk
munafurCin ka ne, ka sa jikinta ya dawo haka
don ka cuce ni ka raba. mu. To bari in fada
maka, ba wanda ya isa ya' raba ni da‘ Deeda sai
Allah, da‘ga kai ‘ har sauran likitocin makaryata
'yan "uwanka ba- ku isa ba. Dama a can na" san
kana son rabani da Deedana, kana auren‘ Sister
amma. ka Sawa mata ta ido. T0” bari in fada’
maka, Deeda‘taWa ce, (she is not urs)".
"Sabeer
Ibrahim ya fada cikin tsawa tare nuna shi da
yatsa, ya ce.
"Ya ishe ka (enough of your accusation). Ina iya
dukkan kokarina akan-ka amma ba ka gani,
Deeda matar‘ kace, kayi alkawarin zama da ita,
amma
me kayi yanxu? Gudun ta kake, - maimakon ka
zauna ka néma .muku ’ mafita Sai ka Kara;
lalata» alamarin, ka Kara mana wahala. da‘tashin
’ hankali. In kai' ‘ mijinta ba. ka‘ damu da neman
lafiyar taba, ya zama, dole ni in nema mata. In
har ka manta da alqaWarinka akan deeda ni ban
manta ba, zan taimaki' Deeda 'iya karfina,‘ kana
jina ko? Ka je kai duk abinda zakayi, ka fadi‘ duk
abinda.‘ zaka fadi
MikeWa yayi zai dita'Wayar sa 'ta fadi" wanda
yaja’hankalin' ‘Farida da sabeer din 'faduwar da
wayar tayi haske ya bayyana saiga kyakkyawan
hoton deeda baro baro a fuskar wayar (screen)
Dam!‘ Gaban sa ya buga ‘da qarfl, lokaci na
fark0 .kenan da ya ‘tsinci kansa 'cikin
mummunan- fargaba“ ‘ da matsananciyar kunya.
Sabeer yasa. hannu. ya'dauki Wayar. cikin zafin
zuCiya DA bacin rai ya ce
wohoho rikita rikita
akwai wasu report na document DA nake aiki
akansu kuma ran Monday ake buqatansu wlh
shiyasa vanajin Zan Iya muku alqawarin yin post
gobe Amman me I promise idan na kammala DA
wuri the did will done trust mered a profile .
birnin gayu
chapter28.
yanxu kuma me zakace Allah ya kamaka KO
yanxu dinma sharrin nake maka
me hoton matata yake a wayarka ?Ina ka samu
hoton deeda?Dama amanata kukeci deeda ce ta
vaka hotonta shine kuke neman haukatani don in
rabu DA ita ka aureta?sister kinga mijinki KO?so
yake ya haukatani ke kuma ya kasheki DA
(cancer) donya auri deeda sabeer Ibrahim ya fada
cikin qunar zuci nasan na maka laifi aje hoton
matarka a wayata Wanda son zuciya ya jawomin
Amman deeda bata DA masaniya sannan karka
kuskura ka doramin sharri kamin qazafi ta yaya
na haukataka ?ta yaya Zan kashe Farida?
matatace Ina son ta,,,,,,,,
karya kake baka sonta sabeer ya fada a haukace
yayinda ya chapko wuyan Ibrahim
yau sai naga bayanka tuni ya haukace musu a
wurin Farida tasa wani ihu tare DA janye sabeer
ta fashe DA kuka ya isheku haka ya isa tasa kuka
DA karfinta
deeda dake tsaye daga ciki ta sunkuya ta Kama
Kai tana kukan baqin ciki
shi kenan deeda kin hada fada kin raba mata DA
mini kin hada yaya DA qani fada tasa kuka mai
qarfin gaske saber ya zanyi na fada maka bani
DA wata alaqa DA Ibrahim saina mutunci nasan
cewa DA naso Ibrahim Amman daga baya komai
ya canja Kai nakeso bayan Kai bazan Iya sake
rayuwa DA wani namiji ba idan har inada allergy
dakai na yarda na amince in zauna in mutu a
gidanka inhar zaka jure ganina a mummunan
surata saidai bazanso Inga ka haukaceba
sabodaniba Zan fita daga rayuwarku ya zama
dole inbar birnin gayu ta fashe DA kuka tana
kimtsa jikinta
taji wani irin kunar zuciya Mai hade DA amai
yaxo mata DA qarfi ta rinqa sheqa amai cikin
wahala gaba Daya taji qarfinta ya qare Amman
bata FASA niyyarta na tafiya ba a hankali ta
lallaba tabi ta dayar qofar ta fice tana kuka
batasan inda zataba batasan Ina ta nufaba
wayyo Inna Allah yajiqanki DA Rahma Inna yau
dunya taimin zafi ya Allah ka taimakeni innaje
gidan banana dawo Dani zaiyi nan ta samu gindin
wani bishiya ta zauna tayi kuka har taji ba dadi
a BIRNIN GAYU kuwa fada ya
kaure .lokacin ‘da Ibrahim'ya' yi kokarin. taBa
Farida «don ya lallashé; ta; ya kuma‘ ‘mata‘
bayani, don-ta'fahimce shi,“amma " ‘hakan ‘ bai‘
‘samu ba Don' kuWa Wannan' karon Farida "ba ta
Saurare shi'b'a, Wani- ‘ mugun', kallo‘ ta masa
cike 'da tsana da“ Bacinrai,tace‘.‘_ ‘
"Ba abinda za ka cemin in saura're' ka,ko
fahimce' ka'.~ Tun tuni. ya kamata
. na fahimci cewa‘yanzu kai ba ka damu da"
. kowa ba sai ‘ Deeda. Ibrahim; ka daina
damuwa ‘dani tunda da Deeda ta Shigo ray'uwar
ka, _ba_.- ka damu 'da rayuwar kowa ba, ba ka
'damu da farin‘~ cikin-kowa ba, ba'ka damu da
lafiyar "
; kowa ba' sai nata. Kanina yana fama da rashin
lafiyar' kwaKwalwa' ba ka. damu da' ' ’ka nema‘
mashi magani k0 biriciken mene' ne ’ba, matar-
ka tana dauke"“ da babban _ ciwo wanda‘ zai
iya' kashe ta (any' . moment) amma ba 'ka
.damu 'ba, sai. Deeda. ce ka dage ka binciko
ciWon ta- da dalili'lin sa, Saboda‘ita kake so, ‘ita
kake; - da gani, ba'ka damu dani da Sabeer ba. :
Ibrahim, ka ci amana, ‘ka Ci amanar yarda, ka ci
— amana ta. Sabeer... Sabeer.,."
Sunansa take ki-ra tana kallOn sa tana hawaye,
maganar' ta carke, 'daga ‘ Karshe ta fadi a sume
awurin
_ A rude suka yi aSibiti' da ita zuwa (emergency),
Sauran likitoci ne, suka rufu ‘ :akan ta ana
Kokarin ceto ran ta,» Saboda ‘ "yadda numfashin
ta ke daukewa Daga ' Sabeer har~ Ibrahim sun
kasa Yin komai, komai 'suna cikin dakin amma
dukkansu ba wanda ya iya mata komai, ' ,
Ibrahim jikinsa’ da hannun sa sUka 'dinga. rawa,
balle Sabeer, da ya kasa zama a dakin, ya fito
yanakaiwa da kawowa, tausayin yayarsa da halin
da’ take ciki ya ‘sa 'shi kifa kai’ a; bango yanata
kuka, ,yayin da yake ganin laifinsa ne ' da“ ya
dagawa Farida hankali.. ~ ‘ ' ‘Ya fashé' ‘da kuka;
"Ya Allah Ka kawo mata 'sauKi daga
wannan‘tsanani da " ta tsinci kanta"a ciki.
Ibrahim; ne ya‘zo yana qokarin' lallashinsa duk.
da yana jin nauyin sa da kunyar‘ abinda ya faru a
tsakanin su-bai Kyale 'Sabeer din ba, Saboda'
yana‘ bukatar‘ . kafadar da ,Zai- kuka, duk da,
shima ya- " . san ‘ yana buKatar ‘ kafadar Sabeer
din” ya fiddah hawaye k0 zai samu‘ ya rage
nauyin zuciyar sa.’ ' " . , Sabeer»-tun yana ture"
shi harya- "hakura ya fada jikinsa ‘Suka rungume
juna‘ _ suna ‘lallashin juna, daga ’bisani 'suka'_
{Nufi masallacin =asibitin,‘ Sukai alwala,.- ~
,suka hau. yin sallar nafila’ don nemawa ‘ Farida '
sauki ' tare da' _’kansu ga ' Ubangiji Allah
Madaukakin sarki; ‘ ' Sunanan. zaune suna
addu'a ‘ wayar Ibrahim _tayi' Kara, yayi saurin
dagawa'
" ganin daga cikin ~asibiti ne. A nan aka fada
masa cewa an fito .da Farida, tana I,c,u Tare
suka _-yi ciki da ‘saurin su, suka samu ta‘na
bacci. Nan Sabeer ya zaUna ya kifa kai a gadon
da-take kwance yana zuba ~ .haWaye, yayin da
yake tunanin Deeda, ~ ‘ .ina take?'A. wanne ha'li
take? Kewarta yakeyi DA dausaya mata ' "Deeda
ki yafe‘min, (I made'our lifes_miserable)NASo
kaina DA yawa
; in bar ba zan iya zama dake a yadda. kike ba
Bani da right) din' cewa. ina s0n ki, Idan har ni
ciwo’ ne ~a gare'ki_ .. ya zama dole in rabu da
ke don'ki 'samu " lafiya, Duk yadda na kai da
sonki . ya Zama dole inrabu dake, koda kuwa' .
mutuwa zanayi don . rashin ,ki"; Hawaye masu
dumi suka dinga fita‘ masa‘. ‘ Haka‘ ne.ya
kasance, da Ibrahim, ya, runtse ido, maganganun
Farida na yawo a",
kunnen sa. Yayata ki yafe min in kina tunanin nafi
damuwa da Deeda akan ku.‘ Na 'san ina kaunar
Deeda, amma bani da niyyar raba ta da Sabeer k0
wata .manufa, ina Kokarin rike amana ne‘ da
alkawarin da na yiwa Inna na. kula da Deeda. Sai
dai hala .na bari kulan da' nake mata ya 'yi yawa
har yasa ki ka soma tunanin ban . damu da kuba
sai ita;.."' Shigowar sauran lilkitocin ya katse ‘
shi Ibrahim ya mike‘ yayin da-Sabeer yasa musu
ido ” yana Sauraron me za su ce? Dr. Nasir ya
kalli Ibrahim ya ce.'.. "’Likita, ya .aka yi ku ka yi
-irin' wannan .sakacin bayan kun. san irin ciwon.
da take famada‘shi .(its very important) , ta
dinga shan magani, _tana'.samun kula na '
musamman? Amma kun' kyale’ta, ba magani, ba
kula. (Stress). ya mata yawa,-
dole jikinta Yayi tsana-ni' now, she .is critical);
Munyi' koKarinmu,~ ~sauran.sai muyi addu‘a mu
‘barwa'Allah"
. " Nan suka qara dubata, sannan suka sa kai
suka fice"Inna illahiwa- inna' ilaihi raji'un, _
Ibrahim “,yake’fadi a" ransa, tare da: kama" "'
hannunta yana hawaye
"(I am sorry) Farida, ki yafemin nayi babban.
kuskuren dabazan taba, yafewa kaina da kaina ba
haka
:.suka.zauna zugum suna jiran tashinta
"tare da; addu'ar ,Allaha Ya bata
Iaflya. _ta fita daga danjar da ta shiga KoWanne
(second) da minti dana Sanin.
'abinda sukayi yana cinsu.
‘ ,.'_'Deeda zauné a gindin bishiya tana ta Zabga
kuka, “tunani kala Kala a ranta ga ‘dare ya .sako
kai, -_tSoro DA fargaba ya
dinga shigarta,tunanin inna da’keWarta. ya din ga
‘ Shigar? ta ta“ rasa: abinyi “Tana- cikin Wannan
hali ‘ta‘ji’an dafa ta, ta dago~ ' - kai -da ~
‘sauri‘» a- tsorace Wani - ' mahaukaci _ ta gani
‘tsaye yana dariya, da fuskar sa mai ban’sorO
"Me. "kike a gida- na? Ko 'kece mata ta da ta
gudu? Dama‘ na‘: jima‘ ina: nemanki ya Cafko
hannunta ’ ‘ ta Saka‘ "wani irin Kara tare‘ da
kokawar Kwacé hannunta, " wanda ’sanadiyyar
haka ya ji“ mata‘ciwo, ..Da Kyar ta samu ta fisge
hannun ta! ruga ag'uje yana binta, tana‘ gudu
tana ihu, da- ' Kyar' ‘ta samu ta Bace masa ta
’Buya’a bayan. wata _mota;Bayan ya juya_~_ ta?
tsuguna ‘tana haki' tare; da. rushewa, da kUka
.wayyo Allah rayuwa, ina Zan sa ._ kaina?"
nan :ta samu gindin wani shago ta
zauna, ta roke su bata (pure water) ta sha,
sannan ta watsa a fuskar Tana nan‘ aka kira
sallah', jama'a suna wucewa suna kallon ta, '
saboda bakin hanya ne, har masu shagon suka
rufe, aka watse, wuri ya soma duhu da shiru
Hakan yasa 'tsoronta ‘ya qaru, ta miqe tana juye-
juye; tana tunanin‘ abinyi; ‘ ba ta ankara ba ta ci
karo da. mutum, ta- . ‘ ' juyo da sauri tare da
daga kai. TabaWa 'ta . ' gani, tsaye a gabanta,
tayi saurin fadawa ji-kinta, 'ta, .qankame . ta
tana" kuka da ‘ .Karfinta. Tabawa ' ta matukar
tausaya. mata, 'haka ta ji kukanta ya karya mata
,Zuciya, ' itama ta'soma hawaye, ta ce. ’. 'Deeda,
dama‘ da- gaske- kedin ce ' a- wurin nan? 'Dazu
dan wani .maKobCin’ mu‘ ‘ké ce ‘ min "ya .ganki,
da‘ far‘ko ban 'yarda; ba, amma ganin yadda ya
dage ya'Sa nace
bari inz0 induba da idona. Deeda me ya faru? Ya
aka yi?"’ .A Cikin kuka ta ce,; "Tabawa dogon
labari ne" . Nan ta ja hannunta suka' tafi gida,
har wannan lokaci‘ Deeda kuka take, tana bawa
Tabawa labarin abinda ya faru. Tabawa ta
tausaya mata matuka, tace."Deeda, baki'kyauta
ba, ina da rai, ina da lafiya ta a garin nan ba
za'ki zo‘ inda nake ba? Kin manta lokacin
rasuWar. Inna na ce miki. ki dauke ni kamar
kakar ki, zan' miki duk abinda Inna zata miki?
Akwai ‘ mutunci ' da ,. zumunCi Sosai tsakanina ‘
da ' Inna". Deeda ta ce, "Kiyi 'haKuri Tabawa, ba
a ' hayyacina,nakeba kwakwalwa ta a cunkushe
take,-ban san. abin yi‘ ba. Na rasa me ke min
dadi, rayuwa ta’ min:zafi da qunci Ta' Kara
fashewa' ga kuka, daga nan
ta Bige da amai, sai da tayi ama'n ruwan da ta
sha—tas,” har ta rasa=abin amayarWa, ta
kama'ciki 'da kai. ‘ ' . . Tabawa a rude ta fita' ta
kira' wata makwabciyar Su da take (nurse) ta zo
‘ta duba 'ta, nan ta tabbatar musu ‘da ‘cewa ..
Deeda cikine 'da‘. ita, kuma bata da'wani ~
qarfi'ba ruwa a jikinta," tana bukatar drip. ' ‘
Cikin .gaggawa Tabawa ta. flta a rude ta nemi
(taxi),- sai asibitin'-Malam ,Aminu‘ , ‘Kano.’ "A
nan. akai mata Karin ruWa; ga amai yaqi‘
tsayawa;_ ga ‘-‘matsanancin ciwon 'kai. Haka
Tabawa ta' ' ‘tsaya akanta tana riqe da ita, tana
matsa .- mata kai har tayi’ sa'a aman “ya .tsaya,
‘ bacc'i Ya dauke “ ta* " ' Tabawa ta zura mata
ido tana kallon ta cike da'tausayi.A asibitin su_
Sabeer kuWa ,wurin‘ ' Karfe ukun dare" "Farida ta
farka ta ga Ibrahim da ’Sabeer, Ibrahim na' zaune
ta
wurin kanta rike da hannurita, ya kifa kai, Sabeer
kuma ta Kafafunta. '
"Ta. kallesu daya ,bayan; -daya, zuCiyar ta cike
‘da tausayin su da kuma tausayin kanta.
Ibrahim ne ya soma_._,dago kai suka
hada ido;
"Farida". Ya'kira. sunanta. ' .
»Tsananin 'kunyart‘a. ya _sa ‘shi kau

6 Comments On BIRNIN GAYU
avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

??

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

Perfect

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

Good

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

A

avatar
sadiya-umar

1 year ago

Reply

Good and interested

avatar
sadiya-umar

1 year ago

Reply

Good and interested

Please Login or Register in order to submit comment