Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kowa". ‘ .
: "Nayi alkawari Inna zan, rike amana, karki
damu. Kina bukatar hutu". Idon sa ya Kada ya yi
ja.
: . - faridace ta juya da sauri ta .koma dan kiran
Deeda da Sabeer, ya zama dole ayi mata adalci
ta gana da kakar ta, ta yi mata addu'a
Deedan suka shigO,‘ ta kalli Innan ta fashe da
kuka.‘
"Karkiyi kuka".
Ta’ fada tana numfashi da Kyar.
"Karku damu, Allah Na nan, komai
zai dai daitai".
Sabeer Ya kalle ta, ya dauke kai,
idon sa yayI jajir
"Inna na me ya same ki? Ki tashi 'mu taf1 gida,
nan ba wurin zama bane". Ta yi murmushin
Karfin hali, tace
Innar ka-tsufa ya’kawo, jiki ina bukatar laushin
katifar asIbitin nan tafi sabuwa da 'tauShi akan
ta gida, don haka ka barni in tare a nan
Ya yi duriyar karfin hali, hawaye ya gangaro
masa, ya ce; _"Inna har a wannan halin ma kina:
jin yin wasa?"
_ Ta yi murmushi tace, "To yanzu abinda zan fadi
ba wasa bane, tunda ni yanzu na tsufa ga matar
ka Deeda sabuwar jini ce ita, ka rike min ita
amana, kar ku rabu har tsufa, sai mutuwa. Ka
min alkawarin zama da’ Deeda a kowane irin hali,
dadi k0 wuya, ciwo k0 lafiya ba 'za ka‘taBa barin
Dee‘daba, auren ku nahar abada ne".“. '
Ta kalli Deedan dake ta kuka tana
tsorace‘, fuskar ta cike da zulumi da fargaba, ta
ce. ‘ ‘
"Kema haka,‘ ki. min alkawarin ‘ biyayya ga'
Sabecr da zama da shi « har abada".
"Na yi‘ alKawari Inna. Don Allah kar ki daga
hankalin ki, ki kwantar da hankalin ki ki samu
laflya ba abinda zai faru da ni"
Sabeer ma ya ce, "Inna, kar' ki damu, ina tare da
Deeda,‘ duk rintsi duk wuya, insha Allah
..ba.zamu rabu ba Sai mutuWa". '
Ta 'yi murmushi ta ce."Alhamdu .lillah, Deeda, ki‘
riki Ibrahim dan uwa, duk abinda ya shige miki
duhu ki fada masa kinji?',.'.. '
Ta girgiza kai, "Na .ji Inna, me yasa kike irin
wannan .maganar? Baki da lafiya, kina bukatar
hutu, Inna kiyi shiru ki huta". =
Ta yi‘murmushi, ta ce.
"Deeda, kiyi tamin addu'a Allah Sa baccin nan da
zanyi ya zama hutu a gare ni". ' ' ' "Insha Allah
Inna zanyi miki". Ta fada tana hawaye. ‘_ _
.. Sai da zuciyarta ta dan yi sanyi ganin yadda
Innan numfashinta ya dai‘ daita, da alamar. sanyi
a ranta ce
"Allah Sarki Inna ta, 'kwanciyar hankali na shi ne
nata, tashin hankali na shi ne nata; In Allah Ya
yarda ba za ki sake ganin tashi‘n hankali naba
duk yadda za'a- yi in; Allah Ya yarda zanyi
Kokarin zama cikin kwanciyar hankali don naki
hankalin ya kwanta".
Nan lnnan ta kwanta ta .samu_bacci, yayin da
Deeda ke riKe da hannunta tana mata addu'a har
itama bacci‘yadauke
‘ Ibrahim da Farida suka dita zuwa wani office,
dan ya mata bayanin ciwon
Inna— , _(B.p) ne .yaka da ita, sai mayi fatan
samun lafiya"- . ' Bayan sun dan- tattauna ya
farag._._ mata bayanin ciwon Deeda, ta yi shiru ~
tana Kokarin fahimtar 'sa,‘ sannan "ta ja- dogon
numfashi tace. Me kake‘ gani game da ‘ciwon?
Za ta iya WarkeWa?" ‘Ya‘ ce, "Kwarai‘, ~sai _ dai
akwai tsammanin zai dawo in ta sake zuwa ‘inda
jikin ta, bai so, fatar jikin ‘ ta bai so: (Allergy) ne,
zai iya dawo wa, k0 in ta ci’ wani ~abu, ko-
taBa“ wani abu. Na San dai‘ ’BIRNIN GAYU'ya-
karfii jikinta, da (area) din . da take zaune a
Kano, matSalar shi ne, ban san me da mene ne
jikin tabaya so ba? Sai dai in mun koma ‘zan yi.
Kokarin bincike a kuma samamata
‘ (strong) ,magunguna insha Allah '(She Will be
fine) in'yaso zatayi rayuwar farin. .
ciki da Sabeer, tunda a BIRNIN GAYU za su
zauna"; '
Farida tace"(I hopé so) zan‘f1 kowa farin ciki-in
haka ya”faru'ta wuce Wurin Inna sa Sabeer'zaune
ya zurawa Deeda 'da‘ Inna ~ido yana jin'
kaunar su a ransa. Yana mamakin lokaci guda
Inna da Deeda sun zama Wasu' abu masu
muhimmanci’ a rayuar sa, -- sun zama tamkar?
'yan uWansa na‘ jini; sun
zama rawaar sa‘l - Ya‘ tuna Wasu shekaru
kadan da suka shude babu‘su a rayuwar
sa a, lokaci‘ guda suka shigo rayuwar' sa,
har ma yana jin tamkarba zai iya rayuwa
basuba.’ ‘ _ Da wannan tunanin ya' fita a dakin,
ya nufi can Wajen Kauye inda' ake samUn‘.
netWOrk, ya yiwa' Daddy ,waya ya ‘ sanar "
da shi halin' da aké ciki,'don‘haka ba‘ zasu
samu damar1' dawoWa ba' sai ~ ta samu
sauki.
Daddy ‘ ya ~ce, "Allah Ya: bata lafiya". ‘ ’ , Yayin
da ya girgiza kai, ya ce. . ‘ "Dama Sabeer ban
zaci dawowar ka yau ba". Nan ya koma cikin.
asIbitin ya‘ samu. ‘ . Deeda da Innan yadda ya
barsu. -_Washegari .da asuba Inna ta amsa kiran
'MahalicCi'. Deeda ta idar da sallar "-asuba» tana
zaune kan Sallaya tana taSbihi tacigaba. da
addu'a; yayin da Sabeer ke xan masallaci, Farida
nawani daki na kuSa da nasu Innar tana‘sallah.
r Dukkansu a aslbitin suka kWana, sai dai
hankalin su ya dan kwanta saboda Innan ta ji
sanki SOsai, ta Samu bacCi mai lafiya,
wanda‘ashe saukin taf1ya’ne ba su sani ba. ’
Bayan an idar da sallah Ibrahim da ‘ Sabeer suka
shigo, kai tsaye gun Innar‘ suka wuce‘, a nan
suka tarar da rai yayi
halinta
"Inna -lillahi wa *inna ilaihi, raji'un'". Abin da
suka fadi kenan. ‘ ‘ . Ibrahim V kan , ‘ sa‘ ya
rikice balle Sabeer da hankalin sa‘ ya nemi barin
jikin ‘ sa saboda dimauta. -
Ibrahim ya juya-yana hango Deeda kan sallaya
tana ta. addu'a, tausayin .ta ya kama shi; Ta
yaya zai fara sanar mata ta yi rashin Inna har
abada? _-
Ya kalli ‘Sabeer ya ga yadda ‘shi ma 'ya rikice,
shi kansa yana‘ bukagar kulawa ta yayai'zai iya
kula 'da Deeda? Sai dai_ba'mai iya yin wannan
sai shi, ‘saboda shi ne mijin ta.
Ibrahim ya dafa shi, ~ "Sabeer, “ka daure, ka
sanba abu'mai sauki ba ne‘, na' san irin sabo da
shakuwar da ka 'yi da Inna, abin‘da Wuya. sai dai
ya zama dole . ka daure; sab0da kai né mai kula’
da Deeda‘, in ta ganka .haka za ta Kara shiga
tashi hankali"
Lokacin Farida‘ ta shigo,ta fahimci abinda ya faru
nan ta daure taje tana‘
yiwa Inna addu'a
Lokacin Deeda ta shafa‘, ta taso tare DA fadin
-. ."Ina kWanan ku? Ya jikin Innan?" 'Yadda ta
gansu yasa ta sha jinin jikinta, ta kalli Innan da ’
ke kwance, ta
- kalle su. Farida ta daure taci gaba da tofawa
Inna‘ addu'a, daga nan Deeda ta' soma fahimtar
me ke fawwa. Sai ‘dai ba
., r-ta tabbatar hakan ba,‘ sai da ta 'ga Farida
taja mayafi ta rufe ta har kai, ta cire (drip) soda
(ozygen) din da aka sa mata, wanda hakan shi ne
hanyar mafi sauki da za'a sanar' da ita
., Tuni hankalin ta ya tashi,' ta fada kan :Innan
ta'- fashe da kuka. Tuni ta flta Hayyacin‘ta tana
sambatu. ‘ ‘ _lnna... ta taf1 ta~ barni, Inna ki
yafe
min, na Bata miki rai, "na daga miki hankali, har
kikayi fUShi ki ka tafi kika barni. Inna kece
komai.na,-Inna na-ya zanyi in rayu ba ke? Allah
Ya jikan ki Inna,Allah Ya dauki raina nima in
huta".
‘ .Kuka' take sosai kamar ranta. Zai‘ fita
Farida'ta sa hannu' ta dago ta gami da girgiza
mata kai A'a Deeda, kar kima Inna haka, ‘da
hankalin ki da ilimin k1 me, ya déeda ki .mata
Addu'a. Na san abin da ciwo, dai amma rayuwa
haka ta gada, wataran duk haka ‘za mu tafi Mu
yiwa Inna addu'a duk, Allah Yasata tafi a sa,a
" Ibrahim ma ya kalle ta,"ya ce. _ '."Gata daya za
ki yiwa Inna,“addu'a.
Kar ki zama mai son kai, kiyi 'ta tunanin kanki.
Kina' buqatar Inna, sai dai wanda yaf1 sonta ya
dauke ta. Ki yi mata~ addu’ar Allah Yasa ta
tarar‘ da Alkhairi,‘ Yasa. mutuwar ta hutu ne. Mu
taru muyi
ta mata addu'a don sama “mata rahma wurin
Ubangiji. kuyi hakuri Nan ta mike cikin :sanyin
murya, tace ‘_,‘na gode,, Allah 1,.Ya . :.saka Tana
fadin. ’haka; ta .sa‘ kai ta‘ f1ta :daga dakin, ta
bar asIbitin,‘ takama .hanya tana kuka. Ta rasa
ma ina zataje? Ina zata ta shiga ta ji dadi da
sanyi a zuciyar ta Shi‘take ta fadi tare;
da‘famanfadin
" "Allah Ya jiqan kiI inna Haka ta ji. zuciyar ta .
nata tsinkewa; gaba dayatakaraya.
, Ta nufi gidan su,kai tSaye ta shiga ‘ dakin
Innan, komai yana nan kamar Innan -ta‘na nan,
tamkar wacce ta fita Unguwa k0 ta shiga kicin
k0. bayi,
Deeda ta kwanta akan gadon, hawaye a idonta
tamkar an Balle famfo;
' fashe da tana fadin. '
cikin mtiryar kuka; "Ina ki ka shiga ka dade har?
yanzu ba ki daWO ba?" " Ta duqunkune guri
guda. ‘ "Inna .ina ki ke ne? Ina jim tsoro
kiyi sauri‘ ki dawo Inna, k0 in shiga Inna ni dai ki
dawo, ki shigo. Inajin tsoro, ba Ta fashe'da kuka;
"Inna, na ina kike? Deedan na jin tsoro, Sabeer ne
ya biyo ta,ganin .halin da take ciki ya ruda Shi
sosai, hankalinsa a tashi. Ya ‘shiga dakin, tana
kwance a. wurin; ya taBata ‘ta mike da,sauri.
Tace
"Sabeei', kaga_taKi tado
k0?"‘ « Ya jawota. yana shafa
yana lallashi, tsananin sonta da tausayin ta suka
lulluBe shi, ya‘ce. Deeda; ki’ daure, ki jure, ki'
nutsu kiyi addu'a. (I know its a painful moment} -
for you) .Deeda wanda ya mutu baya‘dawoWa,
kiyi kokarin sa wa ~zuciyar ki hakuri, kar ki
yaudari zuciyar. ki da ; Kwakwalwar ki dinga
tunanin Inna na dafi, don ba kya; so ace'Inna ta
raSu. Sai '‘ dai wannan ba zai can'ja gaskiya ‘ba
Deeda, Innar mu tafi ta barmu har abada, sai mu
yi addu‘a da fatan Allah Ya‘ ' ' hada faskokin mu
da Alkhairi Allah/ Ya jikan Inna". . Nan ta Kara
kankame shi, ,ta faShe ’ da‘ kuka, tana hawaye,
' . "Ki yi kuka Deeda samu KO zaki samu sauKin '
zuciyar ki? k1" zubda hawayé Deeda, amma ihun
nan da surutan nan ki. ‘dainasu, wannan .ba sai
karawa ‘mamaci komai ba
. sai wahala..i_ Kar ki nemi yin jayayya da
ikon Allah". .Haka suka kasance yana'ta lallashi,
duk da shimé yana bUKatar mai lallashin sa, tana
hawaye .yana'hawaye'.‘
Lokaci ’gida Kauyen ya rude' ‘ 'da‘ matuwar Inna,
duk qauyenba wanda bai ji ’mutuwar ta ba’, su
kansu sun san sun yi rashi. babba, saboda Inna
tana daya daga dattijan . Kauyen, Su, masu
mutunci’ 'da’ suka jima a' qauyen'. Tana
taimakon su da yi. musu Kokari ta hanyoyi'
daban-' daban.
' Ibrahim ya yiwa Daddy waya, nan suka sa
janaizar Inna ’Karfe tara na safe.
" Nan ya aika aka kira masa mahaifin Deeda
Wanda . dawowar sa daga Saudi kenan, likkafa
ta ci 'gaba, ya tafi Umra shi da matar‘ sa, bai~
san wane hali 'yarsa ke ciki ’ba, bai’ san me ke
faruWa da ita ‘ba
rayuwar ta ba, shi, dai cin duniyarsa DA tsinke
kawai yake “
DR Sulaiman yayi masa fada sosai hade da
nasiha ya kara da ceWa, yayi hankali
_da_duniya,yaji tsoron_Allah,' sannan ya "fada
masa rasuwar Inna; Shi kansa sai daya
tuno.deéda,‘ da irin so da shaKuwar 'dake
tsakanin su' da‘ inna Ya tausaya mata, Nan
Alhaji yace ya Shirya...su- tafi jana'iza, sannan
ya bada mota da direb‘a ya ‘tafi da matar sa da
Tabawa. ' ' ‘ Haka k0 aka ‘yi,_ba; su bata lokaci-
ba suka kama hanyar Kauyé.
_ Deeda, .Farida tare da,_ Tabawa su suka hadu
sukaiwa ina Inna wanka, Deeda. na hawaye,
amma hakan‘ ta_ daure' saboda wannan ne
gatan da‘za tai mata
Karfe tara akai ,jana'izar Inna,aka
kaita gidan'ta na' gaskiya” ' ; Deeda dai tayi kuka
harta ji ba'dadi,
Tabawa mata yi KoKarin lallashinta bata DA bata
baki 'da' Kwarin._ gWiWar ceWar ita zata
zame mata Inna
Farida da Tabawan taré da 'matar ; mahaifinta
'da‘ wasu matan maKo‘tan su_ suka za’una
karBar gaisuwa,;a waje su kuwai " su DR
sulaiman ne‘ wato mahaifin Sabeerfi din, da
'mahaifin Deeda, dankuma sauran? "
,jama'a. ke amsar gaisuwa a wake
‘Abinci‘kuwa daga BIRNTN GAYU aka dinga
kaWo‘ musu har na tsawon
kwana uku ana karBar gaisuWa; '
’;,‘Gata da karamci dangin Sabeer sun nunaWa
Deewa, don har Momi da sauran'dangin' Sabeer,
‘qannen Daddy da yayun; ~ ‘ sa, da ’yan uwa sun
zo yiwa Deeda ta'aziyya tare_ da; yiwa Inna
'addu‘a da kalamai‘: masu kWantar da hankali.
daga karshe ' ta dau" dangana.
daga qarshe suka tattara sukai sallama da
kauyen, da niyyar zasu dinga‘, zuwa ziyara
da' ,kuma» 'Zuwa zagawa asIbiti da 'makaranta,
don. ganin yadda‘ ‘abubuwa ke tafiya. .
' Sabeer na rumgume da Deeda a bayan', ‘ ‘
mota; Ibrahim na tuKi, Farida na'gefen sa, _ suka
kama hanya sai BIRNIN GAYU
' Tun da Deeda ta kutsa-kai BIRNIN - GAYU
gabanta ke faduwa, tana tunanin ya rayuwa za ta
kasance mata? Haka nan , ’shigar ta gidan ya
tuno mata da rayuwar ' da‘ suka yi da Inna a
gidan. Ba ta‘san'" lokacin da’ ta fashe da kuka
ba. Wannan ’ - karon Sabeér bai yi kokarin hanar
ta 'kukan ba, gaboda ta samu ‘zuciyar. -ta cikin
kewane Bangaren su ya kai ta har daki,‘ ya
zaunar da ‘ita bisa gado, ya zauna gabanta yana
kallon ta, hawaye na .
zubo mata, yace. ‘ "Kar ki Boye kukan ki Deeda,
yi
kukan kan dazai ‘dauké nauyin dake zuciyar ki"«.
Nankuwa ta fada'jikinsa‘ta barke da‘kuka, har
tayi mai isar ta, bacCi ya soma fisgarta Nan ya
,gyara’~ .mata kwanciya, ,sannan-ya‘ tashi ya je
bayi ya shirya mata ruwan ‘wankan .da. 'duk
wani abu da za ta buKata, sannan ya; sauka ya
nifi babban kicin din cikin, gidan ya ba‘da. (Oder)
a shirya mata abinci, mai lafiya. Sannan ya
.dalwo yana' shafar ‘ fuskar ta? a. hankali da
hannunsa mai' .danshin: sanyin A C Cikin“ idanun
bacci ta; budei_ido a hankali ta rufesu tana
hango. kyakkyawar .‘ '- fuskar sa, mata .yana
mata mumushi, Nan 'ta soma kokarin miKeWa,ya
yi saurin-rike ta dantaimaka mata yace Tashi ki
yir 'Wanka kici .. wani abu sai kiji dadin jikinki
_ Ba ta;musa masaba ta mike nan ya
soma KOkarin' zai “cire- ‘mata riga, . Zuciyarta .
ta ‘tsinke, ta yi saurin rike hannun sa, har bari
jikin ta yake tsabar firgita. Ya kalleta cikin
mamaki. "Deeda, wai ’mene ne- ki ka firgi haka?
Abin da kike tuna'ni ba shi nake~ 'niyya ba.
Deeda, ni mijin ki ne, bai ' kamata ki dinga tsoro
na haka ba. Na lura ‘ a duk lokacin da na matso
kusa da ke‘kina tsorata‘, jikin ki har karkarWa
yake, « 'me yasa? Ba"ki 'i'ya sa kaya ' gabana ,
kullum jikinki na rufe ~ Deeda, ban ce dole sai kin
yarda da ni ba, amma‘dai ya kamata ki saki jiki
dani a matsayina na mijin ki, ba zan taBa' cutar
da keba, ba zan taBa miki abinda' ba ki amince'
da shi ba.‘ Ki saki jikin ki, ki ‘ daina' rayuwa‘
cikin dar dar, nan gidanki ’ ne, ni mijin neni
(Please) Deeda, kinji?“ Ya fada 'cikin marya
kamar zai yi kuka
chapter 25
. . . Kanta . sunkuye ta ,.ce, "Na. ‘ji . Sabeer .
Nan .ta shige toilét din; ta bUde sabon babin
kuka.’ ;.. "Shin har yaushe' zan dinga rayuwa:
haka. a .takure, a tsorace? K0: gaskiya‘zan fada
masa?" 7.‘ ‘ ‘ ' "Ba zan iya'ba"; _ Ta bawa kanta
amsa. .. "Ban san. a wane hali zan jefa shiba
‘ , Ta jima a hali na tunani kafin tayi' wankan, ta
nemi .rigan towel tare da
tOWe’l din DA zai eufe k0 ina a jikinta, ta. dan
leko tana' dube-dube, tayi Sa‘a.‘Sabeer din
'ya fita daga dakin.Nan ta fita da sauri' ta}.
je ta. sa wa, Kofar, key; sannan‘ ta 'dawo ta
yi _saurin"shiryaWa' 'cikin 'gaggawa; Amma duk
saurin ta bata gama ba ta ji Sabeer na murda
Kofar yana kiran SUnanta.
Jikin ta na rawa ta hau neman (body suit) dinta
amma' ba fa samu ba, kayanta . ma da ta-daWo
da shi ‘daga kauye ba ta gansu ba, don haka tayi
saurin komawa *dauko wanda ta cire' a toilet ta
'saka, sannan' ta dora 'Wasu, kayaz akai; ta yi
hanzarin bude masa.‘ .Yana’ tsaye ya harde
hannu a Kirji. yana kallonta, ya ce. -"Su' Madam
Deeda mai' rufewa miji Kofa'» don- kar 'ya =ga
abinda Allah ya ‘halatta masa"... , Kanta sunkuye
ta" kasa cewa komai, ,» ‘ yayi murmushi. ‘ ‘ ‘ '
karki ,damu, tunda kinyi ' wanka“, saura abinci". "
Nan ya turo table din ’abinci cikin dakin, ya-
zaunar' da‘ ita. Yadda ya yi; mata k0 bata da
niyyar \ci ya zama dole ta ci don farin cikin sa,
don haka ta zauna ta ci sosai wand-a ta, lura'
hakan ya ~sashi‘
, farin ciki matuKa.
‘ Haka Sabeer ya ‘dinga; qokarin sa‘ Deeda,
dari'ya, sam-“baya. barinta cikin damuwa', ‘
__ Ya koma aiki, sai’ dai ita har yanzun- ' ba ta
koma‘ba, saboda a wannan lokacin Ibrahim ke
samun damar zuwa _ya: 'duba Deeda shi da
’Farida tare-da bata' magani. Saboda dama shi
Iikita ne‘ Kwararre _na fata‘, amma duk da haka
sai da _ya hada da (reséarch) bincike game da
ciWon ta, don» samun'nasara. .
"‘Alhamdu lillah Deeda ta soma Samun sauKi,
fatar ta soma Sakewa daga .nannadewar da yayi.
~Haka "nan yadda jikinta ‘yayi rudu-rudu, ya
tashi‘ kamar an mata bulala har _sun soma
.Bacewa, A. Kokarin .da Ibrahim yake mata Shi
ne. tasamu ta ‘rabu da'-wannan ciwo gabadaya.
" .
' Sai dai k0 bai samu kai ga cimma‘ '
wannan nasarar ba, da alama nan gaba akwai
abinda zai iya dawo da_ shi. Abinda ya kuma fi‘
daure masa‘kai shi me; ya yi mata (test) ’gwaji,
akwai ~bambanci tsakanin ciwon dana kwanakin.
baya Wan'can~ yasan (Allergy) take da» shi da
qauyensu' ‘da ruwan garin su,’ yayin da 'wannan
ya sha bamban, ya ‘rasa mene ne yajawo shi?
Mene ne dalilin fitowar sa? ‘ '
Sam Ibrahim bai 'da hutu, 'kullum yana fadi tashi
akan tashin lafiyar Farida da, Deeda, ‘ duk da
yanzu sun sami nutsuwa da. kwanciya‘r hankali,
komai na' tafiya musu dai dai, amma shi ba shi
da: nutsuwa har sai ya kai ga cin ma nasara.
Sabeer Office kadai‘ ke ' raba shi da Deeda,
hakan nan ~ya samu nutsuwa; saboda yanzu ‘ta
rage (far-(far da shi, ta: sake da shi sosai._
Yawanci k0 da yaushe Deeda tana‘
ta samu la'flya,;ta rayu tare da. mijinta da ‘yan
uwanta. Hakabya bata. karfin gwiwa,- ta ji ._
itama: ba zata karaya ,akan nata ciwon ba, don
haka ta‘dage da addU'a} da ’bin dogar: maganin-
Wanda ta': yi nasara a kwana a tashi fatar'ta ‘ta
mike,ciwon ya zama tarihi, _'sai_., .wani. ~kyau
da' baske ma da fatar ta-yi.‘ . 'Babbar nasarar ta
shi ne yadda ta yita. yaqin zama‘da‘ Sabeer bai
ga jikinta da ciwon ta ba, duk da k0 Suna kwana
ta're su tashi tare‘ Deeda” tanA matukar ~
girmama Sabeer, saboda tunda ‘ya lura ba ta
qaunar ya,je kusa da. ita 'bai sake Kokarib.
kusantar taba. ' Zama da Deeda ke yi da Farida
agidanta tana kula; da ita ya batadamar'. 'koyan
abubuwa da yawa. a Wurin.ta,~ musamman'. in
Ibrahim~ ya dawo yadda sukekula da' juna da
nunawa juna ’Kauna Yana burge;
a haka taji tanason yima sabeer wannan kular k0
fiye da’haka.
A cikin dabara ta dinga yiwa: F arida tambayoyi
yadda mata zata 'sanya namiji~ farin ciki, jan
hankalin sa tare da' kWantar .masa da hankali,
da sauran zamantakewar
aure ‘ ' '
Farida takan yi murmushi, .sa'boda, ta -fahimci
manufar Deeda, hakan._,kuma ya' mata dadi',
don haka 'ta ' dinga koya ‘ mata abubuwa da
dama, tun daga - . kwalliya, iya‘ . magana mai
dadi, da‘ kallo ‘ mai jan hankali. .Yayin data bata
babban sirrin sabeer, yana son a shagWaBa shi
tamkar yaro Karami, da yawan sa' shi a jiki. . . "
Farida’ta .kalle ta tayi murmushi, ta ce. ‘ ‘, ,. -- ~
"K0 yaushe ki dinga- manna shi.‘ a jikin'
yana«son haka; "Sannan (body ,~ Contact) Wani
babban‘ 'sirri ne da‘ yake'
dasa mugun shakuwa da Kauna tsakanin mata da
'miji,_ ‘kikaasance, kina 'yawan kwanciya a jikin
sa, k0 shi ya kasance kullum yana jikinki Yin
'haka{ tamkar da ne da mahaiflyar .sa kullum
tana like ’ da yaranta suna manne a jikinta ta
basu abinci suna zaune cinyar ta,‘ maganiko
ruwa k0 abinci suna manne tare: To duk ran da '
suka flta ba tare da ita ba 'unguwa k0 da na
wuni, daya ne haka .‘za ta yi kewar su, kowane
motsi kadan ‘sai ta yi maganar su', hakat zasu-
zauna ranta. ‘Suma haka yaran, Don haka jawo
mutum a ka, manna- shi k0 uwa da yaranta, ko
mata da miji .da sauran su, yana dasa so da
qauna tare da .shaquwa. dauwamamiya~na har
abada.‘ .Don haka 'kar kiyi Wasa da wannan". -.
~, ‘
Ganin Farida na kallon ta yasa ta sunkuyar kai
don kunya .sai dai duk
maganganunta sun Shiga KWakwalwar ta. Ta
tuna Sabeer yana' yawan sata a jiki‘
k0 yawan kWanciya a jikinnta
l"K0 shi yasa nake yawan jinsa a
raina da zuciya ta? Deeda". ' _ . . Farida ta katse
mata tunanin kinajina
‘Ta daga kai, Ba tare da ta -
dago kai ta kalle ta ba. , Faridan tayi
murmushi,»ta ce,
"Deeda, a dinga gayu burge qanina
, (please) ko zaisa mu samu' labari' “me‘ dadi. ,
Lokaci yayi da za aji‘kukan‘ jariri a BIRNIN'
GAYU, lokaci yayi da Deeda za
.ta zuba irinta a BIRNIN GAYU".
‘ Kunya tasata mikeWa da' sauri za ta
fita,‘.Farida tayi saurin jawo hannunta;
tace
"Ina zaki tafu tun ba ki gamajin burina ba?
Deeda, ba‘ ki ganin 'lokaci 'yayi da Sabeer‘, zai
zama Baban baby?. Tunda yanzu Alhamdu. lillah
komail:,yayi daidai.ba matsala, kina son Sabeer-
yana sonki Sabeer ya samu nutsuwa da
kwanciyar ' hankali," yanzu ya zama
(responsIble)mutum...". ' .1
Shigowar Ibrahim - ya katse musu hirar, hakan
‘ya‘ bawa Deeda damar-‘fita daga dakin farida
tace.
"Kar ki‘manta da magana ta fa?" . Bata amsa
mata ba. ta fita, Ibrahim ya kalle,‘yace
Naga alamun-samun sauki '"a‘tare
. da ke kwanan nan, na ji dadi Kwarai
Alhamdu lillah_ Tayi ' murmushiKa. san-
kwanciyar . hankali da. nutsuwa;~ tare ‘ .da .farin
ciki;na karawa _.-mutum lafia Yanzu nake ceWa
Deeda ya kamata mu ‘ ”
ji labari me dadi daga gare ta". ‘ ‘ Ibrahim ya
kalle ta, ‘Wanne irin labari kUma?"" ’ Ta ce,
"Kukan jariri a gidan nan"; Dam Ya ji gabansa ya
fadi,‘ Wanii ' irin .kishi ya ji ya turnike shi, da
Ryar ya - " samu yayi ‘ (controling) din kansa,
yaqe yayi DA yafi kuka ciwo ,ya,ce.‘ ‘"Haka ne". ,
‘ Nan ya kawar da maganar ta hanyar- dauko
(report) dinta yana dubawa, ya ce. "Ina ganin‘
nasara «kwarai‘, 'insha ~ Allah ciwon ki zai zama
tarihi". ‘ " ' Ta kalle shi ta'ce, "Ibrahim, ni me
'kake ganin ya hana ni haihuwa? Naga daga ni
har kai ba mu da matsala". ' Ya yi murmushi,
"'Allah Ne ,Bai ‘ kawo ba". ‘ '-
Nan ya fice‘ ya da sauri. tare da ‘ fadin. ‘ "Ina
zuwa". Ya nufi dakin sa.
, Bayan ta gama- koma bangarenta ta gyara
»=ko-ina,. sannan ta? shiga kicin 'ta shiry'awa‘
Sabe‘er irin abincinda' ta san Zai so. Sannan
taje’‘ta yi wanka, ~‘t'a fito ta" zauna» ‘a gaban‘
‘tafkeken madubin dake a dakin,-.wanda ya bata
damar kallon kanta gaba" daya.-:'Ta'kurawa
kanta ido," gaba daya ta- ‘canja; don har wani
sheqi ‘ take tsaban; sumi DA gyaran farida
‘ , Ita dai kwalliya" ba ta' dameta ba donba zata
iya tuna yaushe taYi kWalliya‘ da hannun ta ba
don haka batasan wane gyara zata yiwa‘ fuskarta
ba: Ita dai kwalliya mai sauki, - take so ba wai
ta‘ ‘ tashin hankali ba.’ Yauce"'~rana ta 'farko
data zauna yin kwalliya da niyyar yiwa mijinta
Sabéri donya gani yaji‘ dadi ta samu‘lada; ta
kuma Sashi farin- ciki'.kamar yadda. kullum
yake ’mata..
(P.C) dinta ta dauko, ba Bata lokacin ta ,shiga
yanar..,gizo, ta shiga Bangare na kwalliya anan,
ta dinga dubawa, har, -ta hango wan} wuri inda,
taga-‘ansa (Simplicity of‘dress and style).- Nan
taryi murmushi saboda ta zo inda take'so, bata '
bata lokaci ba ta dinga bi tana. dubawa
har‘ .ta_dace- da irin kwalliyar da ’kuma'
shigar da take sonyi, Wanda; ya; dace.:da
TSarin kwalliyar, ta yi shiga mai sauKi, amm
kuma mai daukan» hankali da shiga zuciya,
wanda duk ya gani dole ta burge shi koda kuwa
maKiyinta ne.” ' ‘
saidata jima tana kallon kanta. ; ‘ , 'Wato [Deeda
kema da kyanki baki‘sani baTadan kwanta tana
murmushi.
. ‘Nanta dinga kaiwa da kamowa tana' jiran
,shigow'ar Sabeer', har qarfe biyar
shiru, don haka ta yanke shawaralj kiran office , "
aka ce mata ‘ya’ shiga (meeting).Zama tayi tana'
jira, nan ta mike tana kallon kanta, ba ta taBa ,
k0 da ' makamancin wannan shigar ba, don haka
yau kyan da tayi daban ne.- Amma duk da haka
da zata samu wacce zata? Ce mata tayi, kyau, k0
ta gyara wani abu za .ta so haka. '
' "Sister’ ce zan .iya nunawa, kuma ba zan iya
flta haka inje gidanta ba". ' ‘
Nan da‘bara fado mata; ta dauko (Caméra) ’da'
sauri ta daukan- hoto, ta saita ta (Automatic
camera) ne, don haka ta dauki hoto kala‘ biyu ta
tura cikin wayar ta _.ta turawa Farida tare da
tura mata sako
{Sist‘er ga hotonanan na turo miki kiga kwalliya
ta . shin tayi kyau? Wanda
inna yiwa Sabeer zaiso? (hope he will like .it).
Farida na kwance Ibrahim na‘ mata hira ta ji’
karar 'saqo ya shigo wayar ta, nan ta sa hannu.
ta dauka ta duba
"Wow a, ta fada tana murmushi, ibrahim ya kalle
ta.'Me ya faru?"-'A'a ba komai, wannan bata
Shafe ka ba, sirri na ne ni da Deeda". Girgiza kai
yayi yana murmushi, ya
Ce, "To. masu sirri, bari na shiga na , shirya, zan;
shiga asIbiti..Indai Jikin ki. da ._ Sauki ma 'ina
so in kwana a can, akwai' ~ aikin'da zanyi". _ , '
*‘ ‘ Ya lura hankalin ta na kAn waya, bata ma san
yana ‘yi ba.. . ',_ Murmushi' yayi ya shige "K0 ba
komai (she is happy ya fada a ransa. Farida ta
yiwa Deeda I (reply) da
cewa- . ‘ . ' (He will only 'not like u, but also
love you more) Kin burge ni kwarai, (I am proud
of you). Ta tura mata; . ' Deeda dadi‘ ya-lulluBe
ta, yayin da ta
kasa ,zaune da'tsaye,don ganima take kamar
lokaci baya. tafiya haka kawai, taji
kaWar sa da s0n sa sun dame ta‘ Wayar ta ta
sake daukowa ta soma' rubuta masa message
kamar haka:
Assalamu. 'Babyna (i
" Wonder Why i am missing you so much
._ today?) Haka- nan son Sabeer‘da
tunaninSabeer sun matsa ma zuciyar deeda
(come back soon I love you)
. Sabeer ne zaune "tsakiyar‘ (meeting), kansa ya
dau zafi, ya gama gajiya gaba' daya’, sannan yau
tunda' ya bar gida‘ baiyi magana .da Deeda ba
saboda aiki; Ya ja ‘.
dogon numfashi, yace 'deeda (i really need you
here) na gaji, ya kamata ki fara

6 Comments On BIRNIN GAYU
avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

??

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

Perfect

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

Good

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

A

avatar
sadiya-umar

1 year ago

Reply

Good and interested

avatar
sadiya-umar

1 year ago

Reply

Good and interested

Please Login or Register in order to submit comment