Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Copied

and

Compiled

By

Lady K

(KELLU BRAH MODU)

Yer BORNO

WhatsApp No:-08035507477

Yer Dakin Maimounah

Home of
Hausa and gyaran jiki novels Documents.


🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀
*WACECE NI*
🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀






*NA*✍
*MAMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋





💫
*🌟🌟TAURARI WRITERS ASSOCIATION*✍





```Assalamu Aleykum ina kuke masoya na, to ku garzayo kar abaku labari, kamar yanda nace muku a baya cewar na tsayar da rubuta yan gata, saboda zan fido Sá a kasuwa, hakan yasa zan maye muku gurbin Sá da wani.```



_wanan labari nawa kirkirare né, kuma zanyi amfani dasunan garuruwan da ni na kirkiri sunan, labari né mai cik'e da tausayi, cin amana, tozarci, tsangwoma,wulakanci,da sauran su_





NOTE:banyi dan wani ko
Wata ba, labari, da na saba kawo muku ,ni na kirkire Sá da kaina, har sunayen garin da Za'a gani ,dan haka ban yarda ajuya min koda kalma daya daga ciki ba,duk wanda yayi bada izini na ba Allah ya isa....








*PAGE 1-2*








Yarinya ce yar kimanin shekaru goma, duke zaune a cikin daji, ta hade kanta da gwiwowin ta tana kuka,, sam wanan Rayuwa ta isheta, a cikin daji, gashi tsohon dake kula da ita wanda ya tsince ta Tun tana jaririya ya mutu yau kowna biyu kenan, ga dajin sam bashida kyau, wani abu ne ya bani tsoro da yarinyar wato gashi, gashi ne da yarinyar har ya tabo bayan ta, wato yakai gwiwoyin k'afar ta gashin, ni kaina yarinyar ta bani tsoro, Dan ko a indiya sune karshen gashi to bantaba ganin mai gashin yarinyar nan ba, sai acikin film din joddah Akbar,
Wayo Allah bare da yarinyar ta dago kanta saida pitsari ya kusa kubce min, domin kyan nata za'a iya danganta shi da na aljannu, dan kyan ya huce misali. Doguwar yarinya cê, duk da tana cikin wani hali bai hana kyanta ya fito ba, gashin ma duk a hargitse Yake tsabar rashin kula kaya, jikin ta ba kaya bane, saí wani ganye da aka masa wani tsari na siket da riga,.tashi naga tayi irin na jarunman nan tayi wani juyi, dan taji motsi a dajin, wani abu ne mai kamar wuta Yake fitowa daga idanun ta.




Kwonce Yake yana soyewa da shida abar kaunar sa, wato yarima kumar ,saurayi Dan kimanin shekaru ashrin da shida, yana soyaya da yar gidan sarki, Princess tifa, yarinya kyakyawa, kaf baban wanan birnin kai har ketare babu kyakyawa kamar ta, tun tana yar shekaru goma take zuwa gasar kyau ta duniya kuma ta cinye har yanzu da takai shekaru sha shida kyanta na karuwa, yayin da har yanzu take cinye gasar sarauniyar kyau, sam batada mutunci, gata tana tamaka da kyanta da gashi tana wulakanci, a cewar ta karya né a samu wace tafi ta kyau, Dan haka take zuba mulkin ta .




Haka yarinyar take ta zuba idanu a daji, taga mai zuwa tabas motsi taji, can ta hango naman daji, ta dube Sá sosai ba mai cutar wa bane, Dan haka ta koma dan akurkin dakin da take ciki ta ci gaba da kukan ta,idan bazata manta ba tarihin ta da apou ya bata ,cewa ya tsince ta a wani daji né Tun tana cikin tsuman ta, acikin wani daji, a inda take da wani tufafi na alfarma, tare da da sarkar zinari a jikin ta.
A Rayuwar ta tunda ta tashi bata taba ganin wani mahaluki ba a wanan dajin saí apou, kulum yana bata labarin cewa akoi wani birni inda keda mutane masu yawa saide ita sam bata taba zuwa ba.



Ganin ta ita kadai a daji dole tasan abin yi,to anma in tace tabar nan kuma ina ta dosa ita da bata san kowa ba bata san ko ina ba...



*Princess tifa* Yar wani hamshakin sarki né, dá Yake mulkin wani baban Birni ne mai cike da arziki da ni'ima tare da kwonciyar hankali, gari ne baba sosai wato baban birnin *(Bagadur*)

*Sarki Raiyan*
Uba ga Princess tifa, ita daya Allah ya basu, shida matar sa sarauniya *Rumana*
Dukan su fulani ne kyawawa, hakan yasa yar su tayi kyau na misali da fari da gashi,addinin musulmci shine addinin su.
Gidan sarki Raiyan gida ne da Za'a iya hada gari guda, kuma garin zaikai dan kauye mai dan yawa, gida né baba sosai, idan na tsaya baku labarin gidan zan d'auki wata ban gama zayane maku tsarin gidan ba, bayi da fadawa da kuyangi ko ina a gidan, kuma dukan su da B'angaren su, fadar sarki ma abin kalo né, uwa uba cikin fá-lo da dakuna.


Dakin Princess tifa kamar baza a mutu ba, sarkokin zinari ma da take da basuda iyaka, kujerar ta ma ta zama da zinari aka yita.........
Princess tifa kyakyawa ce ajin farko.

Tana da gashi da har ya sauko gadon bayan ta, kaf fadin garin har ketare babu mai kyan ta da surar ta, hakan yasa take cin gasar kyau ko wace shekara, Princess tifa sam batada hali na kworai ta tsani talaka, ta tsani duk wanda za'a ce ya fita, sam bata mu'amula da talaka, saí mai kudi, mai kudin ma saí yan gidan shugaban kasa, namiji daya ta yarje masa, dan wani sarki a baban birnin *(Rajugur*)
Wato *kumar*
Dan baban sarkin duka jahar su,har sarkin *bagadur*
Duk akasan su suke, masarautar *Rajugur* tafi masarautar bagudur
Karfi karfi sosai, *kumar* yaro kyakyawa wanda kyan Sá ya fice misali, miskili né na gaske, yana son mace kyakya wa sosai, a cewar Sá ajin Sá saí mai kyau kamar yanda shima yake.
Hakan yasa duk shekara Yake zuwa zaban kyakyawa, ganin Princess tifa kulum ita ke ci hakan yasa ya fara son ta, har suka kula soyaya shima yana son ta sosai.
Wanan yasa Yake jin shima bazai taba kara aure ba, In ya auri Princess tifa ba zancan kari, dan babu wada ta fita kyau........





To kunji fã, anya
Gaskiya ya fada ko, cewar ba wada tayi tifa kyau 🤔

🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀
*WACECE NI*
🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀






*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋





✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
💫
*🌟🌟TAURARI WRITERS ASSOCIATION*
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨






*PAGE 3-4*







Sunan wanan yarinyar kamar yanda apou wanda ya rike ta yake ce mata shine *kamrina*, kamar yanda aka sa a wata sarkar ta ta gwol a wuyan ta lokacin da ya tsince ta, hakan yasa shima yake ce mata Kamrina.

Tana zaune bayan tayo farautar ta wato zomo, ta dawo inda dakin ta a k'ofar ta fara gasawa,tana gamawa taci kayan ta ta koshi.

Nan ta tashi taje wajen wani ruwa inda ta saba zama tana waka da muryar ta mai zaki, tana hawaye, tuna irin rayuwar da take..


A haka har ta ka'ide lokacin da take sallah tayi, duk da ba komai ta sani a sallah ba, domin shima apou har ya rasu baisan komai ba akan addini sallah daí Yake dungura kai yayi, to haka ta tashi hanun sa., bayan ta gama Sallah ta zauna tayi tagumi, saí ta tuna firar su da apou kafin ya rasu....

Yace "Kamrina ina so bayan raina ki fita daga wanan daji, duk da na baki tsari tun kina yarinya cewar ba abunda zai cutar dake, anma zaman ki anan dajin babar matsala cê a matsayin ki na mace, tabas jikin na ya bani zaki ga Rayuwa, anma duk yanda tazo miki to ki rike ta hanu biyu, sanan daga karshe ina mai baki umarni cewar ki shiga duniyar da mutane ke ciki kema kiyi Rayuwa kamar ko wane dan Adam, baza'a rasa na Allah ba,karki zauna ke kadai a wanan daji..... "



Hawaye suka zubo a idanun Kamrina,tace " *Wacece Ni*😭tunanin ta daya ina zata dosa, sam bata saba da mutane ba, anya zata iya Rayuwa cikin mutane ko, to ina zata bi ta je garin da mutane ke ciki...


Princess tifa ce kwonce saman gadon ta na alfarma, tana waya, duk da sanyi AC dake cikin d'akin hakan bai hana ta sa kuyanga mata fifita ba dan mulki, kuyangi biyar ke Dakin daya na matá firfita, daya na matsa mata kafafu, saida tasa kuyangar mai mata masage ta wanke hanun da sabulu kusan sau biyar sanan ta bari ta taba jikin ta,dayar kuma ita ke rike da wayar da Princess keyi da Prince dinta. sauran biyun ko na tsaitsaye kamar gunki suna gadin ta.


Hum niko nace wanan yarinya akoi son mulki.
Kuskure daya taga sunyi yanzu zata hukunta su.
Dan akoi wata kuyanga da ta taba zuba mata lemu a jiki abisa kuskure har kasa kuyangar ta duka tana kuka domin a haife ta haifi Princess tifa, anma ta daga hanu ta tsinka mata mari, sanan, sanan tayi umarni aka kai kuyangar a keji, kason kasa ne mai tsanani saida macen tayi kwona uku aka fido ta a jigace.

Tun wanan lokacin kuyangi suka kara shiga taitayin su...




Sam sarki baya mata fada ganin ita kadai ce dashi, har ita kanta sarauniyar wato mahaifiyar ta sam bata mata fada, komai Princess tayi daidai ne........
Ayau Princess ta shirya cikin alkyaba da kaya Na alfarma wanda sukaci kudi,ta fito gard din kusan biyar bayan tama iyayen ta salama aka d'auki mota hudu, duka ansa Princess tifa 1 daga Daya har hudu, suka jera saí makaranta aka kaita yayi daidai da shigowar Prince Kumar, wanda suke makaranta daya, tunda ya fara soyaya da Princess Tifa yasa Mahaifin Sá ya masa transper ya dawo garin masoyiyar Sá kusa da ita a makarantar ,dá yayan manya masu kudi na kasa, da yayan sarakuna, yayan ministoci, yayan president da sauran su suke karatu...

Princess na ganin motocin Sá tayi murmushi anma but ta ki fitowa ,acewar ta dole shi zai zo ya tarbo ta, shima kumar da Yake yana bala'in jin kansa da kuma tamaka da mulki shima zaman Sá yayi a mota. Domin Kumar yana ba mulki mahinmanci, sam baya son talaka, gashi da kyankya mi, sam bashida halaye masu kyau sosai,ga wulakanci, Sallah kawai Yake yi a lokaci, kuma yana karatun kur'ani..

.


Yanada abokai biyu, dayan shima dan sarkin wani baban gari ne wato jabir, dayan kuma dan sarkin shugaban kasa ne wato umar sanda.


Kumar ganin Rainin hankalin da Princess ke son masa, yasa gard dinsa ya bud'e masa Mota ya fita ba tare da ya kali ma inda take ba, but yaga abun nata rainin hankali ne, duk da tana da kyau da kuma son da Yake mata, har yanzu ba'a haifi matar da zai tarba ba ya zubda class dinsa a gaban jama'a ba ya zubda girman Sá, dan mace ko kyau ke mata zuba karya né ya zubar da ajinsa ya wani tarairaye ta a gaban jama'a....


Haka gard dinsa ya kai Sá har classe sanan ya aje masa kayan Sá yayi waje kasancewar gard basa tsayawa daga ciki saide waje .

.. Wanan abu ba karamin kona ran Princess tifa yayi ba, a ganin ta wulakanci ne ya matá kuma tasan ya ganta.....
..


Yan matá saí kworkwosa da iyayi suke sudai suna so ko magana Prince Kumar ya musu, anma ba fuska, dan In ya hade fuskar nan ko kai namiji saí gaban ka ya fadi. Lol😂






Aci gaba da gashi 🍇
Maimou love😘🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀
*WACECE NI KAMRINA*
🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀







*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋




✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
💫
*🌟🌟TAURARI WRITERS ASSOCIATIONS*✍
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨






_Ina kuke fans nasan zaku ga na kara da suna akan Wacece ni, nayi hakan ne dan ya banbanta da na wacan yar uwata writer da take yi itama wacece ni, só lura da nayi itama yanzu take yinsa fans zasu shiga rudu, shi yasa nasa sunan Kamrina a jikin nawa dan ya banbanta ,ina fatan kun fahimta_







*PAGE 5-6*








Cikin bacin rai Princess Tifa ta fito daga motar class ta shiga har an fara karatu malamin Mathematique ya shiga, anma sam bai wani hana ta shiga ba, dan yasan halin ta, ana class anma sam bata ma kula abinda ake koyar dasu, ranta yayi bala'in bacewa, sai tsaki take, Yan mata ko haushin ta suke bala'in ji anma basuda bakin yin magana, kawar ta daya ce, itama kanwar umar sanda ce, yar gidan shugaban kasa,wato Suraya itama mai kyau ce sosai, saide bata kama kafar Princess ba a kyau.


Ana tashi tayi wurin Princess tace "Princess lfy daí na ganki rai bace. "

Saida Princess ta yatsine fuska kafin ta fara magana cikin gadara tace "ba dan rainin hankalin nan ne ba Prince Yake wani já min aji, dan ma ya Samu ina soyaya dashi, zan iya fasawa kuma nasan bazai Samu kama ta ba. "
Hum"suraya tace, cikin ranta tana jin haushin Princess na irin yanda ta d'auki kanta take daga kai tana wani girman kai, Dan tana mai kyan duniya, hum, itama Suraya hakuri kawai take da halin Princess, irin wanan son mulki nata da girman kai ,ta dinga nuna tafi kowa kyau, dan taga ita ke cin gasar kyawawa, hum,ai saima Kumar ya kufce miki, dan kumar a kyau aí ya fiki nesa ba kusa ba, wanan sake saken ne a cikin ran Suraya sanan tace "Princess hakuri fa zakiyi, kece mace só ya kamata ki dinga hakuri kina nuna masa girman kai ,sam ku kamar ba couple ba, baki nuna masa so tare da kalamai masu dadi kulum saí kice wai in kinyi hakan zai raina ki, gaskiya Princess ki sauko daga wanan girman kan naki kiyi ma kowa anma banda Kumar, sanin kanki ne yanda yan mata ke neman ya so su anma basu Samu fuska ba sai ke kin samu kina....
"Ke."
Princess ta daka ma Suraya tsawa tace "bana son rainin hankali, ni mace ce mai kyau wada maza daga kasashe daban daban suke só na wly ko ba kumar zan Samu wani wanda ya fisa komai, ke naga yar bakin ciki ce yau shekara daya ina tare dake anma bakin ciki da hasadar ki sun rufe miki ido, dama nasan ke badan Allah kike shishige min ba, saboda kinga nice sarauniyar kyau da komai na fiki shi yasa kike like min dan ki kara daga ajin ki...
Tunda Suraya take a rayuwa ba'a taba fada mata bakar magana ba irin ta yau ranta ya bace matuka, indai ta cika yar halak tabas yau zata bar wanan kawancan ita ba wani abu princess zata nuna mata ba, in mulki ne ai su ke mulkin kasa, sunada kudi da komai so dan haka dole tabar wanan Princess din.



.

Murmushi da yafi kuka ciwo Suraya tayi tace "Haka kika ce daga fada miki gaskiya, to Bari kiji indai ni diya ce daga yau na raba kawance na dake kowa yayi harkar gaban Sá, kuma ba kina tamaka da kyau ba har kike gorin Sá dadin abun daí ni ba mai muni bace, so ko a haka na gode Allah, indan kina ji da kyau anyi dubun ki yanzu ina suke, wanan kofin zinarin da kike ci na sarauniyar kyawawa muna nan dake wata zata amshe tayi nata zamani, Dan haka na barki lfy, dama ni na jawa kaina anma yanzu zan huta ma raina, kawance na dake mai ya kare ni dashi bayan wulakanci. "

Tab Ran Princess ya kara mugun baci, gaskiya Suraya taci mata mutumci, badan tsoron mahaifin ta ba yau da hukunta Suraya, yau daí haka ta koma gida rai a bace ko lokacin tashin baiyi ba.
"Prince wai yau ya naga Princess dinka ranta a bace ta bar makarantar, kaima kuma na ganka rai a bace. "

"Hum bari wly aboki na, wanan yarinyar yar rainin sense ce, wai jira take ni na fara zuwa wurin ta tukon, dan taga tana da kyau, ai bazan dinga binta ba kamar wani bawan ta ."
Dafa Sá Umar yayi yace "saí hakuri ba mai shiga tsakanin ku da Princess ta kwona cikin Sá. "
Tsaki Kumar yayi ya gala má Umar harara sanan yace "banza kawai dama nasan aí ba komai zaku ce ba. "
Dariya suka kwosa, suka cika Sá pam.




*Bayan shekaru Biyar*




Yar budurwa na gani a daji wai ta kara wani masifar kyau, diri kam ya ita ta tsara má kanta, kirar kalangu, Kamrina kenan ta girma ta hadu iya haduwa duk da halin da take ciki, tayi masifar kyau, Masha Allah, gashin nan nata kuma ya karu, dan dakyar take ta tataro Sá tayi gamo dashi, in badan kuce na cika zuzuta ta ba zan iya cewa gashin ta ya huce na misali, zan iya cewa ya kusa cinma tsawon ta......

Komai ta kara dan gaskiya ni kaina kyan ta har tsoro yake bani dan gaskiya biro Na bazai iya rubuta tsananin kyawan ta.
*Kamrina* kenan a yau tá yanke shawarar shiga cikin mutane, dan Haka ta gama shirin ta tsab ta kare ma bukar ta kalon karshe harda hawaye sanan ta juya ta dauki hanya duk da bata san inda zata nufa ba, tafiyar ta ma abar kalo ce, cikin gadara da nuna isa take tafiya ba tsoro ko kadan a idanun ta.......... ✍




Tofa ya Rayuwar Kamrina zata kasance a cikin mutane?


Ina labarin Princess tifa, ina Prince Kumar hum kudai ku biyo yar mutan Niger dan jin cigaban labari...




Comment din ku ke kara min karfin gwiwa😍




Aci gaba da gashi🍇
Maimou Love😘🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀
*WACECE NI KAMRINA*
🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀






*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋





✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
💫
*🌟🌟TAURARI WRITERS ASSOCIATON*.............✍
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨







*PAGE 7-8*






Tunda Kamrina ta kama hanya ko way waye bata yi, tafiya take sosai, sai dare yayi ta Samu wuri ta kwonta, in gari ya waye taci gaba da tafiyar ta ,ta d'auki sati daya tana wanan tafiya kafin tazo, wani baban gari mai cike da yalwar arziki ga kyau, ko wane kala akoi, akoi hausawa, larabawa,fulani ,
Barebari da sauran su, wanan gari ba ko wane gari bane ila garin *bagadur*

Tunda ta shigo garin ake gudin ta, domin duk wanda yayi arba da ita saí gaban Sá ya buga, duk da ta nade gashin, fuskar ta kuma rashin wanka yasa ta dan dahe, ta bace da dati, abin na ba Kamrina mamaki, saí tunani take dama haka mutane suke, in taga mota ta huce saí ta saki baki tana kalon motocin, ko mutane ta gani daga nesa saí tayita kalon su, har dariya take, ga kuma mamakin abinda take gani, dan ita dama Allah baiyi ta da tsoro ba,, yau ina zatayi tsoro yaron da ya tashi cikin kasurgumin daji mai cike da hadari, har ajannu tasha gani anma saí ta share, da yake dakakar zuciya gareta. Wanan dalilin yasa ita kanta kamar Aljanna take, domin tana dá sidabarun bacewa bat....

Ga manyan idanu masu kyau dake gareta wanda in ta kura maka su dole kayi kasa da kanka dan bazaka juri kalon ta ba, tana da wani sidabaru shima idan abu zai cutar da ita take idanun ta zasu canza kala, kaga kamar wuta wuta na fitowa daga idanun ta......


Ganin da tayi ana gudun ta, kuma ga yanayin yanda shigar ta, duk ganye né tayi kaya dashi, saí ta rabe bakin titi tana zaman ta, In taji yunwa ta shige daji ta kamo wani abu ko kifi abinda daí zata iya gasawa taci, a haka tayi Rayuwa kusan sati daya.
Yau ta tashi zata tsalaka titi, dan d'auko wani zoben ta da ya gangara, ji kake tim mota ta bige ta, a gigice motoci biyun nan suka ja wani uban birki, da sauri gard suka zo suka bude babar mota ta baya, takalmi ne ya fara fitowa na mace, a gigice ta ida fitowa da dan gudun ta ta karaso motar gaban, dreban taga ya tsaya cak.
Yarinyar da ta fito daga mota ba zata huce shekaru ashrin ba ,daga ka ganta

Please Login or Register in order to submit comment