Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

*izz kua tunda suka rabu da mashida yaji wani irin sha awarta na ratsa shi har ya isa gida yana tunanin yanda zai shawo kanta yakawo ta gidansa batare da ta zargi ba aurenta zaiyi ba,ahaka yayi ta sake sake aransa ganin bai samo mafita ba,yasa yadau wayarsa ya kirata Dan yafara pampa ta tun yanzu,yanda gobe inyaje daukarta a asibiti bazata masa musu ba inya kawota gidansa,ganin yakirata sau biyar bata Daga ba yasa hankalinsa tashi ,sai data mishi text hankalinsa ya kwanta,yajanyo pillow ya rungume yana tunanin yanda zai sarrafa mashida ,yaringa Allah Allah gari ya waye*...

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š


*written by*
πŸ’…πŸ’… *sadnaf*πŸ’ž

*dedicated to Aysha Ghana novel and Meenal and nurul novel tnx for your love and support*

Page 51

Karfe shida a asibiti yayi wa su Umma,alokacin duk sunkoma bacci,Umma CE ta tashi Fatima,mika tayi da salati,Umma har kun karaso ee,durkusawa tayi ta gaisheta, ta amsa, ina Abba yana waje,Allah sarki mashida er albarka,Ashe dai kwana tayi, Allah yasa zumuncinku ya dore har abada, amin Umma,tasleem dai bata kara complain din ciwon kai ba ko,ee bata kara yi ba alhamdulillahi sauki yasamu watakila yau asallamemu,eee haka nake tunani,bari naje nasamu abbanku,inji karfe nawa likitan zai zo,tana juyawa idanta ya sauka akan ledojin dake zube akasa,wanan kayan fa,ko sirinkin nawa yazo jiya ne,murmushin yake fatima tayi ee Umma,waccan yellow da bakin kuma ummansu mashida CE takawo,Allah sarki sun kyauta,Allah ya saka da alheri, ga chips nan na taho muku dashi sai Ku hada shayi ga ruwan zafi nan aflask,toh Umma,ta fita tabar dakin,bayan minti goma suka shigo dawani likita abayansu,adai dai lokacin da tasleem ta bude idanta,karasawa likitan yayi gaban gadon datake kwance,sannu ko,yauwa ta mike Daga kwacen datake,how are you feeling now, am feeling beta that's good,pls kuyi excusing dinmu inaso nayi magana da ita,fita su umma ke kokarin yi likita yace no ku tsaya hardaku zaayi maganar su fatima ne suka bar dakin,yarage Daga likita sai su umma da tasleem, zama yayi akujeran dake fuskantar gadon,kanwata naam,tace tana sunkuyar dakai, dan Allah mai yake damunki,mai kikasa aranki,Wanda yake haddasa miki mugun ciwon kai,da Abba da Umma duk kafeta sukayi da ido dan suji mai zatace, ba abinda nasa araina dayake damuna,kawai dai ina yawan ciwon kai, aa tasleem, Abba yace karki damu ki fada mana ko menene yake damunki,insha Alla h zamu magance miki matsalarki kinji, bakida sama damu,boye mana damuwarki,ba naki bane tunda bakida sama damu kinji mamana,maza fada mana damuwarki,shiru tayi tana tunanin mai zatace,likita ne yakara cewa kiyiwa girman Allah kifadawa iyayenki damuwarki,ciwon kan nan dakike fama dashi,bakaramin hatsari bane,kinji kanwata ko in fita in Baku guri,kifada musu,tsintar kanta tayi dacewa aure nakeso,tace tana sunkuyar dakai tana kuma mamakin yanda akayi Kalmar ta fito Daga bakinta,kallon juna Umma da Abba sukayi,suna mamakin Kalmar daya fito Daga bakinta,likitan ne ya juyo ya kalli su Umma,to alhaji kunji mai yake damunta,gabadaya kasa magana sukayi, likitan kua ganin sun kasa magana,yasa ya juya ya kalli tasleem data sunkuyar dakai kamar zata shige cikin katifar,kanwata karki damu kinji,Indai aure kikeso zaayi miki karki kara sa tunani aranki kinji, ko gezau,batayi ba,daman yasan ba amsa masa zatayi ba,mikewa yayi yace alhaji, muje office dina muyi magana,binsa sukayi kamar jela jikinsu duk yabi yayi sanyi, zama sukayi gabadayansu,Umma ta rafka uban tagumi,Abba shikuma yacire hulansa,likitan cire glass din fuskarsa ya ajiye akan table,em Alhaji inajin kai da hajiya kunji abinda yake damun yarku da kunanku,aure takeso, sai kuyi kokari kuyi mata,inaga shine zai zame mata kwanciyar hankali,abbansu tasleem ne yayi gyaran murya,doctor kagane am shocked da zancen da tasleem tayi,nawa take dazatayi zancen aure,yaushe aka haifeta,ni atsarina sai yarana sungama school,sun samu aikinyi sai na aurar dasu,dan gaskia su biyu Allah yabani kuma duk mata,kaga kua yakamata ace na basu ilimi mai zurfi,Wanda zasu ci ribarsa su tsaya da kafafuwansu,koda aurar dasu nayi nasan banida fargaba ko mijinsu bai basu ba zasu Iya rike kansu,hakane Alhaji,in tambayeka mana, inajinka,shekarar tasleem nawa,inaga August zata cika 26, amma kake cemata yarinya,yaushe aka haifeta,aa alhaji,idan mace da aka sani da kunya,da kawaici zata Iya bude bakinta tace aure takeso,lailai ba akaramin hali take ba,inaso fa kagane wani Abu alhaji karatu baya hana aure, sure baya hana karatu,ya ma zaayi mace baliga taci mai kyau, ta sha mai kyau,kuma lafiyarta kalau ace bazatayi sha,awa,am sorry to say iyayenmu na yanzu are selfish Kansu kawai suka sani basu San halin da yayansu suke ciki ba,yanzu alhaji ace kamar Kaine fa kayi shekaru kana sha,awa yazakaji, to the same thing da erku,wlh tanada hankali ma da ta Iya gaya muku matsalata inwasu ne wlh sheka ayarsu zasu tayi ba ruwansu kafin afarga the damage has already been done, sabida haka ayi kokari ayimata aure, inyaso sai tacigaba da karatunta a gidan mijinta hankalinta kwance,tun da likita yafara magana jikinsu Abba yayi sanyi,juyawa Abba yayi ya kalli Umma,Maryam akwai Wanda ke zua wajen tasleem? Ee akwai,kk shikenan tashi mutafi in munje gida sai muyi magana,mikawa likitan hannu yayi sukayi musabiha,doctor nagode kwarai dagaske ,Allah yasaka da alheri,haba alhaji don't mention, narubuta muku takardar sallama zaku Iya tafiya,mungode suka fito Daga office din jikinsu asanyaye

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š

*written by*
πŸ’…πŸ’… *sadnaf*πŸ’ž



*readers zaku ringa ganin post dina ba yanda kuka saba ba,sakamakon,aikin danake nema nasamu,zan ringa zama busy,amma inasamu time xaku ringa jina insha Allah,daukaka,na Allah ne,wlh ban taba novel ba sai akan wanan,amma Allah cikin hikimarsa sai novel din LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…° yakarbu awajen jamaa, Aysha Ghana naga sakonki,nakuma gode da adduar dakika min haka akesan mutum ya karfafawa mutum gwiwa,tnx readers for your love and support*




Page 52

Akan wani benci suka zauna,Abba ya kalli Umma data sunkuyar da kai,Maryam Ashe dama tasleem aure takeso amma bamu taba sani ba,amatsayinki na mahaifiyarta yakamata ace kingano hakan tunda ke kike zama dasu,alhaji taya zaayi nagane kasan tasleem da zurfin ciki, to adai bar zancen Abba yace tunda mungane matsalarta,kince akwai mai zuwa gurinta ko,ee akwai ya sunanshi,sunansa izzadeen,to babu laifi yanzu in min koma gida kifadawa tasleem din tace mishi yaje yasamu baffa( yayan abbansu tasleem) da zancen auren, kinsan aikin dayake ne,ee dan kasuwa ne,to shikenan ya turo manyansa dan wlh na tsorata,idan tasleem mai kunya da kawaici zata Iya bude baki tace tana San aure, lailai amatse take, sabida haka dawuri nakeso ayi musu auren ni ko karshen watan nan ne ma ashirye nake,ke harda Fatima ma itama ta fito dawanda takeso,nahadasu na huta tunda duk gado sukayi awajenki,daura fuska Umma tayi kajika dawani zance suka gado ka dai,dariya Abba yayi hmm to naji tashi mutafi ina mota ina jiranku,tashi tayi ta nufi dakin,tasleem da tunda suka bar dakin ta rufe ido tana tunanin yanda zata kara hada ido dasu Umma,sai yanzu takara jin kunyar abinda tafada,har su Fatima suka shigo suka hada shayi bata dago kai ta kallesu ba,suka hada mata nata suka bata,sukuma suna cin abincin,suna hira kasa kasa,ahaka Umma tashigo,tasamesu,tana lura da yanda tasleem take atakure tasan kunya takeji,tasleem kara sunkuyar dakai tayi data ji an bude kofa dan tasan su umma ne, zama tayi agefen tasleem ta riko hanunta,tasleem ki kwantar da hankalinki kinji,zamu miki abinda kikeso,laifina ne tin farko daban taba lura da halin dakike ciki ba,munyi magana da abbanku,yace kicewa izzadeen ya turo manyansa su je,su samu baffa na kundila, tunda dama ke yake jira kigama school yanzu sai ki sanar dashi,nasan zaiji dadin news dinan ko,tace tana murmushi dan abbanku next month yakeso ma ayi bikin,tunda Umma tafara magana tasleem taji wani farinciki ya mamayeta Wanda hakan yagaza boyuwa a fuskarta,aranta kuma tana tunanin matsalarta yazo karshe tinda Abba ya yarda tayi auren yanzu,indai dgsk el Bahrain yake da yashawo kan izz ba yaudararta yake ba,tasan izz sai yafi kowa farinciki tunda in suna tare bashida zancen daya wuce na aurensu,dagowa tayi tace to Umma zan gaya mishi,yauwa ki sha tea din kar ya huce,mu tattara mu tafi,dan an sallame mu, Fatima tashi ki harhada kayan nan dan abbanku yana waje yana jiranmu,toh Umma,tashi sukayi gabadaya,mashida taja hanun Fatima sukayi waje, habibaty anya zan Iya Jiran izz kua,gashi tafiya zakuyi,Ku Barni nikadai,aa friend kinsn yanda zaayi kira shi kice masa an sallame mu zaki wuce gida,kiji mai zaice,kiransa mashida tayi tasa a handsfree sai hararar wayar take,Fatima kua sai kunshe dariyar data taho mata take,dagawa yayi heee bbyna kamar kinsan mafarkinki nakeyi kika tasheni,wani uban harara ta makawa wayar,zata budi baki tayi magana,Fatima ta kwace wayar ta kashe,haba friend naga alama kina Neman ki ruguza mana plan dan Allah ki saisaita kanki, kiransa ne yashigo wayar pls ki Daga ki yaudareshi pls,dagawa tayi takara sawa a handsfree,sorry swthrt Ashe ba kudi awayar shi yasa ya ta katse,is OK darling mantawa nayi bansa miki Kati ba jiya,mafarkinki nake kika tasheni wlh, gaskia bbyna nakagu na aureki dan,gaskia San da nake miki ya wuce tinaninki,dan iska shege mashida tace ahankali,mai kikace cewa nayi nima nakagu inga munyi aure,amm dama kiranka nayi ince maka an sallamemu fa yanzu zamu wuce gida,mikewa yayi dasauri Daga kwancen dayake so early, Bby yanzu nake shirin inyi wanka fa intaho,kinga bai kamata ace ban duba yayarmu ba pls kijirani,yace hankalinsa atashe dan yanda yaci alwashin ya dan Shana da mashida yau dan kwana yayi yana mafarkinta,haba karka damu,anjima inkazo gida sai inraka ka,ka dubata, jin abinda tace ne yasa Yasaki ajiyar zuciya dan yasan indai zasu fita din zai samu abinda yakeso, OK swthrt if you say so,anjima zanzo muje,kk to sai munyi waya ta kashe wayar shege dan akuya, sai na ma kaciya tsinane naga ta iskanci,Fatima kyalkyalewa tayi da dariya,wai wayaga kinyiwa izz kaciya,ai dan bakisan yanda nakeji bane,da zan ganshi agabana wlh tsaf zan Iya kasheshi,is ok friend I knw how you feel, yanzu dai anjima inya zo kisaki jiki dashi,pls karki bari yagane wani abun kinji inyaso inyazo sai kisan dabarar dazakiyi ki hana shi zua,kinga by then nagama plan dina nakuma gayawa Anty tasleem komai,bakya ganin in kika gayawa Anty tasleem zuciyarta zata buga,bawani bugawa nasan yanda zan tareta da zancen,habibaty wlh banasan izz yazo gidanmu,dan inyazo dole inyazo sai ya tabani shu,umi ne nagaske,dafata Fatima tayi pls friend hakuri zakiyi Iya yau dai kafin nakamalla mission dina, Fatima yanzu dan wulakanci kije ki kwashe kaya ki kai boot abbanku najiranmu,shine kika zo kika tsaya kuna hira wai bakwa gajiya ne,Umma tace tana karasawa inda suke, yi hakr Umma wlh yanzu nakesan nakwaso,ta tafi dakin ta debo ledojin da basket ta fito tasamesu atsaye,mutafi to,amma mashida binmu zakiyi ko anjima sai ki tafi gida,aa Umma yanzu zankira driver yazo yadaukeni,nakira ummantaki ai nafada mata anjima zansa akai ki,to Umma,oya Ku wuce mu tafi suka dungunzuma suka hau motar suka tafi gida..

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š

*written by*
πŸ’…πŸ’… *sadnaf*πŸ’ž




Page 53


A kofar gida Abba yasaukesu,shi kuma ya wuce wajen aiki,adakinsu suka yada zango,Umma ita kuma tayi bangarenta,tasleem zama tayi a doguwar kujerar dake dakin tana ta gwada wayar izz amma busy yake nuna mata,kiran el Bahrain tayi dan taji ya akayi har yanzu wayar izz inta kira yake ce mata busy,bugu daya yadauka, sallama yamata ta amsa,suka gaisa,kingani nan nakusa karasowa asibitin,lah an sallame mu fa,yanzu nan ma muka karaso gida,OK bari nakaraso gidan ai ba nisa Daga asibitin,OK toh shikenan sai ka karaso, lumshe ido tayi tana tunanin yanzu rabanta da izz wajen kwana uku kenan,Fatima kua tana lura da duk motsin tasleem,sign tayiwa mashida data basu guri,mikewa tayi,habibaty bari inje Palo inyi kallo toh nima gani nan zua,ta fita Daga dakin, Fatima kusa da tasleem tazauna, anty tasleem yadai naga kinyi shiru kamar mai tunani,kinsan fa likita yace kirage tunani,aa sis ba tunani nake ba,ina mamakin yanda akayi bana samun izz awaya,jiya dayazo ya dade ? Dakinsani kin tasheni wlh,shiru Fatima tayi tana tausayinta dan tasan she's blindly in love,anya zan Iya gaya mata kua,ji tayi daya zuciyar tace ki fada mata kawai,Anty tasleem namiki laifi,laifi kuma name? izzadeen bai zo ba karya namiki dan hankalinki ya kwanta, gabanta ne yafadi,mai yasa kika min karya toh,banasan hankalinki ya tashi shi yasa,shiru tayi hawaye na zubo mata,yanzu Ashe hada baki kukayi da el Bahrain izz bai zo dubani ba,ee Anty shi yace kar nace miki baizo ba,sis taimakamin dan Allah ki kira min shi awayarki ko zai shiga,bansan mai yasa ina kirashi awayata baya shiga busy yake samin,to Anty wane irin laifi kika masa haka da har zai ki Daga wayarki,sai kace ba izz mai balain sanki ba,kedai kira min shi dan Allah, mikewa fatima tayi ta juyawa tasleem baya agaskia bazan Iya kiranshi awayata ba,meyesa? sabida mayaudari ne yaudararki yake,mikewa tasleem tayi taje gaban Fatima ta sharara mata mari,karya kike bakinki ya sari danyen kashi,insha allahu izz bazai yaudareni ba,Allah bazai bashi ikon yaudarata ba,girgiza Fatima tahau yi meyesa kika ce yaudarata yake sis,mai yasa,tacikata ta durkusa akasa ta fashe da kuka mai cin rai,Fatima itama durkusawa tayi akasa,itama tana hawaye,Anty sabida nasan mayaudarin ne,ni ganau ce ba jiyau ba,mashida kawata buduruwar izz ce, yarabu dake ne saboda ita,cak kukan datake ya tsaya kina nufin izzadeen dina saurayin mashida ne kawarki? kwarai kua anty ina zua,dasauri taje side bed tadauko wayar mashida tashiga gallery ta bude hotunan izz ta mikawa tasleem,jiki na rawa tafara ganin hotunan daya bayan daya,akwai Wanda ma tare suka dauka a Gidan lokacin taje gidansa,ya yanke ta yayi daga hoton ya tura wa mashida,wayar subucewa yayi Daga hanunta sabida rawar da jikinta yake, daukar wayar Fatima tayi ta shiga inbox ta kuma mikawa tasleem takarba tafara karanta irin texes din da izz yake turawa mashida exactly irin texes din dayake turo mata kafin yashawo kanta,sakin wayar tayi ta Dora hannu a kanta innalillahi wa inna ilahi rajiun Fatima nashiga uku na lalace,Anty tasleem low down your voice kar Umma ta jiyoki,toshe bakinta tayi Fatima am in big trouble,am finished,riko hanun tasleem tayi aa Anty tasleem u are not finished while you are still alife,kiyi tawakalli dan Allah kiji mai zance miki,fusge hanunta tayi,sis izzadeen have succeeded in ruining my life,banida sama dake, izzadeen yagama dani,ya LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…° min rayuwa,yakarbe min abinda,ba a Iya siyansa,he took away my pride from me,abinda kowace ke tunkaho dashi intaje dashi Gidan mijinta,abinda ke jawo respect da trust agurin miji,Fatima mine is away, taya zanyi tawakalli,wane namijin zan aura yaga mutuncina,tace tana kuka mai tsuma rai harda majina,cak ta tsayar da kukan datake,tayi Palo dagudu,mashida kua dake zaune apalo duk tanajin maganar dasuke itama kuka kasa kasa,jitayi anruko hanunta tana Daga kanta taga tasleem ce, jan hanunta tayi hardaki,mashida tell me something izzadeen shima yagama dake ko,ya LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…° miki rayuwa ko,tace tana girgiza kafadarta,mashida da batasan inda zancen tasleem yadosa ba kasa magana tayi,Fatima kua taso wa tayi,anty what are you saying dan kina cikin bacin rai karki nemi hankalinki kirasa, tafadi hakan ne,dan bat a san mashida tasan sirrinsu,kyaleni Fatima,I have nothing to hide, mashida Answer me,izzadeen ya LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…° ki yanda ya LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…° ni, ummansu tasleem da hayaniyar datake jiyowa adakinsu ne yasa ta taho dakin,jin abinda tasleem tace ne yasa ta yanke jiki tafadi...

Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Novels villa
Duniyan novels
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)

WHATSAPP NO:
07039625239
πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š


_written by_
πŸ’…πŸ’… _sadnaf_πŸ’ž




Page 54



Karar faduwa dasuka jiyo apalo ne yasa sukayi Palo dagudu har da tuntubensu,innalillahi wa inna ilaihi rajiun Umma ki tashi,tasleem tace tana jijigata,Anty tasleem ga irinta nan ai ina ta cewa ki rage muryarki amma kinki yanzu ki janyo Umma taji mai muke cewa tace tana fashewa da kuka,mashida wajen fridge tayi da gudu ta dauko ruwa,tafara yayyafa wa Umma,dogon ajiyar zuciya taja ta bude idanta nan tafara tuna abinda taji tasleem na cewa an LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…° mata rayuwa,Umma sannu,mikewa tayi ta ruko tasleem,tasleem mai naji kunnuwa na juyo min izzadeen ya LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…° ki? Kuka tasleem takara fashewa dashi takasa magana,su Fatima ma kuka suke,no is not possible Umma tace tana girgiza kai bantaba zina ba,abbanku bai taba zina ba,babu yanda dan cikin Dana Haifa yayi zina ni nasani,say something tasleem before I do something stupid tace tana shararawa tasleem mari, jin taki magana ne yasa ta cigaba da sharara mata mari,dagudu Fatima da mashida suke je suka rike hanunta,Umma dan Allah kiyi hakuri sharrin shaidan ne Fatima tace,wani wawan mari tadauke Fatima dashi,sharrin shaidan,kinsan illar zina kua,kinsan masifar dake tare da zina kua,abbanku nawajen aiki dan nemo mana abinda zamuci,ni ina nan ina kokarin Baku tarbiyya, tana can tana janyo mana masifa, do you knw she's trying to tarnish the reputation of this family,kinsn duk Wanda tasleem zata aura bazai Taba darajata ba sai ya daina ganin mutuncinmu,zaiyi tunanin da laifinmu,tasleem Y? In akacemin zakiyi haka karyatawa zanyi ashe shiru shiru nan naki na munafinci ne,kina tunanin zan Iya yafe abinda kikayi min duk kokarin danake akanku kinje kin zubar mana da mutunci tasleem dagowa tayi ta kalli umma,Umma zaki yafemin abinda na aikata dan duk ahalin dana tsinci kaina kune sila,Umma tun lokacin Dana gama secondary na nuna muku inasan aure ta hanyar turo muku manema na dasuke sona da aure, Umma keda Abba kuka koresu kukace ba yanzu zaku aurar dani ba sai nagama makaranta,Umma bawanda yakaini kyamatar zina, ba kokarin dabanyi wajen tsare mutuncin kaina Umma duk da halin Dana tsinci kaina,am a human being I have feelings, cos nature ne ajini,Umma dakun mun aure tun lokacin Umma da ban fada tarkon izz ba,tafashe da kuka mai cin rai gaskia ne tasleem mune silar shigarki wanan halin,danasani ban biyewa abbanku ba na sai kin gama karatu,lura daya kamata muyi cewar ke ba yarinya bace,dole abinda zai tsareki,Daga fadawa hallaka shine kijiki agidan mijinki,tasleem munyi kuskure gabadaya sabida amanarku Allah yabamu,Umma tace tana kara fashewa da kuka,yanzu gashi mun janyo izzadeen ya keta miki haddi,ya LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…° miki rayuwa,share hawayenta tayi dasauri tasleem hope dai izzadeen ba kokarin guduwa yake ba dan banaso abbanku yasan zancen nan kinsan yace izz yaturo manyansa,ahadu a rufawa juna asiri, jin abinda Umma tace ne yasa dukkansu fashewa da kuka kamar had in baki,shikenan tafaru takare, abinda nake gudu izzadeen yayi dumping dinki koh? Gyada Kai tasleem tayi,innalillahi wa inna ilaihi wa inna ilahi rajiun,ni Maryam izzadeen ya cucemu,tasleem bani number shi na inkirashi,haba dai Umma Fatima tace mai zakice masa inkika kirashi,zaku bani number shi ko sai kun tsaya bata min lokaci umma tace atswawace,karanto min,my friend, karanto mata lambar Fatima tayi,tayi dailing tasa ahandsfree yana fara ringing,kirjin tasleem yahau bugawa, assalamu alaikum,Umma tace, izz jin muryar babbar mace yasa ya amsa sallamar tare da gaisheta,lumshe ido tasleem tayi dataji muryarsa tana jin wani iri azuciyarta,Izzadeen ne? Ee shine, mahaifiyar Tasleem ke magana, gabansa ne yafadi,tasleem tasleem, am anya ba wrong number kika kira ba,dan gaskia ni bansan wata tasleem ba, ba izzadeen bane? Shine,amma bakasan tasleem ba,hajiya zan miki karya ne,ko mai irin sunanta ma ban taba ji ba....
πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š


_I dedicated this Page to my lovely supporters who always stand by me,
Anty mamy😘
Maryam yahaya😘
Ambby nura😘
Ummi hafsa😘
Mmn sudes😘
Umman Ilham😘
Tnx for your love and support










Page 55

Izzadeen yanzu bakajin tsoron Allah,you trying to dump tasleem,bayan ka gama da ita,ka LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…° mata rayuwa,in akayiwa kanwarka haka zakaji dadi,karka manta fa Yar wani ka LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…° kai ma zaa LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…° naka,domin duk abinda kayiwa dan wani,sai anyiwa naka ko bajima ko badade,izzadeen karka wulakamu,ta hanyar nan kazo mutaru mu rufawa juna asiri,ka turo manyanka dan abbansu bai San zancenan ba sai nikadai I beg of you dan ni nasan kai kadai take kulawa Umma tace hawaye na zubo mata,ikon Allah hajiya am totally speechless dan duk bansan inda zancenki ya dosa ba ni ban ma San wacece haka ba ballantana har nakai ga LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…° ta,yarki tun wuri tafada miki Wanda ya LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…° ta amma bani ba,izzadeen inajinki hajiya insha allahu yanda kasani kuka,ka tarwatsa rayuwar yata,sai kasa mahaifiyarka kuka,sai Allah yasakawa yata cutar daka mata ya tarwatsa rayuwar yayanka ko bajima ko badade,zanyi hanging wayata hajiya dan am sure wrong number kika kira,dif yakashe wayar, amma bantaba ganin mahaukaciya irin wanan tasleem din ba,zua tayi ta gaya wa mamansu abinda ya Shiga tsakanina da ita mtsss yaja uban tsaki ba adduar ki dazai kamani tunda ke ba uwata bace,nye nye nye nye, yace yana kwaikwaiyan muryar ummansu tasleem ina catching fun dina tazo ta batamin rai nonsense,Umma kua ajiye wayar tayi asanyaye, ta share hawayenta,kadan da aikn namiji kenan, tasleem jitayi uwa zuciyata tafaso kirjinta,kanta yamata nauyi,in akace mata izz zai Iya mata haka karyatawa zatayi,Fatima kua jikinta har rawa yake sabida bacin rai,dazata Iya ganin izz yanzu inda akwai fetur akusa tsaf zata konashi,mashida tun data ji rashin albarka da izz ke shukawa awaya take kuka dan hararowa take da itace ya zatayi,tasleem naam Umma matso kiji, matsawa tayi kusa da kafarta umma Dan Allah kiyi hakuri duk ni najanyo abinda yafaru, da banje inda yake ba dahakan bata faru ba,nasani tasleem Allah yariga ya hukunta hakan sai tafaru,ni yanzu banasan abbanku yasan zancen nan,dan ba Iya ke ba harni sai raina yabaci,dan laifina zaifi gani, yanzu bayan izzadeen ba wani daya nuna yanasanki,akwai Umma wayeshi?, wani ne Abdul mangal, amma bantaba ganinsa ba,waya kawai mukeyi dashi, ko Wanda naji kina ce masa mayye, eee shi Umma, abinda zaayi tasleem ki kirashi yazo nasan yanda yake kiranki awaya, dagudu zai zo,inyaso sai yaje yasamu abbanku amatsayin izzadeen, Umma vantaba ganinsa bafa,Umma kuma bai taba zuwa gurinta ba Daga zuwansa sai ace yaje yasamu Abba sai kace Neman Kai akeyi da ita, wayasani ma ko gurgu ne,Fatima tace tana zumburo baki,zan kwada miki mari kika kara magana, koma wane iri ne shi indai zaizo yasamu abbanku shikenan,tasleem kinji mai nace ko naji umma,ni zanshiga ciki zan kwanta kaina na ciwo, Fatima anjima ki shiga kitchen kiyi mna launch..

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š


*written by*
πŸ’…πŸ’…*sadnaf*πŸ’ž


*wanan page din naki ne zainab h dogon chanji*(Queen zeema) *nagode kwarai dgsk da kwarin gwiwa dakika bani,nima ina biye daku*😍😍

Page 56


Shigewa dakinta tayi,ta banko kofar,Fatima zama tayi akan kujera zuciyarta namata zafi tasleem kua kwanciya tayi akasan carpet, din jin datayi zuciyarta na mata wani irin zafi kanta yamata nauyi,sai girgiza kai take hawaye na zubo mata,a filli kuma tana nanata allahuma ajirni fi musibati wa aklifni khairan min ha,yanayin datake ciki ne yasa mashida kukan datake danewa ya kwace mata sabida mugun tausayin da tasleem tabata,dafa yanzu izz yaci galaba akanta dahaka zai jefata atsaka mai wuya,jin kukan mashida ne yasa kamar kara zuga tasleem take,Fatima kua wani kullutu ne ya tsaya mata awuya,friend mene haka,ke dazaki tayani rarrashin Anty tasleem,amma ke kike kara kuka,dawane zanji ne,anty tasleem ni Fatima namiki alkawari sai inda

Please Login or Register in order to submit comment