Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kan mace,ahaka yayi ta cusa kansa awajen tasleem yana nuna mata bashida sama da ita,kasancewar tasleem mai raunin gaske, ga zafin San datakeyiwa izz yasa ta amince zai aureta,amma still a lokacin bata kara zua gidan izz ba,el Bahrain kua yana nan yana fama da San tasleem azuciyarsa,yana kiranta in Santa ya motsa mai ko yaya yaji muryarta yana samun relief, ya dukufa da adduan Allah ya cire masa santa azuciyarsa,dan yasan ba yada zaayi ya mallaketa,bangaren tasleem kua,rike wutan da izz yayi ya taimaka wajen share mayyenta,ko ya kirata ba kasafai take dauka ba,wataran tana kwance adaki daddare karfe 12 suna waya da izz lokacin sanyin ne tana kudundune abargo,tun yamma,take jin wani irin feelings, gashi yanzu izz yana mata wani irin murya dakesa hankalinta tashi,tinanin moment din dasukayi spending tare ne yafado mata,ji tayi tana San kasancewa dashi,ko taji saukin abinda takeji,izz kua dayasn inta kamu Daga yanayin muryarta,ma yana ganewa, nan yacigaba da mata kalamai masu kashe jiki,sai daya tabatar in ya mata magana bata Iya replying,sanan ya bukaci tazo ta mishi girki gobe cos kwana biyu snacks yake ci baya samun Abin kirki yaci, tasleem da dama kiris take jira yayi inviting dinta dan ita tasan abinda takeji atake ta CE masa zatazo goben, haka yayi ta mata kalaman soyayya,har tasleem ta kagu gari ya waye taje...
.
.
👄L🅰L🅰T🅰🙊


_written by_
💅💅 _sadnaf_💞



Page 37


Gari na wayewa,tasleem tafada kitchen tahada musu breakfast tayi dan aikace aikacenta,takoma daki alokacin karfe 9:30 su Umma basu tashi Daga bacci ba sabida lokacin sanyi ne ba afiye tashi da wuri,tana Daga kwance tana jiyo motsinsu Umma adaki, Fatima kua alokacin bata tashi Daga bacci ba,kwanciya tayi itama tafara zancen zuci ina ma aurene dani da yanzu ina rungume da mijina,yanda ake zuba sanyinan,ta janyo pillow ta rungume gam ajikinta dama yanzu ingani agefen izz oo Ya Allah ka nuna min ranar aurena,kan na mutu,wayarta dake ringing ne ya katse mata zancen zucin datakeyi,dan halak ta CE afili,lumshe idanta tayi alokacin dataji muryarsa ya daki kunanta,can kasa yake magana Bby mafarkinki nakeyi wlh na farka,kara rungume pillown tayi dagaske wlh Bby am missn u badly,juya wa tayi ta kalli direction din da Fateema ke kwance dan batasan ta magana idanta biyu,ganin bata yarda da fateema ba watakila ma ta tashi,lamo tayi,yasa ta mike,tayi Palo,bakya jina ne,inajinka,am Rilly missn you,am missn you too Bby karfe nawa zaki taho ne nakagu in ga kyakyawar fuskarki da murmushinki mai rikitani,emm so nake 12 tayi sai na taho,12 kuma haba Bby so kike inmutu kenan,kinsan rabona da abinci kua?bby am starving of hunger,ya afada ashagwabe,OK naji yanzu su Umma basu tashi ba, zanyi kokari ko 10:30 ne nataho,kaji swthrt to ina jiranki,ya kashe wayar yana zuba murmushi,tashi yayi ya hau gyara ko ina yasamu,wani turaren tsinke mai kamshin gaske,ya kunna adaki da palo,tasleem kua cigaba tayi dazama apalon,can sai ga Fatima ta fito itama,Daga dakin,Anty shine kika gudo daga dakin dan karnaji yanda kuke soyewa ko,munafuka ai sanin halinki danayi ne yasa nabar dakin,salon anjima kisako rayuwata agaba da tsokana,kai anty dan zan dau course shine nazama munafika,alokacin datake zama akusa da tasleem, hmm uban course zaki dauka,dariya Fatima tasa,Allah yabarmin ke antyna muyi fada mushirya,Anty wlh yunwa nakeji,anya zan Iya jiran su Umma kua,sannu kinadaga kwance baiwarki tagama girki,dole kizuba kici kai Anty nifa zanyi ba rana,ba ruwana ko na dare ne ma,bazakici ba sai su Umma sun fito,bata gama rufe baki ba,sai ga su Umma sun fito Daga dakin su Umma, anci kwalliya kamar zataje biki,Abba shikuma yasaka doguwar Riga da rigar sanyi Daga ciki,zubewa sukayi akasa suka gaishesu,suka amsa,Yar albarka kice har kin mana breakfast,ee wlh Umma tun asuba ban koma bacci ba Fatima tace dasauri,ke dallah gafara can yanda kike da uban nauyin baccin nan ke zaki tashi ki wani Dora wa mutane abinci,lailai da mun mutu da yunwa adai dai lokacin dasuka zauna a dining shi dai ba abinda Abba yace sai murmushi dayake,Fatima CE tazuba musu chips da plaintain, sai ferfesun kai da kafa,tasleem tace karki zuba dani fa dan nariga kowa ci ta shimfida karya dan tafisan sai taje gidan izz taci,kice zanci nakoshi Fatima tace cike da tsokana to acici,dan Allah cinye duka,ahaka sukayi ta tsokanar junansu dayake weekend ne abbansu baya fita,sai da tabbatar da sun kamalla cin abinci,Fatima ta kwashi plates dan ta wanke,Abba inaso zanje gidansu fidausi akwai text book dina data ara inaso nayi amfani dashi dan naji mun kusa komawa,dayake abbnsu tasleem duk wani Abu daya shafi makaranta baya wasa dashi,aa tasleem kibari gobe sai kije inaso na aike Ku da Fatima,zua bichi,Ku kai min sakonan,gidan hajiya Iya Umma tace,aa baza ayi haka ba bakiji mai tace bane text book dinta zata karbo,ki aiki Fatima ita kadai,ko kizo muje in kaiki,to ai shikenan,yauwa ko kefa,maza shirya kitafi,Dama abinda take jira kenan mikewa tayi ta tafi daki dan tayi wanka, mai take shafawa Fateema ta shigo Anty yanzu ni kadai zaa bari agida dan Allah, inrakaki gidan Anty fidausyn mana kinji,aa ni bazaki rakani ba kishirya ki tafi gidansu mashida,inyaso sai inbiyo miki mutaho gida tare tunda hanya CE,yauwa antyna bari nashiga wanka,na fito dan naga su Abba ma yanzu zasu tafi, long sleeve tasleem tasa fari mai dot din baki tazo ta Dora wata doguwar Riga black akai shigar yamata kyau,kitson 2 step ne akanta kana kana,wet lips kawai ta sa amma tayi kyau,Farin mayafi tayi Rolling kanta dashi ta fesa turaruka masu dadin kamshi,tazauna agefen gado tana jiran Fatima dake shiryawa,itama irin shigar tasleem tayi sai dai banbancin kala,tare suka fito suka hau adaidaita sahu,sai da suka fara sauke Fatima, sanan suka dau hanyar gidan izz..













Izz da tnda yagama gyara,wanka yashiga yashirya da wasu kananan kaya yellow da baki,sai kallon agogo yake,dan yau yasan akwai swimming arafin dadi😜lol,mai adaidaita sahu adai dai kofar gidan izz ya sauketa,ta bashi kudinsa,tura kofar tayi tashiga dan abude take,izz kua najin alamar itace yayi sauri ya buya abayan labule, kwada sallama tai tayi taji shiru sai tayi tunanin ko wanka yake,bedroom dinsa ta nufa,izz yafito Daga bayan labule ya lallaba yayi hugging dinta ta baya ya dagata sama, bby I miss you,dariya taringa yi pls ka ajiyeni karka yardani,ajiyeta yayi shima yana dariya Ashe haka kike da nauyi huuh kinji hanuna kua bawani nauyi danake dashi,janyo ta yayi jikinsa ya rungumeta tsam har muryarsa ta canza ( jarrababe kawai)😏 Bby I miss you kasa magana tayi dan kamshin turarensa kawai ma yasata awani hali ballantana voice dinsa daya yi yakara sa jikinta mutuwa ,fuskarta ya dago yayi kissn din lips dinta softly ta lumshe ido,ya cikata Bby mu tafi kitchen ko,hanyar kitchen,sukayi tana gaba yana binta abaya,yana lashe labe uwa tsohon mayye😏 in less than 30 minutes,tagama white rice da miyan jajjage dayaji naman rago,ta zubo musu a plate daya,shi kuma yadauko musu lemon exotic afridge,atsakiyar palon suka zauna suka ci izz sai zuba santi yake,takwashi plates din takai kitchen ta wanke,tadawo gurinsa tazauna......

👄L🅰L🅰T🅰🙊


_written by_
💅💅_sadnaf_💞




Page 38

*kamo hanunta yayi,ya kura mata ido,sunkuyar da fuskarta tayi dan bazata Iya jure irin kallon da yake mata ba,Bby kina sona kua yanda nakesanki,yace cikin sanyin murya,mai yasa kayimin wanan tambayar,murmyshi yayi ki bani amsa mana,adai dai lokacin daya cika mata hannu,yakamo jelan gashinta yana wasa dashi,San danake ma ya zarce Wanda kakemin,haba wane mutum kema kinsan fadi kikayi dan kiji dadin bakinki,Bby gaskia kitsonan yayi kyau,dole na biya kudin kitso yazame mayafin gaba daya Daga kanta,Allah ko,sosai ma kua Fatima CE tayimin kasan ta Iya kitso,ahh kice kanwartawa makitsiya CE emana,tace tana murmushi,tasleem yakirata dawani murya mai rikita ta,naam ta amsa can kasan makoshi,wlh na kagu in mallakeki amatsayin matata,dan gaskia sanki da shaawarki na azabtar dani,wlh duk dare sai nayi mafarkinki,kiban izini in turo manya na,inyaso sai ki karasa karatunki agidana,kinji dagowa tayi ta kalleshi taji wani irin sansa da shaawarsa yakamata,izz i knw how you feel,bt policyn babanmu ne sai mun kamalla karatu zai mana aure,sauran lokacin daya rage min kadan ne pls,shekara biyun ne kadan haba Bby anya kina sona kua alokacin da ya matso jikinta sosai,ya kwantar da kansa akafadarta yana shinshina wuyanta,ahankali yafara mata kiss a wuya ya gangaro kirjinta,tuni wuta ya daukewa tasleem,haka yayi ta mata salo iri iri,batasan lokacin data fara mayar mai da martani ba,kinkimarta yayi yakaita bed room,sai daya kwashi kusan hour yana romancing dinta,sai daya tabbatar ta kamu,yakai hannu zai cire mata pant ta rike gam,tana girgiza kai,sakin ta yayi ya mirgina gefe, Bby dan Allah ki taimakamin,wlh ciwon Mara nake,pls yace yana hawaye,dan Allah izz mu daure har sai munyi aure,dan gaskia ina tsoron ka juyamin baya,bazan taba juya miki baya ba Bby pls ina cikin wani yanayi,in baki taimakamin ba karshenta,sai an kwantar dani a asibiti,pls Bby am begging you,hawaye na kwararo mai,tasleem da tsananin tausayi da San izz yahana ta motsa,pls zaki taimakami,Daga mishi kai tayi,itama tana hawaye,dan gaskia ba asan ranta zata kara sex ba,ita dai su tsaya Iya romance,hawayen fuskarta yaringa lashewa yana hawaye thank you Bby I rilly love you u,u have save my life,yace muryarsa na rawa,ita dai bata Iya ko da motsi ba sai hawaye datakeyi,ahaka yayi ta sarrafata,har yashigeta,.........




Kuka sosai tasleem take izz na rarrashinta,ji tayi ta tsani kanta tana kuma jin haushin izz,ga wani irin tsoro datakeji,dakyar ya shawo kanta,tayi shiru, tashiga bandaki dan ta tsarkaka jikinta,palo izz ya dawo yana wani irin shuumin murmushi,dan shi kadai yasan dadin dayaji,gaskia tasleem tayi,wayarsa dake kan kujera yadauko,dan ya kira el Bahrain, har yayi dailing yayi sauri ya katse,dan ba karamin warning,el Bahrain ya mishi ba akan inyaje yagama iskancinsa kar yakara tunkarinsa da zancen,kiran el Bahrain ne yashigo wayarsa,yadaga,ya akayi naga kamar kayimin flashing,no wlh bansan na kiraka ba,wayar na cikin aljihuna ne,yace yana inda inda,yanda yayi magana ne yasa el Bahrain yasan bashida gaskia,ko dai yana tare da tasleem ne gabanshi yaji ya fadi,katse wayar yayi dasauri,ya dauko wayar dayake kiran tasleem da ita yayi dailing numberta yana ta ringing bata Daga ba,sai daya mata miss call goma ya hakura zuciyarsa na masa wani irin zafi,kansa ma yamai nauyi,adduoi yaringa ja yadan samu sasaucin abinda yake ji,tasleem tana fitowa Daga bandaki kayanta ta mayar still alokacin kuka takeyi,ta nufi sallaya dan ta rama sallar azahar,dan yanzu lokacin sallar laasar tayi,gaba daya ji tayi batada nutsuwa,ahaka tayi sallarta,ta koma tayi sujjada,tana rokon Allah ya yafemata,ahaka,ta shafa adduar tana nadamar biyewa izz datayi,Palo ta fito tasamu izz azaune,ko kallon,inda yake, batayi ba tadauki Jakarta,tayi hanyar waje,izz gabanta yasha dasauri,ya durkusa har kasa,Bby am sorry bazan sake ba pls,naji tace tana kokarin wucewa ta gefensa,rigarta ya riko pls,I had you let me go Fatima tana jirana ta fusge rigarta,tayi waje,tashi izz yayi yana tabe baki,zama ki dawo ne dani kike zancen,tasleem tana hawa adaidata gidansu mashida ta tsaya ta kira Fateema tace ta fito su tafi,mashida CE tarako Fateema har wajen adaidaita sahun,ta gaida tasleem ta amsa tana binsu da kallon sha,awa azuciyarta kuma tana cewa dama itace su dan tasan su yanzu da budurcinsu,Ita Yanzu tazama fanko,hawayen datake ta boyewa ne suka zubo,tayi saurin gogewa,adaidai lokacin da Fateema ta hau adaidaita sahun*

👄L🅰L🅰T🅰🙊


*written by*
💅💅 *sadnaf*💞

Page 39

*juyawa Fatima tayi dan ta nunawa tasleem abinda ummansu mashida,tabata tayi turus,datayi tozali da fuskar tasleem daya kumbura sabida kukan data sha,ooo not again, yanzu anty kina dan fara ciwon kai sai kuka,wlh ni mamaki kike bani sai kace yarinya,tasleem bata ce mata komai ba illa ma juyar da kanta datayi,dan ita tasan ba ciwon kan datake takaicin abinda tayi ne yake damunta,ahaka suka isa gida tasamu magani tasha....ahaka rayuwa ta cigaba da tafiya izz yasan hanyoyin dayake bi yashawo kan tasleem,tazo ya biya bukatarsa da ita,sai komai ya wakana,a tsakaninsu tasleem kuma tazo tana kuka da nadama,amma still sai izz ya maidata ruwa,ahaka har yasabar mata,bata Iya sati bata je gidan izz ba,mayyenta kua yana nan yana kiranta,wani sain ,yamata tex, el Bahrain kua yana nan da San tasleem azuciyarsa,ba abinda ya ragu asan dayake mata,tasleem kua ko taje unguwarsu izz harara ke shiga tsakaninsu da baba tsoho,shikuma sai ya bita da adduar shiriya dan yasan tayi nisa,ahaka izz suka shekara daya da tasleem,duk lokacin daya bukaci,tazo zataje,dan macece ita mai karfin shaawa,ahaka har izz ya kyallaro mashida,dayaje siyan pizza a oasis,hanyar dayabi ya tsara tasleem hanyar yabi ya tsara mashida,azuciyarsa kuma yana tunanin is high time daya kamata ya rabu da tasleem tinda yasamu abinda yakeso,karya zai mata yace an bashi wata er uwarsa ya aura,auren zumunci zaa musu,inyaso el Bahrain yasan yanda zasu kwashe dashi,dan shi gaskia bazai Iya auren yarinyar daya Riga yasani,ba dan gaskia ko da bai San tasleem ya mace ba,yafisan yarinya Yar 16 ba 20+ ba,ko el Bahrain zaiyi fushi dashi akan bai cika alkawarin daya daukar masa ba,yasan nadan lokaci ne Shi yanzu yanda mashida zata zo hanunsa shi yasa agaba*.....








*cigaban labarin*



*el Bahrain ne keta kai da kawowa,apalonshi yana tunanin yanda zai taimaki tasleem,dan burinsa arayuwa yaga tasleem cikin farinciki,duk abinda zaiyi yaganta cikin walwala shi yakeso duk da mugun San dayake mata,zaiyi sacrificing happiness dinsa dan yaga ya faranta mata,dan yasan bata da burin da yawuce ta mallaki izz amatsayin mijin aurenta,dan bakaramin so take masa ba,zai San yanda zaiyi dan ya cika mata burinta,inyaso sai ya dage da addua akan Allah ya cire masa Santa azuciyarsa,wayarsa yadauko dan yakirata dan yasan duk inda take yanzu tana cikin damuwa,kiranta yayi da ainihin layinshi,tasleem da tsabar kukan data sha ya haddasa mata ciwon kai,bata Iya Daga kanta ji take kamar kanta ba ajikinta yake ba, kasa Daga wayarta dake ta ringing tayi,tunanin tayi ko izz ke kiranta,ta mike daga kwancen datake tajanyo wayarta dake side bed,dan ta Daga taji mai zai ce mata*......








*pls kuyi hkr da typing danayi kadan wlh kaina kemin ciwo need ur prayers*


*for comment and correction*

08032722069



💅💅 _urs sadnaf_💞

👄L🅰L🅰T🅰🙊


*written by*
💅💅 *sadnaf*💞

Page 39

*juyawa Fatima tayi dan ta nunawa tasleem abinda ummansu mashida,tabata tayi turus,datayi tozali da fuskar tasleem daya kumbura sabida kukan data sha,ooo not again, yanzu anty kina dan fara ciwon kai sai kuka,wlh ni mamaki kike bani sai kace yarinya,tasleem bata ce mata komai ba illa ma juyar da kanta datayi,dan ita tasan ba ciwon kan datake takaicin abinda tayi ne yake damunta,ahaka suka isa gida tasamu magani tasha....ahaka rayuwa ta cigaba da tafiya izz yasan hanyoyin dayake bi yashawo kan tasleem,tazo ya biya bukatarsa da ita,sai komai ya wakana,a tsakaninsu tasleem kuma tazo tana kuka da nadama,amma still sai izz ya maidata ruwa,ahaka har yasabar mata,bata Iya sati bata je gidan izz ba,mayyenta kua yana nan yana kiranta,wani sain ,yamata tex, el Bahrain kua yana nan da San tasleem azuciyarsa,ba abinda ya ragu asan dayake mata,tasleem kua ko taje unguwarsu izz harara ke shiga tsakaninsu da baba tsoho,shikuma sai ya bita da adduar shiriya dan yasan tayi nisa,ahaka izz suka shekara daya da tasleem,duk lokacin daya bukaci,tazo zataje,dan macece ita mai karfin shaawa,ahaka har izz ya kyallaro mashida,dayaje siyan pizza a oasis,hanyar dayabi ya tsara tasleem hanyar yabi ya tsara mashida,azuciyarsa kuma yana tunanin is high time daya kamata ya rabu da tasleem tinda yasamu abinda yakeso,karya zai mata yace an bashi wata er uwarsa ya aura,auren zumunci zaa musu,inyaso el Bahrain yasan yanda zasu kwashe dashi,dan shi gaskia bazai Iya auren yarinyar daya Riga yasani,ba dan gaskia ko da bai San tasleem ya mace ba,yafisan yarinya Yar 16 ba 20+ ba,ko el Bahrain zaiyi fushi dashi akan bai cika alkawarin daya daukar masa ba,yasan nadan lokaci ne Shi yanzu yanda mashida zata zo hanunsa shi yasa agaba*.....








*cigaban labarin*



*el Bahrain ne keta kai da kawowa,apalonshi yana tunanin yanda zai taimaki tasleem,dan burinsa arayuwa yaga tasleem cikin farinciki,duk abinda zaiyi yaganta cikin walwala shi yakeso duk da mugun San dayake mata,zaiyi sacrificing happiness dinsa dan yaga ya faranta mata,dan yasan bata da burin da yawuce ta mallaki izz amatsayin mijin aurenta,dan bakaramin so take masa ba,zai San yanda zaiyi dan ya cika mata burinta,inyaso sai ya dage da addua akan Allah ya cire masa Santa azuciyarsa,wayarsa yadauko dan yakirata dan yasan duk inda take yanzu tana cikin damuwa,kiranta yayi da ainihin layinshi,tasleem da tsabar kukan data sha ya haddasa mata ciwon kai,bata Iya Daga kanta ji take kamar kanta ba ajikinta yake ba, kasa Daga wayarta dake ta ringing tayi,tunanin tayi ko izz ke kiranta,ta mike daga kwancen datake tajanyo wayarta dake side bed,dan ta Daga taji mai zai ce mata*......








*pls kuyi hkr da typing danayi kadan wlh kaina kemin ciwo need ur prayers*


*for comment and correction*

08032722069



💅💅 _urs sadnaf_💞
👄L🅰L🅰T🅰🙊


*written by*
💅💅 *sadnaf*💞





Page 40


*ganin el Bahrain ke kiranta yasa ta gwalo ido da mamaki sabida tun lokacin daya ganta da izz basu kara haduwa ba,bai kuma kara kiranta dan su gaisa ba,mamakine yakara rufeta,har kiran ya katse ko dai izz ne yasa ya kirani dan yabani hakuri,tana cikin zancen zuci kiran el Bahrain yakara shigowa,dagawa tayi asanyaye,wani mugun kunya ya lullubeta,gani take kamar yanzu yaganta da izz,Sallama yakara mata akaro na biyu,ta amsa,dakyar dan wani kuka daya taho mata,el Bahrain jin yanda ta amsa masa, yasan tasleem tana cikin damuwa wani irin tausayinta yakara rufeshi,ranki ya Dade,yanaji muryarki haka,ko dai bakyasan gaisuwartawa,naga mun Dade bamu gaisa ba,kukan datake danewa ne ya kwace mata,subhanallahi tasleem lafiya kua,dakyar take magana lafiya kalau el Bahrain, wlh bana dan jin dadi ne,eyya sannu Allah yasauwake,izz yasan bakida lafiya kua,yace dan yaji mai zata Ce,wani kukan takara fashewa dashi,ya zaayi yasani yadaina Daga wayata,el Bahrain abokinka nema yake ya juya min baya,tun jiya nake kiransa bai Daga ba,bansan mai na mishi ba,bansan mai yasa abokinka ke wahalar dani ba,el Bahrain nasan bashida amini sama dakai,kasan komai akanmu,wlh ba halina bane,ban taba kusantar zina ba sai gashi abokinka shi ya dulmiyar dani na aikata zina,Wanda kai ma ganau ne,gashi ba aje ko ina ba yana Neman juya min baya,tace numfashinta har wani sama yake sabida kukan datakeyi,tunda tafara magana el Bahrain hawaye ke zubo mishi dan sai yanzu ranar daya gansu ya fado mishi kamar yanzu ya hango su,runtse idansa yayi da karfi kukan tasleem na dukan dodon kunnensa,dakyar ya Iya tattara nutsuwarsa gu daya,yace tasleem kina jina,ee tace cikin sheshekar kuka,bar kukan haka,izz bai isa ya yaudareki ba indai ina raye sai Inda karfina ya kare,ki kwantar da hankalinki,in yasaba yaudarar yayan mutane,bai isa ya yaudareki ba,cak ta tsayar da kukan datakeyi,el Bahrain,dama izz mayaudari ne yasaba yaudarar yayan mutane, dama duk kalaman dayake min karya yake jikina yakeso,el Bahrain meyesa baka taba fadamin ba,ko ka Tina na taba tambayarka,kacemin San dayake min yafi Wanda nake mishi,mai yasa ka boyemin halinsa,ko dan ni ba kanwarka bace shiyasa bakayi kokarin hana shi ya keta min haddi ba,y el bahrain,meyesa baka daukeni kamar kanwa ba,kafadamin waye abokinka,tafashe dawani irin kuka mai ban tausayi,tunda tafara masa magana shima yake kuka,Bahaka bane tasleem ba kokarin da banyi ba dan nafahimtar dake,amma ina kinyi nisa asan izz bakya jin kira ballantana duk maganar da zan miki ki yarda a lokacin,katse shi tayi dasauri yaushe ka fahimtar dani el Bahrain har nakasa fahimta ,jin zai tonawa kansa asiri yasa yace tasleem kina jina dan Allah ki kwantar da hankalinki,ki daina kuka,insha Allah zan tsaya tsayin daka,naga izz ya aureki,kidaukeni as brothernki mai share miki hawaye,kinji,zan shigo jibi mu zauna muyi magana kinji,insha Allah tanx for being there for me,don't mention, yace,but before then,el bahrain dan Allah karka boyemin yanda kukayi da izz pls ko ya canza raayinsa akaina karka boyemin dan gudun bacin raina,ka fada min ko mai yace ma,I believe in destiny either good or bad ,and what has beginning must surely have an end,tausayinta ne yakara kamashi I promise, yace yana share hawayen dasuka zubo mishi,nagode allah yabar zumunci,ameen yace sai najika,ta katse kiran,dafe kanta tayi oo Allah na,na cuci kaina,kaico Ashe izz ba sona yake ba, meyesa ban taba ganewa jikina yakeso,Ashe baba tsoho dagaske yake izz mayaudarine,janyo wayarta tayi ta shiga inbox tayi scrolling kasa,ta bude tex din brother that care,tana karantawa,tana kuka,meyesa ban taba nutsuwa nakaranta tex din da ake min ba? Zafin San danakewa izz yakaini yabaro,ina ma hanun agogo yakoma baya,da ko ahanya naga izz guduwa zanyi,na shiga uku 🙆 ni tasleem waye zai aureni idan izz bai aureni ba,innalillahi wa inna ilaihi rajiun,Allah ka taimakeni zuciyata tana gab da bugawa 😭, kiran izz takara yi yana ringing ba adaga ba data kara kira busy yaringa ce mata,Dora hannu tayi akanta,ta tafi bandaki ta kunna pampo dan kar ajiyo kukanta,wage baki tayi taita kuka,har sai data gaji dan kanta,ta fito Daga bandaki,dishi dishi taringa gani,taringa bin bango tana gab da karasawa kan gado,ta yanki jiki ta fadi*.........
👄L🅰L🅰T🅰🙊

*written by*
💅💅 *sadnaf*💞



Page 41

el bahrain kua suna gama waya da tasleem,kiran izz yayi bugu biyu ya Daga,kana ina ne? Izz yace ina gida amma fita nakesan yi,zua ina,sai da yayi Jim kafin yabashi amsa,gurin mashida nakesan zua,to inasan ganinka akwai maganar danakeso muyi very important ya zaayi yanzu,to kabari mana inadawo Daga gidansu sai in biyo muyi maganar,aa yanzu nakesan ganin ka,ka jirani gani nan zua,wai wane irin important magana ne da bazaka fadamin awaya ba har sai kazo dakanka,bazakuma ka Iya jira nagama uzurina ba,zaka jirani ko kua,ran izz ne yafara baci dan gani yake kamar commanding dinsa el Bahrain keyi,gaskia bazan Iya jiranka ba,inagama uzurina zan biyo,dif ya kashe wayar,tare da Jan wani uban tsaki,sannu ubana sai na jiraka,gaka ubana,nine ma nasa ka raina ni dan kaga banasan muyi fada,amma zanyiwa tufkar hanci,yadau mukullin motarsa yafice,el Bahrain kua mamakin abinda izz ya mishi yake,dan bai taba tinanin zai iya masa haka ba,Fatima CE tashigo palonsu ta samu gu tazauna,wash nagaji wlh,ba zua gidansu anty Bilki ne matsala ba sa aikin masifa sai kace Daga kanta aka fara ciki,Umma da tana Kitchen tana jiyo mai Fatima take cewa,gaki,kuma lazy ba ai in bakayi sharan massalaci ba kayi ta kasuwa,ni taimakamin tayi ai,kai ummana autarki ce fa,tace ashagwabe,autar fa,Umma wai ina anty tasleem ne banji motsinta ba ko ta fita ne? aa tana ciki,wanan dai ciwon kan datake fama dashi ne ya tasar mata,wlh narasa wa zan gayawa yaban kwakwaran magani ta warke gabadaya, ,Allah sarki antyna tana shan wuya intana ciwon kan nan Allah dai ya yaye mata, amin jeki dubo min ita,dan rabona da ita tin dazu ta fito,tadan ci wani abun,ki rakata chemist ta siyo magani,toh Umma,Fatima ta mike tayi hanyar dakin,tana tura

Please Login or Register in order to submit comment