Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kawai bai kama izzadeen ba dan fadar tashin hankalin daya tsinci kansa aciki bazai fadu ba dan bayan yadawo gida kuka yaci ya koshi zuciyarsa kamar tayi bindiga ta fashe,ahankali yafara tuno en matan daya.L🅰L🅰T🅰 wa rayuwa,wani irn nadama ne ya rufeshi,yaringa kuka yana Neman yafiyar Allah dan hakika ya yarda *zina bashi ce* gashi ya gani akansa,addua yaringayi Allah yakare sauran yayan nasa,inda yasamu wani yaron shagonsa,yahadashi da ameera ya aureta ya dauki nauyin komai da komai,yakuma ci alwashin sauran yayan nasa aurar dasu zaiyi,izzadeen yakoma ya koma ga Allah bashi da wani aikin daya wuce istigifari da nafilfilin dare yana rokon Allah daya yafe mishi abinda ya aikata abaya





Bangaren el Bahrain ma hakan Ce taso kasancewa Allah ne dai yarufa asiri,wataran kabir din da ammi zata aura yazo zance kamar yanda ya saba,suna cikin zance,kabir ya matsa kusa da ita ya riko hanunta Daga rike hannu kuma, yazarce da romancing dinta haka kawai tasleem taji gabanta na faduwa taji hankalinta na tashi,kallon el Bahrain tayi dayake kallon sunna TV tayi tace mishi gabanta na faduwa,yace taringa Jan innalillahi wa inna ilahi rajiun,shawararsa tabi tahau Jan innalillahi but still gabanta ba daina faduwa ba,Ce mishi tayi dan Allah yaje ya gayawa ammi ta shigo ciki dan Tara tayi,haka kawai shima yaji gabansa ya fadi ya mike yayi waje,dakin dasuke zance yanufa,ya yaye labulen sallamar dayake da niyyar yi ne ya makale afatar bakinsa,sakamakon abinda ya gani,kabir ya hango yana ta romancing din ammi wani irin salati yasaki kabir ya cika ammi cikin zafin nama,tasleem kuma ta duro Daga sama tayo dakin,tana ganin yanayin su tasn basuda gaskia dan sai ,zare ido Sukey shi kuma el Bahrain yayi mutuwar tsaye, kirjin tasleem ne yahau dukan uku uku, tayi wajen ammi da saurinta, el Bahrain yakamo ta yayi waje da ita,ammi tayi Sauri tabi bayansu tana kuka tana cewa su yafe mata tayi kuskure,daki el Bahrain yanufa da ita ya rufo kofar dakin yana kallonta da rinanun idansa,tasleem kinga illar aikata zina ko yace yana fashewa da kuka,itama durkushewa tayi tafashe da kuka,bantaba rike wa er kowa hannu ba ballanta yakaini ga romancing yau,anyi da yata asanadiyr abinda kika aikata,kuka sosai tasleem taringayi inda el Bahrain shima yaringa kuka yana Neman yafiyar Allah akan abinda tasleem tayi, Wanda asanadiyar abinda tayi ana Neman yi da yarsa, atakaice aranar sai da el Bahrain sai da kira abokinsa yace su kawo sadaki adaura auren kabir da ammi inda kua washegari aka daura auren a massalaci sanan hankalin el bahrain ya kwantar,tasleem kua cigaba tayi da istigifari tana nadamar abinda ta aikata,haka ma izzadeen, duka duka anan nakawo krshen novel din

L🅰L🅰T🅰




Ya Allah duk kuskuren danayi Daga fara novel dinan zua yanzu Dana kamalla ya Allah Ka dubeni da idan Rahama Ka yfemin alfarmar annabi Muhammad sallallahu alaihi wa salam



Readers kuyi hakuri da yanda nayi muku novel din agurguje abubuwa ne suka min yawa and apart from that wsu gani suke naja novel din dayawa yakamata ace da dadewa nagama novel din, masoyana msu kaunata zanyi missing dinku,dan hakika kun nuna min kauna nakuma gode, akwai wsu da dama dasuka min magana awatsapp bansamu nayi respond ba hakan yafaru ne sakamakon rubibin Dana shiga,amma yanzu insha Allah duk wacce tayi min magana zan mata reply insha Allah, sanan masoyana da dama suna san sanin tarihina,dan wasu dayawa CeCe kuci suke akan ni buduruwa ce ,matar aure Ce ni bazawara ce ni badai kusani ba sai kunji daga bakin sadnaf dakanta kuma insha. Allahu zakuji Daga bakin nawa, dahaka nake Neman yafiyar duk wacce nataba bata wa rai. Asanadiyar novel dina love you oll

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment