Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

allah inzo intayata kwana,mijinta yayi tafiya tana tsoron kwana ita kadai,bilkisu Amarya CE data tare agdan dake jikin gdansu tana yawan Shiga gidansu tasleem,toh bakomai yanzu tasleem ita kadai zata kwana? Bakomai Abba zan kwana ni kadai toh ai shikenan,nidai sai da safenku ya shiga dakinsa,wayar Umma CE tayi kara dagawa tayi tana murmushi alhaji gani nan yanzu zan kawo ma ta katse wayar,aikin kenan kuyi ta Abu kamar yara tasleem tace aranta,mikewa Umma tayi tadauko fruit salad daga fridge tadawo gunsu tasleem ni ma agajiye nake zanje inkwanta,uhum nasan arina tasleem tafada ahankali yanda bawanda yaji mai tace, in Fatima ta tafi ki tabbata kin kule ko ina toh,tace Fatima kuma tace goodnyt,nyt tace tayi hanyar dakin,mikewa Fatima tayi ta tattara plate din takai kitchen ta wanke,tafito ta Tarar da tasleem ta mike akan doguwar kujera,Anty intafi yanzu ko intayaki hira kafin intafi?aa just go I want to be left alone,k Fatima tace ta shiga dakinsu ta sako hijab dinta tace Anty ni na tafi,toh sai da safe tasleem tace, Allah ya tashe mu lafiya,tasleem tashi tayi ta kullo kofar parlourn tadawo ta kwanta tana kallon ceiling din parlourn oo (Allah guide me through the right path and choose the best for me)wasu siraran hawaye ne suka zubo mata I believe in destiny either good or bad,cos I knw wateva has beginning must surely have an end,ina mutukar San ingani a inuwar aure amma iyayena sunki wai sai nagama karatu,gashi sun janyo nayi LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ˜­ 😭tashi tayi ta nufi dakinsu ta kwanta gurnani taringa jiyowa daga dakinsu abba,I hate this sound tafada dakarfi tana toshe kinuwanta da hanu biyu,ear piece tadauko tasa akunnenta ta kuna suratul rahman tana ji ahankali taji zuciyarta na sanyi bacci yayi awon gaba ita....





********"**********"**
Mashida kuwa jingina tayi da kofar dakin tana maida numfashi da sauri sauri,she still can believe what happen,zama tayi akan kujerar dake dakin tunda take ba namjin daya taba mata haka sabida ita bakowa take kulawa ba,izz ne da namijin daya fara Mata kiss arayuwar ta,zamewa tayi ta kwanta tana shakar kamshin turarensa wani Abu na mata yawo ajiki....

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š

Written by
πŸ’…πŸ’…sadnafπŸ’ž

Page 8
Izz na barin wajen mashida gun wani abokinsa el Bahrain,ya tsaya ya kirashi awaya,baba fito ina waje,ya katse wayar ya fito daga motar, bude gate din gidan akai el Bahrain ya tsaya daga kofar,shigo mana yaushe gidan yazama bakonka ya juya ya koma ciki,bin bayansa izz yayi suka shiga wani parlour mai kyan gaske suka zauna,daga ina haka cewar el Bahrain ko daga wajen matuniyar kake,wa kenan izz yace yana yamutse fuska,ikon allah wa kua inba tasleem ba,tab ai nagama da babinta,bangane mai kake nufi da ka gama da babinta ba, el Bahrain yace yana zaro ido' wani irin juyi izz yayi yana lumshe ido kai ajiye zancen wanan tasleem din nayi wata babe mai zafi,u need to see her,yanzu duk zafi da haduwar tasleem ka kuma kyallaro wata yace yana mamakin abokin nasa kasan zuciyarsa kuma yana tausayin tasleem,kai zauna awajen u need to see mashida,katse sa el bahrain yayi haba izzadeen kayi wa kanka fada wanan ba rayuwa bace tasleem fa alkawarin aure kayi mata and she's a married type duk abinda ake nema ajikin mace tana dashi,kai bar zancen nan abinda nake nema nasamu kuma kawomin ake har gida, infact let mee tell you ina bukatar chanji kagane ai yafada yana Kanne ido daya,tunda yafara bayani el Bahrain ya saki baki yana kallonsa,haba baba izz ya daki kafadansa, sai ka kaga new babe danayi wlh eaten type two weeks ago muka hadu da ita a OASIS zata ja min aji,kasani ai tuni na tsarata yafada yana lumshe ido,zuwan danayi nafarko a irin salihin nan naje yau kuwa danaje nafara da introduction,Kuma da alama zata zo hannu,el Bahrain girgiza kai yayi yace allah ya shirya amma bazan FASA gaya ma gaskia ba wanan abinda kakeyi bai dace ba,how Would you feel in akayiwa kanenka ko ayiwa matar dazaka aura"enough izz yadaga mai hannu in preaching kake shaawa ka tafi masjid,fadamin acikin wayanda nayi dating wacce na tilastawa,ko na mata fyade dakafarsu suke zua,how on earth would you even think,I would get married to the girl I make love to,mai zata kaimun inmunyi auren,toh naji Allah ya ganar dakai gaskiya el Bahrain yace ameen,mikewa izz yayi ni zan wuce,dawuri haka, e akwai abinda xanyi ne inaje gida,OK rakashi yayi yadawo ciki,yakwanta yana tunanin,yanzu izz yayi dumping tasleem kenan,allah sarki tasleem ya rufe ido yana tuno farkon haduwarsu da tasleem,




Izz da el Bahrain ne azaune acikin mota,izz yakira mai gyara saboda motarsu taki tashi tindazu,gashi nan xua izz yace allah yasa kar ya bata mana lokaci el Bahrain yace,I trust him duk abinda yake nasan zai ajiye ya taho......shiru yayi sakamakon hango wata black beauty dayayi,huuh guy kaga wata babe kua,direction din da izz ke kallo ya kalla, gabansa ne ya yanke yafadi, matashiyar budurwa CE zatayi 25/26,doguwa kyakyawa CE ta gaske,gata da yalwar gashin gira,har wani hadewa sukayi,ba fara bace amma tanada haske,dan baza, asata asahun bakake ba,sanye take da doguwar Riga ja da adon stones baki,tayi rolling kanta da bakin mayafi,flat din takalmi ne akafarta baki sai jakar data rataya shima baki,bawani makeup tayi ba wet lips kawai ta shafa abakinta amma duk dahaka tayi mutukar kyau,el Bahrain ne yake zancen zuci oo allah kasa kar gaye nan yamin shigar sauri.....

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š
Written by
πŸ’…πŸ’…sadnafπŸ’ž

Page 9
Bude mota izz yayi dasauri yafita daga motar,dafe kai el Bahrain yayi shikenan yarigani, sallamu alaikum izz yace adai dai lokacin daya karasa inda take atsaye tana Neman abun hawa,wa alaikumu salam ta juyo ta kalleshi gabanta ne ya fadi dasuka hada ido,murmushi yasakar mata ranki yadade tundazu nake miki magana kika ki kulani,ni tace tana zaro ido ,e ke ya nuna ta da hannu ina tacewa ki kawo jakarki in rike miki,tab wlh banji ba tace,dan allah inbazaki damu ba sunanki kawai nakeso ki fadamin,mai zakayi da sunana? Dan allah nace yafada yana langwabar dakai kamar karamin yaro,hakan dayayi ne yasa ta dariya,sunana tasleem,waw nice name sunan ya dace dake,allah ko to nagode,naga kamar kina sauri please inbazaki damu ba ki ban phone no dinki inkiraki,pls kinga motar ta CE tasamu matsala Dana kai ki gida, anan ta kafe kai da fata ita bata da waya,daya ga bazai Iya shawo kanta ba yadau wayarsa ya kira el Bahrain dan Allah fito saurauniyar mata tana so tasamin hawan jini ya katse wayar,el Bahrain ne yafito daga mota yanufi wajen dasuke atsaye,assalamu alaikum yace yana mai kallon fuskarta juyowa tayi ta amsa sallamar,yauwa abokina tayani rokonta ko zata bani no dinta taki tabani kasa baki,ranki yadade kitaimaka kibashi no din mana,juyowa tayi ta kalleshi au wai Baku yarda banida waya, ba tinda ta juyo el Bahrain yaji zuciyarsa na bugawa ashe kallon tsoro yayi mata kyakyawa CE tagaske ga wani katon tabon sallah agoshinta,ga wasu irin kanana kananan gashi awajen,dagani ma abociyar addini CE irin matar daya Dade yana mafarki,izz na yadawo dashi daga tunanin dayake kasa baki mana,kaga zata tafi,da gudu el Bahrain yasha gabanta,dan fiyayyen hallita annabi Muhammad saw kibashi no wayarki,murmushi tayi tace dan ka hadani da manzon allah zan bada no ta wlh,e munji ataimaka karanto mishi lambar wayarta tayi yadana awayarsa, mungode bata CE mishi komai ba tawuce shi ta tafi,wajen izz yakoma dayake tsaye yana jiransa,tabaka izz yace, mai zaihana tabani,allah yasa ba wrong number tabaka ba ya Ciro wayarsa daga aljihunsa karanto min number,el Bahrain ne yakaranto mishi number yayi saving, er rainin hankali cikin kwana biyu zan tsarata wlh yafada yana buga kafadar el Bahrain
Tundaga ranar izz yasako tasleem agaba da kira,safe rana dare, ga texes dayake aikamata masu zafi tun bata kulashi har tazo tafara kulashi,in bai kirata ba,ita zata kirashi duk abinan da ake bai taba attempting din xua gidansu ba amma waya kam acikin yimata yake,sai daya tabbatar ta kamu da San shi sosai har tana korafin yaki xua yaganta,anan yasa mata rana zai zo,aranar dayace mata zai zo murna agurinta kamar me,spring rolls tayi da doughnut tahada da lemo masu sanyi takai inda ake sauke Baki,kwalliya tayi da wani Riga da skirt mai dan karan kyau fari da pink, ta yafa mayafi pink tayi mugun kyau,kiran izz ne yashigo wayarta,dagawa tayi yace mata ya iso,katse wayar tayi ta nufi tsakar gida ta kwalawa almajirin dake musu aike kira,jeka shigomin da bako na yana waje,inka shigo dashi ka kaishi palon baki,toh yace yafita waje yashigo da izz yakai shi dakin saukar baki,yakoma yagaya mata yashigo da shi,palon saukar baki,tanufa tayi sallama ya amsa mata, ta samu GU tazauna dan nesa dashi,dagowa tayi takalleshi sanye yake da kanan kaya long sleeve CE blue ajikinsa da blue wando ya mutukar yimishi kyau,sai yau takare mishi kallo baki ne mai manyan idanu ga wani siririn saje daya dace da doguwar fuskarsa bashida hanci mai tsayi amma hakan bai hana kyansa fitowa ba, gashinsa akwance kamar na Fulani,saurin dauke kanta tayi daga kallonsa murmushi yasakar mata yadai?ko na canza miki ne ? Hmm tace ta mike tanufi kan tebur din data ajiye kayan motsa baki,tadauki cup ta zuba masa lemo ta mika mishi karba yayi yace tnx my love murmushi tayi tace u are welcome,ta sunkuyar da kai tana wasa da zoben hanunta,gyaran murya yayi,ni banga alamar ana farinciki da zuwana ba? Mai yasa kace haka,alama nagani,wane alama ? Hmm gashi kinje can daga nesa kin zauna sai kace saceki zanyi,nadauka inkika gani sai kin goyani,dariyar ta kyalkyale dashi goyo kuma tafada tana rufa baki,emana ko bazaki goyani ba uhum ina ni ina goyaka kafi karfina,anan suka dan taba raha ya mike yace zai tafi dawuri haka e wlh inada dan uxurine,sai yaushe tafada tana kallnshi,karki damu goben nan zaki gani,toh shikenan yazo fita yajuya ya kalleta mai zakimun inringa tinawa dake bakomai xan dai kiraka inka isa gida,wani irin kallo yaringa mata daya saukar mata da kasala,takowa yayi yaxo gabanta,kamshin turarensa ya bugi hancinta dago habarta yayi yamata kiss a lips dinta ta runtse ido, akunenta ya rada mata I love you ya juya ahankali ya barta agurin atsaye,komawa tayi ta zauna tana jin wani irin feelings.....

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š

Written by
πŸ’…πŸ’…sadnafπŸ’ž

Page 10

El Bahrain kuwa wani irin undying love yake wa tasleem,tun aranar data karanto mishi lambarta ya rike akansa,layi yasamu na musamman yake kiranta,indai tadaga yaji muryarta dadi yabi ya lullubeshi,aranar kwana zaiyi yana mafarkinta,texes masu sanyaya rai in an karanta yake tura mata,bata taba gaya mai kalma mai dadi ba inta daga daga tace mallam karka kara kiran layina,ko kuma tace mayye kawai kafadamin waye,kaki sai dai ka cika min waya da texes in ma mayye ne kai sai dai kaci kanka' ire iren kalmomin nan take jifanshi dashi bai taba jin haushinta ba indai zata daga ko zaginsa zatayi baya damuwa,shi dai burinsa yaji voice dinta,akwai ranar dayayi ta kiranta taki dagawa har washegari,aranar ko runtsawa bai ba,yana idar da sallar asuba yakara kiranta,itama adai dai lokacin tana kan sallaya azaune taji wayarta na ringing, mtsss taja wani dogon tsaki mayye sai ya cinyemin chajin waya hankalinsa xai kwanta,tashi tayi ta dauko wayar ta kara a kunenta,wai kai wane irin mayye ne katakura wa rayuwata,identify urself kaki,how on earth kake tunanin zanyi mua' malla da unknown person,look let me tell you wlh yau inba ka fadamin waye ba zan Iya canza sim saboda kai,saurin katseta yayi da muryashi mai sanyi,am sorry for all the troubles I cost you,katse sa takara yi pls I have alot to do go straight to the point and tell mii who are you,tinanin karyar daxai mata yake,yaji tana cewa if u are speechless am hanging up,am am Abdul BT they called me mangal yafada yana kinkina,pls ki saurareni Ina mutukar sanki pls yafada kamar zai kuka,a ina kasamu numberta? Tace tana hararar wayar kamar yana kallonta,ehm ehm nan ma stammering yafarayi, pls I would tell you inlokaci yayi,to naji tace tana kokarin kashe wayarta pls one minute, yace please do me a favour,ehe what is it again? Pls always pick my call if I called you,am begging you, I had you, tace, and one more thing pls wat again inayi miki TeX pls reply mii ko yaya ne zanji dadi,naji tayi saurin hanging,mayye kawai sai dadin murya,iron masu zakin muryar nan basu cika kyau agaske ba tace alokacin data ke jona wayarta a chaji....

El Bahrain tinda ga lokacin gani yake bashida wata damuwa indai zai kirata ta daga toh hankalinsa zai kwanta,texes kuwa inya tura mata kamar goma arana bai fi tayi reply sau daya ba shima,shima sai dai tace thanks shikenan,ranar da izz yaje yasameshi yace yaje gidansu tasleem har yamata kiss,jiyayi kamar wuka yasoka masa nan danan yaji zazzabi na Neman rufeshi, izz daya tambayeshi lafiya mai ke damunsa, karya ya shirga mai bashida lafiya,izz yamai fatan samun sauki yabarshi acikin mawuyacin hali,hankali el Bahrain bakaramin tashi yayi ba saboda yasan halin abokin NASA bakaramin dan iska bane,bai dauki zina abakin komai ba,Allah ne yasan mata nawa ya LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°,mikewa yayi yafara zarya apalo shi kadai,how can I save my angel from this guy yadafe kansa cos yasan abokinsa kowace iri mace yagani duk kamewarta sai tafada tarkonsa shuumi ne na gaske,dabara CE tafado mai unguwarsu tasleem zaije kawai yanuna mata kawai wucewa yazo yi ya tsaya su gaisa,daganan yagaya mata tayi taka tsan tsan da izz karta sake ta yarda dashi,bandaki yayi da gudu ya watsa ruwa,yafito ya shirya a gaugace wani dakakken shadda yasa brown da hula ita ma brown shigar dayayi yayi mutukar yimasa kyau,kasancewarsa fari kyakyawa kana ganin shi kasan yahada jini da yan fulani,gareji ya nufa yadauki motarsa ya dau hanyar Jan bullo,isarsa keda wuya yadauki wayarsa yakirata da ainihin layinsa daya taba kiranta dashi suka gaisa,sau biyu wayar na ringing bata daga ba ana uku ta daga,ita duk atunaninta mayyenta ne mangal,sai taga Ashe abokin izz ne,daga wayar tayi yayi mata sallama ta amsa,yi hakuri bana kusa ne,tace bakomai yace da ita,dama nazo nan kasan layinku ne wajen wani,shine nace bari nakaraso muyi gaisa,yanzu haka ma ina waje,uhum yau kaga dama kenan,ganinan xuwa tace mishi,yakashe wayar yakurawa kofar gate dinsu ido,aikuwa can sai gata tafito wani doguwar Riga tasa brown da ratsin orange,tasa hijab brown iyakacinsa kafadarta da Stone's ajikin hijab din,ba makeup afuskarta amma tayi kyau karasowa tayi gunsa shikuma ya fito daga mota,fuskarsa dauke da murmushi,ranka ya Dade,tare da naki yace yana ayyana abubuwa aransa,kullum sai na tambayi izz kana ina yacemin sai nacika form in inasan ganinka, huh ni asuwa yafada yana rike baki,ya abokin nawa dafatan kina kular mini dashi,sosai ma kua,ji yayi zuciyarsa na masa zafi,wlh el Bahrain San abokinka yamin mugun kamu,dan allah in tambayeka ,inajinki yace mata kamar Mara lafiya, yanda nakesan abokinka hakayake sona kua?shiru yayi yana kallonta azuciyarsa yace Rabin rainada ma na Iya fada miki wane izz,dama kinsan da mugun mayaudari like tare,mazinaci,kayi shiru ko yanada wata buduruwar ne Dan allah fadamin karka boyemin,tafada amarairaice,ji yayi tausayinta yakamashi dagani ba karamin so take masa,ba tsintar kansa yayi da cemata izz yafi Santa akan San da take masa,wani murmushi ta saki har hkwaranta nafitowa,ji yayi bazai Iya fada mata abinda ya kawoshi ba sabida tayi zurfi asan datakewa izz ,Salama ya mata yace zai tafi da wuri haka,e wlh tonagode allah ya bar zumunci.. Dakyar ya Iya kai kansa gida yana shiga parlour ya kwanta akan kujera,ji yake kansa kamar ba a jikinsa ba. ......

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š

Written by
πŸ’…πŸ’…sadnafπŸ’ž

Page 11
Adadafe yasha magani bacci yayi awon gaba dashi,
Tundaga lokacin da izz yaje gidansu tasleem bai kara zuwa ba,amma kullum cikin waya suke Inta tambayeshi ya baizo ba sai yace abubuwa ne suka sha masa kai,wataran suna waya da izz,Fatima tana gidan kanwar Umma anan ta kwana ita kadai CE ta kwana adakinsu ranar,tun kafin izz ya kirata taringa jin wani irin feelings, sabida gurnanin data ringa jiyowa daga dakinsu,Umma jitayi gabadaya ta jike,tanajin fitsari tashi tayi ta tafi bandaki dan tayi fitsarin,amma tana zua ta tsuguna dan tayi fitsari yaki zua,anan tasan ba fitsari take ji ba,tin tana shekara goma sha shida tasan tana cikin jerin mata masu sha awa gashi yanzu shekararta ashirin da biyar ta tafi na shidda har yanzu anki ayi mata aure,tin masu Santa da aure na xua mahaifinta na korarsu,shi ba yanzu zai aurar da ita ba sai tagama karatu,tafara aiki zata Iya dogara da kanta,zai aurar da ita,ahaka take daurewa ,tarasa wa zata kaiwa kukanta,kanwar mahaifiyarta yayanta duk mata ne ta aurar dasu,kuma duk ta girmesu,suna gidan aurensu sun cigaba da karatu hankalinsu kwance,amma ita nata iyayen sunki sugane tana bukatar aure,amma su kullum cikin jiyar da Kansu farinciki suke,basuyi tinanin itama tanada sha awa ba,duk masu santa da auren yakoresu,gashi kuma allah ya hadata da izz yamata wani irin abun dayasa taji nutsuwa yazo mata,bata ki yakara zua yamaimaita abinda yamata ba saboda ta danji sa eeda,gashi yaki xua wai abubuwa sun sha masa kai,ba dama dare yayi ta kwanta sai tajiyo su Umma suna zuba soyayya ita kuma abarta da matse cinya ko tasa fillo atsakiyar kafarta,wayarta dake ringing ne yadawo da ita daga tinanin data tafi, izz ne ke kiranta,daga kai tayi ta kalli agogo karfe 2: 30 na dare kwanciya tayi ta dauki filo ta rungume tsam akirjinta ta daga wayar tana lumshe ido,babyna yace in a romantic voice ji tayi wani Abu na mata yawo ajiki,muryarsa yakara jefata awani hali,umm ta Iya cewa saboda ahalin da take ciki bata jin zata Iya magana,baby nakasa bacci,inata tunaninki,dama inganki agefe na yafada yana wani sakin wani irin numfashi,kara matse kafarta tayi ta najin dama ace tana kusa dashi,kinyi shiru Bby ko kinaso namiki kuka ne,can kasan makoshi ta amsa I'dnt know wat say,izz wani irin shu,umin murmushi yasaki yasan tafara zuwa hannu da sannu zai cika burinsa,Bby say something pls yafada yana Kara kasa da murya jitayi tazama wet sosai tamkar wacce tayi fitsari,kasa magana tayi,toh Bby say u love mii ko naji sanyi araina yafada yana wa wayar gwallo,dakyar ta tattara nutsuwarta tace,I love you,kiss ya mata blowing ta waya swtdrms,yace tace nyt.........washegarin ranar tana hada breakfast saboda su Umma basu fito ba har 9,shiyasa tayi deciding hada breakfast,wayarta taji yana ringing adaki da gudu tanufi dakin dan duk atunaninta izz ne,ganin mai kiranta awaya ne yasata sakin tsaki,mayye kawai sai dayayi ringing yakai sau uku,sanan ta daga assalamu alaikum ,amsa sallamar tayi tana harare harare kamar yana kallonta,ina kwana yace lfy kawai tace nifa aiki nakeyi ka kirani,nasani deserved one,I just called to greet you,tnx tace tana murgada baki,deserved one,am with you tace,say what you want to say I have alot todo ahh,OK dan allah bawani Abu bane I just want to show you,how important you are in my life,I can do without you, find a space for me in your heart pls yafada, kamar zai kuka tabe baki tayi,call me ltr am busy tayi hanging,wani kiran ne yakara shigowa har zata katse taga izz ke kira, ahanzarce ta daga bayan sungaisa yace, Bby albishirinki tace goro yau zanzo cos am less busy,mai zaki tanadar min wani dadi taji yarufeta any thing good tace,are you sure?yes tace even though is you?shiru tayi,that means you are not happy to see me,am happy tayi saurin cewa,toh sai nazo,agurguje tagama abnda zatayi,ji take dama ta janyo lokacin daxai zo takeji,3:30 nayi tasheka wanka,tayi kwalliya da wani Riga da skirt en kanti yellow and black, tafesa turare yakai kala hudu masu sanyi kamshi,tayi sallar laasar tazauna tana jiran isowan izz.........

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š

Written by
πŸ’…πŸ’…sadnafπŸ’ž

Page 12
Izz kua yana fitowa sai daya tsaya awajen el Bahrain, farin top ne ajikinsa da layi layin baki,sai bakin wando,takalminsa ma white and black,kanan nasa sai sheki yake,gaskiya izz ya Iya wanka dan ba karamin kyau yayi ba,ga wani irin turare dayasa mai mugun kamshi,Tarar da el Bahrain yayi,yana Dane Dane a system, ina zua haka el,Bahrain ya tambayeshi,zanje gidansu tasleem,gud yace dama nagaji da zama nikadai muje in rakaka yafada tare da mikewa,amma aransa so yake ya rakashi saboda da kunya dai izz ya taba damsel,dinsa agabansa,wa zaka raka? Cewar izz koma ka cigaba da danne dannenka wlh bazaka so ka bata min show ba tab,yanda nadade ina Neman wanan ranar,yau soyayya zanyi wa tasleem na tsayawa arai,kai ka tsaya awajen karka ji dadin rayuwarka,wai kai na Allah,wlh danine da kyanka sai mace ta fara nemana takawo min kanta har gida,izz tinda yafara magana,el Bahrain hankalinsa ya tashi yasan yau sai izz ya taba damsel dinsa,ni kaga tafiyata izz ya juya zai bar falon,tsaya el Bahrain yace,haba abokina dan allah karkiywa yarinyar nan haka she's a married type karka yi ruining life dinta gwara ka aureta pls,batayi kala da used and dump ba kaji,wani irin dariyar rainin hankali izz yakeyi harda rike ciki,look at you, yafada yana nuna el Bahrain married type my foot,wanan ai tayimin girma ina zan kaita ai wanan inzan girmeta bai fi in bata shekara biyu ba tab,yarinya Yar 16 zansamu na aura wace kake cewa married type CE,eaten type CE agurina,yafada tana can tana jirana yanzu haka,awaya kawai ta rikice ballantana yau da zan mata abunda zai sa taringa zuwa da kafarta,bye sai nadawo yafada tare da juya ya fita,el Bahrain hankalinsa atashe yadauki wayarsa yayi ta kiran tasleem taki dagawa ji yayi wasu hawaye na zubo mishi,inama zai Iya gayawa tasleem wanane izz,ji yayi kirjinsa na masa zafi gaskiya bakaramin so yakewa tasleem ba ganin yarasa inda zaisa ransa yaji dadi wayarsa ya janyo ya turawa tasleem TeX kamar haka( deserved one I called you not picked,pls ki kularmin da kanki,ki kuma ji tsoron Allah a duk inda kike love you)ya tura mata ya bude application din Qur'an awayarsa yabude suratul yasin yana karantawa ahankali yaji zuciyarsa na sanyi.....Isar izz kofar gidansu tasleem keda wuya yakirata awaya,na iso yace mata ya katse wayar,yadauko wani sweet a aljihunsa ya jefa abakinsa,tasleem Umma taje tasamu adakinta tahada maggani a cup tanata sha ko ba a fada ba tasan maganin mata ne,Umma bakon nawa ya iso,toh ki kula dai ki kame kanki kinji ko, insha allah tace ta juya tabar dakin tana kunkuni ko ba kame kai ba kuyimin aure kunki amma Ku kullum cikin Abu daya kuke,mtss taja tsaki takoma dakinta takara fesa turare, tadauki farantin data ajiye akan table a falo takai dakin baki,tanufi gate dan tashigo da izz,iso tayi mishi har falon bakin,suna shiga falon wani irin chafka yakai mata yahau yimata wani irin kiss ko ta ina,I miss you baby yaringa cewa muryarsa na rawa,ahankali yakai bakinsa cikin bakinta yaringa sarrafa harshensa a bakinta, alewar dake bakinsa yaringa mata wasa dashi abakinta, tasleem kua tsintar kanta tayi da mugun jindadin abinda yake mata ji tayi kafarta na rawa ahankali ta cire bakinta daga NASA,idonta a lumshe,daga tsayen dasuke taga ya cikata jin shiru ne yasa ta bude,idanta ahankali ganinsa tayi adurkushe agabanta yayi kneel down idansa ya kada yayi ja,yace da rawar murya,baby am sorry I rushed my self on you,I can't control myself,pls am sorry, your voice let me go crazy,zamewa tayi ta durkusa itama ta kamo hanunsa is OK ,I knw how you

Please Login or Register in order to submit comment