Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

feel,tace dan allah koma kan kujera ka zauna, mikewa yayi a zuciyarsa yana cewa kiris yarage kizo hanuna yarinya,itama guri tasamu ta zauna tana kallonshi wani irin sansa da sha'awarsa na fusgarta,Bby can't wait kizama mata agareni,yaushe zaki gabatar dani gunsu dad yace mata yana kalon cikin idanta, karka damu danagama karatu zan gabatar dakai,dama abinda yakeso yaji kenan,sun dan taba hira ya mike zai tafi,tace sai yaushe yace zan dawo ai ko gobe ne dan bangaji da ganinki ba, toh tace masa hannayenta yakamo yamata kiss,love you yace love you too tace tana sunkuyar dakai rakashi tayi ta dawo,ta wuce daki ta kwanta tana tunani......

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š

Written by
πŸ’…πŸ’…sadnafπŸ’ž

Page 13
Dama a inuwar Aure nake,da yanzu wannan abinda yashiga tsakanina da izz da lada,zan samu,amma yanzu nasan na aikata zunubi,tace a ranta take taji tayi danasanin abinda ta aikata, wata zuciyar ta kwabeta ai ba laifinki bane ,laifin iyayenki ne da suka ki barinki kiyi aure,da sunyi miki aure ai da baki bari hakan ta faru ba,juyi tayi ta dauko wayarta taga alamar anturo mata tex,anan ta bude ta karanta sakon da mayyenta ya tura mata,nan take taji hankalinta ya tashi,takara karantawa,ki kuma ji tsoron allah a duk inda kike,mai yake nufi ko dai yasan abinda tayi ne,waye wanan mangal din,(ooo ya Allah ka dubeni da idon Rahama,ina cikin wani yanayi ya Allah ka shiryeni kabani ikon fin karfin zuciyata,banasan aikata zina arayuwata,ni baiwarka CE mai rauni da tsananin sha'awa Ya Allah karka bani ikon aikata zina,ka ganar da iyayena gaskia,su San duniya ba gidan zama bane,mutuncin mace gidan mijinta) tafada tana hawaye mikewa tayi jin kiran sallar magriba,tadauro alwala tsintar kanta tayi da jin kunyar mahallicinta yau tabar namiji yayi romancing dinta,ahaka tayi sallah tana ta istigifari da zumar insha allah zata daure duk abinda takeji bazata kara barin izz ko hanunta ya rike ba..tasleem zaki Iya kua?πŸ€”






Izz kuwa da farincikinsa ya bar gidansu tasleem, ya tsaya awani restaurant yaci abinci ya kira el Bahrain awaya dan yabashi labari bai daga ba,el Bahrain kua yana kallon izz na kiranshi yaki dagawa saboda bayaso yaji abinda,zai sa zuciyarsa tayi bindiga,bayan ya idar da sallah isha ya kira lambar tasleem,yaji tadauka bugu daya,abin yabashi mamaki tinda yake kiranta bata taba dagawa bugu daya ba, sai yakira sau uku ko hudu take dagawa,sallama yamata ta amsa asanyaye,deserved one yana jiki haka ko bakida lafiya ne,yafada gabansa na faduwa,bakomai tace intambayeka mana,inajinki dazu a TeX din daka turomin mai yasa kace inji tsoron allah a duk inda nake? Gumi yaji yana keto masa yarasa amsar dazai bata,tambayarka nake,kinji haushi ne?aa ba haushi naji ba I just want to know, wlh haka kawai nafada bawai da wata manufar ba,toh da CE ma akayi bna tsoron allah,aa wlh Bahaka bane ya zaayi nace bakya tsoron Allah fadi kawai nayi wlh bada wata manufar ba,naji tace,dan Allah kiyi hakuri ina bata miki rai is OK,ya wuce,tnx yace ta katse wayar,izz kua kara kiran el Bahrain yayi,ganin inbai daga ba haka izz zai ta kiransa yasa ya daga,ina ka shiga tundazu ina kiranka awaya,wanka na shiga ban Dade da fitowa ba ok,nashawo kan matuniyar fa izz yafada yana sosa kunne,duum kirjin el Bahrain ya buga anan izz yahau bashi labarin yanda sukayi da tasleem ya kyalkyale da dariya,my guy u need to see me lokacin Dana tsugana agabanta ina hawayen drama,yakuma kyalkyalewa da dariya ,ai abinda na mata yau wlh dakanta zata kawo kafarta gurina dan bazan sake koma gidansu ba,yanaji kayi shiru ustaz,da kyar el Bahrain ya bude baki yace masa kaga inka je ka gama,iskancinka kadaina kwasa kana gayamin ka nemi wani ka gaya mishi,Allah ya shiryeka kasan hanyar daka dauko ba mai billewa bace duk abinda kayi wa dan wani sai anyi maka wlh,wani dariyan rainin hankali izz ya saki,el Bahrain kuwa ya kashe wayarsa,( ya Allah ka kare baiwarka daga sharrin izz karka bashi ikon cin galaba akanta ) TeX mai sanyaya rai ya turawa tasleem yanufi daki ya kwanta.....

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š

Written by
πŸ’…πŸ’…sadnafπŸ’ž

Page 14
Bangaren tasleem kua bayan ta kwanta ear piece tasa akunenta tanajin waazin mallam kabiru gombe,gudun kar ta ji abinda zai daga mata hankali takasa bacci,tex taji ya shigo wayarta na mayyenta( words can't express the feelings I have for you, I wish you have an idea on how much I love you I can't do without you,deserved one,I so much love you swt drms my angel) murmushi ta saki ba daga wajenka nake expecting irin wanan texes din ba,daga wajen izz nakesan jin irin wanan kalaman,ta lumshe idonta gaskia zanso nasan wanan mangal din bt yaki, yace zai bayyana kansa soon,how soon? Tayi tsaki kai kasani,inada Wanda nakeso,kiran izz ne yashigo wayarta taki dagawa tana gudun kar ta daga yasata shiga wani hali SBD wani irin murya yake mata daddare tayi tajin feelings,ga wani Abu dayake yi insuna wayar kamar Wanda yaci abinci mai yaji "sssss" kiransa ne yakara shigowa wayarta gani tayi bazata Iya daurewa ba gwara ta daga ko ya rage mata wani abun,tana dagawa yace haba heart beat y are u refusing toh pick my called? Yafada da wani irin muryar dake jefata awani hali,no ba kin dagawa nayi ba nafara bacci ne? What yanzu zaki Iya bacci batare da kinji voice dina ba,ina nan ina kukan rashinki akusa dani adai dai wanan lokacin,rigar danasa nazo wajenki,shi na rungume amadadinki,ina shakar kamshin daddan kamshin jikinki,BT now you are here telling me bacci kike,"tasleeeem" are sure you Rilly love me yafada da rawar murya kamar wanda zai kuka,of course I do tace dasauri,no you don't am deceiving my self that you love me yafashe da kuka yana wa wayar gwallo,jin kukansa bakaramin daga mata hankali yayi ba am sorry please wlh ina mutukar sanka,shikenan tasleem nasan tawa tazo karshe duk abinda yasameni yau kece sila yafada yana Jan majina,dif yakashe wayar kafin tayi,magana yadaka wani uban tsalle yafada kan gado mission complete, we wait and see how tomorrow is going to be, tasleem hankalinta ne ya mutukar tashi ta hau kiransa awaya akashe,innalillahi wa ina ilahi rajiun tace,tana dafe kai cigaba tayi da gwadawa,cak ta mike, yauwa inada lambar el Bahrain,bari nakirashi watakila yanada wani number izz dazan sameshi,jiki na rawa tayi dailing number el Bahrain taji yana ringing, el Bahrain da bai Dade da idar da sallar shafai da wutr ba,ji yayi wayarsa na ringing,agogon dake jikin bangon dakin ya kalla 12:30 na dare,mikewa yayi yace watakila izz ke kirana ko mai zaice min oho,ganin mai kiransa ne ya mutukar girgiza shi tasleem,daddaren nan,ko ta gano nine mangal,kirjinsa ya buga kafin ya daga wayar ta katse,kiranta ne yakara shigowa,gyaran muryayi kafin ya daga wayar,yamata sallama,dasauri ta amsa masa sallamar,Allah yasa lafiya yace,yihakuri el Bahrain natasheka kana bacci,haba haba bakomai yace,dama mun samu misunderstanding ne da izz toh gashi yakashe wayarsa,pls do you have any of his number apart from mtn?tafada kamar xatayi kuka,tunda tafara magana yaji zuciyarsa kamar zata Faso kirjinsa,yaji hawaye na zubo mishi,San maso wani koshin wahala yanzu akan izz tadaga hankalinta haka,izz da so yake ya LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…° mata rayuwa,ta daga hankalinta haka, kana jina,dakyar yace mata emm wlh Iya mtn dinsa ne dani banajin yanada wani layin,mai yahadaku ne? Don't worry I would sort things out,nagode sai dasafe, ta katse wayar,el Bahrain ji yayi numfashinsa na Neman daukewa guri yasamu ya zauna yana adduar duk datazo bakinsa ahankali yaji yafara samun nutsuwa,izz tasleem ta shiga tarkonka mai fidata sai Allah,yakoma kan sallaya ya tada sallah yana mai rokon Allah,kar izz yaci galaba akan matar dayake mafarkin tazama uwar yayansa....







πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š

Written by
πŸ’…πŸ’…sadnafπŸ’ž

Page 15

Tasleem yanda taga rana hka taga dare,sai gwada wayar izz take akashe,har akayi asuba, bacci bai ziyarci idanta ba,gaba daya ji tayi tana jin wani zazzabi,har karfe Tara tana nan azaune kamar mayya,Umma CE ta leko dakin taci uban kwaliya da wani less green da fari sai kace buduruwa,keh lafiyarki kua yau ko kitchen baki leko ba kin tayani aiki? Saukowa tayi daga gadon ta rusuna Umma ina kwana, lafiya lau,wlh Umma kaina ciwo ga zazzabi,eyya sannu kifito ki karya,sai kishirya kitafi asibiti toh Umma tace ,tabi bayan Umma tadauko breakfast dinta tadawo daki ta ajiye abincin a kasan carpet tadauki wayarta Dan takira wayarsa taji ko zai shiga luckily taji yana ringing sai data kirashi yakai sau biyar ana shidda yadaga dakyar yana tari dasauri tace am sorry pls kasan halin daka jefani kua,tabe baki izz yayi ai yau sai kinzo wlh yafada azuciyarsa, yasaki kukan karya maganars a

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š

Written by
πŸ’…πŸ’…sadnafπŸ’ž

Page 16
Tabe baki izz yayi ai yau sai kinzo wlh yafada a zuciyarsa, yasaki kukan karya maganarsa na fita dakyar baby am dying, zuciyata na min zafi duk saboda ke,pls I can do with out you,yafada yana wa wayar gwallo,I love you too pls izz bar kukan haka pls,Bby banida lafiya,mai yake damunka,tafada hankalinta atashe,rike baki yayi daria na neman kubuce masa, yakara narkar da murya bnsani ba zuciyata namin zafi inajin mutuwa zanyi pls Bby kizo inganki kafin in mutu plssss yafada da wani irin murya mai ban tausayi ,tuni tasleem taji gumi ya keto mata hankalinta ya tashi,no bazaka mutu ba sweedy sai mun haihu tare tace itama tana kukan,send me your address right away am on my way,jin abinda tace ne yasa izz kashe wayar yadaka tsalle,yes yau akwai jin dadi,kiranta ne yakara shigowa,sai daya daidaita nutsuwarsa yayi kasa da muryarsa inba kasa kunne kai ba, ba zaka ji mai yake cewa ba,wayata CE ta subuce ahanuna sanyin nakeji,pls gayamin address din ganinan zua,Bby arhhhhhh zuciyata yafada yana rike baki,kara rikicewa tayi,sorry dear daure ka gayamin address din gani nan dakyar ya gaya mata address din, tace masa gani nan zua,ta katse wayar, , yace yeye girl kinzo hannu kenan,saurin mikewa yayi ya tafi bathroom yayi brush,ya fito yafesa turare ya kunna AC yadauki mai yashafa afuskarsa sama sama,yadauko wani katon bargon da inba sanyi ake sosai ba bai fiye amfani dashi ba ya ajiye akan gado,ya tafi kitchen yadauko bread ya jika da ruwa ya yamutsa ya zuba akasan gado yanda kana shigowa zaka hango,ehe intazo sai ta dauka amai nayi,yakoma falo yatsaya awindo don ya hango tahowarta,tasleem kua aguje tafada toilet ta watsa ruwa,agurguje tashirya tasa wani riga da wando Pakistan, yellow and pink,tayi rolling da yellow kasancewar wandone yellow rigar pink tasa pink din Lopers tafito, ta fito ta nufi dakin Umma,tura kofar dakin tayi da sallama,amsawa Umma tayi,tace kinshirya ne ,ee na shirya,drawern bedside ta janyo ta kirga 5k tabata,ki tabbata kinga likita,ni inzansamu ma ayimiki allura dan ko magungunan aka baki ba sha zakiyi ba, toh Umma sai nadawo,Allah ya kiyaye hanya gudu gudu,sauri sauri tayi waje ta tare abin hawa tagaya mai inda zai kaita tafada ciki,wayarta CE keta ringing ajakarta ta zuge ta dauko,ganin mai kiran ne yasata sakin tsaki sai kai tayi ana ta kai wayake ta kaya,ta maida wayar cikin Jakarta,el Bahrain kua tinda yayi sallah bacci yadaukeshi akan sallayar,yayi ta mafarkin tasleem taje gidan izz,har ya keta mata haddi,tashi yayi da salati abakinsa,insha Allah hakan bazai taba faruwa ba yace hankalinsa atashe, yadauko wayarsa yayi dailing number izz,yanata ringing bai daga ba dan yasan Indai tasleem zataje zai gaya masa,ganin bai daga ba yasa shi kiran tasleem itama bata daga ba,ji yayi jiri na dibansa shikenan aikin gama ya gama,yace yana rike kansa....



Tasleem na shiga unguwarsu tagane gidan daya kwatanta mata,saboda shi kadai ne mai green din rufi kuma karami saboda duk gidajen layin kusan gininsu daya,salamar mai sahun tayi,tafito dasauri,izz hangota dayayi daga nesa ne yasa shi komawa daki yaja bargon nan har saman kansa,agarin sauri tasleem ta bangaje wani tsoho abincin daya siyo ya zube akasa,nashiga uku tace baba dan allah kayi hakuri wlh bansani ba sauri nake,bakomai yata bari nakwashe,aa baba dan Allah a ina ka siyo insiya ma wani,aa yata dan tsautsayi yasa kin zubarmin da abinci sai nace kibiyani aa ki barshi wlh,ganin shigar dake jikin tsohon ne yasa tasan bashida hali,aa baba ai ni nayi niyya ba biyanka zanyi ba bude Jakarta tayi ta zaro dubu daya, gashi baba dan Allah ka siyi wani,aa kibarshi wlh baba dan Allah nace fa,sa hannu yayi yakarba azuciyarsa yana cewa wai yaushe rabona da dubu ai na manta kai nagode yata Allah yamiki albarka,ameen baba,ya sunan Yar tawa ne,sunana tasleem,Allah sarki,Allah miki albarka amin baba ngd ta wuce ta nufi kofar gidan izz,ta kwankwasa shiru ba alamar za a bude ta turo kofar taga ya budu,tashiga ta rufe kofar,bin ko ina take da kallo tai ta gwada sallama jin ba a amsa ba yasata tanufi kofar datake kyautata zaton daki ne,tashiga da sallama,hangoshi tayi acan tsakiyar gado ga uban bargo daya jibga ajikinsa........

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š

Written by
πŸ’…πŸ’…sadnafπŸ’ž

Page 17
Dagudu ta karasa kan gadon ta yaye bargon,aikuwa izz ya jike jagab kasancewar lokacin zafi ne,subhanallahi,baby Ashe haka kk jin jiki tace tare da fashewa da kuka saboda tasleem gwana CE wajen tausayi,kara langwabewa yayi yace rufeni da bargon sanyi nakeji yace yana wani irin karkarwa hakoransa na haduwa da juna,eyya sorry dear, get well soon,takai hannunta goshinsa taji ba zafi alhamdulillah da alama zazzabin yadan sauka ga jikinka ba zafi,ta rufeshi da bargon tabar fuskarshi abude,nasan baka ci abinci ba,nuna min kitchen insama maka Abu kaci,rawar Dari yacigaba dayi banajin yinwa,a zuciyarsa kuma yace yarinya ai kece abincina,zama tayi akan gadon ta matsa kusa dashi ta kamo hannayensa,haba Bby yazakace bakajin yunwa mai kaci,pls let me have something for you,no inaci ma amai zanyi,dazu dasafe ma sai danayi amai,tausayinsa taji yakara kamata am here for you bazakayi amai ba trust me,am going to feed you myself pls for the sake of the love u have for me haa,gyada kai yayi kamar yaro,yauwa tace ta mike aikuwa ji tayi ta taka Abu tana juyawa,eyya dear Ashe aman dakayi baka kwashe ba,ee kasa tashi nayi sakamakon jirin danakeji,sannu tace da tausayawa ta nufi bandakin da ke dakin tadauko Abu tazo ta kwashe,tagoge gurin tas,I forgot ina ne kitchen din,yana Palo yace mata yana ciza baki,juyawa tayi shikuma izz,yamata gwallo yana dariya kasa kasa yarinya yimin girki inci,in huta ajikinki,tasleem kua corridor din dake palon tabi,taga kofa biyu arufe ta bude nafarkon taga kayan abincine aciki da tarkacen kayan kitchen,ta rufo ta bude dayan taga nan ne kitchen din komai tsaf a killace,aranta tana jinjina tsaftar izz,ko mace albarka,bude fridge tayi taga da komai na bukata,inless than 30 minute tayi ferfesun kifi,ta soya doya da kwai ta juye ruwan tea a flask,tasako su a babban faranti,tayi dakin izz,jin alamar ta rufo kitchen ne yasa izz kara langwabewa yana rawar dari,dasauri takarasa tsakiyar dakin ta ajiye farantin,kai namanta ban kashe AC nan ba izz ai dole kaji sanyi taje ta kashe ACn,tadawo wajensa ta cire masa bargon pls ka tashi muje kaci abincin, zai mata gardama,tace plss tana riko hanunsa cicije baki yake kamar mai mugun jin jiki,ita kua sai jera mai sannu take taimaka masa tayi ya tashi yaratoyo hanunsa akafadarta suka karasa tsakiyar dakin,yazauna yana Neman faduwa,easy fa naga kamar jikinka ba karfi uhum yace mata tadauko masa pillo tasa abayansa ta bubude kulollin,zata zubashi,d ganin dayayi da kifi ne yasa yace tabar kifin anjima yaci tasa mishi Iya doya,toh kawai tace tarufe kular,ta dibar masa doyar dayaji kwai ga sauce din albasa da hanta,tahada mishi tea mai kauri,ta tura mishi gabansa kallonta ya tsaya yi yace ahankali da muryar marasa lafiya,mai kike nufi u promise to feed me, and by mere looking u are not willing to eat,aa so nake sai kaci ka koshi,aa tare zamuci ganin ita datake lallabashi yasamu yace zai ci,matsowa tayi tafara bashi abaki,yana taunawa ahankali yana yamutsa fuska irin dakyar yake cin abincin nan kua mugun dadin abincin yakeji,aransa kai amma fa ta Iya girki,ahaka tayi ta bashi yanaci,tanaci itama har suka kammala ta dauki kwanukan takai kitchen,ta ajiye kular datasa ferfesun kifin,ta wanke duk abinda tabata ta goge gas din, izz kua ganin fitarta yasa yanufi bandaki yafesa mouth wash abakinsa yafito ya zauna agurin data barshi,zamansa keda wuya ta turo kofa tashigo,tanufi inda yake,,sorry my izz how are you feeling now,yamutsa fuska yayi amai nakeji,waro ido tayi ta dafe kirji amai kuma? Amma bude durowar mudubin can zaki ga Zuma aciki,dauko min indai nasha zuciyata zata daina tashi, mikewa tayi da saurinta tadauko mai zumar,bari indauko ma spoon, aa bazan Iya bari ki kawo spoon ba,yakafa kai ahaka yasha,yanufi bakinta da zumar,girgiza kai tayi aa bana sha pls tarike hanunsa,wani irin kallo yake mata nasan kyankyamina kike,yafada hawaye naturuwa a idonsa,kai jamaa izz dan bariki ne lamba daya,haba my love ya zakace haka kawo insha kasan bana kyankyaminka,tasa hannu dan takarba ,aa nizan baki yanufi bakinta da zumar bude bakinta tayi shi kua intentionally kafin yakai bakinta ya daga robar ya zube ahabarta,yagangara wuyanta da kirjinta ,subhanallahi tace kagani ko kai da jikinka ke rawa inakai ina bani Zuma,sorry my love yace ahankali,is OK bari naje na wanke indawo,pls taimaka min intashi wlh haryazu sanyi nakeji yafada yana hawaye wani irin tausayinsa yakamata,mika mai hannu tayi ya tashi suka nufi gado ya kwanta tadauki bargon ta rufeshi, sai yahau hada hakora kar kar kar,irin mugun sanyin nan yakeji, bari nawanke jikna inadawo tafada da sauri, aa pls wait tasleem I need your help,pls kibari indan rungumeki na en mintuna zandan daina jin sanyi nan plsss sai hawaye, toh Bari nawanke zuman nan inzo,pls tasleem help mii I can't wait, jiki narawa takarasa gunsa,tayaye bargon ta shige ahankali ya rungumota,yana sauke numfaashi sundauki tsawon minti goma ahaka,jin saukar numfashinsa agadon bayanta ne, yasaukar mata da kasala ga wani irin feelings datakeji,ga kamshin turarensu daya hadu GU daya ya taimaka wajen jefata awani irin yanayi..............

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š

Written by
πŸ’…πŸ’…sadnafπŸ’ž

Page 18

Jin dayayi numfashinta na fita dasauri sauri ne,yasan ta kamu,kara kankameta yayi yadago kansa yaga fuskarta a rufe,Bby pls can I kiss you,yace mata cikin rawar murya,kasa magana tayi yakara tambayarta akaro na biyu,daga kanta tayi idanta a rufe,ahankali yafara kissing dinta yagangaro habarta yana lasa,wuyanta,da kirjinta yana wani kiran sunanta tasleem I love you I can do without you,da hakori ya zuge zip din gaban rigarta ya chusa fuskarsa akirjinta yana goge lips dinsa akirjinta,tasleem kua wani irin dadi ne yaka ratsa ta tundaga tafin kafarta har xua tsakiyar kanta,sai daya samu one hour yana romancing dinta passionately, amma Sam ba kai hanunsa kasan kugunta ba sabida sai yasabar wa macce da romance mai zafi yanda dakanta zata ware kafarta dakanta,baya saurin yin sex da mace yanda ba zata zargi ba aurenta zai ba,unlike wasu mazan da basa jurewa dogon romance, dasun dan yamutsaka sai su afka ma,shiyasa hardly mace ta Iya rabuwa da izz sabida yanda ya kware da romance gashi bashida kyankyami duk inda bakinsa yakai ajikin mace tas zai lashe,shiyasa yake amfani da Zuma,baiki yafara laso mace tundaga tafin kafarta har zua fuskarta,ahankali ya cikata ya koma gefe yana maida numfashi,ita kua tasleem ji tayi dama yaciga sabida dadin datakeji yana ratsata ga wani irin masifafen shaawa datakeji,dan dayayi niyyan sex da ita bazata hana shi ba sabida yanda takeji,kasa kwakwaran motsi tayi ga wani irin kunyarsa datakeji gashi ajike take kamar wace tayi fitsari,ahankali ya mirgino kusa da ita ya zuge zip din rigarta sama,yamata kiss a goshi,baby bude idanki kiga son da nake miki acikin kwayar idona,yafada muryarsa na seizing I always loose control in muna tare how I wish u have an idea on what I feel for you,jiya sanadiyar San danake miki nashiga matsanacin hali,gashi yau da zuwanki na wartsake,pls kiyimin izini naturo manya na sabida na kagu in mallakeki amatsayin matata,behaviours din da kika nuna min jiya ne yasani,kokwanto anya kina sona yanda nake sanki? Tasleem da tunda yake magana idanta arufe,ahankali ta bude idonta tasaukeshi akansa taji wani mugun sansa da sha,awarsa na fisgarta tsintar kanta tayi da fadawa jiknsa,shi kua ya rungumeta tsam,yazakace ban a sanka,wlh I feel more than what you feel for me,banida alternative, policyn dad nmu ne sai mun gama school sanan muyi aure,katseta yayi still yana rungume da ita when zaki gama tace saura two years nagama,izz a zuciyarsa yace kan lokacin na ware nasamu abinda nakeso,amma azahiri dagota yayi daga jikinsa 2 good years yace yana waro ido,kinsan yanda nakejinki kua,ai zan Iya mutuwa,ita kua tasleem wani dadine ya rufeta ganin yanda izz ke Santa,πŸ˜‚readers kuji fa,haba izz ai kamar gobe ne insha Allah zaka ga mun mallaki juna fatana stick to your promise,I will my love yace yana shafa kanta,I have to rush home now, so early yace kamar karamin yaro,ee anan take gaya mishi da sunan zata je asibiti tazo gurinshi,Kane mata ido yayi ai ba karya kikayi ba gashi kinzo asibitin kin bani magani nima nabaki kindaina jin zazzabin,dukan wasa takai mai tace kai ko,shima ya kwaikwai muryarta,ya mikar da ita,yace bari na gyara miki parking din gashinki,ya gyara mata ita kuma hakan dayakeyi ne yake kara mata sanshi a zuciyarta,off you go Bby am gona miss you,pls tk gud care of your self adai dai lokacin daya samata kudi ajakarta ya rufe,yariko hanunta da daya hannun,suka nufi kofa,har takai bakin kofa yace heeey u have forgotten something yace,karasa yayi gurinta yadan rankwafa oya ya juyo mata kumatunsa,murmuhhyshi tayi,tayi pecking dinshi a chiks ya juyo yamata agoshi,hanci,da bakinta yace love and miss you, dakyar taja kafarta ta bar gidan

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š

Written by
πŸ’…πŸ’…sadnafπŸ’ž

Page 19

Tana fita tahango tsohon data bangaje dazu azaune akan benci ,yana cin abinci da alama wani abincin ya siyo,kuma dole ta wajensa zata bi ta hau kan titi,gashi kuma yahangota,gabanta ne yafadi Allah yasa ba a unguwan nan yake ba,in a unguwanan yake definitely zai san gun izz,tazo jikinta ne yayi sanyi ahankali take tafiya kamar wacce kwai ya fashewa ciki,mallam adamu shikuma mamaki ne yakamashi Allah yasa wanan yarinyar itama ba hanun wanan dan iskan yaron mai LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…° yayan mutane tafada ba inkua haka ne,dole ya tareta ya gaya mata gaskia saboda yasan ahaife yahaifeta,tin lokacin data zubar mishi da abinci dazu har zua yanzu haka kawai yaji San yarinyar kamar er cikinsa,gata da nutsuwa dagani bata wasa da sallah laakari dayayi da katon tabon sallah dake goshinta, sabanin er sa da har jibi fama yake da ita akan rashin sallah akan lokaci,tasleem CE ta katse masa zancen zucin da yake,sannu da hutawa baba,yauwa er albarka anfito,yace yana nazarinta,ee baba dama dubiya nazo,Allah sarki kin kyauta Allah miki albarka,ameen baba ni na tafi,ko ki gaida manyan naki zasuji insha Allah, tawuce ta tafi,bari in bari sai nakara ganin zuwanki na biyu nagaya miki,yafada shi kadai yacigaba da cin abincinsa....Isar tasleem gida kenan tayi sallama ta tada Fatima da aminiyarta mashida sun tasa littafi agaba da alama assignment sukeyi,dagowa sukayi suka amsa sallamar, Fatima CE ta mike dagudu tayi hugging dinta nayi missn dinki antynah,ni cikani sai yau kika ga damar dawowa,wlh bahaka bane Anty inna CE tahani ni dawowa wlh wai ita kadai CE bamai debe mata kewa,yanzu ma wlh mashida CE taje ta nuna mata library zamuje shiyasa tabarni,ya jikin,dasauki,wlh ta karbi jakar hanun tasleem antyna baki taho mana da

Please Login or Register in order to submit comment