Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register



ummansu izzadeen bahaka taso ba,so tayi suhaima ta tsaya sugaisa da mahaifiyar el Bahrain,amma hka ta hakura,azuciyarta tana kuma ganin irin tarbiyar data samu a gidansu,suhaima ta mike ta nufi gurin izzadeen, yana hangota ya taho,suka hadu,yace mata suje tayiwa ango da Amarya Allah ya sanya alheri,suka nufi wajensu,suhaima kusa da tasleem ta tsaya ta rukufa tana yiwa tasleem Allah ya Sanya alheri,kallonta tasleem taringayi dan bata Santa ba,kawai ameen take cewa tana juyawa taga izzadeen yakura mata ido,saurin dauke idnta tayi ta kalli el Bahrain daya daura fuska,izzadeen kusa dashi shima yakoma yana murmushi, ya sunkuya dai dai kunansa,"abokina ina tayaka murna fa,kasamu tasleem amatsayin mata dan nasan zaka sha dadi,sai dai kuma kash ba buduruwa bace,nariga ka saninta,yaja da baya yana masa murmushi,wani irin zafi zuciyar el Bahrain yaringa masa jijiyon kansa suka tashi,idansa ya rine,taho mu tafi bbyna yacewa suhaima,yana kallon tasleem yana cije lebe,tasleem kua tunda ga izzadeen yanawa el Bahrain magana akunne hankalinta ya tashi,dan zuba musu ido tayi,tana ganin yanayin el Bahrain tasan izzadeen yakuma shuka masa tsiya,bin bayansu tayi da kallo har suka bar hall din,tadawo da kallonta kan el Bahrain daya ci kunu,sunkuyar dakanta tayi hawaye na Neman zubo mata jitayi mc na Neman Amarya da ango su fito suyi rawa,kasa tashi sukayi,har sai da aunty inna,tazo taja hanun tasleem tamike, el Bahrain ma yamike yabi bayansu,duk abinda akayi a idon Fatima ta baya tabi taje ta tsaya ajikin motar izzadeen, yana dosar inda yayi parking, yahango fatima ajingine ajikin motarsa,gabansa ya fadi,yasn yau Fatima zata karta masa rashin mutunci,agaban suhaima,tsayar da suhaima yayi yace ta tsaya yana zua, bangane in tsaya kana zua ba wacce waccan din? Pls jirani dai ina zua,yace yana dosar inda Fatima take atsaye rai abace,wani wulakantaccen kallo yayi wa fatima,ke kinfara crossing limit dinki dan ina kyalleki bawai shi yake nufin ina tsoronki ba,yanzu dakika zo kika tsaya ajikin mota ta zki Iya gayamin mekikeso? Fatima Kyalkyalewa tyi da daria,aa babu shaka dan akuya,dan bunsuru mazinaci,wuyanka ya isa yanka,shiyasa har zaka Iya budar baki kamin maganar banza,to bari kaji ingaya maka,wlh kafita Daga harkar Aunty tasleem in bahaka ba wlh zakayi mamkin abinda zan maka,ba abinda zaki Iya yi dan nariga nagama daku nariga namuku illa,kai din banza kai din wofi daka isa ka gama damu dan iska karamin alhaki,Daga hannunsa yayi da niyyar kwada mata mari,yaji anruko hanunsa,karka sake hanunka ya taba fuskarta,dan iska dan akuya,mashida tace tana wurgar da hanunsa,kawata ai dan kin barshi ya mareni,da wlh kap danginsa sai andauresu,mugun harara yaringa binsu dashi,kubar min jikin mota ko na takaku,kai din banza da zaka takamu,Fatima tace tana cire takalmin kafarta,mashida ma haka,ganin ba karamin aikinsu bane su kwada mishi takalminsu,yasa ya juya yace suhaima taho mu tafi yace dkarfi yanda zata jiyoshi,ya bude motar ya shige, su fatima suka cigaba da zaginsa fatima harda dungure masa kai,suhaima karasowa tayi zatashiga motar Fatima tayi sauri ta tareta,ke kuma bar rawar kafa kinsamu mijin aure, wanan jakin ba mijin aure bane dan mugun mazinaci ne,mayaudari,gwara tin wuri kinemi wani mijin,shigo mutafi mana kika tsaya sauraren mahaukaciya,ubanka ne mahaukaci dan iska,shigewa motar suhaima tayi izzadeen yaja motar aguje,dazafin nama Fatima tadauki dutse ta jefawa motar izzadeen, aikuwa yasamu glass din bayan motarsa,innalilahi wa inna ilahi rajiun suhaima tace jikinta na rawa,izzadeen wacece wanan ? Mai hadinka da ita? Ran izzadeen da bakaramin baci yayi ba,juyowa yayi yakalli suhaima da Jan ido,banida da er iska, yayarta Ce tace tana sona dan naki aurenta,nace ke nakeso shiyasa take ta haukan nan,amma shine zata ringa cema mazinaci,to ba mahaukaciya bace tana da tabin hankali fa,haba no wonder, Allah ya kyauta ameen,ahaka suka karasa kofar gidansu suhaima yana shirga mata karya,yasauketa ya wuce gida.







Fatima da mashida hall din suka koma, ran Fatima abace,dakyar Mashida ta rarrasheta tasauko, elbahrain kua tin lokacin da suka tsaya afilin rawa ransa abace yake, sai da Yusrah tazo tana musu liki,tana dan taka rawa yafara murmushi, sabida burgenshin datayi yasa hannu a aljihunsa ya debo yan Dari bibiyu yafara lika mata, ai kamar zuga mutane yayi,suka taso suka fara yiwa Yusrah liki,jikin tasleem yabi yayi sanyi, ganin an rufu anayiwa Yusrah liki yasa yakoma kan tasleem, mutane ma suka kara komawa kan tasleem ahaka akayi ta musu liki sanan suka koma zauna,ahaka akayi ta gudanar da bikin cikin farinciki da walwala,har aka tashi,el Bahrain suka je suka sauke tasleem,suka wuce gida..
šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°TšŸ…°šŸ™Š



*written by*
šŸ’…šŸ’… *sadnaf*šŸ’ž





Page 107


Tasleem suna sauketa dakin datake kwana agidan bilkisu ta wuce ta wurgar da komai na hanunta ta rushe da kuka,kuka taringayi sosai,Fatima ta tura kofar tashigo,aunty meyesa kike kuka,Fatima tace tana karasawa inda take ta ruko hanunta,fatima ina cikin tashin hankali,ina cikin bakin ciki,Allah ne yasan ranar dazan daina kunsar bakin ciki,nikuma irin tawa jarrabtar kenan,wai maye faru ne Aunty? Tun ba,aje ko,ina ba,el Bahrain yafara wulakantani,wulakanci kuma,ee wane irin wulakanci yamiki,bansan mai izzadeen yagaya mishi ba,tindaga lokacin ya canza min yanzu ma da muka taho shareni yayi yana kula matarsa,meyesa izzadeen yakeso yagani abakin ciki ne? Ya lšŸ…°lšŸ…°tšŸ…° min rayuwa yanzu kuma yazo yana bibiyata da sharri,dan nasan bakaramin magana yagaywa el Bahrain ba,karki damu Aunty nayi maganin dan iska duk abinda akayi a idona ne,laifinki ne tun farko da baki bari nadauki kwakwaran mataki akan izzadeen ba,amma karki damu nayi maganin dan iska,kuma kiyi hkuri da abinda el Bahrain yamiki watakila bakaramin bakar magana izzadeen yamishi ba,amma nasan ransa ne abace inya huce zai kiraki,tana rufe baki kiran el Bahrain ya shigo wayar,alokacin yusrah ta shige gida,shikuma ya zauna a mota dan yakira tasleem dan haka kawai yaji kamar bai kyauta mata ba,ungo aunty kidaga gashi nan yana kiranki,ni nasan bacin rai ne yasa yamiki hka,dagwa tasleem tayi,yanajin muryarta yasan tayi kuka,heart beat,naam ta amsa da muryar kuka,lumshe idansa yayi so da tausayinta na ratsa shi,nasn namiki laifi kiyi hakuri dan Allah, kinsan dan Adam ajizi ne bansan yanda akayi nabari izzadeen yabata min rai ba,LA,akari daya kamata inyi da ba san aurena dake yake ba,kiyi hakuri kinji,fashewa tayi da kuka,pls heart beat kukanki na tabamin zuciya,wlh ba yanda zaayi na bata miki rai da gangan,kinji,naji,bakomai ya wuce,amma ina Neman alfarma karinga kai zuciyarka nesa,dan bnida kowa sai Allah sai kai,dan Allah karka wulakantani,wlh abinda yasameni kaddara Ce,tace cikin sheshekar kuka,heart beat,trust me,insha allahu bazan taba wulakantaki ba kinji,ahaka yayi ta rarashinta,yana kwantar mata da hnkali har sai dayaji tafara kyalkyale dariya sanan yayi mata sallama, yashiga cikin gida,ya nufi bangarensa dan yayi wanka dan bakaramin gajiya yayi ba,yana fitowa Daga wanka,doguwar Riga ya zura ya rama salollin da ake binshi,ya mike yanufi dakin yusrah, tura kofar yayi da sallama,ta amsa tana sunkuyar dakai,dan tana fitowa Daga wanka ya shigo,Daga ita sai towel,Iya cinya,badama takoma cikin bandakin,dan bakaramin warning yamata ba yace ko ayaya yaganta ta daina guduwa dan shi mijinta ne,ganin ta sunkuyar dakai taki motsawa Daga inda take yasan kunya ne yasa ta kame aguri daya,kan gadonta ya wuce yaje ya kwanta yayi rub da ciki,hakane yabata dama taje tayi shafe shafenta dasauri,taje tasaka wani pink din sleeping dress Riga da wando,ta nufi kan gado tahau tazauna," yaya ka gaji ko? Juyowa yayi yana kallonta,sunkuyar dakanta tayi dan wani irin sexy kallo yake mata,hannu yamika mata alaman ta taho,mika masa hanunta tayi,yajanyota dakarfi,tafada jikinsa,kiss yafara mata akoina na jikinta,romancing dinta yafarayi sosai,sabida fita hayyancinsa dayayi baisan lokacin daya cire rigarsa ba,Yusrah kua jikinta ne yafara rawa,dan yau el Bahrain wasani dayake da ita,ya girmama tunaninta ji tayi yazame mata dogon wandon datasa,dan dama ya Dade da cire mata riga,jin datayi yana kokarin cire mata pant ne yasa ta rike hanunsa gam jikinta sai karkarwa yake, dagowa yayi da runanin idansa yana kallonta," Yusrah"" yakirata muryarsa na rawa,Dan Allah kibarni yau inkarbi hakkina ina cikin wani hali,namiki hakuri fa har tsawon lokacin nan ban karbi hakkina awajenki ba,shiru tayi bata cemasa komai ba,shikua ganin hakan yasa yacigaba da aika mata sakoni jikinsa na rawa, ganin Ya zame mata pant,ne yasa ta fashe da kuka,cigaba yayi da abinda yake, ganin yana kokarin cire gajeran wandansa ne yasa tayi sauri ta ruko hanunsa " yaya Dan Allah kayi hakuri wlh banida kwari, katuna alkawarin daka min,kallonta ya tsaya yi,ya fusge hanunsa Daga rukon data mishi, yadaga ta,yakoma gefe ya kwanta yana maida numfashi," kayi hakuri ina bata ma rai,na amince,tace kwalla na zubo mata,idansa na rufe yake magana,karki damu Yusrah raina ba a bace yake ba,kwantar kiyi baccinki,zata yi magana yace shhhhh banasan musu, kwanciya tayi tajanyo bargo ta luluba,tayi sauri tasa pant dinta ta rufe ido,murginawa yayi kusa da ita,ya rungumeta,yana allah Allah gari ya waye,adaura mishi aure da tasleem gobe ta tare ta magance mishi matsalarsa dan shi kadai ne yasan halin dayake ciki,ahaka wahalallen bcci yayi awon gaba dashi cike da mafarkin tasleem..
šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°TšŸ…°šŸ™Š

*written by*
šŸ’…šŸ’… *sadnaf*šŸ’ž








*huuh na sadaukar da page dinan ga dumbin masoyana masu san novel dina, masu kirana awaya da text suna min fatan alheri,gaskia naji dadin adduar da wata baiwar Allah tayimin Allah ya amsa adduarki,ina kaunarku yanda kuke kaunata da kwarin gwiwanku komai ke tafiya dai dai ngd kwarai dgsk*šŸ˜˜






Page 108

Tun karfe hudu yafarka ya nufi dakinsa dan yayi wanka dan mafarki yayi da tasleem,wanka yayi ya daura alwala ya fito,yazura doguwar Riga yadauki wayarsa yakira tasleem,alokacin tasleem itama idanta biyu,tana tunanin nan da en awani tazama matar el Bahrain finally dai ta rayya sunna manzo saw,burinta kenan arayuwa duk abinda zatayi babu haramci bllantana tayi tunanin ta aikata zunubi,jin kiran el Bahrain ya shigo wayarta ne yasa tayi sauri tadauka tana murmushi, sallama tayi mishi ya amsa,"dama idanki biyu,umm,mai yasa bkiyi bacci ba,nayi bacci mana farkawa nayi,dan nafara jin kiraye kirayen sallah,heart beat nan da en awani kinzama mallakina,na matsu gari ya waye, hmm hakane,ina Aunty Yusrah tana dakinta yanzu zanje in tasheta,wai dama ba aguri daya kuke kwana ba? Eee tana dakinta ina dakina,wani dadi ne ya lullebata taji abinda yace,heart beat ki tashi kiyi alwalar ki tabbata kinyi mana addua,insha Allah zan mana,yauwa amaryata sai nakiraki,ya katse wayar ya nufi dakin Yusrah dan ya tasheta,yana tura kofar,tana bude ido,"tashi kiyi sallah" to yaya tace,shikuma yakoma dakinsa,dan yayi nafila,kafin ya tafi massalaci.




Gari na wayewa karfe 8 suka bar gidan shi da Yusrah suka tafi gidansu,dan anan zai shirya sutafi daurin auren,karfe 9 kofar gidansu tasleem yafara cika da jama,a dan karfe goma za adaura auren, a babban masallacin dake kasan layinsu dan babu wani tazara Daga gidansu zua masallacin,tasleem kwalliya tayi dawani farin shadda anyi mishi aiki da blue din zare,bakaramin kyau tayi ba,inda aka Dora mata alkyabba blue mai adon fari,bangaren ango el Bahrain kua kwalliya yayi da farar shadda,anyi mishi aiki da bakin zare ya kafa hula,gashi kansa ya sha gyara,bakramin kyau yayi ba,abokanansa sai tsokanarsa suke da ango Yusrah da tasleem sai washe baki yake, karfe 9 : 30 suka firfito suka fara hawa mota suna tafiya,ciki kua harda su alhajin el Bahrain da abban Yusrah,su el Bahrain sune karshen tafiya,unguwarsu tasleem acike yake dam da Jamaa dan babu gurin parking ma agefen titi akayi ta parking, ahaka su el Bahrain suka kut kutsa suka samu karasawa massalacin da za,a daura auren,izzadeen kua kin zua yayi dan kwana yayi yana jin haushin el Bahrain, dan gani yke duk shine yahana shi rawan gaban hantsi,aranar hotunan tasleem yayi ta gani awaya,yana Tina lokacin dasuke tare,karfe goma dai dai dumbanin jamaasuka shaida daurin auren kamal da tasleem,akan sadaki dubu hamsin,inda abban Yusrah yazamewa el Bahrain walliya el Bahrain bayan anfito Daga masallacin mutane nata gaisawa massalacin ya shiga yayi sujadar shukur yana mai godewa Allah burinsa daya cika masa na auren tasleem, haka ma abun yake awajen tasleem tana juyowa a alasifaka ance fatiha,tayi sujadar shukur,tana yiwa Allah godiya dya nuna mata aurenta,su Fatima dake dakin suna kwalliya,suna gnin lokacin datayi sujada,suka cigaba da kwalliyarsu dan Fatima tasan indai wani abun farinciki yasamu tasleem sai tayi sujadar shukur,ganin ankusa Rabin awa bata dago ba yasa hankalinta yafara tashi,dan har ango da abokanansa sun fara shigowa,suna gaida mutane, wajen tasleem ta nufa,ta kurawa bayanta ido dan taga tana numfashi dan har ga Allah ta tsorata,ganin tana numfashi ne yasa hankalin Yusrah ya kwanta, aunty inna ce ta leko dakin tace tasleem tazo angonta na Neman ta,ta juya ta tafi,sai da aka samu wani minti ashirin din sanan tasleem ta dago,mikewa tayi tanufi wajensu Fatima," Aunty tundazu fa su el Bahrain suka shigo suna nemanki ina ganin hotuna zakuyi,zatayi magana aunty inna takara lekowa tayi musu magana,bayanta tasleem tabi,tana sunkuyar dakai dan wani kunyar el Bahrain taji tanaji,suna karasawa inda su el Bahrain ke tsaye Ana ta musu hotuna da danginsu tasleem, taja ta tsaya har sai da wata ta janyo hanunta ta shiga hotun akayi ta daukarsu,el Bahrain kua dan farinciki kasa rufe bakinsa yayi,ahaka sukayi ta hotuna har sai da abokanansa suka ja shi suka ce yazo su tafi ana nemansu agida yahakura Dan mudubi yamayar da tasleem sabida tsabar
Kallonta dayake wani kyau yaga tamasa na musamman..







karfe hudu na yamma aka fara shirye shiryen kai Amarya tasleem Inda umma tajata daki takara yiwa tasleem nasiha,takuma roketa da karta sake taringa boye mata halin datake ciki,kuka sosai tasleem ta ringayi ind yayan abbanta baffa shima yamata nasa nasihan,anzo fito da ita suka rungume juna itada fatima sukayi ta kuka gwanin ban tausayi,dan bakaramin shakuwa sukayi ba,dakyar aka rabasu,aka sa tasleem a mota,dan fatima kin zua tayi tace sai anjima zataje tunda agidan el bahrain zasuyi sister eve, dan guri taso kamawa el bahrain yace ayi agidansa,haka aka mika tasleem gidan mijinta,inda aka dankata ahanun Yusrah,amatsayinta na uwargida,aka taru akayi musu nasiha sosai,sanan aka nufi sama da ita,fadar haduwar bangaren tasleem bata lokaci ne,amma Iya haduwa kam yahadu,inda en rakiyar Amarya suka yi ta shiga koina suna kashe kwarkwatan idonsu,dakyar suka yrda suka tafi,dan sai da aka fara musu horn suka futo suna tafiya,aka bar Daga tasleem sai mashida,bayan kowa ya watse,masu decoration suka fara aikinsu na decoration dan karfe bakwai zasu fara sister's Eve,inda suka k'awata gurin sosai,caterers din chicken castle Fatima takira suma suka kafa table dinsu agefe,daya side din kuma Dj suma suka ajiye speakernsu...
šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°TšŸ…°šŸ™Š


*written by*
šŸ’…šŸ’… *sadnaf*šŸ’ž





Page 109

Karfe shidda kawayen su Fatima suka fara hallara agidan,su 20 dai dai kowacce sanye the takeda pink din top abayan rigar an rubuta, _hml sis tasleem_ da bakkaken doguwayen skirt dan mashida Ce ta dauki nauyin yin rigunan suka rabawa kawayensu,inda wasu sukayi rolling din dan kwalinsu wasu suka daura dankwalin,haddadun en boko wayyyayu suka gayyata inda kowace ta kame a table mai round da aka shirya mutane uku uku suka zauna,abun nasu atsare ba hayaniya,inda cool music ke tashi,alokacin Fatima itama tasamu karasawo,tayi bangaren tasleem,inda taje ta tarar mashida itama ta shirya,magana tayiwa tasleem data tashi ta shirya,tasleem tace ta kyalleta ba wani kwalliya dazatayi dakyar suka shawo kanta ta tafi tayi wanka,tadawo tayi sallar magriba,sanan Fatima tafara mata kwalliya dan ta dan Iya makeup din,light makeup tayi mata,tadauko mata wani farin doguwar Riga mai manya manyan flowers ja, tasaka,a irin flowers din,ta samu guda hudu tayi mata ado dashi agashinta,bakaramin kyau tasleem tayi ba,Fatima daukar wayrta tayi ta kira el Bahrain ta Ce yana ina yanzu haka sun fara,shi kadai suke jira,yace mata yana bangaren yusrah yanzu zai hawo sama, el Bahrain shigar farar suit yayi da Jan nectie,gashin kansa yasha gyara , dakyar Yusrah ta yarda ta shirya dan sai daya nuna mata bacin ranshi ta shirya dan tace ita kunya take ji tashiga cikin kawayen tasleem,doguwar Riga tasa itama ja,tayi rolling din farin mayafi,ta baya suka bi,dan bayaso kawayensu Fatima su gansu,takaramin kofa suka shiga suka hau benen dazata sada su da palon tasleem,axaune suka tarar da mashida a Palo ita kadai,inda el Bahrain ya tambayeta su tasleem tace suna daki,yanzu zasu futo,aikuwa tana rufe baki sai gashi sun fito Fatima agaba tasleem na biyeda ita abaya,el Bahrain kasa dauke idansa yayi Daga kanta,inda Yusrah gabanta yafadi dataga kyan da tasleem tayi,murmushi suka sakarwa juna,dan sunriga sun hada ido,inda Fatima tahade rai,dan ganin kyaun da Yusrah tayi," mutafi ko Fatima tace tana ruko hanun Yusrah,el Bahrain kuma suka jera da tasleem, ahaka suka sauka kasa,suka nufi inda aka tanada dan su zauna, Yusrah ita kuma taje ta zauna da mashida dan haka kawai jininta yahadu Dana mashida,dan mashida akwai mutunci,aranar Fatima Ce tazama mc,inda tayiwa kawayenta godiyar hallarta gurin da kawayenta sukayi,tayiwa ango da Amarya fatan zaman lafiya,takuma fadi yanda zatayi missing din tasleem,inda kalmomin data fada yasa tasleem hawaye,masu saurin kuka suma sukayi nasu hawayen dan sun san yanda Fatima keji da tasleem dan Indai zata zauna dakai sai tabaka labarin tasleem,ahaka tayi en jawabanta ta bukaci uwargida saurautar mata ta fito,itama ta Jawabi jikn Yusrah neyahau rawa dataga yanda aka zubo mata ido,sai da mashida ta mikar da ita ta Iya tashi,ahankali ta mike takarasa gurin Fatima,takarbi Mic din hanunta,sai datayi bismillah tabude taro da addua,tayiwa wayanda suka samu hallata godiya,tayi musu fatan zaman lafiya itada tasleem,akarshe tazuba,el Bahrain adduar Allah yabashi ikon rikesu,da gaskia da amana,yabashi ikon adalci atsakaninsu,el Bahrain ne yafara tafa mata,sanan kowa nagurin ya tafa mata,ba karamin burge kawayensu Fatima tayi ba,inda kowace ke ganin inama haka kowacce kishiya take da bawanda zai ki kishiya, ahaka tayi Adduoi takoma tazauna,aka cigaba da gudunar da shirin inda aka ci aka sha,akayi hotuna,komai dai atsare,karfe 8: 30 kowacce ta mike taje tayiwa tasleem fatan zaman lafiya, suka tafi,aka bar Mashida da Fatima,inda Sukuma,sukasa afara kwashe kujerun da kayan decoration din, cikin minti ashirin anyi clearing komai kamar ba abinda akayi awajen, bangaren Yusrah, suka nufa dan nan su el Bahrain sukayi,apalo suka tarar dasu,inda suka musu sallama,suke mike suka rakaso har gate,anan su Fatima suka kuma rungume juna itada tasleem suna kuka,dakyar suka yarda suka rabu,inda sukaje suka hau mota sukatafi el Bahrain shima yaje yahau motarsa yadau hanyar gandu inda ake siyar kazar amare,su tasleem sukuma suka koma ciki ..

[2/5, 6:50 AM] ā€Ŗ+234 703 962 5239ā€¬: šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°TšŸ…°šŸ™Š




*written by*
šŸ’…šŸ’… *sadnaf*šŸ’ž







Page 110


El Bahrain a Inda ake siyar da kaji da tsire ya tsaya ya siyi guda hudu,yasiyi lemona masu sanyi,da apple,yazuba abayan motarsa yajuya yakoma gida,yana shigar da motarsa ya kulle gate din,yanufi bangaren Yusrah,sallama yayi yusrah ta amsa,suna zaune akasan carpet Yusrah,na Jan carbi da hijab ajikinta,da alama sallah tayi,tasleem kuma ta jingina da kujera,ta rufe fuskarta da mayafi,karasowa yayi ya zauna asaman kujerar da Yusrah take a jingine"yaya sannu da zua,yauwa little angel Amarya bacci take ne? Yace yana leka fuskar tasleem,murmushi Yusrah tayi,ee mana yaya kasan da gajiya ko ni nan bacci nakeji,lai lai kam "heart beat, heart beat,el Bahrain yace yana tashinta,tasleem kua tana jinsu,shuru kawai tayi dan haka kawai takejin kunya,dan yaye mayafinta tayi,ta mishi sannu da zua,murmushi yayi,Amarya lailai kin gaji da yawa hardasu bacci,sunkuyar dakai tayi tana murmushi, Yusrah dauko mana plate,mu juye kazar nan muci dan nasan dukanku yunwa. Kukeji,tashi tayi tafi ta dauko plate,el Bahrain saukowa yayi yazauna a kasa ya tankwashe kafarsa yana bude ledar,Yusrah tadawo da plate ahanunta ta ajiye,takoma ta dauko kofuna,ta ajiye,takoma ta zauna,juye kazar yayi da yaji tumatur da albasa sai turiri yake,oya bismillahnku,Ku matso muci,yace yana daukar cinya,yaya nifa akoshe nake,wlh abincin Dana ci dazu yasa na koshi,aa baki isa ba,ku matso fa muci ke kinsan rules dina,tasleem Ce bata sani ba,tasleem matso muci kuma bana san gardama,ahankali ta matsa tadauko takai baki tana taunawa ahankali haka ma Yusrah,ganin bawani ci suke ba,shikadai ke ci,yasa yace zan muku dure fa,tom bari ma infara takanki yace yna kamo Yusrah,dasauri ta sa hannu tadauko wni takai bakinta,hakane yasa ya cikata,yakoma kan tasleem,yana kokarin ruko hanunta,ta jefashi da wani irin kallo,alaman bataso,maida hanunsa yayi, yamata alama data ci,ahaka suka dan tsatsakura tasleem tasha ruwa tace alhamdulilah haka ma Yusrah,el Bahrain kua sai dayaci ya koshi,yasha madara yayi gyatsa sanan ya Ture plate din gefe,ya goge bakinsa da tissue ,gyaran murya yayi,Alhamdulillahi Ala niimatihi,nagodewa Allah da wanan niima daya min na mallakar kyakyawan mata nagartattu,hakika Allah shine abun godiya, nasiha yayi musu,yamusu fatan zaman lafiya,inda yace a al,adance kwana 7 zaiyi adakin tasleem,bayan kwana bakwan zai raba musu kwana bibiyu,yace inda mai magana acikinsu,tayi dukansu suka Ce babu,mikewa yayi yace bari ya raka,tasleem dakinta yadawo suyi sallama da Yusrah,"Aunty sai da safe,Allah ya tashemu lafiya,tace,tabi bayan el Bahrain dayayi gaba,direct dakinta el Bahrain ya nufa,ya tura kofar hadi da sallama,lumshe ido yayi dayaji wani kamshi mai dadi ya bugi hancinsa,tasleem guri tasamu akasa ta zauna,ta sunkuyar dakai,el Bahrain kusa da ita yaje ya zauna,yana kallonta," heart beat yace cikin sanyin murya,shuru tayi batayi magana ba kara kiran sunanta yayi,tadago ahankali ta zuba mishi ido,murmushi yayi yau dai gaki amatsayin matata,tasleem bansan yanda zan bayyana miki farinciki danake ciki ba,dan ganin komai nake kamar amafarki,wai ni kamal finally na mallaki love of my life, my happiness, ruko hanunta yayi yadora akirjinsa,kinji yanda kirjina ke bugawa sabida san danake miki,shiyasa nasa miki heart beat, tasleem kua tunda yafara magana ta sunkuyar dakai tana jin wani so da sha,awarsa na ratsa ta,heart beat tashi kije kiyi alwala,muyi sallah raka,a biyu muyi wa Allah godiya daya nuna mana wanan rana,kafin ki fito bari naje nayiwa Yusrah sai da safe,yace yana mikewa,hanyar waje yayi ita kuma ta Mike tayi hanyar bandaki,yana saukowa kasa,dakin Yusrah ya nufa ya tura kofar tare da sallama,tana kwance akan gado ta rufe ido ahaka ta amsa sallamarsa,gadon yahau ya kwanta asamanta,yana kallonta,"Yusrah" yace tamkar mai rada,zanyi missing dinki yau,batace komai ba,illa hawaye dake zubo mata ta gefen fuskarta,subhanallahi little Angel meyesa kike kuka,yace yana dagata,kasa magana tayi dan wani kullutu ne ya tsaya mata a makogwaro dan wani irin zafi zuciyarta ke mata gawani irin kishin tasleem daya rufeta,tunda sukayi aure da el Bahrain basu taba raba shimfida ba amma yau ita kadai zata kwana,rungumota yayi yafara rarrashinta,little angel bar kuka haka I knw how you feel, dan Allah kiyi hakuri nan da 6 days zandawo gurinki,nima nasan zanyi kewarki sosai,yanzu tashi muje kiyi alwala kizo ki kwanta in kuna miki karatun Quran nasan zakiji sanyi azuciyarki,nayi alwala tace hawaye na zubo mata, yauwa little Angel dina,yanzu kwantar inkuna miki karatun,kinga tasleem tana can tana jirana,karta ga nadade, kwanciya tayi ya lullubeta da bargo,yadauko wayarta ya kunna mata suratul baqarah,ya ajiye wayar agefen pillow data Dora kanta yasunkuya yamata kiss agoshi,yajuya yanufi kofa..
[2/5, 6:51 AM] ā€Ŗ+234 703 962 5239ā€¬: šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°TšŸ…°šŸ™Š


*written by*
šŸ’…šŸ’… *sadnaf*šŸ’ž


*assalamu alaikum fans dina masoyan novel din lalata ina mai Baku hakuri,akan post din dabanyi muku dasafe ba,kaina kedan ciwo, wlh sabida bana samun ishashen bacci zan kai one na dare ina typing, da asuba ina tashi bazan koma ba zanje school, ina kokari sosai dan inga ina posting, amma sai kuringa min uzuri dan yanzu muyi resuming,

Please Login or Register in order to submit comment