Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

isa sawa a makarnta ya Tara kudi yasata a prvt school,suhaima tunda tafara makaranta ta tsani ace su talakawa ne,sabida kawayenta rabinsu iyayensu Nada kudi,tun tana kankanuwarta take da shegen kwadayi,dasan abun duniya, ahaka ta taso da karyar masifa indai zata ga kawayenta da Abu,sai tasan yanda ta takura mahaifinta ya siyamata,idan bai siya mata ba tayi ta koke koke kenan,har sai yayenta sun tsawatar mata,ahaka ta taso da wanan dabiar,har tagama primary school,inda iyayenta sukayi kokarin wajen bata tarbiyya,tana kokarin shiga secondary school Allah yayiwa mahaifinta rasuwa...

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š


*written by*
πŸ’…πŸ’… *sadnaf*πŸ’ž








Page 95


Tundaga lokacin da mahaifinsu ya rasu,murtala ya mayye gurbin mahaifinsa,yacigaba da driven agidan,yakuma cigaba da kula da mahaifiyarsu da kanensa,makaranta gwamnati yasamawa suhaima tacigaba da secondary school,inda ta hadu da kawaye iri iri,anan takuma bude ido,data ga yan grp din nasu dukansu en karya ne,ga masifar gasa dasuke yi atsakaninsu,indai wata acikinsu tayi sabon dinki,sai sun san dabarar dasukayi suma sukayi,suhaima kua in taje tasamu yayenta korarta sukeyi,mahaifiyarsu kuma ta rufeta da fada,ganin bata samun yanda takeso ne yasa tafara tunanin hanyar dazata bi dan tasamu kudi,dan ta wuce kawayenta,acikin en grp dinsu akwai wata Shafa mai masifar san kudi itama dan suhaima ma sunfisu rufin asiri,tun tana da shekara goma sha uku tafara bin maza,saboda sai data fara talla,sanan aka sata amakaranta,suhaima na samunta tafada mata matsalar datake ciki,tace takawo kuka gidan mutuwa zata mata hanyar dazata samu kudi,anan tafara hada suhaima da maza,tun tana Da' ri da'ri har tazo tafara sakin jiki,ai kuwa nan da nan tafara samun kudi,kasancewarta fara mai diri Alhazawa ne suke rububinta,suna kashe mata kudi aikuwa tasamu abinda takeso dan sutura masu tsada take sawa dan ta shakawa yan group dinsu,Shafa ma sai datazo ta raina kanta,agida kua basu san halin da suhaima ta jefa kanta ba,dan yayyenta kowane ya tafi wajen aiki sai daddare suke dawowa basuda lokacin da zasu sawa suhaima ido,physical appearance din suhaima Salaha ce magana ma bai dameta,bata yawo da mayafi,da hijabi take yawo,ko runs dinta zatayi fakewa take da makaranta,kuma duk yawonta magruba agida zata mata,en uguwarsu kallon ustaziya suke mata,kuma shigar kayan talakawa take agida,amma intabar areansu,zataje gidan kawayenta taje ta canja kaya,tana kuma da Abu daya indai namiji yayi approaching dinta bata saurin nunawa ita Yar hannu Ce,sai tasan dame kazo gurinta tukuna,inka nuna kai dan hannu ne wlcm to the club,inka nuna da aure kake Santa,nan ma nuna ma zatayi u are wlcm,ahaka take wanan kazamiyar rayuwa har tagama secondary school, inda yayenta suka nemi ta fito da mijin aure,inyaso intana sha,awar cigaba da karatun tayi agidan mijinta wanan kenan.














Izzadeen parking yayi a inda yayi jiya,yakarasa kofar gidansu suhaima da kafa,wani yaro yaga ya fito Daga gidan da alamun aikensa akayi,tsayar da yaron yayi,yace dan Allah yakoma ciki yamishi sallama da suhaima,yaron ya juya yakoma cikin gidan bayan minti biyu,yaron yadawo "wai tace ya sunan Wanda yake sallama da ita" kace mata izzadeen ne,yakoma yafada mata," waye kuma izzadeen tace tana tsaki,mahaifiyarta Ce ta kalleta,kitashi kije mana ki gani kinsan wulakanci ba kyau,mikewa tayi tadauki bakin hijabnta har kasa tasa ta fita, harde hannyenta tayi akirjinta,ta tsaya Daga bakin kofa,ganin ta fito ne yasa yakarasa inda take, sallama ya mata, ta amsa,"ranki ya Dade nasan kingane ni ko,kau dakai tayi,ni banganeka ba,murmushi yayi,hakane nine Wanda na tsayar dake jiya nace zan rage miki hanya,ki ka k'i yarda, juyowa tayi ya zaayi Daga ganina kace inzo hau ka rage min hanya sai kace wata Mara kamun kai,wani farinciki ne ya rufeshi dan irin matar dayake so yasamu gaskia ne hakan da kikayi ya nuna kin fito Daga babban gida,shiyasa ma nadawo yau dan tin jiya nasan nasamu irin matar Dana Dade ina nema,dan gaskia suhaima gaskia ba wasa ne yakawoni ba aurenki nakesan yi,dafatan babu Wanda ya rigani sunkuyr dakai,tayi kamar mai kunya,baki Ce komai ba ranki ya Dade,inaso kaban lokaci inyi tunani,zua yaushe kenan? nan da kwana biyu,anya kwana biyu bai yawa ba?,bai yi ba, tace tana murza Zoben hanunta,toh shikenan kibani number wayarki, narunga kiranki awaya,banida waya, gwalo ido yayi bakida waya, ee,meyesa,sabida ance ba yanzu zan rike waya ba,wani dadi ne yakuma lullubeshi yana tunanin yasamu yarinya mai tarbiyan gaske,toh yanxu ya zaayi kenan,kadawo bayan kwana biyun,yanzu ba yanda zaayi nayi waya dake har sai na kuma dawowa, aa akwai wayar kawata tana shigowa gidanmu,zan baka numberta ka kirani tafadi hakane dan yakuma sakin jiki bata san komai ba,washe baki yayi,yauwa ko kefa,karanto min numberta,yace yana zaro wayar Daga aljihunsa,karanto mishi numberta tayi,yayi saving,to bari na wuce kasuwa dama zua nayi nafada miki abunda ke zuciyata,to shikenan sai munyi maganar,tace takoma cikin gida,bayanta yabi da kallo yana ayyana abubuwa aransa,yajuya yakoma gurin dayayi parking yaja motarsa ya tafi...
πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š


*written by*
πŸ’…πŸ’… *sadnaf*πŸ’ž







Page 96

El Bahrain kua bayan yaje gidansu sun gai gaisa da mutan gidan,hajiyarsa take kuma sanar dashi yagayawa tasleem ran lahadi zasu kawo lefe,yace ya fada mata tin jiya,nasiha ta kuma yimishi,ya mata godiya,ya mike yanufi bangarensa yazauna yadauko wayarsa yaringa kiran abokanansa dasuka samu hallatar bikinsa musu godiya,yana kuma sanar dasu daurin aurensa da tasleem sati uku masu zua,ahaka yayi ta kiransu daya bayan daya,sanan yazo yakira izz awaya,alokacin yana hanyar komawa kasuwa,dagawa yayi yace "ango ango,ango ka sha kamshi sai yanzu aka farka kenan" hmm Kaine dai ka farka yanzu,dan ni yanzu ma ina gidanmu,wane gidan naku,gidanmu dai,a' haba dai wlh,toh jirani gani nan zua akwai labari,kai ni tafiya zanyi nabar madam ita kadai agida, sanan ina so na biya naga amaryata,hmm amaryar ma da rowarta kake baka so aganta,dan Allah kabani minti biyar yanzu zan karaso,ya katse wayar,el Bahrain bin wayar yayi da kallo yana tunani,haka kawai yaji kamar bai kyautawa izzadeen ba,dan ba abinda izzadeen yake boye masa,bai kamata shima ya boye masa tasleem zai aura ba,dan shi ba kwacenta yayi ba,sai da yarabu da ita,tukuna ya bayyanawa tasleem yana Santa,kuma ba irin maganar da baiyiwa izz ba dan ya aureta yaki,dan haka,yau inyazo zai sanar dashi wacce zai aura,inyaso ma duk abinda zaiyi yayi yasan ya fita hakkinsa bashida laifi,shawarar daya yanke kenan azuciyarsa,izzadeen na parking direct bangaren el Bahrain yayi,ya sameshi azaune,akan kujera yana danna waya, sallama yamasa,ya amsa tare da mika masa hannu sukayi musabiha,yasamu guri yazauna,"abokina yanaga kana k'yalline tun yanzu lailai Yusrah ta Iya kiwo,hmm izzadeen Kaine fa ai baka rabo da zolaya,dagaske nake fa,yauwa abokina ingaya ma bayan jiya mun rabu dakai ina hanyar komawa gida nahadu da wata tsalleliyar yarinya ustaziya,ga kyau da nutsuwa,murna ne ya ishi el Bahrain dan yana ganin ko yagawa izz tasleem zai aura bazai wani damu ba,anan ya kwashe komai yagayawa el Bahrain,kaga abokina nasamu matar aure, idan Allah yaso,mun daidaita da ita sati biyu zansa dan naga alama yarinyar iyayenta basu da karfi,ni zan mata komai da komai,na aureta,Nabeela fa dama yaudararta kakeyi? Tsaki yaja,ai tafiye rawar kai ne abokina,sai kace wace take jiran kiris ace ana Santa,kaga yanda take kirana awaya kua,shiyasa ma naga tafitar min arai,tasleem kua dama taimaka mata zanyi ta tsaya yimin yanga,in badan Allah daya jarrabceni da santa ba mai zanyi da yarinyar Dana sanni,20 + for that matter,yaja siririn tsaki,tayi wa kanta Wanda zata aura shine da kwasar saurana,dan nikam nasamu Swt 16 sabuwar jini,tunda yafara magana wani bakin ciki yarufe el Bahrain,amma afili murmushin ya'ke yayi,muje ka rakani kaga amaryar dazan aura,aaah yau kaga dama kenan, eee naga dama, ya mike yayi waje,izz yabi bayansa motar el Bahrain ya hau,yabar motar agidansu,ganin sun dau hanyar Jan bullo unguwarsu tasleem yasa ya ware ido yana kallon el Bahrain, mamaki bai gama rufeshi ba,sai da sukayi parking akofar gidansu tasleem, kai dazamuje gidan matar dazaka aura, mai yakawo mu gidansu tasleem, bai kulashi ba,ya zaro wayarsa Daga aljihunsa,yayi dailing number tasleem bugu daya tadauka yace gashi awaje,tace yashigo,gatanan zua,katse wayar yayi yace fito mushiga ciki,mushiga ina? Dan Allah ka fito kana bata min llokaci,wai a gidansu tasleem wacce zaka Aura take ? Ee, yafito Daga motar,yarufe,izzadeen shima fitowa yayi Daga motar jikinsa asanyaye,yana tinanin wacece agidansu tasleem el Bahrain zai aura baisani ba Kodai Fatima Ce,gabansa ne ya yanke yafadi,inkua itace tana zua zan tafi, dan tsaf zatamin rashin mutunci agaban el Bahrain ba kunya ne da ita ba,ahaka suka karasa palon saukar baki,el Bahrain sai kada kafa yake,izzadeen kuma yazubawa kofar shigowa ido....
πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š

*written by*
πŸ’…πŸ’… *sadnaf*πŸ’ž








Page 97


Tasleem kwalliya tayi sosai aranar harda su Jan baki, dan aranar tasha alwashin bayyana kyaunta ga el Bahrain,dan taga Yusrah na Neman kwace shi gabadaya tun Daga kaita jiya,har ya Iya mantawa bai tasheta tayi sallar asuba ba,combination din wani yadi tasa orange and dark blue,anyi mishi dinkin Riga da skirt, kayan sun zauna das,ajikinta,gyaran da Umma tayi mata jiya na musamman ne dan wani irin haske takarayi,fatarta tayi laushi,ga uban kamshin datake komai ta taba sai yayi kamshi,Fatima Ce ta kashe mata dauri,sarkarta da kunne ma orange and blue ne,bakaramin kyau tayi ba,dan Fatima ma kasa dauke idanta tayi akanta,flat shoe tasa,takalli Fatima ta rike kugu how do I look? Extremely beautiful auntynaπŸ‘Œ am sure yau el bahrain bazai gane ki ba,juyi takara yi agabanta,tafi Fatima takara yi tace pls bari namiki one shoot pls Indora a dp na dan ma kince baza kuyi pre wedding pix ba wlh da 24 studio kuka wuce,aa sis bazamuyi ba wlh,kinga bari natafi na barshi yana ta jirana,"aunty anjima fa zanzo inyi muku one shoot gaskia,tace dakarfi yanda zata jiyota,tana zua tayi sallama,izzadeen ya mike tsaye,el Bahrain kua ya saki baki yana kallonta,gabanta ne yafadi,dataga izzadeen, kallon kallo suka farayiwa juna,izzadeen ya kalli tasleem yadawo da kallonsa kan el Bahrain, el Bahrain shi kallon tasleem yake kamar yau yafara ganinta dan gani yake kamar wankan inji aka mata,dan tunda yake bai taba ganin kyaunta kamar yau,ita kuma tasleem mamakin ya akayi el Bahrain yazo da izzadeen take,shiyasa takasa shiga ta tsaya Daga bakin kofa,dakyar el Bahrain ya Iya tattara nutsuwarsa,yace "shigo mana kika tsaya Daga bakin kofa,shiga tayi jikinta asanyaye,tasamu kujera ta zauna, ta sunkuyar dakai,heart beat,ga izzadeen yazo Ku gaisa,dagowa tayi dasauri tana kallonsa, izzadeen nuna el Bahrain yayi da yatsa,kana nufin tasleem itace wacce kake cemin zaka aura? Kwarai itace,dariya ya kyal kyale dashi you must be joking kamal,girl friend dina zaka aura, tayaya tasleem tazama girl friend dinka? Nasan da take buduruwarka,amma yanzu she's not,kallon mamaki yabi el Bahrain dashi, friend badan nasan baka shaye shaye ba da sai nayi tunanin shaye Shaye kayi,ko daya bana shaye shaye kuma nasn mai nake cewa,tasleem buduruwarka daka rabu da ita,ita zan aura,gurin tasleem yanufa,tayi saurin mikewa karka sake ka zo kusa dani, tace atsawace you hard him right we are gettn married in 3 weeks time, tasleem kinsan mai kika cewa kua,kwarai kua mayadauri tacaccen dan iska,tasleem yanzu zaki Iya auran Wanda yataba ganin kina sex da abokinsa,kuma yaganki red handed naked sabida ganinmu dayayi har suma yayi kin manta,wani irin kuka ta fashe dashi,ta durkushe ta rike kanta,gurin el Bahrain yakoma da ya dafe kai yanajin abinda izz ke cewa yana ganin kamar ayanzu yagansu,ruko kafadarsa izz yayi yana girgizawa,kana ganin zaka.Iya auran tasleem daka kama tana sex da abokinka,kana ganin zaka Iya auran yarinyr Dana maida tamkar matata har tsawon shekara,no nasan bazaka Iya auranta ba,kana tausaynta ne shiyasa kake so ka aureta, dan kana ganin na yaudareta,amma yanzu na amince zan aureta,ka janye kamal na aureta tunda ni nafara saninta kabarni na aureta,dan wlh ka auri tasleem cutar da ita zakayi bazaka taba mutunta ta ba, komawa yayi wajen tasleem dake ta kuka ya tsuguna agabanta,tasleem kiyi tunani dakyau waye yakamata ya aureki,atsakaninmu Wanda yafara saninki ya mace,ko Wanda yaganki da idansa kina LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°, kiyi tunani tasleem wlh kamal bazai taba girmamaki indai zai ganki sai yatuna ayanda yaganmu ,sai yafi girmama Yusrah,sabida ita virgin Ce,ke kua you are not,dagowa tayi afusace ta kwada mai tagwayen mari laifin waye,ka cuceni izzadeen karabani da pride dina,bazan taba yafe maka ba,tace tana fashewa da wani matsinacin kuka,dankwalinta yazame bata sani, izzadeen kallon gashinta yaringayi,el Bahrain da tindazu yake kallonsu,yaga izzadeen na kalln gashin tasleem, wani kishi ne yarufeshi ,yakarasa wajensu afusace ya dauki dankwalinta,dayayi baya yarufe mata kanta dashi, izzadeen kwashewa yayi da dariya,dan ina kallon gashinta shine ka wani taho ka rufe, menene bansani ba ajikin tasleem,nasan komai nata in and out .....
πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š



*written by*
πŸ’…πŸ’…
*sadnaf*πŸ’ž







Page 98


Jin abinda izzadeen yace ne yasa tasleem ta tashi dagudu tabar palon,el Bahrain kua cije lebensa yayi dan takaicin abinda izzadeen yace,ya kalleshi,abinda baka sani ba san danakewa tasleem ya wuce tunaninka,san Allah da Annabi nake mata,I don't care weather she's a virgin or not, ko shekara dubu kayi kana sex da ita ko ajikina,domin badan jikinta nakesanta,in baka sani ba gwara kasani,el Bahrain sakin baki yayi yana kallon el Bahrain da mamaki afuskarsa,amma dai ba kamar yanda kaso ba kamal,kaga yadafa kafadar el Bahrain, ka hakura da tasleem nima nahakura da ita,shine kawai mafita,amma in bahaka ba bazata taba samun kwanciyar hankali ba,and nasan kanaso ka aureta ne sabida tausayinta daka keji,sauke hanunsa yayi Daga kafadarsa,inkaga nahakura da tasleem mutuwa nayi,ko ita dakanta ta nemi in hakura da ita,domin yin hakan zai faranta mata,amma in bahaka ba banga Wanda ya isa yahana ni auren tasleem ba,murmushi izzadeen yayi, toh shikenan abokina I wish you best of luck amma inaso kasani,tasleem har ta mutu nasan bazata taba mantani ba,kuma san datayimin bazata ta taba maka rabinsa ba,gangar jikinta ka aura,kuma na mata training din da har abada koma waye zai kusanceta wlh sai ta tuna ni,nabarka lafiya kamal,Allah ya tabbatar muku da alheri,as for me,zanje in auri sweet sixteen dina in bara abata aleda,ba sauran wani ba,yace yajuya yabar palon,bin bayansa el Bahrain yayi da kallo har sai daya daina hangoshi,zubewa yayi akasa yana mai takaicin maganganun da izzadeen yafada masa,wayarsa ya dauko ya kira tasleem yana fara ringing yaji an dana busy, kara kira yayi yaji wayar akashe,innalillahi wa inna ilahi rajiun yace afili nasn tasleem ranta ya Baci,text yamata ya mike yafita waje yaje yaja motarsa yatafi,tasleem kua tana barin gurinsu,dakinsu tayi dagudu tana kuka,Fateema dake kwance agado tana chattn mikewa tayi arude,subhanallahi aunty lafiya,ko kallonta batayi ba ta zube akasa tana kuka,tashi Fatima tayi taje ta rukota,tana rokonta ta gaya mata mai yafaru,taki tacigaba da kuka,ganin taki magana ne yasa Fatima ta dauko wayarta dan ta kira el Bahrain taji lafiya,girgiza mata kai tasleem tayi ta kwace wayar,"Aunty meye haka kifadamin abinda ke faruwa kink'i kinzo kinsni agaba kina kuka,kibarni nakira el bahrain na tambayeshi kin hanani dan Allah Aunty, ya kikeso nayi ee,tace tana fashewa da kuka, tasleem goge hawayenta tayi, tafara magana,maganarta ma dakyar yake fita,kwashe komai tayi tafadawa Fatima, Fatima zumbur ta Mike ta kama ku'gu kan balai,yau izzadeen ya shigo cikin gidanan harda gaya miki maganganun banza,jar uban can,wlh sai na ci uban izzadeen sai yayi daya sanin saninmu,,tasleem mikewa tayi itama,Fatima duk abinda izzadeen yace gaskiya ne,kema kiyi tunani kigane,wlh el Bahrain tausayina yake ji shiyasa yakeso ya aureni,dan da izzadeen yake magana ,shiru yayi baice komai ba,to aunty yanzu mai kike nufi,sis inaso kigane ko na auri el Bahrain bazai taba ganin mutuncina ba,gashi ya auri er yarinya,wlh sai yafi mutunta ta akaina,sabida haka tinda izzadeen shi yafara LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…° min rayuwa gwara na aureshi,what Aunty kinsan me kikacewa kua? Mutumin daya yaudareki,yacewa mahaifiyarki baisanki ba,ya rufe ido yaci miki mutunci shi kike cewa zaki aura,aunty nayi tunanin ko mafarki kike kin auri izzadeen zaki farka dasauri,izzadeen baya sanki wlh sha,awarki yake, el Bahrain shi yake sanki dan Allah, duk da yasan abinda yafaru yace zai aureki,kiduba kiga jiya fa aka kai masa Amarya,sai dayazo yaganki,haba Aunty kizauna kiyi tunani dakyau,wlh in Umma taji zancenan ranki bakaramin baci zai yi ba,dan aduniya babu Wanda ta tsana sama da izzadeen, mai zaayi da mazinaci,mai wari, tuff Allah ya tsareki da auren kazami tace tana tofar dayawu, tasleem tunda Fatima tafara magana jikinta yayi sanyi azuciyarta kuma tana tunanin gaskia Fatima take gaya mata...




Nayau da gobe namuku typing sai jibi kuma😜😜😜

πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š



*written by*
πŸ’…πŸ’… *sadnaf*πŸ’ž







Page 99

hakane Fatima nasan el Bahrain na sona,amma abinda nakeso ki gane ayanzu da bai mallakeni ba ba irin san da bazai nuna min ba,amma Daga zarar ya aureni wlh zai Iya rage sona sabida duk wani da namiji arayuwa yanaso ace shi yafara sanin matar daya aura,Yusrah she,s young and a virgin, ba yanda ma zaayi ki hada matsayina da nata,ina tsoron ya wulakantani tasleem tace tana fashewa da kuka,ruko hanunta Fatima tayi nasan tunanin da kikeyi aunty,kar ki manta,Umma tana gyaraki,and jiya naji takira amabuwa( wata mai gyaran Amarya er shuwa Ce agurinta Umma ta koyi gyaran jiki,Saar Umma Ce kuma kawaye)tace mata tazo in ana saura sati daya bikin,nasan watakila Umma tagaya mata halin dakike ciki,nasan xa amiki gyaran da el Bahrain ma zai dauka ke virgin ce ,hmm Fatima kenan ai a virginity daya ne,inka rasa shi ka rasa kenan,har abada,and bazaka hada hallitar da Allah yayi Dana mutum ba,amma bakomai zan auri el Bahrain nasan dai zan fuskanci wulakanci,aa Aunty wlh el Bahrain baya cikin irin mazan da zasuyi haka ai kaddara ce ta apka miki shima yasani,to shikenan sis nagode da shawarar dakika bani kiringa sani a addua,insha allahu auntyna and as for izz wlh sai naci ubansa,aa sis,wlh inkina so mushirya dake, kifita Daga harkarshi,in bahaka ba wlh za,aji kanmu,toh wai ni aunty meyesa bakya so inci ubansa ne,haka kawai nidai kifita harkarshi,to shikenan Aunty amma yaci albarkacinki,miko min wayata in kunna dazu da el Bahrain yakirani kashewa nayi,mika mata wayar tayi ta kunna,text din el Bahrain ne ya shigo wayar ta bude ta karanta,murmushi ta saki,afilli Allah yabarmu tare habibi,aunty waye? Mika mata wayar tayi itama ta karanta,kai aunty ki godewa Allah daya baki el Bahrain this guy so much love you,Allah yabani mai sona haka,ameen er uwa takaicina ma wanan dan iska bai bari yaga kwalliyata ba sosai,kedai bari amma gobe inya zo sai ki Kara masa wani kwalliyar,ko anjima ba dan nasan ayanda muka rabu, tsaf zai dawo anjima..






El Bahrain kua ransa abace yakarasa gida,yana parking motar gidansu na parking,Idi driver ne ya fito Daga motar da basket ahanunsa,rusunawa yayi ya gaishe shi,ya amsa ya mika mishi basket din yace hajiya Ce tace ya kawo,karba yayi yace agaisheta,yayi amfani da mukullin hanunsa ya bude kofar,yabar motar awaje,da sallama yashiga palon,yusrah bata palon, sai karatun Qur'an dake tashi,ga wani kamshi mai dadi daya bugi hancinsa,lumshe ido yayi yaji wani nutsuwa na saukar mai bacin ran dayake ciki yaragu sosai,dakin Yusrah ya nufa,ya tura kofa hade da sallama,juyowa tayi ta amsa,tana ninke kayan data cire,sanye take da Riga da skirt na English wears rigar mai dogon hannu Daga chest din adan bude,skirt din yellow, rigar black and yellow, bakaramin kyau tayi ba,kura mata ido yayi yana kallonta,"yaya sannu da zua tace tana sunkuyar dakai,karasawa yayi inda take tsaye ya rungumota,yana sauke ajiyar zuciya,ya dago, habarta I miss you,runtse idanta tayi tana kokarin kwace fuskarta ganin haka ne yasa yahada bakins,sai daya samu 5min yana kissn dinta sanan ya cikata,muje kirakani inyi wanka inyi sallah,sai inzo muci abinci,yaja hanunta suka tafi dakinsa,zama tayi akasa ta sunkuyar dakai dataga yana kokarin cire rigarshi,murmushi yayi,hmm little angel zan ga ranar da zaki daina jin kunyata,yace lokacin daya gama cire kayansa Daga shi sai gajeran wando,ko zakizo kiyimn wankan ne dasauri ta girgiza kai,ya kyalkyale da dariya,wasa nake miki,dan nasan inkika gani ba kaya karshenta kiyi flushing din kanki,ya juya ya shiga bandakin sai dataji ya rufo kofa ta dago,tana murmushi, Allah ya barmin kai yayana,ta Mike ta nufi wardrobe tadauko wani 3 qtr baki da armless shima baki,ta feffesa turare,ta ajiye akan gado tabar dakin,yana fitowa yaga batanan yayi murmushi dan yasan tana kunyar ya shirya agabanta ne, Doguwar riga yasa yayi sallah bayan ya iddar,yaje kan gadon yadauko kayan data ajiye mishi yasa, ya fito,apalo ya Tarar da ita tana zaune akan carpet ta Mike kafa,kansa ya Dora a cinyarta ya kwanta,little angel yunwa nakeji, jeki dauko mana abincin da hajiya ta aiko mana dashi muci anan,kokarin tashi take, ya ruko kanta yamata kiss sanan yadaga kansa ta mike, tadauko basket din ta ajiye ta tafi ta dauko plate shikuma ya fifito da kulolin,ajiye plate din tayi shikuma ya bude kular ya zuba musu jellof din taliya dayaji hadin kayan lambu sai tiriri yake,ita kuma ta zuba musu sobon dayaji hadin kayan kamshi,yaringa bata abincin abaki,shima yana ci,ahaka suka kamalla cin abincin sukayi hamdala,ta kwashi plate din ta kai kitchen dan ta wanke,shikuma yanufi dakinsa yadauko wayarsa yakira tasleem,yanajin layinta ya shiga yasamu guri yazauna,tana Dagawa yace,"haba heart beat meyesa zakimin hka,ki tafi batare da kin tsaya munyi magana dake ba nakuma kiraki awaya kin kashe haba heart beat kinsan yanda kika Daga min hankali kua"..
πŸ‘„LπŸ…°LπŸ…°TπŸ…°πŸ™Š


*written by*
πŸ’…πŸ’… *sadnaf*πŸ’ž






Page 100

Am sorry wlh raina ne abace shiyasa ban tsaya ba,dan ina tsaya zuciyata zata Iya bindiga, but am sorry,is ok heart beat ,I know how you feel,pls karki sa damuwa aranki,wlh ina kaunarki ,karki damu da abinda izzadeen yace miki,san danake miki wlh ya wuce tunaninki,bazan taba Iya miki wulakanci ba,hawayen ke ta zubowa tasleem,nayarda dakai kamal,ina tsoron kar gaba ka juya min baya,ba asan raina hakan yafaru dani ba,is OK tasleem trust me zan rike ki amana insha allahu badan jikinki nake sanki ba,so you have nothing to worry about,nagode tace tana murmushi, haba dai ai nine da godiya heart beat,ina Aunty Yusrah? tana dakinta,kai kana ina? Ni ina dakina,to kace ina gaisheta,zan fada mata insha Allah, heart beat,agaskia kinyi min kyau yau wlh kamar bake ba,haba dai Allah am serious,sai kace Amarya,wlh yanzu ma danake miki magana kamar ina hangoki,kar ka damu,zan kara maka wani kwalliyar inka tashi zua,toh shikenan heart beat, love you, love you too ya kastse kiran,yana murmushi, Palo yanufa,yaje ya tarar da Yusrah tayi rub da ciki,tana bin karatun Qur'ani data kunna dagota yayi,oya zomuje muyi baccin rana,baccin rana kuma yaya? Ee,yace ya dauketa yayi hanyar dakinsa da ita,akan gado ya direta,yajanyo bargo ya rufesu,yamutsata yayi san ransa har sai dayaji yana Neman ya wuce gona da iri ya hakura ahaka bacci yayi awon gaba dasu.








izzadeen kua bayan yabar gidansu Yusrah motarsa yaje yadauka Daga gidansu el Bahrain,ya wuce gida,yana shiga ya jefar da mukullin motarsa,ya dafe kai yana tunanin tasleem,Ashe haka yarinya nan takuma haduwa,meyesa nayi saurin rabuwa da ita? Meyesa ban bari nasamu yanda nkeso sosai ba nayi quiting? gashi wacce nayi abun da ita,ko romancing dinta banyi ba yanda nakeso ballantana insamu ma abinda nakeso,mtsss yace yana tsaki,yanzu kamal

Please Login or Register in order to submit comment