Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mashinshini,Fatima kin gama,aa ba zancen haka bane anty tasleem ki duba maganata, to naji ya kikeso inyi da Abba dayace ingabatar da izz,mai zance masa ince izz ya yaudareni ko yaya,aa Anty Zamu San yanda zamu bullo masa,to shikenan naji, yauwa antyna ko kefa,Anty yanzu wane mataki kike ganin yakamata mudauka akan izz,shiru tayi bata ce komai ba,Anty tasleem kinyi shiru,Fatima dan Allah ki kyaleni nabar izzadeen da Allah, ba matakin dazan dauka akansa,waro ido Fatima tayi kai Anty kinsn mai kike cewa kua,nasani sarai, durkusawa Fatima tayi pls Anty kibani hadin kai in kwatar miki yancinki,izzadeen ba irin Wanda za a kyale bane,bayan ke kikasan mata nawa zai gurbata rayuwarsu ya yaudaresu ya gudu, fatima izz ya wuce tinaninki,duk abinda ma kike tunanin zaki mai ba Damuwa zaiyi ba,nasani anty amma dai daure kibamu hadin kai pls, wane irin mataki zaku dauka dazai sa Ku Iya rama, abinda ya min, kedai kibamu hadin kai, to naji zan Baku shikenan,shikenan antyna,wayarta ne yafara ringing, taje tadauka dasauri dan tasan mashida ke kiranta,dagawa tayi tasa ahandfree,friend yazo ne,yazo yanzun nan ya tafi,hope dai baki kwapsa ba, no ban kwapsa ba to yanzu ya kukayi dashi,anan ta kwashe komai ta fadawa Fatima,kice harda daura fuska,bar tsinane,tasleem kua da sauri ta tashi ta karbi wayar Daga hanun Fatima, mashida kina jina tasleem ce inajinki Anty naji yanda kukayi da izz,kinsan mai zaki min,aa inaso ki kirashi ki bashi hakuri sai kice masa gobe zaki zo gidansa Daga nan yakawo ki,ki dubani,inyaso duk yanda kukayi ki fadamin nikuma zan gaya miki abinda zamuyi,to shikenan Anty zan gaya miki,OK sai najiki damu yake zancen,ta kashe wayar Fatima cike da doki tace Anty wane plan ne dake fadamin inga ko Irin namu ne,matso kiji abinda zan masa, magana ta mata akunne,waw antyna idean mu daya wlh zaici ubansa gobe nan zamu dau fansa,Anty kin San da inada hali abinda zamu kara masa yaji zafi,girgiza kai tayi bansani ba sai kinfada,wlh da ma el Bahrain yabamu hadin kai yazo gurin Abba amatsayin izz,Allah kuma yasa Ku daidaita ,kuyi aure,tinda amininsa ne,wlh zai Iya kamuwa da hawan jini, zai kuma ji zafin abinda el bahrain yama sa,hmmm Fatima nasan hakan dan sai da el Bahrain ya nemi yagabatar dakansa amatsayin izz,ni naki kash Anty kin kwapsa wlh bakisan da yanada uba arayye ba da takansa zan fara daukar fansa,amma dakin Bawa el Bahrain hadin kai ni nasan wlh da sai izz yaji haushi,akwai dalili Fatima, amma bari Abdul yazo tukuna duk yanda mukayi dashi,zan fada miki,sai musan yanda zamuyi,to shikenan antyna,nakagu gobe tayi wlh,muci uvan izz,yauwa Anty gobe da safe xan rakaki saloon ki gyaran gashi,name kuma,is part of our plan Anty,to ai Shikenan Allah yakaimu,am glad to have you as a sis,murmushi tayi,Anty Bari na zubo mana abinci,tafice Daga dakin,el Bahrain 5:30 yafara gwaje gwajen kayan dazai sa,akarshe wasu kananan kaya ya zabo,farar riga mai ratsin baki,sai bakin jeans, ya ajiyesu agefe,dan tunda yake zua gurinta amatsayin el Bahrain da manyan kaya yake zua,yau da zaije amatsayin mangal zaisa kananan kaya, tasleem kua shiryawa tayi cikin doguwar riga red, mai adon golden agaban rigar sai mayafi data yi rolling dashi red and gold,batayi makeup ba sai Iya wet lips data shafa,haka kawai taji gabanta nafaduwa,yau zatayi confronting mayyenta, ana iddar da sallah magrib yakirata yace mata ya iso,basiru tasa ya kaishi dakin saukar baki,yakai shi yadawo ya dauki farantin dake dauke da kayan motsa baki yakai masa,el Bahrain haka kawai yaji hankalinsa ya tashi yana tinanin,yanda tasleem zata yarda dashi,tashi yayi ya juyawa kofar shigowa baya,itama tasleem kusan hakane tana tunanin ko ya kamanin Abdul yake oho,koma ya yake zata Iya zama dashi,fargabanta idan tagaya masa gaskiyar abinda yafaru da ita, zai yarda da ita,ahaka ta karasa dakin saukar bakin,jikinta asanyaye.....

👄L🅰L🅰T🅰🙊


*written by*
💅💅 *sadnaf*💞



*wanan page din naki ne basma er lele tnx for your love and support*😘






Page 62


Abakin kofar ta tsaya ta zubawa bayansa ido,tundaga kan kwantacen gashinsa har zua kafarsa,waw amma fa Abdul dagani yahadu,sirranta muryarta tayi,tai masa sallama, amsa wa yayi tare da juyowa,da wani irin murmushi afuskarsa,aa el Bahrain Kaine anan amma baka min waya zaka zo ba,nadauka bakona ne, yazo baka ganshi ba,bai ce mata komai ba inbanda murmushi dayake yi,hmm pls minti daya ina zua inaga basiru bai shigo dashi ba tace tana kokarin juyawa, tasleem yakirata da ainihin voice dinsa,cak ta tsaya tayi saurin juyowa tana kallonsa,u dont need to go anywhere Abdul mangal is here, where? How?Pls kana confusing dina how comes kayimin muryar Abdul,murmushi yayi daya kara fido da zahirn kyaunsa,ya taka ya je gabanta,kinymin alkawari bazakiyi mamakin ganina ba,nine Abdul mangal,heart beat,ja da baya tafara yi hawaye na zubo mata no is not possible u cant be Abdul,tasleem pls shigo ki zauna,muyi magana sakin baki tayi tana kallonsa,pls seat,zama tayi ta zuba mishi ido still bakinta abude,zama yayi akasan carpet ya tankwashe kafarsa,tasleem karki manta dazu nace miki ina bayyana kaina bazakiyi mamakin ganina ba amatsayin boyayyen masoyinki mai kaunarki, na biyu kinyi min alkawari zaki soni,na uku kinyimin alkawari zaki aureni,so batun kiyi mamakin nine Abdul bai taso ba,wani yawu ta hadiya kutt,ra rufe bakinta,amma still bata daina kallonsa ba,tasleem,sai something kin zuba min ido kamar yau kika fara ganina,emm dole na zuba ma ido dan bangane storyn dakayi cooking ba,tsaya ma tukuna inaso kayimin bayani yanda kazama Abdul,yanzunan ma kua,nan yafara bata labarin tun lokacin dayake sonta,da yanda yaso ya kareta Daga fadawa sharrin izz,da yanda ya boye number yake mata texes,data rabu da izz,tunda yafara bata labari take kuka,yanzu dama Kaine Abdul mai yasa ka boyemin? Meyesa tun lokacin baka bayyana min irin San dakake min ba,tasleem kiringa kinyi nisa asan izz ko nafada miki inasanki alokacin bazaki saurareni ba,fada miki alokacin bashida amfani,karkuma ki manta izzadeen abokina ne aminina,shiyasa kikaga inkika ce in bayyana miki kaina nake miki hanya hanya,innalillahi wa inna ilahi rajiun,tace tana dafe kai,daka bayana min kanka lokacin ka gayamin halin izz,I would understand, no you won't tasleem kinriga kinyi nisa bakya jin kira inda zaki gane tin lokacin danake miki TeX zaki dau hanyar rabuwa da izz,bt hasali ma kamar kara shakuwa kuke,shiyasa nahakura nacigaba da rainin soyayyarki araina,kuma ahaka zaka aureni bayan kasan komai akaina, kasan abinda na aikata tunda kai ganau ne,ba jiyau ba, murmushi yayi,heart beat San danake miki Daga min indillah yake, badan wani Abu naki ba,wlh ko awane irin hali kike am sorry to say ko gurguncewa kikayi,kika makance,wlh ba abnda zai ragu asan danake miki,tinda izz ya juya miki baya ma naji kamar karamin sanki ake azuciyata,karkiyi doubting din san danake miki,tunda yafara magana take kuka,so true love still exist, yes dear, mikewa tayi,am sorry el Bahrain bazan Iya aurenka ba tace cikin sheshekar kuka,bai San lokacin daya mike tsaye ba what yace cikin tashin hankali,el Bahrain bazan Iya aurenka ba sabida dalilai da dama,
karka manta kataba ganina da idanka ina aikata alfasha,abunda ka gani bazai taba goguwa a memorynka ba,yanzu ma danake magana nasan kana ganina da abinda na aikata,taya zaka Iya auren watsatsiya wace ta L🅰L🅰T🅰 rayuwarta,we are of two different,nida kai bamu dace ba,Saliha mace ce tadace dakai, ba wacce ta L🅰L🅰T🅰 rayuwarta ba,ta fashe da wani irin kuka mai cin rai,tasleem abinda yafaru dake fa kaddara ne,kina nufin ke kika tsarawa kanki rayuwa,ni nasan badan izz shuumi bane Yakuma yi amfani da San dakike masa ba,bayanda zaayi yaci galaba akanki,sabida haka karki damu,badan kin tuna min ba ma yanzu namanta Dana taba ganinki,burina arayuwa in ganki cikin farinciki da walwala,kuma am ready to do anything because of you,ki manta da kin taba haduwa da izz,ki vani izini na shiga rayuwarki,kisoni,ko yaya ne mu Gina rayuwarmu cikin so da kauna pls,dagowa tayi tana kallonshi,pls heartbeat, kin amince gyada masa kai tayi, wangale baki yayi cike da farinciki, tnx heartbeat ngd,amma akwai maganr danakeso ingaya miki, dan bana so mu Gina rayuwarmu akan karya,akwai cousin dita, Yusrah da aka hadamu aure farkon wata mai kamawa zaayi bikinmu da ita,nima bansani da sa ranar ba,sai dazu,though dai nasan da zancen auren naso bijirewa,alhajin mu yaki,to alokacin namusu zancenki,duk da banida hope din zansameki,dafatan bazaki damu ba,bakomai tinda ka amince zaka aureni ko ata hudu ne ma zanzo,kece ma tafarko azuciyata, Yusrah ma yarinya ce dan Fatima ta girmeta, bazata wuce 16 ko 17 ba,gabanta ne yafadi 16 ko 17, virgin ce iyayenta sunyi kokari dazasu aurar da ita yanzu, da Abba ya aurar dani alokacin da ban rasa virginity dina ba yanzu,dole ma yafi Santa akaina, hawaye ne suka zubo mata, heart beat lafiya, bakomai wlh, pls ki kwantar da hankalinki, su alhaji zasu zo su nema min aurenki,kinji gyada masa kai tayi, yauwa ko kefa, I have to start going nasan yanzu Alhaji yadawo yana nemana, toh shikenan sai munyi magana, love you hrtbeat 🙈rufe fuskarta tayi da hanunta,to muje ji rakani tunda yau kuma kunyata akeji, har waJen mota ta rakashi takoma gida da gudu tana murna...

👄L🅰L🅰T🅰🙊


*written by*
💅💅 *sadnaf*💞




_dedicated to all readers of L🅰L🅰T🅰 love you all_






Page 63



Fatima fatima kina ina,gani nan anty ta fito dagudu Daga bandaki tana karasa sa skirt dinta hugging dinta tayi sis bazaki yarda da abinda zan fada miki ba,what, dan Allah fadamin wane albishir aka miki haka dayasa kika ringa kwalamin kira haka ko abdul din gagurimun kyauta ya miki,ina zua cikita tayi,tayi wajen da aka shimfida sallaya,tayi sujadar shukur,sai data samu minti uku ahaka ta dago takoma wajen fatima dake ta binta da ido,zauna in baki labari,tun ba aje ko ina ba Allah yafara saka min,haba Anty kibani labari mana sai ja min rai kike,Allah yabani miji nagartace mai addini, handsome, ke komai yahada,Abdul din,u won't believe it ina gaya miki waye,el Bahrain aminin izzadeen, shine mangal, Anty u don't mean it,are you kidding me?am serious sis,but how comes am confused,nan tasleem ta kwashe komai tafada mata,Alhamdulillahi ala kulli halin,Anty am coming itama tashi tayi,tayi sujadar shukur,ta dade bata dago ba, sai data samu 5 minute,kafin tadago,Anty we need to celebrate cos this is a Good news,komai yana tafiya exactly yanda mukayi planing, kai Allah abin godiya, maji rokon bawansa,sis zoki zauna kiji abinda yake sagar min da gwiwa,menene yake sagar miki da gwiwa,tayi sauri tazo ta zauna agefenta,sis el Bahrain fa an bashi mata,wata cousin dinsa Yusrah har ansa musu rana next month zaayi bikinsu,nikuma wai Daga baya sai ayi nawa,to me Anty karki damu,India en uwansa sun yarda kije ata biyu,ai bakida matsala kirkiri ta raina mana hankali muci ubanta,karki manta kinada dani,duk Wanda ya takaki wlh sai inda karfina yakare,aa sis ni ba tsoron kishiya nake ba,yarinya ce fa bata wuce 16 17 bafa yace min,kyalkyalewa da dariya fatima tayi kice er tatsitsiya ce dai dai kenan,yanda zamuji dadin cin ubanta kenan, har yanzu baki gane ba, sis u know she must be a virgin,and am not,that's why am scared dole zai fi Santa da darajata akaina,and gani nake ma inya aureni zai Iya min gori wataran ya min wulakanci,aa Anty el Bahrain bazai Iya miki gori ba lura dazakiyi da yanda yake sanki,batun virginty ki ajiye agefe,ai yasan abinda yafaru dake, yace yaji yagani,so kiyi freeing zuciyarki ina tayaki murna da samun el Bahrain a matsayin miji and sweetest part of it abokin Izz, waw dai dai kenan Anty wlh yanda kikasan Anyi min bushara Da gidan aljana,kinsan yanda izzadeen zaiji if he finds out you are getting married to his best friend hmm can't wait,to see this day,cos duk da yaudararki yayi bakaramin bakin ciki zai kunsa ba, dariyar farinciki tasleem keta yi kuma fa haka ne,Anty bari nakira friend inbata wanan news din ta tayamu murna,sai kuma mission dinmu na gobe,aa kibari muyi sallah tukuna mana,kinfiya gaggawa wlh,to bari muyi sallahr shaf shaf,au sallar zaki shaf shaf,Anty barini kawai dadi ne ya isheni,ai kua kamata yayi mu godewa Allah da niimar da Allah ya mana kuma fa hakane,muyi raka biyu na godiya ga Allah,hmm bari nidai natashi dan ina biye miki sai mu shekara muna surutu Dan ba gajiya zakiyi ba,mashida kua suna gama waya da tasleem kiran izz tayi, sai data kira sau biyu ana uku yadauka,yana ganin kiranta yaki dagawa dan bakaramin haushinta yakeji ba dan ya mugun sa rai da ita yau ta kwapsa masa,ganin kar yaki dagawa tayi suspecting wani abun ne yasa ya Daga,swthrt inata kiranka kaki dagawa y now,tace ashagwabe hararar wayar yayi bana kusa ne fa sai yanzu naji ringing din wayar, Bby gaskia ka canjamin wlh ko fushi kake dani,no fushi mai zanyi dake, aa bbyna this is not how you use to be,well tunda fushi kk dani,zanzo har gida in vaka hakuri,you say I don't get you,nufina zanzo in Sameka har gida gobe insha Allah, sai daya dauke wayar Daga kunensa yakara ganin screen din wayar ya tabbatar da ita yake waya, u don't mean it,am serious, tace tana murguda baki,waw Bby I can't believe you are paying me a visit,aa why are you surprise haramun ne ina zo wajen swthrt Dina,kai waye yace haramun ne,ai sai dai ma kisamu ladan zumunci,Bby I Rilly love you, can't wait gobe tayi naganki, me kikeso in ajiye miki anything ki fadamin zan nemo in ajiye miki,zakaci ubanka,tace ahankali,bakomai wlh Indai zan ganka ba abinda nake bukata,kai Bby yau fa kin chanja min kamar bake ba,nice mana da wacece kawai jinayi kamar karamin sanka ake araina,u don't mean it,serious gobe zanzo ma da lot of surprises,da ina baka bazaka taba mantani ba,waw Bby I can't wait to see tomorrow, inazua zan kara kiranki bari nayi recharging wayata, OK ta kashe wayar kwartan banza kwartan wofi, zaka ga surprises ganin idanka takira lambar fatima bugu daya tadauka dn dama Allah Allah take ta iddar da sallah tagaya mata,Friend kin kirashi yakukayi dashi, kwashe yanda sukayi da izzadeen tayi tafada mata, waw friend Abu yayi kyau,albishirinki,goro,itama kwashe komai tayi tafadawa mashida, wani irin ihu mashida tasa u don't mean it, habibaty Allah dagaske nake waw, yanzu game dinan yafara min dadi,kedai bari izz zaici ubansa,zaisan yataba antyna,tasleem duk wayar dasuke tana jinsu sai murmushi take,sai nakara kiranki anjima olryt sai najiki...

👄L🅰L🅰T🅰🙊


*written by*
💅💅 *sadnaf*💞




Page 65

Gaisawa sukayi da mai saloon din da alama sun san juna,beauty inaso ki pimpa min Anty na sosai,light make up zaki mata,dan bata kwalliya,wanan gashin giran nata ,ki rage mata shi ya cunkushe dayawa,aa fatima wlh ban yarda ataba min gashin gira ba,Ku ne dai kuke carving din gashin gira,nidai ban yarda ba,kai Anty sau daya dai banfa yarda ba nagaya miki inba haka ba wlh nafasa,aa mai yayi zafi,beauty pls kimata brushing gashin giran sosai,is my job don't worry beauty tace, sai data fara wanke mata gashinta,tayi mata drying, tasamu mayyuka masu kamshi, ta Shafa mata,hair style tayi mata mai kyau,ta zubo dawani goshinta,ba ayi mata makeup ba amma fuskarta tayi kyau sosai,makeup Tafara mata inless than 20 minutes,tasleem ta canza,dan sakin baki Fatima tayi tana kallonta,Anty kinganki kua,Ashe kyanki aboye yake, ni yau nasan shegen bazai gane ki ba,murmuhi tayi banda zolaya fa,am serious Anty, yanzu dai tashi kicire doguwar Rigar nan kisa wanan tace tana mika mata wani Leda,karba tayi kai sis anya zan Iya sawa kua sosai ma kua abinda after zaki sa akai sai munje zaki cire,bakin jeans ne sai wani wani red din Riga mai kamar vest da tattara Daga wajen chest din sai er samanta baki mai dogon hannu,waw readers naso kuga tasleem,waw Anty u look extremely beautiful, tank you,in el Bahrain yaganki bazai gane ki ba,beauty how much is your bill, 6000 no am giving you 10 k cos u have changed my sister, washe baki beauty tayi am greatful pls can I have a shoot with you,sure you can tasleem tace Fatima da wayarta ta ringa daukarta hoto, tadaukesu da beauty,ke baza amiki bane,aa Anty wane makeup zanyi kema ai da dalili,mu tafi lokaci na tafiya sallama sukayi da beauty suka fito suka tare abun hawa,suka dau hanyar nassarawa G R A,yan mintina ne yakaisu gidansu mashida,suka sallami mai abin hawa suka shiga ciki,apalo suka tarar da hajiyarsu mashida zubewa sukayi akasa suka gaisheta,ta amsa,hajiya tana ina ne banji motsinta ba tana dakinta Ku shiga Ku sameta,toh hajiya tashi sukayi suka nufi dakinta,tura kofa sukayi tare da sallama ta amsa,kun karaso,waw Anty tasleem kinganki kua,Ashe kinfi habibaty kyau,haske kawai ta piki,kudai kuka sani,friend yana ganki haka wai ba ki shirya ba we don't have time to waste you beta hurry up,Riga kawai zansa fa bawani shiri zanyi ba,doguwar Riga tadauko pink and blue,tasa amma kirjinta ya fito sosai,kasancewar rigar mai bin jiki ce,ganin kanta tayi amudubi ta girgiza kai,ina cire rigarnan zanyi,ya matse ni,saboda me Fatima tace,haba ke baki ga kayan ya matseta bane Daga kirji,to sai me nidanake so taja hankalinsa wa ni mashida tace tana dafa kirji salon yamin fyade kafin Ku zo,aa wlh,to banda abinki ma ko kaya nawa zaki canza ba a abinda zai canza dan kirjinki ne yazo ahaka sai kace kan wani jariri zundumi,pillow dake gefen gadon tadauka ta jefata dashi Anty tasleem kinji ta ko,ni kyalleni kunfi kusa,kuyi mu tafi dan Allah kuna bata mana lokaci,wata atamfa takara daukowa tasa,bai matseta ba kamar nafarko,amma still kirjinta ya fito,hoda kawai tashafa da wet lips,tadauko mayafi da takalmi kalar atamfarta tasa,to mutafi ko,Fatima cire doguwar rigar jikinta tayi,ta bude Jakarta ta zaro scissors, da wani dan karamin wuka,mashida da tasleem waro ido sukayi Waje suna kallonta,ke kinada hankali kua kisan kai zakije kiyi cewar tasleem,mashida ita kuma tace mai zamuyi da wuka da scissors,ai nasan sai kun kwapsa min to tsoratashi kawai zamuyi bawani Abu ba,badan Ku bama danaga kamar kuna tausayinsa da sai na guntulle abinda yake L🅰L🅰T🅰 yayan mutane dashi anhuta,aaa kisan kai kenan ai kardai a guntulle,amma dai zai sha Mari, cewar tasleem mari kawai Anty kema kinzo dawasa

👄L🅰L🅰T🅰🙊

*written by*
💅💅 *sadnaf*💞



Page 66

Nidai dan Allah karku kwapsa min,duk abinda zamuyi masa karku tsorata inyaga alama wani acikin mu atsorace yake zai gane karfin hali muke,most especially friend ta juya tana kallon mashida pls be brave and smart karki kwapsa dan gaskia kinfiye tsoro,bt before then called the fool and tell him you are on your way, tana kokarin daukar wayar yafara ringing, waw the nunentity is calling,I knw he is earger,maza Daga kisa mana handsfree,dagawa tayi ta sa ahandfree,hello Swt pie yace good morning, morning, kamar kasan ina kokarin kiranka ka kirani,I will be on my way right now,u dont mean it,am serious, dan gaskia kwana nayi ina mafarkinka so gwara nataho yanzu,jinjina mata sukayi 👍👍, waw bbyna kinsa har na mike wlh Bby I love,yanzunan zan tashi inhada miki breakfast dan nasan baki ci komai ba,ee anan zanyi breakfast,yauwa what of surprises din dakikace zaki taho min dashi,murmushi sukayi gabadayansu,lots of surprises zan taho ma dashi,dan yau zanyima offering Abu mai girman gaske da hardly ka Iya mantani,mikewa yayi a zuciyarsa kuma wani dadi ya lullubeshi dan yana tunanin komai yazo mishi cikin sauki,dan Abu mai girman dazata mishi offering bai wuce virginty dinta ba,Bby I can't wait pls sai najiki nikuma namiki alkawari duk abinda kike so no matter how expensive it is,zan siya miki,Bby I love you,love you too send me the address ina hanya yanzu, OK my love ta kashe wayar, idiot son of a beach, tasleem tace mutafi yau zaiga surprises dan iska,Palo suka fita suka cewa hajiya zasu je kasuwa,tadauko dubu biyar tace su kara a kudin gurinsu,tamusu fatan dawowa lafiya suka fice, abun hawa suka Tara suka dau hanyar state road,izz suna gama waya da mashida ya hau gyare gyare yana wakoki,yashiga bandaki yayi ta kyalkyale jikinsa sai kace mace Zuma ya dauko yahada da madara ya ajiye agaban mudubi,yadauko kaya Mara nauyi yasa,yayi ta feshe feshen turaruka,tuni daki da palon ya dau kamshi yadauko alewa ya jefa bakinsa,ya nufi kitchen, kasancewar ya Iya girki in less dan 15 minutes yagama hada breakfast yakai daki, yadawo daki ya kunna kayan kallo,yasa wani American film Wanda kusan Rabin film din iskanci ake aciki,yana kallo yana duba kofa,dan ya matsu tazo,kafin su shiga layin suka tsayar da abin hawan,friend inkika bi layin nan har gidan ai kingane,ee nagane bashine karami ba agidajen layin,ee shine tasleem tace friend I beg of you karki kwapsa min kinsan yanzu kina nuna mishi kina tsoro zaisan you are up to something, amma habibaty kinsan dai sai ya tabani ko,nasani ai nadan kankanin lokaci ne zamuyi joining dinki,muna cikin adaidaita sahun nan muna jiranki,kina mana flashing zamu taho kinji gyada mata kai tayi,that's my friend,juyawa tayi ta kalli tasleem, itama gyada mata kai tayi jeki abinki yanzunan zamuyi joining dinki,tafiya tafara yi ahankali sai kace wacce kwai yafashewa aciki,tsoro duk yabi yakamata gani take tana zua zai danne ta,kwankwasa kofar tayi ahankali,bata ajiye hanunta ba yazo ya bude dasauri,murmushi yasakar mata ya bata hanya tashiga,yarufo kofar,kallonta yayi tundaga sama har kasa,Bby kinyi kyau wlh,tnx tace tana murmushi zuciyarta kua dukan uku uku take ganin yanda yake kallon kirjinta har idansa ya kada duk da kirjin nata arufe yake da mayafi,takowa yayi yazo gabanta,muryarsa na rawa yace Bby I miss you badly,kafin tayi magana yajanyo ta cikin zafin nama yahada bakinsa da nata, yafara mata kiss,jikinta ne yafara rawa tana kokarin kwace kanta amma takasa sabida irin rikon daya mata, gartsa masa cizo tayi aharshe yacikata dasauri,yaja da baya yana kallonta,haba bby dan namiki kiss kawai kika cijeni,no bahaka bane,kafiya gaggawa inka kwantar dahankalinka am all yours today, so no need to rush, murmushi yayi ai kece in ina ganinki bana Iya controlling kaina shiyasa na matsu muyi aure..

👄L🅰L🅰T🅰🙊

*written by*
💅💅 *sadnaf*💞



Page 66

Nidai dan Allah karku kwapsa min,duk abinda zamuyi masa karku tsorata inyaga alama wani acikin mu atsorace yake zai gane karfin hali muke,most especially friend ta juya tana kallon mashida pls be brave and smart karki kwapsa dan gaskia kinfiye tsoro,bt before then called the fool and tell him you are on your way, tana kokarin daukar wayar yafara ringing, waw the nunentity is calling,I knw he is earger,maza Daga kisa mana handsfree,dagawa tayi ta sa ahandfree,hello Swt pie yace good morning, morning, kamar kasan ina kokarin kiranka ka kirani,I will be on my way right now,u dont mean it,am serious, dan gaskia kwana nayi ina mafarkinka so gwara nataho yanzu,jinjina mata sukayi 👍👍, waw bbyna kinsa har na mike wlh Bby I love,yanzunan zan tashi inhada miki breakfast dan nasan baki ci komai ba,ee anan zanyi breakfast,yauwa what of surprises din dakikace zaki taho min dashi,murmushi sukayi gabadayansu,lots of surprises zan taho ma dashi,dan yau zanyima offering Abu mai girman gaske da hardly ka Iya mantani,mikewa yayi a zuciyarsa kuma wani dadi ya lullubeshi dan yana tunanin komai yazo mishi cikin sauki,dan Abu mai girman dazata mishi offering bai wuce virginty dinta ba,Bby I can't wait pls sai najiki nikuma namiki alkawari duk abinda kike so no matter how expensive it is,zan siya miki,Bby I love you,love you too send me the address ina hanya yanzu, OK my love ta kashe wayar, idiot son of a beach, tasleem tace mutafi yau zaiga surprises dan iska,Palo suka fita suka cewa hajiya zasu je kasuwa,tadauko dubu biyar tace su kara a

Please Login or Register in order to submit comment