Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kofa,taga tasleem akwance akasa,da gudu takarasa gunta, Anty ki tashi,tace tana girgiza ta,ji tayi kamar ma bata numfashi,innalillahi wa inna ilahi rajiun Umma kizo nashiga uku Anty tasleem bata numfashi tafada da karfi tare da fashewa da kuka,dagudu Umma ta wular da cokalin dake hanunta tayi dakinsu da gudu har tana neman faduwa,ture Fatima tayi gefe,ta dago tasleem, innalillahi wa inna ilahi rajiun,Fatima maza debo min ruwa, aguje fatima tayi hanyar bandaki,sabida tsabar rudewa datayi abokiti ta zubo ruwan,yayyafa mata ruwan ta hau yi,taja ajiyar zuciya,amma bata bude ido ba,kara yayyafa mata tayi,ta bude idanta ahankali,ta mayar ta rufe,wayyo kaina umma,zai fashe,tasleem tace tana rike kanta da hannu biyu, Fatima yi sauri ki kira mana adaidaita sahu mu tafi asibiti,mikomin wayarki inkira abbanku insanar dashi,fatima na mika mata wayar tayi hanyar waje da gudu ko takalmi bata tsaya sawa ba,kiran abbansu tasleem Umma tayi,yana dagawa,tahau magana alhaji tasleem bata da lafiya ,yanzu ma haka asibiti zamuje, subhanallahi mai yake damunta,wlh nima bansani ba tadai cemin kanta na ciwo,to maza Ku tafi asibitin gani nan zua,wane asibitin zakuje? Asibitin get well zamuje yafi kusa,to nima gani nan zua,ya katse wayar,Fatima CE tashigo dakin dasaurinta,Umma ga mai adaidaita sahun a
Waje,dauko hijabinta kisa mata,bari naje nadauko mayafina,da jaka,ta fita Daga dakin,Fatima kuma tadauko hijabin tasleem tasa mata,tasleem kua sai sallati take,tana kiran sunayen Allah,Umma CE tashigo dakin,itada Fatima suka taimaka tasleem ta mike, suka fita waje,sai da suka hau adaidaita sahu umma ta tuna bata sauke miyan data dora ba,Fatima maza koma,ki sauke miyan nan,kar ya kone,tafita aguje taje ta kashe ta dawo,suka dau hanyar asibiti,suna isa,nurses biyu suka taimakawa tasleem,suka kaita dakin da ake kwantar da marasa lafiya,dan suna da file a asibitin,tun kan su karaso Abba ya kirasu ya sanar dasu*




*izz kua na zua gidansu,mashida iso mai aikin gidansu tayi mai inda suke zama suyi zance,baifi minti biyar da zama,mashida ta shigo tana sunkuyar da kai,dan gaskia tana da kunya sosai,shiyasa izz yadage yake cusa Kansa wajenta,dan yasan sai yayi da gaske,zata zo hannu,yanda dai yakewa tasleem,kuka,da durkusawa agabanta,haka yake was mashida dan ta Saki jiki dashi,ita kuma nasihar da ummanta ke mata kullum shi take tunawa taji ta kasa sakin jiki da izz,amma dayake izz dan duniya ne ,yasan yanda zai tsara mace,ahankali ta saki jiki dashi,sai daya yasan hanyoyin dayabi mashida ta kamu da mugun sansa,dan gaskia izz indai zaiyi muamalla dakai na wata daya sai kaji ya shiga ranka,gashida barkwanci,ita kuma mashida ta na San namiji mai barkwanci arayuwarta,har sawa yake takira ummanta ya gaisheta cikin ladabi kamar mutum nagari,ahaka yayi nassaran sace zuciyar mashida,amma bata saki jiki dashi,yanda tasleem tayi saurin sakin jiki,dan hallitarsu ba daya bace,tasleem tafi mashida karfin sha" awa,aranar sai da izz yasan yanda yayi,yayi romancing dinta,duk da shamatarta yayi,itakuma tausayinsa da San datake mishi yasa bata nuna mishi bata San abinda yake mata ba,dan kuka yaringa mata,wai yakasa controlling kansa,inyana kusa da ita tayi hakuri,ahaka sukayi sallama ta rakoshi,har wajen mota,yana bata hakuri,wai shi ba halinsa bane,har sai da ta nuna mishi bacin ranta akan hakurin dayake bata ya isa haka,sukayi sallama ta juya ta shiga ciki,bin bayanta yayi da kallo,yana ayyana abubuwa da dama aransa,dan yanasan mace full option, mashida kua duk ta Tara abinda yakeso dan er duma duma ce,ahaka ya tafi yana tunanin yanda zai shawo kanta cikin sauki*

šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°TšŸ…°šŸ™Š



_Written by_
šŸ’…šŸ’… _sadnaf_šŸ’ž

_dedicated to Maimuna Niger tnx for your love and support_

Page 42


Izz na barin gidansu mashida,gidansu el Bahrain ya nufa, sai daya fara shiga main house yagaida su hajiya,sanan ya nufi part din el Bahrain,adoguwar kujera ya sameshi akwance ya rufe ido da alama idonsa biyu dan karkada kafarsa yake,sallama izz yakara yi,el Bahrain ya amsa idansa a rufe,kujeran dake fuskantarshi izz ya zauna,shima ya tamke fuskarsa alamar bawasa,yadauko wayarsa Daga aljihun wandonsa yana dane Dane,el Bahrain still bai dago Daga kwanciyar dayayi ba ballanta yanuna yasan da zaman mutum agurin,sai da suka dauki,tsawon minti goma sha biyar ahaka ba Wanda yayi magana a cikinsu,izz ya mike,ni zan tafi in bakada abin cemin,el bahrain still idansa arufe sai karkada kafa yake,ganin hakan yakara tunzura izz,ya dau hanyar barin palon,wait el Bahrain yace,yana mikewa Daga kwance dayake,ya zauna,tsayawa izz yayi amma bai juyo ba,inajinka cos I have a lot to do you are wasting my time, tashi el Bahrain yayi yaje gun dayake tsaye ya riko hanunsa yakai shi kan kujera ya zauna,shima ya zauna akujerar dake fuskantarshi,izzadeen yanzu mace tafini agurinka, Ashe abotarmu dakai dakake cewa yawuce yan uwantaka karya ne,nima macen ce dazaka yaudara jin abinda el Bahrain yace ne yasa yadan murmusa,hmm yanzu mai yakawo wanan zancen dan nace ma kabari ingama uzurina,shine yakawo wanan zancen,akwai uzurin da zai hana ka zo gurina in ba na mahaifiyarka ba,to naji abar zancen tunda gani,wacce magana CE haka kk San gayamin ka Daga hankalinka haka,gyaran murya el Bahrain yayi meyesa baka Daga wayar tasleem inta kiraka?wani uban tsaki yaja harda harara,yanzu akan tasleem kake nema ka Daga min hankali,wlh yawa kake,nadauka wani gagarumin abune yafaru,Ashe karana takawo ma Mara kunya,Ashe zata iya kiran naka,bazan Daga wayarta ba, dan tafiye naci,ni kaga nama yi blocking dinta,naga ta inda zata sameni awaya har ta kawo maka karata,tunda yafara magana el Bahrain ya saki baki da hanci yana kallonsa,mikewa yayi ni kaga tafiyata,Ashe ba zancen arziki zakamin ba,mikewa el Bahrain yayi tare da chakumo wuyan rigarsa,kasan mai kk cewa kua,ina alkawarin dakamin,cire hanunsa yayi Daga rikon da el Bahrain yamasa,yaja da baya yana mishi wani irin wulakantaccen kallo,alkawari,yaushe mukayi alkawari dakai,kai ko nama alkawari na Iya lokacin ne,kuma nasamu abinda nakeso sai ta nemi Wanda zata kaiwa saurana dan ni tasleem bata cikin irin matan danakeso na aura,akan mai zaka Daga hankalinka akanta,mata nawa rabu dasu abaya sai akan tasleem zaka sakoni agaba,amma kasan kai ka kafara saninta ya mace ko,to danasanta ya mace Dole nayi mata ko gidan iyayenta na bita nayi mata fyade,da kafarta tazo,kuma nabata abinda nake nema,izzadeen kaji tsoron Allah,zakayi aure,bazaka so ka auri macen da wani yarigaka saninta ba,ita wa kakeso ya aureta,sai kuma aka cema ni kadai ne saurayinta,ai bada nikadai take Hulda ba,ni nasan yanda ta yarda dani haka zata yarda dawani,kaga el Bahrain dan Allah kadaina min zancen tasleem,wani irin haushi da takaicin izz ne Yakama el Bahrain ya cakumo wuyan izz,kana tsoron Allah kua?
Idan akayiwa kanwarka haka ya zakaji?
Yanzu kayiwa tasleem adalci?
Kasan irin San datake maka kua?
Mai yasa kake sha,awar ka LšŸ…°LšŸ…°TšŸ…° yayan mutane Daga karshe ka gudu?
Kasan kua tun a gidan duniya Allah ke hisabi?
Izz wlh idan bakayi nadama ka tubarwa Allah ba ina jiye maka makomarka,fincike hanunsa izz yayi Daga jikinsa,ya nuna shi da yatsa,wlh badan ina ganin mutuncinka ba da ba Wanda ya isa yamin wanan haukan in kyaleshi,rayuwata daban taka daban,kabarina daban kabarinka daban,ba Daga kaina aka fara Neman mata ba,bakomai nakeyi ba akan wasu,bana shaye shaye,bana yankan kai,kai ire ire manyan abubuwa bana yi,kuma kowane bawa arayuwa akwai inda yake da nakasu,abinda nakeyi lokacine wataran in ance nayi bazanyi ba,ya matsa kusa da el Bahrain ya zuba mishi ido inasan idan tasleem takiraka kace mata ni izzadeen bazan aureta ba,idan ma mafarki take tafarka,nabarka lafiya,ya juya yayi hanyar waje,izz wlh zakayi nadamar abinda kayiwa tasleem tin aduniya zan roki Allah ya saka mata abinda kayi mata,kuma zaka yi mamakin matakin dazan dauka,wani irin shuumin murmushi izz yasaki,yayiwa el Bahrain wani kallon up and down ya fice Daga dakin,el Bahrain yakoma ya zauna,ya dafe kansa,yana tunanin yanda zai Iya gayawa tasleem izz yace bazai aureta ba,









Umma CE azaune a office din likitan daya duba tasleem,hajiya abinciken da nayi akan rashin lafiyar dake damun erki,gaskia damuwa CE ke haddasa mata ciwon kai,gashi hawan jini na kokarin kamata,dan jininta ya dan hau,innalillahi wa inna ilaihi rajiun,Umma ke ta fadi,damuwa da hawan jini likita, turo kofar akayi abbansu tasleem yashigo,have a seat,likitan yace masa yana nuna masa kujerar dake kusa da, ummansu tasleem,kara yimishi bayani yayi kamar yanda yayiwa Umma,shima salati yasaki,yana kallon Umma,ke kika fi zama dasu,mai yake damun tasleem haka da har hawan jini,yake Neman kamata, ba rasa chi tayi ba,ba rasa sha tayi ba,dai dai gwargwado duk abinda take nema tana samu,likitan ne ya katse zancen dayake,yanzu alhaji shawaran dazan Baku kuyi kokari Ku San abinda yake sata tunani,Ku shawo kan matsalar,am sorry to say wani sain laifin iyaye ne basa janyo yayansu jiki balantana su San insuna da damuwa ko basu da ita,kaga danka ya shige daki,24 hrs bai leko waje ba,amma bazaka bishi daki kaji matsalarsa ba,shiyasa turawa suka fimu sanin darajar yaya,dan ko tari yayansu sukayi sunsani,Alhaji kuyi kokari kusan mai ke damunta,dan gaskia ciwon kan nan datakeyi is dangerous, insha Allah,zamuyi kokari musan abinda yake damunta,to shikenan zaku Iya tafiya,na rubutawa hajiya magungunan dazaku siya mata,to mungode,suka tashi jikinsu asanyaye suka fito Daga office din,maryam atunaninki mai yake damun tasleem,abbansu tasleem yace cike da damuwa afuskarshi,wlh Alhaji nima bansani ba dan kasan tasleem zurfin ciki gareta ba kamar Fatima ba,inta shige,daki nasa Fatima takirata,sai tace wai bacci zatayi,nikuwa bansan abunda zaisa tasleem tunani harda damuwa ba,bari mukoma gida zamu tambayeta,abbansu tasleem yace,muje mu siyo magangunan,aa alhaji karbi ka siyo,naje wajenta,dan Fatima kadai ce agurinta, karbar katin yayi,ita kuma ta tafi dakin da aka kwantar da
tasleem.......

šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°TšŸ…°šŸ™Š

*written by*
šŸ’…šŸ’… *sadnaf*šŸ’ž

*dedicated to Hafsat saad and official Hausa novel tnx for your support*



Page 43


Umma na shiga dakin tasamu gu ta zauna kusa da tasleem,bata farka bane,ee Umma inaga fa har allurar bacci suka mata,to Allah yasauwake ya bata lafiya ameen Umma,Fatima intambayeki mana,inajinki Umma,akwai abinda kikasan yana damun tasleem,da har yake sata tunani,kinga sai ke kisani ni bansani ba,Umma mai akace yana damunta,kiban amsar tambayar Dana miki,wlh Umma bansani va dan kinsan anty tana da zurfin ciki ko ganinta nayi tayi shiru haka ina tambayarta zata koreni Daga dakin tace na fiye surutu,tafisan zama ita kadai,toh ni Maryam mai yake damun tasleem,ko fadan da muke mata ne bata maida hankali tayi karatu,sai spill take samu ana maidata baya shiyasa take tunanin,abbansu ne yashigo da Leda hanunsa,ya ajiye ledar agefen gadon da tasleem take kwance,bata farka bane, ,ee wlh bata farka va cewar unma,Fatima maza jeki gida ki taho da abincin nan ki kara warming din miyar to Umma,da kudi agurinki ko, ee,tace tana mikewa,sai nadawo Umma,ki hado da ruwan zafi a flask,in case inta kasa cin abincin,ahada mata tea,to ta fice Daga dakin..el Bahrain kua zaman dirshan yayi akasa yana saka da warwara,tasleem zan share miki hawaye zan aureki,no matter what,kaninsa ne ya leko dakin,yaya kaje inji Abba,toh gani nan zua,ya Mike ya shiga bandaki,yafito yatafi dan amsa kiran da abbansa ke mishi,azaune ya tarar dashi,shi da hajiya da alama maganarsa suke ya shigo dan yana shigowa suka CE yauwa gashi nan,guri yasamu ya zauna,akasan carpet,ya sunkuyar da kansa yace gani Abba,yauwa kamalu,agurguje naga kamar ankusa kiran sallar magriba,kana jina,ee Abba na biya ta rijiyar zaki dazu naga fenti kawai ya rage ayiwa gidanka,na izzadeen ne naga ba a kamalla ba,dayake izz da el Bahrain a rijiyar zaki suka siyi filaye manyan manyan,plan din gininsu iri daya,gidajen nasu facing din juna yake, kana jina ina jinka Abba yanzu kasa ayi fenti,dan dazu na biya gidan bala( kanin babansu el Bahrain) yace min Yusrah awatan nan zata gama waec dinta,inaso asa ranar bikinku next month,mun gama magana da hajiya zan bata kudi ta hada lefe,nikuma ending month,zanje Dubai zan yiwa Yusrah odan kayan daki,tunda abbansa yafara magana gabanshi yayi ta faduwa,kayi shiru inaga ai kasan da zancen zaa hada aurenku,wani irin gumi ne yake ketowa,el Bahrain, eee nasan da zancen Abba, amma nadauka sai tayi gaba da secondary, aa nafisan kayi auren yanzu,inyaso sai tacigaba da karatun a adakinka,hajiya ce ta lura kamar el bahrain hankalinsa atashe yake,dan macece ita mai sawa yayanta ido,tasan halin da suke ciki,baruwanta da wani kunyar dan fari,kamalu,ko da matsala ne,naga kamar da magana abakinka ,kafada kar ka kwari kanka,jin abunda ummansa tace ne yabashi kwarin gwiwar magana,em dama Abba akwai yarinyar danayiwa alkawarin aure,kanada hankali kua bayan kasan da alkawarin auren er uwarka akanka,kaje kuma kayiwa wata alkawari,to bazaka auri waccan ba Yusrah zaka aura,kana so ma ka maidani mutumin banza,Mara cika alkawari,toh wlh baka isa ba,aa alhaji ba zaayi haka ba,yaron nan dai dai gwargwado yana bin umarnin mu,Yusrah fa zabinka CE,fa ba zabinsa ba,ya amince da zabin daka mishi,tunda shima yasamu wacce ta kwanta masa,dan Allah Alhaji karka juyawa danka baya dan San ranka,namiji ne shi yana da damar dazai auri mata biyu,kabarshi ya auri zabin ransa,Daga vaya sai ya auri Yusrah,wanan ne baki isa ba,er uwarsa zai fara aura Daga baya ya auri wacce yakeso,kuma dakike cewa ya auri mata biyu,ke kina da kishiya ne?naga take takenki,tunda nacewa bala zan hada auren kamalu da Yusrah kike bakinciki,da hadin danayi,to bari kiji in gaya miki,aurensu ba fashi dan itama Yusrah yata ce yau in bala yafadi ya mutu,batada wanda ya wuce ni,in ma zugashi kike dan kar ya auri Yusrah wlh kinyi abanza,dan aurensu kamar anyi angama,ya mike yabar falon afusace,Ummansu el bahrain tabi bayansa da kallo tana girgiza kai,ta dawo da kallonta kan el Bahrain daya sunkuyar dakai tunda suka fara magana,kamalu,naam Umma,karka damu da maganganun da abbanka yake,insha Allah zan tsaya tsayin daka ka auri wacce kakeso,kaji ko naji Umma ngd,maza tashi kaje kayi alwala,ankusa tada sallah,to yace ya Mike yayi waje,kansa na wani irin sarawa....

šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°TšŸ…°šŸ™Š

_written by_
šŸ’…šŸ’… _sadnaf_šŸ’ž

_this page is for u bestynah hudallah tnx for ur love and support_



Page 44

Yana dawowa Daga masallaci,dakinsa yaje ya kwanta ya dauko wayarsa yayi dailing number tasleem dan yaji wane hali take ciki dan yasan tana nan cikin damuwa,adai dai lokacin da Fatima ta dawo Daga kitchen, tayi packaging din abincin a basket,tanufi dakinsu dan tayi alwala,taji wayar tasleem na ringing, tana daukar wayar kiran ya katse,anan ta tuna bata sanar da izz an kwantar da tasleem ba,watakila ya kikira ba a dauka ba, kokarin kiran izz take,dan tagane sunan da tasleem tayi saving sunansa *promise* kiran el Bahrain yakara shigowa ganin anrubuta *p friend* yasa tadaga,sallama ya mata ta amsa,dan Allah ina mai wayar yace,jin ba muryar tasleem bace,dayake tasleem Nada saurin baki inta na magana, kanwarta ce abokin izzadeen ne? Ee yace dan yakosa tabawa tasleem wayar dan haka kawai jikinsa ke gaya masa tasleem tana cikin bad condition, wlh Anty tasleem bata jin dadi,yanzu ma haka an kwantar da ita a asibiti,subhanallahi izz yace baisan lokacin daya Mike ba,mai yake damunta?,awane asibitin aka kwantar da ita? yace arude, Fatima dauke wayar tayi Daga kunanta takara ganin sunan wanda ya kira,ta maida kunanta,kina jina yace arude,ina jinka mana gani nayi ka rude,idan kuma uban gayyar yaji fa inaga shi suma zaiyi,pls joke apart awane asibiti aka kwantar da ita,a asibitin get well aka kwantar da ita,to gani nan zua dan Allah kibar wayar ahanunki yanda inazo bazan sha wuyan gane dakin ba,to ba matsala zaka gayawa izz din ne,ko inkira shi insanar dashi,ee zankira shi tare zamuzo,tom sai kunzo,tace ta katse wayar ta ajiye ta tafi bandaki dan ta daura alwala,el Bahrain kua canza kayansa yayi zua manyan kaya,yadauki wayarsa da mukulin mota yafita waje dasauri,yana tada motar ya kira lambar izz,yana ta ringing bai Daga ba,yana driving da hannu daya yana rike da wayarsa da daya hannu,sai daya mishi miss call 4 ana 5 yadauka,ehe inajinka abinda izz yace kenan,izzadeen dan Allah ba tashin hankali nakeso ba,kana ina,ina ruwanka da inda nake,ko en hisba ka debomin,su zo su kamani dan nace bazan auri tasleem ba,haba izzadeen dan Allah kabar wanan zancen,kana gida? Wai mai yasa kake San kasan inda nake,Allah nace ma fa,ina gida ya akayi,kk gani nan karasowa nan da 10, minute, oo fadan dakake min ne bai isheka ba shine sai kabiyoni har gida,aa kadai jirani pls,ganinan ya katse wayar,minti biyar ne yakai shi gidan izz,ko parking bai yi dai dai ba,ya tura kofar ya shiga,a Palo ya tarar da izz ya Dora kafa akan centre table,yana chin chips da kwai,sallamar el Bahrain kawai ya amsa amma bai dago ya kalleshi ba,kusa dashi el Bahrain ya zauna,izzadeen dan Allah kayi hakuri da abinda nayi ma dazu,I know I over reacted, still izz bai dago ya kalleshi ba,karbe fork din dake hanunsa yayi pls,what do you want,izz yace rai abace,el Bahrain ma Dane bacin ransa yake,yana shanye wulakancin da izz yake masa,dan Allah inaso ka rakani dubiya asibiti,am not in the mode izz yace batare da ya kalleshi ba,dubiya Mara lafiya nace fa,kuma kaima zaka samu lada,enough el Bahrain nace ma am not in the mode, ko ana dole ne,kaje ka nemi wani ya rakaka,ko sai akace ma dole ni zan raka ka,ka manta wulakancin da ka shuka min dazu,sai yanzu ka wani kwaso jiki wai inraka ka dubiya bazanje ba,tunda yafara masifa el Bahrain zuciyarsa ke tafasa,Mikewa yayi rai abace enough izzadeen,yace atsawace who the hell do you think you are,kai ka isa ma kajani akasa,no wlh kayi kadan inada reason din dayasa nazo wajenka,sanadiyar selfish interest dinka,sanadiyar muguwar yaudara dakayiwa tasleem an kwantar da ita a asibiti,tunda kaine sanadiyar kwanciyarta a asibiti dole muje ka duba ta,this is bunch of nonsense, if that is what brought you here, find your way out of my house pls yace angrily yana nuna mishi kofa,izzadeen ni yau kake kora Daga gidanka sabida ina gaya ma gaskia,ka rike gaskiyarka banaso,ni nataba ganin mai shishigi irinka ko mutuwa tayi ina ruwanka,kaji da abinda ya dameka mana,yau ni kk kora,an kore kan,dallah fitarmin Daga gida,wlh sai kayi nadamar abinda kayimin,and if anything happen to tasleem I will not spear you,out,of my house,if you know you have concern for her,go and get married to her as for me akai kasuwa,fita mallam before I loose my temper,ya matsa kusa da el Bahrain yana hankadashi,wani wawan mari el Bahrain ya dauke izz dashi,kafin ya sauke hanunsa izz shima yasakar masa nashi Marin,wani mugun naushi el bahrain yakaiwa izz ahanci sai jini,taba hancinsa yayi,yaga jini ahanunsa dagudu yayi hanyar kitchen I will kill you today, kafin ya fito el Bahrain tuni ya shige motarsa yayi Rivas, izz aguje ya fito ganin motar tafara tafiya ya wurga wukar daya dauko dan yasamu motar,amma bai sameshi ba,oo shiit,wlh I will Neva let you go free,yace yana taba hancinsa,yakoma ciki...






*Readers wayata fa naga alama sanyi ya tabata sai kunyi hakuri da typing din danake,wlh wayata hooking take,masoyana masu turomin tex da masu kirana awaya dan su dubani,ba abinda zance muku sai dai godiya nagode da kulawarku agareni,sakallahu khairan*


šŸ’ž *urs sadnaf*šŸ’žšŸ’…šŸ’…

šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°TšŸ…°šŸ™Š



_written by_
šŸ’…šŸ’… _sadnaf_šŸ’ž


_dedicated to all readers and my well wishers tnx for your love and support_



Page 45

_el Bahrain wani irin tukin gaganci yaringa sabida ransa a mutukar bace yake,birki yataka da karfi,dan kadan ya rage ya kade wasu en mata biyu dasuka so tsallakawa,lekawa yayi ya basu hakuri,yasamu gu yayi parking,yaringa karanta innalillahi wa inna ilaihi rajiun,Allahuma la sahla illa ma ja altahu sahla wa anta taj alu hazna izza shi"ita sahlan,haka yayi ta nanatawa afili ahankali yaji zafin da zuciyarsa ke masa na raguwa,karatun Qur'an ya kuna suratul Al imran,ya tayar da motarsa yaciga da tafiya,yana bin karatun ahankali,wani nutswa na kara shigarsa,awani katon supermarket ya tsaya,ya siyi su kayan tea,biscuit,lemona, ice cream chocolate, da dangin kayan kwadayi,aka jibge masa a Leda,ya biya kudin yafito yadau hanyar asibitin get well_





_Fatima kua tana zua asibitin,direct dakin da aka kwantar da tasleem ta shiga,tasamu Umma azaune akan sallaya,shi kuma Abba akan kujera,sallama tayi Abba ya amsa Umma ita kuma ta rufeta da fada,haba Fatima Daga zua gida ki dauko abinci,zaki je kiyi zamanki wai yaushe zakiyi hankali ne,inasan zua gida nayi wanka,abbanku ma yana bukatar ya huta,amma kinje kinyi zamanki,kamar wacce aka aika wani garin,yi hakuri Umma wlh sallah na tsaya nayi,Umma zata kara magana Abba ya dakatar da ita,haba Maryam tunda tagaya miki uzurinta ta kuma baki hakuri,sai kibar zancen kifiye mita wlh,yace yana mikewa,ki tashi mutafi tinda ta dawo,Fatima ki kulla da tasleem,zamuje gida mu dawo,toh Abba idan tasleem ta farka ki tabbata kin bata abinci,in ma tea takeso ga kayan shayi nan to Abba,ke kinci abincin ne,aa zandai ci,to shikenan,Bari muje mu dawo,to.Abba adawo lafiya,yafice Daga dakin,Umma kuma ta dauki Jakarta saura kuma karki kulla da ita,ki koma gefe kiringa danna waya, wlh inkin ban haushi kwace wayan zanyi,zan kula da ita insha Allah, itama Umma tabi bayan Abba,waje tasamu akan kujera ta zauna ta zubawa tasleem ido,cike da tausayinta dan har ta rame,kusa da ita taje ta manna mata kiss agoshi,getwell soon my Anty tace tana share hawayen da suka zubo mata,gefen tasleem tazauna ta riko hanunta,tinawa tayi bata gayawa mashida ba,dan mashida aminiyarta ce tundaga secondary school har zua yanzu da suke nd2 first semester,ajinsu daya ba abinda ke rabasu in ba weekend ba ko in hutu ake,bugu daya mashida ta dauka habibatyna ina shirin kiranki,kika kirani,haba Allah kua,yanaji muryarki haka,ko bakida lafiya,hmn wlh lafiyata kalau,Anty tasleem ce dai bata da lafiya,yanzu haka ma ankwantar da ita a asibiti,subhanallahi,mai yake damunta ko dai ciwon kan nan datake fama dashi,ee wlh,Allah sarki antynmu Allah yabata lafiya awane asibiti aka kwantar da ita,get well,kk tom bari nagayawa hajiya tasa driver ya kawoni,aa haba kibari mana sai gobe,aa wlh ina nan zua nima fa auntyna CE,to shikenan sai kinzo,ta katse wayar,tadauko wayar tasleem ta hau dane Dane,inbox tashiga tahau karanta messages din da ake turowa tasleem, waro idanuwanta tayi,data fara karanta messages din brother that care,haka tayi ta bi tana karanta texes din,har Wanda izz yake cewa dafatan taje gida lafiya,da yanda yake missn lips dinta,da texes din da mayyenta yake turo mata,jikinta ne ya hau rawa,saurin shiga sent message tayi,anan ta hau karanta messages din da tasleem ta tuturawa izz,na kar ya yaudareta dan Allah, da irn magiya datake mishi dayayi picking call dinta,kar ya gujeta dan yariga yagama saninta ya mace,kiran p friend ne yashigo wayar,hawayen dake zubo mata,ta share da hanunta,ta Daga wayar ,aranta tana kissima irin rashin mutuncin daxatayiwa izz,sallama ya mata,ta amsa gani nan na iso,gaya mishi dakin dasuke tayi ta kashe wayar,Anty kin cuci kanki, kinbar saurayi ya yaudareki,sai yanzu nasan dalilin rashin lafiyarki,heart attack ma dole ya kamaki ba Iya hawan jini ba,namiki alkawari zan rufe sirrinki bawanda zai sani,bari bloody fool din yashigo yaga yanda zan yagashi,dan duk atunaninta el Bahrain suna tare da izz,ta goge hawayen dayake ta zubo mata,tana karkada kafa,tura kofar da akayi ne yasa ta dago ta kalli kofar tare da amsa sallamar dayayi,fuskan nan tata atamke,el Bahrain ma bai lura da fuskarta ba,direct wajen kujerar dake gefen gadon da tasleem ke kwance ya zauna tare da ajiye ledojin dake hanunsa,yakurawa tasleem ido wani Santa da tausayinta na tsirga mishi,mai akace yana damunta,yace alokacin daya dawo da kallonsa kan Fatima dake ta girgiza kafa,dagowa tayi ta kalleshi da zumar tayi mishi rashin kunya sai taga yamata kwarjini,bata bashi amsa ba,illa jifansa datayi da tambaya,ina izzadeen? abinda yake gudu kenan,shiyasa yaso ya lallaba izz suzo tare ko dan hankalin tasleem ya kwanta,ina izzadeen ina tambayarka kayi shiru,nakirashi baya nan tafiya ta kamashi urgently, you are lying ba wani tafiya dayayi tace angrily ta mike tsaye,my sister is in this sick bed because of him,he break her heart, and break the promise he made to her,u think I don't know anything, no I knew everything, abokinka yana tunanin he can use and dump my sister and go free,no wlh koni bazan barshi ba_.....

šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°TšŸ…°šŸ™Š



Please Login or Register in order to submit comment