Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nasu babba ne anan akayi decoration,aka kawata gurin,amarya tasha kyau ba kadan ba,dan ummansu el Bahrain ba karamin gyara tasa akayiwa Yusrah ba dan abbansu el Bahrain yasaki kudi sosai,bangaren el Bahrain kua siyayya yayi wa tasleem da Fatima na bikin,inda suka nuna jin dadinsu,kwalliya mashida da Fatima sukaje sukayi,suka sa wani atamfa ja da baki anyi mishi fited gown bakaramin kyau sukayi ba,humra da turaren wuta Umma tasa akayo mata Daga maiduguri,mai uban yawa tasa akai wa yusrah,tasleem ma ba abarta abaya ba kulolli tasiya masu tsadan gaske set uku,tabawa su Fatima sukai dan tace batasan zua kamun,sabida agidansu el Bahrain zaayi,kuma tana kunyar aringa nuna ta amatsayin amaryar da el Bahrain zai aura dan bayan ansa ranar su da el Bahrain taje ta gaida hajiyar el Bahrain haka taringa sawa ana kiran danginsu nakusa su zo su ganta shiyasa bata San zua,haka Fatima da mashida sukat dungunzuma da uban kaya suka dau hanyar gidansu el bahrain,akofar gidan aka saukesu,aka sauko musu da kayan, suka sa almajirai suka shigar musu da kayan suka bi bayansu,en mata suka yi ta wucewa dagani kawayen Yusrah ne,dan duk sa,anin Yusrah ne,girgiza kai Fatima tayi friend kinga low class girls dinan yanda suke rawar kai wai suma sun girma,kai habibaty ina laifi sunyi kyau fa,umm karma su daukau mu sa,aninsu ne aa yaushe ido ba mudu ba ai yasan kima,ahaka suka karasa palon su el Bahrain dake cike da mutane,hajiyarsu el Bahrain nazaune acan gefe,karasawa sukayi gabanta suka zube akasa suka gaisheta,ta amsa da faraa afuskarta ta tambayesu ya tasleem bata zo suka Ce batajin dadi ne,amma zatazo gobe,suka bata sakon da Umma da tasleem suka Bawa Yusrah ta amsa tana godiya tare da Zabga musu adduoi,suka tambayeta ina Amarya,tasa aka rakasu inda Yusrah take...

šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°TšŸ…°šŸ™Š



*written by*
šŸ’…šŸ’… *sadnaf*šŸ’ž



Page 78

Wani bangare aka kaisu agidan anan Yusrah take zaune da kawayenta,ana mata makeup,amma gama mata gwagwaro ake nada mata,material ne ajikinta Riga da skirt,skirt din Daga kasa yadan bude purple da flowers din baki da aka jejera askirt din,kasancewarta fara kayan sun karbeta sosai, sallama sukayi gabadaya en dakin suka juya suka amsa ciki harda Yusrah fuskarta dauke da murmushi,Anty Fatima sanunku da zua,Fatima kua ganin duk saoin Yusrah ne adakin yasa ta amsa ayangance suka kame agefen gado,yauwa Amarya kinsha kyau gaskia Fatima tace tana murmushi,sunkuyar dakai tayi nagode aunty Fatima,ya aunty tasleem bata zo ba,wlh bata dan jin dadi amma karki damu gobe zatazo,Allah yakaimu,wata mata Ce ta leko dakin,en matan Amarya yakamata kufito haka ana ta jiranku,kun bar mutane azaune,mikewa kawayenta sukayi gabadaya,mai makeup din ta kara gyarawa Yusrah zaman gwagwaron,suka saka Yusrah atsakiya,kallon su amarya, tayi aunty kuzo mutafi,karki damu zamu biyoku abaya,to tace suka fita Daga dakin,mashida kallon Fatima tayi habibaty gaskia Yusrah tayi kyau,uhmm ba laifi kam tayi kyau tashi muje,in mata hotuna inturawa aunty tasleem kinsan tace in mata hotuna,fita sukayi farfajiyar gidan inda aka jejera kujeru dan azauna,Amarya Yusrah na zaune akujerar amare sai sparkling take kamar star,gefe daya kuma mai kidan asharalle na zuba kida,gaskia gurin ya kawatu,manyan kawayen ummansu el Bahrain ketayiwa Yusrah yayafin kudi duk da ba rawa take ba tana Daga zaune sai sunkuyar dakai datakeyi dagani kasan kunya takeji,wani net aka dauko mai uban kyau aka rufeta,wata tsohowa tazo ta bude ta,ta fesa mata turare,aka saki gudah,Fatima da mashida sai video suke dauka awayarsu,dakyar aka bar Yusrah tashigo filli dan ta taka rawa,dan gabadaya en uwa da abokanan arziki,rubdugu suka mata suna mata hoto, tana shiga filin mashida ta bude Jakarta tazaro bundle din ashirin ashirin guda hudu tabawa Fatima biyu ta dau biyu suka shiga fillin suka fara mata liki,Yusrah dai na kame aguri daya,ko dan motsa jiki batayi,ahaka sukayi hotuna da ita,suka dauke ta ita kadai,suka bar fillin,suka koma gefe daya suka zauna,ahaka aka gama kamun inda akayi rabon abubuwa mai yawa,dan duk wanda yayi attending bikin yasamu,har dasu agogo mai dauke da hoton ango da amarya,su Fatima sai da aka kuma ware wasu na musamman aka basu,ana kiran sallar magrib aka dakatar da kida,wasu suka tafi wasu suka tafi suyi sallah su dawo,acikn wayanda suka tafi harda su Fatima,inda drivernsu mashida yazo yadaukesu,yafara sauke Fatima agida sukuma suka wuce,tana shiga gidan Umma ta Tarar apalo ta mata sannu da gida,kun dawo, ee,ina mashidar sun wuce gida,umma hajiyarsu el Bahrain tace agaisheki amiki godiya,haba me abin godiya,Umma wlh bakiga yanda kamun yahadu ba bari ma kigani,hotunan tafara nuna mata, bayan tagama nuna mata tashiga video nan ma ta nuna mata videon data dauka,kai masha Allah Abu yayi kyau Amarya tayi kyau sosai,Umma shiyasa nakeso ayi organising na aunty tasleem haka,kedai kiyi addua Allah ya ara mana tsawon rai da Nisan kwana ameen Umma,ina aunty tasleem ne,tana daki dazu ma ta karbo muku dinkin dazakusa gobe, mikewa tayi yauwa ta kyauta bari naje na gwada inga ko zaimin kyau dan gaskia gobe sonake na bada assignment,ta nufi dakinsu,tura kofar tayi da sallama tasleem ta amsa ta cigaba da wayar datakeyi,ganin haka ne yasa ta dauko kayan datake tunanin shine Wanda tasleem ta karbo ta zazzage akasa,waw gaskia dinkin nan yayi kyau tace tana Daga. wa,sallama tasleem tayiwa el Bahrain da suka kusa awa daya suna waya, sis ajiye kayanan kizo kibani labari, Aunty bari na gwada dinkina nazo nabaki labari, aa dan Allah zoki ban labari anjima kya gwada,kan gadon Fatima tahau,tabude mata hotunan,data dauki Yusrah,sakin baki tasleem tayi tana kallon hotinan,gaskia sis Yusrah tayi kyau ba kadan ba,huuh idan el Bahrain yaganta ai ji zaiyi yadaina sona,sabida me Fatima tace tana yatsina fuska,bakiga kyaun data yi bane,

šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°TšŸ…°šŸ™Š



*written by*
šŸ’…šŸ’… *sadnaf*šŸ’ž





Page 79

Dadina dake Fatima San zuciya bakyasan fadan gaskia kema kinsan tayi kyau,ai bawai nace batayi kyau ba aunty yanda kuke zuzuta kyaunta ne sai kace wata indiya dan kun ganta fara,hmm gaskia sun fi dacewa da el Bahrain akaina,hmm aunty ni ki kalli videon inje in gwada kayana dan gaskia gobenan so nake mu tsotsewa jamaaa ruwan kai,kallon videon tasleem tafara yi Fatima kuma tahau gwada kayanta,juyi tayi agaban mudubi,aunty how do I look? Beautiful tasleem tace,kai aunty yadan dameni Daga sama Allah yasa bahaka yayi wa friend ba dan kinsan ta fini jiki,aa kinsan yanada measurement dinta,Daga ki gani dai dai jikinta yamata,dagawa tayi tagani,gaskia ne wanan dai dai ita ne,aunty wlh sonake gobe muhadu,ayi miki makeup na tashin hankali yanda zaa dauka kece amaryar,kijiki dawani zance,wlh light make up zanyi,dan ko uban makeup nayi wlh ban isa na tado Amarya ba,ai dadina dake aunty bakida confidence, hmm,Allah yasa waccan dan akuyan yaje,wa? Izzadeen mana wlh sai nayi disgracing dinshi,aa Fatima bana San tashin hankali wlh,abinda muka masa ma ya isa bansan tashin hankali,kinsn el Bahrain baisan mun mishi komai ba,toh shikenan aunty Allah yasa kar yazo dan indai zai zo wlh zuciyata zata Iya ingizani nayi something stupid, bari naje nayi sallah..



Bangaren ango el Bahrain, tunda yaji agidansu zaayi kamu yakoma family house dinsu,ranar kamun ba abinda baiyi ba dan tasleem taje,taki, wai ita kunya shiyasa ya kyalleta sukayi ta waya,bayan angama kamu,mutane sun fara dawowa,ganin kar su zo su sashi agaba da tsokana yasa ya sulale yakoma gida,wanka ya shiga,yana fitowa izzadeen nashigowa,ango ango,ango ka sha kamshi,murmushi yayi,kaima ai angon ne,nadai kusa zama,dan dazu nahango wata tsalelliya acikin kawayen Yusrah,idan dai bansamu nashawo kan tasleem ba,to da ita zaayi dan har nagabatar dakaina gurinta,kuma kasan dama nace ma nafi san Saar Yusrah,yanxu akawayen Yusrah har kasamu wata kenan kwarai da gaske,kaga izzadeen banasan iskanci dan nasan halinka karkajawo min raini agurin Yusrah,dan nasan halinka bakaramin aikinka bane kaje kayiwa er mutane akuya,azo adauka halinmu daya dakai,haba abokina,ai saoin Yusrah wayanda za a aura ne,bana catching fun ba,amma wlh Nabeela da aure nakesanta,har muyi aure ma bazanyi attempting koda rike hanunta ba,Indai nasamu nashawo kan tasleem to nima biyu zanyi yanda kayi,hmm kanka akeji,in ma zaka cire tasleem acikin lissafi ka cireta dan tariga tamaka nisa,nima da zan Iya cireta a lissafi wlh da tuni narufe chapterta,dan kaima kasan atsarina bansan in auri macen danasani amma wani ikon Allah,Allah ya jarrabceni da Santa Wanda ayanzu bana cikakken minti goma bata fado min araina ba,dan wlh yanzu moment din da mukayi spending da ita ke fado min,ina tuna,ya isa haka,dan Allah el Bahrain yace atsawace,dan ji yayi ransa yafara baci,dan yasan bakaramin aikin izzadeen bane yahau bashi labarin dazai kona mishi zuciya akarshe ma yakasa bacci,to Nabar zancen,ka karbo dinkinka kua,ee nakarbo,kk naje nakuma magana da caterias dazu,kasan tinda event din gobe harda iyaye kasan ba karamin Yawa zaayi ba,hakane,shiyasa ma nakama meenah event centre dan ko mutane zasu kai dubu zai daukesu,ka kyauta angode,bari na tashi na karbo nima dinkina na daurin aure, dan na Dade da karban Wanda zansa da yamma,ok sai munyi waya,sukayi musabiha yafice Daga dakin,kanin el Bahrain ne ya leko dakin da sallama ya amsa,yaya wai hajiya tace kazo ka kai aunty Yusrah chemist kanta ciwo yake, to ganin zua,kananan kaya yasa yafito yayi bangarensu hajiya haka yayi ta ratsa mutane suna tsokanarshi har ya isa dakin hajiya,Yusrah na kwance akan gado gashinta abarbaje akan gado,tasa doguwar Riga blue Mara nauyi ta dafe kai idanta alumshe,hajiya nazaune agefenta tana linke kayan data cire, sallama yayi,ta amsa,yakaraso cikin dakin idansa nakan Yusrah dake kwance,yauwa kamal kai mun Yusrah chemist abata magunguna kanta ke ciwo kasan bata fiyesan hayaniya ba,Indai kanta ke ciwo bari nakarbo mata maganin ciwon kan,aa kuje tare tafi yi musu bayanin yanda takejin ciwon kan, Yusrah tashi yakai ki chemist din kinji,ta riko hanunta ta mikar da ita, ungo ribbon dinki karba tayi kanta asunkuye tayi parking gashinta,tasa hannu tadauko hijabinta tasa,ta Mike tabi bayansa,ta baya suka bi sabida gudun tsokana,waje suka fita dan dama bai shigo da motar ba,sabida masu decoration basu gama kwashe kujerunsu ba,babu wajen parking aciki,shiga motar sukayi ya tayar suka hau kan titi yaringa driving ahankali....

šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°TšŸ…°



*written by*
šŸ’…šŸ’… *sadnaf*šŸ’ž





_A/N fans dina masoyan novel din lalata ina mai bakin cikin sanar daku ainihin abinda yafaru game dacin zarafina da akayi Wanda mukayi tunanin Aunty Sis tamin,inda kuka fito kuka nuna rashin jin dadinku sosai har wasu suka kira aunty sis awaya suka zageta,wasu suka ringa zaginta awatsapp duk adalilin zagin datamin,sai dai kash today being 23 of January at exactly 1 : 10pm na rana,I received a call inda aka min bayanin komai da komai nagame da abinda yafaru Ashe wata makiyata Ce dabata san cigabana tanaso ta janyo min bakin jini taje group din lubie mai tafsir amatsayin sadnaf,taje ta zazzagi ita lubien da aunty sis,takuma Ce musu itace sadnaf anan aka hau musayar kalmomi still same person ta turomin zagina da akayi agrp da irin aibata novel din dasukayi,nikuma na tura dan kun yanke min hukunci irin iskancin da akace na rubuta a novel dina abun yamin ciwo sosai Ashe duk misunderstanding aka samu fake sadnaf Ce ta haddasa komai duk abinda taga anyi posting awani GRP din sai ta turo GRP dina ta kwashi zancen GRP Dina takai wani GRP din duk bansan mai akayi ba sai yau da aka kirani akemin bayani dalla dalla,shiyasa akesan mutum yayi bincike kafin ya yanke hukunci,banida laifi aunty sis batada laifi dan bacin rai ne yasa ta kushe novel dina dan ansan writers da manners approach amma ita fake sadnaf ta hau ta zagi Nima inda bacin ran abinda tayimin na tura muku,kuka karanta har wasu suka nuna bacin ransu,to alhamdulillah Nagano gaskia mun kuma fahimci juna nida aunty sis fata dai Allah ya kiyaye gaba,aunty sis na ara bakin fans dina dasuka zageku nabaki hakuri sabida duk abinda yafaru rashin sani ne,dafatan fans dina sun gane aunty sis bata da laifi,munafukar kuma data hada wanan husumar Allah ya shiryeta ya gane gaskia,Allah ya kiyaye gaba ameen_



page 80



Yaringa driving ahankali,ya juyo ya kalleta yaga ta sunkuyar dakai,"Yusrah"dagowa tayi tana kallonsa haka kawai yaji gabansa ya fadi,yaga tamasa wani irin kyau na musamman ga wani kamshi dake tashi ajikinta,kinci abinci kua,gyada masa kai tayi,banyarda ba Yusrah watakila yunwa kike ji shiyasa kike ciwon kai,aa yaya ba yunwa nakeji ba,kaina ke ciwo to yaushe rabonki da abinci,tinda safe,shine zaki cemin bakya jin yunwa,ke meyesa bakya san cin abinci? Shiyasa fa bakya kiba kamar ahureki ki fadi,kai yaya duk kibanan tawa kace kamar ahureni infadi,tace ashagwabe,ahaka kike da kiba,hmm baruwana in tasleem taringa zama aruwan cikinki tana zaneki inkika mata laifi sabida rama,fadan hakan dayayi ne yasa taji hawaye na Neman zubo mata,laaa kuka zakiyi wasa nake miki fa little angel,kara nanata sunan daya kirata dashi tayi,little angel, heart beat,kai da banbanci atsakanina da tasleem ita bugun zuciyarsa ni kuma little,tace azuciyarta,am sorry kinji wlh wasa nake miki,nifa ba haushi naji ba,kinji mana,a inda ake. Siyarda kaji da tsire yayi parking yasauka,ina zua kinji 5 minutes, gurin mai siyarwa ya nufa yace yasa mishi kaji biyu,aka kara reheating din dankwala dankwalan kajin akasa mishi aleda,yaje daya side din dasuke siyarda lemo mai sanyi yasiyi lemona masu sanyi yadawo cikin mota yasa su aback seat,yaja motar suka cigaba da tafiya,Amarya ko kibari ki nuna min kwalliyar da aka miki,shine kikayi sauri kika goge kwalliyan dan kar nagani, lah Yaya wlh bahaka bane,wanka nayi fa,bawani nan ai sai kin kara min wani kwalliyar inkika ci abinci kika sha magani ,toh zanyi wani kwalliyar indai Kaine,yadai fi awani chemist suka tsaya yasauka yasiyi paracetamol,suka wuce gida,tare suka fito Daga motar,yadauko ledojin Daga bayan mota, wuce muje side dina,kici abinci kisha magani,yaya Dan Allah kabani inje dakin hajiya ince, ni bazan Iya cin abinci agabanka ba tace tana Rufe fuska,zaki wuce mutafi ko sai kintsaya batamin lokaci,karshen kunya ma gobe in aka daura mana aure waje daya zamu kwana,gaba yayi ta bishi abaya,bude kofar yayi ya shiga da sallama ya ajiye ledojin hanunsa ya juya yaga Yusrah bata biyoshi ba tana tsaye abakin kofa sai zare ido take,bazaki shigo ba sai nazo nadauke ki ,shigowa tayi asanyaye tare da sallama,ya amsa,akasan carpet tazauna shi kuma yaje kan fridge yadauko plate da table knife yakawo gabanta ya ajiye,yakoma yadauko tumbler cup guda daya yadawo gabanta yazauna

šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°TšŸ…°šŸ™Š

*written by*
šŸ’…šŸ’… *sadnaf*šŸ’ž



*kamar yanda namuku bayani an samu misunderstanding, kuma nida aunty sis mun fahimci juna dan naga har yanzu wasu suna min magana ta watsapp suna zagina wai nasa an zagi aunty sis,ni Nafeesa wlh bansa kowa ya zagi aunty sis ba,dan inada hankali niba jahila bace,an Riga anyi kuskure mun kuma gane,sabida haka dan Allah wala fans dina ko na aunty sis dan Allah abar maganan ya wuce kamar ba,ayi ba,dan munafikai duk su suka haddasa wanan abun,adaina biyoni prvt ana zuba min zagi,adaina bin aunty sis ana zaginta,wayanda suka haddasa wanan abun Allah ya shiryesu yaganar dasu gaskia*



Page 81

Ya bude ledar yazaro kaza guda daya ya yayanka da wuka,duk abinda yakeyi yusrah kallonshi kawai take tana karajin kaunarsa azuciyarta,dama nikadai Zan zauna da yaya,danaji dadi arayuwata tace azuciyarta,dagowa yayi ya kalleta oya sa hannu kifara ci kafin minti biyar inaso naga kin miko min plate dinan,waro ido tayi tana kallonsa,yes kike kallona ko bazaki ci bane,yaya kaza daya ai tamin yawa,nadauka nida kai zamuci,keda bazaki Iya cin abinci agabana ba taya zamu ci tare,wasa nake ma yaya muci dan Allah, sa hannu yayi yadauko cinya,yayi bismillah yafara ci,itama cinyar tadauko takai bakinta taringa taunawa ahankali,ganin taki sakin jiki taci sosai yasa yadauko wayarsa yafara Dane Dane hakane yabata dama,taci kazar ba laifi tazuba lemon tasha tayi gyatsa tare da hamdala,dagowa yayi yace ko kefa, sunkuyar dakai tayi tana murza zoben hanunta ballo paracetamol din yayi ya bata karba tayi tana yatsina fuska,sha mana,yaya da daci wlh,kisha ko indura miki,jujuya maganin taringayi ganin zata bata mishi lokaci ne yasa yazuba ruwa acup yanufi bakinta dashi,oya haa,ko na rike ki wlh na baki,bude bakinta tayi ta watsa tabs din abakinta yabata ruwan tasha,yauwa little angel,yanzu tashi muje inrakaki ki kwanta ki huta,tana kokarin tashi wutar palon yadauke,subhanallahi,mai yake faruwa ya wutan yadauke,kuna hasken wayarsa yayi muje in rakaki daganan sai in duba,mikewa tayi yayi gaba tana binshi abaya,ahaka suka fita waje,wayarsa ce tafara ringing,ringing din wayar kawai yaji yasan tasleem Ce dan ringing tone dinta daban,murmushi yasaki har hakoransa suka fito,yana kokarin dagawa yaga Yusrah ta zuba mishi ido,muje mana kika tsaya,ka answer wayar mana,ai nasan aunty tasleem ce,Yusrah ko kishi kike ne,yace yana murmushi,kiranta ne yakara shigowa wayar,siririn tsaki taja tana kokarin juyawa tabar gurin, dasauri ya riko hanunta,taji wani shock tunda ga kanta zua tafin kafarta,shima kusan haka yaji dan hanunta bakaramin laushi ne dashi ba,saurin cikata yayi yana yarfe hannu,am sorry wai fushi kike dani dan yayarki takirani,aa yaya ba fushi nake ba,kace ina gaisheta,tajuya dasauri tabar gurin,bin bayanta yayi da kallo har ta bace,ajiyar zuciya yayi ya girgiza kai aransa kuma yana mamakin yanda Yusrah ta nuna kishinta,kiran tasleem yayi awaya itama sai daya mata miss call uku tadaga,korafi tahau yimishi wai dan yana gaban Amarya shiyasa yaki Daga wayarta bakomai dama tasan yafisan Yusrah akanta ita maneji zaiyi da ita,hakuri yahau bata, yace bays kusa da wayar dakyar yashawo kanta tahakura,sukayi sallama,dafe kansa yayi wai tun yanzu kenan suna Neman dagula min lissafi,dakinsa yashiga yadauro alwala dan yayi sallah,


Washegarin dazaayi daurin aure tin karfe 9 en nesa suka fara zua,dan karfe goma zaayi daurin auren, izzadeen karfe bakwai agidansu el Bahrain tayi masa,suna zaune apalon el Bahrain dawasu abokanansa dasuka zo Daga nesa,bangaren Amarya Yusrah kua tuni ansa tayi wanka tayi kwalliya dawani shadda mai tsadan gaske,fari da aikin golden, tayi kyau sosai..

šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°TšŸ…°šŸ™Š

*written by*
šŸ’…šŸ’… *sadnaf*šŸ’ž







Page 82

Karfe goma dai dai dubanin mutane suka shaida daurin auren kamal ( el Bahrain) da Yusrah inda mahaifin el Bahrain yazama walliyin Yusrah, akan sadaki dubu hamsin,nan el Bahrain yayi ta gaisawa da Jamaa,yana washe baki,abbansu tasleem ma sai dayaje daurin auren, hotuna ango sukayi tayi da abokanansa,suka cikin gida aka zakulo Yusrah dakyar dataje ta buya tun lokacin da akayi daurin auren sabida tsokanarta da akeyi tayi,mayafi golden tayafa har saman kanta,hotuna akayi ta musu da el Bahrain ciki kua harda izzadeen amasu daukan nasu izzadeen shima bakaramin kyau ba,dan in el Bahrain baya gurin tunani zakayi shine angon, Nabeela kawar Yusrah sai rawar kai take ita gata tayi saurayi akayi ta uploading pix din a social network, adai dai lokacin tasleem take chattn aface book ,taga hotunan daurin auren,jikinta ne yayi sanyi dataga hotunan rintse ido tayi hawaye na zubo mata haka kawai taji wani kishi ya rufeta,oo yanzu Yusrah tarigani mallakar el Bahrain amatsayin miji,in ba kaddara ba,ba abinda zaisa in auri mijin wata,amma gashi asanadiyar yaudarar da da namiji yamin banida option dayawuce inje ata biyun,kanwar kanwata amatsayin uwargida,girgiza kai tayi cikin takaici takara kallon hotan da el Bahrain suka dauka da Yusrah suna kallon juna suna murmushi,bakaramin kyau sukayi ba,ajiye wayar tayi ta kwanta tana tunanin, Fatima Ce tashigo dakin da sallamarta,tasleem ta amsa,aunty yanaganki haka kamar Mara lafiya,wlh bakomai kawai bansan me ke damuna ba,murmushi Fatima tayi,ni nasan mai yake damunki Aunty kishi ne kawai,injiwa hmm Aunty nasani fa,kitashi muje friend tazo mu wuce ayimana kunshin daganan mu wuce saloon,ni Ku tafi kawai ma ba inda zani,hmm kinyarda kishine yake damunki tunda gashi kina zancen bazakije ba,alhalin kin Dade kina jiran wanan rana sabida tanadin dakikayi,Aunty kitashi mutafi dan Allah, ai in ba tashi nayi ba haka zaki sakoni agaba taja tsaki,ta mike, ta zura doguwar Riga ta yafa mayafin doguwar Rigar suka fita waje, gaisheta mashida tayi ta amsa,sukayi waje suka tari abin hawa,yakaisu gidan kunshin,basu tarar da layi ba dan sun Dade da booking, aka zanna musu hanunsa da baki da Jan lalle,banda kafa,na tasleem yafi kyau dan nata yafi tsada,daganan saloon suka wuce,aka musu gyaran gashi,ahanyarsu nakomawa gida kafin su samu abun hawa,el Bahrain da abokanansa sun cika mota zasu tafi inda suka kama dan suyi reception,izzadeen ke driving, el Bahrain agefensa,wasu abokanansa biyu abaya,gawasu motocin abayansu,kamar cewa akayi izzadeen ya juya ya hangosu atsaye,kurawa tasleem ido yayi dan alokacin an tsayar dasu, wani kyau yaga takarayi el Bahrain direction din da izz ke kallo ya kalla shima yahango su,haka kawai yaji gabansa yafadi,kai kaga wasu kyakyawa acan most especially chocolate colour dincan,gaskia tahadu,kai bkada ido ne wlh er duma duma can tafi haduwa dan full option Ce,cewar abokanan el Bahrain,juyowa izzadeen yayi cikin bacin rai ya isa haka dan wacce kuke maganarta matata ce,banasan irin wanan indai er duma Duma Ce kuje kusameta,amma banda tasleem kayi hakuri ai bamu sani ba,el Bahrain mutuwar zaune yayi dayaji abinda izzadeen ke cewa,karfin hali yace a zuciyarsa,kara juyawa yayi dan ya kallesu yaga sun tari abin hawa,sun tafi,izzadeen kallonsa yayi abokina ansamu matsala am in critical condition you have to help me out,amma bari agama walimar muyi magana,bai Ce masa komai ba inbanda haushin izz dayake ji azuciyarsa,wayarsa yadauko yayiwa tasleem TeX na soyayya yayi sending, yamar da wayarsa cikin aljihu,ahaka suka karasa inda suka kama dan ayi walimar akaci akasha,akayi hotuna,karfe 6 dai dai aka fara shirin tafiya mothers night,inda Yusrah tayi shigar red and silver,readers kuhango irin kyaun dazatayi amatsayinta nafara,el Bahrain shikuma shima kusan kalar kayan datasa yasa,shi hularsa da takalmi ne ash,sunyi mutukar kyau, bangarensu tasleem ma bakaramin kyau sukayi ba,dan Fatima da mashida shiga iri daya sukayi,da cord less baki,suka sa gwagwaro red anyi musu dinkin Riga da skirt, takalminsu da sarka da dankunne duk red komai nasu iri daya, tasleem kua farin material tasa mai dan banzan kyau, anyi mata dinkin Riga da skirt,sai net pink mai farin flowers da aka Nada mata,takalminta pink dasarka bakaramin kyau sukayi ba,dan tasleem har gyaran jiki Umma tayi mata kasancewarta ta Iya wai tafisan dangin el Bahrain su San hasken fata kawai Yusrah zata gayawa tasleem drivern gidansu mashida yazo yadaukesu...

šŸ‘„LšŸ…°LšŸ…°LšŸ…°šŸ™Š



*written by*
šŸ’…šŸ’… *sadnaf*šŸ’ž





Page 83

Drivern gidansu mashida ne yazo yadaukesu,suka dau hanyar meenah event centre,gurin acike yake sosai,zama sukayi acikin motar,suna jiran zua ango da Amarya,minti biyar da zuwansu,Amarya da ango suka karaso,izzadeen ke tukasu Nabeela agefensa tasa anko itama tayi kyau ba laifi sai daukar ido datake dagani kasan ba farinta bane ta shafa mai sai tauna cingam take,el Bahrain da Yusrah abaya,masu video coverage zageyasu sukayi suka fara daukansu hotuna,dakyar aka musu magana suka bada hanya abokanan ango da Amarya sukayi layi,suka sasu atsakiya,Yusrah jikinta sai rawa yake ganin yanda mutane suka sasu agaba har neman faduwa take el Bahrain yayi sauri ya tarota,sai a idansu tasleem kallon juna sukayi,Fatima zatayi magana tasleem tadaga mata hannu,matarsa Ce yanzu karki Ce komai,izzadeen ne yafito Daga motar da rafar Dari Dari ahanunsa yasaka wata dakakkiyar shadda milk colour,bakaramin kyau yayi ba dan izzadeen ya Iya dressing sosai gaban Amarya da ango yaje ya tsaya suna tafiya yana musu liki hangoshi da tasleem da mashida sukayi yasa gabansu faduwa,Fatima kuma taja wani dogon tsaki dan akuya dan iska mayaudarin banza mayaudarin wofi ahaka sai ka dauka mutumin kirki ne nan kua dan bunsuru ne,su tasleem basuce

Please Login or Register in order to submit comment