Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mata tunaninsa sbd ni".. Farouq ya gyara tsayuwa yana wani murmushi "ta cire Amah sbd kai.. Amma de kasan duk son da take maka be kai wanda take masa ba ko.. Sultan ya tabe baki "to ynx yana ina"... Farouq yace "good to kamar yanda kasa ta fara cire Amah zan iya sakawa ta cire ka kasan de ba kusanci ka fini da ita ba and ba abin mamaki bane kaga na kasara aikin da kafara".. Daga haka ya fice yabar sultan.. Dan jim sultan yy se kuma yadan tabe baki ya koma ciki....
Fannah ce zaune a dakin jiddah ta lumshe idanu.. Jiddah data fito daga wanka ta dubi fannah.. Karasawa bakin gadon tayi "ke yaushe kika shigo." Fannah ta bude idanu "ban dade ba".. "To lpyrki naganki somehow"... Fannah ta tashi zaune fuskar ta da damuwa tace "mom na gidan mu kuma maganar mu suke da sultan".. Dan murmushi jiddah tayi se tace "kina jin wani iri ko kamar Amah ya dawo ko?" Fannah ta gyada kai "duk yanda naso na manta da Amah na kasa ina pretending ne kawai"..jiddah ta girgiza kai dukan mu se a hankali wlh fannah da zaki san yanda nake ji akan yaya Amoon sekin tausaya mun barin dawar mummy hankali na ya tashi sosai and babban tashin hankalin yaya Amoon ne wlh yanada kafiya.. Idan ya kafe akan abu ko Dadd da kyar yake tankwara sa".. fannah ta kwanta ta maida idonta ta lumshe.. Jiddah tace "bari na hado breakfast yunwa nake ji"... Doguwar riga ta saka snn ta fita ... Fannah ta maida idon ta ta rufe kamar me bacci...
Kamshin turaren da taji ne yasa ta bude idonta. Suka hada ido yace "baki da lpy ne"... Fannah ta tashi zaune kamar zatayi kuka tace "yaya farouq ina zaka" yace "kano. Baki da lpy ne.." Dan langwabar da kai tayi.. Ya dauki turaren jiddah ya fesa snn dawo kusa da ita yana dan murmushi yace "ko zaki bini ne" ta gyada masa kai da sauri... yace "kuma yaka mata ki dan zagaya kuma kafin ku koma sch"tace "wlh ko".. Yace "nayi busy these days da wata rana munje ko kaduna ne but me be idan kin dawo se muje but ynx tell me meke damunki kinsan bana son ganin ki a damuwa".. Tace "yaya mom tanayiwa Daddy magana na nida sultan hakanan se nake jin wani iri".. Murmushi yy yana dan langwabar da kai irn yanda tayi "wai dama shine damuwar" ta gyada kai.. Yy murmushi yace "to kode na dauke ki mugudu ne" dariya tayi sosai tace "wai idan bakya sonsa".. Tayi dariya.. Yaja hancin ta yana mikewa bari naje idan na dawo munyi magana.. Ta daga masa hannu har ya fice.. Snn ta marairaice fuska tana komawa ta kwanta.. "Haka nan kawai taji dama farouq ne ba sultan ba sbd yanda take nishadi idan tana tare da farouq bataji tare da sultan.. Maida idon ta tayi ta rufe har jiddah ta shigo da da tray din breakfast...
Gaba daya ynx Fannah se koda yaushe ta rinka jinta cikin damuwa duba da yanda kowa ynx na family din ya dauki maganar ta da sultan da mahimmanci da kuma yanda kowa ke farin ciki.. Shima sultan ya kula da yanda ta sauya masa shiyasa shima ya rage kiranta ko son kasancewa da ita sbd baya son duk wani abu da zesa taji ya gundure ta.. Kuma hakan dayayi se yama Fannah dadi.. Ko waya take idan kaga ta dade tana waya da wani to Farouq ne ko maryam... Sosai take sakewa da farouq dan yana sakawa ta manta duk wata damuwar ta..
Ranar da Dadd yazo ranar Mom tayi masa maganar Amoon akan auren su jidda da yusrah da kuma fannah da sultan se Sadeeq da Hafsat.. Su Farouq ma ana saka ran soon zasu fito da nasu... Yayi farin ciki sosai da wnn hadin kuma zeso hakan ta faru sede besan ta bakin Amoon ba.. Ya bada goyon baya dari bisa dari haka ma Abie... Da daddy shima yy farin ciki Abbu(Alhaji Rabiu) dama already ya koma sudan sede suka kira sa yy farin ciki sosai dama already yasan da zancen diyar tasa dakuma Sadeeq yy farin ciki sosai kuma ya bada goyon baya ....
Jiddah ta rinka kallon abbie din nata haka ma Farouq.. Da yagama sauraren Abie daya fada masa duk yanda sukayi da yan uwan nasa... Jiddah ta girgiza kai tare da fashewa da kuka.. "Abie mu biyu fa mu biyu kace shi yaya amoon dinne yace mu biyu ze aura mamie kisa baki dan Allah wlh bazan iya ba".. Mamie tace "bana son shashanci inde kau kina son sa dole ki zauna da ita gata ma mukayi maki da har zamu hada ku tare"... Jiddah ta mike "Abie dan Allah kuyi hakuri wlh inason yaya Amoon bazan iya jure ganin sa da wata ba".. Daga haka ta fice tana kuka wiwi.. Duk suka bita da kallo Abie yace "ji shashasha".. Mikewa farouq yayi jiki ya sanyaye shima ya fice abie ya bisa da kallo snn ya dubi mamie "what's wrong with him"... Shiru kawai mamie tayi batace komai ba Amma ita tasan abinda ke damun dan nata....
Gidan su fareeda yusrah ta tafi ta shige dakin fareeda duk da tasan bata nan tana sch.. Kuka tayi sosai... Fannah ce ta shigo dakin ta rinka kallon jiddah dake kwance saman gadon fareeda tana kuka. Hankali tashe ta karasa "jiddah are you ohk"... Da sauri jiddah ta dago ta rungume fannah "pls ki tayani da Addua wlh fannah duk da nasan yaya Amoon ba wani sona yake ba ina kishin ganin sa sa wata.. Ballanta har ya aure mu mu biyu what if yazo yafi sonta..".. Fannah ta dan bubbuga bayan ta kiyi hakuri nasan hakan dasu ka yanke shine dede...."... Girgiza kai jiddah tayi "you won't understand baki san wane yaya Amoon ba da Na cire ran samun soyayyar sa har sena samu damar auren sa amma kuma se ace mu biyu za'a hada nide kawai ki tayani da Addua"... Cike da tausayin ta fannah ta rinka buga bayan ta. .. Shigowar fareeda ce yasa suka daga kai Hafsa ma ta shigo... Kallon jiddah dake kuka suka rinka yi.. Fareeda tace "jiddah meya faru".. Hafsa dake zama gefen gado tace "ya wuce oga Aliyu".. Fareeda tace "naji Dadd dayazo yace yau Chucu take gama Exams inajin gobe fa zasu zo"... Da sauri jiddah tace "wai da gske"... Hafsat tace wlh.. Ko gobe zasu zo kinsan chucu da son surprising shiyasa babu wanda ta fadawa.. " Farin ciki wajen jiddah kamar me... "Wow just can't wait yaushe rabon danaga yaya Amoon ko last zuwana America bamu hadu ba".. Duk dariya sukayi ganin yanda ta rude... Daga haka ta tashi ta fice.. Sude kam se dariya suke...
Ita kanta yusrah data samu lvri kasa natsuwa tayi sbd farin ciki.. Fannah tai ta kallon ta tabbas ta yarda ba son wasa suke masa ba.. But so from side daya babu dadi... Yusrah Na kallon ta tace "don't mind me pls wlh bazaki gane ba . inason yaya Amoon fiye da tunanin ki tun bansan mene so ba nake son yaya Amoon the most painful is shi hankalinsa baya kaina" yusrah ta idasa muryar ta a sanyaye.. Fannah tayi murmurshi.. "Kar ki damu kila ma kawai dan yaga kin damu dashi ne shiyasa yake basarwa".. Yusrah ta "girgiza kai wlh baki sansa ba shi gaba daya daban yake ai gobe ze zo zaki fahimci duk abinda nake fada maki nide kawai rokon da zan maki tunda ke be sanki ba kila ku dedeta dashi inde har kuna shiri pls try to convince him a kaina dan Allah"... Fannah ta gyada kai "inshaallah I will try my very best kinji ai ke din babu wanda ze ganki yace bayaso".. Yusrah ta rungume ta "wlh da kin gamamin komai.".. Murmurshi fannah tayi tana kara mamkin su ita da jiddah... Yusrah ta dauki waya kinga bari na kira yaya Saleem naji karfe nawa jirginsu ze sauka... Yana dauka tace "uhmm yaya saleem tafiya babu sanarwa".. Dariya yayi daga can yace "we're srry".. Tace "ina yaya Amoon fa". ... Yace "yana cleanic" "yau kuma dama da aiki ne"... Yace "nop wata patience muka samu ne"... "To patience kuma ba gobe zaku taho ba". Yace "eh to dade gobe but ynx gsky bnd mu nida yaya se mammah da Cucu gobe suna hanya"... Kamar zatayi kuka tace "kai dan Allah ynx se yaushe".. Yace "I can't say but soon inshaallah"... Jiki a sanyaye yusrah ta sauke wayar ta juyo tana kallon fannah "kinji ko wlh ynx kadan daga cikin aikin sa knn"... Sun dade suna lvr da fannah wanda duk shima duk na Amoon ne....
Washe gari sadeeq ne ya dauko su mammah a airport.. Chucu itace auta kuma ita kade ce mace shiyasa kana ganin ta kasan gata yayi mata yawa gata kyakkyawa sosai tayi farin ciki ganin sadeeq da sauri taje ta rungume sa.. Yaja hancin ta.. Yakamata ki san kin girmafa ynx ki tashi daga wnn Chucun ki koma sumayyar ki".. Ta langwabar da kai "yaya Sadeeq nifa dama ai na girma".. Sakin ta yayi yana gaisar da mammah dake masu dariya.. Chucu ta kama hannun sa "yaya sadeeq ina yar uwata wlh nakosa naganta har mafarkin ta nake".. Murya can kasa yanda mammah bazata ji ba yace "ita kade banda farouq"... Da sauri ta rufe fuskar ta "kai yaya sadeeq".. Driving yake yana dan tsokanar ta kasa kasa yanda mammah bazataji ba... .. Suna shigowar tun kafin su gama parking su yusrah sun fito... Tunda.. Chuch ta fito daga mota Fannah ke kallon ta gaban ta na faduwa.. Dan a fisge seta tayi kama da Amah barin da suka hada ido tasakar mata murmurshi... Da sauri chucu ta karaso kusa da fannah tayi hugging dinta very tight "we really miss you sis I'm sumayya Ahmad Radda".. Fannah ta lumashe idanu kafin a hankali tace "khadeeja Muhammad Radda welcome sis"....

Urs
✨✨✨
Nafeesatuh...😍😍


*💫❤LOVE CYCLE✨*


Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......


Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (20)✨
Kodaga yanayin yanda jiddah da yusrah suke ma chucu kade ya isa ya nuna maka zancen Amoon suke so suji tanayi.. Ita ko gaba daya batasu take ba se yima Fannah tambayoyi take cike da nishadi da murnar ganin ta.. Har seda sadeeq yace "madam wai ko har kin fara akin ne".. Chucu ta kyalkyake da dariya "kai yaya sadeeq" fareeda tace "ai ko kashi kake kaga chucu ka zauna kawai" duk dariya akai tayi.. Farouq ne ya shigo.. Ware idanu yayi yana kallon chucu kamar yanda itama tayi ganin sa yace "chucu" dan langwabar da kai tayi yace "chucun farouq ko ta Amoon ce" yusrah tayi saurin cewa ta farouq din de.. Duk dariya akayi chucu ta juya tana kallon yusrah "oh nima kishin kike dani?" Yusrah tayi dariya "eh harke"... Chucu ta koma kusa da farouq "yayana I missed you me America tayi maka ne ka dauke kafa" yaja hancin ta "abie ne beje ba shiyasa ba ki ganni.ba nayi missing chucun dadd".. Hafsa tace "katuwa da ita wai auta".. Chucu ta dubi Fannah tana dariya "kinga don't mind them kishi fa sukeyi"... Sosai Fannah taji chucu ta birgeta dan daga gani tana da son mutane duba da duk wanda yazo yake tsokanar takuma ta biye.. Yanayin ta se yake mata kama dana maryam.. Koda Fannah zataje gida tare suka tafi... Acan ta iske mammah dinta. Tare da mummy nan ta gaisar da mummy cike da ladabi.... A ranar maryam tazo koda suka hadu da chucu suka rinka lvri kamar sun san juna chucu tanada saukin kai snn ga hakuri but a yanayin ta seka dauka zatayi girman kai sede ko daya sanyi ne da ita a dan zaman da sukayi da Fannah duk ta fahimci hakan dan gidan su Fannahr ta koma kwana tana da saurin sabo shiyasa ta saba da mummy da hisam harma da daddy.
Fannah ta jefa ma chucu datayi tagumi tana kallon ta da wani murmushi pillow... Chucu ta chafe pillown tana dariya.. Fannah na hararan ta tace "kin wani zubamin idanu...".. "Pls cigaba wlh labarin wnn Amah din naki dadi yanayin yanda soyayyar ku ta fara dole ki soshi but ynx tsaya how about sultan".. Fannah ta ware hannu "ya zanyi babu wanda zeyi supporting dina".. Chucu tace "amma idan shi Amah din ya dawo kafin aurenki da yaya sultan ya zakuyi"... Dan murmushi Fannah tayi.. "Bazan iya ina ganin Amah na auri wani ba".. "Gsky kina sonsa sosai" cewar chucu.. I wish na gansa wnn son da kike masa bana wasa bane.. Yanda duk kyan yaya sultan da kuma komai nasa kikafi son Amah dinnan akansa nasan ya hadu.. Ya hadu ko?" Chucu ta tambaya tana wani ware idanu... Yanda tayi din seda Fannah ta lumshe idanu ta hango fuskar Amah... Chucu ta kyalkyale da dariya... "Dan Allah ki fadamun".. Fannah tace "shi Amoon dasu chucu suka makale masa duk yafisu kyau ne"... Da sauri chucu ta ware hannu "Aa wlh ya fisu tabb ke yayana fa bade yan mata ba kuma bn taba jin yace yanason wata ba.. Though he once told me akwai wacce yake so one day one tym zan santa.. Shiyasa kawai su Jiddah ke bani tausayi coz dama ace babu wacce yake so ze iya auren su but tunda yace akwai nasan babu wanda ze sauya masa ra'ayi.. Kafiya ne dashi shiyasa ko ynx da ake cewa za'a hada masa su Jiddah da yusrah jinsu kawai nake yaya akwai kafiya da taurin kai nasan za'a sha daga..."Fannah kallon ta kawai take.. Ita kanta har taji tsoran Amoon din nan take chucu ta ware hannu "amma kar ki fada wa kowa dan su yusrah sukaji zancen nen nasan akwai dan karamin tashin hankali da rashi lafiya wanda yaya kade ya isa yasa komai ya lafa bayan Allah ....
Fannah tace "toke wane saurayin naki".. Chucu ta ware idanu..."eh fadamun"... "Zan fada maki ba ynx ba"... Fannah ta harare ta duk wnn zubar dana gama kina nufin bazaki fadamun ba.. Fareeda ce ta shigo da sallama.. Chucu tace "yaya sadeeq na gida".. Fareeda ta girgiza kai wai suna da meeting ne tun safe a company..... "So nake mu fita kinga Fannah tanason yin siyayya kafin ta koma jibi zata wuce wlh harna fara missing dinta." Dariya Fannah tayi to kizo muje mana ai bazamu dade ba wnn karon 2months kawai zamuyi.. Dariya chucu tayi tab.. Dama harda su mummy da sena biku amma no"... Sultan ne yazo ya kaisu suka siyo abubuwan da sukeda bukata seda suka biya suka aje maryam dan tare sukaje snn suka dawo gida.. Chucu ta shige ta barsu.. Sultan kau ji yake kamar kar su rabu dan gani yake idan ta koma soyayya Amoon zata sake dawo mata sabuwa.. Ya dubeta yace "ko sati fa bazan iyayi bnganki ba".. Tayi dariya yace "serious duk tym din da nake free zaki ganni ne kawai".. Tace "don't stress ur self" yy murmushi "inde akanki ne babu abinda kemun wahala" murmushi tayi tana bude motar ta fita... Itakanta tasan zatayi missing din duka yan family din barin ma farouq gashi bayanan zata tafi.. Yana kano tasan zatayi missing dinsa bana wasa ba... Wayar ta ta dauka ta kirasa kamar zatayi kuka bayan ya dauka tace "ynx haka zan tafi bnganka ba..." Daga can farouq yadan lumshe idanu "my dear da Nigeria da London duk dayane..inde ina free zanzo kodan sbd ke nasan senafi missing dinki" ta langwabar da kai.. Promise me zaka rinka zuwa". "Sure dear"... Sallama tayi masa.. Chucu tace "kedawa".. "Yaya farouq ne wlh bakiji yanda na damuba tafiyar nan dayayi".. Zuciyar chuchu tayi wata irin bugawa.. Lokaci daya kuma taji relief data tuna cewa farouq shi mutum ne na mutane dan inde kana tare dashi dole kaji ya shiga ranka sbd ya damu da damuwar mutane...
Ana gobe Fannah zata tafi wuni sukayi a gidan baffa ita kanta tasan zatayi missing dinsu ita kanta setake jinta wani iri wai ynx itama kamar maryam haka zata rika zuwa kuma bada su mummy ba hisam ma har ansakasa wata sch din anan har gara ma daddy ze rinka zuwa duk da su mummyn suma bawai sun taso gabadaya bane...
Tare da maryam suka tafi ko a flight maryam se dariya take mata ganin yanda tayi jugum jugum tana tsokanarta wai itama taji yanda akeji hararanta Fannah tayi.. Maryan ta ware idanu tana dariya.. "Do you think is easy kabar gidan ku da family dinka ka tafi wani waje karatu.. Ynx zakiji yanda akeji ai.".. Fannah de bata tanka taba ... Koda suka isa maryam ce tayi komai ita de Fannah na kwance.. Se dare nema tadan ware sanadiyyar video call da sukayi da daddy da mummy se kuma farouq.. Bamasu ba dayawa sunyi vedio call dasu taji dadi sosai yanda kowa ke nuna yy kewar ta da yanda suke kokarin bata kulawa...
Ranar da sukaje makarantar memories dawaya sun dawo mata.. Ganin yanayin ta yasa maryam ta kama hannunta pls yakamata ki manta da komai ki fuskanci present.. Fannah tace "pls ko zamuje mu tambaya".. Maryam bata musa mata ba sbd ta kula da yanayin ta...
Duk wanda sukasan ze san inda Amah yake sun tambaya amma amsar daya ce Amah baya England dan idan ze shigo seda dalili wato ko wani surgery ya kawosa...maryam ta rike hannun fannah tana wasa dashi kafin tace "inaso ki cire amah a ranki tunda har ga sultan nan"... Fannah ta fashe da kuka... "Maryam bazan iya ba I can't wlh ko dede da second daya son Amah be taba raguwa a raina ba se ma karuwa".. Har suka isa gida Fannah bata dena kuka ba....
Fannah ta ringa kallon motar dake parke a gaban apartment din.. Idan bazata mata ba kamar motar farouq wacce ya hau ranar data fara ganin sa..bude motar farouq yy ya fito.. Da sauri ta karasa wajensa ta fada jikinsa ta fashe da kuka.. Bubbuga bayan ta yy yana lallashin ta... Maryam ce taje ta bude masu suka shiga.. Da kyar ya samu tayi shiru maryam ce tayi masa bayanin dalilin kukan nata.. Farouq yy tagumi yana kallota..
Bayan farouq ya samu ta kwantar da hankalin ta har ta ware take cewa "wai yaya daga kano ka taho nan ya gyada mata "next week bani da wani tym dubai zan wuce shiyasa nace yakamata nazo na dan duba ki ... Fannah tayi farin ciki sosai da zuwan farouq dan ko ba komai damuwar ta dayawa ta kau.. Kwana biyu yayi snn ya koma Nigeria..... Fannah ji tayi babu dadi.. And daga nan sultan ma yazo shima taji dadin zuwan sa.. Har ya tafi.. Sukacigaba da maida hankali suna karatu.. Daddy ma yazo... Sultan baya sati biyu be zo mata ba.. Kuma tanajin dadin kulawar sa farouq ma kullum suna waya.. Ta fahimci wani abu a duk lokacin da sultan yaga suna waya da farouq mood dinsa yana canzawa shiyasa ta fara kiyayewa bata yarda suyi waya a gabansa kuma ko sau daya bata taba fada masa farouq na zuwan mata ba.. Sede abinda bata sani ba sultan ya sani.. Seda suka shafe 3months snn suka fara shirin komawa gida.. Ranar da zasu koma farin ciki wajen Fannah ba'a magana tayi missing mummy bata taba ko kwana daya babu ita ba se wnn karon.. sultan ne yazo ya dauke ta.. Sukayi bnkwana da maryam da yaya khaleefa yazo dauka.. He's was lyk "ki gaisar min da Jiddah".. To shknn zataji... Koda suka daho sultan yace "shi khaleefan son jiddah yake ne" Fannah ta Gyada kai "wlh ko mugun son ta yake amma tayi bris dashi".. Yace "son Amoon ya rufe mata idoh.. But da zataji tani data hakura da Amoon ta kama khaleefa tunda yana sonta".. Fannah tace "hakane".. Ya dube ta yace "nima gara azo ayi magana asaka bikin mu ko".... Murmushi kawai batare da tace komai ba.. Itama tana ganin hakan kawai ya kamata coz kila idan taga gidan wani zataje ta cire Amoon a ranta... Yace "kin amince?" Gyada masa kai tayi.. . Sosai sultan yy farin ciki har suka isa.. da gudu da fada gida ta rungume mom dinta..yanda kasan ta shekara bata ganta ba.. Hakama hisam.. Babu jimawa sega su yusrah da hafsa da fareeda sun shigo fannah taji dadi sosai chucu da ta ganta kamar tayi hauka... Dan tayi murnar ganinta over duk da suna yawan waya... Ranar Fannah bata samu kanta ba.. Dama su Jiddah suna America se gobe zasu dawo shiyasa .. Washe gari tare sukaje gidan small mom dinsu raheena suka kwana ita da chucu.. Sultan ne ya dauko su ya sauke chucu a gida snn ya ya kawo Fannah har gida.. Tare suka shigo Fannah ta wuce sama shi kuma ya tsaya yanawa tambayar hisam sch... Ta window Fannah taga farouq ya shigo gidan.. Cike da murna ta fito daga daki domin yi masa oyoyo....
Sultan na fita sukaci karo da farouq.. Mika masa hannu farouq yy.. Suka gaisa..farouq yace "tana ciki ne Fannahr".. Sultan yace "sure.. Farouq zanje na samu abie inaso a saka mana rana da ita ai hakan yy".. Sultan yace "sure yayi Allah ya taimaka"... "Ameen idan da gske kk" cewar sultan... Murmushi farouq yy snn ya kalli sultan tundaga sama zuwakasa yace "sultan why are you behaving kamar karamin yaro sbd mace naga kamar ka manta alakar dake tsakanin mu".. Sultan yace "farouq munafunta ta kake.. Ina sane da duk abinda kk duk zuwan da kake England wajen Fannah ina sane da kai".. Farouq ya harde hannu.. "Inaji ita din yar uwata ce".. Sultan ya dage gira daya "yar uwa kade kode wacce kk so".. Farouq yace "sultan na kula bakason zaman lpy yes inason Fannah.. Amma nafi son kwanciyar hankalin ta.. Shiyasa kaga bn shiga tsakanin ta da wanda takeso ba na barta kaima bn shiga tsakanin ku ba nabar ku.. But dana so wlh tun daga lokacin da ta amince zata aure ka ni kuma zan shiga tsakani na raba.. Wlh sultan kai baka fini son fannah ba kawai ni zaman lpy nake bukata".. "Farouq baka son zaman lpy da kanasonta da baka rinka bibiyarta ba".. A kufule farouq yace "sultan banason zaman lpy kayi abinda zakayi kuma inason Fannah har yau har gobe do ur worst".. Dan sultan ya fara kaisa bango... "Ai zaka gani ne a soon in kana sonta daka dena bibiyaryata... Juyawa farouq yayi yafita dan sultan ya bata masa mood dinsa. Ada yanajin ya hakura da fannah ammah sbd Abinda sultan ke masa a shirye yake daya nuna masa shi wane.. Sultanma bin bayansa yayi ransa bace...
Fannah data gama jin komai.. Ta koma dakin ta ta fashe da kukan da take rikewa.. Ynx sbd ita yan uwa ke fada... Ynx sbd farin cikin ta farouq ya hakura da tasa soyayyar ya barwa sultan.. Ta runtse idanu "why is sultan behaving lyk dis".. Tabbass Koda ace tanason sultan yau seta rabu dashi.. Gara ma farouq tunda shine ke tausayin ta yake son zaman lpy.. Ta runtse idanu tana hango farouq... Ko sau daya be taba nuna damuwar sa akanta ba.. Lallai inde haka suke wnn fadan farouq yy hakuri.. Ynx kuma zega ribar hakuri dan ta fasa auren sultan farouq zata aura... " ta kwanta tana kuka sosai...
A ranar farouq ya samu Abie dinsa da maganar yanason auren Fannah... Abie ya rinka kallon sa snn yace. "My son are you ohk ko bakasan zancen su da sultan ba"... Nasani Abie but tun kafin ya so ta nake son ta... Abbie ya rinka kallon sa... Can yace "tashi ka tafi I will think about it".. Tashi farouq yayi ya fita.. Abie ya dubi mamie. Me kika fahimta da yaron nan".. Dan murmushi mamie tayi "na dade da sanin haka.. Sede na dauka ya hakura amma bnsan dalilinsa

Please Login or Register in order to submit comment