Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Jin jina kai Aliyu yayi kafin yace "but at list you have to do something just see ur family back" kallon sa tayi tace "lyk how I don't even knw where to start"... Murmushin sa me kyau yayi yace "just think" shiru tayi tana kallon sa... Yace "kiyi tunani kamar nan da sati in kina bukatar taimako na zan taimaka maki" gyada masa kai tayi... Dan lvr sukayi daga nan suka tashi ta koma class..
Da Suka tashi shiya raka ta har mota daga nan sukayi sallama ta koma gida... Koda ta ta koma gida tana ta tunanin ta ina zata fara ranar har mummy seda ta tambaye ta lpy se tace ba komai ....
Da sukayi waya da maryam se cewa tayi wai bazata dawo gobe ba wai se Wednesday babu flight daga Abuja... Haushi kamar ya kashe fannah haka ma de ta kashe wayar maryam din nata kiran ta amma taki dauka dan har kaga Allah taji haushi jin maryam take har cikin ranta kamar me.....
Washe gari koda taje sch suna tare Da Aliyu idan kaga yanda suka sake da juna baka taba cewa da sune suke fada sosai ya biye mata gurbin maryam haka ma ranar Wednesday suna tare... Suna ta lvr yana tsokanar ta kamar yanda ya saba.. Hararansa tayi tace "yau de maryam zata dawo ko kulaka bazan karayi ba" ya dage kafada yace "nima na dena kulaki masu kawa nan gaba nasan se kinfi sona akan wnn kawar taki" zaro idanu tayi tace "tab to semi mugani" dauke kai yy yana wani murmushi itama batace komai ba dan takula shi miskilin mutum ne da kuma basar da abu ta kula da ita ne kawai yake sakewa .. Mikewa tayi tace "bari kaga zanje gidan maryam naga ko an gyara snn nadan dafa mata abinda zataci... Nasan ta taso... "Ya ware idanu yace inzo muje" make kafada tayi tace "bana gayyata".... Yana murmushi yace "zakiyi bayani.... Shiya rakata har mota yace "se gobe ko" ta noke kafada tace "baka kara ganina" murmushi yy batare da yace komai ba yana kallo har ta fice..... Wayar sa ce tayi ringing dubawa yy.. YUSRAH yaga yana yawo a screen din wayar tasa... Motar sa ya shiga ba tare da rufe ba yy picking wayar amma bece komai ba.... Tace "yaya"dan numfashi ya sauke kafin yace "yap" daga can tace "inafa America ance mun kana UK shine ka tafi bayan nace maka zanzo"... Dan lumshe idanun sa yy yace "yeah ai ba damuwa gasu mammah nan saleem da kuma sumayya suma duk yan uwanki ne ai".... "Ai ba dansu nazo ba dan haka I think next flight zan sauka a London din"... "Yusrah" ya kirata dan tsawa ce.....cikin rawar murya tace "srry yaya" yace "baki da hankali ne to idan kinzo nan wajen wa" "zan sauka gidan gidan aunty salmer "... Tabe baki yy yace "to karki sake ko wasa mu hadu you get me".. Cikin rawar murya tace "ka yi hakuri zan koma Nigeria"... Batare da ya ce komai ba ya katse wayar sa.. Yana tafe kai kafin yace " YUSRAH, JIDDA"... dan tsaki yy kafin ya tada motar yabar wajen
..
Maryam na sakkowa ta hango Fannah da take ta raba idanu tanason ganin ta ina maryam zata fito.. Maryam tace "oh god I love that soul ka nuna mun tsufan ta".... Ba tare da ta yarda Fannah ta ganta ba ta lallaba... Fannah ji tayi an rungume ta baya ana ihu... Koba'a fada mata ba tasan kawar ta ce .. Ture ta tayi tana hararanta tace "ni kyaleni na dena kulaki" dariya maryam tayi tace "srry swthrt wlh bani da niyar kara kwana ba laifi na bane"... Hararar ta Fannah tayi cike da kewar ta kafin ta rungume ta... Maryam ta kwalo idanu "ke karki karyani fa" dungure ta Fannah tayi tana dariya mota suka shiga suna ta shirme har suka karasa gidan su Fannah... Maryam ta rungume mummy dake parlor... Mummy tace "umm ynx de zamu huta da wnn cin kunun da ake mana kwana biyu sbd kin tafi.." Fannah na tura baki tace "kai mummy kar kija ta rainani ta daukana wani damu da ita" gwalo maryam tayi mata tace zama ki fadi gsky babee"... Fannah ta murguda baki...
Anan maryam taci abincin ci .. Suka zauna suna lvr.. Maryam ta ciro masu tsarabar su se murna suke dan duk wani abu na kasar tasu sonsa suke....
Ranar tare suka kwana da maryam sun dade suna lvr kafin sun kwanta... Bada wuri suke da lectures ba dan haka seda suka koma baccin safe... Kafin su tashi su shirya bayan sunyi break su ka wuce sch....
Bayan anyi lectures suka tafi inda suka saba zama koda wasa Fannah batawa maryam maganar Amah ba ... Chocolate suke sha suna ta shirmen su da suka saba... Suka saba kamar ance Fannah ta daga ido suka hada idanu dashi... Duk da dama tunanin sa take seda tayi mmkin ganin sa.... Wara idanu tayi ganin ya taso toward them.. Maryam da taga Fannah bata tare da ita ta juyo ga inda take kallo... Zaro idanu tayi tace "what Amah"... Dauke kai Fannah tayi batare da tace komai ba... Itama maryam sauke kanta tayi gaban ta na faduwa tana tunanin bade gurin su zezo ba ko .... Tunanin ta ya katse jin ya masu sallam tare da jan kujera ya zauna... Da sauri maryam ta gaisar da shi... Amsawa yy yana mata Murmushin bata taba gani a fuskar sa ba.. Snn yace "sbd kin dawo har ta manta dani... " cike da confusion da tsananin mamkin ina ya iya hausa tace "w.. Ww. Wa.. Kuma.." Ya nuna Fannah data wani tura baki... Maryam kallon Fannah tayi cike da mmki... Amah yace "to na nemo ki" marairaicewa Fannah tayi tace "ni wai me nayi" gyara zama maryam tayi tana kallon su da kyau cike da mmki wnn lamari... "Kallon wrist watch dinsa yy yace "zakiyi bayani bani da tym ynx am traveling" kamar tace ina zeje se kuma tayi shiru ganin irin kallon da maryam ke masu tace "self journey".. Murmushi yy kafin yace "bye" snn ya kalli maryam da ta saki baki yace "bye kawar mu" gyada kai kawai tayi batace komai ba tsabar mmkin daya narkar da ita....
Wucewa yy ya barsu.. Kamar jira maryam take yatafi tace "ke bn gane ba yaushe kuka fara shiri.. Wait dama wai bahaushe ne ina ya iya hausa"....
Duk ni kade wnn tambayar he's a Nigerian shiyasa muka fara shiri tunda kika tafi kullum se mun hadu he is nice ba kamar yanda na dauka da farko ba"..... Murmushi kawai maryam keyi tana girgiza kai kafin tace "geng geng geng wasan ya fara canzawa let's see how it wil end"... Jifar ta fannah tayi da choculate tace "munafika babu abinda zaki gani"... Duk yanda maryam taso taji wani abu Fannah ta barsar dole ta hakura ta barta....
Washe gari Fannah ta nunawa maryam inda suke zama aikam taje ta zauna wai daga ranar nan zasu rika hutawa... Fannah de bata ce komai ba... Cikin ranta tana tunanin ko ina Amah ya tafi... A haka de har suka gama zaman su be zo ba hakan kau ya damu fannah haka de ta daure har suka karasa gidan maryam daga nan ta wuce...
Duk fannah setaji ta damu da ina ya tafi sbd tunda maryam ta tafi kullum se sun hadu dashi kodayaushe suna tare.. To kode ya kyaleta ne sbd tace idan maryam ta dawo babu ruwansa da ita.... Ji tayi duk ba dadi... Tashi ta zaune tana dafe goshi "kai waini ina ruwana da shi ne".tura baki tayi kafin ta tashi ta shige toilet...... A hakade tayi baccin ranar da tunani tana kuma kokarin kawar dashi ....
Wajen karfe 10 ta tashi tayi wanka ta shirya kamar kullum snn ta fita for breakfast.. Kamar yanda tayi tunani kowa nanan sbd yau Saturday weekend ne kusa da Hisam ta zauna tana dan dungurinsa tace "Acici"... Mummy ta harare ta tace "daga fitowarki zaki koma inda kk fito".. Tura baki tayi tace "daddy good morning".... Yana murmushi ya amsa mata ta gaisar da mummy itama ta amsa mata yayinda hisam ya gaisar da ita ... Bayan sun gama Hisam yace "Aunty yaufa akwai kallo".... Gyada masa kai tayi tace "we're going with maryam too"... Hisam yace "what of that bro" harara sa tayi kawai.. Yayinda mummy ta bita da idanu.....
.....
Da yamma ta shirya cikin simple shigarta dake fito da asalin kyanta maryam tazo dan haka suka fice tare cike da nishadi hisam nabawa maryam lvrn last episode da suka kalla..... Fannah taxo zata gyara parking wata mota tayi blocking dinta.. Se ta danyi horn amma be matsa ba... Dama kaga yanda yy parking din kasan da gangan yy.... Dan tsaki Fannah tayi.. Tace "kinga maryam rabu da wnn kuzo mu wuce nasan dole securities zasu masa magana ya gyara"... Fitowa sukayi Gabadaya maryam rike da hannun Hisam suna zuwa saitin motar yayi daidai da bude dayar motar wanda ke ciki ya fito.....
Da sauri Hisam yaje ya rungume sa yana fadin "brother"... Kallonsa fannah ta rinka yi da mmki dan batayi tsammanin ganin sa ita duk tunanin ta yadena kulatan ne kamar yanda ya fada... Setaga yau ya kara mata wani kyau yy wani fresh ga cool kamshinsa duk ya cika wajen.. Duk da da kagansa kaga jarumin namiji kallo daya zaka masa kasa irin sangartattun yaran nan ne yan gata snn hutu da natsuwa sun bayyana a tare dashi.... Hannu yasa yayi kamar ze tsokane mata idanu... Da sauri ta kipta tana tura baki... Daga nan tayi gaba tana murmushi dan har ga Allah taji kunya da yakamata tana kallon sa.... Shima wuce ta yy rike da hannun Hisam ba tare da yace da ita komai ba.... maryam ta karaso kusa da ita.. Cikin rada tace "he's cute".... Fannah ta tabe baki tace "to ni bn gani ba".. "Shiyasa naga kin shagala da kallon sa ai" tsuke fuska fannah tayi "me zan kalla a can" ta fada tana hararar bayan Amah dake tsaye yana siya masu ticket... Maryam ta ware hannuwa tana dariya ciki ciki....mikawa kowa ticket din yayi.. Amma yaki bawa fannah kamar zatayi kuka tace nima... Maryam ta kama hannun hisam suka wuce... Ya nuna mata yace gashi nan... Zata karba ya noke... Kumbura fuska tayi tace nama fasa kallon.. Ta juya.... Yana murmushi yabi bayanta... Tana ganin ya biyo ta ta kara sauri har ta shige mota ... Bude front seat yy ya shiga... Tsuke fuska tayi "why are you following".. "Coz you need me by ur side" ta hararesa... "Dalili" kai tsaye yace "you miss me".. Waro idanu tayi tace "nidin"... Yana kishingida yace "malama just tell me do you missed me"... Kai tsaye tace "no".. Yadan lumshe idanu yace "ohk let me go but I missed you jiya kade da bn ganki ba.. But tunda baki so I don't have to nima".. Bude kofar yy ze fita... Da sauri tace "wait I was joking I..missed ...you.....too" ta fada kamar tana counting words... Yanda tayi kade ya nuna maganar subuce mata tayi... Juyowa yy ya zuba mata idanun sa... Tayi sauri dauke kai tana tura baki... Murmushin gefen baki yayi yace "really" ta girgiza kai "am not sure"... yana shigewa cikin kujerar yace "zakiyi bayani"... Tace "anfa fara film din" yace "bakin fasa kallo ba" "nifa wasa nake lets go pls".. Budewa yy suka fita seda ya siya masu kayan ciye ciye snn suka shiga.... Tuni fannah ta ware sunata tsonar juna.. Bakaramin burge maryam sukayi ba dan tunda suke fannah bata taba gani ta sake da wani namiji ba se shi....
Wnn karkon ma seda suka je wajen wasan ni dukkansu suka sake suna ta wasan su... Suka gama kowa ya kama gaban sa....
Tundaga wnn rana Amah da fannah suka sake shakuwa kullum se sun hadu idan kacire sunday tun yan course dinsu fannah basu fahimci sun shirya ba har suka fahimta.. Wasu ma suka fara dauka soyayya suke dan koda yaushe suna tare sunba mutane da yawa mmki sbd da yar tsama suke... Duk wani abu da ya shige masu duhu ita da maryam a wajen karatu yana koya masu kuma suna fahimta... Dayawan mata na kasashe daban daban da suka san amah suna kishi da fannah dan Amah mutum ne wanda bazaka kalla ka yar ba sbd ya hada duk wasu qualities da ake bukata a wajen namiji... Duk wann abun ita fannah bata dauka cewa soyayya suke kamar yanda kullum maryam da vaneesa ke tsokanar ta.. Sede tace masu shaakuwa ce kawai.. Tunda ita de tasan babu wata soyayya da suke hasalima ko numbern sa bashi da ita haka shima bashi da tata.... Har mummy da daddy sun san da Dr Amah a bakin su Hisam da ita kanta fannah... Snn bangaren ta yanda zata shawo lamarin family dinta yana nam a ranta duk da har yau be kara mata maganar ba...
Yaude ta yande wata shawara... Dan haka tana komawa gida ta gama duk abinda zatayi da daddare bayan ta kwanta ta dauki wayar ta.. Ta shiga IG duk da ita she's not irn social media person dinnan... RADDA tayi searching.. Aikam sega radda dayawa sun bayyana... Taga SADEEQ RADDA, AMOON RADDA, SULTAN RADDA, FARUQ RADDA, JIDDAH RADDA, YUSRAH RUDDA, SUMAYYA RADDA, HAFSAT RADDA, FAREEDA RADDA, SALEEM RADDA, FUAD RADDA, HABIB RADDA, dade sauran su... Fannah ta rasa ina zata saka ranta da farin ciki... Ynx nan duka family dinta ne knn duk suna nan.. Sunan duk suna tare, sun san juna amma basu santa da kaninta ba..😢Hawaye suka taru a idanun ta... Ta sauri ta share.. Tama rasa wanne zata shiga.. Kawai tayi clicking AMOON shi da ta taba jin sunan sa an kira kuma yana cikin qasar da take..
More comments more typing..
✨✨✨
Ur
Nafeesatuu....😍😍

........
️*💫❤LOVE CYCLE✨*


Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wada mafita
Saboda duniya
Love cycle......


Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (7)✨
Wani takaici ne yakama fannah ganin private ne account din tana ganin yawan followers dinsa da kuma yan wadan da yake following.. Dan karamanin tsaki taja.. "Daga gani zeyi jin kai wann.. Dan haka ma ka request bazan tura ba... Yama rainani...".. Fita tayi zuwa account din farouq shima haka private.. Ta fito ta shiga wani... Shima haka... Shiga taitayi amma private haushi ya isheta gashi babu wanda ya daura koda pic dinsa a profile... Haushi da takaici duk ya isheta.. Tana tura baki tace "nama yi masu requesting su yi ignoring dina" haushin su duk yakamata... Tasan dayawa kusan suna following din junan su amma ita banda ita.. Ita da kaninta sun zama bare a cikin su.... Hawaye ya cika idanun ta.. Taji haushin kowa take ji.... A haka de har bacci ya dauketa......
Washe gari koda suka hadu da Amah seta basa labari.... Dan lumshe idanu yy yana sauke kananun ajiyar zuciya.. Tace "yade"... Ya zuba mata idanun sa kafin yace "kada ki damu karda ki kiji haushin su wata rana zaku hadu ko ba tana nan ba inshaallah kina gab da komawa cikin family dinki" kallon sa tayi kamar zatayi kuka ya gyada mata kansa yana murmushi.. Itama murmshin ta masa.. Cike da farin cikin kasancewar sa abokin ta....
Mikewa yy yace "2mns pls I 'll be back let me answer a call" gyada kai tayi.. Ya tashi yana kara waya a kunnensa... Ya tashi bada jimawa ba fannah taji ance "hi".. Dagowa tayi daga kallon waya tana kallon guy din... "Mind if I can join you"... Ta girgiza kai "srry someone is here"... Zaunawa yy yana murmushi "common bae lets take coffee" karamin tsaki tayi tana mikewa tare da daukar jakart ta zata wuce., yy saurin rike jakar tare da hadawa da hannun ta... Duk wnn ya faru ne a idon Amah... Wani irin hade fuska tayi tana kallon guy din dan ita duk da tana cikin turawa ta tsani dabi'un su kasancewar ta wacce tasan addinin ta.. Kafin ma wani ya samu damar magana Amah da ya karaso ya fizgo guy din tare da kifa masa wani marin da seda yaga wuta wuta... A kidime duk suka juya suna kallon sa.... Amah daya rikide wa fannah taga kamar bashiba duk seta rude .... Shake wuyansa yy yana zuba masa idanun sa da suka rikede zuwa jaa. Da kyar aka kwacesa a hannun Amah... Fannah kam kuka ta fara dan gaba daya gani take kamar kashe sa zeyi.... Cike da fushi ya bada order atafi dashi wai yana son cin zarafin fannah... Ba tare da bata lokaci ba aka tafi da shi... Ya fisgeta ta jakar ta suka taho... Suna zuwa daidai satin Maryam da komai ya faru a idon ta tun shigowar ta ya jifa mata jakar fannah ba tare da yace komai ba... Yaja Fannah da take ta kuka... Basu tsaya ko ina ba se inda yy parking motar sa.... Ya bude mata amma seta ki shiga ta turje.. Tsawa ya daka mata babu shiri ta shiga tana kara fashewa da sabon kuka.. Shima zagayawa yy ya shiga ya figi motar a dari da sittin ko kala becewa fannah ba duk da kuwa har cinkin ransa sa yanajin kukanta sede zafin da yake ji a cikin zuciyar sa ya hanasa yin magana...
Jin yy parking ne yasa fannah dagowa... Ga mmkin ta seta gansu a kofar gidan su... Cike da mmkin ina yasan gidan take kallon sa ya kifa kansa a sitiyari... Ita gaba daya ya rikide mata wani tsoran sa takeji... Kokarin budewa ta farayi zata fita amma ta kasa. Hakan yasa tayi zaune tana sheshshekar kuka... Cikin tsawa yace "ya isa bana son wnn kukan"... Shiru tayi kam tacigaba da share hawaye dan mugun tsoransa take ji a ynx.. Fannah tana da tsiwa amma akwai tsoro... Ruwa ya mika mata ba tare da ya dago ba... Aikam ta karba tasha har seda taji sanyi a ranta snn ta aje... Dagowa yy ya zuba mata red eyes din sa da sauri ta kawar da kai... A hankali yace "what?" "Am afraid" ta fada cikin rawar murya..... Ya dan lumshe idanun sa.. Snn yace "sorry but I can't control my self ... Pls don't let dis happened I kwn it was mistake but my heart can't take it"... Kallon sa take da mmki idanun sa a lumshe... Dagowa yy ya sakar mata murmushi... Kasa tayi da kanta tana wasa da fingers dinta... "Srry I'm worried because I cares "... A hankali tace "thank you"... lock din ya bude ba tare da yace komai ba... Fita tayi ita yabita da kallo har ta shige snn ya sauke ajiyar zuciya tada motar...
Maryam ce ta kawo mata motar ta. Ta tsaya tana kallon Fannah da tayi wani zugudi.... Kafin tace "hope ynx kin dena rainawa kanki hankali cewa Amah ba sonki yake ba... Dan nasan yau kinga real love".... Fannah ta harare ta "just because he cares.. Shiyasa kuke cewa love?.. " maryam tace "madam ko kiyarda ko karki yarda sonki yake because his reaction today is total out of love.. kuma tunda kike wani karya ne am sure kema you fall for him" baki Fannah ta saki tana kallon maryam .. Ita kuma ta dage kafata.... Tsokana sosai maryam ta tasa Fannah da ita har ta ware itama ta biyemata.. Tuni ta manta da abinda ya faru.....
Tun daga ranar seda fannah tayi kwana biyu bata saka Amah a idon ta ba hakan ba karamin damun ta yy ba... Maryam na kula da yanda ta damu amma ta faske tasan de idan tayi tsami zataji..... Ita har adua take Allah yasa su ma daidata dan bakaramin dacewa zasuyi ba.... Domin Amah yakai duk inda wata ya mace zata soshi komi class dinta kuwa.....
Yau kwana hudu knn basu hadu da Amah ba... Duk yanda fannah taso hana kanta tunanin sa kasawa tayi.... Har ta kaiga yau ta magantu... Ta dubi maryam tace "anya Amah yana lpy kuwa? " maryam tace "toke mene damuwarki".... Dan hade rai fannah tayi tace "kamar ya"... "Kamar yanda babu wata alaka da take tsakanin ku mene na damuwa"....cewar maryam... "Taya zakice haka bayan kinsan yanda muke dole na damu" tabe baki maryam tayi batace komai ba... Can maryam ta mike tace "tym din hand ball din yy muje...."... Fannah ta mike suka fara tafiya zuwa sport complex din ba tare da kowa ya sake magana ba .. Suna zuwa gab da zasu shiga kamar ance juya ta gansa zaune saman wasu fararen kujeru.. Cak ta tsaya tana kallon sa kamar zatayi kuka.. Taso wa yy daga inda yake with his face smiling dan tura baki tayi bayan ya karaso... Kallon maryam yy yace "kawar mu" maryam dake dariya ciki ciki tace "naam ka boye kasa kawar mu ta hanani sakat..." Duka fannah ta kai mata ta kauce tana fadin "ni nayi ciki sekun shigo" daga haka ta shige...Fannah ta harare sa tace "shine ka manta dani ko?" Ta fada kamar zatayi kuka... Ya langwabar da kai yace "srry bea that day a was mad at you but is not my fault I just can't control my self" dan kallon ta yy kafin yace "wait do you miss me lyk how do you feel da baki ganni ba 2dys"... Tura baki tayi tace "I feel nothing" ta fada in I don't care manner... Dariya kawai yy yace "no bad lets go in... Gaba tayi ya bita a baya.. Tana gab da shiga... Wasu irin masu saka kayan nan kamar cartoon suka fito dana lion da kuma elephant... Babu shiri ta kwalla kara a mugun tsorace dan dukda a London take ta kasa sabawa dasu... Fadawa tayi jikin sa.. Ba shiri ya rungume ta sede yanda ta fado masa babu shiri yasa suka fadi saman grass carpet din... Ganin ma mutanen basu kula dasu ba yasa Aliyu mirginawa da ita suka basu hanya kar su take su... Ita de Fannah ta makalesa gam... Kallon ta yy tana kwance saman sa ta wani runtse idanu tsabar tsoro murmushi yy tare ta mirginawa ya koma saman ta sede be sakar mata nauyin sa ba.... Bude idanu tayi .. Shikuma ya hade goshin sa da nata yana kallon idanun ta.. Ta sauri ta rutse idanun ta zuciyar ta na wani irin bugawa ganin kamar zeyi kissing dinta... Dauke kansa yy a kan nata hakan yasa ta bude idon ta.... Hannu yasa yana zagaye soft lips din nata.. In a whisper voice yace "not today but one day.. So do not wrry a tym will come that not even ur lips but the whole you will...... " se kuma yy shiru tare da kashe mata ido daya😉 snn ya mikar da ita.... Fannah mikewa tayi amma ta kasa fahimtar inda zance sa ta dosa.. A hankali ta tabi bayan sa suka shiga ciki koda sukaje har aka gama suka fito ta kasa manta maganar ba tana kasan ranta har ta koma gida da tazo kwanciya maganar ta rinka dawo mata "not today but one day"... Ta rungume pillow "to me guy din yake?"... "Aikam idan ma yana tunanin ni yar iska ce da ze yanda ya ga dama an saita sa na canza masa tunani yamayi kokarin gwadawa wlh"... Ta fada tana wani hade rai... "He loves you" wata zuciyar ta fada.... Da sauri ta kawar da tunanin tare da yin addua ta kwanta....
.........
Kiran wayar da maryam ta mata ne ya tasheta daga baccin da ta koma bayan tayi sallah.. Kasancewar yau Saturday basuda lectures... Dan tsoki taja snn ta dauka tace "disturber".. Daga can maryam tace "uhmm beb you knw what?".. Fannah tayi rolling eyes tace "sekin fada" "khalil na na hanya fa wai by 3 flight dinsu zeyi landing"... Da sauri fannah ta zauna "really why didn't you alert me se ynx"... "Nima ynx ya fada mun wlh.. Ynx de shirya zanzo se muje

Please Login or Register in order to submit comment