Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sukacigaba da fira kamar basu ba tuni aka manta da duk abinda ya faru ... Humaira ta zaunar dasu tayi masu nasiha sosai...
Da daddare suna zaune suna cin Abinci tare da chucu da fareeda da maryam message ya shigo wayar Fannah dubawa tayi ganin shine yasa ta danyi murmushi ta duba "wow what's a happy day the bond of love i have for you is unbearable, you're forever mine Alhmdllh"... Dan murmushi tayi ta dago tana kallon su chucu nunawa sukayi kamar basu ganta ba.. Ta share kusan minti uku ta tura masa reply.. "You're god's gift to my lyf Alhamdullh".. Sake tura mata message yayi.. "Wife just missing you can I see you?".. Dan wara idanu tayi.. Se kuma ta dago tana kallon su fareeda da suka fashe da dariya.. Tashi tayi ta koma saman gado.. Ta maida masa reply.. "I'm not alone".. Sake turo mata message yayi.. "Am alone just come over".. Ta dan ware idanu seta tura masa "me zanyi maka"... "Idan kinzo zaki gani".. Murmushi tayi dan bata manta da kiss din dazu ba ta dan shafa lips dinta kadan ta tura masa "abinci muke ci fa".. "Wife kizo nima abincin zan baki"... Kinyi masa reply tayi ta ta aje wayar.. Maryam tace "oh ni maryama".. Ta harareta "yade..".. Mikewa chucu tayi ta dauki wayar ta koma kan kujera tana hararar su fannah.. Nan tsokana ya koma kansu ...
Washe gari ma wasu bakin ne gidan duk a cike yake.. Se bayan kwana biyu ma snn suka samu saukin mutane se kuma zuwa biki inshallahu duk yanda Amoon yaso ya hadu da fannah hakan gagara.. Ita kam tana sane seta share dan ta kula shide burin sa kawai su hadu... Ana gobe maryam zata tafi da daddare suna daki tare.. Maryam na bata lvrin taga su sageer da yusrah da zata shigo.. Fannah tayi murmushi tasan Abinda Amoon yake so knn amma bazata yarda ba.. Taso maryam ta bari su tafi tare amma maryam din taki yarda... Washe gari maryam ta wuce... Se yau fannah taga Amoon tun washe garin daurin aure dauke kai tayi.. Ta wuce dakin mummy sbd bama taso abarta a daki ita kade.. Can ta tafi tayi kwanciyar ta.. Sallah kade ke tashin ta se cin Abinci.. Idan ta tuna cewa ta zama matar aure ynx setayi mmki.. Idan kuma ta tuna cewa Aliyu ne mijin ta setaji wani farin ciki.. Bayan isha'i mummy ta shigo tana kallon ta.. "Waike lpyr ki kinzo kin tare mun a daki".. Fannah ta langwabar da kai.. "Mummy Wai kin gaji dani ne".. "Eh gaji kije naji Humaira ma naji tana nemanki".. Fannah ta tashi ta dauki hijab din mummy ta zumbula Dan kayan da tazo dasu tayi wanka ta sauya wasu.. marasa nauyi.. Sallama tayi wa mummy snn ta fita.. Kanta kasa ta ke tafiya.. Se kawai ji tayi taci karo da mutum.. Ta dago da sauri.. Ta kallesa.. Ya ware manyan idanun sa yana murmushi.. "Kin gama buyan".. Baya ta juya masa tana zare idanu.. Ya matsa ta bayan ta kafin a hankali ya rugumeta... Da sauri tace "yaya Amoon".. Dan kwantar da kansa yayi saman shouder dinta yana kara rungumeta murya can kasa yace "yes love".. Muryar ta na rawa jin yanda kamshin sa ya cikata tace "pls karda wani ya ganmu fa".. ya kai bakin sa saitin kunnenta yace "is it haram".... Gaba daya tsoro ya cika fannah dan har jikin ta ya fara rawa..tace "pls yaya stop".. A hankali yace "um um I need you".. hannun ta ya kamo cikin nata yana murzawa se yace "lets go to my room if you're not comfortable".. Ta ware idanu.. "No nide kawai ka barni na tafi".. Ta fada kamar zatayi kuka.. Jin step kamar anayowa inda suke.. Tace "yaya wasu fa suna zuwa nan na bani" a rude tayi maganar.. Murmushi kawai yayi amma yaki sakin ta..secan ya kama hannun ta ya jata zuwa dakinsa babu musu ta bisa da sauri.. Tashiga ciki ya tura kofar yana danne dariyar sa..kannen sageer ne.. Ta sauke ajiyar zuciya.. Ganin sun wuce.. Ta juyo tana kallon sa.. "To bude mun na tafi.. Ya make kafada.. Kamar zatayi kuka tace "pls".. Key ya sakawa kofar snn ya saka a aljihu...
...
Urs
✨✨✨
Nafeesatu....😍😍
.....
*💫❤LOVE CYCLE✨*


Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......


Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (32)✨
Fannah taso bawa Amoon dariya ganin yanda duk ta tsure ammah seya dake beyi ba dan daure fuska yayi yace "what".. Kamar zatayi kuka tace "Aunty Humaira na nemana fa".... "So neman da take maki har yafi nawa".. . Fannah ta girgiza kai.. "Mummy fa tace mun tana kirana idan taji bnje ba me zance"... Karasowa yayi ta wajen ta ya janyo ta jikinsa ya rungume a hankali yace "tell them you're with ur husband".. Ya fada tare da daura lips dinsa saman goshin ta Fannah ta bude baki zatayi magana ya daura yatsan sa saman lips dinta.. "Shhhhhh pls stay with me".. Ya fada a hankali.. Tare da daura lips dinsa saman nata.. Shiru Fannah tayi idanun ta suka cika da kwalla gaban ta se faduwa kawai yake... Ganin ya fara loosing control dinsa yasa saketa.. Hannu yasa ya share mata hawayen yace "what".. Tace "pls open the door" kamo hannun ta yana murzawa.. Yace "I will open it but sekin dena kuka"... "Ai na dena" murmushi yayi kafin ya juya,.. Toilet ya shige ya barta tsaye.. Ta bisa da kallo.. Kafin ta koma saman gado ta zauna tana bin dakin da yake tsaf tsaf da kallo kamar na mace bnd kamshin sa babu abinda yake.. Tana zaune har ya fito kin yarda tayi ta kallesa ganin sa sanye da bathrobe.. Yaje gaban mirror yana kallonta ta ciki.. Se kuma yace "wife".. Kin yarda tayi ta kallesa.. Hakan yasa ya nufo gadon ya zauna kusa da ita ta tashi da sauri.. Murmushi yayi tare da fizgota tafado jikinsa suka fada saman gadon.ya rungume ta sosai jin tana niyar tashi.. Tace "yaya dan Allah".. Zare hijab din yayi tayi saurin makalkalesa dariya yayi.. Ya kai bakin sa daidai kunnen ta.. "Why pls I want see you".. Ta noke kafada "nide ka bude mun".. Yana rungume da ita ya kamo hannun ta yana murzawa "ai yarinya kwana nan you're spending the nyt here".. Shiru Fannah tayi jin yanda yake murza hannun nata.. Jin tayi lakwas ta lafe a kirjin sa ya daura kansa saman nata yana kara shigar da ita jikin sa yace "wife".. Tace "uhm".. "Agreed zaki kwana Anan".. Ta girgiza kai.. Yadan shagwabe fuska "pls" tayi shiru..hannu yasa yadan shafi cikin ta yace "me kika ci".. Dan tura baki tayi taki yin magana.. Hannun ta ya daura saman nasa cikin.. Ya marairaice "wife mijin ki haven't eaten since morning".. Tace "why". Yace "I was just planing yanda zan hadu dake ni bata abinci nake ba".. Tace "you've seen me now so seka barni na tafi".. Ya noke kafada... "Pls"... Yace "kinaso na barki ki tafi".. Ta gyada kai da sauri yayi murmushi kafin ya rada mata "se mun fita waje naci Abinci".. Tace "dawa".. Yace "inde kinaso ki tafi sekin rakani if not kwana nan".. Ta marairaice yace "am serious".. "But bazamu dade ba ko".. Ya gyada mata kai kamar wani boy....
Tace "oya ka shirya dare nayi".. Ya langwabar da kai "that's ur work".. Ta ware idanu.. "Kinaso mu kwana anan Knn".. Ta girgiza kai.. Tashi yayi tare da sumbatar lips dinta.. Tana nan har ya shirya ya dauki hijab dinta ya saka mata.. Tare da kama hannun ta suka fita.. Har seda taga sunje parking space basu hadu da kowa ba snn hankalin ta ya kwanta ya bude mata ta shiga Ya zagaya ya bude ya shiga.. Ta da motar yy suka bar gidan... Suna fita daga unguwar yace "hotel zamu wuce".. Ta juyo ta kallesa da sauri.. "Hotel kuma".. Yace "yeah lets spend the night there I just can't wait to have you".... Ta zare idanu gabanta na wani irin faduwa ya kamo hannun ta yana murzawa "can we". Ta girgiza masa kai da sauri.. Yace "why". "Kaga fa babu wanda yasan mun fito".. "Zan kira su na fada masu".. Ta girgiza masa kai da sauri... Yayi murmushi bede ce komai ba ta cigaba da driving har suka isa wani babban eatry.. Yana gama parking ya nuna mata motar dake gefensu.. Yace "kin gane motar nan". Tace "yaya farouq".. Ta fada tana dan zare idanu "pls kaje ka dawo".. Ya noke "no tare zamuje".. Ya bude tare da zagaya ya bude mata.. Ta fito ya kama hannun ta.. Se Addua take Allah yasa karsu hadu da yaya farouq... Murya can kasa yace "what are you thinking?"...ta girgiza masa kai.. Suna shiga da chucu ta fara hada idanu.. Se kuma farouq... Fannah ta ware idanu tana kallon su da mmki se kuma ta kalli Amoon ya kashe mata idanu.. Murya can kasa yace "you see".. Farouq na kallon su yace "new couples".. Amoon ya zauna "yaza'ayi Baffa ne fa".. Chucu tana kallon Fannah tace "Mrs Aliyu".. Fannah ta juya ta kalli Amoon da suke magana Farouq hada idanu sukayi.. Tace "yaushe kikazo nan".. Chucu ta ware hannu bamu dade ba tym din kina dakin mummy".. .. Fannah tace "wa kuka tambaya to". Chucu tayi mata wani kallo "to wa zan tambaya am with my husband akwai wanda zan tambaya sama dashi.. Wait hope de ba wahalar mun da yaya na kike ba ko".. Shiru fannah tayi.. Chucu tace "look kinga ko fareeda wlh ynx haka suna tare da yaya sultan ynx duk wahala da kuka gama sha se kin kara jawo maku wata matsalar".. Farouq ya juya yana kallon chucu.. "Murmushi kawai yayi yasan halinta sarai da tsari.. Wanda shima da zata masa yanda take tsarawa Fannah ze ji dadi.. Dan seda yayi da gske snn itama ta biyo sa... Fannah ta juya ta kalli Amoon.. Suka hada idanu ya langwabar da kai tare dayi mata kalar tausayi... Itade tana jin chucu batace komai ba.. Har Amoon yaje yayo take away ya dawo snn yace ta taso suje tashi tayi.. Tare dayi masu sallama taki yarda ta kalli farouq.... Suka fita seda ya biya wani chocolate mall ya siya mata choculates dayawa snn yakamo hannun ta suka tafi.. Zasu shiga mota wayar yayi kara dubawa yayi snn ya dago yana kallon ta yace "Dad kila ma ya gammu".. Fannah ta ware idanu a mugun tsorace.. Amoon ya daga wayar yana dan murmushi.. Da eh.. Se kuma ya amsa da to tare da fadin ynx inshaallah.. Ya juyo yana kallon Fannah "wai yace muje".. Kamar Fannah zatayi kuka tace "muje kuma.. Ka gani ka ja mana ko".. Be damu da mutanen dake wajen ba ya janyo ta jikinsa tayi saurin cewa "Amoon idan yana kallon mu fa and ga mutane fa".. A hankali yace "to seme haram ne".. Tace "Amoon pls".. Sakin ta yayi yace "ke be gamu ba he ask of spare tire so ynx zamu kai masa yana jira".. Fannah ta ware idanu bata sanda ta kamo hannun sa ba "pls Aliyu bana so Dad ya ganni".. Ya zuba mata manyan idanun ta.. Tayi saurin yin kasa da nata ya sumbaci lips dinta yace "Shiga back seat".. Budewa tayi ta shiga da sauri.. Shikuma ya zagaya shiga..
Fannah na back seat har suka gama saka tiren snn ya shigo seda fannah ta ga sunbar wajen snn ta sauke ajiyar zuciya.. Ya kalleta ta madubi yayi murmushi ita kuma ta harare sa.. yace "ni kike Harara".. Ta gyada masa kai.. Yace "zaki yi bayani".. Ta murguda masa baki.. Shide murmushi kawai yake yana kallon ta.. Allah kade yasan yanda yake son baiwar Allahr nan..yana gama parking ta fara kokarin budewa dandama plan dinta knn se taji a rufe.. Ta juya suka hada idanu yace "an fada maki ke kadai ce me wayo"... Kamar Fannah zatayi kuka tace "menene kuma".. Yace "akwai mutane a waje kuma zasu ganki.. Wait chucu ta dawo seku shirya tare.. Shiru fannah tayi.. Ya bude ya zagayo ta inda take... Ta matsa can gefe.. Shima matsawa yayi kusa da ita.. Tace "to wai menene".. Wa ware idanu.. "Babu komai fa".. Ya fada tare da janyota jikinsa... Yace "tell me. Abinda chucu take fada maki". Fannah tayi shiru tana tura baki.. Murya can kasa yace "tace ki denawa yayanta wulakanci ko".. Ta daura kanta a kirjinsa a hankali tana shakar kamshin sa.. Ya zagaye ta da duka hannayensa yanajin wani sonta.. A hankali yace "love".. Tace "umm"..yayi kissing dinta a forehead dinta kafin yace "I always want you close to me very close love, I love you ni kaina bansan kalar son da nake maki ba . I have loved from the beginning and I have always dreamt of living with you as my wife," shiru tayi ta wani lafe a kirgin sa tanajin bugawar zuciyar sa da yake tafiya daya da tata.. Wani irin sonsa take ji yana bin dukkan jijiyoyin jikin ta.. Jin tayi shiru yasa yace "stop ignoring me bana jin dadi you have become part of me koda baki jin yanda nakeji pls try not stay away from me hakan baya mun dadi".. Wani iri Fannah take ji.. Duk se taji ya bata tausayi.. Tasan yaushe ta fara sonsa amma bata san shi tun yaushe yake sonta ba.. Bata san wane irin so yake mata ba amma ita sheda ce akan cewa ba son wasa bane.. Hannu yasa ya dago habar ta yana ta lumshe idanu.. A hankali yace "look at me".. Dan bude ido tayi se kuma ta rufe da sauri.. Ya danyi murmushi kafin ya daura lips dinsa saman nata.. Batayi kokarin hanasa ba dukda yanda gaban ta ke faduwa.. Ya rungume sosai yana tsotsar lips dinta lyk is whole lyf depend on it.... Jin yana kokarin cire hijab dinta yasa da rike da sauri.. Cikin muryar sa data fara sauya kala yace "no pls".. Kyalesa tayi..ya cire hijab din ya rungume ta sosai tare da maida lips dinsa a nata while hannun sa yana saman flat tummy dinta yana shafawa duk da yanda yake son wuce hakan be wuce ba sbd baya so hankalin ta y dashi... Seda yayi kissing dinta to his satisfaction snn ya kyale ta ya rungumeta yana maida numfashi ita kam tayi luf a jikinsa idanun ta a lumshe.. A hankali yace "I love you" yafada yana murza tafin hannun ta.... Jakar ta daya amsa ranar ya dauko.. Ya bude ya ciro bangle din nan da ring saka mata yayi.. Ta bude idon ta tana kallon hannun ta a dan hasken mara yawa.. Hannun yayi mugun yin kyau.. Tace "wow when did you bought it".. Yace "ranar da akace za'a samomaki wani mijin auren".. Murmushi tayi takoma ta kwanta a jikin sa "thanks love I really appreciat". "Shhhhh".. Murmushi tayi tana kallon sa... Motar Farouq ce ta shigo duk suka bita da kallo... Ya juyo ya dube ta "so ynx tafiya zakiyi".. "Ta gyada masa kai.. Ya langwabar da kai "ni bana so ki tafi pls kizo mu kwana tare". Ta noke kafada.. Yace "why"..ta ware hannu alamar hakanan.. Yace "ai kam baki isa ba yau tare zamu kwana" tayi saurin girgiza masa "kai kaga ynx kowa yasan bana daki za'a nemeni"... Yace "ohk then se yaushe".. Shiru tayi tana kallon sa... Ya daura goshin sa saman nata.. "Jibi zan tafi Abuja and washe gari zan tafi America.. Gobe ki zo".. Tayi saurin amsa masa.. Amma batajin zata zo.. Kamar yasan tunanin da takeyi yace "idan kikazo bacci kawai zamuyi amma idan baki zo ba.. I will come and pick you my self and that nyt will be our first nyt".. Ya fada tare da daura lips dinsa a nata.. Hakanan shi baya gajiya da kissing lips dinta.mugn turning dinsa suke duk sanda ya kallesu.. Kawai ynx ma dan rage zafi yake yi.. Suna ciki motar har chucu ta bude ta fito.. Se wani yi ma Farouq shagwaba take shi kuma yana lallaba ta.. Su fannah duk suna kallon su.. Seda suka bari sun gama abinda suke snn suka bude suka fita.. Su Farouq suka rinka kallon su da mmki.. Chucu ta kasa kallon yayan nata . yana rike da hannun Fannah yace "ku muke jira wai batason shiga ita kade".. Chucu tayi sallama da farouq.. Amoon na kallon Fannah yace "idan kika saba mun alkwari sena baki mmki".. Fannah ta gyada masa kai da sauri dan kawai so take su rabu lpy.. Ya mika mata duka chocolates din daya siya mata snn ya mata peck a goshin.. Ita de bata ce komai ba dan so kawai take su rabu lpy dan baze kara ganin ko keyarta ba...
.....
Urs
✨✨✨
Nafeesatu....😍😍
..,....
*💫❤LOVE CYCLE✨*


Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......


Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (33)✨
Suka shiga tare da chucu.. Amoon ya bita da kallo snn ya juyo suka hada idanu da farouq.. Ya kashe masa idanu Amoon yayi murmushi..
Fareeda kade ce cikin dakin tana waya da sultan.. Tana ganin su ta katse wayar tanayi masu kallon tuhuma... "Ina kuka je?".. Chucu ta cire hijab tanayi mata wani kallo.. "See you kin ajemu ne".. Fareeda tace "wlh yaran nan kuji tsoran Allah".. Ta fada tana bude ledojin da suka shigo dasu.. Turo kofar akayi hafsat da yusrah suka shigo.. Fannah ta ware idanu tana kallon su "me nake gani da daren nan".. Chucu tace "na shiga uku wai duk bakuyi bacci ba".. Basu bi ta kansu ba sukayi joining fareeda data fara kaiwa bakin salati..Hafsat tace "ashe muna da rabo".. Yusrah tace "Allah sarki jiddah har tayi bacci".. Su fannah suka cire hijabbai suma sukayi joining.. A kayayyakin da suka shigo dasu sede sukaci naci suka bar na bari.. Daganan kowa ta nemi wajen kwanciya.. Fannah sede taita juyi har ynx tanajin dumin jikin Amoon a tare da ita.. Data lumshe idanu se duk abinda ya shiga tsakanin su yau ya rinka dawo mata.. Ta rungume pillow da kyar ta samu bacci ya dauke ta.... Washe gari duk tare baffa ya kira angwayen da amaren wai suyi breakfast tare.. Aikam duk sunji dadi musamman ma mazan Amoon na zuwa yaje ya rungume Baffa.. Baffa yace "ni rabu dani lokacin da ka rufe idanu akan waccen farar matar taka ai mantawa kayi dani".. Amoon ya kalli Fannah da idon ta ke kasa tana murmushi.. Ko ganin ta yayi wani farin ciki yake ji mara misaltuwa.. Amoon yace "ai baffa idan banyi haka ba ko kai kwace mun ita zaka".. Baffa ya dungure masa kai "nide ai naga tijara ashe duk yanda ma nake tunanin ka kafi haka".. Amoon ya tashi ya koma kusa da kujerar da Fannah take.. Murya can kasa yace "morning wife".. Taki yarda ta kallesa bare ma ta nuna tasan da ita yake .. Hannun ta ya kamo cikin nasa.. "Shine bazaki kulani ba ko".. Ta danyi raurau da idanu tana kallon sa.. A hankali yace "I haven't slept yesterday" kanta kasa tace "why"..yace "coz you're not closer I hug pillow but it can't replace you".. Dan murmushi tayi.. A hankali yace "ina da mata Amma ni kade nake kwana".. Ya fada yana hade rai.. Tace "pls eat".. Ya noke kafada Fannah tayi murmushi ta daga kai suka daga ido da fareeda.. Ta kashe mata idanu.. Yace "don't forget yau ne fa".. Ta gyada masa kai.. "Can't wait". Murmushi kawai tayi tana fadin bama se ya ganta ba wani dakin daban zata tafi .. Har aka gama break din nan hannun ta na a nasa yana murzawa...
Suna barin wajen Fannah ta kashe wayar ta sbd bama taso ya kirata.. Yau bata yarda taje dakin mummy ba sbd tasan zata iya korota. Dakin umma ta tafi can suka zauna tare da Jiddah.. Har dare.. Sega chucu ta shigo tana kallon Fannah "yaya na kiranki".. Fannah tace "ai ynx danayi wanka can zan tafi".. chucu tace "good"... Daga haka ta fice.. Fannah tayi murmushi.. Koda tayi wanka.. Ko dakin Jiddah bata yarda ta tsaya ba.. Can dakin umma ta lallaba ta shige taje bayan ta tayi kwanciyar ta.. Tun Amoon na jira har ya gaji ya kwanta.. Tunda de chucu ta fada masa tana dakin umma kuma ai shikenan.... Da Asbah yana dawowa daga masallaci dukda baccin da yake ji seya nufi dakin umma.... Umma na saman sallaya har lokacin Fannah kam tana yin sallah ta koma ta kwanta sbd baccin da takeji.. Bebi takan umma ba ya nufi Fannah dake bacci.. A hankali ya maida kanta jikinsa ya dauke ta a hankali.. Snn ya fara tafiya yanaji umma na gyaran murya Amma yayi ficewar sa.. Fannah ta dan bude ido kadan jinta ba dede ba.. A fuskar Amoon ta bude idon.. Ta wartsake da sauri.. Zatayi ihu yayi saurin rufe bakin ta da nasa.. Be tsaya ko ina ba.. Se dakin sa yana direta ya sakawa dakin key... Kamar Fannah zatayi kuka tace "mene ne haka".. Yana kallon ta da kyau yace "mene fada maki ni zakiyiwa wayo ko".. "Ta girgiza kai da sauri "dan Allah kayi hakuri wlh mantawa nayi".. Daukarta yayi kamar baby be aje ta ko ina ba se saman gadonsa fannah tayi kokarin tashi ya janyo ya rugume ta tare da rufa masu blanket yayi kissing din lips dinta "babu abinda zanyi maki let's sleep"... Shiru tayi ta lafe a jikin sa yanaji har tagama mutsu mutsu dinta bacci ya dauke ta.. Yabi kyakkyawar fuskar ta da kallo cike daso da kaunar ta.. Yana mata wani irin son shi kansa besan kalar sa ba... Lumshe idanu yana tuno ranar daya fara jin sonta tun tana er shekara 8.. Tana zaune tym din duk ta shagwabe fuska kamar zatayi kuka.. Shikuma yana cikin mota tana kallon ta with smile kawai yana tuna lokacin daya dauke ta ne tayi shiru bayan sun sultan sun dauke ta tasakar masu kuka.. Ganin ta fara hawaye seya fito daga motar. Ta dago manyan idanun tada suka jike da hawaye tana kallon sa.. Ya sunkuya daidai tsayin da yace "cutie why are you crying".. Tace "daddy".... Yana kallon.. Nan ta fada masa bazo daukar ta da wuri ba kuma tanaso ta koma gida wajen mummy wai za'a haifa mata kani.. Ita kade ce.. Ita mummy take son gani bata so kanin ta yazo bata nan.. Inda anan ya fahimci cewa mummy nada ciki.. Ckin hisam knn tunma yana karami a lokacin.. A tym din ya zauna tare da ita har seda daddy yazo.. Tundaga lokacin yake tsananin sonta . inde har yana london kullum seya zo yaga sanda za'a dauke ta a sch.. And now gashi ya mallaketa.. Da ace ya rasata besan yanda zeyi ba.. Yayi kissing lips dinta yana kara rungume ta a haka har bacci ya dauke sa....
Goma saura Fannah ta farka.. A hankali ta zare jikin ta daga na Amoon tana kallon sa.. Tabi kyakkyawar fuskar sa da kallo cike da sonsa.. Ganin yana bacci yasa ta tsaya tana kare masa kallo.. Ita kanta tasan Amoon kyakkyawa ne ajin farko.. Gashin kansa kade ma abin kallo ne gashi wani sili sili ya kwanta sosai a fuskar sa duk wani gashi na fuskar sa bakine sosai kuma me silbi.. Tabi lips dinsa da kallo da suke wasu irin pink masu tafiya da hankali.. Ita kanta duk lokacin dayayi kissing dinta mugun tafiya yake da hankalin ta.. Muryar sa taji yace "you feel lyk kissing me ryt?".. Ta ware idanu tana kallon sa ta janyo ta jikinsa tare da matso da fuskar ta daidai tasa "don't worry kiss me its urs".. Fannah ta tura baki yayi kissing dinta..ta tashi zaune.. Shima zaunawa yayi.. Ya rungumota ta baya.. Tare da daura kansa saman shoulder dinta a hankali yace "jiya baki zo ba why".. Shiru tayi. Ya kalli agogo.. "Its already late I

Please Login or Register in order to submit comment