Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

babu abinda take.. Knn tun lokacin Amoon ke sonta.. Anya kuwa bayan iyayenta za'a samu wanda yake sonta kamar sa kuwa.. Tabbas data auri wani bayan shi da batayi masa adalci ba tabbas a duniya babu wanda ya kamata taso sama dashi.. Muryar sa taji yana fadin "I always think of you dana rasaki bn san yanda zanyi ba.you're my happiness my ever best happiness, what I feel is really true da ace na rasaki I can't go on my heart is already attacheted to you.. Ina sonki khadeeja I love you more than word can say but Alhmdllh you're mine, Alhmdllh na sameki, ."... Juyawa tayi ta rungume sa ta fashewa da kuka sosai.. Ya mugun bata tausayi kuma tayi farin ciki data samu mutum kamar sa.. Ya daura kansa saman nata yana bubbuga bayan ta "relax wife.. Pls ki dena wnn kukan inajinsa har cikin raina".. Shiru tayi yana dan buga bayan ta a hankali.. Se kuma ya dago habar ta yana kallon fuskar ta.. Ta lumshe idanu.. Yy murmushi yace "look at me".. Ta noke kafada tana tura baki.. Hannu ya saka yadan talli bakin.. Tayi saurin maida bakin tare da bude ido tana kallon sa kamar zatayi kuka.. Yace "menene da zafi".. Ta gyada kai.. Yace "mugani".. Ya matso da fuskar sa daidai tata.. Yana kallon idanun ta.. Ta rufe idanun.. Yayi murmushi kafin a hankali ya daura lips dinsa saman nata shima ya lumshe idanun yana kara rungume ta a jikinsa .. A hankali yake dan shan lips dinta.. Wanda ita kanta idan tace bata jin dadin hakan tayi karya amma sbd tsoran da takeji setayi kokarin zare bakin ta.. Ya .. Ya kankameta dan bayaso ta katsesa... Ya kai hannun sa a wuyanta yana dan murzawa a hankali zuwa kunnen ta.. Ita kanta Fannah bata san sanda ta kankame sa ba.. Tana maida masa kiss din.. Jin tsayuwar na neman gagarar su yasa Amoon daukar ta har lokacin be cire bakin sa a nata ba.. Saman lallausan gadon suka koma.. Fannah tayi saurin zare lips dinta daga nasa. "No Amoon pls".. Ya maida ta cikin jikinsa "I won't go deep babee just a fun lets make a love".. Ya fada tare da maida libs dinsa a nata snn ya kamo hannun ta yana murzawa... se kuma ya maida bakin sa saitin kunnen ta cikin rada yace "Agreed".. Fannah ta gyada masa kai a hankali.. Hakan yayiwa Amoon dadi.. Ya rugume ta sosai tnx wife.. Fannah ta lumshe idon ta tanajin dumin jikinsa ya daura lips dinsa a nata yana kissing.. Snn gently ya saka hannun sa cikin rigar ta yana shafa cikinta....a hankali yake mata komai cikin hikima.. Har Fannah ta fara mance duniyar da take fara mayar masa da matani.. Tana jin sanda yake bottoming din rigar sa.. Snn yazo yayi kasa da zip din rigar ta amma ta kasa hanasa sbd yanda gaba daya take jin dadin wasannin da yake mata.. Shikam Amoon haduwar skin dinta da tasa seya kara birkicewa.. Sbd abune da be taba experiencing ba tunda yake.. Ha skin dinta fa wani irin mugun taushi wanda duk yanda yake kokarin hana kansa kasawa yayi.. Besan sanda ya fara kokarin cire bra dinta ba amma ya kasa tun boobs dinta na cikin bra yake wasa dasu.. Jin ya kasa cirewa yace "pls help me remove this I don't lyk it pls babee".. Its kanta fannah a lokacin baby wai iya cirewar zatayu dan ya riga ya gama kashe mata jiki.. Can Allah ya basa sa'a yayi saurin cireta ya wurgar.. Nan salon wasan fa ya fara sauyawa.. Yanda yake romancing dinta ita kanta bata so ya dena.. Amoon beyi kokarin neman hanyar sa ba seda ya tabbatar Fannah ita kanta ta fara bukata.. Sede duk yanda hankalinta ya kaiga gushewa seda ya dawo hankalinsa a lokacin dayake kokarin shigar ta.. Ya fashe masa ya kuka.. "Aliyu pls you promise me not to go deep".. "No babe I can't I need very bad don't stop.. Let me have you, I want to make you a woman I want knw my wife today".. Duk yanda fannah taso ta hanasa kasawa tayi. Duk kukan ta da magiyar ta Amoon bema san tanayi... Seda ya bude kofar sa wanda bama fannah kade ba har shi seda yasha wahala kafin yayi removing virginity dinta....

Sosai ya rungumeta a jikin sa har ynx hawaye take tsabar kukan da tayi ma ynx muryar tama ko fita batayi... Ya yayi kissing lips dinsa tare da share mata hawayen yanajin wani irn sonta tare ha wani mugun tausayin ta da yakeji.. But deep down he's happy he's happy more than word can say fannah completely took his heart.. Yana jin sonta da kaunar ta a ko ina jikinsa.... Zare jikinsa yayi yasan tana bukatar taimako..kallon agogo yayi biyu da rabi har tayi. .. Toilet ya shiga yayi wanka.. Bayan ya fito yayi sallahr azahar.. Snn ya koma toilet ya hada mata ruwa me zafi yaje dakin sa ya dauko magunguna ya zuba mata wasu a ruwan.. Snn ya daga blanket din tayi saurin.. Rikewa yace "pls wife". Ya fada yana dago ta.. Fannah ta fashe da kuka.. Daukarta yayi ta runtse idanun.. Cikin ruwan ya sakata ta fashe masa ta wani irin kuka tana rirrikesa... Yayi saurin maidata ganin tana niyar fitowa.. "I knw is painful but zakiji dadin jikin ki".. Fannah kam a azabar duniya ta isheta.. Kuka take sosai.. A haka akayi wankan duk ta ruda Amoon da kukan ta har ma ya rasa abinda zeyi mata kamar ba doctor ba duk ya gigice. Kukanta har cikin ransa yakeji.. Yasan da zafi gaba daya tausayinta yake ji.. Ji yake kamar ya maida ciwon jikinsa.. Seda ya tabbatar ta gasu snn ya barmata toilet din tayi wanka.. Shima beyi niyar fitiwa ba itace da bala'i ta korosa sbd gaba daya tsoransa takeji.. Ya fito yana dafe kansa.. Ji yake kamar yayi mata kuka.. Yaye bedsheets din yayi yakai loundary.. Snn yazo ya shimfida wani.. Yana gamawa ta zauna tare da dafe kai..ta bude kofar ta fito tana dafe bango.. Kin yarda tayi ta kallesa.. Ya karasa kusa ta ita da sauri.. Ganin ze taba ta tayi saurin kabe hannun sa.. Tana tafiya da kyar tana dafe bango.. Can jin ta gaji.. Ta tsaya tare da fashewa da kuka .. Amoon yazo ya dauke ya maida ta saman gadon.. Ta turesa jin yana niyar janyo ta jikinsa.. Ta kwanta ba tare data yarda ta kallesa ba.. Ya gyara mata pillows... Snn ya matsa gefe yana kallon ta..dan juyowa tayi ta hararesa.. Ya matsa kusa da ita tare da rufa masu blanket snn ya janyo ta jikinsa wnn karon batayi kokarin hanasa ba ta lumshe idanu.. A haka har bacci ya dauke ta.. Amoon ya bi fuskar ta da kallo ganin yanda ta wani tabe baki.. Yadan yi murmushi yana shafa gefen fuskar ta.. Yanaso ya tashi domin sama mata abinda zataci tasha magani idan ta tashi amma yasan yana motsawa seya tasheta yanda ta makalesa din nan
Ganin baccin yayi nisa amoon ya zare jikinsa a hankali.. Daga jin yanda numfashin ta ke sauka yasan da kyar idan bata zazzabi ba..
Har ya dawo bata tashi ba.. Ya aje abincin a saman wani dan table snn ya karaso saman gadon ya taba goshinta.. Abinda yake tsammani ne wato fever.. Yace "wife.." Ta bude idon ta a hankali ta kallesa.. Ya yaye blanket din.. Yana kama hannun ta.. Kafin ya taimaka mata ta tashi zaune.. Ya zauna gefen ta ta daura kanta saman shoulder dinsa.. Ya shafi gefen fuskar ta "Allah yayi maki albarka".. Ta lumshe idanu.. Yace "meke maki ciwo".. Shiru tayi domin ko inama ciwo yake mata ga wata irin yuwa da takeji.. Yace "zaki ci abinci"... Ta gyada masa kai da sauri.. Ya danyi murmushi tare da shafa cikin ta.. Ta tura baki tana kokarin cire hannun sa.. Abincin ya dauko ya kawo mata.. Shida kansa ya rinka bata har seda ta cinye duka.. Ya kallesa se kuma yace "kin koshi".. Ta gyada masa kai yace "magani".. Ta noke kafada.. Yace "kina so a kara?".. Ta girgiza kai da sauri.. Ya dauko maganin ya bata babu musu ta karba.. Snn ta koma jikin sa ta kwanta se wani baccin.. Se karfi biyar fannah ta tashi.. Taji dadin jikin ta dukda har ynx babu wani karfi amma zazzabin ya sauka.. Ta daddafa da kyar ta shiga toilet tayi wani wankan da ruwa me zafi snn tayo alwala ta fito.. Tana cikin sallah Amoon ya shigo.. Ya zauna gefen gado yana kallon ta har ta idar.. Taki kallon sa.. "Mrs Aliyu".. Kin kallon sa tayi.. Tashi yayi ya dauketa.. Saman gado ya maida ta ya rungumeta ta sosai.. "Babee you're so sweet" fannah ta boye kanta a jikinsa.. Yace "thank you babee tnx for today seriously you finished me kin riga kin sameni complete wow what's a day.. I found myself in another world with filled of love and happiness.. You're the reason for that babee, you're perfect just the way you're I love you and proud to have you as wife mother of my children..".. Sosai fannah taji dadin kalaman sa.. A ranar fannah taga so da tarairaya sosai.. Se shagwaba take narka masa shi kuma yana biyeta....
Da daddare Fannah na kwance ta wani lafe kamar me bacci.. Amoon de zaune yana danne danne a system.. Lokaci lokaci yake kallonta kuma yasan cewa ba bacci take ba.. Yana gamawa ya rufe.. Snn ya kwanta kusa da ita tare da janyo ta jikinsa.. Fannah ta gaban ta yayi mugun faduwa taki bude idanun ta.. Ya sumbaci lips dinta Fannah ta bude idanu kamar zatayi kuka tace "bacci nakeyi fa".. Yace "toyi baccin ki".. Tayi shiru ya kai bakin sa satin kunnen ta a hankali tace "na kara".. Ta noke kafada.. Yace "babu zafi fa".. Kamar zatayi kuka tace "eh mana da zafi".. "Muga wajen".. Ta fada yana kokarin daga er rigar ta.. Ta hade kafafunta da sauri "nide aa"... Ya rugume ta "bazanyi maki da zafi ba fa.." Ya fada yana kissing libs dinta..
......
Urs
✨✨✨
Nafeesatu.... 😍😍

.....

*💫❤LOVE CYCLE✨*


Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......


Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (36)✨
Fannah ta fara kokarin turesa kamar zatayi kuka tace "kana gani bnd lpy fa kuma wlh da zafi." Daga ganin yanda take kasan a mugun tsorace take... Ya kara rungume ta cikin irin muryar ta yace "kina gani ina son ki kuma wlh da dadi"... Fannah ta boye fuskar ta a jikin sa.. "Kaga de zafi yake yi har ynx".. Yace "ni bn gani ba sede idan zaki nunamin".. Ta noke kafada.. Ya marairaice "pls".. Ya fada yana kara zura hannu cikin rigar ta.. Ta kankamesa a tsorace.. Yaje satin kunnen ta yace "bazan maki da zafi ba".. Fannah ta fashe da kuka... Hade bakin su yayi yana kissing dinta.. Snn gently yake romancing dinta.. Har seda tayi shiru.. Iya kar sa romancing ya barta ya rungume ta.. Kafin a hankali yace "I love you"...
Washe gari fannah ta tashi da sauki tunda har tana iya tafiya duk da ma de har ynx yana mata zafi wajen.. Ta rigasa tashi... Ta zare jikin ta a hankali tana kallon fuskar sa da murmushi.. Shafa sajensa tayi kafin a hankali tayi kissing lips dinsa.. Ya bude ido yana kallon ta.. Sauka tayi daga gadon da sauri... Ya mike tare da rungume ta ta baya.. "Morning wife".. Ta juya ta rungume sa.. "Morning Jaan". Ya dan lumshe idanu yana shafa gashin kanta.. A hankali tace "inajin yunwa".. Ya shafa cikin ta.. Kafin yace "ohk lets take our bath se mu fita tare".. Tace "idan ka fito zan shiga".. Be tsaya sauraren ta ba ya dauke ta kamar er baby suka shiga toilet din.. Tun Fannah na nokewa har tazo ta sake".. Ya rungumo ta suka fito tare.. Shiririta sukai tayi wajen shiryawar seda ta fara masa korafin yunwa takeji snn ya barta.. Suka shirya ya kama hannun ta suka fita.. Mota biyu ne dama a parking space din.. Dukansu sun gaji da haduwa..yace "a wace mota zamu fita".. Fannah ta rinka kallon motar da tace daddy ya siya mata kalar ta yace seta gama sch can ta nuna motar..Amoon ya mika mata key din "that's ur car".. Fannah ta ware idanu "you said".. Yace "dama motan ki ne".. Fannah tama manta da wani ciwo tayi tsalln murna snn tazo ta rungume sa... "Thank you my dear husband thank you so much Jaan".. Shima dan rungume ta yayi yana murmushi.. Duk wani farin cikin Fannah shine nasa..
Shi yayi driving dinsu.. Seda suka fara biyawa sukaci abinci snn ya shiga da ita yawo.. Sosai fannah taji dadin yawon nan.. Ta sake dashi sosai.. Seda suka siyo kayan abinci da wadan da zasu bukata sena ciyeye snn suka dawo.. Basuyi girki da rana ba seda dare Fannah tayi masu koma nace sukayi tare.. Ranar duk yanda fannah taso Amoon ya daga mata kafa ki yayi ranar ma tasha kuka dan har ynx da zafi.. Karshe kuma ya koma lallashi ko da safe ma langwabe masa tayi... Kafin sati Fannah ta saba da Amoon kamar me ko kadan bataso yayi nisa da ita kuma shine ya koya mata haka.. Sbd koda yaushe yanaso yajita a jikinsa.. Har ta saba da duk wasu buktunsa.. Seda suka cika one week snn Amoon ya koma aiki.. Ita kuma yayi mata signing practical tare suke zuwa.... Fannah tanajin dadin aiki da Amoon sosai dan yana nuna mata komai yanda yakamata idan sun dawo gida ma yana kara fahimtar da ita.. Bata tabayin practical din da taji dadinsa kamar wnn ba suna waya da maryam kuma suna kara shearing ideas.. Ko a hospital dinma soyayya suke sha babu ruwan su barin ma america babu ruwan wani da wani wani lokacin ma idan basu da aiki office suke shigewa abinsu... Ynx ma haka Amoon na zaune tun dazu ya kira fannah amma taki zuwa.. Ya dauki waya ze sake kiranta segata tashigo.. Fuska a hade tana hararar sa dan haushin sa takeji dazu seda ya bari ta gama shiri yasa ta sake wani wankan.. Ya ware mata hannu "common angela".. Ta juya baya tareda noke kafada... Zuwa yayi ya rungume ta ta baya "haba mata bata fushi da mijin ta fa".. Ta tura baki "ni babu ruwana da kai".. Ya daura kansa a shoulder dinta "to shknn idan munje ki rama nima ki sani wani wanka".. Ta kallesa ganin rainin wayon da yake mata.. Ai dama shi abinda yake so knn.. Ya dage mata gira.. Gashin kansa ta kama taja da karfi.. Har seda yace "ouchh".. Dan dariya tayi ganin yanda yy da fuska kamar wani boy.. Dan gsky yaji zafi.. Se kuma ta kamo sa ta rungume "srry srry Jaan".. Ya rungumota.. "Are you done for today".. Ta gyada masa kai.. Yace "oya lets go..".. Ta kashe masa idanu.. Ya kama hannun ta suka nufi mota.. A mota ya saka masu wakar potoranking ta my woman".. Ya kamo hannun ta yana murzawa.. Yana maming wakar.. "My woman my everything.. My woman my everything.. My woman oo I go give you everything".... Suna isowa ya zagayo ya bude mata.. Ta ware masa hannu cak ya dauketa.. Zuwa bedroom dinsa suka fada saman gado.. Fannah ta haye saman cikin sa tana balle bottom din rigar.. Seda ta gama cire rigar ya janyo ta jikinsa ya rungume...
Da yamma suna parlor suna kallo Amoon ya daura kansa saman cinyar ta duk ta yamutsa masa gashi.. Wai kitso zata masa shikam azaba ta ishesa kuma taki bari ya tashi.. Ya dafe wani kitso data dauko masa sbd zafi amma ta kabe masa hannu... Ya marairaice "babee zafi".. Ta tura baki.. "Nide ka bari na gama".. Ya mutsa fuska yayi sbd zafi.. Jin an danna bell yasa yace "babee am coming".. Ta sake sa tana tura baki.. Ya nufi kofar.. Budewa yy.. Farouq ya ware idanu "yaushe Fannah ta koma makitsiya bamu sani ba".. Chucu ta rufe baki tana hana dariyar ta fitowa idon ta nakan yayan nata... Shigowa tayi da gudu ta rugume Fannah.. A kunne ta rada mata "madam weldone dayiwa yayana kitso" dariya Fannah tayi tana murna zuwan su.. Ta gaisar da farouq.. Ya daga mata hannu "matar yaya". Tayi murmushi tana kallon Amoon. Ranar a gidan su chucu suka wuni sunji dadin zuwan su..

7months later
England..
Alhmdllh a yau fannah take murnar kammala dgree dinta.. Dayawa a cikin yan family din nasu sunzo sosai Fannah tayi murnar ganin su dan har ynx basuje Nigeria ba dan ma last 2months da sukaje America tym din da chucu ta gama sch tagansu dayawa.. Fannah zuwa tayi ta shige cikin su dan murna tama kasa tafiya ta shiga cikin dalibai yan uwan ta kallo daya zaka mata kasan she's happy Amoon se kallon ta yake.. Fannah bata barsu ba seda aka bukaci dalibai snn ta tafi ita da maryam.. Dake ta fama da laulayi dan ma ynx ta dan samu karfi karfi... Yanda aka gudanar da komai cikin tsari abin ya birge mutane .. Fannah ta karbi kyaututtaka da dama.. Kafin daga karshe a bata certificate dinta as a practional doctor.. Fannah ta rungume daddy tana murna tare da yi masa godiya mara adadi.. Shima rungume ta yayi yana tayata murna da murmushi a fuskar sa.. Kamar yanda yayi mata alkwarin mota seda ya bata key din motar amma wnn tafi waccen wacce tayi requesting.. Su dad ma sun bata kyauta.. Fannah seda ta rasa inda zata saka kyautuka ga wanda sch ta bata ga kuma wanda yan uwa suka bata.. Har su sultan sun zo dasu yusrah Jiddah da fareeda de basu zo ba.. Dan cikin su yayi girma ynx... Duk gidan daddy gaba daya family din suka tafi harda su Fannah.. Kafin fannah ta fita a mota Amoon ya rike hannun ta tare da daura mata wani littafi.. "A job for you.. And you're the CEO.. That's my gift.. Kallonsa kawai fannah take.. Se kuma ta dauki littafin tana budewa.. Asibiti, ne lafiyayye ta dinga bude hotunan tana dubawa cike da farin ciki... Bakin ta yama kasa rufuwa.. Bude motar tayi ta fita da sauri.. Tana nunawa su daddy.. Kowa ya karba yana dubawa cike da farin ciki.. Fannah ta juya ta kalli Amoon da ya fito daga mota.. Rugawa tayi ta rungume sa sosai.. Tama rasa me zatace masa se kawai ta fashe da kuka.. Ya rungume ta yana murmushi.. Kowa se tayata murna.. Suke.. Yau Fannah ko wajen cin abinci kin natsuwa tayi taci.. Dauka littafin tayi.. Domin taje ta sake dubawa da kyau Amoon ya bita da kallo.. Shine burin sa kawai yaga tana farin ciki dakin ta tashiga.. Farouq da chucu ta gani yana ta fama da ita akan taci abinci.. Sbd laulayin da take bata wani cin abinci.. Fannah ta ware idanu se kuma ta juya ta fita.... Tana cikin dubawa aka turo kofar Amoon ya shigo.. Taje ta fada jikinsa.. "I am very proud of you my husband you made my world so beautiful may God reward you with jannah".. Yana buga bayanta yace "ameen love"... Yace "idan kinaso gobe se mu koma America kigansa" shiru tayi se kuma tace "ba Nigeria zamu tafi ba".. Yace "mu bari se su fareeda sun haihu mana.. Kinga su farouq ma America zasu koma se mu koma tare dasu"... Shiru fannah tayi ya dago habarta "agreed".. Ya gyada masa kai.. Yayi kissing libs dinta "that's my girl"..
America suka koma.. Da Fannah taga asibitin a zahiri seyafi mata kyau.. Fannah a ranar kasa bacci tayi tsabar farin ciki.. Washe gari kuma Amoon ya kawo mata offer ta samu aiki daga gamnati she will work with him.. Fannah ta rasa yanda zatayi.. Ya rungume ta yace.. "Tare zamuyi aiki wnn hospital din ki bari wasu su zauna but you're still the CEO".. Tace "duk abinda kace haka za'ayi.. Yaja cin dinta"..
Ko wata daya basuyi da dawowa ba aka kira wai fareeda ta haihu.. Murna wajen Fannah ba'a magana.. Shi kansa Amoon din yayi murna sede yayi murmushi yana tuno maganar sultan.. "Kai nifa ynx nayi maku nisa ynx nine yayanku"... A ranar Fannah ta fara hada masu kaya wai tafiya zasuyi.. Dole Amoon yayi yanda tace ya kira Farouq akan su shirya.. Shi kuma yayi masu booking flight...
Amoon na kallon Fannah dake bacci taki tashi.. Yace "Angel garin fa ya waye ki tashi.. Kar tym yayi".. Dan ya mutsa fuska tayi tana kara shigewa cikin jikinsa tama ki bari ya tashi.. Ya shafa fuskar ta... "Babee are you ohk". Ta gyada masa kai.. "Tym yana wucewa fa" ya fada yana shafa gashin kanta.. Kin sakin sa tayi.. Tashi yayi tare da ita suka tafi toilet.. Kuka ta sakar masa.. Da kyar de sukayi wanka se wani shige masa takeyi.. Shirin ma da kyar ta bari sukayi.. Tana jikinsa yayi kiran farouq yace idan sun shigo taxi suzo su daukesu su wuce...tana makale dashi koda su farouq sukazo.. Farouq na kallon su yace "is she ohk".. Amoon yace "kanta ke ciwo".. Chucu de se kallon su take dan itama ba wani lpyr ne da ita ba.. Ko a fight ma tana makale dashi.... Sadeeq ne yazo daukar su.. Fannah na lafe jikin Amoon suka gaisa da sadeeq.. Sadeeq yace "is she ohk"..Amoon ya shafa kanta.. "Stress ne se ciwon kai.. "Duk sukayi mata sannu"... Amoon na tsokanar sadeeq yace "daddy unborn".. Duk dariya sukayi.. Fannah bata rabu da Amoon ba seda sukaje gida.. Shine ta dan shiga mutane shima bada son ranta ta barsa ba.. Kowa se zuwa masu barka da zuwa yake.. Fareedar ma ta dawo gida Jiddah ma tana gida sbd itama haihuwa ko yau ko gobe.. Su yusrah da sageer se can yamma suka iso.. Family ya cika complete.. Fannah daurewa kawai take amma kwata kwata batajin dadin shiga cikin mutanen nan.. Kanta ciwo yake mata.. Amoon kawai take so yazo.. Sauran mutane kowa ciwon kai yake saka mata.. Amoon kade take bukata, kawai tanaso ta jita jikinsa taji dumin jikinsa da kamshin turaren sa.... Jin kanta kamar ze tsage sbd ciwo yasa ta nemi hisam tasashi ya kira mata shi dan wayarta bama tayi setting dinta ba.... Wayar fareeda ce tayi kara.. Ta dauka sbd sultan ne.. Se kuma ta mikawa fannah tace "yaya Amoon".. Fannah ta karba da sauri.. Yace "baby can I come over".. Fannah tace "yes dear". Babu jimawa sega kira.. Ta dauka yace waiting outside... Ta mikawa fareeda wayar ta.. Snn ta tashi ta fita.. Suna tare da sultan gaisawa sukayi se kuma ta shiga motar.. Amoon sukayi sallama da sultan snn yayi reverse yace "ina zamu".. Tace lets leave pls".. Ya kalleta.. Tace "mu tafi muyi bacci".. Shi dama haka yakeso dan tun dazu Yake Adduar Allah yasa karta ce tare dasu mummy zata kwana.. Seda ya tsaya ya siya masu abinci snn ya nufi hanyar gidansa dan tunda suka iso yasa aje a gyara sa...
Suna fita daga motar ta shige cikin jikinsa.. Ko bi takan yanayin gidan ma batayi ba.. Shima ya rungume ta.. "Hope you're fne".. Ta gyada masa kai.. Ko wanka dakyar ya samu tayi tana makale dashi.. Ya dauko mata kaya dan dama duk kayanta suna nan bata dauki ko tsinke ba.. Ya sanya mata ta koma jikinsa ta lafe.. Abincin ma kadan taci.. Ya rugume ta sosai.. "Hope you're fne" ta gyada masa kai.. Yace "you need something".. Ta girgiza masa kai.. Yace "me kikeso".. Ta nuna masa kansa.. Yayi murmushi "ni" ta gyada masa kai.. Ya rungume ta sosai.. A kunnen ta ya rada mana.. "Do you need sex".. Ta gyada masa kai.. Dan yanda yaga tana langwabewar nan yasan yana iya cewa zeyi tace ba haka ba... Kuma yau ta basa hadin kai sosai.. Dan yau seyajita ma wani daban ta kara wani dadi.. Kasa barin ta yayi har asuba kuma ko daya

Please Login or Register in order to submit comment