Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dashi ba bn kuma ji koda muryar sa ba......
ita kanta mummy taji tausayin diyar tata domin tasan tana sonsa lallashin ta taitayi har ta samu ta natsu... Ranar fannah a dakin mummy ta kwana... Washe gari bata samu taje sch ba sbd ji tayi gaba daya ta tsani sch din...
Exam ta matso fannah ta sake tana ta karatun exams din ta duk ta wani zama shiru shiru karatu da tunanin Amah kawai tasa a ranta gashi ko pic dinsa bata dashi sch dinma ba kullum take zuwa ba amma tana karatu iya karatu... Su daddy ma sun dage sosai wajen ganin ta kwantar da hankalin ta hakan yasa ta kwantar da hankalin ta domin suma nasu ya kwanta... Amma kullum ji take kamar ana kara mata sonsa.. A haka de suka fara exams inda ta natsu ta maida hankali kuma alhmdllh tana yi kamar yanda ta saba...
Alhmdllh duk wasu exams da tayi babu wacce bata mata dadi ba gashi yau har saura daya su gama.. Bayan ta sauke maryam kamar kullum ta taho gida... Tana cikin tafiya tayan motan ta yy faci jin yanda motan keyi ne yasa tayi parking gefen titi ... Fito tayi tana duba tayan ganin sosai yy faci.. Dan dafe kai tayi tun jiya ta kula yy kasa but bata wani maida hankali a kai ta.. Gashi babu meyi a kusa dole sede tahau taxi ta koma gida... A hankali wata mota tayi paking gefen ta... zuge glass din motar akayi.. Kallo daya fannah tayiwa handsome guy din dake cikin motar ta dauke kai.. Duk da kallo daya ta masa ta gane dan Nigeria ne .... Yace "assalamu alaiki"... Ta amsa masa sallamar ba tare da ta kallesa ba yace "how may I help you young lady"... Tace "thank you"... Dan murmushi yy yace "my sister I just want to help and nothing more"... Kallon sa fannah tayi... Shi kuma yadan langwabar da kai.. murmushi tayi kafin ta fada masa... Ya bude motar ya fito dogo ne meji da samartaka... Ya bude boot ya fito da spire tire yace "I have one but bani da karfin sakawa" ya fada da hausa not knowing that taji meya fada... Ita kam kamar baxata magana ba se kuma tace "daurewa zakayi"... Kallon ta yy yana ware idanu ita kuma tayi kamar ba ita tafada ba.. Yace "kai bahaushiya but baki kama damu"... Dariya ya bata amma ta gimtse... Gyara rigar sa yy ya fara kokarin saka mata tayar... Yace "do you live here or you're student" tace "student"... "Uhmm duk nan kuke gudowa zamu tsamo ku"... Dariya kawai fannah tayi dan ta kula he's funny... Tana tsaye har ya saka.. Ya tashi yana maida numfashi yace "nawa zaki bada an gama"... Tayi murmushi tace "dauki motar na baka" ya waro idanu "rufamin asiri.. Kawai do me a favour" tace "me " yadan langwabar da kai... "Ur contact kinga se mu rinka gaisawa tunda kasar mu daya ko"... Amsa tayi babu musu tasaka masa.... Yace "ur name"... "Khadeeja"... Yace "wow nice name" ya kirata bayan ya shiga yace "i'm Sultan".. Gyada masa kai tayi tana shiga mota... Ya daga mata hannu harta wuce snn kuma ya koma mota.....
Koda ta koma gida wanka kawai tayi taci abinci ta kwanta bacci... Seda daddare tayi karatun last exams din tata... Abubuwa duk suka taru suka mata yawa ga rashin Amah ga kuma na maryam dan da angama exams komawa zatayi....
Bayan sun fito exams maryam ta wuce gida sbd baki data samu daga Nigeria fannah kam tsayawa dayi tana jiran wani lecturer dinsu ya fito tayi masa wasu submitting.. Inda suka saba zama .. Se jiya tayi kamar zataga Amah dukar da kanta tayi tanajin wata irin kewar sa... Can ta dago kai tana kallon mutanen wajen...idanu suka hada da wani guy... Dauke idanu ta ta sake maida kanta kasa.... Sallama aka mata ta dago suka hada idon da wnn guy din... Ciki ciki ta amsa ya saki cute smile dinsa wanda ya karawa kyakkawar fuskar sa kyau.. Dauke kai tayi ba tare da ta mayar masa da murmushin ba... Yace "sister are you okey?"... Ta gyada masa kai.... Kamar zeyi kuka yace "no.. You look disturb are you sick".... Girgiza masa kai tayi.... Yace "hungry?"... Ta girgiza kai... Yace "ohk what sister pls tell"... Murmushi ta yi ganin duk yanda ya damu... Kuma yanda yake kiranta da sister yasa taji dadi.... Shima murmushi yy kafin yadan harare ta.. You don't want to tell me ryt or just because you don't knw me.. Ohk am ur bro tell me" yaso ya bata dariya amma se tayi murmushi.. Yace "good oya tell me" yanda yy din kawai setaga yamata kama da Amah hakanan taji hankalin ta ya kwanta da shi... Wayar sa ce tayi kara ya dauka yace "hey bro... Bn ganka ba... " se ya mike tsaye kafin ya hango wani snn yace "na ganka juyo" ganin wancan ya gansa yasa ya zauna tare da aje wayar... Yace "srry sis coz you don't knw me that's why you don't want me to knw ur problem" tace "nima ai a Nigeria nake"
Ya wara idanu "wow where? kinga nide dan katsina ne but I leave in abuja"... Sultan yy slow ganin yarinyar jiya Fannah ma se kallonsa take dan sarai ta gane sa har ya karaso... Bama tajin me wancan yake fada.. Seji tayi yace "lets be frnds i'm UMAR IBRAHIM RADDA you can call me FAROUQ RADDA".... Wata irin juyawa Fannah tayi tana kallon wanda ya kira kansa da FAROUQ... Seda wutar kanta ta dauke kafin ta dawo daidai knn.. Cikin rawar murya tace "you mean RADDA, I mean Aliyu is ur grandfather".. Cike da mmki yanda tayi din Farouq ya gyada mata kai.... Yace "yeah he is ya nuna sultan and this my bro he's USMAN muktar RADDA.. SULTAN RADDA".... fannah ji tayi duniyar ta juya mata.. Kawai ta fashe da kuka.. Duk kallon juna Sultan da Farouq sukayi... Farouq ne yy karfin halin fadin anything wrong what makes you cry...
Cikin kuka tace "Am KHADEEJA MUHAMMAD RADDA".... duk a tare sukayi baya cike da dunbin mmki... sultan yace "what"... Ta sake fashewa da kuka tace "yes am ur sister whether you lyk it or not am also ur family"... Farouq ne ya kamo hannun ta yace "you mean ke diyar Muhammad ce"... Ta gyada masa kai... Be san sanda ya rungume ta ba yana fadin Alhmdllh.. Sultan ma hadasu yy ya rungume duk idanun sa cike da hawaye... Farouq yace "don't cry sister we lyk you and really miss you kullum cikin zancen ku muke... And inshaallah komai yazo karshe you're going back to ur country".... Wani irin farin ciki Fannah taji ya lullubeta wai you itace rungume da family din ta ita ko ahaka aka tsaya ta gode.....
More comments more typing......
✨✨✨
Urs
Nafeesatuu...😍😍

......

*💫❤LOVE CYCLE✨*


Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wada mafita
Saboda duniya
Love cycle......


Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (9)✨
Bayan komai ya lafa Fannah that is so excited tabi yan uwanata da kallo gani take kamar a mafarki tace "gani nake kamar mafarki nake"... Farouq ya dage gira daya yace "really kuma gashi a zahiri ne"... Ta kara kallon cute guys din dake gaban ta tace "are my family so cute lyk dis"... Sultan yace "you're cute shaa so expect all ur family to be cute".... Murmushi tayi wanda har dimples dinta suka lotsa... Tace "I never expect you guys are simple bn dauka zakuyi farin cikin gani na ba".. Farouq yace "both of us ware wrong.. Mun dade muna neman ku tunda muka taso muka fahimci cewa familyn RADDA suna cikin kuncin rashin ku... Ana maganar uncle kamar yana nan duk dake kuma kullum cikin jiran dawowar ku muke grandfa kullum burin sa ya sake ganin Muhammad kafin ya bar duniya.... Snn muna tsoran yanda zaku tare mu.. Munsan zaku dauke mu a matsayin wadan da suka tsaneku suka watsar daku.. Amma duk da haka iyayen mu suna neman ku dan su roki gafarar ku.... ".... Fannah rasa inda zata saka kanta tayi sbd farin ciki.. But bata san ya dad dinta ze dauki wnn ramari ba ... He may be happy or not..... Cike da farin ciki tace "ynx idan munje Nigeria everyone will be happy with us . and grandfa will not send us back".. Sultan ne yace "tab ke kinsan yanda kowa ke sonku kuwa bari kiji duk kyautar da grandfa zeyi wa yaransa se ya hada da muhammad dinsa.. Idan kana son ganin farin cikin sa kace masa Muhammad dinsa ze dawo da family dinsa"... Fannah ta tallafe cin dinta ta kallon cike da farin ciki..... Farouq yace "see you kin wani girma sosai... I can recall sanda akaje dake kina jaririya" da sauri ta rufe fuskarta.. Sultan yace "tym din idan zan tuna Da muka dauke ta tayi ta kuka but Amoon na daukar ta tayi shiru"... Da sauri tace "Amoon yana kasar nan shima ko?"... Farouq yy "murmushi yace wnn aljanin ynx zaki gansa kuma ki nemesa ki rasa ynx baya London last week da mukayi waya yana spain"... Shiru fannah tayi domin kau ta gano wadan nan sune maza na farko da aka fara haihuwa a family . ynx ta hadu da UMAR da USMAN saura SADEEQ da ALIYU..... se kuma sauran yan uwanta ganin su farouq kade ya tabbatar mata da family dinta are so cute snn ganin su kade yasa mata dokin kasancewa dasu... She wish ace Amah na nan da shi zata fara bawa lvr... tace "soon inshaallah zan san kowa ynx ku zo muje gida".... Sultan yace "oh god... Iya yawan shekarunki fa rabon da naga Abba"... Murmushi kawai tayi tana mikewa... Da yake kowa da motar sa.. Se duk kowa ya shiga tasa fannah ta shiga gaba domin zuwa gidan su kuma duk sukabi bayan ta.... Har suka isa... Su sultan suka fito suna kallon dankareren gidan su fannah wanda da ka gani kasan meshi ya tara.... Fannah ta dubesu tace "this is where we leave"... "Daddy , mommy, me and my brother... That's all we're four we lack family but we leave a happy lyf... Sometimes we need them to gist, play, fight, weddings, but we don't have"... Ta fada idanun ta na kawo ruwa... Sultan ya dan buga shoulder dinta.. "It has all come to an end we're here for you".. Murmushi tayi kafin tayi gaba "let's go in".... bayan ta suka bi jiki a sanyaye ...
Hisam ne kade a parlor suka shiga.. Da sauri ya taso ya rungume fannah.. Ta kalli su farouq tace "my brother Aliyu we called him Hisam"... Sultan ya ware masa hannu "hug me bro.. Yaro me sunan tsofi".. Babu musu hisam yaje sultan ya rungume sa.... Farouq.. Yace "kaga ya dan dauko yandayi da takwaran nasa Amoon"... Mummy ce ta fito daga kitchen jin ana magana da hausa wasu muryoyi daban bata yan gidan ba.... Turus ta tsaya tana kallon su sultan gaban ta na wani irin faduwa dan duk da bata san su sultan ba daga sak kaman nin su da family din mijin ta.. Snn kuma ta dan sansu sama sama da suna yara.. To knn meya kawosu ina suka hadu da Fannah.. Kode neman su suke... Aikam da taji dadi dan lokaci yy da yakamata mijin ta ya koma cikin family dinsa.. Kodan fannah da ta girma.. Ita tasan mene matsalar rashin dangin a aure kuma bazata bari ya faru akan diyar ta ba...... Suma kansu kallonta suke zuciyar su na karyewa... Fannah tace "mummy yan family dinmu ne a sch muka hadu dasu..." Idanun mummy suka cika da kwalla tace "da gske wajen mu kuka zo"... Farouq yace "sure muma mun dade muna neman ku".. Mummy da hawaye suka fara zuba a idanun ta tace "come to me my children give me a hug"... Da sauri duk sukaje suka rungumeta cike da farin cikin ta shafa kansu "you are welcome dearies".. Ta sake su tana shafa kansu "duk kun girma".. Dariya sukayi duka.. Tace "I can recall tym din da fannah was cry kuka dauke ta.. Wane ne ma ya dauke ta tayi shiru?".. Sultan yace "Amoon ne".. Tace yes "shine Aliyu ryt?" Suka gyada mata kai tace "wow to ynx da wane da wane anan"... Kowa ya fada mata suna sa.... Tace masha Allah yan hudun family... Ina Sadeeq da Aliyu..suna lpy... Suka amsa mata da lpy lau.... Wajen ta nuna masu "pls sit down bari a kawo maku coffee you're all welcome and we're happy to see you"... Zama sukayi cike da farin ciki Hisam ya zauna tsakkiyar su... Fannah kam ta tasa su gaba da kallo... She can't believe wai itace tare da wasu gada cikin family dinta.. What if ta ganta a cikinsu gaba daya kuma cikin kasar ta.... Wow... Farouq ne ya katse mata tunani da fadin "madam kallon fa"... Da sauri tayi kasa da kanta tana murmushi... Mummy ta saka aka kawo masu coffee....tace "take something lunch is not ready" karba sukayi suna yaba karamcin matar... Se jan hisam suke a jikin su.... Mummy ma se tambayar su duk wadan da tasan sunan su take,.. Seta kara birgesu dukda basa tare dasu knn sun san kowa... Fannah tace "pls ku nunamin pics dinsu na gani" "see you ki bari ai zaki gansu" Cewar farouq dan tura baki tayi tana kallon sultan... Yace "srry lil sis zaki gansu soon kinga har frnds ma kinada su kamar yanda muke mu biyar kuma haka kinada sa'anni.." Cike da farin ciki tace "dawa dawa".. Sultan yace "kinga de yusrah ce babba... Ita kanwa ta ce.. Se jidda, itakuma kanwar Farouq ce, se fareeda ita kuma kanwar sadeeq ce, se hafsat ita kuma kanwar Humaira ce, se Sumayya ita kuma kanwar Amoon ce.. Se ke.. Kece autar su amma duk sa'anni ne babu wacce ta baki wata shida a cikin su.... Farouq yace "amma de karami karami ne... Kaima ai karamim mu ne.. Humaira fa ta girmeka"... Sultan ya hararesa "to dukan ku sadeeq ne kawai ya bani 3dys kufa kwana daya kuka bani kai da Humaira ni kuma naba ma Amoon kwana biyu.. Amma ji yake kamar ya girme mu"... Farouq yy dariya dan Amoom da sultan basa ji tuwa.. Yace "kaine kacika son girma kwana biyun nan ji kake kamar ka basa shekara"... Sultan ya hararesa "dama ai dole kabi bayan sa tunda wani tym din halin ku daya.. "..
Su fannah da mummy de kallon su suke cike da farin ciki thay can't believe wai yau sune cikin yan uwa suke ta fira.. Haka suka cigaba da fira har tym din lunch yy aka zuba a dining duk suka taru suna ci..farin ciki wajen su kamar me... Su kansu su sultan sun kula da yanda suke farin ciki duk se suka basu tausayi to been excluded from ur family Is something else....
Turo kofar akayi duk suka zura mata idanu., daddy ya shigo da sallama... Duk suka amsa suna mikewa tsaye.... Yayinda daddy yy turus yana kallon Farouq da sultan.. Lokaci daya kuwa ya gane su.. Dan duk da shekarun da suka dauka basu ga juna ba ze iya gane kowa a cikin su musamman ma jikoki mazan da aka fara haihuwa.. Snn kuma kowa na kama da iyayen sa.... Ya kalli farouq da tsananin kamar sa ba babban wannasa Ibrahim.. Snn ya kalli Sultan da shima kamar sa da mahaifiyar sa ta nuna masa shi dan Maimuna ne.....Umar, Usman, ya fada a ransa.. Wani abu na taso masa ta kasan zuciyar sa. .. Ganin kallon da yake masu ne yasa suka sadda kai kasa tare da gaishe da uncle din nasu wanda rabon su dashi tun suna yara.....
Ba tare da ya amsa ba... Ya wuce su ya nufi hanyar stairs..... Suna kallo har ya shige dakin sa.....
Duk kallon juna sukayi a rude dan babu wanda ze iya fasalta yanayin fuskar sa... Mummy ce ta bisa da sauri.. Yayinda idanun Fannah ya cika da hawaye....
Saman gadon sa ta same sa ya dafe kai da hannu biyu biyu.. Yanaji ta shigo yace "I want them out of this house.. Basa bukata na nima bana bukatar su meya kawosu nan"... A hankali tace "is ohk... Calm down dear... Ai basune suka maka ba.. As I told you earlier nasan dole zasuyi nadamar abinda suka maka... Ai naka naka ne".... "Amma Halima ya dace abinda akamun nifa dansu ne koda ace mahaifina ya dauki zafi a tym din suma se sudauka da a tym din suna kwantar masa da hankali ai da duk haka bata faru ba... Da ace nasamu goyon bayan su a tym din mahaifi na baze ji zafin abin har ya yanke ni a yaran sa ba"... Hannun sa ta kamo tana murzawa a hankali... Shin su wadan nan bakayi farin cikin ganin su bane I need the truth"... Runtse idanu yy.. Tace "tell me"... Yace "nayi but... "... Shhhhhh." Ta katse sa... "Su tafi knn".. Ya girgiza kai,.... "Ohk then go and welcome ur children"... Murmushi yy kafin ya mike su fita tare... Har lokacin suna tsaye yanda ya barsu.... Ya shiga parlorn ya zauna yana kallon su yace "farouq , sultan". Suka amsa da "naam Abba" cike da mmki yanda ya ganesu... Ashe har haka suka damu dasu.. Duk sun ganesu babu wanda suka manta sunan sa... Ya mika masu hannu "come to ur Abba.." Da sauri suka karasa kusa dashi suna zauna kasa.. Ya shafa kansu.. Tare da musu barka da zuwa... Fannah wani dadi taji... Duk da taji be tambayi kowa cikin yan uwansa ba alamar har ynx yana fushi dasu knnn.....
Fira suka rinka yi amma be tambayi kowa ba kawai sede firar aiki da ta karatu amma kallo daya zaka masu kasan yana cikin farin ciki..... Dinner ma tare sukayi da zasu tafi hanasu Tafiya yy yace su kwana tare suma su kwana gidan Abban su... Amma ya gargade su kada su kira masa kowa.. Daga karshe ma se karbe wayoyin su yy... Yace su sha fira kawai... Aikam sun dade suna fira kafin kowa ya tafi ya kwanta...
... Fannah se da tazo kwanciya snn ta tuna da maryam cewa gobe zata tafi.. Dan ma jirgin yamma ne... Se taji bata wani damu ba kamar da.. Dan tana ji a ranta ta kusa zuwa Nigeria... Snn tasa a ranta bazata fadawa maryam ba . Sede kawai ta ganta a Nigeria... Amah ne ya fado mata rai... Wani murmushi tayi tana kara rungume pillow she wish ace yana nan yaji wnn lvr.. Ta lumshe idanu a ranta tace "kilama a Nigeria zamu hadu"... Ta dan lumshe idanu kamar zatayi kuka.. Allah ne kade yasan sonda takewa wnn bawa.... Shine mutum na farko data fara so... Kuma bataji zata dena sonsa har karshen rayuwar ta".... Da wnn tunanin bacci me dadi ya dauketa....
Washe gari Fannah da kanta ta hada masu breakfast... Karfe 10 ta gama jera komai a dining.. Ta juyo tana kallon su sultan da suke zaune a parlor tace "hey brothers breakfast is ready kowa yazo ya cika tumbin sa"... Duk tasowa sukayi .. Sultan yace "weldone sistern mu"... Farouq yace "bari muji da dadi"... Dan hararar sa tayi... tace "se ka manta sunan ka"... Ya dage gira "reall.. " saukowar dady ce yasa yy shiru... Duk suka gaishe sa ya amsa masu da kulawa .. Fannah tayi serving kowa suka fara ci a natse... A hankali farouq ke danna wayar sa..... Ganin mahaifinsa online yasa yasa masa DM.. "Abie you knw what"... "what my son?".... Abie yayo masa reply... Ya sake tura masa... "Abie ina gidan brother din ka"... "Brother na kuma Farouq"... Vedio call ya kira mahaifinsa ya maida cameran back tare da saita daddy yanda abiensa ze gani da kyau idan ya dauka cikin hikima yy sa ba tare da sanin kowa ba... Alhaji Ibrahim na dauka idanun sa ya sauka akan kanin nasa wanda rabon sa dashi 19yrs knn .. Besan sanda ya mike ba.. Dan duk da an dauki shekaru sarai ya gane dan uwan nasa.... Ya zare glass din idanun sa.. domin ganin sa da kyau.. Sede kit yaji Farouq ya kashe wayar... Babu shiri ya kirasa ta nrml call ... Ganin haka yasa Farouq dauka ya saka a hands free... Muryar Abie ta karade parlorn.. "Hello Farouq me nake gani ina dan uwana hadani dashi yana ina"... Daddy ya daga kai yana kallon wayar zuciyar sa na masa wani irin rauni... Jin muryar babban wan nasa wacce rabon sa da ita shekara da shekaru... Farouq "ina Muhammad yake ka basa dan Allah kabani dan uwana inji muryar sa"... Tsam daddy ya mike jikin sa na wani irin rawa... "Bana son ganin kowa".... Daganan direct ya nufi kofar fita.. Seda yakai daidai kofa snn yace "banajin zan koma garesu... Sun gujeni a lokacin da nake bukatar su... Dan haka nima na barsu har abada kamar yanda suka bukata.. Ku yarana ne kuma ko da yaushe ina maku barka da zuwa nan gidan ku ne zaku iya zuwa a duk lokacin da kuka so but ni.. Bazan taba komawa wajen wadan da suka kyamaceni ba nagode da ziyara"... Daga haka ya fice.... Fannah ta fashe da kuka taje ta rumgume mummy "mummy kibasa hakuri dan Allah".. Shiru kawai mummy tayi amma bata iya tace komai ba.... Su fannah suna gani su farouq zasu fita.. Fannah tayi saurin shangabansu su.. Tace "au tafiya zakuyi ashe dama ba neman mu kuke da gske ba" sultan ya girgiza mata kai "no sister we're coming back"... Daga haka yaja hannun farouq suka fice.. Fannah na kallon su kamar wata shashasha... Tana gani sun fita ta fashe da kuka tare da zuwa ta rungume kanin ta.. Da take ji shine kade dan uwanta a duniya....
Kirane ya kara shigowa wayar farouq na kusn bakwai... Dagawa yy "hello abie".. "Farouq yaushe na zama tsaran wasan ka.. Ina Muhammad da nagani ta video call".... "Abie...... " nan ya kwashe duk abinda ya faru ya fada masa..
***
... Abie ya kashe wayar bayan yagamajin abinda farouq ke fada masa... Jiki a sanyaye ya dubi matar sa da ta mike tana son tabbatar da cewa Muhammad ya dawo... Tace "meya faru yana ina shi Muhammadun".. Ya dube ta "mamien yara Muhammad har ynx fushi yake damu"...mamie tace "yakamata kuyi wani abu tunda wnn damar ta samu kar mu bari ta subuce mna" ya gyada kai cikin gamsuwa kafin ya dauki waya yakira Ahmad dake America "hello Abie".. Abie yaji muryar diyar dan uwan nasa sumayya ta daga "Chucun abie"..."abie good morning" Abie ya saita muryar sa "morning chucu ina dad".. Mika masa wayar tayi.. Alhaji Ahmad ya amsa tare da sallama.. "Ko gaisuwar kirki basuyi ba ya fara sanar dashi dalilin kiran... . Alhaji Ahmad be san sanda ya mike ba zuciyar sa na masa wani irn rauni.. Jin abinda Muhammad din yafada ne yasa lokaci daya ya yanke shawarar ynx Idan ya samu flight din Nigeria ze taho zuwa gobe se suje London din snn yace a a fadawa Alh Aminu da Alh Rabiu.. Bayan nan kar a fadawa kowa dan basa so Baffa yasan da maganar har se komai ya dedeta.... " kafin azahar su Alh Aminu da Alh Rabiu duk sun san da maganar kuma suna cikin farin ciki Rabiu da yake sudan yaso ya yanke aikin da yake ya taho amma Abie yace ya bari zasuje. Haka ya hakura dan yasan duk da shine suke uwa daya uba daya da Muhammad yasan baze nunawa sauran yan uwan nasa kaunar sa ba.. Dan dama tuni shi Muhammad kowa yafi sonsa a gidan sbd shi Allah yayi sa da sauki da hakuri ba kamar sauran ba... Hajiya.. Maimuna ma da take Lagos danta sultan ya kirata ya fada mata... Dan haka itama tuni ta kira Abie kuma ya sanar mata da inshaallah gobe zasu je....
**
Fannah shiryawa tayi ta tafi wajen maryam..

Please Login or Register in order to submit comment