Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bata nuna ta gaji dashi ba.. Sunayin sallah suka kwanta bacci se azahar suka tashi.. Sukayi wanka sukayi sallah abinci ba da kyar taci seda yayi mata da gske.. Da yace ta shirya suje can gida kin yarda tayi wai ita bazataje ba su zauna tare.. Ya bita da kallo.. Yace "Angel anya" ta tura baki tana kara shigewa jikinsa.. Tanajin kamshinsa wani irin dadi.. Yace "babu ajiyata a nan".. Ya fada yana shafa cikin ta.. Da kyar ta yarda sukaje asibiti.. Gwajin farko kuwa cikine.. Amoon ya rungume ta yana farin ciki.. Ita kanta taji dadi amma ko daya bata so ya matsa daga kusa da ita... Can family house dinsu suka wuce.. Dakin umma suka tafi.. Nan Amoon ya sanar masu.. Murna wajen kowa ba'a magana tuni lvri ya bude kowa ana tayiwa Amoon murna gaba daya ya kasa rufe bakin sa.. Chucu tace "ni dama tunda naga yanayinta jiya nasan shine..." Fannah de na dakin umma saman gado.. Gaba daya kanta ciwo yake mata har wani zazzabi take ji na taso mata.. Burin ta kawai Amoon yazo su tafi taje taji dumin jikinsa.. Mom ce ta taba jikinta taji zafi.. Tace "oh god kuna can kuna murna ga tanan zazzabi ya rufeta a kiramun Aliyun".. Ana fadawa Amoon sega sa yazoya.. Fannah najin muryar sa ta tashi zaune.. Kunyar su mom tajeji amma da zuwa zatayi ta rungume sa gashi harda mammah.. Suka hada idanu.. Yace "muje" gyada masa kai da sauri.. Hannun ta ya kama ta kwantar da kanta a shoulder dinsa suka fita.. Umma tace "wann ko wane za'a haifa me irin halin Aliyu ne dan ita ma zainab kalar laulayin da tayi knn wato Ahmad tana makale dashi".. Mammah ta bisu da kallo dan tabbas da cikin Aliyu irin laulayin da tayi knn..
Gida suka koma.. Washe gari basu samu damar zuwa ba sbd zazzabi da Fannah ta wuni dashi Amoon duk ya rude..
Ana gobe suna jiddah ta haifi kyakkawar diyar ta.. Ko ranar suna fannah duk babu dadi tayisa.. Dan sultan yaci suna "daddy wato Muhammad".. Har akayi sunan diyar Jiddah wato "Amina". Fannah na fama da laulayi su chucu de ynx an ware.. Seda Fannah tayi wata daya da wani abu snn ta fara samun sauki.. A lokacin watan cikin uku.. Ranar da zasu koma US Fannah na tsaye gaban mirror tana shafa flat tummy dinta tana dan murmushi..Amoon yaxo ya rumgume ta tabaya "mekike kallo".. Tace "babee wai Nn mutum ne a ciki". Ya shafa cikin yana murmushi.. Ya wahalar mun dake.. But bazan yi punishing dinsa because he give me joy in the bed".. Fannah ta rufe fuskar ta tana murmushi... Seda suka koma gida sukayi masu sallama snn suka wuce... acan suka cigaba da rainon cikin su kulawa ta musamman suke samu... Watan su uku da komawa yusrah ta haihu.. Da sati biyu Hafsat ma ta haihu.. Yurah ta samu "fadeela".. Hafsat kuma Alameen.. Duk yanda su Fannah sukaso suje suna ita da chucu mazajen su kin yarda sukayi.. Tym din cikinsu wata 6 daga ita har chucu haka ma maryam.. Fannah ta kara wani murjewa ga boobs dinta sun wani cika sosai.. Abinda Amoon ke mugun so bashi da aiki se shafa su da wasa dasu ita kau taita biyesa..cin abincin Fannah take da cikin yayi girma abin ba'a magana.. Sede Amoon ya tasa ta yayta dariya idan yana son tsokanar ta setana cin abinci zezo ya dauke abinda take ci nan Amoon zega fushinta Ainun.. Tun kafin cikin ya cika watan haihuwa mom tasashi dawowa gida dole suka tattaro suka dawo tare dasu Farouq.. Amma inda aka samu matsala dasu shine wai matan nasu a gidan baffa zasu zauna harsu haihu.. Aikam anga fitina kuma dole suka hakura dan. Anfi karfin su.. Satin su daya da zuwa maryam ta haifi diyar ta "Afrah".. Bayan suna da sati biyu.. Fannah ta haihu namiji ta haifa... Umma ta dauki dan "wnn gadanga ne".. Mom tace "little Aliyu".. Shikam yanacan tare da matar sa.. Sedaga baya aka kawo masu dan.. Amoon ya dauki dan cike da farin ciki "yy kissing dinsa".. "Thanks you God thank you wife for blessing me with a child masha Allah this is little Aliyu" nan yayi masa Adduoi snn ya mikawa fannah ta kalli dan cike da farin ciki.. Ya hada su ya rungume... Washe gari kuma hajiya sumayya ta haihu diyar ta mace wacce ta dauko both kamannin iyayen nata . . murna wajen family din nan ba'a magana tare aka hade sunan Dan Amoon yaci sunan Daddy wato Muhammad yarinyar Farouq kuma sunan mammah wato zainab.. (Areef&khairy)..
*8years later*
America
fannah ce tsaye jikin window tana kallon khairy da take ta faman tsokanar Areef shi kuma yayi bris da ita.. Yaran sunyi girma sosai ga wani kyau dasukayi kamar iyayensu.. Dan murmushi tayi.. Amoon daya fito daga daki ya karaso inda take tare da rungumeta ta baya yana shafa dan karamin cikin ta da watansa uku.. "Wife me kike kallo ne keda baki da lpy kika tsaya a window.. Ta nuna masa su Areef.. Amoon ya leka yana kallon su.. Ya kalli khairy da take ta wani zakewa.. Yanda kasan uwarta dan chucu kawai ta tuno masa da tana yarinya.. Yace "hajiya sumayya".. Fannah tayi murmushi and "little Aliyu".. Yaja cin dinta wnn ai yafini miskilanci.. And ni ynx ki riga ki canza ni".. Ya fada yana kara rungume ta sosai.. Ta shafa gefen fuskar sa.. Zatayi magana knn sukaji khairy ta saki wata kara.. Se kuma ta rugo ta shigo ciki tana kuka.. Fannah tace menene.. Khairy tazo ta rungume fannah "mammie he throw me a ball".. Ta fada tana kuka sosai.. Areef ya shigo duk be kallesu ba ya tafi daning ya zauna.. Amoon yace "why did you do that". Kin magana Areef yayi.. Fannah se lallashin khairy take.. Motar su farouq ce ta shigo gidan chucu ta fito rike da wata 2yrs old baby kyakkyawa me kama da ita.. Da sauri Areef ya tashi yaje ya rungume farouq.. Khairy ta nuna kamar bata gansu ba.. Amoon yaje ya dauki "imaan.. My baby".. Chucu na kallo khairy tace ita kuma wnn fa me akayi mata.. Areef yace "tsokana na take then I throw her a ball.. Is not that hard but she's crying".. Khairy tsokana ko.. Khairy ta tuna baki ta tana kara shigewa jikin Fannah...
Amoon yace "ku tashi muje karda flight ya tafi ya barmu"...
6:08 jirgin su yayi landing.. Areef da khairy da suka manta sunyi fada suka ruga suka rungume hisam dayazo daukar su "Uncle".. Imaan ma dake hannun farouq ta rinka zillow tana mikawa hisam hannu.. Farouq ya sauketa ta ruga da yan kafafun ta hisam ya dauke ta yana juyawa.. Fannah de na jikin Amoon suna tafiya a hankali sbd yanda cikin nan ke wahalar da ita...
Tunda Areef ya ga sun shigo mutane dayawa ya koma jikin Amoon.. A hankali yace "Papa".. "My son" Amoon ya fada yana shafa kansa".. Fannah ta kalli dan nata tana murmushi.. Tasan ynx kila har kansa ya fara ciwo sbd yawan mutane... Khairy kam tuni ta shige cikin su minal.. Su yusrah ma ranar suka iso itama ynx yaran ta biyu.. Fannah ce kada daya ma a cikin su.. Fareeda na kallon ta tace "uwar biyu".. Murmushi kawai fannah tayi.. Da dare suna parlon baffa ana cin Abinci gaba daya kowa nan.. Mummy ta shigo tare da Areef da yaki shigowa.. sadeeq yace "wnn bade babu lpy ba".. Mummy tace "wai kansa ke ciwo".. Areef yaje ya shiga tsakkiyar iyayen nasa.. Ya daura kansa a kafadar Amoon.. Umma tace "mun bani wnn ai yafi ma Aliyu".. Mom tace "dan gado..".. Farouq yace "seya zarta".. Duk dariya akayi.. Amoon ya kalli Fannah yana murmushi ta kashe masa ido.......
*ALHAMDULILLAH*
Anan na kawo karshen littafi na love cycle kurakuren da mukayi Allah ya yafe mana.. Inshaallah if Asuu didn't calloff strike I will be back with my new book *ADAAN*.. Zuwa next month se kucigaba da bibiyata.. Zaku iya samun littafin nan a (watt pad Nafeesaaguga) love you all
Urs
✨✨✨
*ANNAFIE😍😍*
07051376476.






































An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment