Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mu siyo abunda babu".... "Ohk se kinzo"...
Wanka ta shiga tayi ta fito ta shirya snn taje da kanta ta kitchen domin hada masu abinda zasu ci dan tasan da wuya maryam ta natsu taci wani abu wani har seta kammala komai....
Tana cikin jerawa a dining se ga Maryam ta shigo..... Fannah na dariya tace "matar khalil"... Maryam ta tura baki irin na shagwababbun nan tace "bana so... Nide kizo muje"... Fannah ta tabe baki tace "breakfast first".. Kamar maryam zatayi kuka ta zauna saman kujera tace "pls swthrt forget about breakfast coz before you knw it tym yy" fannah tayi serving dinsu tana fadin "ai fa sekiyi am going no where sena cika cikina"
Babu yanda maryam ta iya dole ta zauna suka yi breakfast dan dama batayi ba.. Suna gamawa suka sake shiri..... Duk wani abu da suka san zasu bukata suka siyosa.. Snn suka koma apartment din maryam. Suka fara kokarin hadan masa kayan tarba wanda suka san ze bukata
Zuwa 2 sun gama komai sun gyara ko ina har sunyi wanka maryam ce keyin kwalliya fannah kam dama is not make up fan ...10mnts to 3 suna airport
Gabadaya maryam ta cika da murna da taga abun kaunar tata da sauri ta fita tanaji kamar ta rungumesa sbd farin cikin ganin sa...fannah kam nadaga mota tana hango su.. Sunyi matukar dacewa da juna a hankali ta zaro wayar ta tana sakar masu pics seda taga sun karaso snn ta aje wayar ... Shigowa motar sukayi.... Fannah ta juya tana kallon su ganin duk sun shiga back seat sun barta ita daya... Tace "uhm am I a driver?" Gashi ma kin fada cewar maryam...murmushi tayi tace zaku sani.. Ta dubi Khalil tace "you are welcome bro"... Yace "bana amsawa sena ganki a Nigeria"... Dariya tayi ta fara driving tace "karka damu soon" yace "Allah yasa biki ma idan kikaje mana mungode" murmushi kawai fannah tayi... A kasan ranta kuma tana jin wani dadi.... Tade san ko basu je niger ba zataje bikin maryam nan ma ta samu damar neman family dinta.... Sede tana tsoro kar a hanata zuwa dan tasan halin daddy ze iya cewa aa.. But bata tunanin ze hanata.....
Gab da zasu tafi kallon film Fannah ta koma gida domin tafiya da hisam.... Ta baro su maryam cike da birgewa bakaramin birgeta suke ba.. She wish ace zata itace.. Tana da samari masu sonta da yawa amma babu wanda ya mata beside ita dan kasarta ta takeso Nigeria... Tana so ta koma kasarta da zama ta hadu da family dinta.. Amah ne ya fado mata a rai... Ta wani hade rai as irin bazata Kara kulasa din nan ba.... Tana zuwa ta iske hisam already ya shirya ita yake jira ta dauke sa suka tafi.. Acan suka hadu dasu maryam dan haka suka shiga tare... Hisam ne yace "aunty bro is not here"... Dan tabe baki tayi tare da daga shoulder in I don't care.. Amma a kasan ranta she's wondering why bezo ba.... Maryam ce ta tabo tace "you're wondering why be zo ba ko"... Harara fannah ta zabga mata .... Khalil yace "wane " kamar maryam jira take tace "wani ne guy ne idan bata gansa ba ko daya seta hanamu sakar"... Khalil ya waro idanu... Nan maryam ta fara kunna ta.. Ganin sun hanata sakat yasa ta tashi tace "ni na wuce ku sameni cikin park din nan".. Daga haka ta fice suna ta mata dariya tana ji maryam madam jira mu tayi bnxa dasu ta fice....gurin da yake na shakatawa ta shiga .. Ta samu wata kujera ta zauna ta zaman ta bada jimawa ba su maryam suka shigo khalil na rike da hannun hisam dauke kai tayi... Su ma se basu yo inda take ba se suka shiga wajen suna dan zagawa gwanin bn sha'awa da ka gansu kaga masoya.... Fannah se kallon su take cike da birgewa... Kamshin turaren sa da taji ne yasa tayi saurin runtse idanun ta dan tabbas tasan yana kusa da ita.....
Aliyu ya zauna yana kallon yanda ya runtse idanu yace "uhmmm you don't want to look at me again"... Fannah ta tura baki tana bude idanun ta sede bashi ta kalla ba.. Ta cigaba da kallon sun maryam... "Suna birge ki ko?". Kallon sa tayi ta saki murmushi tare da gyada masa kai.... Ya gyara zaman sa yace "kema ai kina da naki ai".. Girgiza masa kai tayi... Yace "why but you can't tell me you don't have a boyfriend nasan kinada samari"... Dage kafada tayi tana tabe baki kafin tace "I don't like them I need someone from my country..". Yace "but why?.. Meyasa se dan kasarki".. Tace "I want to marry to a Nigerian.. Because I want go back to my country where all my family are, I want live with them, inaso na koma cikin su duk da sun ware mu, I knw is not possible for my dad to let my go to Nigeria but marrying to a Nigerian ze bani damar bincikar family dina... I love them duk da basa son mu nima inaso ace ko bn zauna dasu ba ina ace wadan nan are my family.. That's why I want marry a Nigerian".... Murmushin sa me kyau yy yace "well thats good hakan ma yayi"... Murmushi tayi itama... Yace "am a Nigerian also what if I say"... Dago manyan idanun ta tayi tana kallon sa.... Ya dan cije lips dinsa kafin yace "what if I said I love you"........
Babu shiri maganar ta mata dirar makiya saman kai... A razane tace "what".... Yayi rolling eyes yace "well I didn't say it but if I said I love you will you accept?"... Girgira kai ta tafarayi kafin tace "no"... Ya dage gira yace "why?".. Tace "just"...yace "ohk then I love you"... Da sauri ta dauke kanta tana kallon su maryam da suke ta hidimar su . .. Aliyu yace in a wispher voice "one day we will be lyk them..." Da sauri ta runtse idanu... Yy murmushi yace "yeah coz I love you"... Bude idanun ta da suka tara kwalla tayi tace "Aliyu" yace "yeah that's me kuma ina sonki just think about it zamuyi magana leter".... Daga haka ya tashi ya wuce... Fannah tabi bayan sa da kallo har ya fice... Itama tashi tayi ta koma mota.. Gaba daya hankalin ta a tashe yake.... Gida ta koma sede ta kira su maryam tace su taho da hisam.....
Ba yau aka fara cewa ana sonta ba but tarasa dalilin da yasa na yau ya kasa barin ranta... Har karfe sha daya idon ta biyu ita da sometimes ma kafin ten tayi bacci sede idan sun fita ko kuma suna fira.... Gaba daya muryar sa ta kasa barin cikin kanta ..... Wayar ta ne yy ringing ta kalli wayar tana tunanin me kiran ta... A hankali tayi picking tana kara a kunne without saying a word.... "Assalamu alaiki"., gaban ta yy wani irn faduwa jin muryar sa ta daki kunnen ta.... Cire wayar tayi a kunne tana kallon wayar da tunanin ina yasamu contact dinta maida wayar tayi tare da tattaro courage ta amsa masa sallamar cikin rawar murya.... Daga can bangaren yayi murmushi kafin yace "ummm baki bacci ba".... Fannah taja numfashi da kyar tace "who are you".... Aliyu yy rolling eyes "maganar dazu ce ta hanaki bacci"... kamar zatayi kuka tace "amma ai da wasa kk so"... Dan murmushi yy se kuma shima cikin kwaikwayon muryar ta yace "uhmm uhmm nifa da gsk nake"... Tace "sirr" yace "maa"... ta tura baki tace "bana so" yace "baki sona".. Da sauri tace "aa ni bn fada ba".. "Oh kina sona kenn".... "Pls kace wasa kk" yace "to taya zance wasa nake bayan inasonki". "Ka fada ne sbd nace ina son dan Nigeria".. Aliyu ya wara idanu "who told you" tace "eh mana".. Yace "see you.. Do you have the idea of tun yaushe nake sonki?"... Fannah ta kwanta tana kara rungume pillow kawai hakanan take jin wani irin farin cikin. Tace "inajinka ka tun yaushe"... Shiru yy kafin yace "I will tell you not today" kamar zatayi kuka tace "when".. Cikin muryar rada yace "se munyi aure"... "Aa nide ynx" yace "aa nide ba ynx ba" tace "plsss" yace "ohk then se kince kina sona"... Waro idanu tayi tace "bade zaka fadamun ba"... Yace "I will tell you leter but just knw that tun kafin ki fara gani na nake sonki"... Fannah ta zaro idanu "ka manta da fada muke"... Yace "yeah but ni ba fada nake yi ba I was doing it intentionally just to have close with you".... Shiru fannah tayi tana murmushi.. Knn duk haukan da takeyi yana sane da ita yace "ita kuma madaam din nan taita kunna mun wuta a tym din.. Do you knw that lokacin ko baccin kirki banayi sbd yanda nake ganin tsanata a idanun ki.. I was afraid fa karki ki kulani"... Fannah "ni bn tsane ka ba"... Yace "really kema kina sona knn".. "Kawai de we're frnds"... Yace "zaki yi bayani"... "Wasa ai kk mun ko".... Yace "zaki ga wasa tym din dana maido ki Nigeria".... Da sauri Fannah ta kashe waya tana dariya kasa kasa... "Lallai ma Amah shi koda yaushe da abunda zezo.... To bara mu gani dame zezo next" ta fada tana lumshe idanu se bacci.....
....
Nikam nace zaku kiga abubuwa irii irii..... Kucigaba da bibiya ta ba'ayi komai ba acikin littafin Love Cycle nasan zakuji dadinsa fiye da duk littattafaina na baya kude cigaba da bibiyata.. More comments more typing.....
✨✨✨
Urs
Nafeesatuu... 😍😍

........

*💫❤LOVE CYCLE✨*


Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wada mafita
Saboda duniya
Love cycle......


Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (8)✨
Da fannah ta tashi da safe setaga kamar mafarki tayi duk maganganun sa suna kanta ta kasa mantawa sometimes har murmushi take saki ba tare da ta sani ba seta ankare se tace to ita menena murmushi ita da ba sonsa take ba... Seta tura baki kawai... Ji take kamar ta kira maryam ta fada mata amma ta fasa koda sukayi waya da khalil ze tafi bata fada mata komai ba....
Ranar monday ko a class kasa yarda tayi su hada idanu but duka muryarsa tanaji a kunnen ta... A hankali ta daga ido carap kuwa idanun su suka harde.. Dan kashe mata idanu yy tare janye nasa.. Itama tayi kasa da kanta da sauri tana zare idanu kalmar I love you din da ya fada mata kawai ke dawo mata setake ganin kamar da wasa ne be fada ba.. Har aka tashi class din ....
Maryam ta dubi fannah da duk ta wani zama silent tace "ke are you okey".... Kallon ta fannah tayi batace komai ba sukaci gaba da tafiya.. Maryam duk setaji ta zama wata disturb sbd bata saba ganin kawar tata haka ba.. Har sukaje inda suka saba zama maryam ta masu ordern abinda zasuci... Se a anan Fannah ta dubi maryam tace "you knw what?" Maryam ta girgiza kai.. Numfashi Fannah ta sauke kafin tace "he proposed" da confusion maryam tace "who?".. Harara fannah ta banka mata... Maryam ta wani zaro idanu "you mean Amah, when? Where? Oh woww I love dis ur drama from quarrel to friendship, friendship to.... what's a good good story before you knw it sede muji ana Nigeria za'a kai fannah"fannah ta jefe ta da tissue "ce maki akayi ina sonsa ne"... "Yo tun yaushe kuma se ance mun ai tuni na hango jirginku da ma.. Na tafi na barku kuna fada wai daga dawowa se gani nayi an zama frnds dama can ta ciki na ciki"....da idanu kawai fannah tabi Maryam... Ganin ta mike ne yasa tace "maryam ina zuwa" "wait for me ina zuwa ynx" bama ta jira cewar ta ba ta tafi... Waya Fannah ta dauka tana dannawa tana dan murmushi dan maryam daban ce a rayuwar ta....
Amah ne yazo ya zauna inda maryam ta tashi fannah ta dago ta kallesa.. Kafin tayi kasa da kanta tana amsa sallamarsa ciki ciki... Shiru yy wanda har seda ta sake dago kai... Suka hada ido tayi kasa da nata... Ta danyi murmushi yace "am I new to you" da sauri ta girgiza kai "kodan maganar ranar that's why you're changing to me... Ta girgiza kai "no I knw you're kidding me"... Ya dage gira daya yace "that's no.. I mean what I said.. Yes I love you kuma ba wasa nake ba" ta tura baki tana wasa da fingers din ta.... Maryam ce ta dawo... Gaisawa sukayi da Amah kafin yace "wai bata yarda ina sonta ba"... Maryam tace "wasa take mu ai tuni mun san komai"... Fannah ta zabga mata harara... Amah yace "babee" Fannah bata san sanda ta dago ta kallesa ba yace "you knw I love you ryt?"..tura baki fannah tayi... Yy murmushi yace "any way idan ma baki sani ba I love you now kin sani seki shirya zan maida ke Nigeria".. Tace "wai bazakayi shiru ba" yace "see you akan wane dalili magana ma ynx na fara" maryam tace "aishine nima shi Nagani" haka suka taran mata tun tana hade rai har ta sake sukacigaba kamar ta sede na yau is different dan Amah yana mata magana ne as wacce yake so ba frnd ba kamar da duk da dama can sometimes yandaa suke kamar masoya but ba kamar yau ba tun tana nokewa har ta sake..... Koda suka koma gida ma yau da daddarre seda ya kirata kuma sunyi waya sosai duk da idan ya mata maganar soyayya seta basar ta fara masa shagwaba shima seya biye mata Fannah that isn't a fan of making call se taji kamar su kwana suna waya....... Wasa Wasa fannah tun tana nokewa soyayyar sa har ta sake domin Amah is perfect kusan 3weeks knn koda yaushe suna tare ba'a waya ba ba kuma a sch ba bata taba fada masa tana son sa ba amma bazata ce bata sonsa ba but he always remind her da he love her and she's happy.. Sometimes idan tana masa shagwaba he will be lyk babee you knw I love you ryt..?wnn kalma tana tafiya da ita sosai.. Har yau bata fadawa maryam cewa tana son Amah ba.. But Maryam knws that kawarta has already fall for him mutane dayawa ma sunsan soyayya suke dukda basu fito sun fada ba.. Wasu se kaji suna fada ya koma soyayya barin ma yan department dinsu... Wasu dayawa najin haushi fannah sbd akwai da yawa dake sonsa itakam hakan kesa ta kara kusanci dashi..... Har gida mum tasan da zancen Amah dan kaf babu abinda Fannah bata bata lvr ba sede ita batace tana sonsa ba... But tuni mummy ta gane Fannah na son Amah
Shakuwar fannah Da Aliyu kam kullum gaba take...yauma suna tare kamar kullum bayan ya gama tsokanar ta tacika tayi Fam yana ta faman lallashi da kyar yasamu ta sauko.. Ya kalle ta yana murmushi "yauwa koke fa da kin wani hade rai kinga dame kikayi kama kuwa" ta tsuke fuska tace "wa" ya wara idanu "da matata" rufe fuska tayi yace "wait babee you knw I love you ryt? Pls karki barni inaji a jikina ke tawa ce ni kade pls don't leave kinsan inasonki"... Ta tura baki "inshaallah I will not" yace "promise" "I promise" ta fada... Hannun ta ya kamo yasaka mata wani ring💍 me kyau Fannah ta kalli ring din da mugun mata kyau a hannu tace "wow" ya sakar mata murmushi yace "just to remember me koda bana tare dake".... Fannah feel lyk huging him dan ita kanta tasan tana sonsa bama tun ynx ba... Yace "babee baki taba cewa kina sona ba".. Rufe fuska tayi... Yy murmushi yace Any way just knw that Aliyu loves you, yes I love you" "I love you too" shine a ranta amma ta kasa fada ta rasa ranar da zata furta masa wnn kalma da ta dade a ranta....
Wayar sa ce tayi ringing duk suka kalli wayar.. Idon ta ya sauka a kan YUSRAH .. Beyi picking ba kamar yanda be kashe ba... Tace "pick mana" girgiza kai yy dan yasan ynx ya dauki wayar nan to da matsala bama daya ba.....Fannah taji gaban ta ya fadi tace "why" daukar wayar yy yasaka aljihu.. Fannah ta mike ba tare da ta kallesa ba dan idanun ta ne suka cika da kwalla wani irin kishi ne ya taso mata wanda bata san dashi ba .. Amah be san sanda ya ciro wayar da ta katse ba ya sake Kira ya saka a hand free "babee wait she's my sis" se akaci sa'a Yusrah na dagawa tace "hello yaya".. Wani relief Fannah taji Yace "yusrah I will call you back Mom na gida ko?" tace "eh" "ohk zan kiraki ina wani abu ne" daga haka ya kashe wayar... Yanajin dadi da bata kwafsa masa ba kuma yaji dadi da dama yaya take cemasa... Fannah kam kunya ce ya isheta but a kasan ranta taji sanyi... Ganin ta dan saki fuskar ta yace "umm miss jealous" da sauri ta bude motar ta ta shiga ta tafi shima dariya yy ta tafi tasa motar... Wayar sa ce ta sake ringing ganin me kiran yasa ya dauka da sauri... Shiru yyy okey sir kawai yake fada...suna gama wayar ya dafe kai..." Oh god what's the fuck" hannu ya saka yana yamutsa sumar kansa tare da cije lips... Yasan duka plans dinsa sun rushe but amma ba duka ba yasan Fannah loves him but what if ta canza sa daga Baya.. Iska ya furzar " I knw is hardly but it can happen.... And I need to go."... Tayar da motar yy yana dan cije lips dinsa.... He have no idea dole ya tafi........
✨✨✨
Ranar gaba daya be kira fannah ba itama bata kirasa ba but abin ya dame ta har safiya kasa jurewa tayi ta dauki waya ta kirasa but bata tafiya... Bata wani damu ba... But seda taje sch taga har aka tashi bataga me kama dashi ba hakan ya daga mata hankali.. Har ta fadawa maryam.. Se tace mata maybe suna wani aikin ne ta masa uzuri... Hakan yasa hankalinta ya dan kwanta.. Sede me ranar ma be kirata ba Fannah ta kira wayar sa yafi sau a kirga but bata shiga... Duk ta kasa natsuwa.. Har ta fada wa mummy.. Ganin yanda ta daga hankalin tane yasa mummy cewa ta basa lokaci may be yy tafiya ne... Shiru kawai tayi amma ita hankalin ta ya tashi.... Wasa wasa har suka shiga weekend babu Amah babu waya... Fannah ta shiga damuwa sosai sede maryam ko mummy suyi ta kwantar mata da hankali.... Daurewa kawai take amma ta damu.... Hankalin ta be kara tashi ba se ranar class dinsa da taga bashi bane lecturern sune ma nada ya dawo masu.... Ranar kam damuwar da Fannah tashiga ba'a magana.. Maryam ke kwantar mata da hankali... Ta dubi maryam tace "ina ze tafi be sanar min ba yasan halin da zan shiga ne" ta share hawayen da suka zubo mata maryam lallashin ta kawai take dan bata da abin fada ta dade da sanin cewa fannah na matukar kaunar Amah.. And she's have no Idea akan rashin ganin nasa... Koda suka koma gida seda mummy tayi da gske snn taci abinci... Mummy ta bata shawarar akan ta tambayi lectures din akan inda yake....
Hakan kau akayi office din wanda yake koya masu course din da Amah ke masu sukaje.. Bayan sun gaisa se maryam ke masa maganar.... Yace "Amah is not part of of us he's a Nigerian but lives in American.. A doctors that can worked with four countries America, England, Nigeria and spain, he's not normally working with us besides a worked bring him to UK and he assist us but he's not permanently here.. He is done and has gone back to america already"... Fannah ji tayi kamar kanta ze fashe dan maganganun sa mun masa nauyi sallama kawai suka masa... Suna fitowa fannah ta fashe da kuka.... "Maryam mena masa da zemun haka dan Allah dama yasan tafiya zeyi kuma ya saba dani kuma baze iya contacting dina ba.... Maryam taita lallashin ta har suka dawo gida... Ta rungume mommy tana kuka.. Maryam ce ta fada mata abinda ya faru ...mummy bataji dadi ba gaba daya zuciyar ta ta mata nauyi.. Ta fahimci yanda fannah keji but.. Tasan ba yaudarar diyar ta yy ba tabbas da dalilin da yasa ya tafi kuma tasan ze dawo hakanan taji hankalin ta ya kwanta da Amah din ... Kafin dare zazzabi ya rufe Fannah.. Dan ta kasa yarda Amah ya tafi ya barta.. Da kyar mummy ta samu tayi bacci ranar da daddy ya dawo ta basa lvr... Shiru kawai yy bece komai ba amma abun ya tsaya masa a rai.. Washe gari fannah bata samu taje sch ba dan da zazzabi ta kwana.. Da safe ma seda daddy yy da gske tayi breakfast... Fannah bata sake ba se yamma shima seda duka iyayen nata suka taru akan ta dan sakata farin ciki... Daddy kasa tsaya wa yy wajen aiki dan kwanciyar hankalin diyar tasa da yake ganin itace komai nasa shine nasa... Hakan yasa fannah tadan sake maryam ma tazo suka taru wajen sakata farin ciki.... Daddy ne yace "to daughter bani lvrn sirinkin nawa da yaki mana sallama duk da nasan ze dawo tell me ya akai kuka hadu"... Cikin kunya ta fara basa lvrn dunga sanda suka hadu har tafiyar sa.... Daddy ya jinjina kai yace "kikace A Nigerian and wnn lecturern yace he lives in America?" Ta gyada kai... Yace "Aliyu sunan sa" ta gyada kai.... Daddy yy shiru yace "did you have a picture of him" ta girgiza kai... Yace "ohk dear kar ki damu ze dawo kinji".. Washe gari ma bataje sch ba dan ji take gaba daya sch din ta fita ranta da yake sun kusa fara exams se kawai ta fara karatunta a gida har weekend ta zagayo... Lokacin ta dan fara sakewa.. Se Monday taje dan gani take kamar zata gansa... Sede me be zo ba... Suna fitowa taja maryam suka wuce office dinsa.. Ta iske PA dinsa ta tambayesa ko yanada numbern yace aa jiki aa sanyaye ta juya se ya kirata.. Ya tambaye ta ko itace Khadijah da sauri tace "eh"... Ya bata wata takarda yace "gashi aikowa yy da ita cewa duk ranar da tazo neman sa a bata... Da sauri ta karba tanaji wani shashe na damuwar ta na tafiya yyinda gaban ta ke wani irn faduwa... Maryam ta jata har seda suka shiga mota snn ta bude inda taci karo da handwriting dinsa..
(Assalamu alaiki khadija...... I Will first say srry because I knw you won't be happy with me I lept without alerting you but am srry aikine ya taso mun cikin gaggawa I received I a call immediately after you left but kiyi hakuri just knw that I love you and my love for you is forever if I say forever I mean forever ...you're always in my thought and am coming back for you soon pls love me lyk I do.. I knw I love you ryt?) .....
Ahankali ta lumshe idanun ta tare dafurta "and i love you too".. Hawaye na gangarowa ta idanun ta.. Ta rasa me zatayi farin ciki ko bakin ciki... Farin cikin shine tasan cewa yana tare da ita... But meyasa baze bata numbern da zasuyi communicating ba.. Bata san iya tsawon wane lokaci ze dauka kafin ya dawo ba taya yake tunanin zata rayu cikin farin ciki bayan zuciyar ta tariga ta saba dashi but koma de mene tana sonsa kuma zata jirasa.....
Bata san sanda suka kawo gida ba sede taji maryam ta bude mata kofa ta fito... Hakanan ta fita tana zuwa ta mikawa mummy takardar tare da fashewa da kuka... Tace mummy zan jira shi but har tsawon wane lokaci zan dauka ba tare

Please Login or Register in order to submit comment