Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»Ώ[9/30, 1:04 PM] β€ͺ+234 706 296 6299‬: πŸ™†πŸ» *AL AMARIN MARYAM* πŸ™†πŸ»πŸ™†πŸ»πŸ™†πŸ»πŸ™†πŸ»πŸ™†πŸ»πŸ™†πŸ»πŸ™†πŸ»πŸ™†πŸ»πŸ™†πŸ»πŸ™†πŸ»


πŸ“ *FANTASTIC* *STARS* *WRITERS*


*(F,* *S,* *W*)*


πŸ‘‡
*NA*

*RAHMATULLAH*
*MUHAMMAD*


Edited by!
Mmn khairat


1⃣


*BISMILLAHIR* *RAHMANIRRAHIM*


~wannan~ ~qirqirarran~ ~labarine,~ ~banyi dan cin xarafin wani ko wata ba, cin karo da rayuwar wani ko kamanceceniya da yanayin rayuwar wanine wannan~ ~"arashine~


''Wasu Yarane guda biyu mata, na hango a tsakar gidan, sun takure cikin filin tsakar gidan, daga can lungu babu kowa saisu,

Yar babbar bazata fi shekara goma ba xuwa sha daya, while qaramar yar shekara hudu, suna gun Har rana ta fara zafi, garin ya fara dan zafi zafi, suna takure a wurin, can naga wata mata ta fito ta dubi shashin da yaran suke ta hade rai,, tace ke fati! dan munafurci kunanan zaune a wurin nan salon ki jawowa mutane magana? Yarinyar da aka kira da fati ta dago cikin firgita, saboda jin muryar matar da ta kira sunanta, tace a a Umma,
anty ce tace mu fito xata gyara dakinta, oh... ta furta tare da yin gaba,
wacce aka kira da Fati tai saurin dauke kan qaramar yarinyar daga kan cin yarta,
tare da cewa Mimi xauna naje na karbo miki magani gurin Umma, ta miqe tabi bayan umman, tana xuwa akofar kicin din ta tsaya, cikin jin tsoro,, tace Umma Mimi ce bata da lfy, jikinta da kanta yayi xafi sosai, dan Allah idan kinada magani ki bani na bata, umma ta watso mata harara, tace to uwar kinibibi, nida kikaxo wurina kika fadamun chemist gareni? Ko ni na dora mata ciwon? Sai ki bari idan ubanku ya dawo ki fada masa, taja tsaki tace wuce kiban wuri, fati tace toh πŸ˜” sannan ta koma gurin yar uwarta ta tallafo kanta ta mayar a cinyarta ta kwantar, tare da cewa Mimi yi hakuri kinji Baffa ya kusa dawowa, zai kaiki chemist kinji?

'' a Haka suka yini a tsakar gidan, duk inda inuwa take sai su koma can, idan wannan inuwar ta jaye su koma wannan har xuwa sallar magriba, Kuma sai lokacin ne Baffansu ya shigo gidan, direct dakinsa ya shiga, fati da tun rana take dakon shigowarsa tayi saurin binsa, ta durqusa har qara tace Baffa sannu da xuwa,yace yawwa fadimatu, sai tace Baffa dama Mimi ce bata da lfy, zazzabi take da ciwon kai, Ya dago ya kalleta cikin rashin fahimta,

yace wacece kuma Mimi?

Can ya nisa... sannan yace au wai MARYAMU kike nufi? Tace eh Baffa, sai baffa yace wai yarinya da sunanta kun saka mata can wani sunan banxa, sunan gunki, yace tafi gurin ummanku idan tana da magani ta bata, sai fati tace Baffa tun daxu na tambayeta tace bata dashi.
Sai yace toh jeki gurin antyn ku, ya fada tare da shigewa cikin bedroom dinsa, saita tashi ta tafi gurin anty, Koda taje gurin daya matar gidan wacce suke kira da Anty, ta fada mata saqon Baffan xaginta ta dungayi, ta uwa ta uwa,,

kamar wata sa'arta, kuma dama can tafi tsanar yaran da saurin daukar xafi akansu , yayin dasu kuma suke bala'in tsoronta tamkar mala'ikan daukar rai,, da gudu tabar gunta tadawo ta rumgume Mimi wacce jikinta ya qara xafi, ko tuwon da aka miqo musu Sun kasa ci, duk ta rikice ta shiga damuwa sosai sbd halinda Mimi take ciki, Sam fati takasa cin tuwon,

mimi kuma sbd zafin ciwo ko bude idonta takasa yi balle taci abinci, πŸ˜”

'' Wararen 8:30 pm fati taga jikin Mimi yayi tsakani, kuma babu wanda keda niyyar taimakonsu a cikin gidan nan, hakan yasa ta goya mimi ta fita waje, tana tafiya cikin anguwar kadan kadan, tana cikin tafiya ta hadu da Ahmad, (wani maqocinsu ne wanda baifi 15-16 yrs ba) ya tsayar da fati , tare da cewa... Fatima Mesa kika fito a wnn lkcn? Ta share wahayen dake fuskarta, sannan tace Mimi ce bata da lfy, kuma nakasa samun magani a gidanmu,
yace to yanxu ina xaki da ita? Tace chemist xan kaita, sai yace to kinada kudi a hannun ki? Tace a a fadane tana xubar hawaye, to yi haquri muje inada kudi danake tarawa na makaranta danake ragewa Ina ajiyewa, muje saimu kaita chemist, tace to ya karbi mimi ya dorata a kafada suka qarasa chemist, mai tsaron chemist din ya dubata tare da yimata allura, sannan ya bata magunguna, suka bashi kudi har suka samu raguwar canji, dake lokacin duniya na kwance, ya rakasu Har cikin gida, tare da ledar maganin,
ya bawa fati sannan ya juya, tayi masa gdy, ta zauna ta bude magunguna ta bata kamar yadda yake a rubuce, sannan suka nemi gurin kwanciya, Tym to tym fati takan tashi ta duba ta tataba jikin Mimi, har saida taji jikin Ya danyi sanyi, sannan tasamu nutsuwa, daganan bacci yayi awon gaba da ita tana mai godema Allah,




~*Mrs* *Muhammad*~ 😊
[9/30, 1:04 PM] β€ͺ+234 706 296 6299‬: 🌷AL 'AMARIN MARYAM 🌷
3⃣
Fadima xaune ita da yar uwarta khadija wacce take kira da Adda Khadija, suna tattauna batun auran fadimar da ake shirin yi, Khadija ta dubeta nidai na fadawa Baba ya qara jaddada masa maganar karatunki kya samu sauqin wani abun inkina ficewa kina barin gidan, ta danyi murmushi ta Kalli Adda Khadija, Adda dan Allah kar kubari auran nan ya dau lokaci saboda wlh na matsu na koma kusa da yayana Kullum cikin mafarkinsu nake acikin mummunan yanayi. Khadija tace to fadima in shaa Allah baxai wuce sati ba.

Jamila (anty) kamar yadda yaran gidan ke kiranta xaune kan kujerar roba a tsakar gida ta harde qafa tana bawa fati wacce ke wanke wanke order, yarinyar jikinta sai rawar sanyi yake ga kuma uban tsoron antyn da takeji uwa uba jibgin wanke wanken da yafi qarfinta gashi koyaya tayi kuskure ko avunda bai gamsar da Anty ba sai ta dako mata tsawa tare da xagin uwarta har ubanta na kabari bai tsiraba daga xagin anty, ana cikin hakane Baffa ya shigo gidan da yake yau juma 'a baya fita da wuri sai an sakko daga masallaci. Ya dubi fati sannan ya Kalli shashin da jamila take yace ya haka? Ina sauran yaran gidan? Duk wannan aikin ita kadai? Eh ita xatai ta furta cike da isa, ko kana nufin ban isa sata aikin bane? Kafin yakai ga furta wani abun Umma ta fito daga dakinta kamar anjehota ta tsaya tana watsawa mijin nasu harara cike da takaici sannan ta furta kema dai jamila, ai sabida tsinanniyar uwarsu ta amince da maganar auransa shiyasa yake wannan abun, ai wlh kaji kunya matar qaninka xaka Aura dan cin amana, itama shegiya yar akuya ta kwanta da qani yanxu tana harin kwanciya da yayansa. Jamila tayi saurin katseta dakata Hajara itafa bata da laifi, saboda yayanta ta amince da auransa tunda ya hanata yayanta da yabata su ai da ai hakaba, dama tun dan uwansa na raye yake qulafacinta shiyasa da dan uwan ya mutu ya fake da cewa bazaibar yayan dan uwansa suyi agolanci a wani gidanba, inkuma tanasan xama da yayanta taxo gidansa a matsayin matar aure ta zauna dasu. Baki Baffa ya bude jin sharrin da jamila tai masa na cewa yana qulafacin matar Al amin tun yana raye, ransa yayi mutuqar baci da wannan maganar hakan yasa yace wlh duk matar tada kuma fadar wata magana kuma naji akan aurannan wlh saina saketa. Sannan ya juya batare daya shiga dakin da yayi niyyar shigaba yayi gaba. Tsit sukayi saida suka tabbar ya fita sannan jamila ta furta andaiji kunya raqumi ya shanye ruwan dan tsako, Hajara kuma tace ke kuwa anga jar mace shiyasa yaketa wannan bare baren. (yan iskan qarya da kufada mana agabansa πŸ˜‚).

Tun bayan amincewar fadima da auran Baffa yayanta suka kuma shiga takura har abunda ba ayi musu ada yanxu anai musu kamar hanasu abinci da duka xagi kuwa ba a magana domin da yana fitowa da jikinsu ya cika taf da xagi. Yanxu ma hakace ta kasance fati na duqe tana wanke wanke kamar yanda aka dora mata safe da yamma, Mimi tace yaya fati xanyi fitsari tace to Mimi matsacan kiyi ta nuna mata nesa da inda take wanke wanken tatafi taje ta tsuguna, itadai batasan yanda akaiba sai jitayi anyo jifa da Mimi cikin kayan wanke wanken ta dago a firgice yayin da mimin tasaka wata uwar qara cike da azaba da firgita Zainab ce tsaye akansu tana huci, tace da fatin ke dan kutumar ubanki acikin kayan wanke wanke xakisa tai masa futsari saboda ke jakace? Tace a a anty Zainab wlh acan gurin tayi ba a cikin kayan ba, Zainab ta tsinketa da mari tare da furta qarya nai miki kenan? (Zainab nada daga cikin yan matan gidan kuma yace a gurin amaryar gidan wato anty) hayaniyarsu ce ta fito da mutan gidan, Anty Adawiyya ke tambayar meyafaru Zainab ta mayar musu da inda akai, anty tace yayi kyau gara da kika hukuntata ita kuwa umma ko hmm bataceba ta juya daki hakama ragowar yaran gidan sai Adawiyya ce ta tsaya tanaiwa Zainab fadan abunda tayi, zainab cike da fitsara tace kinga malama babu ruwanki ke ko kishin iyayenki bakyayi idan uwarsu ta shigo gidannan mallake Baffa xatai kamar yadda ta mallake uncle, inba dan Umma na taka miki birki ba da ba asan abunda xaki akan wadannan mayun yaranba. Adawiyya ta bude baki da nufin bata amsa umma dake jinsu daga daki tace wlh Adawiyya inbaki fita harkar yarannan ba saina tsine miki, inaso ki xama yar kallo a harkarsu kamar yadda kowa ya zama, ni duk cikin yayana kece bakisan ciwon kanki ba babbar banxa.

Haka fati ta gama wanke waken sannan ta wankewa Mimi jikinta da saboda ruwan daudar wanke wanke ya bata mata kaya tanayi tana shidewa saboda sanyin ruwan ga kuma yanayin sanyin da ake ciki, tana gamawa tajata suka fita daga gidan, wannan dalilin yasa koda dangin mahifiyarsu sukazo kafin kayan daki basu gansu har suka gama suka tafi, kuma basu tambayesu ba saboda gudun fitina dan matan gidan da yayansu sai yadda magana suke da waqewaqen habaici nasan a tanka musu ayi tashin hankali, har suka gama gyara mata daki tas suka tafi. Bangaren su fati kuwa sai magriba suka baro gidan maqociyarsu amarya da suke shiga, tunda aka kawota take jansu a jiki kasan cewarsu yara masu gashi takurar da suke ciki tasasu sakin jiki da ita (dan ma tana tsoron masifar su zainab da babu abunda bazatai musuba) iyakacinta dasu ta kunna musu kallo ta basu abinci ko wanka tai yunqurin yiwa Mimi su zainab xasu taso mata da bala'i. Koda suka shigo gidan babu wanda ya damu dasu balle ya tambayi daga inda suke.


Mrs Muhammad 😊
[9/30, 1:04 PM] β€ͺ+234 706 296 6299‬: 🌷AL 'AMARIN MARYAM 🌷
2⃣
Haka rayuwa taci gaba da tafiya babu abunda ya canja na dangane da rayuwar yan marayun Allah Fatima da MARYAM haka suke rayuwar kara xube babu ilimin arabi bare na boko domin makarantar bokon tuni suka dena xuwa saboda a cewar matan gidan wai makarantar da suke tayi nisa babu me lokacin kaisu, amma nasu yayan suna da me kaisu da dakkosu makarantar islamiyya kuma har yanxu mai gidan baisamu sakasu saboda bai cika xama ba sai dare yake dawowa daga harkar kasuwancinsa bare matan gidan da suka tsani rayuwar yaran a gidan. Lokaci xuwa lokaci fati ke fakar ido tayi wanka tayiwa Mimi saboda duk gidan babu mai yadda su daukar musu soson wanka, sai kace wasu kutare 😭, wanki kuwa ba a taba hadawa da nasu ba duk da kuwa akwai mai wanki a gidan sai dai suyi tasa kayan suna cirewa suna tarawa, ( dan ma sunada suturar) kansu kuwa wata kalba ce manya manya da Umma tasa anty Adawiyya tayi musu saboda tun kawosu ba ai musu tsifa ba da fati tagaji da susa ta tsefe nata ta kuma tsefewa Mimi, gashi Allah yayi musu baiwar sumar kai sosai (gashi) da Umma taga susar da suke tayi yawa tasa aka siyo fiya fiya ta bulbula musu a kansu wai a fadarta kwarkwata garesu sannan tasa anty Adawiyya daya daga cikin yayanta kuma yan matan gidan tai musu kalba, domin itace wacce bata tsananta qiyayyarsu a cikin yayan gidan, domin duk yaran gidan kyara da hantara ke hadasu dasu mimin kamar yadda suga iyayensu nayi musu, agurin Adawiyya kawai suke samun sauqi sai ko yayan gidan maza wadanda basu cika xama ba balle har su takurasu, abinci kam basu da matsalarsa Sam domin ko almajiran gidan bazasice suna yunwa ba baresu akan basu duk sanda aka gama insuka rage fati ta ajiyewa Ahmad inya shigo yaci, batun rashin lfyr Mimi kuwa injiki yayi sauki saiya dawo kuma dama Mimi a halittarta mai yawan laulayice, yau da gobe tasa fati ta koyi ajiye yan kudin da Baffa ke basu kan ya fita kullum, (yakan bawa duk yaran gidan kudin kashewa kullum) ta saiwa Mimi paracetamol ta dunga jiqa mata tana bata in ciwon ya motsa. Cikin abunda bai gaxa wata 2 ba yaran sunyi fututu Sun rame sunfita kamaninsu Kai bakace yayan gatane adaba bazaka taba hada kamaninsu da fati da Mimi na wata biyu a baya ba, bazaka taba yarda yayan AL AMIN da FADIMA bane.

Misalin qarfe biyu da kwata na dare 2:15 am fadima kwance kan gadon dakin mahifaiyarta wacce suke kira da hajia, tana mafarki kamar yadda ta saba a yan kwanakin nan. Kamar kullum yauma mafarkinta ya nuna mata Mimi ta fada rijiya fati kuma nata ihun a temaka a ciro mimin amma babu wanda ya kalkesu balle yayi yunqurin temaka musu, sai dai yau sabanin sauran Mafarkanta na baya, ayau sai taga AL A MIN ya ciro mimin ya kwantar a gefe ga alamu babu rai a tare da ita, AL amin din bai furta ko kalma daya ba ya bacewa ganinta. MIMIii! Ta farka a firgice ta sunan mimin a bakinta, ihunta ne ya tada hajia tayi kanta tana tambayarta lfy? Wlh hajia Mimi bata da lfy dama Mimi Me yawan laulayice bare ta hadu da rashin kulawa, nasan duk qarfin xuciyar fati baxata iya kula da Mimi ba uwa itace kawai xata kula da me lalura kamar Mimi, tana furta wadannan maganganunne cikin tsananin kuka, ta dora dacewa hajia ki temakeni zasu kashemun yaya anrabani da yayana ankaisu gurin maqiyana an watsar, 😭😭😭

Uwar ta kamata tare da rungumeta yi haquri auta kinji kema da naki lefin da kin amsa buqatar yayan mijinki da tuni kina cikin yayanki duk uwa tana sadaukar da rayuwarta dan ta cece rayuwar yayanta. Hajiya nasan auran soyayya ya qaremun tunda narasa Al amin, kuma naqi auran Baffa ne saboda inaganin hakan kamar cin amana ga Al amin daga mutuwarsa ko wata 3 beyi a qasa ba Na auri yayansa uwa daya uba daya? Hajia duniya xata xageni kuma koba a fada ba wannan auran cin amanane. Hmm yaro dai yaro ne, fadima banda abunki ai babu abunda xakiyi mutane basu xagekiba, yayin da wani yake ganin kinyi dai dai wani tym din yake gani baki dai dai ba. Kuma inkubuta a wurin ubangijinki basai kin kubuta a wurin mutum ba. Allah bai haramta auranki da yayan mijinki ba yakama kijewa wannan auure kodan yayanki. Tunda takabarki ta cika a dalilin haihuwar da kikai babu rai. Na yarda hajia wlh na amince xanje inkula da yayana bazan bari su wulaqanta ba in ina numfashi xan xame musu uwa kuma uba. Yawwa autata kokefa 😊 da wannan suka rufe chapter suka kwanta.


Mrs Muhammad 😊
[9/30, 1:04 PM] β€ͺ+234 706 296 6299‬: πŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌAL 'AMARIN MARYAM πŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌ


Writing & story by rahman Mohammed (hajia)

Editing by mmn khairat
πŸ“FANTASTIC STARS WRITERS {F S W }

Page 5⃣


NOTE : ina bawa makaranta haquri da kuskuren da nayi wajen sunan yar uwar fadima ADDA KHADIJA, asanin sunan da tasarin labarin yazo dashi shine ADDA HALIMA. Saboda haka daga yanxu xamuji sunan ya koma Haleema memakon khadija, nagode ayi haquri 😊.

Yau ta kama Monday Wanda yayi dai dai da kwanan fadima uku a gidan auranta, xuwa wannan lokaci bataga koda giftawar me gidan nata ba balle ya mata magana, matan gidanma babu wacce ta taba nuna tasanta balle ta bata abinci, bata damuba dan babu abunda ba a kawota dashiba na bangaren kayan abinci, da yan kudadenta da yan uwanta suka hada mata dan haka hankalinta kwance yake kamar tsumma a randa. Tayiwa yayanta shirin makaranta tsaf cikin uniform, 7:00 ta fita ta kulle dakinta da nufin kaisu makaranta, taxi ta tara da yake awancen tym din babu a daidaita sahu, ta kaisu har cikin afoshin shugabar makarantar ta basu haqurin rashin ganinsu ta aka dade ba aiba ta fada musu mahaifinsune ya rasu, tayi mata gaisuwa ta kuma tausayawa yaran dama yaran Sun Shiga ranta saboda tsaftarsu da yalwar gashinsu, da yake sai shida na yamma suke tashi makarantar hade take da islamiyya tace xata dawo ta daukeso, ta raka Mimi ajinsu nursery 1 sannan ta raka fati dake ajin qarshe na primary.

Da yamma ta koma ta dakkosu kamar yadda tayi alqawari, ko takan mijin nata batabi ba balle tambayarsa izinin fita, tunda ya kwada mata xaman kanta xatai a gidan itama ta quduri aniyar hakan. Taxi na saukesu a qofar gidan ta dakko kudi da niyyar bashi saiga motar Baffa da alama dawowarsa daga kasuwa kenan daga kasuwa, ya kalleta cike da mamaki sai kuma duk ya
diririce ya shige cikin gidan
,atsakar gidan duk mutanen gidan na tsaye batasan dalilin tsaiwarsuba itadai ta bude dakinta ta shige.

Da daddare bayan isha tana tsakiyar yaranta tana koya musu home work, Ahmad yayi sallama ya shigo, ya gaisheta cike da girmamawa ta amsa itadai tana qaunar yarannan musamman data fuskanci matsalar matar uba da yake fuskanta, uwarsa ta mutu wajen haihuwar qaninsa, mahaifinsa alh Nasir me kudin gaskene kuma dan boko ya auri wata matar wacce ta mallakeshi tamaida Ahmad bawanta kuma ta rabashi da ubansa, ta katse tunaninta tare da cewa Ahmad idonka kenan? Sai yanxu? Ko makarantar sai yanxu aka tashi? Ya sunkuyar da kansa tare da cewa a'a mama yau hajiya ce tasani wankinta tun safe sai yanxu nagama ko makarantar ma banjeba (yana nufin matar babansa) ta kalleshi cikin damuwa tace bakaje makaranta ba Ahmad? Kayi kokari ka dunga xuwa makaranta inka dawo sai kai mata aikin, ko bakaso na baka auran Mimi? πŸ˜„ inbaka xuwa makaranta bazan baka auran uwata ba, yayi dariya tare dayin qasa da kansa yace mama ni fati nakeso, Mimi qanwatace, tayi dariya tace toooo πŸ˜„, itama fatin inbakai karatu ba bazan bakaba, fati dake gefe tayi tsagal tace mama ni ko baiyi karatuba ina sansa a haka. Gaba daya suka saka dariya har Mimi

Please Login or Register in order to submit comment