Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

tana dariya...

Wani kuzari ne ya zo mata, hakan yasa ta diro daga kan gadon ta bude kofa ta fito, a kuma lokaci Abraham ya shigo da saurin sa domin sake k'wank'wansawa mata kofa, in kuwa bata buɗe ba zai balla kofar, tunda mai gadi ya sanar da shi cewa tana ciki, da wanna tunanin ya taho, daga nesa ya hango ta tana murmushi, hakan yasa ya tsaya, ya daura hannunsa sa a kugu yana balla mata hararan wasa hadi da cije lips dinsa...

Dariya tayi cikin jin kunya, kan kujerar dake general falo ya koma ya zauna.

Bayan itama ta gama saukowa ta zo gefen sa ta tsaya.

Cikin k'ank'anuwar murya ta zo gefen sa ta tsaya tace "Am so sorry please"

"Dago idanunsa da suka dan Sanja kala yayi, sannan ya sake balla mata harara, dariya ta fashe da shi ganin yadda ya dage yana hararar ta.

Nan Abraham ya lalace wurin kallon ta, sai da ta ga bai da niyyar kallon ta yasa ta gimtse dariyar ta.

Dan bata fuska yayi yace "why did you stop laughing, it fits you more than you expect, please continue"

Dan murmushi mai sauti ta saki ba tare da tace komai ba, kujerar dake gefen sa ya bubbuga sannan yace

"sit"

Ba musu ta zauna, Kallon ta yayi yace"oya tell me, did you spoke to mum?" (Yana nufin Inna)

"Yes i did"... Nan ta shiga gayamasa yadda suka yi da Innar.

fadin murna da farin ciki da Abraham ya tsinci kansa a ciki bata lokaci ne, ya kuma godewa Allah da bai samu matsala ta bangaren mahaifiyar abar kaunar sa ba, saura dangin sa, zai kuma shako kansu bayan daurin aure, saboda basu san ya ma karbi Muslunci ba, Bama ya saka Madam GLORIA a lissafin sa.

Gyaran murya yayi yace "ki fadawa mummy ta bar kayan dakin nan, duk da nasan al'adar ku ce, amma nima a al'adar mu iyayen mace Bata kayan daki sai dai mijin yayi, dan haka ba sai an kawo miki komai ba, ki bata hakuri Please"

Jinjina masa kai tayi alamun "toh" tana kallon sa ta gefen ido with so much admiration saboda ya iya wa mutum magana, Sam baya magana anyhow.

Nan dai suka tsara yanda abin zai kasance, ya kuma ce driver zai kai ta gobe da sassafe, duk da yayi niyyar zuwa kai ta da kansa amma hakan bazai samu ba saboda meeting Mai muhimmanci dazai gudanar a goben.

Bayan sun gama maganar, cikin marairaicewa tace "Please can you do me a favour?"
(Dan Allah zaka iya min wata Alfarma)

"Yes sure!" Ya fada yana mayar da hankalin sa gareta dan jin abinda zata ce.

Cikin turanci tace" Please ina son bayan bikin mu y'ay'ana su dawo zama tare damu, ina cikin tsananin kewar su, bazan iya sake nesa da su ba, karka ce a'a dan Allah"

maganganun ta sun tuno mai da iyayen sa hadi da Nonye da cikin jikin ta.

Murmushi yayi yace "Any thing for you my life, nayi alkawarin zama uba a gare su, zan maye musu gurbin uban da suka rasa, so cheers okay"

Cikin farin ciki tace " yeeeeh! thank you so much, thank you."

"You deserve ụwamm"

Dan lumshe ido tayi cikin jindadin sunan, ta kuma sa a ranta cewa zata tambaye shi ma'anar sunan wata rana.

***. ***. *** .

*Bayan kwana biyu*

Yau kwana ɗaya da daura auren Aysha da Abraham, wanda Alhaji Umaru kwangila ya shige wa Abraham gaba tamkar shi ne mahaifin sa.

A ranar da aka daura auren farin cikin Abraham bazai mitsaltu ba.

Tun karfe takwas Abraham ya tura motoci guda shida dauko masa amaryar sa, a matuƙar kage yake saboda kwana biyun da bata gidan ba ƙaramin kewar ta yayi ba.

Sannan duk da cewa basu yi gayyata saboda abun yazo a kurarren lokaci, amma duk da hakan yan'uwa Inna da kuma abokan arziki sun zo.

Bayan motocin ɗaukan amarya sun zo, aka fito da akwatunan da Abraham yayi mata guda takwas cike da kayan alfarma, tun ana yi jibi yasa akai kayan Gombe, ita kanta Aysha bata san da kyan ba sai da ta zo, kowa na kauyen ya6a lefen yake saboda babu wata diya a kauyen da aka taɓa yi mata lefe irin wannan.

Nasiha mai shiga jiki Inna tayi mata, sannan Anty Bintu ta shigo tace Inna ta hanzar ta motoci na waje tuni amarya kaɗai ake jira.

Tana kuka, Inna na kuka, yan biyu na kuka rabuwa da zasu yi Anty Bintu ta saka ta a mota, suka taho, babu yanda bata roki Inna kan ta bata su Ammar ta tafi dasu domin ta sanar da Abraham ya kuma amince amma Inna tace ina ta taba jin an yi haka, ta tafi daya baya zasu zo.

***. ***. ***.

Tun tana kuka cikin motar har tayi shiru tana tunani, ji take kamar Bata taba rayuwa a gidan Abraham ba, sai ganin take kamar yau ne farkon zuwan ta, ita kanta jin kanta take kamar wata sabuwar hallita ce ita.

Tun tana tunanin har bacci ya dauke ta, kasancewar lafiyayyun motoci ne yasa ba'a dauki lokaci ba suka iso Kaduna gidan Abraham.

An sauya kalar fenti gidan, da ɗan gyaran da ba a rasa ba, kowa sai santin gidan yake.

Abinci kala-kala da Abraham ya biya kudi masu yawa a wani had'add'en restaurant aka kawo, nan kowa ya dibi abinda yake so iya ransa, wasu har da zuba wa a leda zasu tafi da shi.

da misalin karfe hudu da rabi duk suka mike domin komawa Gombe, dama bada niyyar kwana suka zo ba, addu'a da fatan zaman lafiya suka yiwa Aysha sannan duk suka fito farfajiya gidan inda motoci ki jiran su domin mayar da su, aka bar Anty Bintu da Aysha kawai a gidan.

Bayan magriba itama anti Bintu tayi mata nasiha hadi da sallama sannan ta tafi saboda tana kyautata zaton Abraham na hanya, gidan ya rage saura Aysha
Da masu aiki biyu kacal mata, sai mai gadi da driver, da kuma mai gyaran farfajiya gidan, saboda duk ya sallami wadanda Madam GLORIA ta kawo domin bai ga amfani tara su da ta yi ba, gashi bata gidan.

Anty Bintu bata jima da tafiya ba Abraham yayi shigo, direct dakin ta ya nufa, domin yasan tana nan, ga dakin ya sha gyara sosai, ya kuwa same ta zaune a tsakiyar gado ta rufe fuskar ta da veil.

Wata dariya ce ta zo masa ganin ta a lullube, saboda abu ne wanda bai taba gani ba, kasancewar baya daga cikin al'adar su, sai ya ga abin ya mai wani iri.

Aysha kuwa da ta ji dariyar sai ta yaye mayafin a hankali tana cuno baki, gimtse dariyar sa yayi, sannan ya dawo kusa da gadon ya zauna.

Cikin turanci yace
"Meyasa kike rufe fuskar ki haka?"

"Hakan al'adar mu ce, ko wacce amarya idan aka kai ta gidan miji sai an rufe fuskar ta, shi kuma ango ya zo ya bude" ta karasa tana turo bakin shagwaba.

Jinjina kansa yayi alamun gamsuwa sannan yace "is like na ji wanna kalmar a wajen Alhaji Umaru, he was like Ango, where is your amaraya"

Fashewa Aysha tayi da dariya saboda yadda yayi magana da harshen sa na Igbo gashi ba Hausa yake ji ba.

"Why Are You laughing?"

Ya tambaye ta yana taya ta dariyar.

"It's called amarya, not amaraya"

"Ohh!" Yace yana dafe kansa.

Sannan yace "Meye ma'anar hakan"

Tace "amarya means bride, while Ango means groom"

"Wow! I will like to speak Hausa too" ya fada.

"That's nice, and i'm sure you will love it" Aysha tace tana murmushi.

Haka dai suka cigaba da hirar su ta masoya har karfe tara sannan Abraham ya kalle ta, cikin so mai tsanani yace

"Get up let's perform abulution"
(tashi muyi alwala)

Kasancewar Alhaji Umaru ya fada masa komai da sabbin aure ke yi.

Ta ɗan yi mamaki jin abinda yace domin bata taɓa tunanin ya san da hakan ba, ba ta ce komai ba taje tayi alwala, ta fito ta tarar ya shimfida sallaya, hijab dinta ta saka ya shiga jansu sallah.

Hakika Abraham yayi matuƙar kokari wurin ganin cewa ya yi sallar yadda ya kamata, duk da cewa bai dade a Muslunci ba, amma ya yi kokari, har Aysha ta yaba masa a ranta.

Yaso yi mata tambayoyi kan abinda ya shafi addini Kamar yadda Alhaji ya fada masa angwaye nayi, amma ya kasa, domin bai san me zai ce ba, saboda yasan cewa Aysha ta yi masa nesan zango a karatun Addini.

AYSHA ta fahimci hakan, saboda ta kara masa karfin guiwa sai ta ce
"yi min tambaya kaza"

Shi kuma sai ya maimaita abinda tace matsayin tambaya yake mata, ita kuwa a ladabce ta shiga bashi amsa, abin yayi matuƙar kayatar dashi.

Bayan nan ya mike ya shiga toilet ya sakar wa kansa ruwa mai sanyi, nishadi na ratsa zuciyar sa domin ya mallaki abar kaunar sa, ya dauki mintinan ashirin sannan ya fito sanye da bathrobe, kallon Aysha yayi ya watsa mata dan ruwan wankan hannun sa yace "it's your turn now, go and take your bath".

Murmushi tayi, Jiki a sabule ta mike, haka kawai take jin faduwar gaba da mutuwar jiki, tana daf da shiga banɗaki ta ji yace

"Ụmammmm!"

Juyowa tayi tana Fuskantar shi, cikin kulawa yace "why Are You so cold?"

Murmushi ta k'ak'aro hadi da girgiza kanta sannan ta shige toilet din.

Abraham kuwa numfashin ya furzar sannan ya cire bathrobe din ya daura towel a kugun sa, baya ra'ayin shafa mai, hakan yasa ya fesa body spray masu k'amshi da oil perfume.

Ajiyar zuciya ya yi, yana tunanin yadda kaddara ta haɗa shi da Aysha, da irin kalubale kala-kala daya fuskanta, da musuluntar da yayi, da auren su da Aysha, komai dai ya dinga dawowa brain din sa tamkar Film, sai gani yake kamar ba a kansa duk wadannan abubuwa Ya faru ba, ya dawo wani sabon mutum, domin tabbas Abraham din da ba shi bane na yanzu.

A hankali Aysha ta buɗe kofar banɗakin, kasancewar bathrobe ne a jikin ta baby pink, shaf ta manta bata dauki hijab ba, ga kayan jikin ta sun fada a ruwan toilet, hakan yasa bata da wani zabi daya wuce ta sa bathrobe, amma ta rasa yadda zata yi ta fito gaban Abraham a haka...

Ta bude kofar ta ga idanun sa a lumshe, sai ta ɗauka yana bacci ne, hakan yasa sadaf-sadaf Kamar mara gaskiya ta nufi inda ta ajiye hijab dinta dake gefen Abraham da niyyar ta ɗauka.

Ta sa hannu ta dauka kenan ta ji ya rike hannun ta hadi da janyota, ta kuwa fado a jikin sa, zazzaro idanu Aysha ta shiga yi, yayin da bugun zuciyar ta ya karu.

Cikin ƙoƙarin danne dariyar sa yace
"zaki mun wayo ko?"

K'ala ta gaza cewa, Abraham kuwa ya sake holding dinta so tight ta yadda bazata iya kwace kanta ba, ajiyar zuciya mai karfe ya sauke, wani dadi da bazai misaltu ba ya dinga ji, ganin Aysha a shimfide a kirjin sa, is the most sweetest thing he has ever came across with, ga wani kamshi mai sanyin dad'i da ke fita daga jikin ta yana ratsa hancin sa, gashin kanta irin na fulanin usul ya shafa, bai yarda cewa wannan uban gashin na ta bane, ya zata kari tayi, hakan yasa cikin shakakiyyar murya yace
"is this your natural hair?"

Jinjina masa kai tayi domin magana ma bata jin zata iya, bayanta ya shiga shafawa a hankali daya sa jikin Aysha daukan rawa, tausayi da dariya ta bashi a lokaci ɗaya, bai yi expecting wanna tsoro daga gareta ba, domin ita din ba budurwa bace a tunanin sa, sannan hakan ta sanar dashi.

Da zai iya, daya barta ba tare da yayi mata komai ba, amma ya kai gejin da ba zai iya hakura ba, kusan shekara biyu yayi hakuri.

cikin kunne ta ya sa harshen shi ya latsa sannan ya ce
"relax babe, i will be gentle ok"

Kamar mai shirin kuka ta gyada masa kai, tana ƙoƙarin danne tsoron ta, sai dai hakan na neman gagarar ta.

Lallaba ta ya shiga yi, domin a tunanin sa ya dauka ko tsahon mijin ta baya bi da ita a hankali ne yasa take a tsorace haka, kashe wutar dakin yayi, sai dim light daya bari, Sannan ya zare towel din jikin sa ya cillar, bathrobe din jikin ta ya cire mata, sannan cikin so da kauna mai tsanani ya haɗe bakinsu waje ɗaya...

Tun yana yi a hankali har ya dawo kissing dinta a zafafe kamar zai cire mata baki, Aysha kuwa numfashin ta ne ya dauke na wucin gadi kana ya dawo.

Ganin yana ƙoƙarin cire mata dan bakin ta yasa ta sa dan ragowar karfinta ta fisge bakin ta Hadi da fashe masa da kuka.

Sam Abraham baya jin ta, kara janyota yayi ya shiga bata wasu zafaffan romance Daya kusan haukata Aysha, domin ƙwaƙwalwar ta ya gagara dauka.

A lokacin da Abraham ke ƙoƙarin su zama abu ɗaya, sai dai bai iya addu'ar saduwa da iyali ba, abin mamaki, duk da halin da Aysha ke ciki bai hanata karanta addu'ar a ranta ba, domin koyi ga Annabi (S.A.W)

•••••••••••

A karo na uku Abraham ke ƙoƙarin neman hanyar sa, amma ya rasa, hakan ya yi matuƙar daure masa kai, Aysha kuwa har ta gaji da kuka saboda wuya.

Cikin fitar hayyaci Abraham ya rike kafadunta, yace "why are you so tight? Why?
meyasa kike a matsayin budurwa har yanzu, Bayan kina da ya'y'a biyu, what are you hiding from me, ki gayamin, gayamin nace" ya faɗa a tsawace.

Kasa magana tayi, sai kuka take tana girgiza masa kai.

"I said..." Kasa karasa maganar yayi saboda hango sakar nan mai dauke da sunan NONYE a wuyan ta yana kyalli, wayar sa dake gefen bed ya mika hannu da sauri ya kunna fitilar sannan ya haska wuyan ta domin ya tabbatar da abinda ya gani, gaban sa ne yayi wata mahaukaciyar bugawa, tunanin kala-kala ne suka zo brain din sa a lokacin daya.

Hannu yasa ya damki Sarkan ya kura mai ido tsahon Mintuna kamar yana neman wani abu a jikin sarkan, tabbas bazai taba mantawa ba, bazai taɓa manta wanna sarkan ba, domin shi da kansa ya sa aka ƙera wa NONYE Sarkan nan a Dubai.

" How comes Sarkan nan yazo wajen ta?" tunanin dake ta yawo a brain din sa kenan.

Dago kanta yayi da hannun sa, sannan ya kafe ta da jajayen idanunsa, a tsawace yace "now tell me, ta yaya kika samu wanna Sarkan, kina so na cire yarda da nake dashi a kanki ko? ki gayamin nace, wacece ke!"

"ki gayamin, who are you?"

saboda tsawar da yayi gashi kuma dare ne, hakan yasa sau uku Muryar sa ta amsa kuwwa a dakin.

Kuka mai sauti Aysha ta saka ga wani mugun tsoran sa daya shige ta yanzu, gaba-daya ya firgice, ya sanja mata, gashin kansa hadi da na jikin sa duk sun mimmik'e ga jijiyoyin kansa da suka fito rudu-rudu, cikin rawar baki gwanin tausayi tace...

Share fisabilillah

Comment

Noor Eemaan
07082281566

I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or
*460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 0806626851

🍇🍇ABRAHAM🍓🍓

*First edition*

*WATTPAD*
@NoorEemaan

https://facebook.com/groups/943534712916776/
Masu amfani da Facebook sai kuyi join wan nan link din

_idan na ga ruwan comments, zan sake baku sabon Page zuwa dare_

Chapter 61-62

*INNAH*

"Na amince miki auren sa matuƙar kina son sa, kin dauka nayi fushi dake ne?"
Sai tayi murmushi irin nasu manyan mutane ta cigaba da cewa "ko daya ban yi fushi ba diyata, illah ina bukatar nazari da kuma tunani mai zurfi, shiyasa kike na katse wayar ba tare da nace miki komai ba. Kasancewar ya Musulunta ba yana nufin bashi da damar auren mace muslima ba, dan mutum ya na sabon Musulmi ba shi ke nufin Wanda ya dade a Muslunci ya fishi ba, babu Wanda ya fi wani a wajen Allah sai wanda ya fishi tsoron sa, dan haka bazan hana ki ba, basan me Allah ke nufi da yayi haduwar ku ba, ba kuma zan shiga tsakani ba, na kuma san ko baffan ki na raye zai amince matuƙar shi yaron ya cika sharuddan zama miji a gareki, duk da basan halayen sa ba, na san bazaki zabi wanda bai dace ba matsayin abokin tarayyar ki ba, na yarda da tarbiyyar ki, ina kuma kyautatawa zaton ya zama miji abin alfahari agareki, ko yan'uwa baffan ki bazan gaya wa ba saboda tun lokacin da baffan ki ya mutu da suka kwashe abinda ya bari ban kara gani karfa kowa da niyyar zuwa duba mu ba, sannan zasu iya cewa basu amince da yaron ba, dan haka bazan aika musu ba, na amince Miki, Allah ya tabbatar da alkhairi"

Hawaye Masu sanyi ne suka zubo wa Aysha, tana matuƙar kaunar Innar ta, hawayenta ta share ta ce"Nagode Inna, Nagode sosai"

"Godewa Allah indon baffan ta, sannan ina so ki zo gobe, ki taho gida, bayan an Daura auren sai ki koma gidan sa, duk da abun yazo a kurarren lokaci, akwai bukata ayi miki kayan daki komai kankantar su"

"Toh Inna zan fada masa" Aysha ta fada. Sannan ta ɗora da cewa

"Inna ina y'a'yana suke?"

"Suna lafiya, na aike su nan makota gidan jauro su siyo min barkono"

"Inyeee! Yarana sun girma har sun fara zuwa aike" Aysha ta fada cikin farin ciki.

"Eh mana, kamar yadda maman su ta girma ba, ita ma zata yi aure " Inna ta fada a zolaye.

Cikin kunya Aysha ta katse wayar tana dariya...

Wani kuzari ne ya zo mata, hakan yasa ta diro daga kan gadon ta bude kofa ta fito, a kuma lokaci Abraham ya shigo da saurin sa domin sake k'wank'wansawa mata kofa, in kuwa bata buɗe ba zai balla kofar, tunda mai gadi ya sanar da shi cewa tana ciki, da wanna tunanin ya taho, daga nesa ya hango ta tana murmushi, hakan yasa ya tsaya, ya daura hannunsa sa a kugu yana balla mata hararan wasa hadi da cije lips dinsa...

Dariya tayi cikin jin kunya, kan kujerar dake general falo ya koma ya zauna.

Bayan itama ta gama saukowa ta zo gefen sa ta tsaya.

Cikin k'ank'anuwar murya ta zo gefen sa ta tsaya tace "Am so sorry please"

"Dago idanunsa da suka dan Sanja kala yayi, sannan ya sake balla mata harara, dariya ta fashe da shi ganin yadda ya dage yana hararar ta.

Nan Abraham ya lalace wurin kallon ta, sai da ta ga bai da niyyar kallon ta yasa ta gimtse dariyar ta.

Dan bata fuska yayi yace "why did you stop laughing, it fits you more than you expect, please continue"

Dan murmushi mai sauti ta saki ba tare da tace komai ba, kujerar dake gefen sa ya bubbuga sannan yace

"sit"

Ba musu ta zauna, Kallon ta yayi yace"oya tell me, did you spoke to mum?" (Yana nufin Inna)

"Yes i did"... Nan ta shiga gayamasa yadda suka yi da Innar.

fadin murna da farin ciki da Abraham ya tsinci kansa a ciki bata lokaci ne, ya kuma godewa Allah da bai samu matsala ta bangaren mahaifiyar abar kaunar sa ba, saura dangin sa, zai kuma shako kansu bayan daurin aure, saboda basu san ya ma karbi Muslunci ba, Bama ya saka Madam GLORIA a lissafin sa.

Gyaran murya yayi yace "ki fadawa mummy ta bar kayan dakin nan, duk da nasan al'adar ku ce, amma nima a al'adar mu iyayen mace Bata kayan daki sai dai mijin yayi, dan haka ba sai an kawo miki komai ba, ki bata hakuri Please"

Jinjina masa kai tayi alamun "toh" tana kallon sa ta gefen ido with so much admiration saboda ya iya wa mutum magana, Sam baya magana anyhow.

Nan dai suka tsara yanda abin zai kasance, ya kuma ce driver zai kai ta gobe da sassafe, duk da yayi niyyar zuwa kai ta da kansa amma hakan bazai samu ba saboda meeting Mai muhimmanci dazai gudanar a goben.

Bayan sun gama maganar, cikin marairaicewa tace "Please can you do me a favour?"
(Dan Allah zaka iya min wata Alfarma)

"Yes sure!" Ya fada yana mayar da hankalin sa gareta dan jin abinda zata ce.

Cikin turanci tace" Please ina son bayan bikin mu y'ay'ana su dawo zama tare damu, ina cikin tsananin kewar su, bazan iya sake nesa da su ba, karka ce a'a dan Allah"

maganganun ta sun tuno mai da iyayen sa hadi da Nonye da cikin jikin ta.

Murmushi yayi yace "Any thing for you my life, nayi alkawarin zama uba a gare su, zan maye musu gurbin uban da suka rasa, so cheers okay"

Cikin farin ciki tace " yeeeeh! thank you so much, thank you."

"You deserve ụwamm"

Dan lumshe ido tayi cikin jindadin sunan, ta kuma sa a ranta cewa zata tambaye shi ma'anar sunan wata rana.

***. ***. *** .

*Bayan kwana biyu*

Yau kwana ɗaya da daura auren Aysha da Abraham, wanda Alhaji Umaru kwangila ya shige wa Abraham gaba tamkar shi ne mahaifin sa.

A ranar da aka daura auren farin cikin Abraham bazai mitsaltu ba.

Tun karfe takwas Abraham ya tura motoci guda shida dauko masa amaryar sa, a matuƙar kage yake saboda kwana biyun da bata gidan ba ƙaramin kewar ta yayi ba.

Sannan duk da cewa basu yi gayyata saboda abun yazo a kurarren lokaci, amma duk da hakan yan'uwa Inna da kuma abokan arziki sun zo.

Bayan motocin ɗaukan amarya sun zo, aka fito da akwatunan da Abraham yayi mata guda takwas cike da kayan alfarma, tun ana yi jibi yasa akai kayan Gombe, ita kanta Aysha bata san da kyan ba sai da ta zo, kowa na kauyen ya6a lefen yake saboda babu wata diya a kauyen da aka taɓa yi mata lefe irin wannan.

Nasiha mai shiga jiki Inna tayi mata, sannan Anty Bintu ta shigo tace Inna ta hanzar ta motoci na waje tuni amarya kaɗai ake jira.

Tana kuka, Inna na kuka, yan biyu na kuka rabuwa da zasu yi Anty Bintu ta saka ta a mota, suka taho, babu yanda bata roki Inna kan ta bata su Ammar ta tafi dasu domin ta sanar da Abraham ya kuma amince amma Inna tace ina ta taba jin an yi haka, ta tafi daya baya zasu zo.

***. ***. ***.

Tun tana kuka cikin motar har tayi shiru tana tunani, ji take kamar Bata taba rayuwa a gidan Abraham ba, sai ganin take kamar yau ne farkon zuwan ta, ita kanta jin kanta take kamar wata sabuwar hallita ce ita.

Tun tana tunanin har bacci ya dauke ta, kasancewar lafiyayyun motoci ne yasa ba'a dauki lokaci ba suka iso Kaduna gidan Abraham.

An sauya kalar fenti gidan, da ɗan gyaran da ba a rasa ba, kowa sai santin gidan yake.

Abinci kala-kala da Abraham ya biya kudi masu yawa a wani had'add'en restaurant aka kawo, nan kowa ya dibi abinda yake so iya ransa, wasu har da zuba wa a leda zasu tafi da shi.

da misalin karfe hudu da rabi duk suka mike domin komawa Gombe, dama bada niyyar kwana suka zo ba, addu'a da fatan zaman lafiya suka yiwa Aysha sannan duk suka fito farfajiya gidan inda motoci ki jiran su domin mayar da su, aka bar Anty Bintu da Aysha kawai a gidan.

Bayan magriba itama anti Bintu tayi mata nasiha hadi da sallama sannan ta tafi saboda tana kyautata zaton Abraham na hanya, gidan ya rage saura Aysha
Da masu aiki biyu kacal mata, sai mai gadi da driver, da kuma mai gyaran farfajiya gidan, saboda duk ya sallami wadanda Madam GLORIA ta kawo domin bai ga amfani tara su da ta yi ba, gashi bata gidan.

Anty Bintu bata jima da tafiya ba Abraham yayi shigo, direct dakin ta ya nufa, domin yasan tana nan, ga

Please Login or Register in order to submit comment