Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuma ka iya lecturing ba kadan ba, yhu are vry educated Sir, snn ga shi kae Medical Dr ne, kuma kana da taimako ba kadan ba" tun da ta fara xancenta Dr Sharif yyi shiru yana sauraronta, jin shirun yyi yawa yasa a hnkli tace "Sirr" murmushi yyi shima a hnkli yace "Ma!" Rufe fuskarta tayi da sauri, yace "Uhm shknn abinda ya sa kike so na?" Gyada masa kai tayi tace "um" yyi murmushi yace "to ngd" murmushin ita ma tayi snn tace "to ni baka gaya min ba" yace "meye bn gaya maki ba?" Cike da jin kunya tace "Abinda na gama gaya maka" yace "uhm wae dalilin da yasa nake son ki?" Gyada masa kai tayi a hnkli, yyi murmushi ssae, kmr Mae rada yace "Sbda kukan ki da shagwaban ki yasa nake son ki Zainab," bata fuska tayi tace "ni tun yaushe na daina kuka Sir" dariya yyi yace "ynxu fa kika gama min kukan Zainab, kuma ni baxan so ki koya ma yarana wnn kukan da shagwaba ba" shiru tayi bata ce komae ba, amma kiris ya rage ta fashe da kuka, dariya yyi don sarae yasan fushi tayi, a hnkli yace "fararen idanuwan ki masu rauni da saurin xubda hawaye suka ja hnkli na gare ki Zee nah, snn dimple din nn naki guda daya me kyau ma is nt left behind, ga wnn dogon hancin ki kmr na balarabiya, da dan karamin bakin nn naki da kike tabewa idan xa ki fara kuka" Afeefah ta fashe da kukan karya tace "Wayyo sirr ni xagi na kawae kke yi" dariya yyi sosae yace "Da gske fa nake bby, da wnn tsayin naki kmr daren sllh kina tafe kmr iska xae hankade ki one side" bata fuska tayi tace "Bye bye" da sauri yace "ohh tsaya bby, wasa nake maki wllh, but get this dear _Yhu are so pretty Zainab_ Allah ya maki baiwa da dama da baxan iya lissafo maki ba Zainab, I just love yhu Zee nahh, ina son ki da yawa, kullum addu'ata Allah ya mallaka min ke a matsayin matata uwar 'ya 'yana" rufe fuskarta tayi da sauri a hnkli tace "Thnk yhu sir" yace "ni baxa ki ce kina so na ba Zainab" a hnkli tace "I love yhu more" murmushi yyi yace "To yaushe xa mu hadu, ko yayanki baxae bari ba?" Ta dan yi shiru snn tace "idan na gaya masa xae bar ni, ae shi ba ruwansa" gate taji an bude ta wara ido tace "Sir kaga ya dawo ynxu" Dr Sharif yace "OK, shknn sae gobe knn" gyada masa kai tayi tace "Uhm Allah ya kai mu" a sanyaye yace "ki kula da kan ki Kinji Zainab" tace "To sir ngdd" kai kawae ya iya gyada mata ya katse wayar, ta kashe fitilar da ke kunne har lkcn da sauri kan ya Aliyu ya shigo, duhu ya gauraye falon, ta rakube jikin kujera inda baxae iya ganinta ba ta hade kai da gwiwa. Bude kofar falon ya Aliyu yyi gnin duhu falon ya ciro wayarsa ya kunna fitila ya shiga bin ko ina da kallo, kiranta ya shiga yi, ta ki dago kai bare ta amsa, ya karaso cikin falon yana kalle kallen inda xae gnta, ya ajiye ledan hannunsa da jakar kayanta da ya dauko a mota snn ya kunna Invertern falon nn da nn haske ya gauraye ko ina, ya ganta xaune jikin kujerar har lkcn kanta na hade da gwiwa, Karasowa yyi ya tsugunna gabanta ya dago kanta yana murmushi, kuka ta fashe masa da sae dae ba hawaye tana buge hannunsa, dariya yyi yana rike da fuskarta yace "Kiyi hkuri little sis, bn san xan dde hka ba wllh" juya masa baya tayi tace "Ni gobe xan wuce gida yayanmu na fasa hutun" murmushi yyi ya dago ta yace "Haba princess kiyi hkuri bn san xan dde bane" hawaye ne ya gangaro mata tace "ba sae da nace xan bi ka ba kaki kulani" yace "Gun abokan aiki na na tafi shi sa bn je da ke ba kiyi hkuri plss baxan kara ba" share mata hawayen ya shiga yi snn ya dago ta ya shigo tsakiyar falon da ita ya xaunar da ita shima ya xauna, ledan da ya ajiye ya jawo ya bude, ya fiddo drink din ciki da gasassun kaji, da kansa ya je kitchen ya dauko plates da cup, ya dibar mata nata ya ajiye mata gabanta, murmushi tayi tace "tnxx yayanmu" snn ta fara ci, shima ya diba nasa, ita ta fara tura sauran kajin gabanta tace "Yayanmu na koshi" yace "je ki sa a fridge," mikewa tayi ta nufi fridge ta ajiye ta dawo falon yace "baxa ki sha fura ba" ta girgixa masa kai tace "Na koshi" yace "to kinyi sllh?" Ta gyada masa kai, yace "Go nd brush ur teeth idan xa ki yi wanka kiyi sae ki kwanta ni ma bacci xan je in yi ynxu, kin gyara dakin da xa ki kwanta ko?" tace "Ehh na gyara" yace "Gud ki tafi da kayanki ciki" sae da safe tayi masa ta nufi dakin da xa ta kwanta rike da wayarta da jakar kayanta, Bakinta ta fara wankewa snn tayi wanka ta fito ta bude jakar ta fiddo rigar baccinta ta sa bayan ta dan yi shafe shafenta, ta kwanta knn wayarta ya fara vibrate ta duba ta ga Mami ce ke kiranta, dagawa tayi tare da yin sallama, Mami ta amsa tace "kin kwanta ne?" Afeefah tace "Ehh Mami" Mami tace "Ina Aliyun?" Afeefah tace "Yana falo" Mami tace "OK, kina jina?" Afeefah tace "Ehh ina ji" Mami tace "meyasa da aka tambayeki kina son malamin nn naku kika ce kina so?" Shiru Afeefah tayi bata ce komae ba, Mami tace "wato ke aure kike so ynxu ko Zainab?" A sanyaye Afeefah tace "wllh bnce ina son aure ba Mami Allah" Mami tace "Aa hka ne mana, da bakya so da baxa ki ce masu kina sonsa ba," Shiru Afeefah tayi lkci daya hawaye ya cika idonta, Mami tace "Shknn tunda hka kike so, sae a aurar da ke yayyinki ba su yi auren ba, don baxan kuma ja ma kai na bakin jinin da nayi ba a da, duk ynda suka yi da ke iyayen ki ne" kuka ta fashe da tace "Mami ni fa karatu nake," Mami tace "kinsan da karatun kika amsa masu kina sonsa sha sha sha kawae," Mami na kai wa nn ta katse wayar, Mami na katse wayar dama Aliyu ta kira don masa bayanin ynda suka yi da mutan Kaduna, Kuka Afeefah ta shiga yi a hnkli, jin wayarta na vibrate ta dauka don a tunaninta Mami ce, Dr Sharif ta gani da kmr baxata daga ba sae kuma ta daga a sanyaye don bata iya kin daga kiransa, cikin sanyin murya yace "ba kiyi bacci ba" "um" kawae tace masa, yace "kina ina ynxu?" A hnkli tace "bedroom" yace "kinyi kuka knn koh? Me aka maki?" Kukan ta sakar masa tace "Mami ce tace wae aure xa a min" shiru Dr Sharif yyi snn a hnkli yace "ke kuma ba kya so koh?" Ta gyada masa kai kawae, yace "Wa xa a aura maki?" Cikin muryar kuka tace "wae kai" shiru ya kuma yi snn cikin sanyin murya yace "kuma baki so na ko?" Girgixa masa kai tayi tace "A'a karatu nake son inyi ne Sir" yace "ki kwantar da hnklin ki Zainab, dama mgnr da nake son muyi knn jiya a sch kika wuce gida, Kinga ni ma is just of recent na ji abinda dad din Ma'aruf ke shiryawa don ba da ni yyi magana ba da Abba na yyi, but ki kwantar da hnklin ki, I will tel dem am nt ready ynxu don ko nace masu kina karatu a bari ki kare nasan ba lallai su yarda ba, sae in ce masu xan tafi course waje, hkn yyi ae koh?" Murmushi tayi a hnklk tace "Uhm ngd" yace "yauwa Zainab but make a promise to me plss" a hnkli tace "wani promise sirr?" A sanyaye yace "Dat no matter wat baxa ki taba ki na ba, promise me dat yhu will b my wife Zainab" shiru ta dan yi lkci daya tayi murmushi cikin sanyin murya tace 'I promise Sirr" yace "kar ki manta Zainab, alkawari kaya ne fa" a sanyaye tace "Na sani sir" murmushi yyi yace "To ngdd Zainab Allah baki ikon rike alkawari," a sanyaye tace "Ameen sir," yace "Gud nyt, kiyi addu'a kafin ki kwanta, ki kuma kula da kanki Zainab, ki kuma ji tsoron Allah a duk inda kika kasance" ta gyada masa kai cikin sanyin murya tace "Toh sir ngdd" katse wayar yyi, ta mike ta nufi socket xata yi plugging wayarta Aliyu ya shigo dakin.

Eeshatullah Goni 😘😘

πŸŒΈπŸ‘©πŸ» 'Ya mace kyautar AllahπŸ‘©πŸ»πŸŒΈ

A true life love story

By Ashmaad

54.....
Juyawa Afeefah tayi tana kallonsa har ya karaso cikin dakin shi ma yana kallonta, mikewa tayi daga inda take durkushe tace "baka kwanta ba yayanmu" gefen gado ya xauna yace "Ehh! Mami ta kira ki?" Kmr xata yi kuka ta xauna gefensa tace "Yayanmu wae tace aure xa a min inji Dadyn Kaduna" kallonta kawae Aliyu yake ita ma hka, hkn yasa ta kirasa a hnkli, yyi saurin sauke idonsa kasa daga kallon da yake mata cikin kakkausar murya yace "Kina son auren kuma koh?" Xaro ido tayi tace "Yayanmu ni da nake karatu kuma" mikewa yyi jiki ba tare da yace mata komae ba jiki ba kwari ya fice daga dakin ta bi sa da kallo. Ta fi minti goma xaune duk jikinta yyi sanyi daga karshe ta gaji ta kwanta jiki a mace ta rufa da bargo, ba a dau lkci ba bacci ya dauketa. Washegari kiran Dr Sharif ne ya farkar da Afeefah, ta na idar da sllh ta shiga gyara dakin da ta kwanta snn ta shiga bayi tayi wanka ta wanke baki ta fito, Abayar ta baki ta sa bayan ta shafa Mae da turare ta sa eye pencil snn ta kanannade dan mayafin abayar a kanta ta fito falo, share falon tayi ta goge ko ina snn ta koma daki ta kwanta ganin har lkcn bakwae bae yi ba, bacci ne ya dauketa bata farka ba sae kusan Karfe tara da wani abu, mikewa tayi daga kan gadon ta fita daga dakin ta nufi dakin ya Aliyu tana Mamakin dalilin da ya hanasa tashinta da asuba tayi sllh don its vry unusual of him, da sallama ta shiga dakin ta samesa kwance har lkcn cikin bargo, karasawa dakin tayi ta xauna gefen gadon tana kallonsa tace "Yayanmu baka tashi ba" a hnkli ya bude idonsa ya sauke kanta, murya can kasa yace "Na tashi" cire bargon jikinsa tayi hannunta ya sauka kan nasa hannun taji xafi, da damuwa tace "yayanmu jikin ka da xafi baka da lfya ne" mikewa xaune yyi da kyar ya rike kansa yace "xaxxabi nake Zainab" kmr xata yi kuka tace "ciwon kai?" Ya girgixa mata kai tayi shiru tana kallonsa kmr me shirin kuka, makullin motarsa dake gaban mirror ya nuna mata yace "Ki je ki bude mota xa ki ga wasu food stuffs na siyo jiya ki shigo da su sae ki hada breakfst," ba musu ta mike ta nufi gaban madubin ta dauki makullin motar ta fita, cikin dan kankanin lkci ta kwashe kayan abincin ta nufi cikin gida da su ta dire a kitchen, snn ta bude ledan Irish ta dibi Wanda xae ishesu ta shiga ferewa, cikin yan mintunan da baxa su wuce ashirin ba ta soya dankalin da kwae sae plantain, snn ta dafa ruwan Lipton ta hadasu a faranti gaba daya da kayan beverages snn ta daura bread ta nufi dakinsa, kwance ta kuma samunsa, ta ajiye trayn hannunta da damuwa ta karasa gadon tace "yayanmu ka tashi kayi breakfast sae ka sha maganin xaxxabi" to kawae yace mata, ganin bae da niyar mikewa yasa ta kuma cewa "plss ka tashi mana" da kyar ya mike xaune, ta xauna kasan dakin tana kallonsa da damuwa, bayi ya mike ya nufa ya wanke bakinsa ya fito ya xauna gefenta yana kallonta, jawo cup tayi ta shiga hada masa tean tana gamawa ta ajiye masa gabansa snn ta dibar masa dankalin da kwae ta ajiye masa tace "kaci yayanmu" fork din ya dauka ya shiga cin dankalin a hnkli sae dae Sam bae da appetite, da kyar ta lallabasa tana yi masa kmr xata yi kuka har ta samu ya dan ci dankalin snn ya dauki ruwan tea ya shiga sha, shi ma kadan ya iya sha ganin ta takura sa sae ya shanye yasa yace "Amae xanyi Zainab" hkn yasa ta kyalesa ya mike ya koma kan gado ya kwanta, sae a snn ita ma ta karya snn ta fita da farantin, ko da ta dawo dakin a lumshe ta tarda idonsa hkn yasa ta fita ta nufi dakin da take, wayarta ta dauka ta ga mis cals din Mami da Dr, Mami ta soma kira bayan sun gaisa ta shiga tambayarta inda ta shiga, Afeefah tace "ina hada breakfast ne a kitchen Mami, yayanmu bae da lfya ma" Mami tace "me ya samesa?" Kmr xata yi kuka tace "Wae xaxxabi yake, ko abinci fa baya ci, kuma jikinsa xafi" Mami tace "Subhanallahi, bari in kirasa" da sauri Afeefah tace "A'a Mami bacci yake ynxu ki bari anjima" Mami tace "toh shknn xan kira anjima" tana kai wa nn ta katse wayar, Dr Sharif Afeefah ta shiga kira yana gama ringing ya kirata, ta daga ta gaishesa a sanyaye murya can kasa, yace "Dnt tell me yhu just finish crying" girgixa masa kai tayi a hnkli tace "A'a bnyi kuka ba sir" yace "to me ya faru?" Shiru ta danyi snn kmr me rada tace "yayanmu ne bae da lfya?" Yace "Subhanallah, wat's wrong with him?" kmr xata yi kuka tace "nima bn sani ba amma yace min xaxxabi yake" yace "Eyya Allah ya sauwake, if its OK da sae na xo na duba sa," dan xaro ido tayi snn tace "ban san ko xae ce to ba" Dr Sharif ya dan yi shiru snn yace "OK ki tambayesa, ko kuma ku tafi clinic" tace "to Sir, bari in tambayesa" tana ajiye wayar ta nufi dakin ya Aliyu, wnn karan gani tayi ya lullube har kansa da bargo, xaunawa tayi ta yaye bargon tana kallonsa tace "yayanmu," bude ido yyi yana kallonta, hannu tasa a goshinsa taji xafi ba kadan ba, kmr xata fashe da kuka tace "yayanmu mu tafi asibiti mana jikin ka da xafi" girgixa mata kai kawae yyi, hkn yasa ta fashe masa da kuka tace "Ni xan kira Mami in ce mata baka son mu tafi asibiti," cikin sanyin murya yace "Baxan iya driving ba Zainab," Hawaye ta shiga yi a hnkli tace "to in kira Dr Sharif ya duba ka?" Dago idanuwansa da suka masa nauyi yyi yana kallonta.

Eeshatullah Goni😘😘

[5/22, 07:57] Umar Dalha: 'Ya mace kyautar Allah
A true life love story
By Ashmaad
56____58
A hnkli ya sauke idonsa daga kallon da yake mata, hawaye na ci gaba da sakko mata tace "Ka ji yayanmu" jin bae ce mata komae ba yasa ta mike ta nufi kofa xata fita ta ji ya kirata, dawowa tayi har lkcn tana kuka, murya can ciki yace "Dnt wrry I will be alryt in'sha Allah" juyawa tayi ta fice daga dakin ta nufi Wanda take, wayarta ta dauka ta shiga kiran Dr Sharif, katsewa yyi ya kirata, tana goge fuskarta a sanyaye tace "Sir ka xo ka duba shi" yace "OK Address fa?" Shiru tayi tunawa da tayi bata san Address ba da sauri tace "ina xuwa sir" katse wayar tayi ta fara tunanin Wanda xae gaya mata address din anguwar ga gidan ba mai gadi, jiki a sanyaye ta fita daga dakin, waje ta nufa tana isa gate ta bude a hnkli ynda yayanmu baxae ji ba, snn ta fita daga gidan. A manne ta ga address din layin da ma anguwar daga gefen gate, haddacewa tayi ta juya da sauri ta koma gidan, text Msge din address din ta tura masa, kiransa ne ya shigo wayar ta daga yace "OK I will b on my way ynxu" gyada masa kai kawae tayi ya katse wayar ta fita daga dakin ta koma dakin yayanmu, Ac'n dakin ta kashe ganin kmr sanyi yake ji, ta jima xaune gefensa tayi tagumi tana kallonsa shi dae bae bude ido ba, mikewa tayi daga karshe jin wayarta na vibrate ta fita falo, daga kiran tayi Dr Sharif yace "Ina kofar gida" gabanta ya fadi ta dae dake tace "To ina xuwa" dakin yayanmu ta nufa da sauri ta xauna gefensa ta janye bargon jikinsa ta shiga tashinsa, bude ido yyi a hnkli cikin sanyin murya yace "What again Zainab," hade rae tayi kmr me shirin kuka tace "Ya xo" mikewa yyi xaune da sauri yace "Wa?" A hnkli tace "Dr Sharif" wani kallo ya watsa mata yace "ya xo ina?" Kuka ta fashe da tace "ba duba ka nace ya xo yyi ba tunda baxa ka je asibiti ba," bacin rae karara fuskarsa yace "With whose consent, kina da hnkli kuwa" kuka ssae ta shiga yi tana kallonsa, lkci daya ya dafe kansa, cikin kuka tace "to bari in ce masa ya tafi kawae" tana fadin hka ta mike xata fita, cikin sanyin murya yace "Wait, kar ki ce ya tafi, ki je ki shigo da shi falo ku gaisa, sae kice ina bacci nothin more" yana kae wa nn ya koma ya kwanta, a sanyaye Afeefah ta fita daga dakin tana share hawayen fuskarta ta nufi kofar gida, tana bude gate taga motarsa ta karasa gun a sanyaye, kallonta kawae Dr Sharif yake don ba karamin kyau Bakar Abayan jikinta yyi mata ba har ta karasa kusa da motar bae daina kallonta ba ya sauke glass din motar, suna hada ido ta sunkuyar da kai da sauri, murmushi yyi yace "Don Yayanki bae da lfya sae ki xauna kiyi ta kuka Zainab" dan murmushi ta kirkira tace "Mu shiga ciki Sir" bude motar yyi ya fito, kallo daya tayi kasa ta dauke Kai ta fara tafiya don ba karamin kyau sky blue shaddan jikinsa yyi masa ba, da sauri yace "Wait Zainab" hkn yasa ta tsaya har ya karaso snn yace "Baki gaya min me ke damun yayanki ba? Ina son sanin me xan dauka a mota" Juyowa tayi ta kirkiri murmushi tace "Ae ya ma yi bacci, kuma ya sha magani yace min da sauki" da ganinta kasan kame kame kawae take, Dr Sharif da ya gane komae yace "OK then there is no need of me goin inside bari kawae in baki wani maganin sa karfin jiki ki basa ya sha" da sauri tace "A'a sir mu shiga mana" girgixa mata kae yyi kan yace komae ta bata fuska kmr xata yi kuka tace "to baxa ka sha ruwa ba Sir" dan murmushi yyi yace "to xan sha Zainab" bude motar yyi ya fiddo maganin ya mika mata ta dan risina ta karba snn tace "to mu shiga ka sha ruwa" bin bayanta yyi har suka shiga gidan tana gaba yana biye da ita, a hnkli yace "Baki sa Hijab ba yau ko?" Juyawa tayi da sauri ta kallesa sae kuma ta juya cike da jin kunya ta ci gaba da tafiya da sauri sae a snn ta tuna dan mayafin abayanta ne kawae a kanta gashi kusan fitted ne abayar, murmushi kawae yyi ganin ynda take sauri har ta isa kofa ta shige gidan da sauri, daki ta nufa ta dauko hijab ta sa snn ta dawo tayi masa iso cikin falo. Fridge ta nufa ta dauko masa soft drink da ruwa ta durkusa gabansa ta ajiye snn ta dago kai tana kallonsa, murmushi ya sakar mata, ita ma ta mayar masa a kunyace snn ta bude drink din ta xuba masa a glass cup ta dauka ta mika masa ya karba murya can kasa yace "Thanks dear" mikewa tayi tace "ina xuwa sir" snn ta nufi dakin yayanmu, xaune ta samesa gefen gado ya rike kai da hannu biyu, ta karaso da sauri tana kallonsa tace "ka tashi yayanmu" dago kai yyi yana kallonta da idanuwansa da suka kada ssae, kmr xata yi kuka tace "jikin ne yayanmu?" Girgixa mata kai yyi da kyar yace "Aa" shiru ta danyi snn ta marairaice masa murya can kasa tace "to yayanmu tun da ka tashi don Allah ka fito ku gaisa da shi kaga yana falo" tsare shi tayi da dara daran idonta masu rikitar da shi ya kasa daina kallonsu, kamo hannunsa tayi hkn yasa yyi saurin dauke kansa, ta kuma marairaicewa tace "Plss" kasa ce mata A'a yyi, da kyar yace "Tafi gani nn xuwa" cike da jin ddi ta mike tace "yauwa yayana," snn ta fita daga dakin. Kasan lallausan rug din tsakiyar falon ta xauna tana kallon Dr Sharif tace "Yayanmu na xuwa" yace "OK" Da kyar Aliyu ya iya Mikewa ya dauki shirt dinsa ya daura kan farin singlet din jikinsa snn ya fito falon da sallama, Dr Sharif ya daga kai yana kallonsa tare da amsa masa sallaman, Karasowa cikin falon ya Aliyu yyi ya basa hannu suka yi musabaha suka gaisa, Aliyu ya koma kujera ya xauna, Dr Sharif yace "Ya jikin" ba tare da Aliyu ya kallesa ba yace "Alhmdllh, am feelin much beta now" Dr Sharif yace "Ma'sha Allah, Allah kara lfya" mikewa Aliyu yyi yana kallon Afeefah yace "Baxa kiyi ma bakon naki girki ba" dariya tayi tana kallon Dr Sharif da ya dan yi murmushi tace "Ae shi baya cin abinci yayanmu, coffee kawae yake sha" murmushi Aliyu ya kirkira yace "Sae ki hada masa ae" excusing kansa yyi ya koma daki, Afeefah ta kalli Dr Sharif cike da jin kunya tace "Sir in hado maka?" Murmushi yyi ya girgixa mata kai yace "No am OK" kasa sakin jiki tayi a falon duk ta takure waje daya, ya lura da hkn ya mike yana kallonta yace "akwae inda xan tafi Zainab, tel ur brother I will b on my way" mikewa tayi ta nufi daki ganin idon ya Aliyu a lumshe yasa ta fito tace "Sir yyi bacci idan ya tashi xan gaya masa" yace "gud gwara da baki tashe sa ba," yana gaba tana biye da shi a baya suka fita daga gidan, ya jingina jikin motarsa yana kallonta yace "Naga kmr akwae damuwa a tattare da yayanki he looks pale," kmr xata yi kuka tace "nima bn san me ke damunsa ba" Dr Sharif yace "but na ga kun shaku da shi ssae, y nt ki tambayesa ko xae gaya maki" tace "To xan tambayesa in ga ko xae gaya min" yace "OK I will b on my way, make sure kin basa drugs din da na baki," gdya ta kuma yi masa ya shiga motarsa tana daga masa hannu har ya bar anguwar. Afeefah na shiga dakin yayanmu taga kmr bacci yake hkn yasa ta fita tana tunanin ynda xata lallabasa ya gaya mata damuwansa.
Da rana tana gama girka lunch ta shiga dakinsa da abincin, ajiye farantin hannunta tayi ta xauna gefensa ta shiga tashinsa, ba karamin xafi jikinsa yyi ba, ya mike xaune yana kallonta, hawaye ya gani idonta tace "yayanmu ka ki mu tafi asibiti kuma an xo duba ka a gida ka ki, ga shi jikin ka yyi xafi ssae ynxu" kincewa komae yyi hkn yasa ta mike ta shiga bayi ta debo ruwa a bowl ta fito snn ta dauki dan karamin tawul ta saka ciki ta dawo kusa da gadon ta ajiye tana kallonsa har lkcn hawaye take tace "Ur temperature is high," unbutton din shirt din jikinsa ta shiga yi a hnkli, kallonta kawae yake har ta cire shirt din ya ji bare hands dinta a jikinsa, wani irin tashi tsigar jikinsa yyi kmr Wanda aka hada da wayar wuta, tun da yake bae taba jin wani abu game da Afeefah ba sae ranan, shi dae yasan yana sonta ba

Please Login or Register in order to submit comment