Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

'yar baiwar Allahr, hkn da yace tayi xae rage mata wahalan ssae, duk da ya ga alamar bata da gardama xata basa hadin kai, da yawan mata na daukan 1st nyt so personnel, abeg its nt oo, a novel kadae ne ake maida shi hkn, don sae kinyi niyar wahalar da kanki xa ki wahala. Ana saura kwana hudu Fadila su fara jarabawa ya shigo bedroom dinta da daddare bayan ta sallamesa ta kai masa coffensa ta dawo tana karanta biology dinta, tayi Mamakin ganinsa don indae ta kai masa coffee da ya gama sha yake kwanciya, ya xauna gefen gadon cikin sanyin murya yace "Tafi ki yi alwala Fadila" a hnkli tace "Alwala" ya ce "Eh" mikewa tayi ta ajiye takardan hannunta ta nufi bayi, ba a dau lkci ba ta fito ya shimfida darduma yana kallonta yace nafila xa muyi, bata ce komae ba ya ja su sllhn, sun dde xaune yana addu'a kafin ya juyo ya kalleta ya dafa kanta ya lumshe ido ya shiga yi mata Addu'a. A hnkli ya mike ya d'ago ta ya xaunar da ita gefen gado ya cire mata hijab din jikinta yace "Kiyi kwanciyar ki" kwantawa tayi kmr ynda yace mata sae dae gabanta faduwa yake ba kadan ba, tana ji ya cire jallabiyan jikinsa ya kwanta gadon shi ma, kashe wutan dakin yyi, a hnkli ya mirgino ya dawo kusa da ita ya jawota jikinsa, cikin sanyin murya yace "Fadila" a hnkli tace "Um" cikin sanyin murya yace "Kin amince mu raya sunna daren yau Fadila?" Duk da ynda gabanta ke faduwa hkn bae hanata gyada kai kmr kadangariya ba, ya lura da irin bugun da xuciyarta ke yi a hnkli yace "baxan cuce ki ba Fadila, I promise" nn ma kai kawae take gyada masa hawaye na sakko mata, ya juyo da ita ya lumshe ido ya hade bakinsa da nata ranan kuma ce rana ta farko da ya fara yin hkn, romantically ya shiga kissing dinta ta tsaya bbu gardama, a wnn daren ya mayar da fadilarsa cikakkar mace, iyakar daurewa ta daure, ta bashi tausayi ssae, ya ji sonta ya karu xuciyarsa, Washegari garau ta tashi don ya bata duk taimakon da take bukata a daren, advantage din auren doctor knn Lol.

Years ltr.

Dr Aliyu Shariff ne yyi parkin a parkin lot din dake gidansa ya fito, dai dai lkcn da Afeefah ma ta bude back sit ta fito daga motar ta shiga kkrin fiddo kids dinta, Karasowa yyi ya taimaka mata ya sauko da boyz din daga cikin motar su hudu, Arshaq dan shekara shidda me sunan late dad dinta wato umar ne ya dinga jan mayafin jikinta kmr xae yi kuka yake cewa "Mommy ni ban ga daddy ba, he left us and go, tell him to come back plss," Dr Sharif yyi murmushi ya dafa sa yace "C'mon big boy, tot yhu said yhu were hungry or ain't yhu any more, mu je momy ta baka noodles daddy na xuwa vry soon, d'an daddy" Afeefah ta tabe baki tace "Kai ma ka kula sa Dr" Sir Haiydar me sunan Dr Aliyu d'an shekaru takwas a duniya tuni yyi gaba ya bar su tsaye gun kmr ya san Inda xa shi din nn tsabar miskilancin yaron, halinsa tsaf na Dr Aliyu Sharif, bbu abinds ya mance bae dauka ba na halin me sunan na shi, so so gentle, smart nd brilliant, Afeefah ta bude baki tace "Ji min Yaro, ina kasan xa ka, C'mon come back" dariya Dr Sharif yyi yace "ji min Mata, Mutum da gidansa kice bae san inda xa shi ba, ko kin manta gidansa ne nn din" dariya ita ma tayi tana kallon dan baturen d'an nata da ya juyo yana kallonsu kamanninsa sak babansa. Fadila ce ta fito daga balcony ta taho da sauri ta rungume yayar tata cike da farin cikin ganinta tace "Wayyo Antyna har na gaji da jiran ku, sannun ku da xuwa" Afeefah tayi dariya tace "A'a ni dae kar ki kada ni" Fadila tace "Ina yayanmu fa" Afeefah tace "Xae shigo anjima" kama hannun Ashraf me sunan Abbansu wato Mahmoud tayi tana rungume da yayarta har lkcn suka nufi cikin gida, Dr Shariff ya bi bayansu rike da Arshaq da Sudais me sunan Abban kaduna, saukansu knn Abuja daga Lagos, Aliyu xae xo wani aiki ta takura sa sae ya taho da su don tana son ganin 'yar uwarta, Dr Sharif ne yaje dauko su airport, Aliyu kuma ya tafi yin abinda ya kawosa, in ka ga Zainab ka rantse kace ba ita bace, duk ta ajiye yarinta da kuruciya ta xama babban mace uwar maxa, bbu mai jin kansu da yayanta rabin ranta, suna xaune lfya cike da kaunan juna da 'ya yansu maxa, shekaran da ya wuce ta kare karatun ta na Bio chem, sae dae Aliyu bae yrda tayi aiki ba, bata kuma damu ba don bbu abinda ta rasa gun mijinta sirrinta, Fadila ma 'ya yanta uku ynxu 'yan biyu maxa da mace takwarar Zainab, ita ma suna xaune lfya da mijinta me sonta me kaunarta kmr ransa, Abba kam 'ya ya matan da yake ki a da duk sun cika masa gida da jikoki maxa, don Jiddah ma duk 'ya 'yanta maxa ne, hka ma Rahmah, Mami kullum cikin gode Allah take da ya axurtata da 'ya 'ya mata, Gasu duk xaune gidan maxajen su hankali kwance, so da yawa ta xauna in ta tuna wahalar da tayi a baya sae kwalla ya kawo mata tayi murmushi tace 'ya 'ya mata Rahamah ne.


Da hka nake kara maimaita cewa Duk _'YA MACE KYAUTAR ALLAH_ ce ga wanda bae sani ba.
Alhamdulillah a nan na sauke littafi na me taken 'ya mace kyautar Allah, kuskuren da nayi a ciki Allah ya yafe min.
Story $ Editted by My humble Khaleesat Haiydar (Miss Perfect) Lol

Written By Ashmaad (Eeshatullah Goni) my greetings goes to our fanz round the globe. We love yhu ol.

Mun sadaukar da littafin nn xuwa ga ko wace 'Ya mace round the globe.




Copied by Umar Dalha
Compiled by Princess Aysha Muhammad

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment