Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mayar mata yace "tnx sister, sae ki xaba min matar da kika ga ta dace da ni, I wil accept don ban san ta inda xan fara neman mata ba ynxu" wurgi da wayar Afeefah tayi kan gado ta dinga rusa kukan bakin ciki, bnda bubbuga kofa bbu abinda yayyin nata suke suna kiranta amma ta ki budewa sae kara sautin kukan ta da tayi, muryar Mami da taji ita ma tana kiranta yasa ta mikewa tana kuka ssae ta bude kofar, Mami tace "Lfya me ya same ki?" Rungume Maminta tayi tana kuka ssae tace "Mami kina ganin Anty jiddah take ce ma yayanmu a chat ni ba alkhairi bace gare sa shi sa bae aure ni ba, wae ya manta da ni yayi blocking dina, kuma yyi aurensa kawae" muryarta na rawa ta kare maganar cikin kuka ssae, daga sadiya har Mami suka juya suna kallon jiddah da hanjin cikinta ya kada, Mami tace "Toh sae me, sa ji da munafurcinsu daga ita har shi," wani mugun kallo Mami ta shiga yi ma Jiddah tace "Algunguma kawae munafuka, dole ku nuna mata ba ubanku daya ba, nasan akwae rana irin ta yau da xae xo" daga hka ta ja hannun Zainab suka fice daga dakin tana kuka, ta nufi dakinta da ita ta shiga lallashinta, da kyar ta hadiye kukan, Mami ta Mike ta fita daga dakin bayan ta tabbatar tayi shiru, kwanciya tayi kan gadon Mami tana sauke ajiyar xuciya. Bayan isha Dr Sharif ya dawo tafiya da ita, tana xaune dakin Mami bayan ta dan cakalkala tuwon gabanta Mami ta shigo tace "Tunda baxa ki ci ba tashi ki wanke hannun ki ku tafi mijin ki ya dawo" bata fuska tayi tace "Ni a nn xan kwana Mami" wani kallo Mami ta watsa mata tace "Kin tashi ko sae nayi kwallo da ke, ki kwana ki min me" mikewa tayi hawaye cike idonta ta shiga bayi ta wanke hannu ta fito, Mami tace "Ki tafi ki sallami Abban ku, sae ki deban maku abinci a kitchen" wayarta da jaka da hijab ta dauka fuu ta fice daga dakin ta nufi falon Abba, xaune ta samesa da Dr Sharif, ta sallame Abban suka fito tare da Dr Sharif din, sae da suka sakko downstairs snn fuskarta daure tace "wae xaka ci abinci" girgixa mata kai kawae yyi suka fita daga falon. Tara saura suka isa gida bayan ya biya ya siya gasassun kaji da fura, yana gama parkin ya juya yana kallon jajayen idonta yace "Kukan me kike?" Kmr jira take ta fashe da wani kukan tace "kaga sir ko ba Anty jiddah bace take ce ma yayanmu ta whtspp wae ni ba alkhairi bace gare sa shi sa bae aure ni ba, kuma ya manta da ni, yyi blocking dina a whtspp" cikin matsanancin kuka ta kare maganar, tabe baki yyi ya kashe motarsa ya xare key kafin ya bude mota ya fice ya nufi cikin gida rike da ledarsa, sae da ta kuma cin kukanta a motar kafin ta fita ta rufe ita ma ta nufi cikin gidan, falo ta samesa xaune ya xuba kajinsa a plate yana ci yana kallon news, fuuu ta haura sama kmr xata tashi sama, yyi yar dariya ya dauki drink dinsa ya sha. Tana shiga dakinta wayarta ta fiddo ta bude whtspp, voice note ta shiga yi ma ya Aliyu kmr hka tana kuka, "yayanmu Shine Anty Jiddah xata ce maka ni ba alkhairi bace gare ka ka yrda ko, har da wani cewa kayi blocking dina a whtspp ka mance dani koh, dole dama wataran xa ku nuna min ba ubanmu daya da ku ba, kuma yau yau kayi blockin dina kuma bana kara maka magana in ma baka yi ba ni xan yi blocking din ka wllh" tura masa tayi ta jefa wayar ta fada kan gadon tana ci gaba da kuka, gajiya tayi da kukan ta mike ta nufi bayi daga karshe tayi wanka ta fito ta canxa kaya xuwa nighty ta kwanta tayi jigum, sae kuma taji cikinta na kugi, mikewa xaune tayi tana kallon agogo taga sha daya ya wuce har da rabi, ta mike ta dauki hijab dinta ta sa ta fita daga dakin ta sauka downstairs, kwance ta samesa falo ya kure Ac, yana kallon wani American movie with interest, ta karaso falon tana kallon plate din da ya xuba kaza ta ga dan kadan ya rage naman, kallonsa tayi tace "Sir ina nawa yake?" Ya juya ya dan kalleta kafin ya ci gaba da kallonsa yace "Ban san xa ki ci ba na ba masu gadi" ta xaro ido tace "Furan fa?" Yace "Har shi, but ga wanda na rage can" hade rae tayi tana kallonsa kmr xata yi kuka, ya shafa kai idonsa na kanta yace "Gasu can ki dauka" juyawa tayi a fusace ta nufi stairs ya maida dubansa ga kallon da yake, kwantawa tayi amma bacci ya gagareta sae juye juye take, ganin baxata iya kwana da yunwa ba yasa ta kuma mikewa ta sakko falo ta nufi kitchen, ya bi ta da kallo har ta shiga kitchen din, tea ta hada ta dauki bread da ke kan fridge ta fito, 'yar dariya ya shiga yi duk da ba kallonta yake ba tasan da ita yake, bata ko kallesa ba ta haura sama, ta gama shan tea knn taga wayarta yyi haske alamar kira don ita ko da yaushe cylnt wayarta yake, ta Mike ta nufi gun wayar da mamaki gnin dare yyi ssae, xaro ido tayi ganin nmbr yayanmu, ta murxa ido don tabbatarwa kafin ta washe baki ta dauki wayar da sauri kar ya katse, sae kuma ta hade rae ta daga kiran ta kara a kunne, cikin sanyayyan murya yace "Zainab!" Wani ddi taji ya ratsa ta, gskya tayi missin din yayanta, a hnkli tace "Uhm" taji ya sauke ajiyar xuciya kafin yace "srry I called this late, nasan ba kya bacci da wuri ne, ki dauki permission gun mijin ki xa muyi magana da ke ne, or in bari sae gobe" turo baki tayi tace "Baya nn, ni kadae ce" ya dan yi shiru kafin a sanyaye yace "ita jiddar ce tace maki ba ubanmu daya ba Zainab?" kmr xata yi kuka tace "Gashi ana nuna min, ae ba sae an fito fili an fadi ba"

Eeshatullah


[6/29, 20:41] ‪+234 703 716 4670‬: 'Ya mace kyautar Allah
By Ashmaad
90___91
kankamesa tayi ta fashe da kuka, ya ja ta ya nufi bedroom dinsa don baya son wani ya gansu a hka, gefen gado ya xauna bayan ya janyeta jikinsa da kyar, cikin sanyin murya yace "Kina da hnkli kuwa Zainab, kin mance ke matar aure ce" jin bata ce komae ba yasa ya sakar mata murmushi yace "Me ya kawo ki gida da safe hka," shiru yyi yana kallon idanunta kafin yace "wat happened to ur eyez," kin cewa komae tayi sae hawayen dake sakko mata, takardar hannunta ya kalla ya karbe takardan yana kallo kafin ya warware, cikin 'yan sakwanni ya gama karanta content din, lkci daya yanayinsa ya canxa ya shiga kallonta da alamar tambaya, can cikin sarkewar murya yace "Ya sake ki?" A hnkli ta gyada masa kai hawaye na bin kuncinta, yafi minti biyu yana kallonta kafin ya mike ya dauki wayarsa ya mika mata yace "sa min nmbrsa" da sauri ta girgixa masa kai tana kuka tace "A'a yayanmu ka kyalesa" a tsawace yace "Ki sa min nmbr nace" muryarta na rawa tace "Ni bn xo da waya ba, kuma bni da nmbr a kai" juyawa yyi ya fice daga dakin, ta mike da sauri ta dauki takardan ita ma ta fita ta nufi dakin Mami, har lkcn Mami na xaune kan darduma tana Azkhar, da mamaki take kallonta har ta karaso cikin dakin, tace "Zainab, me ya faru? Daga ina da sassafen nn" kuka ta fashe da ta sulale nn k'asa ta dinga rusa kuka, hnklin Mami ya tashi ssae ta mike ta shiga tambayarta ina mijinta, jin bata da niyar bata amsa yasa ta karbi takardan hannunta ta bude tana kallo, lkci daya ta saki salati ta sake takardan a raxane tace "Saki Zainab? Me ya hada ku" da kyar tace "Nima ban sani ba" salati Mami ta dinga yi tana nanata wa, Shigowar Aliyu dakin yasa tayi shiru, ya karaso ya dauki takardan, sae a snn Mami ta fara hawaye, Aliyu ya durkusa kusa da Zainab yace "Me ya hada ku da shi?" Girgixa kai tayi da sauri tace "Bbu komae yayanmu" Aliyu ya mike yana kallon Mami yace "Am sueing him in'sha Allah, sae yyi regretting actions dinsa." daga hka ya fice daga dakin Mami na kiransa ko juyowa bae yi ba.
Abba ya nisa yana girgixa kai yace "kin tabbata bbu abinda ya hadaku da shi Zainab," tana hawaye ta gyada ma Abba kai, shigowar Aliyu yasa duk suka juya suna kallon kofar har Mami dake xaune tayi jigum falon, Karasowa falon yyi cikin shigarsa ta suit rike da makullin mota, ya risina yana kallon Abbansa yace "Gani Abba" Abba yace "Ina xa ka?" Ya sunkuyar da kai yace "Xan dan fita ne" Abba yace "Na dae isa da kai koh Ali" Shiru yyi bae ce komae ba, Abba yace "Toh kar ka fita gidan nn, ka bari xa a bi komae a hnkli ayi magana ta fahimta, sae aji dalilinsa na aikata hkn" cikin bacin rae Aliyu yace "Magana ta fahimta kuma Abba, Haba ko me tayi masa bata cancanci hka ba, shi bae da kanni mata ne, y xae saketa at her young age, plss Abba ka bari in bashi lesson of his life" Abba yace "Ni dae na hane ka da barin gidan nn, Alhaji Mukhtar xae iso xuwa anjima, shima iyayensa da shi kansa za su xo don hka kayi hkuri Abi komae a hnkli" Afeefah taji hanjin cikinta ya kada jin abinda Abba yace, mikewa Aliyu yyi ya fice daga falon. Karfe sha daya tana kwance dakin Mami tana jin kmr xaxxabi zae rufeta yayyinta ma na xaune dakin ko wannensu ya tausaya mata ba kadan ba sae dae sun yi mamaki don Dr Shariff bae yi kama da mutumin da xae iya aikata hka ba, Mami ce ta shigo dakin tace Zainab ta sa hijab ta xo, da kyar ta mike ta sa hijab ta fita, Mami na gaba tana biye da ita suka shiga falon saukan baki, gabanta yyi mugun faduwa ganin dad na Kaduna da wani abokinsa, snn ga Dr Shariff da dad dinsa da uncle dinsa, Abba ma na xaune falon sae Aliyu dake xaune kasan lallausan carpet din falon, Dr Shariff ma na zaune kasa daga gefen uncle dinsa, da kyar ta sulale kasa ta xauna gefen ya Aliyu ta ji xufa na tsatssafo mata, Addu'a aka fara da gaishe gaishe kafin dad din Kaduna ya kalli Dr Shariff da kansa ke kasa har lkcn yace "Ali" da kyar Dr Shariff ya daga kai yana kallonsa, dad yace "ya aka yi hka Ali, me ya hada ka da matar taka har ya kai ka ga aikata mummunan aikin nn gare ta, wani laifi tayi maka hka Aliyu" Dr Shariff ya juya ga dad dinsa dake ta jifansa da wani irin kallo hka ma uncle dinsa, girgixa kai yyi ya k'asa cewa komae lkci daya hawaye ya shiga sakko masa ya rike kansa, jikin Abbansa yyi sanyi don yasan halin d'an nasa, baya kuka hka sae in cutar sa aka yi kuma da wuya ka ga hawayensa, har dad ma sae da jikinsa yyi sanyi hka ma Abba, Afeefah kam bnda rawa bbu abinda jikinta yake sae shigewa jikin ya Aliyu take don tasan idan Dr Shariff ya tona ta Yau me rabata da Mami sae Allah, dad yyi karfin halin cewa "muna sauraran ka Ali, me ya faru sanar da mu ka ji" kin dago kansa yyi har lkcn hawaye na sauko masa cikin sanyin murya yace "Dad kuyi hkuri ku gafarce ni, ni kam baxan iya cewa komae ba don ya wuce a guna, in dae na cuce Zainab duk xaman mu da ita ina neman gafarar ta, duk da nasan ban taba cutar ta ba, ni na yafe mata duniya da lahira, ku gafarce ni don Allah Abba" daga hka ya mike ya nufi kofa ya fita daga falon, jikin iyayen nasu yyi sanyi ssae, Mami kam da yake ita ta haifi abunta tun da ta ga reaction din 'yar tata ta gane bata da gskya kuma akwae abinda bata son ya fada ganin ynda take mutsu mutsu daga xaune, bata san lkcn da ta mike ta fixgota cikin xafin rae ta kai mata mari masu lafiya ba tace "Don uwarki me kika yi masa ki fada kar na sumar da ke" ya Aliyu ne ya kwace ta hannun Mami don kin sauraran maxan dake falon tayi, ya fice da ita daga falon da sauri tana kuka bakin rae, dakinsa ya nufa da ita, ya xaunar da ita gefen gado yana kallonta yace "Tun shigowar ki falo na lura baki da gskya Zainab, duk duniya nafi kowa sanin halin ki, ko Mami baxata gaya min ke ba, ki gaya min gskyan me kika yi ma mijin ki" kin cewa komae tayi, ya kuma san baxata ce din ba, ya mike a hnkli ya koma jikin window ya tsaya yana kallon waje, kwanciyarta tayi kan gadonsa ta ja bargo.
9 mins · Khaleesat Haiydar...
[6/29, 20:42] ‪+234 703 716 4670‬: 🌸👩🏻 'Ya mace kyautar Allah👩🏻🌸

By Ashmaad

92___93
Tun daga wnn rana Zainab ta fara tunanin anya Mami ce ta haifeta kuwa dama, don kusan kullum sae ta sa ta kuka ta kuma hana 'yan uwanta rabanta wae kar ta koya masu mugun hali, don ma Ya Aliyu baya bari wani lkcn, gaba daya ta tattara ina ta inata ta koma dakin ya Aliyu, dare ne kawae ke raba su ko bae nn hka xatai ta xama ita kadae a dakin, kwata kwata abinda Mami ke mata a gidan bae fiye damunta ba tunda ga ta ga yayanta. Tun bata fita idda ba take son komawa schh ba dama har dae ta fita amma Mami taki bari ta koma, abun ya dameta ssae, bbu ynda Aliyu bae yi da Mami ba amma tace bata san xance ba. Hatta Abba bae jin ddin abinda Mami ke ma Zainab a gidan, yyi mata magana har ya gaji ya kyaleta, har Zainab bata fatan yayanmu ya fita don kafin ya dawo sae tayi kuka fiye da sau biyar, Adnaan kam ko a jikinsa don bae ma bin ta kanta, hkn yasa duk inda ya Aliyu xa shi wani lkcn yake tafiya da ita. Da sallama Mami ta shiga falon mai gidanta ta nemi guri ta xauna don amsa kiran da ya aika Adnaan yyi mata, Abba ya gama danne dannen laptop dinsa yace "Zuwaira kan maganar Zainab ne, wae fisabillilah me yasa kike nuna min bni da iko kanta ne, nace ki barta ta koma boko kinyi kunnan uwan 'yan shegu da ni" Mami ta fara hawaye a sanyaye tace "Ba hka bne Alhaji, kaga har yau bamu san laifin da tayi ma yaron nn ba taki fada, da ganin ba karamin abu bne, ni ins tsoron komawarta makaranta kuma gskya gwara tayi ta xama har Allah ya fito mata da wani mijin" Abba ya dan yi murmushi yace "Wnn ba hujja bace Zuwaira" Mami tace "Ni dae don Allah kayi hkuri ba wae naki taka bane, amma gskya Zainab tsoro take bn ynxu, kwata kwata bata da gskya naga alama, idan tayi wani auren ta ci gaba da karatun amma ynxu kam mu yi ta xama" Abba yace "Toh shknn, Allah ya fiddo mata da na gari" Mami tace "Ameen, bari in karasa abinda nake" daga hka ta fita daga dakin. Da daddafe Afeefah na xaune gefen yayanmu tana kallon abinda yake a laptop, fadila ta shigo tace "yayanmu Abba yace ka je," yace "OK kin gama assignment din ne kike chat" ya fadi hkn yana kallon wayar da ya gani hannunta, tace "A'a ba chat nake ba wllh, koya min ake online" hararanta yyi yace "Keep quiet an taba karatu online, kwashe kwanukan can ki fita da su," ajiye wayar hannunta tayi ta kwashe plates din da kula dake dakin ta fita da su, Afeefah ta juya tana kallon wayar taga kan whtspp take, tace "Karya take yayanmu dubi chatting fa take" daukar wayar tayi tana kallon da wanda take chat din, ga mamakinta sae ta ga kmr nmbr Dr Shariff, ae ko taga shi din ne, ta bude chat din ta shiga dubawa, taga yawanci duk karatu yake mata na Biology da Chemistry, ynxun ma ans din biology yake tura mata, a lkcn ma yake typn din, ajiye wayar tayi da sauri ta ci gaba da kallon abinda yayanmu ke yi jin fadilan na hauro wa sama, ta shigo dakin ta dauki wayarta xata fita yayanmu yace "Ki ajiye wayar nn ki yi assignment kar in bata maki rae fadila" a hnkli tace "Toh" kafin ta fita, Aliyu ya mike yace ma Afeefah yana xuwa Abba na kiransa tace "Toh" snn ya fita ya bar mata laptop din, kasa ya xauna yana kallon Abbansa yace "Gani Abba." Abba ya ajiye remote din hannunsa bayan ya rage volume din kallon da yake ya maida hnklinsa ssae kan Aliyu yace "Wani laifi Zainab tace maka tayi ma mijinta tsakanin ka da Allah Ali?" Aliyu ya daga kai yana kallon Abbansa yace "Wllh bata gaya min ba Abba, tace ita bata yi masa komae ba" Abba yyi shiru na kusan minti uku kafin ya sauke ajiyar xuciya yace "Toh Allah ya kyauta" Aliyu yace "Ameen" Abba bae kuma cewa komae ba, hkn yasa Aliyu ya maida hnklinsa kan tv, bayan wasu mintunan Abba ya nisa yace "Ali kana da ra'ayin auren Zainab har ynxu" da sauri Aliyu ya juya yana kallonsa, sae kuma ya girgixa kai yace "A'a Abba bni da wnn ra'ayin ynxu" Abba yace "Koh saboda me?" K'asa ba Abbansa amsa yyi lkci daya yaji wani takaici ya rufesa ga tukukin da xuciyarsa ya shiga yi masa, me kuma xae yi da Zainab, cikin dakewar murya yace "Sbda nayi ma wata alkawarin aure Abba" Abba yyi shiru yana kallonsa kafin yace "Baxa ka hada su ba Ali, ba don Mahaifiyar ku xaka aura Zainab ba sae don ni" girgixa kai yyi yace "kayi hkuri Abba ka min uxuri, bni da ra'ayin hada mata biyu, da ma ban ma wancan alkawari bne xan iya hakura da ita," Abba yace "Toh shknn Allah tabbatar da Alkhairi Ali" Da kyar Aliyu yyi cewa Ameen, Abba yace "Shknn xaka iya tafiya" mikewa yyi ya masa sae da safe snn ya fice daga falon, Kwance ya same Zainab kan gadonsa har ta fara bacci, kallo daya yyi mata ya dauke kai ya kashe laptop dinsa ya rufe ya ajiye snn ya shiga tashinta, mikewa xaune tayi da sauri tana murxa ido tace "Na'am" ba tare da ya kalleta ba ya wani hade rae yace "Tafi ki kwanta" shiru tayi tana kallonsa, sae kuma ta dawo kusa da shi ta xauna cikin sanyin murya tace "Abba ya maka fada ne, me kayi masa yayanmu?" Sae a snn ya juya yana kallonta ya dan mata murmushi ya Girgixa kai yace "A'a kawae bacci nake son in yi little sis am tired" sakkowa ta daga kan gadon ta kuma gyara masa bedsheet tace "Toh ka kwanta yayanmu" kwanciya yyi kan gadon ta dauki hijab dinta tace "Gudnyt!" Bae tanka ta ba har ta isa kusa da switch ta juya tana kallonsa tace "In kashe maka wuta yayanmu?" Yace "Yes" kashe wa tayi ta kuma yi masa sae da safe ta fita ta kulle masa kofar, yyi rub da ciki ya runtse ido xuciyarsa na xugi, ko kadan bae ji ddin xancen da Abba yyi masa ba don shi kam ya hakura da Zainab, daren ranan bae yi bacci ba maganan Abba ya tsaya masa duk ya tuna sae ransa ya baci, shi da yana da xuciya ma ae baxae kuma xama gidan ba, mikewa yyi misalin sha daya ya koma bangaren Abba ya shirga masa karyar akwae aikin da yake a UK gobe yana son komawa amma baxae dde ba, dad yyi masa fatan alkhairi snn ya fita, sae a snn hnklinsa ya kwanta don yana son ya nisan ci Zainab kada a tursasa shi aurenta.
Washegari har Karfe goma da wani abu Zainab bata shigo dakinsa ba which ix vry unusual of her, hka kawae ya damu da son sanin halin da take ciki don yasan kila bata jin ddin ne amma ya ki xuwa dubata stil, kasa daurewa yyi daga karshe don ko breakfst ya kasa don tare suke yi da safe, gashi duk yaran gidan sun tafi makaranta bare yace su dubo mashi ita, mikewa yyi ya fita daga dakinsa ya nufi nasu, kwance ya sameta cikin bargo ta takure waje daya idonta lumshe, ya yaye bargon yana kallonta ya daura hannu goshinta a hnkli, da sauri ta bude ido ganinsa ta mike xaune tace "Yayanmu" da damuwa yace "Baki da lfya ne little sis?" Bata fuska tayi kmr xata yi kuka a hnkli tace "Cikina ke ciwo yayanmu" yace "on ur period?" Ta gyada masa kai tana kallonsa, ya xauna gefenta ya kamo hannunta da damuwa yace "ohh Sorry kin sha xaki dayawa month din knn koh?" Ta shagwabe masa tace "Ni ba abinda na sha yayanmu ae kana gani" yace "Toh naji sakko mu tafi kiyi breakfast sae mu je in siyo maki magani koh" daure mata gashinta da ke kwance bayanta a barbaje yyi ya taimaka mata ta sakko daga kan gadon ta dauki xani ta daura kan kayan baccin jikinta suka fita daga dakin, ya shiga nasa da ita, tea ya lallaba ta tasha da kyar kafin ya mike ya dauki makullin motarsa yace "Mu je" tace "Ka fara yin breakfast tukun yayanmu" dago ta yyi yace "No muje in siya maki magani tukun little sis" daga hka ya kama hannunta suka fita daga dakin bayan ta sa hijab, Mami dake gyare gyare a falo ta bi su da harara har suka fita. Tun a mota ya bata maganin ta sha bayan ya siya snn suka dawo gida ya sa ta kwanta a dakinsa, ta dde tana juye juye yana mata sannu kafin bacci ya dauketa. Ko da Afeefah ta farka da yamma tsaye ta gansa yana hada kaya, mikewa xaune tayi da sauri tana kallonsa tace "ina xa ka yayanmu?" Ya Juya yana kallonta ya sakar mata murmushi yace "Am travelling princess, ya cikin ya daina?" a sanyaye tace "ina xaka?" Ya dauke idonsa daga kanta yace "UK xan tafi wani aiki" hawaye ne ya cika idonta tace "Plss kar ka tafi ka bar ni ni kadae yayanmu" juyawa yyi yana kallonta sae kuma ta fashe da kuka, ya karaso jiki ba kwari ya xauna gefenta yace "Kiyi hkuri Zainab, aiki xan tafi ba ddewa xanyi ba" bata ce komae ba sae share hawayen da yaki tsaya mata take tana kallonsa, duk jikinsa yyi sanyi tausayinta ya rufe shi don yasan shi kadae ne farin cikinta a gidan, shi kuma sbda maganar da Abba yyi masa yake son barin kasar don takaici, da ya tuna xancen Ahmad na cewa me xae yi da ita ko da sun rabu da mijinta sae ya ji wani bacin rae don yasan gskya Ahmad ya fadi, ya harde hannunsa da nata ya lumshe ido cikin sanyin murya yace "Baxan dde ba princess" kai kawae ta gyada masa hawaye na sakko mata. Karfe biyar saura ya gama shirinsa ya juya yana kallonta ganin ynda tayi tagumi tana kallonsa ya sa shi murmushi, ya dawo kusa da ita yace "kiyi xaman ki dakina har in dawo, kuma ki dinga hkuri da kowa kin ji" kae kawae ta gyada masa hawaye cike idonta, ya mike cike da tausayinta ya bar dakin don xuwa yi ma Mami sallama, duk ynda ya so ta fito ta rakasa ko bakin gate kin fitowa tayi sae kuka take, ya bata kudi me yawa ya kuma ce

Please Login or Register in order to submit comment