Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

game da Fadila?" Da sauri Dr Sharif ya d'ago yana kallonsa, sae kuma ya mayar da kansa k'asa bae ce komae ba har sae da Abba yace "Ka yi shiru Ali" Dr Sharif ya dan yi murmushi yace "Xumunci muke Abba" Abba ma yyi murmushi yace "ka je kayi shawara da magabatan ka, duk da nasan abu ne me wuya su kuma yarje maka neman aure gidan nn, amma xan so hkn don ina son hada xuri'a da kai, ni me baka Fadila ba ko sisin ka ne Ali, a ra'ayina sae 'ya ya na mata sun kare karatu nake aurar da su, sae dae in har ka amince da auren fadila ni me baka ita ne ko nn da sati daya ne ka bukaci hkn, duk da kasancewarta auta gidan nn warce ko secondary bata kare ba, don ynxu sauran mata shekara daya ta gama. Duk sbda yabawa da hankalin ka da nayi nake son baka ita" Dr Sharif ya k'asa cewa komae har lkcn kansa na kasa, bayan kusan second ashirin ya d'ago a hnkli yace "Shknn Abba ngd, xan yi shawara da iyayena" Abba yace "Toh shknn, Allah maka albarka, kiran knn dama" Dr Sharif ya kuma yi masa gdya, snn ya mike yyi masa sallama ya fita falon duk jikinsa yyi sanyi, bakin gate ya hadu da Fadila ita da Rahma sun dawo kasuwa kasancewar ranan asabar ce ba boko, sanye take da hijab har kasa navy blue da ya haska farar fatan ta ba kadan ba, ba karamin kama suke da Afeefah ba har tafiyar sae dae ta fi Afeefah haske ssae, kallonta kawae yake hkn yasa ta ji kunya ba kadan ba ta sunkuyar da kai tun kan ya karaso inda suke, a kunyace tana fidgeting fingers dinta tace "Ina yini uncle" murmushi yyi yace "Lfya lau" Rahmah ma ta gaishesa ya amsa mata da murmushi kafin ya maida dubansa ga fadila, juyawa tayi da sauri ta nufi cikin gida Rahmah tayi masa sallama ta bi bayanta, sae ta basa dariya ya juya ya fita daga gidan.
Yana rike da hannunta suka shiga office din likita, ya taimaka mata ta xauna, likitar tayi murmushi tana kallonsu tace "Nyc couple," don da ganinsu kasan yes couples ne, Aliyu yyi murmushi suka gaisa kafin yyi mata bayanin Matsalar Afeefah, magunguna ta rubuta masu bayan ta duba ta, snn tace "Sae ta dinga shiga ruwan xafi a kai kai, kafin kwana biyu xata warware in'sha Allah, a kuma daga mata kafa ko na sati daya ne, Allah bada xaman lfya" ta karasa maganar tana murmushi, dariya Aliyu yyi yana kallon Zainab da ta sunne kai tana turo baki ita kunya, yyi ma likitar godiya ya mike ya dago Afeefah ganin ta ki tashi, likitar tayi dariya tace "Allah ya sauwake amarya" kin cewa komae tayi kanta a kasa ya kama hannunta suka fita. Sae da suka bar harabar asibitin ba tare da ta kallesa ba tace "Ina xa mu yayanmu?" Ya kamo hannunta yana tuki da hannu daya yace "Xamu je in ba Abba hkuri Princess, fushi yake da ni" bata fuska tayi cikin muryar shagwaba tace "Ni mu tafi gida yayanmu, wani tym sae mu je" murmushi yyi, yyi pecking hannunta yace "Shknn love" ta kauda kai ita kunya. Yana gama parkin a parkin lot din gidansa ya bude mota ya fito ya xaga ta inda take ya bude mata, ya dauke ta ya rungumeta kmr baby ya nufi cikin gida da ita, bae tsaya ko ina da ita ba sae bedroom dinsa ya direta kan gado, ta mike xaune tana turo baki, jawota jikinsa yyi ya lumshe ido yana murmushi yace "Ina sonki Zainab," lumshe ido ita ma tayi ya daura kanta kan kirjinsa, cikin sanyin murya yace "Am confuse Zainab, I met yhu a virgin, me hkn ke nufi princess, yhu were married for six month, are yhu tryn to say bbu abinda ya shiga tsakanin ki da tsohon mijin ki" jin ta ki cewa komae ya sa ya d'ago kanta, ya ga hawaye ne fuskarta, ta kuma shigewa jikinsa muryarta na rawa tace "Ni ban san kai nake so ba yayanmu" shiru yyi yana sauraranta, a hnkli ta ci gaba hawaye na sakko mata tace "Sbda kai naki barin Dr Aliyu yyi min komae, amma duk da hka yake xaune da ni kuma bae canxa min fuska, har lkcn da na fara kiran ka da daddare, a wnn dalilin ne ya sake ni ba wae don ina gudunsa ba," kallonta kawae Aliyu yake jikinsa yyi sanyi sosae, tana kuka tace "Ka taya ni rokon gafararsa yayanmu, nasan na cucesa ba kadan ba, gashi Mami ma fushi take da ni ynxu, kuma tace min sae alhakin sa ya kama ni, shi yasa bana son mu koma gida, ka rokon min Dr Aliyu Sharif ya yafe min don Allah yayanmu, ban san ba shi nake so ba sae da na yrda da aurensa, ni baxan iya rashin ka ba shiyasa na gane kai ne abokin rayuwata ba Dr ba" ya runtse ido ya rungumeta tsam yana jin maganganunta kmr a mafarki, da kyar ya iya bude baki cikin sanyin murya yace "Ina son ki Zainab, ina son ki" sun fi minti sha biyar a hka kafin ya dago kanta yana kallonta yace "bari ki shiga ruwan xafi Kinga baki iya tafiya har ynxu" boye fuskarta tayi da sauri ya kwantar da ita ya mike ya shiga bathroom, ba a dau lkci ba ya fito ya karasa inda take ya dago ta xaune ya cire mata hijab din jikinta, yana kkrin cire mata kayan jikinta ta sa masa kukan shagwaba tace "Ni ka bari xan yi da kai na" ya wara ido yace "Sbda me?" A hnkli tace "Ni ina jin kunya" ya kai bakinsa saitin kunnenta murya can kasa yace "Kin manta abinda ya faru jiya da daddare ne baby, ae kunya ta kare kuma," boye fuskarta tayi da sauri jikinsa tace "Wayyo yayanmu" yyi dariya ya shiga cire mata doguwar rigar jikinta, tana rokonsa ya bari bae kulata ba har sae da ya cire gaba daya, kare kirjinta ta shiga yi tana kukan shagwaba don bata sa komae ba, ya dauke abarsa ya nufi bathroom da ita yace "ashe yau princess dita xata ga karshen jin kunya"

Dr Sharif bae samu courage din gaya ma iyayensa ynda suka yi da Abba ba don yasan da wuya su goyi bayansa, ko sanin xuwansa gidan ma ba su yi, shi dae baxae ce yana son Fadila ba sae dae tana burgesa sbda nutsuwarta da wayonta ga respect, ga kokari both ilimin addini da boko, sae dae bae jin yana da ra'ayi na aurenta, yasan sun gano abinda Afeefah tayi shi sa Abba ya kirasa ya kuma basa hkuri. Bayan sati biyu da xuwansa kiran Abba mahaifinsa Alhaji Shariff ya kira sa falonsa, ya dde xaune yana jiran jin abinda mahaifin nasa xae ce, kafin Alhaji Sharif na kallonsa yace "Ya ku ka yi da Alhaji Mahmoud, ina nufin sirkin ka a da, wato mahaifin tsohuwar matar ka" Shiru Dr yyi yana kallon dad din nasa, Alhaji Shariff yace "Kayi shiru Aliyu" shafa kansa yyi a sanyaye yace "Dama kirana yyi ya kuma ban hkuri kan abinda ya faru, yake kuma nuna xae ban kanwarta in yi shawara da ku in ji ta bakin ku, nasan kuma da wuya ku ban goyon baya shi sa na bar xancen kawae" Alhaji Shariff ya sauke ajiyar xuciya yace "Kai kana da ra'ayin koma masu knn, kuma it doesn't make sense in anyway ka saki yaya ka koma wa kanwa, sam ko kadan abun ba tsari, bae ma kamata ba, shi ma Alhaji Mahmoud din da yyi wani naxari kafin ya bullo da hkn" shiru Dr yyi don ya gano inda maganar mahaifin nasa ya dosa, kawae dae yana kame kame ne bae son fitowa fili, a hnkli yace "Ae Abba bbu abinda ya taba shiga tsakani na da ita na auratayya" Shiru dad dinsa yyi yana kallonsa fuskarsa dauke da mamaki, Dr Sharif ya ci gaba a sanyaye yace "Shine ma yasa ya bullo da hkn" Mahaifin nasa bae kuma cewa komae ba, bayan kusan minti biyar yace "Toh Allah shi kyauta, amma baka ji ddin ta ba sae kanwarta?" Dr Sharif ya sunkuyar da kai yace "yayansu take so, shi yasa ta ke min hka, ni kuma na sauwake mata don raba ta da xunuban da take kwasar ma kanta a kullum, kuma ga shi ynxu ta auri wanda take son" Alhaji Sharif yace "toh ban baka shawarar kuma koma masu ba Ali, ita kanwar Ca tayi tana son ka da har ake neman lika maka ita" a sanyaye yace "Yarinya ce Abba, baxata wuce 16 ba, koh secondary bata gama ba" Alhaji Sharif yace "Toh Allah bada sa'a, tashi ka je, sae dae duk abinda xa ka kuma fuskanta bbu ruwana, ban kuma yarje maka da saki ba, tun da kai ka ga xaka iya." Jikin Dr Sharif yyi sanyi ssae, sae dae bae kuma cewa komae ba.

🌸👩🏻 'Ya mace kyautar Allah👩🏻🌸

By Ashmaad

105....
A week ltr

Tsaye tayi bakin stairs sanye da rigar baccinta da bae wuce gwiwa ba tana kallonsa, mopping yake bae ma lura da ita ba, mika tayi ta karasa saukowa, sae a snn ya a ganta, ya langwabar da kai yana kallonta, ta turo baki tace "Me sa baka tashe ni in taya ka ba" karasawa yyi kusa da ita ya jawo ta jikinsa a hnkli yace "Yau fa xa mu je gida baby" xaro ido tayi ta bata fuska tace "Me xa mu yi a can" yace "Xamu je gaida su Mami" shiru tayi bata ce komae ba sae kuma a hnkli tace "Yayanmu ni tsoro nake ji" ya hade rae yace "nace ni ba yayanki bne ynxu ki canxa min suna" dariya tayi tace "Toh xan dinga ce maka Brother!" Matse ta yyi jikinsa, tayi 'yar kara tace "Wayyo babyna" sae kuma ta boye fuska jikinsa da sauri, yyi dariya ya shiga kissing wuyanta tana shigewa jikinsa romantically. Karfe sha daya saura ta fito daga wanka daure da towel yana xaune yana danna laptop, ta nufi gaban mirrorn sa ta xauna cikin shagwaba tana kallonsa ta madubi tace "yayanmu" kallonta yyi kafin ya dauke kai ya ci gaba da abinda yake, ta kuma kiransa bae tanka ba, bata fuska tayi tace "Toh babyna" sae a snn ya kalleta yana murmushi yace "Ya aka yi" tace "Kaga lotion dina da spray suna can dakin fah," mikewa yyi ya nufi kofa yace "Toh bari in dauko maki" ba a dau lkci ba ya dawo rike da lotions har biyu da sprays kala kala, ya dire mata su gaban mirror ga su ki xaba, ta shagwabe tace "Yayan..." Da sauri ta rufe baki sae kuma tace "Babynah saura kaya" ya langwabar da kai yace "Toh ae ban san wanda xaki sa ba" tace "Kaje ka kakkawo min sae in xaba" yace "Toh!" Ya juya ya fita sae ga shi ya dawo da kaya saiti hudu, biyu atamfa daya lace, daya shadda, kmr xata yi kuka ta karbi kayan tana duba su kafin tace "kasan me? xa ka ga wani lace gold colour da milk ka kawo min," juyawa yyi ya fita ya kuma dawowa da lace din ta karba yace "Takalmi da mayafi fa?" Tace "Toh kawo min har da kayan make up" tana shafe shafenta ya dawo ya ajiye mata su, kafin yace "Toh kawo in shafa maki man" ta hararesa tace "Uhm nasan wayo xaka min bana so xan yi da kaina" ya marairaice mata yace "Allah shafa maki kawae xan yi, Kinga wanka nima fa nake son inyi" daukota yyi ya xaunar gefen gado ya dauki lotion din ya shiga shafa mata a hnkli jikinta yana kallonta, ae shafa lotion sae da ya daukesu fiye da awa daya, don wata duniyar daban ya lula da ita, daga karshe daukar abarsa yyi suka nufi bayi ganin ynda take masa kukan shagwaba ita wllh bata son irin hka, wanketa ya kuma yi tass, ya bar ta tayi daya wankan kafin ta bar masa bayin da gudu yana kkrin kamota don bata yrda yyi wanka gabanta, ko kafin ya fito har ta shirya tana durkushe tana busar da gashinta da hand dryer, yyi dariya yace "Ae da ki jira in kuma shafa maki lotion din" turo baki tayi ta kashe socket din don ta gama ta mike, ita ta fito masa da shadda sky blue da hularsa tace "Wnn xae ma kyau yayanmu" ta fito masa da takalmi da agogo ma ta ajiye masa gefen gado, yace "Toh baxa ki shirya ni ba baby" ta wara ido ta ce "ba gashi na fito maka da kayan ba" yace "Amma ae kin aike ni na je maki daxu, shine ni baxa ki min abinda nake so ba koh" marairaice masa tayi kafin ta tabe baki tace "Toh naji" ta dauki lotion da stool din gaban mirror ta xauna gabansa ta karbi towel din da yake goge gashin kansa da shi ta shiga goge masa sauran ruwan kafarsa da ma jikinsa gaba daya, nan ta shiga shafa masa lotion din tana kallon kwantattcen gashin jikinsa, kallonta kawae yake yana murmushi, ta turo baki ta ci gaba da abinda take har ta gama ta dauki farar singlet dinsa ta mika masa, ya bata fuska yace "Toh baxa ki sa min ba" ita ma ta hade rae xata yi magana ya fixgota jikinsa, ae da kyar ta kwace kanta ta fice da gudu daga dakin. Ba su suka bar gidan ba sae bayan Azahar, sae a snn mood din Afeefah ya canxa wae ita tsoron Mami take, ya dinga kwantar mata da hnkli har suka iso gida, yana rike da hannunta kmr xata yi kuka suka shiga falon, Adnaan kadae ne xaune falon, yyi murmushi ganinsu ya mike ya gaida yayan nasa, Aliyu ya amsa masa yana murmushi shi ma yace "Kwana biyu aiki ya boye ka," yace "Wllh kuwa, ynxu ma anjima xan koma tun jiya nake nn, har da nake shirin xuwa gaida ka can gida ashe kuna hanya" Aliyu yace "Sae mu koma tare, ya baka gaida Zainab ba" kallon Afeefah yyi ya tabe baki yace "Lallai yaya ni xan gaisheta, tana wani kallo na da ido kmr owl" ya karashe maganar yana hararanta, ta bata fuska tace "Toh ba jira nake in gaisheka ba" Aliyu yyi dariya yace "Sae ma nace ka dinga ce mata Anty Zainab xaka gane" dariya ssae Adnaan yyi, Afeefah ta turo baki tace "Ina kwana ya Adnaan" yace "Ban kwana ba" Aliyu yyi dariya yace "Kada Allah yasa ka kwanan mana" daga hka ya ja hannunta suka nufi sama ta juya tana masa gwalo. Dakin Mami suka nufa, sae dae gabanta faduwa yake ssae, shi kuma kunya ta shiga dawainiya da shi don bae ma san da idon da xae kalli Mamin ba, tana xaune daki Fadila durkushe gefenta alamar magana take mata, kmr munafuka Afeefah ta rabe jikin Aliyu, duk suka xauna k'asa, Fadila ta kalli yayanta da jajayen idonta ta gaishesa ya amsa kafin ta mike ta fita daga dakin, yana son tambayar kukan me take sae dae bae ce komae ba, ya gaida Mami kansa kasa, ta amsa masa a sake tana tambayarsa gida, Afeefah ma ta gaisheta a sanyaye ta amsa mata ita ma hka, rasa abun cewa suka yi gaba daya, shi kam har lkcn bae dago ba, Afeefah ta mike a hnkli ta isa gaban uwar tata ta durkushe gabanta cikin rawan murya tace "Don Allah Mami kiyi hkuri ki yafe min...." kuka ta saki a hankali, Mami na kallonta tayi shiru na kusan minti biyar, ganin ynda take kuka yasa tace "ya wuce Zainab, Allah yafe mana baki daya, sae dae ki nemi gafarar wanda kika cutan" kai ta gyada ma uwar tata hawaye na sakko mata, Mami ta kalli Aliyu da bae d'ago ba har lkcn tace "Kai kuma sinne kan me kke hka kmr munafuki" murmushi yyi sae dae bae iya ya dago ba, Mami ma tayi murmushin ta tabe baki tace "Allah kyauta" mikewa yyi yace "Abba na daki Mami" tace "yana ciki," yace "Bari in je gaida shi" daga hka ya juya ya nufi kofa, Mami ta kalli Afeefah dake durkushe har lkcn gabanta tace "Ki tashi ku je" mikewa tayi ta bi bayansa kanta a kasa. Sun dde xaune falon Abba bayan sun gaisa, sae dae shi din ma Aliyu bae iya daga kai ya kallesa ba, duk kunyan iyayen nasa yake, Abba na lura da hkn ya shashantar ya dinga jan Zainab da hira. Uku da 'yan mintuna suka fito daga bangaren Abba, Aliyu ya shiga dakin 'yan matan gidan don ganin Fadila ya ji kukan me take, kwance ya sameta idonta biyu kuma kuka take har lkcn, sae dae duk ynda ya so jin damuwarta kin gaya masa tayi tace ba komae, hka ma Afeefah tayi tayi da ita ta ki magana, juyawa yyi ya nufi dakin Mami ya sameta tana waya ya jira ta gama wayar kafin yace "Mami wae me ya samu Fadila?" Mami tace "Me ka ga?" Yace "Naga tana ta kuka," Mami ta dan yi murmushi tace "xata daina"

Da yamma misalin shidda Afeefah na kitchen tana taya su Jiddah girki Ya Aliyu ya shigo kitchen din, dab da ita ya tsaya yyi wrapping hannunsa a waist dinta ya kwanta bayanta, su Jiddah na ganin hka suka dauke Kai da sauri, suna ci gaba da abinda suke, Cire hannunsa ta shiga yi murya can kasa tace "Meye hka yayanmu, kaga fa su Anty Jiddah" saitin kunnenta ya kai bakinsa yace "Ki bar girkin nn hka mu tafi gidanmu yamma yyi" xata yi magana Mami ta shigo kitchen din, da sauri ya saketa ya koma baya, ita ko ji tayi kmr ta nutse, wani kallo Mami ta shiga yi masu ae da sauri suka fice kitchen din kmr munafukae, su Anty Jiddah suka dinga dariya, Mami tayi tsaki ta dauki abinda ya kawo ta ta fita. Basu suka bar gidan ba sae tara da wani abu, ta so su kwana amma yaki yrda wae baya son su kuma wani abun kunyan. Bayan sati biyu da xuwansu gida wanda ya kama watansu daya cur da aure da yamma bayan ya dawo aiki tana kwance jikinsa sanye da wani dan mini skirt da vest suna kallo ko kuma ince yana kallo don ita idonta lumshe yake, cikin 'yan kwanakin nn ba karamin soyewa suka yi ba, ta ga love gun Aliyu kmr xae hadiyeta, tun tana kunya har dae ta hakura ta ajiye, komae shi yake yi gidan kafin ya fita aiki, sae ran da yake sauri ne xae bar mata, yasan likes nd dislikes dinta kuma ya san halinta tsaf, don hka duk abinda xae bata mata rae gudunsa yake.
Dago kanta yyi yace "Wae bacci kike da yamma baby, kin fasa fitan ne" ta bude ido a hnkli ta kallesa bata ce komae ba, yace "tell me wats wrong baby, kince min bbu inda ke maki ciwo gashi duk kinyi sanyi, naji jikin ki da dumi kuma" girgixa masa kai tayi ta kuma lumshe ido ta shige jikinsa, danna bell aka yi ya kalli kofar duk a tunaninsa drivern da ya aika siyo masu abinci ne, ya kwantar da ita ya manna mata kiss a baki ya shafa fuskarta kafin ya juya ya nufi kofar ya bude, su Anty Safiya da Baby ne tsaye bakin kofar, kallon mamaki yake masu don bae samu lbrin xuwansu ba, Safiya tayi dariya tace "Wnn kallon hka yayanmu, ko mu koma ne" murmushi yyi har lkcn bae basu hanya ba, Anty baby tace "Lallai yayanmu" daga hka ta raba ta gefensa ta shiga falon hka ma Safiya suka bar sa nn tsaye, mikewa xaune Afeefah tayi da sauri jin muryar yayyin nata, sama tayi niyar haurawa da sauri sbda kayan jikinta, amma tuni suka karaso cikin falon, cike da jin kunya ta mike ta rungume su, Anty Safiya tayi dariya hka ma baby sae dae basu ce komae ba, sae a snn suka gane abinda yasa ya ki basu hanya, rufe kofar yyi ya dawo cikin falon yace "Lallai ma yaran nn, xuwa bbu notice" Anty baby tace "wae mu nn surprise visit muka yi, ashe baxa mu burge ka ba ma, ae tun jiya na xo, ita kuma Maman iman yau ta iso" yace "Toh meeting din me xa ayi kuma ban sani ba" kallonsa duk suka tsaya yi da mamaki kafin Anty Safiya tace "Biki muka xo" ya dan yi shiru kafin yace "Bikin wa?" K'asa basa amsa suka yi, can dae Baby tace "Fadila," da mamaki yace "Fadila kuma?" Anty Safiya tace "Kai yayanmu, nufin ka baku sani ba" xaunawa Aliyu yyi yace "Joke apart, bikin wa ku ka xo?" Anty Safiya tace "Wllh na Fadila, kuma yau saura kwana biyar" har lkcn mamaki bae bar fuskarsa ba yace "Da wa xa ayi bikin" Anty baby tace "Tsohon mijin Zainab, Dr Aliyu" still Afeefah tayi tana kallonsu ko kiftawa bata yi, shi kansa Aliyu bae iya cewa komae ba sae kallonsu yake, Anty Safiya tace "Abba ne ya bashi, kuma ya biya masa sadaki," sunkuyar da kai Afeefah tayi a sanyaye, shi kam Aliyu Mamakin dalilin da yasa aka ki gaya masa kawae yake, a hnkli yace "Allah sa hkn shine mafi alkhairi" duk suka ce Ameen, Anty na kallon Afeefah tace "irin wannan kyan da da hske da kika kara yan matan yayanmu". Murmushi ta yi ta rufe fuskarta jikin kujera da sauri cike da jin kunya, duk suka yi dariya, yana kallonsu yace "Toh ku tashi ku gyara mana gida don dama bbu abinda muka yi yau bamu da lfya" dariya duk suka yi, ya jawo Afeefah jikinsa yace "Koh ba hka ba baby" ta kwace kanta ta mike a kunyace ta nufi sama da sauri da dan fingilallan skirt dinta, suka bi ta da kallo suna dariya.


🌸👩🏻 'Ya mace kyautar Allah👩🏻🌸

By Ashmaad

End.
kashe wutan dakin yyi, a hnkli ya mirgino ya dawo kusa da ita ya jawota jikinsa, cikin sanyin murya yace "Fadila" a hnkli tace "Um" bae kuma cewa komae ba jin ynda jikinta ya dau rawa, ya lumshe ido yace "Kiyi baccin ki Kinji" muryarta na rawa tace "Toh" tausayi ta basa ba kadan ba ganin ynda ta tsaya bbu gardama, suna nn a hka bayan kusan awa daya ya ji saukar numfashinta a hnkli alamar tayi bacci. D'aga wnn rana ya ji hkurinsa ya soma gazawa, duk irin juriyarsa ta bangaren nn ji yyi wnn karan bbu juriyar, ya so sae ta gama sec sch ko xae santa amma ya ga alaman baxae iya ba kuma gashi tausayinta yake, kullum cikin ciwon ciki yake me tsanani, ganin saura 'yan kwanaki su fara jarabawan waec yasa ya gwammace yayi ta wahalan don bae son abinda xae kawo mata cikas a jarabawarta, fadila ta lura bae jin ddi duk ta damu tace ko su tafi asibiti, yace yana shan magani, gani yyi yana neman hallaka kansa ranan ta shigo da daddare rike da coffeensa ta samesa kwance yyi rub da ciki, a sanyaye ta xauna gefensa tace "Uncle to ni ban ga magungunan da kke sha ba" da kyar ya Mike xaune yana kallonta yace "Ina sha mana" coffee dinsa ta mika masa ya karba ya ajiye ya mike da kyar ya nufi gaban mirrornsa ya dauko olive oil me kyau da cotton wool ya dawo ya xauna yana kallonta ya mika mata yace "Its gud, ki dinga inserting kin ji" sunkuyar da kai tayi da sauri da ganinta kasan ba karamin kunya ta ji ba, cikin sanyin murya yace "Karba" a hnkli ta sa hannu ta karba yace "Promise xa ki dinga yi, atleast thrice daily" k'asa cewa komae tayi sae gyada masa kai da take, yace "Toh tafi ki kwanta, gudnyt" da kyar ta Mike ta juya ta nufi kofa ta fita. Komawa yyi ya kwanta, yasan hkurin sa ya gama karewa kuma yyi hkn ne don bae son ya wahalar da

Please Login or Register in order to submit comment