Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kan gadon Mami, sae a snn Abba ya mike yana kallon Mami cikin bacin rae yace "Kar ki kirasa Zuwaira" toh kawae tace masa ya juya ya fita daga dakin. Karfe uku Aliyu ya shigo gida, ranan kums dama yyi niyar ajiye komae ya rungumi matarsa don ya gaji hka nn, cutar kansa kawae yake, Allah ma yasan xuciyarsa baxata iya dauka ba kuma sae ta iya bindiga, jiki a sanyaye ya isa kofarta ya tura a hnkli, gefen gadonta ya xauna ya rike kansa a tunaninsa tana bayi, ya kusa minti goma xaune jin bae ji alamar motsi ba yasa ya mike ya tura bayin ya ga wayam, fitowa yyi da sauri ya shiga bin dakin da kallo kafin ya fita ya sauko downstairs, bbu inda bae duba gidan ba, bbu ita bbu alamar ta, rikicewa yyi ya nufi gun masu gadi suka ce tafita tun da safe, ya koma ciki da sauri rai a dagule ya dauki makullin mota ya fito ya hau motarsa ya bar gidan, yasan gida ta tafi, cikin ikon Allah ya isa gida yyi parkin a waje ya shiga, duk jikinsa yyi sanyi ga faduwar da gabansa yake, Fadila kadae ce kwance falon tana danna waya, ta mike da sauri ganinsa ta karasa gun sa ta rungumesa cike da farin cikin ganinsa, cikin sarkewar murya yace "Zainab fa?" Tace "Tana dakin Mami" sama ya nufa jiki ba kwari ya isa kofar dakin Mami ya tura ya shiga, Ita kadae ya gani kwance dakin tana bacci sae de da gani kasan she is restless, ya nufi gadon da sauri ya durkusa kusa da ita yana kallon ta, sae a snn ya ga rashin kyautawansa kan abinda ya dinga mata ganin ynda ta rame ba kadan ba, ya runtse ido cikin sanyin murya yace "Zainab!" Mami ce ta fito daga bayi ya koma baya da sauri lkci daya gabansa ya fadi ba kadan ba don bae san me tace ma iyayen nasu ba, cikin sarkewar murya ya gaida Mami ta amsa ba tare da ta kallesa ba ta shimfida darduma don yin la'asar, k'asa cewa komae yyi yana durkushe inda yake har ta idar da sllh, gajiya yyi daga durkusan jin Mami bata ce masa komae ba ya mike jiki a mace ya fita daga dakin, yana fita Mami ta sa key kofarta. Har dare bae kuma samun shiga dakin ba, nn fa hankalinsa ya tashi don yasa ta fada masu abinda yake mata knn, Karfe takwas Sadiya ta shigo dakinsa tace Abba na kiransa, nn fa hankalinsa ya kai kololuwa wajen tashi, da kyar ya iya xuwa kiran Mahaifin nasa, a takaice Abba ya amsa gaisuwansa kafin yace "Ka bani takardar Zainab Ali, mun gode Allah saka da alkhairi" rikicewa yyi ya dawo kusa da Abba ya duka cikin rawan murya yace "Don Allah din annabi ku rufa min asiri Abba, wllh ina sonta....." Katse sa Abba yyi a fusace yace "Ban tambayeka wani dogon surutu ba takarda kawae nace ka ban" mikewa yyi kmr wani xautattce sanin Abba da wuya yyi magana biyu ya fice daga falon ya nufi dakin Mami a rikice, xaune ya sameta ta sa Afeefah gaba sae ta cinye abincin gabanta, ya durkushe inda Mami take ya daura kansa kan kafarta cikin rawar murya yace "Don Allah Mami ki taimake ni ki rufa min asiri ki ba Abba hkuri, wllh sharrin shaidan ne, ina son Zainab fiye da rayuwata plss Mamina ki taimake ni" hawaye ne ke sakko masa ba kadan ba, Kin cewa komae Mami tayi, Zainab kam hawaye ne ya shiga sakko mata ita ma, ta mike da sauri ta fice daga dakin, mikewa yyi ya bi bayanta, tun kan ta shiga dakinsu ya rikota ta shiga turasa tana kuka ya shige bedroom dinsa da ita, rungumeta yyi cikin rawar murya yace "Plss Zainab kar ki bari a raba mu, baxan iya rayuwa ba ke ba, kishi ne yasa nake maki abubuwan da nake maki kuma sbda son da nake maki yasa nake kishin ki plss princess, forgive me kar ki bari a raba mu" kwace kanta kawae take son yi tana kuka ssae, ya runtse ido ya hade bakinsa da nata, d'aga ita har shi still suka yi, don ranan ce rana ta farko da ya kai bakinsa nata, lumshe ido yyi ya shiga kissing dinta passionately, taji kmr kasa ya bude ta shige don wani kunyan yayan nata taji ya rufe ta gaba daya, shi kansa ya ji nauyinta ba kadan ba amma hkn bae hanasa yin abinda yake ba, duk idonsu rufe, kan kace me sae ga su kan gado.

🌸👩 'Ya mace kyautar Allah👩🌸

By Ashmaad

102.....
Kuka ta shiga yi tana turasa amma ya ki sakinta, da kyar ta kwace bakinta jikinta na rawa ganin abinda yake mata tace "wayyo Don Allah ka bari yayanmu, Mami xata iya shigowa," saketa yyi ya mike ya nufi kofar don sa key, tana ganin hka ta mike da gudu ta shige bayi ta sa key gabanta na faduwa, kwantawa yyi kan gado ya runtse ido jin ynda xuciyarsa ke bugawa, lkci daya ya ji kmr xaxxabi xae rufesa ba a dau lkci ba bacci ya daukesa. Tana kkrin wanka cikin bayin ta ji ana kwankwasa kofar dakin, tayi still gabanta na faduwa sae dae bata ji alamar xae bude kofar ba, bae kuma ce komae ba har dae aka daina kwankwasa kofar, Gajiya tayi da durkushen da tayi a bayin bayan tayi wanka ga iska sae kadawa yake alamar hadari, mikewa tayi da kyar ta bude kofar a hnkli tana lekan dakin ta ga idonsa lumshe yyi rub da ciki, gabanta na faduwa ta fito ta rufe bayin ta nufi kofa xata fita da sauri taji kofar a rufe kuma bbu key a jiki ya cire, hawaye ya kawo idonta ta juya tana kallonsa, gajiya tayi da tsayuwar bakin kofar jin saukan ruwan sama ta nufi windows ta kulle a hnkli kafin ta kashe wutan dakin ta bar mara haske ta koma can karshen gado ta kwanta ta takure waje daya lkci daya bacci ya dauketa. Can cikin dare ta farka ta ji ta jikinsa, mikewa xaune tayi da sauri tana kallonsa jin ynda jikinsa ya dau xafi ba kadan ba gashi dae ruwa ake, ya bude ido a hnkli yana kallonta, da damuwa tace "Baka da lfya ne yayanmu?" Lumshe ido yyi ya kuma jawo ta jikinsa cikin sanyin murya yace "Ina sonki Zainab, ina son ki da yawa, baxan iya rayuwa ba ke ba Zainab, I just can't do without yhu, kin xame min wani sasshe na jiki na, ni kaina ban san irin son da nake maki ba, sonki na wahalar da ni Zainab, plss love me same princess...." Hawaye ya shiga sakko mata, muryarta na rawa tace "I.. I love yhu more dear, nima ina sonka yayanmu" d'ago kanta yyi yana kallonta duk jikinsa yyi sanyi shima hawayen ne idonsa, a hnkli ya hade bakinsa da nata, ta rufe ido da sauri, a hnkli ta fara janye jikinta daga nasa bayan wani dan lkci ganin abinda yake mata gabanta na faduwa, amma ya ki saketa, rudewa tayi lkci daya ta sakar masa kuka tace "don Allah ka kyaleni yayanmu stop it plss" ko kadan bae jin me take cewa don hankalinsa tuni ya bar jikinsa, hkn yasa ta fara turasa jikinta na rawa tana kuka, sae a snn cikin wata kasalalliyar murya yace "Plss princess, plss am begging yhu" ba karamin tsoro ta ji ba tana girgixa masa kai tace "No no! plss bana so, tsoro nake ji" da kyar ya iya maimaita kalmanta na karshe yace "Tsoro!" Jikinta na rawa ta dinga gyada masa kai, saketa yyi a hnkli ya koma xae kwanta ta rikosa da sauri cikin rawan murya tace "Toh yi hkuri yayanmu baxan kara ba, gani" ganin ya ki kulata yasa ta rungumesa tsam muryarta na rawa ta dinga basa hkuri tana kuka, k'asa jure kukanta yyi ya kankameta daga nn kuma labari ya kuma canxawa, ba karamin daurewa ta dinga yi kar ta saki kukan dake cinta ba sae dae duk ilahirin jikinta rawa yake, har hkn ya basa mamaki, duk wnn abun daga ita har shi basu iya kallon idon juna ba, ita kunya shi kunya, barin ma ita, tuni ya ajiye wnn kunyar gefe ganin xae cucesa, ae bata san lkcn da ta saki wani kara ba, da ba dan ruwan da ake ba da bbu abinda xae hana 'yan gidan ji, naga abun tausayi gun masoyan don ita kuka shi kuka, nasan dae nata na wahala ne nasa dae ne na rasa gane ko na menene, duk da abinda yayan nata ya fahimta a lkcn k'asa sararawa 'yar kanwartasa yyi, ganin ynda duk ta fita hayyacinta kukan ma ta kasa yasa ya rungume abarsa hawaye na sakko masa cikin rawan murya ya shiga kiran sunanta, banda ajiyar xuciya bbu abinda take saukewa idonta rufe har lkcn rawa jikinta yake, ya runtse ido muryarsa a sarke yace "Ina sonki Zainab, ina sonki ina sonki" sun kusa minti talatin a hka duk jikinsa yyi sanyi, ita kam tuni baccin wahala ya dauketa jikinsa, ya kwantar da ita ya koma edge din gadon ya xauna hawaye yaki tsaya masa, wani tausayinta da sonta ne ke ratsa sa, a budurwa ya sameta how comes, k'asa ba kansa amsa yyi sae dae duk jikinsa yyi sanyi, toh meyasa taki ba mijinta hadin kai duk watanninsu shiddah tare, wnn ma k'asa ba kansa amsa yyi, yasan amsan na gareta kuma xata fadi ya ji, da kyar ya iya mikewa jiki a mace ya nufi bayi, wanka yyi ya dauro alwala ya fito amma ya k'asa sllhn don wani rawan sanyi ya shiga yi, kwanciya yyi kawae ya shige bargo lkci daya xaxxabi ya rufesa ba kadan ba, har kusan uku bae yi bacci ba, yana jin ynda ita ma nata jikin ya dau xafi lkci daya, yyi karfin halin jawota jikinsa ya rungume, hudu saura ta farka ta shiga kkrin sauka daga kan gadon da alama bayi xata amma ta kasa, ya na son taimaka mata bbu dama don xaxxabi ne ssae jikinsa ko tashi bae jin xae iya, ynda yaji tana kuka yasa shi namijin kkri ya mike ya sauko daga gadon, yana ganin jiri ya rakata bayin sae dae ko tafiya k'asawa tayi, amma ganin condition dinsa yasa ta daure ba kadan ba, har ita ce ma me rikesa, a tare suka xube kan gadon bayan sun fito daga bayin, tayi karfin halin lulluba masa bargo kafin ta kwanta lkci daya bacci ya dauketa, har aka yi sllhn asuba bbu wanda ya iya tashi cikinsu, duk da shi idonsa biyu gashi yana son taimaka mata jin har lkcn jikinta kmr wuta amma ya kasa, ganin har takwas ya kusa yasa ya jawo wayarsa da nufin kiran Mami amma ya kasa don bae san me xae ce mata ba, ganin bbu wata mafita kuma yasa jiki a sanyaye yyi dialing nmbr ya shiga kira, sae da ya kusa katsewa ta d'aga, cikin sanyin murya yyi karfin halin gaisheta sae kuma ya rasa abun cewa, daga daya bangaren tace "Ya aka yi" kin cewa komae yyi sae kuma ya katse wayar ya ajiye sae a snn yyi daya sanin kiranta don ya tona Zainab knn, kiransa Mami ta kuma yi amma ya ki d'agawa, ta kira yyi sau biyu still bae dauka ba, ji yyi tana kwankwasa kofa tana kiransa sae dae da jin muryarta k'asan hankalinta ya tashi, da kyar yyi karfin halin mikewa bayan ya gyara ma Zainab kwanciya ya lullubeta da bargo ya dauki makulli ya nufi kofar jiki a mace ya bude, Mami na ganinsa ta san bae da lfya xata yi magana taga yana neman bango ya dafa, rikesa tayi da sauri tana kallon Afeefah rae a bace tace "Ita warcan meye amfaninta, garin ta bae waye bne" da taimakonta ya koma kan gado ya kwanta tana masa sannu, xa ta kai ma Afeefah duka ya dakatar da ita da sauri yace "Bata da lfya ne Mami, ita xa ki taimaka ma" farkawa Afeefah tayi jin muryar Mami sae dae duk ynda ta so mikewa xaune k'asawa tayi don duk jikinta yyi mata tsami, hkn yasa ta sa kuka, Mami na kallonta tace "Meye hka kmr jaririya" da kyar ya iya cewa "Mami bata da lfya ne" tsaki Mami tayi ta xaga daya side din tace "Toh ae kya tashi mu je, bana son sakarci" ganin bata da niyar tashi yasa Mami ta yaye bargon jikinta tana cewa "don baki da lfya sae....." makalewa sauran maganganun nata suka yi bayan idonta ya sauka kan xanin gado da farin rigan baccin jikin Zainab din.


🌸👩🏻'Ya Mace kyautar Allah👩🏻🌸

By Ashmaad

103.....
Mami bata iya cewa komae ba sae dae tayi mugun Mamakin lamarin ga nauyi ba kadan ba da ta ji don tsaye tayi gun kmr ruwa ya cinye ta, to me hkn ke nufi?? shi kam yayanmu tunda ya samu ya dauke kai dama bae kuma juyowa ba, ita kanta Afeefah bata dago ba sae kuka take a hnkli kanta a kasa duk ta ji dama kasa ya bude ta shige kawae, juyawa Mami tayi daga karshe ta nufi bathroom duk jikinta yyi sanyi, me knn?? Zainab budurwace ko me?? Mami na barin wajen Afeefah ta juyo da sauri ta inda yake sae dae bata bari sun hada ido ba cikin kuka tace "Wayyo yayanmu me sa ka kira Mami, me sa?" shiru yyi yana kallonta kafin a hnkli yace "Kiyi hkuri, naga I can't help, there is no way out, shi sa na kira ta, jiri nake gani kuma kina bukatan taimako" hawaye na sakko mata tace "Ni ba sae ka kira min Anty Jiddah ba Toh" cikin sanyin murya yace "its nt ryt in kira su, Idan da ace sun yi aure ne" fitowar Mami ya sa suka yi tsit, tun kan Mami ta karaso inda take dama tayi karfin halin mikewa tsaye da sauri kmr munafuka duk ta daburce, tasan shknn asirinta ya tonu, hannunta Mami ta ja suka nufi bayin, ba karamin daurewa ta dinga yi ba har suka shiga bayin don har sae da hawaye ya kawo idonta sbda radadin da take ji, suna shiga Mami ta rufe kofar, ta marairaice mata tace "Xan iya Mami" wani kallo Mami ta watsa mata tace "Munafuka xa ki iya don rashin kunya da fitsara ku ka kira ni" cikin rawan murya tace "Bani bace Mami" buge mata baki Mami tayi tace "Dama ke jahila ce ban sani ba Zainab, ashe ke shaidaniya ce ban sani ba, watanni shidda kika yi kina kwasar tsinuwar mala'iku hankalin ki kwance gidan tsohon mijin ki, kin ban mamaki Zainab, kin ban mamaki" bnda kuka bbu abinda Afeefah take jikinta na rawa a tsorace, Mami tayi murmushin takaici tace "Xa mu hade don abu kaxan ki, sae kuma kin gaya min dalilin ki na kwaran bawan Allah, kuma ki sani alhakin sa baxae bar ki ba wllh" d'aga hka ta juya ta fice daga bayin, Zainab ta durkushe wajen tana kuka a hnkli duk jikinta yyi sanyi, Mami bata ga Aliyu cikin dakin ba tayi ficewarta ta koma dakinta cike da Mamakin Afeefah. Sae da ta ci kukanta snn ta shiga ruwan xafin da Mami ta sirka mata bayan ta salance shi da ruwan sanyi, bata wani gasa jikinta ba tayi wanka ta fito da kyar bayan ta dauro alwala, wardrobe dinsa ta bude inda kayanta yake ta dauki doguwar riga mara nauyi da hijab ta sa, amma ta kasa tsayuwar sllhn, hkn yasa tayi a xaune, tayi Mamakin rashin ganin ya Aliyu a dakin, da kyar ta mike bayan ta idar da sllhn tana dingishi ta cire xanin gadon kan gadon ta kai bayi snn ta dawo xata kwanta Jiddah tayi sallama bakin kofar tare da shigowa, ba karamin tsoro ta ji ba don a tunaninta Mami ce don bata ji sallaman ba, Jiddah tace "Mami na kiran ki Zainab" Gabanta ya fadi ssae cikin sanyin murya tace "Ni?" Jiddah tace "Ke dae ba kya gajiya da kuka, dubi idon ki fa" d'aga hka ta juya ta fita, da kyar ta bi bayanta, a corridor ta ga su fadila alamar daga bangaren Abba suka fito, dauke kai tayi ta nufi dakin Mami, duk suka bi ta da kallo ganin ynda take tafiya, xaune ta samu Mami fuskar nn nata daure, ae tuni hawaye ya soma kwaranyo mata jikinta ya dau rawa, ta durkusa nesa da Mami cikin rawan murya tace "Gani Mami" Mami na mata mugun kallo tace "Dalilin ki na yin abinda kika yi nake son ji ynxu, idan ba hka ba na nakada maki duka wllh, meye dalilin ki na cutar bawan Allah" ta fashe da kuka tana yarfe hannu, ae tuni Mami ta mike a fusace ta sauke mata tagwayen mari rai bace tace "uwar me na maki kike min kuka, 6a66allaki xan idan baki bude baki kin min magana ba wllh" ganin Mami tsaye kanta yasa cikin rawan murya tace "Mami sbda bna sonsa ne, ni yayanmu nake so shi sa" wani marin Mami ta kuma dauketa da cikin xafin rae tace "Baki son shi kika amince da aurensa axxaluma, nan na kira ki nace ki hakura da shi sbda yayan naki, kika dinga min kuka alamar ke sae shi, aka maki abinda kike so bbu gardama ashe ha'intar bawan Allah kika shirya yu, kin ban mamaki Zainab, ae ni nama yi mamakin da ya iya barin ki kika yi watanni shidda gidansa, halin ki ya fita daban cikin 'ya yana, mugun halin ki yyi yawa, ke kam a 'ya ya matan ma fitina ce wllh, ni da duka ya nakada maki kafin ya sako min ke, wata shidda kina kwana da tsinuwar mala'iku hankalin ki kwance Zainab, lallai kinyi nisa, kuma ki sani ba lallai alhakin sa ya bar ki ba wllh ba baki na maki ba, amma lallai bawan Allahn nn ya cika mutum har ya iya bude baki yace ya yafe maki, toh ynxu sae ki xuba ruwa kasa ki sha tun da kin ba wanda kike so budurcin naki, tashi ki ban waje kar in rufe ki da duka, shaidaniya kawae, amma xa ki sha mamaki na wllh" da sauri Afeefah ta mike tana hawaye ssae ta fice daga dakin duk jikinta yyi sanyi ba kadan ba, ta koma bedroom din ya Aliyu ta kwanta tana kuka ssae, goma saura Sadiya ta shigo dakin da sallama ta karaso kusa da ita tace "wae me ke damun ki ne zainab, kukan me kike hka?" Girgixa mata kai kawae tayi taki cewa komae, Sadiya ta tabe baki tace "Toh Ki sakko mu yi breakfast" cikin sanyin murya tace "Yayanmu fa?" Sadiya tace "Yana dakin ya Adnaan bacci yake" shiru Afeefah tayi kafin tace "Ya sha magani ne?" Sadiya tace "Bashi da lfya ne?" Afeefah bata kuma cewa komai ba, Sadiya tace "To ki xo muyi breakfast mana" girgixa mata kai tayi hawaye na sakko mata, Sadiya tace "wae ba ki da lfya ne?" nn ma bata ce komae ba, Sadiya ta taba jikinta ta ji xafi rau, mikewa tayi ta fita daga dakin don xuwa kiran Mami, ko da ta gaya ma Mami, Mami ce mata tayi ta shareta su tafi su karya abun su. Har sadiya ta kai kofa Mami tace "Sadiya ki turo min fadila" Sadiya ta amsa da to ta fita, ba a dau lkci ba Fadila ta shigo dakin ta durkusa kusa da uwar tata tace "Gani Mami" Mami ta sauke ajiyar xuciya tana kallonta cikin sanyin murya tace "Fadila wae ki gaya min gskya kiran me Dr Aliyu yake maki?" Fadila ta xaro ido tana kallon uwartata, Mami ta gyada mata kai don kwantar mata da hankalu tace "Ina jin ki" sunkuyar da kai tayi da ganinta kasan ta tsorata, a hnkli tace "Mami kawae fa assignment yake koya min wllh" Mami tace "Ina ya sami nmbrki!" Ta dan yi shiru kafin tace "Yana da shi tun da ae" Mami tace "Toh idan ya kira ki hiran me yake maki, kuma kullum yake kiran ki?" tace "Mami kawae gaisawa muke, ya tambaye ni ya karatu, kuma sbda assignment yake kira na kullum" Mami ta sauke ajiyar xuciya tace "Tashi ki tafi" mikewa tayi ta fita da sauri, tana fita Mami ta mike cikin rashin kuxari ta fita xuwa bangaren mai gidanta. Karfe sha daya saura Aliyu ya farka daga baccin da yake dakin Adnaan, sae a snn ya dan ji dama dama xaxxabin ya sake sa, ya mike ya shiga bayi yyi wanka ya daura alwala ya fito, yana idar da sllh ya dde xaune kan darduma kafin ya Mike ya fita daga dakin don duk hankalinsa na kan Zainab, sae dae bae san da wani idon xae kalli Mami ba, dakinsa ya shiga ya same Afeefahr kwance, ya karasa da sauri ya xauna gefenta ya dago ta yace "Ya jikin princess?" Shiru yyi jin har lkcn jikinta da xafi ga idonta da ya kumbura, cike da tausayinta yace "jikin ne har ynxu princess? Kin yi breakfast kuwa?" Bata basa amsa ba sae hawaye, duk ya rikice ya rungumeta yace "ina ke maki ciwo, Mami bata baki magani bane?" Girgixa masa kai kawae tayi, yyi shiru yana kallonta, mikewa yyi ya fita daga dakin, ba a dau lkci ba ya dawo da cup din tea, ya dago ta yace "Tashi ki sha sae mu tafi asibiti kin ji" karba tayi ta shiga sha a hnkli tana jikinsa, tana gamawa ya daga ta ya dauki makullin motarsa, da kyar yaga take tafiya, tausayinta ya rufesa a sanyaye yace "Sorry Princess, kin shiga ruwan xafi kuwa" bata ce komae ba ya rike hannunta suka fita daga dakin, dai dai nn Mami ta fito daga bangaren Abba, daga ita har shi ji suka yi kmr su nutse barin shi, ko kallonsu bata yi ba ta shiga bedroom dinta. Dae dae stairs din karshe Zainab ta ji muryar Dr Aliyu Shariff falon yana amsa gaisuwan yayyinta cikin sanyayyan muryarsa, shi ma shigowarsa knn ta dalilin kiransa da Abba yyi yana nemansa daxu, ji tayi kmr ta koma sama da gudu sae dae tuni suka yi ido hudu da shi, ta sunkuyar da kai da sauri tana kkrin buya bayan ya Aliyu sbda ynda take tafiya.


🌸👩🏻 'Ya mace kyautar Allah👩🏻🌸

By Ashmaad

104.....
Har suka karasa cikin falon tana bayan ya Aliyu, Aliyu ya basa hannu murmushi dauke fuskarsa suka yi musabiha suka gaisa, sae dae cike yake da Mamakin ganinsa, though bae nuna ba, sae a snn Afeefah ta gaishesa kanta a k'asa, Dr Sharif ya amsa murmushi dauke fuskarsa yana kallonta, d'aga hka ya maida hankalinsa kan Tv, barin falon Aliyu yyi tana biye da shi a baya sae dae sauri take ta shige gabansa sbda yanayin tafiyar ta, kmr ance ta juya ta ga idon Dr Sharif kanta, suna hada ido yyi murmushi ya dauke kansa, ji tayi kmr ta nutse sbda kunya, Allah dae ya sa ba ganewa yyi ba ta fadi a xuciyarta, don tasan shi kmr maye yake. Tun da Abba ya sauko falo Dr Aliyu ya k'asa kallonsa, tuni su Jiddah suka bar falon, har lkcn bae d'ago ba ya gaida Abba da ladabi, Abba ya amsa da fara'a murmushi dauke fuskarsa yace "Ya aiki Ali" yace "Alhmdllh Abba" Abba yace "Toh Madallah" shiru ne ya biyo baya kafin Abba yace "Dama na kira ka ne in kuma baka hkuri Ali, hausawa sun ce wanda aka cuta ake ba ma hkuri, lallai kayi abinda ba ko wani namiji bne xae iya a wnn xamanin da muke ciki, na yaba da hankalin ka da juriyar ka da uwa uba hkurin ka Ali, Allah yyi maka albarka, kuma duk wanda ya rufa ma wani asiri Allah xae rufa masa nasa in'sha Allah, Allah ya jibanci al'amuran ka, ka nuna kai namiji kwarae" Dr Sharif bae dago ba har lkcn cikin sanyin murya yace "Ameen, ngd Abba" Abba ya sauke ajiyar xuciya yace "Amma ka gaya me xuciyarka ke raya maka

Please Login or Register in order to submit comment