Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ko am enjoying my new sch ba" ba tare da ya kalleta ba yace "OK, Afeefah are yhu enjoying ur new sch" shiru tayi tana kallonsa kmr xata yi kuka, ya dago kai yace "ko ba shknn ba" juyawa tayi xata fita yyi dariya yace "srry little sis, xo ki ban lbrin experience din ki a higher institution" dawowa tayi ta xauna ta shiga basa lbrin abubuwan da suka dinga faruwa tun daga ranan da ta fara Bayero, kwata kwata hnklinsa bae kanta kawae yana amsa mata ne, hkn yasa tace "wayyo yayana ba ji kke ba" ya dago da sauri yace "ohh ina ji mana sis" tace "tohm, a day 15 xa mu tashi ko?" Kai ya gyada mata duk da bae sani ba, nn ta shiga basa lbrin lattin da tayi da tsoron shiga aji da tayi da kuma abinda lecturan yace mata da ya fito, ssae ya mai da hnkli a nn, har ta kai karshen lbrin a day 16 wato yau knn, yyi shiru yana kallonta sae washe hakora take tana jiran jin comment dinsa, ya girgixa mata kai a nutse yana kallonta yace "ki fita hanyar lectures, bbu ruwan ki da su tsakanin ki dasu su maki lecture in sun baki assignment kiyi, ko gaisuwa na hana ki yi ma lecturer," cikin tsawa yace "is dat clear," ssae ta tsorata ta kasa amsa mashi, ya hade rai yace "ba da ke nake ba" muryata na rawa tace "to" ya ce "tashi ki fita" Mikewa tayi da sauri tuni hawaye ya cika idonta ta fita daga dakin.

Eeshatullah Goni😘😘
[5/22, 07:56] Umar Dalha: πŸŒΈπŸ‘©πŸ» 'Ya mace kyautar AllahπŸŒΈπŸ‘©πŸ»

A true life love story

By Ashmaad

5......

Washegari Karfe bakwae da rabi Afeefah da yayyinta suka gama shirin xuwa sch, suna xaune gaba daya dinnin suna breakfast, bnda Afeefah da ta sa tea a gaba taki sha sae jujjuya bread din hannunta take da yake tasan sae Karfe goma take da lecture, idon nn nata ya kumbura tsabar kukan da tasha jiya da daddare lebbenta yyi ja ssae, Adnaan dake xaune dinnin din shi ma yana breakfast sae saton kallonta yake yana danne dariyarsa, hka ma su jiddah, bbu wanda dae ya tambayeta abinda ya sameta, Mami ce ta fito daga kitchen ta karaso dinnin din ta ajiye masu plate dauke da soyayyen kwai, har xata juya sae ta ga idon Afeefah, da mmki tace "me ya same ki?" Afeefah ta sunkuyar da kanta a hnkli tace "ba komae" sae kuma ta fara hawaye, juyawa Mami tayi ta bar dinnin din don kadda ma xuciya ya kwasheta ta kai mata hannu, ssae halin Afeefah ke bata mata rai, mutum bashi da aiki sae na kukan bnxa, abu kadan kuka, ko kanninta basa abinda take, watsewa duk suka yi suka bar ta a dinnin din, suka sallami Mami snn suka fita xuwa parkin space inda driver ke jiransu, duk da tasan ita ake jira kin tashi tayi daga dinnin din, har driver ya soma horn, amma ko motsi bata yi ba, saukowa falo Mami tayi da wayar chargerta a hannu, Haba Afeefah na ganin hka ta mike ta fice falon da gudu, Momy ta kulle kofar falonta, Su Jiddah suka dinga dariya hka ma Adnaan dake cikin motarsa, Afeefah ta fashe da kuka har da shessheka ta ki shiga motar, jin an bude kofar falon ne yasa ta nufi motar da gudu, Aliyu ne ya fito rike da jakarta ya karasa ya mika mata, cikin kuka tace "yayanmu ka ga su Aunty sadiya dariya suke min koh" ya galla mata harara yace "sun maki din," fixgo hannunta yyi ya nufi motarsa da ita, Su jiddah na ganin hka suka ce "da'alla mu je bala kar muyi latti" sae da suka fita da minti shidda snn Aliyu ya bi bayansu, har lkcn Afeefah hawaye take, har faculty dinsu ya kai ta, ta bude motar xata fita yace "don na gaya maki gskya jiya shine kika kwana kina kuka jiya koh?" Juyawa tayi tana kallonsa ta gyada masa Kai tana hawaye, yyi murmushi ya kamo hannunta yace "to yi hkuri Kanwata, but on a serious note bbu ruwan ki da lecturers kin ji?" Ta gyada masa kai yace "gud gal, ko magana suka maki kar ki tanka su kuma kada ki masu rashin kunya" nan ma ta gyada masa kai, yace "snn bnda kula samari kin dae san halin Abba koh?" Nan ma kai ta gyada masa, ya sakar mata murmushi ita ma tayi murmushin, dubu daya ya ciro ya mika mata, cike da shagwaba tace "yayanmu xa ka xo dauka ta?" Ya girgixa mata Kai yace "xan je Zaria anjima" tace "to bye bye yayanmu, Allah kiyaye hanya," yace "Ameen kanwarmu" dariya tayi ta bude motar ta fice. Lecture hall dinsu ta nufa a xuciyarta tace Allah sa Maryam ta xo, few student ne a hall din sun hada group da alamar karatu suke, don sae lkcn ma takwas da rabi yyi, fitowa tayi ta nufi karkashin bishiyar da ta ke xama, wasu maxa biyu ta gani xaune, hkan yasa ta canxa hanya da sauri ba tare da ta bari sun lura da ita ba, tafiyarta kawae take ba don tasan inda xa ta ba, ido hudu suka yi da lecturan yana tahowa ta inda take, still tayi gabanta yyi mugun faduwa nn da nn warning din ya Aliyu ya fado mata, juya masa baya tayi da sauri, tana jin ya wuceta ta kuma juyowa da sauri ta nufi hanyar da xae sadata da lecture Hall dinsu, "Zainab!" Kasa ci gaba da tafiya tayi jin ya kirata, ta juyo a hnkli tana kallonsa lkci daya ta sunkuyar da kai, da kyar ta iya bude baki tace "ina kwana", "yhu are late again ko?" Girgixa masa kai tayi tace "No" ya juya ya ci gaba da tafiyarsa, ita ma ta nufi lecture hall ta shiga ta xauna.
Goma saura minti goma Maryam ta shigo, Afeefah ta sakar mata murmushi tace "yau na riga ki" Maryam tayi dariya tace "lallai kam, amma yau da alama Karfe hudun asuba kika ta shi" Afeefah tayi dariya tace "A'a ni Karfe shidda na tashi" Maryam ta fito da text book da long note dinta tace "kin yi assignment din jiya kuwa" Afeefah ta wara ido tace "ina ce next class dinta xa ayi submittin," Maryam tace "tabdi, yau fa tace class rep ya kai mata, ki fito da littafin ki muyi kawae" suna cikin yi lecturer ya shigo, hkn yasa suka ajiye kowa ya nutsu.
Sha biyu da rabi suka fito daga lecture'n, Maryam tace "mu je under tree din can mu karasa assignment" ana kiran sllh suka gama assignment din hkan yasa suka nufi masallaci, suna idar da sllh Maryam tace su je cafteria yunwa take ji, Afeefah tace "ni dae ruwa kawae xan siya ba yunwa nake ji ba," drink kawae Afeefah ta karba Maryam ta siya jollof dinta da nama, Karfe uku da rabi suka kare lecture ranan, Maryam ta ce "mu je mosque lkci ya kusa," Afeefah xa tayi magana ta hango lecturansu, suna hada ido ta dauke kai tace "mu je," ganin wani hanya daban ta dauka yasa Maryam tace "ina kuma xa ki" sae a snn Maryam taga lecturan don har ya kusa inda suke, Afeefah kam tuni tayi gaba, kasa wucewa Maryam tayi har sae da ya karaso, ta gaishesa, yyi murmushi yace "thnk yhu" snn ya wuce. A masallaci suka hadu da Afeefah, tace "me yasa kika canxa hanya Afeefah?" Afeefah tace "ba komae."

Washegari Thursday Afeefah da wuri ta isa sch da yayyinta sanin tana da lecture da safe, tana xaune a lecture hall ita kadae don Maryam bata xo va har lkcn, takwas da minti arba'in Lecturer ta shigo, Afeefah bata ji ddi ba don har lkcn kawarta bata xo ba, har aka gama lecture'n bata ga alamar Maryam ba, gashi ita ba xuwa take da waya ba kuma ko da ma ta xo da shi basu yi exchangin nmbr ba bare ta kirata, duk sae taji wani iri, ganin sae bayan sllh suke da lecture kuma yasa ta nufi department din yayyinta, ae ko ta samu basa lecture ta xauna suka dan yi hira da kawayensu suna ta yaba kyanta, abinci suka je ci gaba daya wata kawar jiddah ta biya ma Afeefah, sae da aka yi sllh snn Afeefah ta nufi department ta xauna ita daya a kujerar gaba a hall din, har biyu saura lecturer bae shigo ba sae surutu ake tayi a hall din, wata yarinya ce ta dawo gefen Afeefah ta xauna tace "Yau kawar ki bata xo ba ne?" Afeefah ta juya tana kallonta ta gyada mata kai kawae don ita bata ma taba lura da yarinyar ba, yarinyar tace "Ayya, amma kinyi submittin assignment din ki kuwa" Afeefah tace "wani assignment din," yarinyar tace "ni ya ma course din, Wanda dae muka yi ran Monday, kinsan ni ran mondayn na fara xuwa, Afeefah ta girgixa kai tace "ni ban san ko wannene ba" bude jakarta tayi ta fito da duk assignment din da suka yi da Maryam, yarinyar ta shiga duddubawa, can tace "yauwa wnn ne, ki samu class rep ki rokesa yyi maki submittin don tun daxu aka yi submittin din" Afeefah tace "yana ina" Yarinyar ta nuna mata shi, Afeefah ta mike ta je ta samesa, kmr munafuka tace "wae inji wancan yarinyar in baka kayi min submittin" kallon takardar yyi yace "kai, tun daxu yace ayi submittin ko na je ba kallona xae yi ba wllh," Afeefah ta juya xata koma ta xauna yace "sae dae ki kai masa office ki rokesa don yana recordin assignment, wa enda na kai daga baya da kyar ya karba wllh," Afeefah tayi shiru, a hnkli tace "kora na xae yi kila" class rep din yyi dariya yace "to ae rokonsa xa kiyi," nn yyi mata kwatancan office dinsa yace "xa ki ga, Dr Aliyu Mahmud a jikin kofar, shine office dinsa," tace "to nagode," ganin waya yarinyar take yasa ta fita daga hall din ta nufi kwatancan da class rep din yyi mata, bata sha wahalan gane office din ba, ta dde tsaye bakin kofar office din gabanta na faduwa kar yyi mata masifa ya koreta," da kyar ta kwankwasa office din, taji shiru, sae da ta kwankwasa kusan sau uku snn taji ance "come in" ta tura kofar a hnkli ta shiga, sanyin A.c hade da kamshi mai ddi ya bugi hancinta, rufe kofar tayi a hnkli gabanta na faduwa snn ta juya tana kallonsa kmr xata yi kuka tace "plss I came to..." Kasa karasawa tayi ta tsaya kallonsa, can ta sunkuyar da kanta tana wasa da fingers dinta, "ya aka yi?" Tambayar da ya jefo mata knn yana kallonta, ta dago tana kallonsa kmr xata yi kuka.

Eeshatullah Goni😘😘
[5/22, 07:56] Umar Dalha: πŸŒΈπŸ‘©πŸ»'Ya Mace Kyautar Allah πŸŒΈπŸ‘©πŸ»

A true life love story

By Ashmaad

6......

Sir, I came 2 submit my assignment nn da nn idanunta ska cka da hawaye, ganin hka ysa ya tmbyta "wani abn aka mki daxaki kka? Kai ta gyada masa, snn yakuma tmbyrt" ina kkaje da hr class rep dnku yai submitting na sauran? Sir, aikam nn da nn hawayen dke idonta suka soma xubowa, ganin hka sae jikinsa yae snyi yace"tou ynxu ina assignment din" tana rawar jiki ta mika masa, bayan ya ansa ya duba sae ya kalleta dauke da murmushi itakam har lkcn ajiyan xuciya tke, ganinta a tsorace dayai yasa yace "tou shknn u can go" mi'kewa tae kamar munafuka bakinta na motsi"sir, " kallonta yae donjin mixata kuma ce masa, sae tace" "dama maryam ma batae submitting nata ba shine nake ro'kon alfarma idan taxo xata iya kawowa? Sae da ya qare mata kallo snn yace "ohh! don kinga na tausaya maki na karbi naki shn kke man xancn na wata? hawayene sukaita bin kuncinta da kyar ta samu ta sai saita kkan snn tace" ba haka bane sir, bata da lfy ne shn tace xatae kkari taxo sbd assignment din " yace" it's okay idan taxo sai ku kawo min" gdy tae ta fice dg office dn
Tana fita taci Karo da maryam da sauri maryam ta karaso tana fdn "nshg uku nasan ko nakai masa baxai kalleni ba", afeefah tace " gsky baxai ansaba don nima saida nae ta hadashi Allah kafin ya amsa yace bbu wnda xae kuma ansar mawa, nn da nn idanuwan maryam suka cka da kwalla sbd tasan assignment dnsa dae dae yke d test ganin maryam nashirin kka ne yace afeefah tae murmushi tace" wasa nke mki kawata nagaya mashi zaki kawo naki amma dakyar ya yrda "murmushi maryam tae ta rungumeta cke da kaunar kawar tata tana mata gdy, sae da sukaxo gab da office din afeefah ta janyo maryam baya tace" ke na manta cemae nayi bki d lfy shysa yyrda " don hka ksan ynda xki mae da fuskarki irin ta marasa lfy, cikin dan kankanin lkc maryam ta sauya fuska xwa ta marasa lfy, knock dya sukae aka amsa masu da" come in" a hnkli suka tura kofar maryam ce a gaba ita kuma afeefah na biye da ita kamar wata munafuka sae ra6e ra6e tke, sanyin A. C na mata ddi uwa bata ta6a shga guri mai A. C ba baccin ko dakinsu a kwae, sallama sukai mashi snn maryam ta gae dashi bae tambayeta komi ba ya nuna mata hannu alamun ta ajiye, idonsa nakan afeefah datae kamar xta shige fens shikam yrnyr dariya tke bashi da irin tsoron da Allah yae mata, gdy maryam ta mashi sosae snn ta juya ta janyo hannnun afeefah sukae waje tana mta gdy tace "yakamata mi exchanging numbers" sae afeefah tace saidae in bki nawa ni bn fitowa da phone, bayan afeefah tasa mta num dnta sae sukae cafteria suna tfy suka ci Karo da class rep dnsu yke tmbyrsu ko lecturan ya amsa a takaice suka bashi ansa suka wuce, 4pm suka koma lecture hall basu suka fitoba sae 6pm wnn karon kudin mota aka bata don su Sadiya tun 4 suka gama lectures, a gajiye ta shiga gida bathroom ta fada tae wanka, kaya mara nauyi ta ska jikinta, dakin Aliyu ta nufa sallama tae tyi bbu ansa sae dg bya ta tuna yace mata xae je xaria tayi mmkn rashin dawowarsa dawuri a saninta idan yae tfy da wuya ya kwana a guri, phone dinta ta dauko tae dialling num dnshi taji switched off, yaukam kasancewar gdan da ba yayanta ysa tana sallar isha'i ta kwanta, karfe 5:30am ta tashi tae sallah, tana idarwa ta koma ta kwnt don basu da lectures ranar kasancewar ran Saturday neh, misalin karfe 11 na safe Aliyu ya dwo tanajin horn tae maxa ta fito a guje tana gnnsa ta rungumesa har dakinsa ta rakashi yae wnka sae da ya shry tsaf snn suka fito dakin Abba ya shiga ya gaidashi snn yje dkn ma'mi su Sadiya ska shg mae sannu da xuwa itakam gogar tna manne da yyn nata, bashi ya fita dga dakin ma'mi ba sae da aka kira axahar, ma'mi na dga daki taji ana oyoyo Su aunty Nusaiba ne, already masu aiki sun gama abinci gabaki dayansu suna xaune a dining suna cin abinci afeefah sae Satan kallon aunty Safiya tke idon adnaan kyar akanta tana dgowa suka hada ido dashi sae ta bone fuska harararta yae gami da tsaki duk abnda suke Aliyu na kallonsu kamar ance adnaan ya dga ido sae sukae ido byu da Aliyu sunkuyar dakae yae miqewa Aliyu yae yace wa afeefah ta tashi suje, parking space suka nufa yaja mota bae tsaya ko inaba sae miss_cute bakery
Meat pie da burger ska saya sae drinks da ice cream inda yae parking suka nufa tana daga ido ta hango lecturan su tsayawa tae kamar xatamae mgn sae ta tuna tare suke da yaya Aliyu nn da nn warning din dayae mata ya fado mta bude motar tae ta shiga

Eeshatullah 😘😘
[5/22, 07:56] Umar Dalha: πŸŒΈπŸ‘©πŸ»'Ya Mace Kyautar Allah πŸŒΈπŸ‘©πŸ»

A true life love story

By *Ashmaad*

*7*.....

Suna isa gda parking space yae da motar yana kashe motar ta bude ta fita har takusa kofa ya daka Mata tsawa "Kehh, uban wa kka barwa ledojin ya shigar maki dasu? da sauri ta dawo harda gudunta tana bashi hakuri, saeda ta tabbata da ya hakura snn ta dauki ledojin tare suka shiga koda shigarsu su aunty nusaiba sunbar falo hakan yasa sukae dakinsa cire nashi yae ya miqa mata nata yace taje yanason ya kwanta, dakinsu ta nufa don a tinaninta suna dakinne da taga basu saetae dakin ma'mi nan ta tarardasu suna hira, gurin aunty nusaiba ta nufa ta xauna sabida kap cikin yayyinta Mata tafison nusaibah ledar hannunta nusaibah ta ansa ta shiga duba wa "iyyeh yar gatan yayanta" wato ku bakucin tuwo ko? Dariya afeefah tae tace "wane mu muce bamucin tuwo" kemadae kinsan inaci saedae yaya" basu nusaibah suka bar gdanba sae karfe bakwai na dare, da misalin karfe 9pm bayan Abba ya dawo sallah yaci abinci ya kira dansa Aliyu xama yae kusa da ma'mi yana fuskantar Abban, tambynsa Abba yae "wae son har ynxu hutun naku bae qare bane? Ansa ya bashi da" ya kusa karewa Abba nanda 1week nake tunanin komawa dae dae nn afeefah ta shigo tana kallon ma'mi "ma'mi ynxu yaya Aliyu tfy xae ya barni?, ko kallonta ma'mi batae ba Abba ne ya bata ansa da" tou kodae ya hakura da aikin ne ya xauna dake? Sae tace a'ah Abba, da dae xae tafi dani ne tsawa Abba ya daka mata "fice ki bamu guri, wa ma ya kiraki ga yan' uwanki chan a daki baxaki xauna dasu ba duk inda yayanki yke kinanan, idan ya koma baki aikinsa sae muga yadda xaki yrny gaba dayanki ba burki, koda kka ga kina binsa da ae don bakida wayau ne ynxu kam da girmanki gode gode kibishi lagos, tunda Abba ya fara mata fada take hawaye sae jikin yayanta yae sanyi, yace "ki kwantar da hnklinki my little sis indae kuka samu hutu mae tsawo ni na maki alkawarin tfy dake" ya fadi mata hakane don ta kwantar da hnklnta, Abba kam bude baki yae don mamaki , juya wa tae ta wuce daki kan gado ta fada tana kuka, Sadiya ce ke tmbyrta miya sameta tae banxa da ita, sae Jiddah ta dauka "yo sis idan baxatae mgn ba ae ba dole bane sae munji abinda ke damunta sanin kankine batada aekin daya wuce kuka koda ba'ae mata komiba, mi'kewa tae tsam ta xauna tana fuskantar jiddah saeda ta gama sharar hawaye sannan tace" kinga jiddah ki kama kanki tunda na shigo dakinnan ban tankakiba Amma ke kke niman tsokanata bbu ruwanki dani na gayamaki " jiddah tace" yo ae duka na ya kamata ki tashi kiyi mara kunya kedama karya ne a xauna dake bki futsaraba" sae lokacin Sadiya tae mgn "kinga jiddah ki riqa riqe girmanki da baki tanka taba baxa tae maki raini ba, da'ma ai sa'ko da sa'ko sae haka, kamar Kuna gamin hanjin cikin junanku, tou wlh ko ku maeda hnklinku ko kuma naje na sanar da Abba in yaso ya hadaku ya hukunta hakuri afeefah ta bata, Sadiya har ga Allah tanason kanwar tata gashi dae batada kunya Amma duk yanda ka nuna bacin ranka akan abu takanyi kokari ta daena snn tabaka hakuri shiyasa take sonta, kukan datae ne yasa ta bacci ranar da wuri

Karfe 5:30am ta tashi tae sallah snn tashiga wanka 7:00am ta gama shirinta xuwa skul su Sadiya kawae take jira, suma basu bata lokaciba suka gama shirayawa, dakin yayanta ta nufa harta murda kofar dakin ta tuna warning din da yae mata akan tashinsa bacci da takeyi, ba yabo ba fallasa ta juyo ta dawo falo sallama tae wa ma'mi suka fita da'ma drivern su yakejira , suna shiga sch ya sauke su Sadiya gaban department dinsu snn ya wuce da ita nasu department din, a entrance suka hadu da lecturer din tae maxa ta shige gabansa sbd karya mata mgn sunanta taji ya kira saeta tsaya chak "baki iya gaisuwa ba ko?, sae ta sunkuyar dakae maganan Aliyu ne ke mata yawo da yace ko gaisuwa karya hadata da lecturers, dakewa tae ta gaishe sa bae ko ansa ba yae wuce warsa hall din, sunanta taji ankira ta baya ta waega maryam ce keta faman sauri tace mata "ke ya naganki tsaye anan bbu lectures ne? Afeefah tace akwae Yama shiga, bude baki maryam tae tana kallonta" ohhh yama shiga shine kkae tsaye anan sabida kinsan bae kora ko? dama muna shiga ya koroki, Murmushi kawae tae mata suka shiga hall din, suna shiga ya wurga mata wani irin kallo na ta'rae namae hankali, miqewa tae xata fita maryam ta janyota ta xaunar da ita "wae ke zainab meke damunki saeki dinga abu kamar Wata mae iskokae" afeefah bata ce mata komi ba gaba daya lectures din da yae masu ranar hankalinta bae kansa, saeda ya gama xae fita ya miqawa class rep dinsu handout suyi photocopy yae ficewarsa, kudin photocopyn suka bawa rep dinsu suka ce masa idan sun dawo class din 4:00pm xasu ansa, Mosq suka nufa suka kwanta baccine ya daukesu, basu suka tashi ba sae karfe 3 , basuje cafeteria ba kasancewar duk ranar Monday and Thursday suna axumi, al'amarin makaranta sae ka hada da axumin nafila, Ana Kiran la'asar saega su Sadiya sun shigo Mosq din danyin sallah, suma sae 6:00pm din xasu tashi

Eeshatullah 😘😘
[5/22, 07:56] Umar Dalha: πŸŒΈπŸ‘©πŸ»'Ya Mace Kyautar Allah πŸŒΈπŸ‘©πŸ»

A true life love story

By *Ashmaad*

8.....

Bayan sun gaesa da maryam Jiddah ke cewa "ynxu dae kun xama kamar yan biyu duk inda kaga daya tou ka tabbata dayar na gurin" murmushi maryam ta sakar mata, bayan sunyi sallah sun koma lecture hall din lfy kalau akae masu yanda ko wanne xae fahimta kuma alhamdulillah duk sun fahimta 6pm bae cikaba lecturer ta fita suma suka bi bayanta, ynxu dae ko da yaushe sae sun ragewa maryam hanya sumtyms kuma har gda suke kaeta, a galabaece ta shiga gda wani jiri jiri take gani sabida yunwa aekam ana Kiran sallah ta Maxa ta bude fridge ta dauko ruwan Sanyi tasha, sallah tae daman ma'mi ta hada masu komi na bude baki, a dinning suka hadu harda Abba dasu yaya Aliyu,suna cikin bude baki ne Jiddah ta kalli afeefah suka hada ido afeefah ta jefa Mata harara, dama Jiddah Jira take aekam ta dubi Abba tace " Abba ka jaawa afeefah kunne ynxu ban tankataba Amma take hararata", adnaan ma yae charaf ya ansa "wlh Abba haka take bbu wanda take raga mawa a cikin gdnn sae yaya Aliyu ka jaa Mata kunne wataqila taji maganarka" Sadiya ce ta kalli Jiddah tace "ke Jiddah kiji tsoron Allah, duk wani Abu da afeefah xatae Maki ke kkeja sabida ynxu dinma ina kece kika fara tsokanarta, Abba yace "ke afeefah da'ma inason inja maki kunne, na lura baki ganin kowa da gashi a cikin gdnn tou wlh ki kiyayeni, sannan ke Jiddah ki rinqa riqe girmanki nagaji da irin ja'iranci irin naku na gaya maku, sarkin hawayen nn da nn ta soma idon Abba akanta ya daka Mata tsawa "kehhhh! Uban wa xakiwa shaqiyanci? Tashi kibar nan ko jikinki yae tsami, don wlh idan na miqe sae kin gayamin dalikin kukan, a guje tashiga daki ta fada gado tana shashshekan kuka, Aliyu ne ya miqe ya dauki abin buda bakinta da bata ciba, xae bar gurin Abba yace "duk wani iskanci da shagwaba da takeyi ae kae ka daure Mata gindinyi" bae ce wa Abba komi ba ya wuce, bude kofar dakin yae tana ganinsa ta mi'ke ta xauna, fada ya shiga Mata sosae "keh afeefah wlh! Wlh!! Wlh!!! Kinji sau uku ko idan baki daena wannan dan

Please Login or Register in order to submit comment