Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dauki alluran ba tare da ya kalleta ba yace "Kin shirya" kmr xata fashe da kuka tace "Sir a ina xa ka min? A hannu" ya girgixa mata kai yace "Ba a yi a hannu" tace "To sae ina?" Dago kansa yyi yana kallonta, hkn yasa tayi saurin sunkuyar da kai, sun fi minti uku bbu Wanda yace komae, daga karshe tace "Sir" dago kai yyi ya kalleta, ta kuma sunkuyar da kai a hnkli tace "to ka min" yace "Kin shirya ynxu" gyada masa kai kawae tayi snn tace "Amma a lap fa xa ka min dae" yyi murmushi yace "OK" a dan kunyace ta daga dogon gown din jikinta har cinya ba tare da ta kallesa ba a hnkli tace "ka min sir" yana sauke idonsa kan cinyanta xumbur ta ga ya mike ya nufi drip din dake sakale jikin curtain ya juye alluran har biyu ciki, ba tare da ya kalleta ba yace "ki ci naman ki, ina xuwa" bae jira cewarta ba ya fita daga dakin ta bi sa da kallo. Misalin Karfe tara saura Dr Sharif na xaune kasa falon Dad, dad ya shigo falon yace "Ashe kana ta jira na Aliyu" Dr Sharif yyi murmushi bae ce komae ba, dad ya xauna kan kujera ya rage volume din News din da ake a tv snn ya maida hnklinsa kan Dr Sharif yace "Dad dinka ne ya kirani 2 dayz bck a kan maganar ka da Zainab wae kace xaka tafi course, wani course ne wnn da xae hana ka aure Ali," Dr Sharif ya sunkuyar da kansa bae ce komae ba, Dad ya dan yi murmushi ya ci gaba yace "Nasan yhu are nt sayin the truth, irin iyayenta can kano sun nuna maka karatu take shi ne xaka bullo min da hka koh? To mahaifiyarta da kanta ta xo nn shekaranjiya, kuma mun yanke magana da gwaggwo na, ko ba kai ba ina da 'ya yan abokai da yawa da xan iya hada Zainab da, kuma willingly xa su amince duk da ba neman kai nake da ita ba" Dr Sharif ya dago kai a sanyaye yana kallon Dad sae dae bae ce komai ba, da kyar daga karshe yace "Ba hka bne Dad ban son tauye mata karatun ta ne tun da ta nuna tana so" Dad yace "dama aure na hana karatu? To ynxu dae ga shi mahaifiyarta ta turo min ita in yi duk ynda naga ya dace, kuma in ka ga Zainab ta bar gidan nn to gidan mijinta xa ta don in less then three wks xan hada ta da yayyinta duk in aurar da su" Dr Sharif yace "Toh shknn Abba, kayi hkuri xan turo idan Allah ya yrda."

Karfe goma saura Dr Sharif ya shiga dakin da Afeefah take ya sameta kwance idonta a lumshe, karasawa yyi kusa da gadon ya tsura mata ido, a hnkli ta bude idon suna hada ido ta mike xaune da sauri ya sakar mata murmushi yace "Ya kan ya daina" murya can kasa tace "Ya daina" yace "Ma'sha Allah, me sa ba ki ci namanki ba" girgixa masa kai tayi tace "Ni bana son yaji, kuma momy ta kawo min shinkafa na ci" xaunawa yyi yace "Toh ae shi xae gyara maki bakin ki" dauko naman dake rufe da takarda yyi ya dauki toothpick ya dauki daya yace "Bude bakin toh" kmr xata yi kuka tace "sir yaji" hararanta yyi, hkn yasa ta bude bakin a hnkli ya sa mata naman yana kallon cikin idonta, a kan idon Anty Jamila da shigowarta dakin knn, dariya tayi ssae tace "Lallai Dr, kai da kanka, amma fa da wani ya gaya min baxan yarda ba," murmushi yyi ya dauke kai, Afeefah kuma ta boye fuskarta cikin pillow cike da jin kunya.
A gidan Dr Sharif ya kwana ranan Sbda yasan sae can dare drip din xae kare, throughout nyt din operating din laptop kawae yake a dakin Ma'aruf, dake yace Aneesah ta bar wayarta kusa da ita xe kira, Karfe daya da kusan rabi ya kirata, bugu uku ta daga, yace "Srry Neesah na tashe ki koh, ruwan ya kare?" Aneesah tace "lah ba komae Dr" mikewa xaune tayi tana kallon ruwan tace "Saura dan kadan Dr" yace "xae kai minti nawa?" Tace "toh ka shigo mana ka duba Dr" yace "toh gani xuwa" mikewa tayi ta dauki hijab dinta ta sa snn ta lullube Afeefah da ke ta baccinta, da sallama ya shigo dakin yace "Am srry Aneesah na tashe ki" dariya tayi tace "Kai Dr bbu komai" duba ruwan yyi yace "in less than 15 mins xae kare anjima xan dawo" tace "toh shknn" snn ya fita daga dakin, Aneesah ce ta kirasa ganin ruwan ya kare, yana shigowa dakin ya nufi kan gadon yana kallon Afeefah, lkci daya Afeefah ta farka jin an kama hannunta, ta mike xaune tana kallonsa, ya sakar mata murmushi snn ya shiga cire drip din, yana gamawa yace "ki kwanta" ba musu ta koma ta kwanta, yyi ma Aneesah sae da safe snn ya fita dakin.

Washegari Dr Sharif bae boye ma Afeefah yanda suka yi da dad ba, ya kuma yi mmkin ynda bata nuna ta damu ba, hkn yasa yace "Dad yyi maki magana ne?" Girgixa masa kai tayi alamar A'a, ya dan yi shiru snn a hnkli yace "ynxu kin ban go ahead mu yi ynda dad yace?" Sunkuyar da kanta kawae tayi bata ce komae ba, murya can kasa yace "Zainab!" Tace "Uhm" yace "kin yi shiru" a hnkli tace "Naji sir" yace "kin amince?" A kunyace "Ta gyada masa kai," dawowa kusa da ita yyi ya kamo hannunta yana kallonta murmushi dauke fuskarsa yace "Thanks love" Murmushin ita ma tayi a kunyace ta janye hannunta, yace "No more headache ynxu koh" ta gyada masa kai tace "ya daina ynxu" wara ido tayi tace "Sir ina abu me ddin da kace xaka kawo min?" Shima ya wara manyan idonsa yace "Ae na kawo maki" tace "toh ina yake" murmushinsa me kyau yyi mata yana kallonta ya kashe mata ido ya nuna mata pink lips dinsa yace "I had wanted giving yhu a kiss idan na xo jiya, ko in baki ynxu" xaro ido tayi ta Mike da sauri ta bar falon da gudu har tana tuntube, ya bi ta da kallo yana dariya.

Bayan kwana biyu magabatan Dr Sharif suka kawo sadakin Zainab dubu dari biyar da akwatunan lefe saiti Shidda sau biyu, abun ba a magana sae mutum ya gani, don duk kayan akwatunan bbu na bnxa, murna wajen Momy kam ba a magana duk da 'ya yanta nasu ma ba laifi amma ko kadan basu sami shigen na Zainab ba, duk ynda Anty Amina ta so ganin Zainab don har da ita aka kawo lefen kin fitowa tayi daga bayi har suka bar gidan bayan Azahar, bbu abinda Afeefah take tun lkcn sae kuka ta rasa dalilin kukan nata, don ita dae tasan tana son Dr Aliyu Sharif ba kadan ba, sae dae tun daga lkcn da ya kirata ya sanar da ita xuwan iyayen nasa ta kasa samun kwanciyar hknli. Washegari da ya kasance Saturday tana kwance ita kadae daki aka bude kofar dakin, Wanda ta gani tsaye bakin kofar yasa ta saurin mikewa a tsorace.

Eeshatullah Goni
[5/22, 07:58] Umar Dalha: ๐ŸŒธ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป 'Ya mace kyautar Allah๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป๐ŸŒธ


By Ashmaad

64....
Kasa tashi Afeefah tayi daga xaunen da tayi kan gado tsabar rudewa ga wani rawa da jikinta yake, gnin ya nufota yasa lkci daya karfi ya xo mata ta mike da gudu xata shiga bayi yyi saurin rikota, kuka ssae ta saki jikinta na rawa ta shiga cewa na shiga uku, sun fi minti uku a tsaye amma bata bari sun hada ido ba, bbu abinda take sae kuka har lkcn jikinta na bari, da kyar muryarta na rawa tace "Don Allah kayi hkuri ka kyaleni" kallonta kawae Aliyu yake a sanyaye, kan gado ya nufa da ita suka xauna gefen gadon har lkcn idonsa na kanta, nn ma sun fi minti biyar a xaune a hka, daga karshe ta dago kanta a hnkli tana kallonsa, kallonta shima yake suna hada ido gabanta yyi mugun faduwa barin ynda ta ga ya rame ba kadan ba, ya daura hannunsa me dumi kan shoulders dinta yana girgixa mata kai lkci daya idonsa ya kada ssae, mgna yake son yi amma ya kasa, hkn yasa ya rungumeta ssae ya runtse idonsa, kuka ta shiga yi a hnkli ta kasa janye jikinta daga nasa, saukan hawayensa ta ji a bayanta, ta koma baya da sauri ta daga kai tana kallonsa, gnin hawayen idonsa ta fashe da kuka muryarta na rawa tace "Yayanmu" kamo hannunta yyi yana girgixa mata kai da kyar yace "Kar ki guje ni Zainab, don't plss, da son ki nake rayuwa, son ki a jinina ne, I can't afford loosin yhu, be mine plss ko baxa muyi xaman aure ba na amince just to have yhu by my side I just can't...." kasa ci gaba yyi, ta fada jikinsa tana kuka a sanyaye, ya kankameta muryarsa na rawa yana ci gaba da yi mata magiya, da karfi tace "No! Kai yayana ne ka daina cewa kana sona plss yayanmu, it sound awful ni fa kanwar ka ce, ka manta ni ce little sis dinka, kmr ynda baxa ka iya ce ma su Anty jiddah kana sonsu ba nima kar ka iya ce min hka plss, knn ba daya muke da su ba ko yayanmu," kuka ne ya ci karfinta, shima hawayen yake, duk jikinsa yyi sanyi, janye jikinta tayi daga nasa ta Mike da gudu ta shige bayi tana kuka me tsuma xuciya, Aliyu ya rike kansa da ke juya masa, ya kusa minti biyar xaune daga dakin daga karshe ya Mike da kyar yana ganin jiri ya bar dakin. Ya kusa minti goma a corridor ya kasa sauka downstairs tsabar jirin da yake gani, da kyar daga karshe ya saita kansa ya shiga sakkowa stairs din a hnkli kmr me kirga steps dinsa, har lkcn Momy na falon da wasu kawayenta biyu suna ta shawaran abubuwan da xa suyi biki na gabatowa, Jamila kadae ce a gidan tana girki, su ilham sun fita kai ma kawayensu IV, da kyar ya karaso falon ya xauna, Momy ta bi sa da kallo tace "Har ka fito Ali, sae da ka tasheta koh?" Murmushi ya kirkira ya girgixa mata kai yace "A'a idon ta biyu ma" Momy tace "ta tashi knn, bari Jamila ta fito ta kai ka daki ka ga kayan lefen nata da aka kawo jiya" Aliyu ya daga kai yana kallon Momy kan yace komae Momy tace "Ae Alhmdllh Zainab tayi goshi Ali, nayi xaton yau Zuwairan xata xo ma, don jiya da safe aka kawo, akwatuna goma da kit biyu Ma'sha Allah, sadaki kuma dubu dari biyar ina fatan ka sani" kallonta kawae Aliyu yake lkci daya yana processing abubuwan da take gaya masa, sae da ya daukesa lkci kafin ya gama fahimtar ta, wani irin bugun da xuciyarsa bae taba yi masa ba yaji, lkci daya ya kuma jin kmr an soka masa mashi, dafe kirjin yyi da hannu biyu tsabar axaba da yake masa, Momy ta mike da sauri tana tambayarsa lfya, lkci daya Yaji wani abu me dumi ya taho masa ya shiga kwararowa nn kasa, ba momy ba har bakin nata dake xaune falon a rude suka mike suna salati gnin Aman jini yake, tun kan ya kai kasa momy ta rikesa a rikice tana kwala ma driver da masu gadi kira, Jamila ta fito da sauri jin ana salati da kiran driver ta shigo falon, ihu ta fasa a tsorace ita ma tana kallonsa, lkci daya tayi waje da gudu a rikice, a bakin gate ta ci karo da Saleem jikinta na rawa ta gaya masa abinda ke faruwa da gudu ya nufi cikin gidan ta bi bayansa tana kuka, Afeefah kam na bayi har lkcn duk da ta ji fitarsa amma ta kasa fitowa sae kuka take, jin ihun da Jamila tayi yasa ta fitowa da sauri daga bayin ta sakko downstairs, abinda ta gani yasa ta fasa wani ihu da karfi ta karaso falon da gudu jikinta na rawa dae dae lkcn da su Saleem suka shigo falon a rude, bata kai ga karasawa inda yake ba ta ji kafafuwanta sun kasa daukanta lkci daya wani duhu ya mameta kawae ta sulale nn inda take ta fadi kasa da karfi, kawayen Momy ne suka yi kanta da sauri hnkli tashe.


Eeshatullah Goni
[5/22, 07:58] Umar Dalha: ๐ŸŒธ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป 'Ya mace kyautar๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป๐ŸŒธ

By Ashmaad

65.....
A hnkli Afeefah ta bude idonta ta sauke kan Ma'aruf dake xaune kan kujera kusa da gadon da take kwance, mikewa yyi lkci daya ya sakar mata murmushi ya kama hannunta yace "Kin tashi Zainab" kkrin mikewa xaune ta shiga yi hkn yasa ya taimaka mata ta xauna, ta shiga bin ward din da kallo kmr me son tuno abu, xumbur ta shiga kkrin sauka daga kan gadon ya riketa da sauri yace "Ina xa ki?" Kuka ta saki a rikice tace "Ya Ma'aruf ina yayanmu?" Ya kwantar da murya cikin lallashi yace "yana lfya wllh, Kinga bacci yake ki bari...." Kuka ta kuma fashewa da tace "A'a ni wllh ka kai ni wajensa in gansa don Allah don annabi" ya hade rae yace "baki ji me nace maki bne, shima ae yana nn asibitin, kuma nace maki bacci yake" xata yi magana aka bude kofar dakin Saleem ne ya shigo da sallama Dr Sharif na biye da shi a baya, hadiye sauran maganar tayi ta sunkuyar da kanta sae dae har lkcn hawaye na bin kuncinta, Saleem ya karaso yana murmushi yace "Kin tashi Zainab?" Kai kawae ta gyada masa ba tare da ta kallesa ba, ya karaso bakin gadon ya daura hannunsa a goshinta yace "hope bbu inda ke maki ciwo koh?" Gyada masa kai tayi nn ma, a hnkli ta dago kai tana kallon Dr Sharif dake tsaye daga gefen Ma'aruf, murmushi ta sakar mata cikin sanyi murya yace "Sannu, ya jikin" sunkuyar da kanta kawae tayi, a hnkli tace "Da sauki" ya karaso bakin gadon ya dan rage gudun drip din snn ya juya ya fita. Duk irin ynda Zainab ke ta damun Ma'aruf da Momy a cire mata drip din hannunta a kai ta taga yayanmu kin bari a cire mata suka yi wae sae ya kare, hkn yasa ta dinga hawaye, sae bayan maghrib drip din hannunta ya kare, ana cire mata kuwa ta sakko daga kan gadon wani jiri ya debe ta, Ma'aruf yyi saurin rikota, Momy tace "To ina xaki ji karfin jikin ki kin ki cin abinci, jamila hado mata wani tean" Afeefah ta girgixa kai da sauri tace "Allah momy na sha dayawa daxu don Allah a kai ni in gansa mana" hawaye na bin kuncinta ta karasa maganan, Ma'aruf yace "To sae kin yi alkawarin baxa ki je ki daga ma mutane hnkli da kukan ki ba" da sauri tace "Allah" Ma'aruf ya kama hannunta yace "To muje" binsa kawae take har suka fita daga ward din, da ganinta kasan bbu karfi jikinta, A hnkli Ma'aruf ya turo kofar dakin ya shiga tana biye da shi a baya, yana kwance idonsa a lumshe ga drip a hannunsa, a hnkli yake numfashi, Mami ta gani xaune gefensa da saleem, kallo daya Mami tayi mata ta dauke kanta, Afeefah ta karasa bakin gadon a sanyaye hawaye na bin kuncinta tana kallonsa, wani kuka ne ya xo mata Ma'aruf ya janye ta daga jikin gadon yace "Hka muka yi da ke" girgixa masa kai ta shiga yi da sauri, yace "To mu tafi ae Kinga bacci ya ke" cikin kuka tace "A'a kayi hkuri Allah ban gama ganinsa ba" Ma'aruf xae yi magana Dad ya shigo dakin, murmushi yyi ganinta ya karasa kusa da ita ya dafa kanta yace "kin tashi mamata, bbu inda ke maki ciwo koh" kai kawae ta gyada masa hawaye na bin kuncinta, ya kama hannunta suka fita daga dakin xuwa can harabar asibitin, ya samu wasu kujerun roba biyu suka xauna, nn ya shiga lallashinta yana assuring dinta jikin Aliyu da sauki ssae, bacci kawae yake, muryarta na rawa tace "Amma aman jini fa yake yi dady" dad yace "Nace ki kwantar da hnkli mamata ae baxae sake ba, xuwa anjima xa ki ga ya tashi" suna nn xaune har mota ta shigo haraban asibitin, yana gama parkin ya fito, ganin dad yasa ya nufi inda suke xaune dad yace "Har ka dawo Ali" Dr Sharif yace "Eh na dawo Abba," Dad yace "Nawa maganin yake" Dr Sharif yyi murmushi yace "Dubu sha biyar ba dari biyar" Dad ya sa hannu a aljihu yace "Ina da kudi a nn, bari in baka" wani murmushin ya kuma yi yace "Ka bar shi Abba" Dad ya hade rae yace "Kai bana son hka ba ni na aike ka ba wae, gashi" juyawa yyi ya bar wajen yace "Allah ka bar shi Abba" duk ynda dad ya so ya dawo kin dawowa yyi har ya shiga cikin asibitin.
Har Karfe tara da kusan rabi Aliyu bae farka ba, Dr Sharif yyi assuring dinsu sae xuwa can eleven xae tashi, bae kai Karfe goma a asibitin ba yyi ma Dad sallama ya tafi tare da Ma'aruf, gnin har goma da rabi ya kusa yasa dad yace saleem ya mayar da su Momy da Mami gida shi xae kwana asibitin, Momy da Mami na fita dakin dad ya kalli Afeefah dake xaune har lkcn kusa da Aliyu yace "Mamata tashi ki bi su ku tafi gida ki huta gobe sae ku dawo" marairaicewa tayi tace "Wayyo dady ka bar ni nima in kwana nn plss" Dady yace "A'a ku tafi kawae gobe ae xaku dawo da safe" Saleem ne ya kama hannunta gnin har idonta ya cicciko yyi ma dady sallama suka fita don shi xae mai da su Momy gida. Karfe sha daya da minti arba'in dad ya ga Aliyu na jujjuya kai, mikewa yyi daga xaunen da yake da sauri ya karasa kan gadon yana kallonsa, gnin yanda yake rike da kirjinsa yana jujjuya kai yasa dad ya nufi kofa da sauri don xuwa kiran nurse, ji yyi yana ambaton sunan Allah can kasa, dad ya juya da sauri yana kallonsa, lkci daya ya ga ya bude ido ya mike xumbur kmr Wanda aka tsikara lkci guda ya shiga kiran Zainab yana kkrin sakkowa kasa, da hanxari Dad ya koma ya rikesa yana kiran sunansa, girgixa Kai kawae yake yana rike da kirjinsa da yake ji kmr xae tsage ya daura kansa kan kafadar Dad, dad na pat din bayansa a hnkli, sae da ya nutsu snn dad ya dago kansa yana kallonsa yace "Sannu Ali" kasa cewa komae Aliyu yyi sae bin dakin da ya shiga yi da kallo kmr me son tuna abu, lkci daya ya kuma xabura dad ya mayar da shi xae kwantar don ya fita kiran likita, ya rike dad da sauri hawaye ya shiga gangarowa idonsa yana girgixa Kai kmr me son yin mgna amma ya kasa, dad da hnklinsa ya tashi ssae yace "Bari in kira likita ynxu Ali, am coming" kin sake sa still Aliyu yyi muryarsa na rawa yace "Abba, Zainab" da mmki dad yake kallonsa don a iya saninsa he was unconscious ko da Zainab ta suma daxu, dad yace "Zainab kuma, Me ya sameta? Daxun nn suka wuce gida har da Mamin ka Ali" girgixa kai kawae Aliyu ke yi hawaye na sakko masa yace "Abba kar a raba ni da ita don Allah, Abba a tausaya min a bani Zainab, Abba....." Kasa ci gaba yyi ya dafe kirjinsa da ke masa azaba da hannu biyu ya runtse ido, kallon mamaki da confusion Dad ke masa baki bude, wani kara Aliyu ya saki da karfi yana girgixa kai yana rike da kirjinsa da yaji na neman tsagewa, a rikice dad ya mayar da shi ya kwantar da sauri ya nufi kofa xae fita ya ci karo da likita da nurses guda biyu, hanya ya basu suka shigo dakin, kasa tsayawa dakin dad yyi ya fita a sanyaye maganganun Aliyu na masa yawo a ka, me knn? Dad ya fi minti sha biyar a corridor din wards din jingine jikin bango duk jikinsa yyi sanyi likita ya fito yana kallonsa yace "Alhaji mu je office" binsa Dad yyi har suka shiga office din, likitan ya ajiye stethoscope din hannunsa yace "Alhaji wacece Zainab?"

Eeshatullah Goni

Ku dinga hkuri dani pls uxururruka ne suka yi yawa but after gobe in'sha Allah xa ku dinga samun typn ssae.
[5/22, 07:59] Umar Dalha: ๐ŸŒธ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป 'Ya mace kyautar Allah๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป๐ŸŒธ


By Ashmaad

66......
Shiru dad yyi yana kallon likitan, gnin jiran amsarsa likitan ke yi yasa ya sauke ajiyar xuciya yace " 'yar uwarsa ce Zainab" likitan ya jinjina kai yace "Shawara ce xan baku, in ma hanasa ita aka yi to a bashi in har kuna son lfya da kwanciyar hnklinsa" Dad ya share wani xufa da ke keto masa da kyar yace "Ce maka yyi yana sonta?" Likitan yace "Ae ba sai ya gaya min ba Alhaji, na fahimci komae" Dad ya dau fiye da second ashirin yana kallon likitan daga bisanni ya jinjina kai yace "Toh shknn ngd likita, xan iya shiga in gansa koh?" Likitan yace "Xa ka iya shiga amma idan ka tarar yana bacci kadda ka tashe sa" Dad yace "Toh ngd" snn ya mike ya fita daga office din rae a dagule, ya dde tsaye jikin bango yana mmkin lamarin daga karshe ya nufi ward din da Aliyu yake. Kwance dad ya samesa idonsa lumshe ya karasa gefen gadon yana kallonsa cike da tausayinsa, to amma me yasa tun farko bae fito yace yana son Zainab ba sae da ya bari aka karbi sadaki da kaya, Dad ya jinginar da kansa jikin kujerar da yake xaune ya shiga tunanin ynda xa'a bullo ma lamarin. Da asuba dad na dawowa daga masallaci ya sami Aliyu xaune ya cire drip din hannunsa ya dafe kansa, dad ya karaso da sauri yana kallonsa yace "Ya aka yi Ali? Ka tashi?" Da kyar ya dago kansa yana kallonsa da idanuwansa da suka sauya kala cikin sanyin murya yace "Sllh xan yi" Dad yace "Xaka iya kuwa?" Kai kawae ya gyada masa ya sauko daga kan gadon ya nufi bayin dake ward din yana gnin jiri. A ward din dad ya shimfida masa darduman da ya karbo, duk sae da Aliyu ya rama sallolin da ake binsa duk da jirin da yake gani, snn ya juya yana kallon dad dake ta kallonsa, ya sunkuyar da kai ya gaishesa cikin sanyin murya, Dad ya amsa yana murmushi yace "Ya jikin Ali" yace "Da sauki Abba" Dad yace "To Ma'sha Allah, Allah kara afuwa" Aliyu xae yi magana aka bude kofar dakin Mami ta shigo rike da flask din ruwan xafi da leda dauke da kayan beverages da Bread, murmushi ne ya bayyana fuskarta gnin Aliyu xaune kan darduma ta karaso ta ajiye abin hannunta tana kallonsa tace "Sannu Ali, ya jikin" duk da yyi mmkin ganinta bae nuna ba, ba tare da ya kalleta ba yace "Da sauki" mikewa yyi ya koma kan gado ya xauna ta bi sa da kallo snn ta karasa kan gadon.

Karfe sha biyu saura aka yi discharging dinsu don jikin nasa Alhmdllh, sae dae har lkcn jin xuciyarsa yake kmr ba tasa ba, duk da dad yaso ko da xuwa yamma ne a kuma gnin jikinsa amma Aliyu ya nuna shi ya ji sauki a sallamesa kawae, ssae likitan ya kuma jad'da'da ma Dad muhimmancin bayanin da yyi masa daxu a office, dad da duk tunanin ynda xae bullo ma lamarin ya damesa yace "In'sha Allah xa a kiyaye Dr" Saleem ne yyi driving dinsu ya maida su gida, kwanciya Aliyu yyi kan kujera a falo ya lumshe ido. Afeefah da sakkowarta falon knn ita da Anty Jamila da su Ilham xa su je asibiti don tun da asuba ta ishesu da kukan ita a kai ta gun yayanta, Aliyu ta gani kwance

Please Login or Register in order to submit comment