Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

falo, ba tare da tayi wani tunani ba bata kuma damu da wa enda ke falon ba ta karasa wajensa da gudu ta fada kansa ta fashe da kuka ssae tana kallonsa, shima kallon nata yake ya kasa cewa komae, da kyar ta iya bude baki muryarta na rawa ta daura kanta bisa kirjinsa tace "yayanmu" lumshe ido yyi ya hade hannunsa da nata, cikin sanyin murya shima ya kira sunanta, mikewa dad yyi cike da damuwa don komae ya dagule masa ya fice daga falon, toh shi kam ya xae yi da Dr Aliyu da mahaifansa kar su daukesa karamin mutum, a balcony ya hadu da Dr Sharif da Ma'aruf suna kkrin shigowa, har kasa Dr Sharif ya durkusa ya gaishesa, dad ya amsa masa yana kirkiran murmushi, Ma'aruf ya gaida dad din nasa shi ma, snn suka tambayesa jikin Aliyu, dad yace "jiki Alhmdllh yana ciki" Mami kam tun shigowar Afeefah falon dama ta kasa daga kai daga karshe ma dad na fita ita ma mike ta haura sama ba tare da ta kallesu ba. Da sallama Dr Sharif ya shigo falon da Ma'aruf, Momy ta kalli Afeefah dake jikin Aliyu har lkcn bayan ta amsa masu sallaman tace "To Zainab ae sae ki daga sa hka nn, Kinga jikin sa ba kwari" dai dai nn Dr Sharif ya sauke ido kan Zainab dake jikin Aliyu har lkcn idonta rufe, sunkuyar da kai yyi sae dae kasa karasawa cikin falon yyi sae murxa makullin motar dake hannunsa yake, Ma'aruf yace "Bismillah mana Dr" sae a snn Afeefah ta dago da sauri suka yi ido hudu da Dr Sharif, a hnkli ta xamo daga jikin Aliyu ta dawo kasa tana kallonsa, sunkuyar da kai yyi ya karaso cikin falon, ya xauna nn kasan rug din falon cikin sanyin murya ya gaida mum, ta amsa tana murmushi hade da ce masa ya gajiyan jiya, Murmushi kawae yyi a sanyaye yana kallon Aliyu da ya kafa masa ido yace "Ya jikin" Aliyu ya gyada masa kai cikin sanyin murya yace "Alhmdllh," Dr Sharif yace "Allah kara afuwa" Ma'aruf yace "Sannu barrister, Allah kara lfya" murmushi kawae Aliyu ya iya masa, Afeefah kam tun shigowar Dr Sharif falon ta kasa dago kanta, har sae da Ma'aruf yace "Ina kwana Anty Zainab" snn ta dago a hnkli tana kallonsa ta kirkiri murmushi tace "Ina kwana yaya" Ma'aruf yyi dariya yace "A'a ki dae ce min lfya kawae, na bar maki yayan" Momy tayi dariya tace "Ae ka bar ta ynda ka ganta yau bbu wnda ta gaisar gidan nn, tunda ta dare kan yayanta ko waigo mu bata yi ba" Murmushi tayi snn ta kalli Dr Sharif dake kallonta har lkcn, cikin sanyin murya tace "Ina kwana sir" Sauke idonsa yyi daga kallon nata a hnkli yace "Lfya lau" mikewa yyi yana kallon Momy yace "sae xuwa anjima momy, xan tafi" Momy tace "breakfast fa Aliyu?" Yace "Mun yi momy" Aliyu dake kallonsa har lkcn ya kalla yace "Allah ya kara afuwa barrister" Aliyu yace "Ameen ngdd" Ma'aruf ya juya yana kallo yace "Captain sae xuwa ltr" bae jira cewarsa ba ya fice daga falon da sauri Afeefah ta bi sa da kallo a sanyaye, Mikewa Ma'aruf yyi ya bi bayansa, tsaye ya samesa ya hade kansa da motarsa, Ma'aruf ya dafa sa yace "Ya aka yi Dr" dagowa Dr Sharif yyi da kyar yana rike da kirjinsa da hannu daya yace "Bana jin ddi ne" Ma'aruf yace "Subhanallah, to ina xa ka ynxu" a takaice ya basa amsa yace "Hotel, xanje in sha drugs" bae jira cewarsa ba ya bude mota xae shiga don wani jiri yake gani, Ma'aruf ya riko sa da sauri ya karbi makullin motarsa yace "Let me drive yhu"


Eeshatullah.
[5/22, 07:59] Umar Dalha: 🌸👩🏻'ya Mace kyautar Allah👩🏻🌸
By Ashmaad
67......
Dad ne xaune falonsa da yamma Mum ta shigo tare da Mami kmr ynda ya aika Aneesah kiransu, dad ya nisa bayan sun xauna yana kallon Mami yace "Hajiya Zuwaira dama kinsan akwae magana a kasa kika sa na karbi kayan mutane, ynxu ya kike son inyi fisabillilahi " Mami ta daga kai ta kallesa kmr bata fahimce sa ba tace "wace mgnr kke nufi Alhaji" kallonta kawae dad yake don sarae yasan ta san mgnr da yake nufi, can ya girgixa kai yana kallon Momy, da ganinsa kasan ransa ya baci, Mami kam ko a jikinta, a nutse ya shiga yi ma Momy bayanin abinda ya faru jiya da daddare a asibiti, bnda salati bbu abinda momy take tana kallon mai gidan nata. Suna isa hotel din da Dr Sharif yyi lodge ya fada kan gado yyi rub da ciki tare da lumshe ido, kallonsa kawae Ma'aruf yake, can yace "Toh maganin da xaka sha fa?" Bae tanka sa ba kuma bae bude idonsa ba, hkn yasa Ma'aruf ya xauna gefen gadon, sun fi minti goma a hka, can ya kuma kallonsa yace "Kaga since yhu are nt OK ka tashi mu tafi gidana Dr," Ba tare da Dr Sharif ya bude ido ba yace "I wil b fine frnd, yhu can leave, Bacci xan yi kawae, I only need rest" Ma'aruf ya jima xaune yana kallonsa daga karshe ya mike yace "toh shknn anjima xan dawo" fita yyi ya kullo masa kofa. Aliyu na xaune dakin Saleem ya tsura ma laptop din kafarsa ido duk da bbu abinda yake da shi amma yyi nisa tunanin da yake, Afeefah ta shigo da sallama dauke da farantin abinci da drinks, kallonta kawae yake har ta karaso kanta a kasa ta ajiye farantin hannunta, cikin sanyin murya tace "Yayanmu ga abinci" jin bae ce komae ba yasa ta dago kai tana kallonsa, kallonta taga yana yi, da sauri ta sunkuyar da kanta ta fara kame kame, can ta bude kular abincin ta dauki plate ta shiga dibar masa shinkafar, snn ta sa masa miya da kaji biyu, murya can kasa ba tare da ta kallesa ba tace "yayanmu yyi?" Hannu yasa ya karbi abincin ya ajiye kan bedside drawer, ta mike da sauri ta nufi kofa xata fita taji ya kirata cikin sanyin murya, still tayi bakin kofar ba tare da ta juyo ba tace "Na'am" jin bae ce komae ba yasa ta juyo a hnkli tana kallonsa, dauke idonsa yyi daga kanta yace "Lipton xa ki dafa min pls" tace "Toh" snn ta fice da sauri.
Tun da dad ya fara magana Ma'aruf ya saki baki da hanci yana kallonsa da mmki, har dad ya kai aya, gnin Ma'aruf ya ki cewa komae ya sa dad yace "Kayi shiru Ma'aruf" Ma'aruf ya shafa kansa lkci daya ya ciro handki dinsa ya goge xufan goshinsa, da kyar daga karshe yace "Dad amma.... toh ni ban ma san me xance ba wllh" dad yace "A'a shawarar ka fa na nema don hka ka samo abun cewa" Ma'aruf ya girgixa kai yace "Toh Dad da can sun san da hka don me basu maka bayani ba, tsakani da Allah bbu dattako cikin abin da kke shirin yi Dad" dad yyi shiru yana kallonsa lkci daya ya sauke ajiyar xuciya yace "To Ma'aruf ya kke son in yi ynxu, duk laifin Zuwaira ne don bata min bayanin komae ba duk da ynxun ma bata san abinda nake shiryawa ba, kawae na kira Baban Aliyun mun yi mgna ne daxu yake min wnn bayanin, ko kadan bata kyauta masu ba kuma ni ta ban mmki wllh," Shiru dad ya dan yi snn ya ci gaba "wani kusan yafi wani kusan Ma'aruf, don hka baxan iya hana Aliyu Zainab ba da kunya ssae, dubi ynda ubansa ya riketa tamkar 'yar cikinsa Haba haba" Ma'aruf ya dan tabe baki don shi Sam bae gamsu ba, "Dad ya xaka yi da iyayen Hydar da shi kansa ynxu" ya fadi hka yana kallon dad din nasa, dad ya nisa yace "Alhaji Sheriff mutum ne Mae fahimta, nasan xae fahimce ni ssae, snn ba wae xa'a mayar masu da kayansu bne, A'a sae a basa daya daga yayyin Zainab, shima nasan xae fahimce ni Aliyun don yana da hnkli" Ma'aruf yyi wani irin murmushin takaici yana girgixa kai kmr xae yi magana sae kuma ya fasa yace "Allah sa hkn shine mafi alkhairi" Dad na kallonsa yace "Ameen" duk da yasan d'an nasa bae gamsu ba, mikewa Ma'aruf yyi ya fice daga dakin. Afeefah na kwance daki ita kadae da yamma Dr Sharif kadae ne a ranta don tun da safe da ya tafi bae kuma dawowa ba gashi har Ma'aruf ya dawo, mikewa tayi a sanyaye ta dauki wayarta ta shiga kiran layinsa, har ya gama ring bae daga ba, hkn yasa ta kuma kira nn ma ba a daga ba, ajiye wayar tayi ta koma ta kwanta jiki ba kwari, Aneesah ce ta shigo dakin tana kallonta tace "Mami na kiran ki Zainab" sakkowa tayi daga kan gadon ta bi bayan Aneesah, dakin momy ta nufa sanin Mami na ciki, ta xauna gefen uwar tata tana kallonta tace "Gani Mami" shiru Mami tayi bata ce komae ba daga karshe ta sauke ajiyar xuciya tace "Kina ji na Zainab" Zainab ta gyada mata kai, Mami tace "Kar ki cuce kanki kiyi abinda xae dame ki wataran, Wnn yaron ya kawo kaya da sadaki, duk ynda xa ayi dake, kuma duk runtsi kada ki kuskura tausayin Aliyu yasa kice baki auren Dr, idan kika kuskura aka canxa maki ra'ayi wllh duk abinda xae je ya dawo bbu ruwana kuma kar ki kuskura ki kawo min kukan ki wataran, in dae Aliyu ne ga ki ga shi Zainab, ni xan koma kano ynxu" kuka Afeefah take a hnkli, muryarta na rawa tace "Mami ni bn ce ina son shi ba ae, ni a matsayin yayana na daukesa" Mami tace "Toh tashi ki je" mikewa tayi tana share hawayen fuskarta ta fita daga dakin. A hnkli Ma'aruf ya tura kofar room din hotel din ya shigo da sallama, da mmki yake kallon Dr Sharif dake kwance har lkcn ynda ya bar sa, ya karaso kusa da shi yace "Wae jikin ne Dr?" Bude ido Dr Sharif yyi yana kallonsa, lkci daya ya mike xaune yace "A'a bacci nake" Ma'aruf yace "Bacci tun daxu, sllh fa?" Dafa kansa da yyi masa nauyi yyi bae ce komae ba, can ya mike ya nufi bayi don yin alwala, ko da ya fito bae tarda Ma'aruf a dakin ba, hkn yasa ya dauki wayarsa ya nufi masallaci gaba daya gnin its almost tym for Magrib. A tare suka fito masallaci da Ma'aruf, Ma'aruf ya tsaya restaurant siyan abinci shi ya haura sama, yana shiga daki wayarsa ta fara ring ya duba ya ga dad ne ke kiransa, karasawa yyi ya xauna bakin gado snn ya daga wayar tare da yin sallama, dad na amsa sallamarsa ya gaishesa da ladabi, dad ya amsa yace "Ali ina son gnin ka ynxu" Kai Dr Sharif ya iya gyada masa da kyar yace "Toh Abba" ajiye wayar yyi bayan dad ya katse, ya ji xaxxabin da yake ta avoidin na neman rufesa lkci daya. Ma'aruf ne ya shigo dakin da abinci yace "Nasan baka yi lunch ba, ka daure ka ci wnn mu tafi gida ynxu, to wae ma ni ina drugs din da kace min xaka sha daxu" Dr Sharif ya girgixa masa kai kawae yana rike da kansa, can ya dago yana kallonsa da idanuwansa da suka canxa launi yace "dad na nemana wae" Shiru Ma'aruf yyi yana kallonsa. Duk ynda Dr Sharif ya so Ma'aruf ya rakasa can gidan kin rakasa yyi yace dare yyi kuma xa su kai Fadil karban allura da Amina, hkn yasa Dr Sharif ya nufi can gidan shi kadae bayan isha. A bakin gate ya hadu da Aliyu da Salim xa su fita, suka gaisa snn yyi ma Aliyu ya jiki, Saleem yace "Asibiti xa mu tafi ynxu ma, akwae sauran alluran sa" Dr Sharif ya masu Allah ya kiyaye hanya snn ya shiga gidan a sanyaye. Afeefah na xaune dinning da Aneesah suna cin abinci Dr Sharif ya shiga falon da sallama, sannu da xuwa duk suka yi masa bnda Afeefah da ke ta kallonsa, nan falo ya xauna ya jinginar da kansa jikin kujera, Aneesah ta shigo falon ta gaishesa ya amsa da murmushi yace "Abba fa?" Tace "Wllh ya dan fita amma ynxu xae shigo" yace "OK" ta nufi fridge ta kawo masa drink snn ta haura sama, mikewa Afeefah tayi a sanyaye ta shigo falon tana kallonsa, kasa kusa da shi ta xauna tana kallonsa, gnin wayarsa kawae yake dannawa yasa cikin sanyin murya tace "Sir" ba tare da ya kalleta ba yace "Ma!"

[6/29, 06:16] Umar Dalha: 🌸👩🏻 'Ya Mace Kyautar Allah👩🏻🌸

By Ashmaad

67__70
Afeefah ta sunkuyar da kanta tana wasa da ring dinsa dake hannunta har lkcn, bae kuma ce mata komae ba ya maida hnklinsa kan tv'n dake aiki a falon, bayan mintuna kusan goma ta dago kai tana kallonsa, cikin sanyin murya tace "Ina yini sir" ba tare da ya kalleta ba yace "Lfya lau" shiru ta kuma yi idonta a kansa, a sanyaye ta kuma cewa "Sir baka da lfya ne?" Girgixa mata kai yyi ba tare da ya kalleta ba kmr bae son magana yace "Am OK Zainab" Dad ne ya shigo falon, kallo daya yyi masu yana kallon Dr Sharif yace "Aliyu ka sameni a falona" snn ya haura sama, Dr Sharif ya shafa kansa a hnkli har lkcn idonsa na kan tv, sae kuma ya juyo yana kallon Zainab, hawaye ya ga idonta, ya kafa mata ido kmr xae yi mgna sae kuma ya kasa, ya kauda kansa, mikewa yyi a sanyaye ya nufi stairs ta bi sa da kallo, kwantar da kanta tayi kan kujera tana kuka a hnkli. Dr Sharif ya dde tsaye kofar falon dad amma ya kasa sallama bare ya shiga, Momy ce ta fito daga dakinta xata shiga na jamila ta gansa ta tsaya kallonsa da mmki tace "A'ah ka shiga mana Dr yana ciki ae" dan murmushi yyi snn yyi sallama cikin sanyin murya, dad dake xaune falo ya amsa sallaman snn Dr Sharif ya tura kofar ya shiga kansa a kasa, kan lallausan carpet din dake malale tsakiyar falon ya xauna da kyar ba tare da ya kallesa ba yace "Ga ni Abba" Dad ya rage volume din Tv yana kallonsa yace "Ina Ma'aruf din, ko ba tare ku ke ba?" Dr Sharif ya girgixa masa kai yace "A'a shi ya tafi gida Abba" Dad ya dan yi shiru kmr me naxarin abinda xae ce, jin shirun yyi yawa yasa Dr Sharif ya dago yana kallonsa, dad ya dan yi murmushi kana yace "Kana ji na Aliyu" Dr Sharif ya sunkuyar da kansa yace "ina jin ka Abba" dad ya nisa a nutse yace "kasan shi rayuwa ko wani mutum da irin tasa kaddarar da jarabawar da Allah xae nufesa da, kuma kasan komae da yanda Allah ke tsara shi a rayuwa, bbu Wanda kuma ya isa tsallake tasa kaddarar, ko kadan Ali a gu na baka da bambanci da dan da na haifa a Cikina," dad ya dan yi shiru yana kallon Dr Sharif da har lkcn kansa ke kasa snn ya ci gaba "Na so ace kai na aura ma 'ya ta Zainab, sbda kyawawan halayyen ka da sanin ko bayan ba ni ko mahaifanta xaka rike ta amana amma Allah bae nufa hkn ba Ali sbda wasu dalili masu karfi da xan xayyana maka su ynxu, nasan kai me fahimta ne Ali, yes nasan xaka fahimce ni baxa kuma ka ki goya min baya ba, sae dae don Allah kada ka ce min A'a idan nace xan hada ka da 'yar uwar Zainab don abinda yyi Zainab shi yyi ta" Tun da dad ya fara xancensa Dr Sharif bae dago ba, ni kam sae Allah Allah nake ya dago in ga reaction din fuskarsa sae dae ina! ya ki dagowa, A nutse dad ya shiga yi masa bayanin matsayin Zainab a gidan mahaifanta na kano da irin boye mata da aka dinga yi har ixuwa ranan da Aliyu ya tona da kuma dalilin rashin lfyar Aliyu da furucin Mami kan baxata ba sa auren Zainab ba duk bbu abinda ya boye masa, shi dae Dr Sharif kansa na kasa, sae dae fa tun daga *furucin* dad na cewa _Na so ace kai na aura ma 'ya ta Zainab sbda kyawawan halayyen ka da sanin ko bayan ba ni ko mahaifanta xaka rike ta amana amma Allah bae nufa hkn ba Ali sbda wasu dalili masu karfi da xan xayyana maka su a ynxu_ ya daina fahimtar gaba daya maganganun dad, ji yyi dad ya dafa sa, Firgit ya dawo sae dae duk ynda ya so dago kansa kasawa yyi sbda nauyin da yyi masa, cikin sanyin murya dad yace "Kayi shiru Ali" dan murmushin karfin hali Dr Sharif yyi bae dago ba, duk da bae fahimce dalilin tambayar dad din ba na cewa yyi shiru, yyi saurin nemo nutsuwarsa cikin sarkewar murya yace "Hka ne Abba na gane, Allah sa hkn yafi alkhairi" murmushi ssae Dad yyi ya shiga yi masa gdyar fahimtar sa da yyi da wuri yana sa masa albarka, ko kadan Dr Sharif baya Apprehending abinda dad ke cewa, last words din dad kadae ya fahimta inda Dad kecewa "Shknn xaka iya tafiya Ali xan kira Alhaji Shariff nayi masa bayani gobe da safe" hkn yasa Dr Sharif yyi saurin mikewa tsaye ya nufi kofa yana hada hanya. Afeefah na nn ynda ya bar ta a falon, mikewa tayi ganin ya sakko tana kallonsa a sanyaye, bae ko kalle inda take ba ya nufi kofa sae dae fa ba wae yana ganin gabansa clearly bne, tafiya kawae yake, bin sa tayi da sauri, kusan a tare suka isa kofar fita falon ta sakar masa kuka a bayansa tace "Don Allah Sir ni ban san me nayi maka ba, kayi hkuri plss" dafa wall din wajen yyi da sauri ta dalilin wani jiri da ya fara gani ga wani duhu duhu da ya soma mamaye idonsa, kallonsa ta tsaya yi a dan tsorace gnin ynda ya runtse ido yana rike da bango, lkci daya ya shiga laluban kofa xae fita, rikesa tayi da sauri gnin yana neman faduwa, a kidime tace "Sir baka da lfya ne?" Bata ankara ba sae gni tayi yyi baya xae fadi, ihu ta fasa tana kkrin preventing dinsa daga kai wa kasa amma sbda rinjayarta da yyi duk suka yi kasa ta fada kansa, xamowa tayi daga jikinsa a rude a saka kuka tana jijjigasa tana kiran sunansa, amma tuni yyi pass out, Jamila ce ta fara saukowa kasa da sauri jin ihun Afeefah, Momy da su ilham na biye da ita a baya snn dad, iyakar rudewa duk sun rude ganinsa a sume bakin kofar, dad kam kasa Karasowa cikin falon yyi shima tsabar kidimewa idonsa na kan Dr Sharif, Momy ce tayi karfin halin daukar waya ta shiga kiran family Dr dinsu da sauri, bnda kuka bbu abinda Afeefah take tana cewa Dady mu tafi da shi asibiti, su ilham ma sae kukan suke taya ta, jamila kam fridge ta nufa ta dawo da ruwa a rude, da kyar dad yyi karfin halin komawa sama don dauko makullin mota jiki a sanyaye, Bude kofar aka yi Saleem ya shigo idonsa ya sauka kansu, a rude ya karaso yana tambayar me ya faru yana kallon Dr Sharif, kuka kawae Afeefah take tana kallonsa, Jamila tayi karfin halin cewa bamu sani ba ya Saleem a hka muka gansa, wayarsa ya ciro da sauri yyi dailin nmbr ya kara a kunne, a rikice yace "Faisal 'dan juyo ka dawo don Allah, wani brother na ne na tarar ba lfya," Dad ne ya sakko rike da makullin mota yana kallon saleem yace "Kira masu gadi su taimaka mana mu tafi asibiti" Saleem yace "No tare da Dr Faisal muke, gashi nn shigowa ynxu nasan bae yi nisa ba" bae rufe baki ba Faisal ya shigo falon, durkusawa yyi kusa da Dr Sharif yana kallonsa snn ya karbi ruwan hannun jamila ya shiga yayyafa masa a hnkli.

Afeefah ce xaune gefen gadon ta xuba uban tagumi tana kallonsa, Saleem ya shigo dakin da sallama Dr Faisal na biye da shi a baya, yana kallonta yace "Zainab ki tafi ki kwanta in ji momy sha biyu fa ya kusa, mu xa mu kwana a nn" kmr xata yi kuka tace "Ni don Allah ya saleem a bar ni a nn, ni ba bacci xan yi ba wllh" Saleem yace "Ance maki bacci yake ynxu ki tafi ki kwanta Zainab, ni da Dr xa mu tsaya da shi a nn" hawaye cike idonta tace "Don Allah fa nace," kallon Drip din jikin Dr Sharif Saleem yyi snn ya kalli Dr Faisal yace "nn da awa nawa ruwan xae kare?" Dr Faisal yace "xuwa karfe uku da wani abu idan Allah ya kai mu" Saleem ya kalleta yace "Xan dawo anjima, kuma ina dawowa xa ki tafi ki kwanta," shiru tayi bata ce komae ba ya fita dakin tare da Faisal, kan su rufo kofar tayi saurin cewa "Ya saleem, ya Aliyu fah?" Saleem ya juya yana kallonta yyi murmushi yace "Sae ynxu kika tuna sa, muna fitowa daga asibiti yace gidan abokinsa xae tafi ya kwana, amma gobe xae shigo da safe" kai kawae ta gyada masa snn ya rufe kofar. bayan kusan minti goma dad ya shigo dakin yana kallonta cikin tautasa murya yace "Mamata ki tafi ki kwanta kinga shi ma bacci yake" kmr xata yi kuka tace "Don Allah dady a bar ni in tsaya da shi ni ba bacci nake ji ba wllh" hawaye cike idonta ta kare maganar, yyi shiru yana kallonta snn ya mayar da dubansa ga Dr Sharif ya dde tsaye dakin daga bisanni ya juya ya fita rae a dagule, duk wnn abinda suke gaba daya Dr Sharif na jinsu sae dae bae bude ido ba, bae kuma nuna alaman ya tashi ba. Sha biyu da kusan rabi Afeefah dake xaune gefen gadon taji ta fara jin bacci ssae, kallon Dr Sharif tayi idonsa a lumshe har lkcn, a sanyaye ta daura kanta gefen pillon da yake kwance ta takure waje daya ta lumshe ido. A hnkli ya xame kansa daga kan pillon da ya gane tayi bacci, da kyar ya mike xaune ya tuge alluran drip din hannunsa ya sakko da kafafuwansa kasa ya dafe kansa da yyi masa nauyi lkci daya hawaye ya taru idonsa. Firgit Afeefah ta farka ta mike xaune da sauri tana kallonsa, da sauri ta xamo kasa daga kan gadon tana ci gaba da kallonsa tace "Sir ka tashi?" Kasa dago kai yyi bare ya tanka ta, hkn yasa ta kuma kiransa nn ma shiru, kmr xata yi kuka ta mike ta dago kansa a dan tsorace tana kallon fuskarsa, lkci daya hawayen dake makale idonsa ya xubo fuskarsa, rudewa tayi muryarta na rawa jin xafin jikinsa snn ga hawayen da ya ke tace "Sir me ya same ka? Dama baka da lfya ne" Kasa bata amsa yyi sae hawayen dake xubo masa ssae, yyi saurin rike kansa, hkn yasa ta fada jikinsa ta fashe da wani matsanancin kuka tana kiransa, ya runtse ido don har xuciyarsa yake jin kukan nata, a hnkli ya yakice ta jikinsa, ya rike kansa sun kusa minti uku a hka har lkcn bata bar kuka ba ya dago a hnkli yana kallonta ya bude baki da niyyan lallashinta amma ya nemi voice dinsa ya rasa gaba daya ga bakinsa yyi masa nauyi, gnin irin kukan da take yasa ya xamo kasa a hnkli gabanta yana kallonta, ba don musulinci bae yarje masa ba da ya rungume abarsa tsam jikinsa ya lallasheta, amma ba shi da daman yin hkan, da kyar yyi karfin halin nemo voice dinsa cikin raunanniyar murya yace "Am in pain Zainab, shi ya sa kika ga ina hawaye" mikewa ta yi da sauri a rikice xata fita tace "Bari in kira maka Dr yana dakin ya Saleem" dakatar da ita yyi ya riko hijab din jikinta cikin sanyin murya

Please Login or Register in order to submit comment