Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels



☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️

𝙅𝘼𝙃𝙄𝙇𝘾𝙄 𝙆𝙊 𝘼𝙇'𝘼𝘿𝘼𝙃 🕊️

🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁

𝘽𝙮 Uwar batooler 🕊️


Bismillahirrah manirraheem

Duk abunda da zan rubuta wanda yake dede Allah alfarman Rasulullahi Sallallahu Alaihi laihi Wasallama Rabbi kaban ladan masu karantawama kabasu ladan wanda yake badede ba astagfirullah allah kayafeni kayafemu duka

Allah karabamu da abun da zai ruɗemu dazamubar ibadanmu danshi
Inkina karanta littafina aka qira sallah baki tashi kinyi ba, nide ban yafeba indai har hakan ya shafeni
Mijinki
Iyayenki
Yayanki
Baqonki
Dukwani mai haqqi akanki dan darajar Allah kada sanadin littafina ki tauye masa wannan haqqin 👏plsss


banyardaba asauyamun littafi kokuwa asayarmun dan wannan nacikin 𝙛𝙧𝙚𝙚 𝙗𝙤𝙤𝙠𝙨 don haka inma ance na sayarwa ne ba da yamun 𝙝𝙖𝙧𝙚𝙚𝙮𝙝 ba
Ayi karatu lafiya

اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍





𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!!

𝐎𝐔𝐌 𝐀𝐋'𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐒𝐄𝐑𝐕𝐈𝐂𝐄
𝐲𝐨𝐮𝐫 𝐬𝐚𝐭𝐢𝐬𝐟𝐚𝐜𝐭𝐢𝐨𝐧 𝐢𝐬 𝐨𝐮𝐫 𝐜𝐨𝐧𝐜𝐞𝐫𝐧.

𝐊𝐮𝐳𝐨 𝐤𝐮 𝐬𝐚𝐲𝐢 𝐝𝐚𝐭𝐚 𝐦𝐚𝐢 𝐬𝐚𝐮𝐪𝐢 𝐦𝐚𝐢 𝐢𝐧𝐠𝐚𝐧𝐜𝐢 𝐝𝐨𝐦𝐢𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐡𝐢𝐝𝐢𝐦𝐨𝐦𝐢𝐧 𝐤𝐮 𝐚 𝐨𝐧𝐥𝐢𝐧𝐞 𝐤𝐨 𝐤𝐮𝐰𝐚 𝐤𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐞-𝐤𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐞 𝐚 𝐘𝐎𝐔𝐓𝐔𝐁𝐄 𝐛𝐚 𝐭𝐚𝐫𝐞 𝐝𝐚 𝐝𝐚𝐭𝐚𝐧𝐤𝐢/𝐝𝐚𝐭𝐚𝐧𝐤𝐚 𝐲𝐚𝐲𝐢 𝐬𝐚𝐮𝐫𝐢𝐧 𝐳𝐮𝐪𝐞𝐰𝐚 𝐛𝐚. 𝐈𝐧𝐚 𝐦𝐚'𝐚𝐛𝐨𝐭𝐚 𝐚𝐦𝐟𝐚𝐧𝐢 𝐝𝐚 𝐤𝐚𝐟𝐚𝐫 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐰𝐚 𝐭𝐚 𝐓𝐈𝐊𝐓𝐎𝐊 𝐦𝐚𝐬𝐮 𝐤𝐮𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐚𝐮𝐫𝐢𝐧 𝐪𝐚𝐫𝐞𝐰𝐚𝐧 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐭𝐨 𝐟𝐚 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐛𝐚 𝐤𝐚𝐦𝐚𝐧 𝐤𝐨 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐞 𝐛𝐚𝐧𝐞 𝐬𝐚𝐢 𝐚𝐧 𝐠𝐰𝐚𝐝𝐚 𝐚𝐤𝐚𝐧𝐬𝐚𝐧 𝐧𝐚 𝐪𝐰𝐚𝐫𝐚𝐢 𝐝𝐚𝐧 𝐢𝐧𝐠𝐚𝐧𝐜𝐢 𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐦𝐚 𝐪𝐚𝐫𝐠𝐨 𝐠𝐚 𝐃𝐀𝐓𝐀𝐧 𝐤𝐚 𝐭𝐨 𝐤𝐪 𝐳𝐢𝐲𝐚𝐫𝐜𝐢

𝐎𝐔𝐌 𝐀𝐋'𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐒𝐄𝐑𝐕𝐈𝐂𝐄

𝐌𝐓𝐍 𝐀𝐈𝐑𝐓𝐄𝐋

𝟏𝐆𝐁 - 250 𝟏𝐆𝐁 - 2𝟓𝟎
𝟐𝐆𝐁 - 5𝟎𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 500
𝟑𝐆𝐁 - 75𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 750

𝐆𝐋𝐎 𝟗𝐌𝐎𝐁𝐈𝐋𝐄

𝟏𝐆𝐁 - 25𝟎 𝟏𝐆𝐁 - 25𝟎
𝟐𝐆𝐁 - 50𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 5𝟎𝟎
𝟑𝐆𝐁 - 75𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 75𝟎

𝐌𝐮𝐧𝐚 𝐚𝐫𝐚𝐡𝐚 𝐦𝐮𝐧𝐚 𝐡𝐚𝐧𝐚 bashi😊 𝐬𝐚𝐲𝐚𝐧 𝐧𝐚 𝐠𝐚𝐫𝐢 𝐦𝐚𝐢𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐝𝐢 𝐠𝐢𝐝𝐚(𝐢𝐧𝐣𝐢 𝐡𝐚𝐮𝐬𝐚𝐰𝐚)
𝐙𝐚𝐤𝐮 𝐢𝐲𝐚 𝐭𝐮𝐧𝐭𝐮𝐛𝐚𝐧 𝐦𝐮 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐥𝐚𝐲𝐢 𝐝𝐚𝐧 𝐛𝐢𝐲𝐚 𝐤𝐨 𝐭𝐚𝐛𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐬𝐡𝐚𝐢𝐝𝐚𝐧 𝐛𝐢𝐲𝐚
𝟎𝟕𝟎𝟐𝟓𝟐𝟑𝟐𝟎𝟐𝟗
𝐂𝐀𝐋𝐋/𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏

𝐀𝐜𝐜𝐨𝐮𝐧𝐭 𝐧𝐮𝐦𝐛𝐞𝐫
𝟕𝟎𝟐𝟓𝟐𝟑𝟐𝟎𝟐𝟗
𝐀𝐈𝐒𝐇𝐀 𝐀𝐋𝐈𝐘𝐔
𝐎𝐏𝐀𝐘 𝐁𝐀𝐍𝐊.

𝐒𝐀𝐈 𝐊𝐔𝐍𝐙𝐎𝐎𝐎......


💋💋 امى بتولة💋


𝗙𝗿𝗲𝗲 𝗯𝗼𝗼𝗸 🅿️ 1_2



Yarinyace qarama wacce ataqaice ba zata haura shekara 14 da haihuwa ba, take ta aikin kwarara amai a tsakiyar ɗan madedecin gidan nasu.
Gidane madedeci mai ɗauke da ɗakuna huɗu 4 sai kuma ɗan rumfa haka da alama na dabbobinsune sai madafi(kitchen) a gefe sai kuma bayi(toilet).
Amai take kan yi, wata mata ce naga ta futo daga banɗakin nasu, ta ajiye butan dake hanunta sai ta wuce ɗaya daga cikin ɗakunan gidan, tayi kaman ba taga yarinyar dake ta kakarin amai ba. can wata mata a ɗaya ɗakin ta ɗaga labule ta leqo, da taga shigewan wannan matar ɗaki sai ta taɓe baki tace "dangin jarababbu kawai haka zaku fama ta mutu ma kece da asara" sauqe labulen tayi ta koma cikin ɗalibta.
Wata yarinyace yar shekara 12 ta shigo gidan tana ɗan tsallenta da alama daga aika take, ganin ƴar uwar tata a halin da take a saba'in ta yasar da ledan hanunta tayo wajan yar uwar tata tana cewa "Addah me ya sameki? ina Inna da Mama? Sai ta fashe da kuka ganin yacce ƴar uwar tan ta galabaita, ɗakin Innar tasu ta shiga na wacce ta futo daga bayi amma ba jimawa can ta fito tana kuka tayi ɗakin ɗaya matar.
Muryar matar naji tana cewa "ta mutu mana ina ruwana ita uwar ta bata kallonta ne dangin jarababbu kawai ba zan fito ba, ke hassu zaki ficemun a ɗaki ko sai na ɗau samira nayo kanki dashi" sai yarinyar ta fito tana kuka wanda qarshe ficewa tayi a gidan gaba ɗaya tana kuka.
Wannan yarinya mai aman kuwa sulalewa tayi qasa ta faɗi dan da alama suma tayi dan ta jikkita sosai.
Ba jimawa wannar yarinya da matar tacewa hassun ta shigo gidan ita da wata stohuwa, Salati wannan tsohuwan tayi ta ɗaura hanu akai tace "na shiga uku ni merama daso uwar isa, yanzu dan tsabar rashin kirki da mutanen gidan nan ke fama dashi ace akwai mutane a gidan amma akabar mun jika zata mutu" sai ta nufi wajan yarinyar da ta jima da sumewa.
Mama ce ta futo ɗaki tana cewa "baabaa sannu da zuwa yanzu nima nakeson fitowa dubata naga ko lafiya ina sallah naji kaman ana amai"
Kota kanta stohuwar bata bi ba tace "ke hansai zoki kamamun ita mu kaita ɗakinku" hassu tazo ta tallafawa stohuwar suka kaita cikin ɗakin nasu jikinta gaba ɗaya ya sake kaman babu rai ajikinta, ita dai hassu sai hawaye ita kuwa stohuwa sai masifa take yi"
Shigowa ɗakin Mama take qoqarin yi ita kuwa stohuwan na qoqarin fita, kallonta tayi tace "kinsan Allah da girma yake lami in kika shiga ɗakin nan sai na gwada maki ke qaramar ƴar daba ce, munafuka kawai wato indai ita indon bata san zafin haihuwa ba ke da aka bawa yarinyan bakisan zafin rashin ɗa ba, kuna gidan nan amma jikata na qoqarin mutuwa"
Sanin halin stohuwar ya sanyata ja da baya bata ce komi ba.
Ruwa ta ɗebo a randa tazo ta wuce Mama lami a qofan, qwafa tayi ta shige ɗakin.
Yayyafa mata ruwan tayi tana cewa "ke takwara tashi kinji ta Allah ba tasu ba, tambaɗaɗɗun iyaye kawai".
Dogon numfashi yarinyar taja, ganin haka sai stohuwar taji sanyi a zuciyar ta tace da Hassu "ke kuma kin wani tasamu gaba kina hawaye kaman ance maki ta mutu tom takwarata ba mai mutuwa yanzu bace kema aniyar ki ta biki, tashi ki kawo mun ruwa a roba me ɗumi maza-maza yi saura".
Tashuwa tayi ta fice a ɗakin, inda tayi sa'an samun tukunya cike da ruwa akan murhu wanda har ya tafasa, roba ta duba ta ɗiba ruwan ta surka sannan ta kaiwa kakar tasu a ɗaki.
Gefen kayansu stohuwan taje ta jawo wani ɗan-kwali babba, ta cirewa jikar nata kayan jikinta ta lullubeta da wannan ɗan-kwalin. Share mata jikinta tayi tass duk inda ya ɓaci da aman da tayin, ta goge ta tass sannan ta ɗauko wani kayan hassu na taimaka mata suka sanya mata.
Yarinyar ko ido bata buɗe ba, dan tana jin jiki gashi jikinta yayi zafi jau-jauu kaman wuta.
Stohuwar tace "ke hansai tashi kije ki qiramun malam ko magaji duk wanda kika gani nan qofa, kice yazo ya ɗauka mun ita muje gidana tunda nan gidan neman ranta suke basa sonta, to ya isa ni bazan iya ba ina sonta, in su suna gani zasu barta ta mutu to ni duk wata marar mutuncin da ta cika zan nuna mata nawa yafi nata, tambaɗaɗɗun iyaye kawai".
Fita Hassu tayi ta nufi qofan gidan, cikin sa'a ta haɗu da Magaji, tana ganinsa tace masa "Hamma wai inji baabaa Mero kazo" amsa mata yayi suka shigo cikin gidan tare, suka nufi ɗakin su Hassun.
Jin shigowan Magaji gidan Mama Lami da sauri tayi dakinta ta turo qofar.
Da sallama ya shiga ɗakin, ganin kakar tasu tsaye kan yarinyar da mamaki yace "baabaa me yasami Innai kuma?
Cikin hasala stohuwar tace "to ubana Magaji zaka tsaya tambaya na ne ko zakamun abunda naqira kamun?"
Sanin masifar stohuwar sai yace "Allah baki haquri stohuwa" harara ta aika masa da shi tace "nace in ya bani kabi dare ka kwace, ɗan bokon tsiya kawai ni ka ɗauka mun jika mu tafi da ita gidana ba lafiyane da ita ba kuma in nabarta a gidan nan duka maqiyantane kashemun ita zasu yi ɗan gwanda hansai ma abunka da ƴar uwa har da qwalla tayi na tausayin Addan ta"
Qafa tsohuwar ta kuma yi tace "Magaji ina dalili in haifi abu in kasa ko kallonsa balle kulawa da shi, ko mutuwa zai yi, amma nide matar nan Indo abunda take yi yana cimun tuwo a qwarya aradu ji nake wataran inbi dare inshaqeta kowa ya huta da wannan kayan ciwon zuciyan, wai dan Allah ka haifi ɗa kai ga shugaban masu kunyan ɗan farko sai kaqi kula dashi tun yaushe akabar wannan jahilcin ai al'adar ma taci qaniyar ta, mu dai a zamanin mu ba wannan tambaɗewan zagewa ake a kula da ɗa in baka kula dashi ba ubanwa ya maka naqudan sa da zai kula maka da shi? Allah dai ya bawa takwara miji nagari tayi aure ko ta huta da taqaicin wannan tambaɗaɗɗiyar uwa da Allah ya bata"
"Ameen" Hassu da Magaji suka amsa wa baabaa Mero.
Ɗaukanta Magaji yayi kaman baby suka fita a gidan suka kama hanyan gidan baabaa da yake basu da nisa stakaninsu, suna tafiya sai sababi take har suka isa gidan nata ɗan madedeci, ɗakin ta Magaji ya shige da Innai ya kwantar da ita a ɗan qaramin gadon ciyawan dake ɗakin wanda dama na Innai ne dan mutuniyar baabaa Mero ce.
Baabaa tace "nagode ɗan nan Allah dai ya maka albarka duk da dai dama ba wani nauyin kirki ne da ita ba, yo to yaushe ma ta samu kwanciyan hankali da farincikin da zata yi nauyi yarinya kaman a hure ta faɗi, watarana ma aka yi iska mai qarfi inba sa'a ba sai ya ɗauke ta, Allah ya saka miki takwara"
Magaji yace "Allah qara sauqi baabaa bari muje lokacin salllah yayi"
Tace "to angode, kema hansai jeki gidan kigyara ɗakin naku ko da yake ke ai ɗiyar so ce, takwarata ce ba'a son ta" qwafa tsohuwar tayi ta ɗauki buta ta shige ban ɗaki".
Hassu kaman ba taso haka ta kama hanyan gidan nasu ita kanta da take yarinya qarama abun na damun ta yacce mahaifiyar tasu ke nuna halin ko inkula akan ƴar uwar tata haka ma Mama Lami, "Allah baki lafiya Adda" cewar Hassu tana share ƙwalla ta shige gidan.
Ta samu mahaifiyarta ta idar da alwala kenan ta shiga ɗaki, Mama Lami ce ta fito dan itama tayi alwalan. Kallon Hassu tayi tace "munafuka ƴar munafukai dangin jarababbu hankalinki ya kwanta ke gaki me ƴar uwa ba kin qira tsohuwar nan ta zage mutane burin ki ya cika, Ita uwar taku bata kula da ƴar ta ba sai ni a gayyan soɗi da shishishigi mtswwww" ɗaga murya tayi dan mahaifiyar su Hassu ta jiyo ta "wai shi mutum gashi bafulatani a haka dai ƴar mutum za ta mutu indai nice zan kula da ita aikin banza anjiqa ba'a tsame ba" Buta ta ɗauka tayi bantdaki tana ta mita dan taji zafin faɗan baabaa Mero.
Ita dai Hassu ba tace komai ba ta nufi inda Addan nata tayi aman ta kwashe ta gyara gurin taje ɗakinsu ta gyara ta ɗauko kayan da aka cire wa Addan nata ta wanke su, Aikin da take kai kace ba yarinya ce ba.
Bayan ta kammala gyara komai ta ɗau buta tai alwala ta shige ɗakinsu dan itama tayi sallahn


💋💋 امى بتولة💋

𝗔𝗟𝗛𝗔𝗠𝗗𝗨𝗟𝗜𝗟𝗟𝗔𝗛𝗜 𝗔𝗟𝗔 𝗞𝗨𝗟𝗟𝗜 𝗛𝗔𝗟𝗘𝗘𝗡, 𝗔 𝗬𝗔𝗨 𝗡𝗘 𝗤𝗨𝗡𝗚𝗜𝗬𝗔𝗥𝗠𝗨 𝗧𝗔 𝗖𝗜𝗞𝗔 𝗦𝗛𝗘𝗞𝗔𝗥𝗔 𝟮 𝗗𝗔 𝗔𝗦𝗦𝗔𝗦𝗔𝗪𝗔
𝗜𝗻𝗮 𝗿𝗼𝗾𝗼𝗻 𝗮𝗱𝗱𝘂𝗼'𝗶𝗻𝗸𝘂 garemu👏

ƳAR UWATA KUMA KOMAI TAWA
𝗔𝗨𝗡𝗧𝗬 𝗨𝗠𝗠𝗜
Ina tayki murnan kammala makaranta ina addu'an Allah yasa al'umman Annabi SAW su amfana da shi

Masoya al'qalamin Uwar batoorl 😁🤝 inayinku
Inasonku
In ji da ku
Ina fatan alkairi gareku ako ina

Wannan littafin kyauta ne dan ku dan farincikin ku, dan tabbas naga soyayya a littafin 'YAR SARKI CE kuma ance yaba kyauta tukuici so ga TUKUICIN ku♥️🤝

Ayi karatu lfyh
Ina fatan samun qwarin guiwa daga gareku
Dan tabbas zan cigaba da posting ne in naga kuna buqtaan hakan



𝙅𝘼𝙃𝙄𝙇𝘾𝙄 𝙆𝙊 𝘼𝙇'𝘼𝘿𝘼𝙃?🥺



𝘽𝙮

Uwar batoorl 🕊️


𝘄𝗮𝗻𝗻𝗮𝗻 𝗹𝗮𝗯𝗮𝗿𝗶 𝗾𝗮𝗴𝗮𝗴𝗴𝗲𝗻 𝗹𝗮𝗯𝗮𝗿𝗶 𝗻𝗲 𝗯𝗮 𝘄𝗮𝗶 𝗮 𝗴𝗮𝘀𝗸𝗲 𝗯𝗮 𝘀𝗮𝗶 𝗱𝗲 𝗶𝗻 𝘆𝗮𝘇𝗼 𝗱𝗮𝗶-𝗱𝗮𝗶 𝗱𝗮 𝗹𝗮𝗯𝗮𝗿𝗶𝗻 𝗸𝗶/𝗸𝗮 𝘁𝗼 𝘆𝗮𝗻𝗮𝘆𝗶𝗻 𝘁𝗮𝗳𝗶𝘆𝗮𝗻 𝗻𝗲 𝗻𝗮 𝗺𝗮𝘁𝘀𝗮𝗹𝗼𝗹𝗶𝗻𝗺𝘂 𝗮𝗸𝗮𝗻 𝘄𝗮𝘀𝘂 𝗮𝗹'𝗮𝗱𝘂𝘂 𝗻𝗮𝗺𝘂 𝘆𝗮𝘀𝗮𝗻𝘆𝗮 𝘆𝗮𝘇𝗼 𝗵𝗮𝗸𝗮 𝗯𝗮𝘄𝗮𝗶 𝗱𝗮 𝗸𝗲/𝗸𝗮𝗶 ɗ𝗶𝗻 𝗮𝗸𝗲 𝗻𝘂𝗳𝗶 𝗯𝗮.
𝗗𝘂𝗸 𝘄𝗮𝗻𝗱𝗮 𝘆𝗮 𝘀𝗮𝘂𝘆𝗮 𝗺𝘂𝗻 𝗹𝗮𝗯𝗮𝗿𝗶 𝗸𝗼 𝘆𝗮 𝘀𝗮𝗶𝗱𝗮𝗺𝘂𝗻 𝗹𝗶𝘁𝘁𝗮𝗳𝗶 𝗯𝗮𝗻 𝘆𝗮𝗳𝗲 𝗯𝗮☹️

𝗡𝗔 𝗦𝗔𝗗𝗔𝗨𝗞𝗔𝗥 𝗗𝗔 𝗪𝗔𝗡𝗡𝗔𝗡 𝗟𝗜𝗧𝗧𝗔𝗙𝗜 𝗚𝗔𝗥𝗘 𝗞𝗨 𝗠𝗔𝗦𝗢𝗬𝗔 𝗔𝗟𝗤𝗔𝗟𝗔𝗠𝗜𝗡 𝗨𝗪𝗔𝗥 𝗕𝗔𝗧𝗢𝗢𝗟𝗘𝗥𝗛 🕊 𝗙𝗥𝗘𝗘 𝗕𝗢𝗢𝗞 𝗗𝗢𝗠𝗜𝗡𝗞𝗨 𝗔𝗞𝗢 𝗜𝗡𝗔 𝗞𝗨𝗞𝗘 𝗔 𝗙𝗔'𝗗𝗜𝗡 𝗗𝗨𝗡𝗜𝗬𝗔𝗥 𝗡𝗔𝗡 𝗞𝗨𝗝𝗜 𝗗𝗔'𝗗𝗜𝗡𝗞𝗨 𝗗𝗔 𝗦𝗛𝗜
𝗧𝗨𝗤𝗨𝗜𝗖𝗜 𝗚𝗔𝗥𝗘 𝗞𝗔 𝗔𝗞𝗢 𝗗𝗔 𝗬𝗔𝗨𝗦𝗛𝗘 𝗦𝗜𝗥 𝗔𝗕𝗨𝗕𝗔𝗞𝗔𝗥 𝗦𝗔𝗗𝗘𝗘𝗤 (𝗖𝗘O 𝗟𝗔𝗙𝗔𝗭𝗜 𝗪𝗥𝗜𝗧𝗧𝗘𝗥'𝗦 𝗔𝗦𝗦𝗢𝗖𝗜𝗔𝗧𝗜𝗢𝗡)

اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍



JINJINA DA GAISUWA GAMI DA GODIYA GA MUTANE MASU DARAJA 🤝
QAWAYE NA
MUMMIES
SISTER
QANNENA
DAUTER'S
FAN'S 😁

QAWAYE NA MARUBUTA 💙
ƳAN UWA NA ƊAUKA CIN MEMBER'S NA lafazi writer's association

Uwar batoorl na matuqar qamnar ku duka 🤝❤️


💋💋 امى بتولة💋

𝗙𝗿𝗲𝗲 𝗯𝗼𝗼𝗸 🅿️ 3_4


Bayan ta idar da sallah ta gama addu'a muryan Innar su taji tana cewa "Hassu zo ki ɗauki abincin baabaa ki kaimata in kin dawo kici naki"
Girgiza kai Hassu tayi wato dai ita Inna ko a jikinta wai an yakushi kakkausa, rashin lafiyan Adda Innai bai dameta ba.
Tashuwa tayi tayo waje ta ɗauka kwanon abincin baabaa Mero ta wuce dan kai mata.
Da sallama ta shiga gidan, amsa mata baabaa Mero tayi, har ɗakin ta isa ta ajiye kwanon abincin.
Baabaa Mero ta kalleta tace "wannan fa" sai Hassu tace "abincinki ne wai inji Innanmu"
Kice mun inji tambaɗaɗɗiyar uwarku ai dai Allah wadaran naka ya lalace ni Indo na ban mamaki wato ma ki kawo mun abinci na ita takwarata kuma dama ta cike mata fili a gidan mijinta tunda na taho da ita ta huta shikkenan zata koma gidan ubanta bari ta warke ai gidan bana uban wani bane" bala'i take tayi tace "ki ɗauki abincin kikai mata kice ba zanci ba nima ta haɗa ta cinye wataqila tayi jiki kamar shashashar nan Lami"
"Kiyi haquri baabaa" cewar Hassu.
Mai neman kuka an jefe shi da kashin akuya, stohuwa kam kaman jira take sharr sai ga hawaye a idonta tana cewa "yanzu dai duk da ke yarinyace hansai amma dole nayi maganar nan dake ko zanji sanyi a zuciyata, ki duba fa kiga abunda Innar ku keyi wannan Adda taki in kinsan irin wahalan da uwarku tasha da cikinta mu mun ɗauka ma ba zata yi rai ba amma sai Allah cikin ikon sa ya yaye maka ya baka lafiya ka haihu lafiya, yarinya mai hankali da tarbiya da tausayi irin takwarata sai kuma dan gaka kaika kawo kunyan ɗan fari duniya kana gani ɗan ka na neman mutuwa amma ko ah jikinka, nima fa nan bafulatana ce usul ma amma baruwana da wannan al'adah ta shashanci, nasan anayi ana kunyan ɗan fari amma ba irin na Innar ku ba, dan ita nata yabar al'ada ya koma rashin sanin ciwon kai, baiwar Allahn nan Indo tana fa gidan nan har na shiga har na fito ko leqowa bata yi ba gwanda wannan tambaɗaɗɗiyar munafukar ma ta leqo wai itama da bata taɓa haihuwa ba a ɗauki kyautan yaro a baka ka wulaqanta, ina na taɓa jin wannan tambaɗewan ni meramu daso amma dai malam bai yi sa'an mata ba wallahi"
Hassun ta qara cewa "kiyi haquri baabaa Allah bawa Adda Innai haquri nima abun ba yamun daɗi amma zai wuce"
Tashi kije to badon halinta ba zamu ci abincin kuma Allah zai saka wa takwara, ke kuma Allah miki albarka Allah qara tausayi da qauna tsakaninki da ƴar uwan ki" Da "Ameen" ta amsa ta tashi ta fice a gidan.

Baba mero sai fama take da jikar tata akan cin abinci tace "ke kuma ja'ira tunda kin samu kin farka sai ki tashi kisha wannan furar ko ƴan hanjin ki zasu yi qwari kisamu kisha magani"
Hawaye take tana yarfe hannu tana cewa "nikam baabaa na qoshi Allah"
Baabaa tace "Kin qoshi dan ubanki Isa nace kin qoshi uwar ki Indo kika ci?ba ki da lafiya amma sai shegen taɓara to in baki rufemun baki kin tashi kin karɓa kinsha ba zan hau ruwan cikin ki na zauna tunda kinsan yacce kike kamar taliyar murji yanzu sai na qarisa ki kowa ma ya huta". Yarfe hannu take tana hawaye taqi amsan furar balle magani.
Baabaa Mero ta ɗaura hanu a ka tace "ooh ni Mero ƴar Amadu yanzu takwara da ace Indo ta jaki jiki kam bansan ya zaki zama ba mutum kaman narkakken tuwon da bai nuna ba gaskiya duk wanda ya aureki ya kwasawa kansa jaraba da taɓara yarinya kin kai zaman ɗakin miji amma tsabar fitinan ki qanwarki har ta fiki auki da kazar-kazar na masu lafiya kullum ke kamar wacce masu tanɗe lashe suke kame da kurwar ta, Allah na tuba maka ni jikar mai allo"
Ganin dai ba karɓan zata yi ba sai ta koma rarrashi dan tasan abarta "haba takwarata shalelen babanta Meramu uwar Isa Maryam farar zinariya mai alkairi kinfi qarfin uban mutum balle ɗan mutum, Maman babanta ƴar gaban goshin baabaar ta"
Turo baki tayi dan bata son yacce take ce mata Meramu suna ba ko daɗin ji.
Da lallaɓa da lallami dai a haka har ta samu tasha furan ta kuma shan maganin amma hawaye kam in zaka kawo drum to zaka cika da hawaye, tana gamawa ta koma ta kwanta bacci yayi awun gaba da ita"
Kama haɓa baabaa Mero tayi tasa jikar tata a gaba da kallo tace "ooh ni Allah na nagode maka Allah ka rayamun wannan zuria'a nawa Allah ka shiryamun su, yarinya jiki a sake kaman sakakken roba abu kaɗan sai kwanciya kaman kiste, duk mutum ba auki kaman ruwan aski to Allah dai ya baki lafiya Meramu"
Itama baabaa kishingiɗewa tayi a kan nata gadon.


Can dare bayan sallahn magrib wani dattijo ya shigo gidan bakinsa ɗauke da sallama.
Inna A'i da Mama Lami suka yi da suke zaune suke cin tuwo suka amsa masa suna masa sannu.
Hassu ta tashi ta amsa ledan da ya shigo dashi tana faɗin "sannu da shigowa Baffai" Amsa mata dattijon yana shafa kanta yace "sannun yar Baffai".

Bayan Hassu ta kai masa ledan ɗakin Innar ta kasancewan ita ce da girki sai ta wuce ɗakin su, ganin ba ƴar uwan ta a ɗakin sai taji ya mata girma.

Inna ta tashi ta bisa takai masa ruwa tana sannu da dawowa malam.
Baffai yace "yauwa matar aljanna sannun ku da gida kuma ya aiki?
"Alhamdulillahi" ta faɗa tana murmushi sannan tace "malam a kawo maka abincin nan ɗakine ko-ko zaka ci a waje nasan kayi sallah kam"
Yace "a kaimun waje wannan zafin ɗakin sai a hankali"
Tashuwa tayi ta ɗauki taburma tayi waje.
Shumfiɗa masa taburman tayi ta ɗauko tiren kwanun abincin da ruwa duka ta kawo kan taburman.
Komawa ɗakin tayi tace "malam an kai komai"
"To Allah miki albarka matar aljanna ina futowa" ya faɗa yana miqewa.
Komawa tayi wajan Mama Lami suka ci-gaba da cin tuwon nasu suna hira sama-sama.
Bayan ya gama abunda zai yi ne ya fito da bismillahirrahmanirrahim ya zauna, Tashuwa Inna tayi tazo ta sa masa ruwa ya wanke hannu ta buɗe masa kwanon tuwon, Bismillah yayi ya fara cin abincin.
Mama Lami dai taɓe baki tayi ganin abinda Inna ke yi.
Bayan yaci abincin ɗan dai-dai ya wanke hannu yayi hamdala yana sanya musu albarka sai ga sallaman Magaji yana shigowa.
Ganin dattijon sai ya nufo wajansa yana faɗin "Baffai ka dawo ne sannu da dawo wa"
"Eh baban Baffai na dawo, yauwa dai nikam ina uwata ce tun dawowa na banji mostinta ba lafiya kam?"
Inna dai bata ce komi ba kaman ma bata wajan aka yi tambayan, dama kowa dake wajan ya tsammani haka dan sanin halin nata.
Lami ba kiji bane? baffai ya qara maimaitawa.
Ehm ɗan kame-kame ta fara "malam dama bamu son ɗaga maka hankali ne tunda jikin ba har can ba dan bata ɗan ji daɗin jikinta ba, to ɗazu dai tace zata gidan baabaa tana can bata dawo ba"
Magaji ya buɗe baki ganin ikon Allah shararo qarya ba ko tsoro kaman boka, duk da dama yasan matma Lami da iya lauye magana za tayi fin haka ma.


Please Login or Register in order to submit comment