Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

she’s still holding him tight batare data kara magana ba, ahankali yadaga hannayenshi dayaji sunyi sanyi kaman basa functioning kuma yakai saitin hannunta abayanshi zai kwance yanda tadaure hannun abayanshi, kankame hannun tasakeyi saikuma yaji tasaki kuka dabaida kara ko kadan. “Baran sakeki ba Mama, ina sakinki cemin zasuyi kin mutu, Mama nakusan haukacewa da suka fadamin haka ni nasan baki mutu ba, ni ajikinki zanyi bacci anan dakinki zanyi bacci, I will not allow u to leave me ever again and go” yanda hawayenta kebin kirjinshi yasa yaji zuciyanshi ta tsinke shifa baicika tausayin mutane ba but for the first time jiyayi yarinyar nan tabashi tausayi sosai ahankali yakomar da hannunshi batare daya rabata dashi ba, yadan dade ahaka sanan gently yadan duka tareda ita yasa hannayenshi the two yadauketa ajikinshi kankameshi tasake yi gamgan tana kara gyara zaman kanta akirjinshi yana kallon fuskanta saida tagama sanan ahankali kaman yadauki Kwai yafara tafiya har zuwa flat din Mom, shiga ciki yayi daman kofan abude yake yay stairs da ita yana mamakin yanda batada nauyi kaman yadauki paper, dakin Batool dayagani a bude ya tabbatar mai daganan tafito, shiga cikin dakin yayi dudda ko’ina da duhu but he could see sabida hasken window dake nuno compound nasu gently ya tsugunnawa kaman yanda ake kwantar da baby haka ya kwantar da ita kan gadon zai zame hannunshi yaji ta chapke hannunshi da sauri tana sheshekan kuka kaman yanda jarirai kema mamansu takai hannunshi kirjinta ta kankame sosai kaman idan tasaki hannunshi something will happen to her, wani dauuuu yaji a brain dinshi kaman an watsa acid a alkaline environment, dan gabaki daya a boobs nata ta kankame hannun nashi, he could basically feel sign na her sleeping nippy, karya fizge hannun tahau kuka ne this is middle of night a ganshi adakin nan saisa yakeyi ahankali, gently ya tsugunna jikin gado, wani kalan zufa yaji yana ketomai shi kanshi baisan mesa ba this is not the first time yake feeling boobs na mace why is hers different, why so much effect, ahankali yakai dayan hannunshi yadaura akan fuskanta yana shafa kumatunta he don’t even know what to do samin kanshi yayi da hura mata iskan bakinshi a fuskan wani irin ijiyan zuciya ta sauke tasaki hannun nashi kadan bakaman yanda ta kankame hannun a kirjinta da farko ba, ganin haka yasa yacigaba da hura mata iskan yana shafa kumatun nata dayaji yamafi na jariri taushi sanan gently yashiga janye hannunshi kafin yay nasaran janye hannun duka sanan ya dauke hannun kan fuskan nata dawani irin sauri yatashi yafice yaja kofan nasu ahankali sanan yasauka kasa yafice waje abinshi.




Wuraren 6 tafarka daga bacci daga Mom har Baffa daya shigo dubasu da asuba saida sukaji dadi ganin yanda tai bacci sosai yau dan this last few days dudda ana mata allura bata tabakai war haka bata tashi ba 4 ta tashi ko 3 nadare ma.
Kalle kallen data shigayi yasa Mom data shigo dubata tace “Khairy ya akayi me kike nema? Kin tashi” Dasauri zuciyanta na bugawa fast fast tace “Mama ina take?” Shiru Mom tayi tana kallonta hakan yasa tafashe dawani irin kuka tace “wlh ba karya nake ba Mom naga Mama adakin nan takwana tareda ni I was even holding hannunta sabida idan kuka tashi kugani, kuma tace bazata kara tafiya tabarni ba” hannu Mom tasa tadafa cinyanta ahankali tace “Khairy idan aka rasu an rasu kenan mutum baya dawowa, sabida rasuwan Mama na ranki saisa kike mafarke mafarke, Mama tarasu, you had a dream about her, tashi kije ki dauro alwala kiyi salla” tashi tayi ahankali tana goge hawayen dasuke zubomata tai bayi, fitowa tayi daure da alwala tai salla, da kyar tasha kunun da Mom tabata shima kadan sanan Mom tabarta da su Batool da Zara’u daketa musu surutu Khairy na kallonsu kuri kaman tazare itakuma Mom ta sauka kasa.


Knocking akayi tareda shigowa dakin, Zayn ne yana sanye da kananun kaya yay kyau yana zuba wani uban kamshi, ganinshi yasa Mom tace “Zayn shigo mana zoka zauna” karasowa yayi cikin falon cikeda girmamawa yace “Mom zan tafi” dasauri Mom tace “harzaka koma” ahankali yace “eh something come up dole nakoma dama 1week naso nayi amman bazai yuba” murmushi Mum tayi tace “Allah sarki to Allah kiyaye hanya, Aida nasan yau zaka tafi dana maka su dambun nama wlh yanzu sai yaushe kenan” dan shiru yayi yana tunani sanan yace “let’s just say 2month intotal nagama komi” ahankali Mom tace “Alhamdulilah Alhamdulillah komi yay farko zaiyi karshe Allah bada sa’a Allah ya kiyaye hanya” Ameen yace yana tashi har waje Mom tarakashi Baffa dasu Hafiz suka daukeshi a mota har zuwa airpDort.
[6/16, 7:57 PM] +234 701 275 3212: 3️⃣0️⃣

This book is 1k pay into 3107021073 aisha Muhammad first bank. Saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461.



LAST FREE PAGE
Bayan 3 weeks!
Yau 3 weeks kenan chip chip da rasuwan Mama, an dage sosai da addu’a akanta she’s very very much better yanzu, tadena koke koken nan she’s doing everything dakanta saidai she hardly speak, kome aka cemata saidai ta gyadakai tariga ta yarda Mama tarasu and babu abinda zata iyayi dazai dawo da ita, har yau bata iyacin abinci at all, saidai kadan kadan kuma shima liquid, once in a while Besty nazuwa har gidan Baffa dubata dan su Ya Manaf nema suka kawota gidan tasani, sanan Baba yabata number shi yanzu ma haka ance gobe zata koma school danta kira Baba next week zasu fara first semester 400 level exam sauran ta one semester tagama school hakan yasa aketa shiryamata har sababbin dinki Baffa yamata hadadun gaske Mom ma haka, just to cheer her up amman ina bin kowa take da ido dakuma kalman godiya shikenan.



Yau tun safe Mom dakanta ta shigo dakin ganinta zaune kan dadduma yasa tace “laaaa yar nan Oya maza tashi ki shirya yau kinada lectures 8 kika zauna yanzu har 7 yi maza tashi ki shiga bayi” batai musu ba tashi tayi tai bayi wanka tayi tafito, gani tayi Mom tamata arranging kayan dazata saka akan gado, wasu Riga da skirt ne na atampa cikin sababbin da aka dinka mata orange color ne atampa yanada flowers yan kanana brown, sai brown gyale tahada mata jakan makarantan ta da book sai wayanta da tuntuni aka kawomata gidan bata taba tabawa ba shima Mom dukta saka mata, shiryawa tayi tsaf, Mom tashigo dakin dauke da tea da chips tana kallon yanda kayan suka mata kyau dudda tarame sosai takalli kitson kanta tace “satin nan zamu kwance kan nan ayi wani kitso Khairy” takarasa ta ijiye abincin akan carpet sanan tadauki dan kwalin kayan tamata dauri mai kyau kafin tadauki tea tabata, karba tayi da kyar ta iya shan dan kadan sanan ta ijiye, ita kanta Mom batama iya tursasata taci abinci tashi tayi tadauki jakan a hannu da gyalen ahankali tace “natafi” binta Mom tayi tace “dan Allah Khairy kiyi karatu da kyau kinga jarabawa zaku fara next week karki fadi” Baffa suka gani afalo shima wa’azi yamata sanan yakaita har mota saida tashiga sanan yama Adamu alamun yatada motan yatada suka tafi, titi kawai takebi da kallo, jitayi hawaye ya gangaro mata dasauri ta share, she use to kullum saitaga Mama take tafiya school, school sukakai Adamu yay parking ganin taki tashi yasa Adamu yace “tashi kije class Khairy” kukan datake rikewa taji yazo mata fashewa da kuka tayi sosai tasa gyalenta akan fuska tana kuka shiru Adamu yayi takai kusan 20min sanan ta share fuskan nata da gyalen idanunta sunyi jazur tabude kofa tafita tana tafiya kaman iska ya kadata tafadi tarame babu abinda yarage ajikinta sai nono da hips, su kadai ne basu rame ba but wuyanta duk kashi idanunta sun fada ciki sosai, ahankali take tafiya yan makaranta su natareta suna mata gaisuwa gyadamusu kai kawai take tana wucewa dasauri dan bataso taita kuka ta tarama kanta mutane ahaka hartakai aji da lecturer ma aciki, baa hanata shiga ba hakan yasa tashiga taje tasami chan baya karshe chan tazauna ko abu daya bata ganewa ahaka aka gama lectures din lecturer tafita by 10, basuda wani lectures kuma sai 2, zagayeta yan ajin sukayi ana mata gaisuwa gyadamusu kai take tana danne zuciyanta, ganin yanda takeyi yasa class governor dinsu yace “dan Allah kubar Khairy tahuta let’s go guys” fiffita daga ajin suka shiga yi, su Amal sukace “tashi muje cafe Khairy” ahankali tace “kuje ina zuwa” dan jim sukayi suna kallonta babu maison yatakurata hakan yasa duk suka tafi ajin aka watse ita kadai tarage aciki hakan yasa takifa kanta akan desk tahau kuka ita kanta she wants to stop the cry amman bata iyawa tadade ahaka ita kadai a class kaman aljana kanta akife akan table, kaman daga sama taji ance “Ummulkhair!!” Awani irin hankali take dago kanta daga table kafin tadaura jajayen rinannun idanunta kan Aliyu dake tsaye agaban ajin yana sanye da uniform na yan sanda yana kallonta, yarame shima idanunshi sunyi wani kala yana mata kallonda only heart dinshi zai iya sanar da mai kallon ke nufi, jitayi duniyan ya tsayamata chak duk wani bakin ciki emotions, tausayin kanta da sauransu sun taso mata sun tsayamata awuya, jikinta harwani rawa yake ganinshi dan she can’t believe shine, wani irin tashi tsaye tayi tana kallonshi kaman yanda yake kallonta kallon dayana mata zuciyanta nafassaramata dawani irin gudu gyalenta na faduwa akasa tai wajenshi kaman dama shitake jira batai wata wata ba kawai tawani kalan fada jikinshi sai kuka sosai as if she ne dama asalin wanda takeso tama kukan, ahankali ya lumshe idanunshi yana feeling kukan datake in every single bone of his flesh, hannayenshi yadaga gently yay wrapping nasu around her back kafin yakai bakinshi saitin kunenta murya chan kasa yace “I am here for you Pickle, I am here” sake kankameshi tayi sosai cikin kuka tace “Ya Aliyu Mama…..” murya chan kasa dake nuna he’s with her, he’s feeling what she’s feeling yace “I know Pickle” takai almost 3min tana kuka ajikinshi sanan ahankali yacirota daga jikinshi yana kallon yanda take kuka hannunta yakama zuwa first kujeran dake ajin zaunar da ita yayi sanan ya tsugunna agabanta still yana kallonta, jikinta ko’ina rawa yake na kuka, hannunshi yasa a aljihu yaciro clean handkerchief dinshi yakai kan fuskanta yafara share mata hawayen murya chan kasa yace “shiiiiiii” shiru tayi tana kallonshi still, tass yashare mata fuskan harda hancin sanan yamike tsaye yay inda take zaune a ajin da, tsugunnawa yayi yadauki gyalenta daya fadi a tsakar class din sanan yakarasa yadauki handbag dinta sanan yadawo har zuwa inda take a zaune, gyalenta ya yafa mata aka yasauka har kan kirjinta sanan yamika mata hannunshi yace “let’s go” kallon fuskanshi tayi kafin ahankali tasa soft hannunta cikin nashi yariketa gam sanan suka fito daga class din suna tafiya ahankali sai kallonsu ake amman ko ajikinshi har zuwa parking space, gaban motan yabude mata zama tayi tana kallonshi da jajayen idanunta sanan ya maida kofan yarufe kafin yazagayo yazauna wajen mazaunin direba yarufe motan yatada motan yafice daga school din da ita, sunyi tafiya mai nisa sannan taga ya tsaya gaban wani eatry ya shiga batasan meya siyoba yadai bude bayan motan ya ijiye komi sanan yadawo yatada motan, wani waje yakaita ita kanta duk zamanta a Abuja batasan wajen ba, duwatsu ne masu kyau ga kamshin ruwa awajen da alamun akwai water fall ciki, parking yayi sanan yakalleta yace “I am coming” fitowa yayi yabude baya yadauki ledan daya siyo musu dawani babban dadduman dayake dashi mai taushi sanan yashiga wajen baiwani dade ba yadawo, bude inda take yayi yasake saka hannu yadauki jakanta sanan yamika mata hannu ahankali tasaka nata ciki, saukowa tayi yamaida motan yarufe sanan suka shiga wajen, cikin dutse ne kaman cave sanan ga ruwa atsakiyan wajen yana gangarowa daga dutse babu kowa wajen, wajen is so serene and peaceful bakajin karan komi saina tauntaye dana karan ruwan dakuma kamshin ruwan dutse dakakeji.

Zaunar da ita yayi kan dadduman sanan shima yazauna yana facing nata, ledan yabude yaciro take away na biryani rice da rosted lamb sai ruwa mai sanyi daya siya yabude, ahankali yasa spoon din aciki sanan yadebo abincin a spoon yakai bakinta yana kallonta jitayi zuciyanta yawani tsinke wani sabon kuka yazo mata ahankali tashiga reramai kukan, jaaa idanunshi yayi sanan gently ya girgiza mata kai bude baki tayi yasamata abincin taci saiyau tasan ashe tanajin yunwa, kadan tarage abincin all through harta koshi kuka take, yanabata abaki tanaci tanamai kuka sanan yadauki ruwa yabata shima sha tayi sanan ya ijiye.
Ijiye komi gefe yayi sanan ya matso kusada ita ganin taki daina kukan cikin muryan lallashi da murya dake nuna asalin so da tsantsan so yace “I know! and it’s okay I am here for you okay” gyadamai kai tayi tana sauke ijiyan zuciya, hannunshi yakai yakamo hannunta ahankali yadaura hannun nata kan kirjinshi yana kallon idanunta yace “can you feel yanda zuciyana ke bugawa sabida yasan kina cikin damuwa?” Gyadamai kai tayi ahankali murya chan kasa yace “I came to your house tun ranan ban sake samin kwanciyan hankali ba because I know my Pickle is not fine, I lost sleep, I lost peace, bana iya komi sabida ke, kinason zuciyata tabuga because of you ne”? Girgizamai kai tayi ahankali tanajin maganganunshi har a bargon kashinta, murya chan kasa yace “I lost my Mom when I was 25yrs, I know what u are going through Khairy, but if anything yasameki bazan iya rayuwa ba I will die, I love you alot, Ummulkhair I Love You” wani sanyi taji ya ziyarci zuciyanta each magana dayake gayamata zuciyanshi datakejin bugunshi nakara tantance mata cewa gaskiya yake fadi, ahankali yace “when I lost my mum I was depressed but as time goes on nazo ma fahimci this is not abinda mamana keso, she wants me happy, tanaso na cigaba da rayuwana, tanaso nai fulfilling dreams dina and above all she wants me happy and praying for her, Pickle abinda kikeyi yanzu is that abinda Mama kiso”? Girgizamai kai dasauri tayi alamun aa ahankali yace “to mesa kike hakan”? Lips dinta na rawa kuka na neman kufce mata tace “because banajin magana and nasa Mama fushi dayawa, halama saisa taki fadamin she had blood cancer” tafashe da kuka tana kallonshi girgiza mata kai yayi yace “Mama taki gayamiki she’s ill ne because you are her youngest daughter Khairy u can’t handle it, and Mama wants wats best for you, that’s is the reason, trust me pickle you are not stubborn, ke y’a ce dakowani parent will wish to have, I know Mama is so proud of you, ta haifi selfless and fearless yarinya that can stand for her self a ko’ina, karki kara tunanin Mama is angry with u iyaye basa iya fushi da yaransu, and Wanan kukan dakike da rashin cin abinci shizaisa Mama tai fushi dake, cus instead of kinata addu’a kina using time din to cry and not eating zai baki wani sabon ciwo u want to be sick” girgizamai kai tayi dasauri ahankali yakai hannunshi yakama dayan hannunta yace “promise me daga yau kin chanza, u will stop all this, take care of yayyinki and your Dad, do you have any idea yanda sukeji ga rashin Mama gaki” sake girgizamai kai tayi yace “promise me you will change daga yau, u will always pray for Mama, study well and pass exam dazaku fara next week, did u promise” gyadamai kai tayi ahankali tace “Uhm I promise” murmushi yayi he feels kaman yarungumeta yasata ajikinshi and just stay like that forever” ahankali yace “smile for me i finds it healing is my therapy, smile” dan murmushi kadan tayi ita kanta tamanta the last time datai murmushi.


To jama’a anan nakawo karshen free pages zan barku da tambayan nan ALIYU NE KO ZAYN NE???
Dan samin amsoshin nan kucigaba da bina awanan Littafin mai suna ALKAWARIN ZUCIYA!
Dan son cigaba da karanta Wanan littafin zaka iya turo 1k ta 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting.

Dan girman Allah badan niba kubiya ku shiga group ku karanta. Support me🥰

You can chat me up directly by clicking on this link
wa.me/+2347012181461

Thank you
M Shakur🥰
[6/16, 7:57 PM] +234 701 275 3212: 3️⃣1️⃣


WARAKA TEMPLE
wa.me/+2347042419516
Waraka temple gidan maganin kowacce irin cuta da izinin Allah
Karin niima da dadi
Karin dandanonki da duminki
Matsewarki ki dawo yar Sha shida
Gyaran nono
Sa megida sambatu
Sa kyauta
Maganin Sanyi
Da sauran magungunan damuwar da ke addabar mata zaku samu a waraka temple ku tuntubemu a no waya ko Instagram.



Murmushi yamata sanan yamika hannunshi yadauki jakanta wayanta yaciro yakunna yace “this phone should always be on” gyadamai kai tayi ahankali tana kallonshi Ya Aliyu is just….bamatasan taya zatai describing nashi ba, he’s just everything datake so, he’s so cool, calm, religious, selfless, caring, loving and above all very handsome. “will you marry me?” Kaman daga sama taji yajefo mata tambayan dan tayi nisa a tunanin shi while looking at him, ware manyan idanunta tayi da sun soma washewa, ijiye wayan nata yayi akan cinyanshi dayagama saita mata dan komi na ciki ya hargitse sanan yadaura mata mayun idanunshi akan nata, ahankali yace “zaki taimaki Aliyu Hydar ki aureshi yazama mijinki?” Batasan mesaba but wani kalan bala’in kunya ne taji ya lullubeta dasauri takai hannayenta duka biyun tarufe fuskanta dashi tana murmushi sosai kaman ba Khairy ba, dan murmushi yayi ganin yanda tambayan shi yabata kunya, matso da fuskanshi saitin fuskanta data rufe da hannayen ta yayi kaman mai whispering yace “I want to go and seeaBaba fa” girgizamai kai tayi tareda makemai kafada batare data bude fuskanta ba hakan yasa yace “what”? Awani irin shagwabe kaman Yar baby one year tace “ni karkaje wajen Baba yanzu” dasauri yana kallon long yatsun hannunta masu bala’in kyau da fararen kumbunanta kal kal yace “sai yaushe” ahankali kaman bataso tafadi maganan tace “sai nagama second semester exam dina nagama school” dan shiru yayi kaman mai calculating dan yamai nisa, dan yatsine fuska yayi yace “to but will you marry Aliyu”? Shiru tayi kaman bazatai bashi amsaba yana kallonta sai chan yaga ta gyadamai kai wani irin murmushi yayi ya dunkule hannu yadaki iska yace “yessssss!” Juyamai baya tayi akunyace tana daukan jakanta ahankali tace “mutafi inada class by 2” dan murmushi yayi ganin kunyanshi takeji dan tace zata aureshi, yace “ok” tashi tayi ahankali tafice daga wajen murmushi yasakeyi ya kwashe dadduman dasauran abubuwa yafito, discarding nasu yayi sanan yazo yasameta tsaye jikin motan tana kallon wasu tsintsaye dake wasa jikin bishiyan wajen, ga gidajensu birjik a wajen da alamu kiwonsu ake awajen, abayanta ya tsaya yana kallon tsuntsayen shima murya chan kasa yace “u like them”? Gyadamai kai tayi da sauri batare data cire idanunta daga kansu ba, wani mutum dakaman shine mai gadin wajen yakira da hannu ko kadan bamata lura ba dan hankalinta nakan tsuntsayen datake kallo, kawai gani tayi mutum yafito dawani basket cage na gidan tsuntsu yazo wajen bishiyan cikin sauki taga yakamo guda biyu yana kokarin sawa ciki, dasauri tace “Ya Aliyu meyake yi wanchan mutumin”? Ahankali yana tsaye kusada ita yace “I don’t know let’s see” saka tsuntsayen yayi a basket din sanan yataho dasu gabansu da sauri yamikama Aliyu yace “officer gashinan macen da namijin ne kaman yanda kace” hannu yasa ya karba sanan ya ijiye akan motan Khairy tabishi da kallo, hannu yatura a aljihu yaciro wallet kudi dayawa yaciro yamikama guy din godiya yamai sanan yawuce, hakan yasa yamaida wallet din aljihunshi kafin ahankali yadauki cage din yajuyo yana kallon Khairy dake kallonshi yamika mata yace “take” wani cute smile tasaki sanan tasa hannu takarba tana kallonsu tana murmushi sanan tadago kanta takalli Aliyun dake kallonta tace “they are so cute, they’re so tiny and adorable” matsowa kusada ita yayi yana kallonsu shima acikin cage din sanan ahankali yace “mace da namiji ne, this is Aliyu Hydar” yanuna mata namijin, sanan yanuna mata macen da yatsa yace “and that’s the lady, Miss Ummulkhair” wani kalan murmushi tayi she’s so happy bata taba zatan dan tace tanaso zai sayamata ba harma guda biyu, fuskanta yakalla yanda take murmushi tana kallonsu, ahankali yace “are you happy Pickle”? Juyoda fuskanta tayi takalleshi, gyadamai kai tayi ahankali tace “I am very happy” “mutafi to”? Gyadamai kai tayi da sauri tace “a ina zan ijiye idan zan shiga class”? kofar motan yabude mata shiga tayi dan shiru yayi kaman mai tunani sanan yace “I will keep them for you harki gama class, how does that sound” “perfect” tafadi tana girgiza case din dake jikinta dan suyi attempting flying wani dadi taji tace “yayyyy they’re flying, Ya Aliyu kalli” kallonsu yayi yana mamakin yanda abin kesata murna, maida kofan yayi yarufe yanajin wani kalan sanyi aranshi, duk wani damuwa da kunci dayakeji yatafi ganin yanda take murmushi looking happy.


Shigowa motan yayi yatada yaja motan kusan every minute and second saiya juyo ya kalleta yanda take wasa da tsuntsayen sosai, yana bala’in son Khairy shi kanshi baisan adadin son dayake mata ba, ahaka har sukakai school dinta around 15min after 1 na rana, parking yayi hakan yasa takalleshi daidai shima ya kalleta, dan sunnar dakanta tayi akunyace yace “2 zaku shiga class ko?” Gyadamai kai tayi, what time zaki gama lectures yau, ahankali tace “5” dan ajiyan zuciya yasauke yace “yanzu jeki salla a mosque kafin ku shiga class, I will come back later nakawo miki birds dinki kitafi dasu gida, what do u want me to get for u when coming back?” Girgizamai kai tayi tace “babu komi” jakanta tadauka sanan tadan saci kallonshi ganin kallonta yake kaman yauya fara ganinta yasa tajuya da sauri tareda bude kofan tafita tafara tafiya dan murmushi yayi yakafeta da ido yana kirga step dinta waiting for something, kaman taji kiran da zuciyanshi kemata juyowa tayi dudda motan is tinted but samin kanta tayi damai waving hannu dan tasan yana kallonta sanan tajuya da sauri tawuce feeling so happy da shi can not even deny, bata taba sanin she can feel this happy ba bayan rasuwan Mama gashi she’s feeling it.”


Kaman yanda yace tayi hakan tayi masallacin su tawuce tai salla abinta sanan tazauna ganin 2 batai ba, jin tunanin Mama yazomata rai yasa tadaga hannu sama tamata addu’a sosai ta shafa sanan tafito ganin 2 saura, class dinsu tawuce su kansu Amal mamaki sukayi ganin tazo kujeran dasuke tazauna harma tana karban note dinsu tana dubawa kafin lecturer yashigo wani kalan dadi duk sukaji, shigowa lecturer yayi yafara musu lectures and Alhamdulillah tana gane komi. Wuraren 3 suna zaune a ajin taji wayanta na vibrating hannu tasa ajakanta taciro ganin message ne daga Aliyu Hydar yasa dasauri tabude.
“Are u moody or teary? Concentrate on lectures okay, by the way this birds dinan naki are naughty, sai kuka sukemin sun tsaneni obviously sunsan I am not their owner”
Bakaramin dariya tayiba dataga text dinshi reply nashi tayi.
“I am happy thanks to Ya Aliyu Hydar, tell my birds not to cry, Mommy takusa gama lectures bye”
Saida tai sending message din sanan tafarabin messages din dayake turamata tun bayan rasuwan Mama tana karantawa one after the other tana murmushi, Amal dake kusada ita ta mintsileta tace “Khairy wai waye Wanan new boyfriend din naki” tai maganan tana leken abinda take dawaya dasauri tarufe wayan tamaida jaka tareda murguda mata baki ta maida hankalinta kan lectures din da akeyi.
[6/16, 7:57 PM] +234 701 275 3212: 3️⃣2️⃣




Five daidai suka gama lectures, fitowa tayi suka jero tareda su Amal, kafin su wuce itakuma tai parking space data hango Aliyu tsaye jikin motanshi wanan karan ba kayan yan sanda ne ajikinshi ba, Jean da shirt yasaka, wani black jean dawata dark blue shirt dasukamai bala’in kyau suka haska shi, hannun rigan yakama murdadden muscles nashi sosai, rigan ma kaman yamai kadan sabida yanda yakama kirjinshi fum fum ya kara bayyano da cikan kirjinshi, sajenshi ya kwanta yay lub lub hakama gashin fulanin kanshi sai kyalli yake, lips dinshi yayi so sooo pink kaman ya shafa man baki pink waya nakan kunneshi yana magana, gani tayi kaman ma kayan yan sandan nan ragemai

Please Login or Register in order to submit comment