Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yace “wanan machine din shine taimakama heart dinshi to beat, beating na heart nashi is very slow, so yanzu dai gobe zamu fitardashi zuwa Oman akwai wani heart Dr achan he’s my very close friend tare mukai karatu a Ukraine yace nakawoshi Aliyu will be fine” dukansu ajiyan zuciya suka sauke Baba yace “In sha Allah zaiji sauki, please if u need anything we are here for you yanzu munzama family” murmushi Dad yamusu cikedajin dadin maganan su yace “Allah yabar zumunci nagode sosai” motsi da Aliyu yayi yasa dukansu suka kalleshi dasauri Baban yay wajen gado yana kama hannunshi yace “Aliyu, Hydar I am here can you hear me”? Wani irin bude idanunshi Aliyu yayi kadan da kana gani kasan baya cikin hayyacinshi sanan murya chan kasa yace “Um….mulk….hair” kafin yakara lumshe idanu kaman bashi ne yay motsi ba, sakinshi Dad yayi yadanyi murmushi yajuyo yakalli su Baba da jikinsu yay sanyi sosai yace “tun shekaran jiya haka yake saidai yadan bude idanu kadan yakira sunan Ummulkhairy yakoma” dan murmushi Dad yasakeyi sanan yakalli Aliyun yace “one thing I am sure of shine d’ana na bala’in son Ummulkhairy so thank you Alhaji dakuka auramai Ummulkhairy bazan taba mantawa da wanan kyautatawan dakukamin da d’ana ba” yay maganan yana juyowa yakalli su Baba daduk sukejin badadi suna addu’a Allah yabashi lpy, sun dade a asibitin sai wajajen 12 na dare sanan suka tafi, Baba da Baffa sun dade suna magana sanan kowa yawuce gidanshi.


Saida sukakai gida sanan Mom takalli Baffa kafin tafita daga cikin motan ahankali tace “one thing danasani cewa inaso gamedakai shine rashin yanke hukunci acikin fushi, nasan ba hurumina bane nan amman inaso na roki alfarma biyu daga wajenka” tai dan shiru tace “nafarko shine inaso kamaida Ammi and inaso kai kokari and look at her situation and understand her, batasan da Auren nan ba itace mahaifiyar Zayn, taci buri kan danta is understandable idan taki yarda da Auren nan kowa da kalan zuciyanshi, kuma yanda Zayn bai auri yarinyar nan ba barabonshi bace wlh inda rabonshi ne daba Ammi ba ko duk aduniyan nan ne basu isa suraba Auren nan ba, sai alfarma tabiyu shine ko’ina Zayn yaje ka kirashi danka ne, nasan yanachan cikeda damuwa yasa kazama karamin mutum da sauransu kanunamai bahaka bane yadawo gida, Auren Ummulkhairy ko rashin aurenta won’t change kai mahaifinshi ne yazo idan yanason wacce Ammi keso ya aura wato Aisha kaje ka nemamai Auren idan bayaso yakawo kowa yakeso ya aura, rayuwa batada tabbas kowa datashi kaddaran just look at Aliyu yanzu yanachan kwance rai hannun Allah yay giving up but Allah yaga zuciyanshi cikin sauki yabashi Ummulkhairy, komi yafaru nada dalili sometimes abinda mu iyaye kesoma yaranmu is not the best or Khair for them, I know u are hurt amman kayakuri and forget everything let this family continue to be in peace kaji”? Gyadamata kai Baffa yayi ahankali bude kofa tayi zata fita dasauri yakamo hannunta hakan yasa tajuyo takalleshi, ahankali yace “I am so lucky to marry a wife like you, Allah yamiki albarka” murmushi tayi tace “Ameen” sanan tawuce ta tafi shikuma yadan dade zaune a motan sanan yaciro wayanshi yakira number Zayn ringing yake yana gab da tsinkewa yadauka.

Ahankali Zayn yace “Abba kayafemin I am so sorry” murya chan kasa Baffa yace “shiiiiiii Zayn i understand you Allah yasa hakanne mafi alkhairi, kana ina”? Murya chan kasa tace “ina wani hotel ban sami flight ba yau saida safe” anatse Baffa yace “dare yayi yanzu dan haka forget about tafiyan nan gobe dasafe kadawo gida kajini, I am not angry with you one bit hakama Baffan ka shima he’s not, so kadawo gida kadauki komi amatsayin kaddara inda Ummulkhairy matarka ce da Ammi n ka bata isa taraba Auren nan ba, so it’s okay, kadawo gida inaso kafito dawata yarinyar ka aura idan wacce mahaifiyarka keso ne to idan ma ba ita bane duk daya kaji” gyadamai kai yayi ahankali yace “thank you Abba” murya chan kasa Abba yace “don’t cry again good night son” ya katse wayan.
[7/3, 5:34 PM] +234 913 791 2752: 6️⃣0️⃣


Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️










An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment