Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Baffa ya tsaya yajuyo yana kallon Zayn dake shigowa dakin zuciyanshi na tafarfasa, shigowa Ammi tayi waje tasamu tazauna ganin yanda Baffa tun a asibitin talura dayanda take takenshi yana wani share Zayn saikace shine yachakama Yar gwal din wuka.
Ahankali Zayn yakaraso cikin falon ya zauna ahankali akasa yakasa dago kanshi, juyowa Baffa yayi yakalleshi yahade hannunshi tabaya cikin kakkausan murya yakira sunanshi. “Zayn!” Dagokai ahankali Zayn yayi yakalli Baffa ahankali yace “naam Abba” babu wani alamun wasa akan idanun Effa yace “mekajeyi a Variety Pot”?


Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️

Faduwa gabanshi yayi ahankali yafara kokarin saukar da kanshi kasa dan ko kadan bazai iya ya kalli kwayan idon Abban yamai karyaba, cikin kakkausan murya Baffa yace “look at me Zayn bance ka saukarmin da kanka kasa ba” ahankali yakalli Baffa, cikin fushi Baffa yace “Zayn shaye shaye kakeyi”? Dawani irin sauri Ammi takalli Baffa jin kalman shaye shaye tace “wai Alhaji sabida Yar gwal dinku da aka chakama wuka dan tana tareda d’ana shine haryakai afara tuhuman d’ana da shaye sha…..” dagamata hannu da Baffa yayi afusace yasa takasa karasa maganan cikin kakkausan murya yace “kimin shiru Rabia’atu, I am not ready for sakarcin ki this morning” sanan yamaida kanshi kan Zayn yace “daya daga cikin offisoshin dayamin yan tambayoyi yasanar dani agaban Variety Pot kai parking motanka kashiga ciki Khairy kabarta amota anan waje, wajen babu abinda ake saidawa sai kayan shaye shaye da kayan maye daban daban Innalillahi wa innailaihi raji’un Zayn yaushe kafara shaye shaye tarbiyan danamaka kenan shaye shaye!” Baffa yay maganan yana kallon fuskanshi dan fuskan Zayn bayatabamai karya, kallonshi kadai yakara tabbatarmai da yes shaye shaye yaje yayi, Baffa jiyayi ranshi na tafarfasa yace “Zayn tayaya zaka dauko mace, Yar yarinya ka ajeta gaban wajen da ake shaye shaye da kasan criminals nanne majalissan su, kashiga ciki kaje shaye shayen ka kabarta inba sakarci da rashin hankali irin naka ba” Baffa yadanyi shiru yana kallonshi kafin cikin ihu da saida gidan ya amsa yace “inda yarinyar nan tamutu tayaya kakeso na kalli mahaifinta dabai dade da rasa matarshi ba iyye? Tayaya!” Baffa yay ihu da saida Ammi tadaura hannunta aka, Baffa yace “kasan menene tsakanina da Baffan ka mahaifin Khairy kuwa?? Bamuda dangantaka ta jini amman duk duniyan nan ko yan uwana basukai Baffan ka matsayi, kima da daraja awuri naba, azuciyata ba daduka duniyan nan Zayn, duk duniyan nan banida kaman Baban Khairy, bakuma zan taba samin kaman Baban Khairy ba, kabani kunya Zayn kabani kunya, kayi karatun addini kasani cewa shaye shaye is haram, duk wani abu aduniyan nan dakesa maye haramun ne annabi yahana sha, bari Khairy ta warke zaka sha mamaki” Baffa yay stairs dasauri Zayn yatashi zai bashi hakuri amman ina harya wuce hakan yasa yadawo yazauna yadaura hannunshi akai, saida Ammi taji rufe kofan Baffa sanan takalli Zayn da duk yabi yadamu ahankali tace “karka damu kasan mahaifinka bazai taba iya fushi dakaiba relax I will talk to him, kaga abinda yasa banson yarinyar nan ba banmason hadinka da ita, nasan cewa zaka dauketa kaje gidansu da ita dana sani ai da bazan taba bari kadauketa ba, akan me zata wani jazawa d’ana bakin jini, har ana kiran d’ana da dan shaye shaye, Zayn dina dako hayaki bayaso, mtswww aikin banza wlh ko ganinka nasakeyi a inda take saina cimaka mutunci Zayn nagaya maka baka ba ita dagayau” saida Ammi tagama surfafamai bala’i sanan ta tashi tai sama yadade zaune awajen sanan ahankali yatashi yafita daga dakin zuwa nashi dakin.

Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️

[6/24, 11:24 AM] +234 701 275 3212: Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️

Sai wajajen 6 nasafe sanan Dr yay discharging Aliyu, ahankali yafita daga dakin boys dinshi biyedashi juyowa yayi yakallesu yace “ku tafi mota ina zuwa” saramai sukayi sanan suka wuce shikuma yakarasa zuwa ICU din, dayake Baba da Manaf sun tafi masallaci ganin tai bacci babu kowa awajen, ahankali ya tsaya gaban glass din yay folding hannunshi akirji yana kallonta, yakai kusan 3 good minute yana kallonta sanan yajuya ahankali yawuce yafita daga asibitin masallaci yafara shiga yay salla sanan yagaisa dasu Abba yamusu sallama.


Kwananta biyu a ICU aka dawo da ita normal daki sabida yanda takeda saurin warkewan ciwo, Baffa dasu Mom tun safe sukazo harda Batool da da kyar Mom takadata tawuce school daga wajen, sanan Matan Baba da Khairy take kirada Anty Mariya ta gyaramata jiki da towel da ruwan dumi sanan aka chanza mata kaya zuwa wani simple gown baby pink da hula baby pink sanan aka maidata gado tai kyau kaman wata yar karaman yarinya tea Anty Mariya tabata tasha dan yunwa takeji Baba sai murmushi yake cikeda jin dadi da kyar Baffa yabashi duk suka tafi aiki akabarta da Anty Mariya kadai.
[6/24, 11:24 AM] +234 701 275 3212: Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️


Saida ta shanye tea sanan ta kwanta tana rikeda teddy da Maheer yasayo mata na Mickey Mouse tana murmushi Anty Mariya tace “Maheer yamaidake yar yarinya ko” dan murmushi tayi sanan ahankali dan bata iya magana da karfi tace “ina wayana Anty”? Ahankali tace “wayanki na wajen Batool” dan yatsine fuska tayi dasauri tace “menene wani abu namiki ciwo ne” girgiza mata kai tayi ahankali tace “ni gida nakeso mutafi” fuskanta Anty Mariya tashafa tace “Dr yace at this rate dakike warkewa very fast maybe gobe ko jibi ma zasu iya sallaman ki jikinki nada kyau Khairy” Gyadamata kai tayi ahankali Ya Aliyu takeson kawai tagani tasan yanata kiranta, knocking kofarsu akayi dawani irin sauri tadago kanta he just feel inama ace Ya Aliyu ne zai shigo, ahankali aka turo kofan aka shigo Zayn ne yana sanye da riga da wando na jeans dasukamai hadadden kyau idanunshi sanye da bakin glasses idanunshi nakan Khairy datai lamo agado tunda ta kalleshi sau daya tacire idanu tana shafa teddy data rike, she looks super cute kaman ka saceta ka gudu ga dakin datake ciki very fine dan hospital suit ne harda kujera doguwa da fridge da ac ga tv, an rufe mata kafa da bargo, ganinshi yasa Anty Mariya tai murmushi tace “barka da zuwa Zayn shigo mana” tai maganan tana tashi dagakan wani hadadden plastic chair dake gaban gadon Khairy takoma kan lumtsatsen 3 sitter tazauna, ahankali Zayn yashigo yace “ina yini yamai jiki” murmushi tayi tace “jiki Alhamdulilah ai taji sauki, gashinan ta damemu ita a sallameta takoma gida kasan duk kyan asibiti babu mai son asibiti ga waje zauna mana ka tsaya” karasawa yayi gaban plastic chair datake nunamai ya zauna ahankali sanan ya ijiye katuwan ledan daya taho dashi kafin ahankali yasa hannunshi yazare bakin glasses din idanunshi yakalli Khairy daidai itama tadan kalleshi dasauri tadauke idanunta sanan ahankali tace “ina yini Ya Zayn” harcikin brain dinshi yaji muryanta daurewa yayi yadake yace “how are you feeling now”? Batare data kalleshi ba tace “fine” kallonta yacigaba daya kaman wanda baitaba ganinta ba, yatsun hannunta da fararen kumbunanta yabi da kallo da yanda take rike kafan teddy, kafin ahankali yasauke kanshi kan lips dinta dayay wani irin mahaukacin pink sunadan motsi sabida yanda take motsi ga gashin gaban goshinta daya kwanta lub lub tunda yake baitaba tsayawa yakurema nace kallo haka ba sai Khairy he loves everything every single thing about her, baitabajin zuciyanshi ya girgiza akan mace ba sai akanta kaman yadauketa yatafi da ita dakinshi suyi rayuwan aure yakeji she’s so innocent, kana ganinta kasan yarinya ce dabatasan komi ba about all this iskanci life da sauransu knocking kofan da akayi yasa yadawo daga king tunanin dayake, tashi Anty Mariya tace “tace suwaye kuma Kodai Babanki bai yarda yabi Baffa sun tafi aiki bane” tai maganan tana bude kofan daga Khairy dake kwance har Zayn suka juyo dan ganin waye akofan, ahankali Anty Mariya tabude kofan Aliyu ne tsaye gaban kofan yana sanye dawata sky blue yadi mai bala’in kyau hannunshi rikeda wani Leda na Buba popsicles yana wani irin bala’in kamshi idanunshi sanye da bakin glasses yanabin dakin da kallo kafin idanunshi su sauka kan Khairy dake kan gado tana kallonshi wearing one big smile akan fuskanEta.


Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️

Kallo daya Anty Mariya tamai taganeshi cikeda girmamawa tace “bismillah Aliyu shigo” hannunshi yasa ahankali yazare glasses na idanunshi sanan yakalli Anty Mariya ahankali yamika mata ledan hannunshi yace “sauri nake daman na shigo na duba mara lafiya ne bari naje” yajuya zai tafi dawani irin sauri Khairy data yunkuro daga gadon tana yatsine fuska sabida zafin datakeji inda aka mata dinki tace “Ya Aliyu!” Chak ya tsaya batare daya juyoba kirjinshi na tafarfasa dan ana bude kofan idanunshi suka sauka kan Zayn da yanda yaga yana kallon Khairy, juyowa yayi ahankali yazubamata mayun idanunshi hawayen dayaga sun taru a idanunta da yanda yaga tana yatsine fuska sabida tasowan datayi yasa yadago kafa ahankali yashigo dakin batare dayakai wajen gadon ba yay folding hannunshi akirji yana kallon kwayan idanunta da ita kadai zata iya fassara maganganun dake cikinsu asanyaye yace “lay ur back” gyadamai kai tayi kaman Yar baby shi, sanan takoma ahankali ta kwanta back, murya chan kasa yace “Ya jiki”? Ahankali kaman ba itane kemagana da dan kyau ba dazun nan tawani narke kaman wacce ke shirin fashewa da kuka yace “fine” kasa daurewa yayi zuciyanshi namai zafi da ciwo sosai, ahankali yace “meke miki ciwo”? Daga Anty Mariya har Zayn kallonta sukayi, gently takai hannunta tanunamai gefen cikinta, boyayen ijiyan zuciya yasauke sanan yajuya yace “lemme call Dr for you” yawuce zai fita, saida yakai daidai kofa tasake kiranshi amugun hankali. “Ya Aliyu” chak ya tsaya still, kafin chan batare dayajuyo ba yace “I will get the Dr for you, sai anjima Anty” dasauri Anty Mariya tace “sai anjima Aliyu an gode” kallon Khairy yayi nakusan 1min dayaga takife kanta a filo sanan yatashi shima yakalli Anty Mariya yace “bari naje anjima zan dawo” murmushi tayi tace “tom Zayn angode” sanan yawuce yafita, Anty Mariya da takaranci komi that just happen in this room tasauke ijiyan zuciya ahankali tana kallon Khairy datai kaman tana bacci taji anbude kofa Dr yashigo.



Aliyu na gab da tada motanshi yaji anyi knocking glass din motar, juyowa ahankali yakalli wajen ganin Zayn ne tsaye yasa ahankali ya danna botur yasaukar da glass din motar yana kallon Zayn din da idanunshi dasuka dan chanza launi, folding hannu Zayn yayi akirji dan idan baiyi hakaba ayanda kirjinshi yaji yana tafarfasa da mugun kishi zai iya dambe da wanan dan sandan, cikin wani yanayi na rashin mutunci yace “what’s between kai da kanwata”?Wani kallo Aliyu yamai ido da ido kaman yazaro bindigarshi ya bindige Zayn yakeji, akufule yace “go and ask ur sister” wani irin kallo Zayn yamai ganin kome yake takama dashi shima haka Aliyu yake takama dashi yasa awulakance yace “stay away from this hospital and stay away from my sister, I don’t want you handling case din barayin nan zanzo nasa abama wani dan sandan, duk randa nakara ganinka anyway near my sister law zai rabamu” wani matsiyacin kallo Aliyu yamai kafin yadau bakin glasses dinshi yasa a idanunshi yakalli Zayn din awulakance yace “I am the law! So do your worse” yana maganan yadaga glass din motanshi sama yawani ja motar da mahaukacin gudu yafita dashi daga asibitin yanaji kaman zai mutu da bakin kishi.




Kwana uku Khairy takara a hospital aka sallameta gidansu tace zata Anty Mariya kaman an mata kyauta, fir Batool tace itama gidan Baba zata koma babu wanda yahanata suka koma wajen nan tabama Khairy labarin all abinda yafaru har jinin da Aliyu yabata sanan tace taji Baffa yace ankama duka barayin sun saida motan Zayn din amman an samo motan itama, sanan Zayn suka dinga bi tun ranan farko daya fara zuwa Variety suka ganshi suke binshi dan sunga big boy ne.


[6/24, 11:24 AM] +234 701 275 3212: Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️

Wuraren 11 nadare tai dialing number Aliyu harya katse bai daukaba saigashi yakirata dawani irin sauri tadauka ahankali yace “Pickle” murya chan kasa tace “Ya Aliyu ina yini” ijiyan zuciya yasauke yace “ancemin an sallameki yau ko hope u are good” shiru tadanyi kafin ahankali tace “Ya akayi kasan an sallameni” murya chan kasa yace “I come everyday to check on you dudda bana shigowa dakin” wani kalan murmushi tayi tanason Aliyu over ko Allah ma yasani, murya chan kasa taji yakira sunanta. “Ummulkhair!” Dan faduwa gabanta yayi dan wani irin faduwa gabanta yaje most time idan yakira sunanta haka, murya chan kasa tace “na’am” dan shiru yayi nakusan good 1min, sanan ahankali yace “is there anything between you and dan uwanki Zayn da I don’t know about” dan zaro idanu tayi dan bama tagane kan tambayan ba hakan yasa takasa ma magana, ahankali yasake maimaita tambayan. “Akwai soyayya tsakanin ke da Zayn ne?” Wani irin zaro idanu tayi adan rude tace “ni? Nooo a’a wlh, why will you ask me such question”? Dan shiru yayi sai chan taji yasauke ijiyan zuciya yace “abar maganan tunda kince no I believe you” tsoro taji yadan shigeta ahankali tace “Ya Aliyu are u fine” ijiyan zuciya yadan sauke sanan da kyar yace “I am now!” Yasake yin shiru saikuma chan yace “remember I told you I am a very very jealous person, banda yan uwanki danasan kun fito ciki daya su Manaf I can’t stand inga any man on this earth yana baki any affection look, Khairyyyy I love you don’t you get that, I am crazy and obsess dake” dan murmushi tayi sai yanzu tama gane maganan dayake yadauka ita da Ya Zayn soyayya suke saisa duk yay wani iri Ya Aliyu nada mugun kishi kam, dan murmushi tayi tace “Ya Aliyu kai kadai nakeso aduk duniyan nan, nima I am obsess with you, saisa nama zuciyana alkawari kai nata ne, THE PROMISE OF MY HEART is you” murmushi yadanyi kafin ahankali yace “Khairy inaso naturo iyayena suga Baba” dasauri tace “Ya Aliyu dan Allah kabari nakarasa school kagafa baifi 2month yaragemin ba nama fara project ta online nake turama professor na yana dubawa, kaga I want to enjoy my wedding ayi event kala kala nai rawa kasan na iya rawa” dan murmushi yayi yace “so I heard” dariya tayi tace “dagaske fa” hira tadinga mai kaman ba ita aka sallamo daga asibiti ba harsaida yasaki zuciyanshi sosai sanan wuraren 1 yasata tai bacci badan taso ba.

Kusan kullum sai Zayn yazo gidansu batasan mesa ba kofan tambayan da Ya Aliyu yamata ne hakanan saita fara gujemai, dazaran yazo tagaidashi zata wuce dakinta zatajishi dasu Manaf suna hira afalo Baba ma yadawo duk suhade sai dare yake barin gidan amman ita bata taba saukowa, kullum tana zuwa school tadage da project dinta Maheer natayata yi yanzu ma haka tana chapter 4.

Yau duka duka saura 14 days sufara final exam dinta tadage da karatu sosai, at the same time Baba da Baffa da abokanen su sukaje nemawa Manaf Auren Aisha, Mu’az kuma Auren Maimuna sanan washe gari sunday Baba yasa dukansu su shirya dan gidan Baffa zasu yau zasuyi family meeting.



[6/24, 11:24 AM] +234 701 275 3212: Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️

Ahankali take shiryawa dan ita ko kadan bataso taje gidan Baffan dan bamataso su hadu da Zayn dataga Kwanan nan wani mugun kallo yake mata kaman zai hadiyeta, Batool da harta gama shiryawa tace “wai bazakiyi sauri ba kinata abu ahankali kaman bakida kayan ciki” hararanta tayi tace “dalla chan” bude kofa Anty Mariya data shirya tayi takalli Khairy tace “har yanzu baki gama ba” gyalen abayan data saka tadauka baki tace “na shirya Anty” sanan tadauki jakanta Batool ta tashi suka fito zuwa compund ganin Ya Manaf da Mu’az yasa tai wani murmushi cikeda tsokana tace “angwaye wai kwana nawa aka saka ne” hararanta Baba daya fito yayi yace “ban fadamusu ba sai munje gidan Baffan su zasuji” dariya tayi tace “wlh Baba duk sun kosa” hararanta Manaf yayi yashiga motan shi yace “karki sake kizo motana Batool taho kinji” dasauri Batool tai wajen, Baba yace “manta dasu muje motana kinji” gwalo tamusu suka wuce tashiga motan Baba, Anty Mariya na gaba ita kadai abaya sanan suka wuce batasan mesa ba hakanan taji gabanta nafaduwa dum dum dum, daura hannunta tayi kan kirjinta tana addu’a azuciyanta tana kallon hanya ahaka har sukakai gidan Baffa, Babban falon Baffa sukaje, tunda tashigo taga Zayn na kallonta kaman zai hadiyeta dawani irin sauri tadauke kanta tagaida Ammi data amsata ciki ciki sanan tawuce wajen Mom tazauna kusada kafanta Batool ma tazauna awajen tana gaida Ya Hafiz dake zaune kusada matanshi yana rikeda Babyn su dake bacci, gasu Hassan a zaune kowa a zaune, Baffa na zaune kusada Baba


Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️


Ahankali tadago kanta hada idanu sukayi da Zayn dataga yasakin mata wani cool smile dasauri tadauke kanta takalli Baffa dake gyaran murya.
Anatse Baffa yabude taron nasu da addu’a sanan yace “jiya munje gidan iyayen yarinyar da Manaf dakuma Mu’az sukeso su aura, Alhamdulillah komi ya daidaita bamu sanar daku komi gabe da abin bane sabida akwai abinda mukeso musanar daku wanda dukanku nan babu wanda yasan maganan dagani sai Baffan ku nan” yanuna Baba saikuma “marigayiya mahaifiyan ku Manaf” yanuna su Manaf, tsit dakin yayi, gyaran murya Baba yasakeyi yace “an sakawa Manaf da Mu’az ranan aure kimanin sati hudu wato wata daya kenan” murmushi duk akayi Hafiz najan bayan rigan Manaf dake murmushi cikeda tsokana yana kabarda hannunshi sanan anatse Baffa yace “yara nata aure amman asalin Babban yayan gidan nan shiru” dariya Hafiz yayi Ammi ta ballamai harara, anatse Baffa yace “gawata labari” sanan ahankali yafara magana yace “shekaru ashirin dasuka wuce abaya, lokacin Zayn yashiga JSS 1, Hafiz na primary school, su Hassan na Hussaini sune yara alokaci dudda suma primary suke, Maryama wato mahaifiyan Ummulkhairy ta haifi Ummulkhair” Baffa yadanyi shiru, ajiyan zuciya yasauke yace “bayan an haifi Khairy Maryam was very very sick, after series na test and investigations alokacin ne aka fara gano cewa mahaifiyar ki nada blood cancer!” Shiru kakejin dakin kaman ruwa ya hadiye kowa, ganin Baffa yakasa magana yasa ahankali Baba yace “Maman ki was very very scared Khairy son da Mama kemiki tun ranan dakika fado duniya ne, bansan mesa ba kodan agidan marayu ta taso tana matsayin ya mace batasan kowa nata ba tai wahalan rayuwa, kodan sabida taga kema mace ce batason kiyi wahalan rayuwan datayi gashi ance tanada cancer bazatai wani rayuwa mai tsawo ba dan lokacin bama agama sanin kan treatment na blood cancer ba yasa ranan cikin dare ina bacci akan kujera naji Mamanki ta tabani tana kiran sunana” Baba yadanyi shiru ahankali yace “bude idanu nayi naganta zaune kan gadon asibitin rikeda ke a hannu” Baba yakarayin shiru yadan fuzar da iska nai dumi, Ahankali yace “Maman ki was very very sick jikinta yay bala’in zafi tacemin tana ganin one of this days zata mutu dan haka nakira Baffa nacemai idan zai taho yazo mata dasu Manaf dake gidanshi wajen Ammi nacemata to ganin hankalinta atashe yake sanan takara kallonki” Baba yay shiru yace “tana kallon fuskanki tacemin batason Ummulkhairy tasha wahala, sanan duk duniyan nan banda ni babu wanda ta yarda dashi kaman Baffan ki tasan ko Bana duniya sai inda karfinshi yakare akan yarana sabida haka tanason ta aurar dake tun yanzu datake da ranta a inda ko yanzu yanzu tafadi tamutu zata tafi batada damuwa” Baba yakara yin shiru kowa na kallonshi, handkerchief yaciro daga aljihu yakai kan idanunshi dan ko kadan bai son yay kuka agaban yaran shi, kafadan shi Baffa ya matse sosai yakalli yaran yace “Baban ki yadauka awanan daren Maman ki zata rasu, bayan tamai maganan nan tasashi yakirani awaya, kunga acikin kuryan darenan haka nashiga mota nazo asibitin nan, cikin tsananin zazzabi tana rike dake a hannunta tace tanaso tabani amanarki sanan tana neman alfarma wajena…..” wani irin faduwa gaban Khairy dake kallon Baffa chass takeyi dabama tasan na miyeba, ahankali Baffa yace “Maman ki tace tanaso nahada Ummulkhair da Zayn babban dana wanda Mamanki takeso sosai sun shaku da mamanki sama da su Hafiz ma, tace tanaso nahada ku aure” Zayn da tunda aka fara maganan kanshi ke kasa sai alokacin yadago kanshi yakalle Babanshi dake Magana, Baffa yace “jikin Maman ki yay zafi yay tsanani duk mun zaci zata rasune, Gyadamata kai nayi na nuna amincewa na, tace mukaita masallaci adaura auren, I remember Baban ki yafita waje yadauko keken guragu muka daurata akai muka gungura keken har zuwa masallacin dake asibitin nan dayake nan kaman ba dare ba jama’a duk suna zazzaune some a kwance iri masu jinyan nanne, da sauransu limamun muka kira mukamai bayanin komi ya matukar tausayama Maman ki sanan aka gungurota aka shiga da ita masallaci tana rike dake a hannu limam yadauki microphone aka tada duka mutanen dake bacci” tsinkewa gaban Khairy yahauyi yana dawowa daidai hakama Batool, Ammi, Zayn dakuma Anty Mariya, kowa na kallon Baffa, murya chan kasa Baffa yace “all I had was 20k ajikina haka na bayar kudin sadaki dani da mahaifinki limamin masallacin mahaifiyar ki jama’an dake wajen suka shaida daurin aure tsakanin Ummulkhair Ahmad Muhammad da Zayn Abdullahi Gabas akan sadaki naira dubu ashirin!”
Khairy jitayi numfashinta zai dauke kunenta yay dummm kaman ta sume ne kaman tafice hayyacinta ne oho ita kanta bazata iya tantance wani yanayi take ciki ba, daga Baba har Baffa murmushi sukayi suka kalli juna, Baffa yace “inda ace Baffan nan naku nada yara mata dayawa zansa yarana maza duka su aurensu sabida inaso muhada zuru’a wanan amincin dake tsakanin mu na abota takoma na jini, saisa bayan mun daura auren muka yanke shawarana sai yaranmu sunyi girma sun mallaki hankalin junansu zamu sanar daku, yanzu ma bikin su Manaf ne sabida munaso muhada bikin su da kuma taron bikin su Zayn ayi atare saisu tare nan da wata daya lokacin Ummulkhairy itama tagama jarabawa tagama makaranta ko aminina” gyadamai kai Baba yayi yana wani irin murmushi, Ammi dajitayi komi na duniya ya tsaya mata chak takalli mijin nata, cikin wani irin masifa tace “Alhaji na dauki cikin Zayn na wata tara, na tsugunna na haifo dana dakaina batare da wata ko wani yatayani ba ninasan ciwon kan d’ana nasan wahalan danasha na tarbiyantan dazai ka kama shekaru kusan ashirin kenan kama d’ana aure baka sanar dani ba wlh wlh wlh kayi kadan!” Ammi tama Baffa magana babu ko shakkan shi guda akan idanunshi dayasa kowa yakalleta

Please Login or Register in order to submit comment