Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

up, anything can happen to me, and I want you to be able to take care of yourself, su Manaf, Mu’az da Maheer, you will be their Mum, kindaiga banda kowa, I told dukanku labarin nan agidan marayu Baban ku yaganni ya auroni ina gidanshi nai karatu, bansan any family naba dazance yau idan bani inada wata danasan zata rikeminku tsakani ga Allah so I want you to take after me kinji, ki natsu and know what you are doing” fashewa da kuka tayi ahankali duk zuciyanta namata nauyi da duhu, bayan hannunta takai ahankali ta share idanunta sanan cikin sheshekan kuka tace “Mama maisa duk idan namiki laifi saikitamin magana kaman zaki mutu eh? Wlh Mama bazan karaba na rantse da Allah kinji, dan Allah kayakuri kuma kawayena zan ragesu, Mama I love you a lot please kidena fushi dani kuma kidena magana haka kinji, Mama you will leave long har yarana zaki goya” murmushi Mama tamata she just wish zata iya daina mata magana hakan, kumatunta taja cikeda so tace “oya stop crying inba hakaba I will snap your face natura a group dinku na nunama friends naki sugan cewa the famous Khairiry dinsu is a crying queen agida” dasauri tasa hannu tashare fuskanta ta washe jerin white teeth nata kananu dakeda bala’in kyau tace “Mama nadena” dan dariya Mama tayi tace “oya je bude drawer nan nawa ki kawo comb da kipiya ayi wanan tsifan” da sauri tasauka dagakan gadon tai wajen drawer dakin Mama tabi bayanta da kallo wani irin girma Khairy keyi da batasan ina zatada girma ba ga shape kaman ita tai kanta, daukowa comb da kifiyan tayi tajuyo Mama tabi damemmen cikinta da kallo tace “wuce kidebo breakfast kidawo” tai maganan tana karban comb din hannun nata, juyawa tayi tafita daga dakin koba komi ta lallashi Mama tahakura saura Baba shikuma da Baffa zata hadashi simple.


Dinning taje, plate tadauka tana bude kula, chips tadeba da sausage batare data taba kwan wajenba sanan takada tea tajera komi a tray tadawo dakin Mama, ganin Mama na rubutu da pen a dairy dinta wanda inda sabo tasaba ganinta tana yan rubuce rubuce aciki yasa tai murmushi ijiye abincin tayi anan kasan carpet sanan ta taso tazo inda Mama take tana kallon abinda take rubutawa da sauri Mama tarufe dairy tadago kanta tana hararanta tace “lpy” turo baki tayi ashagwabe tace “Mama handwriting dinki nake kallo fa, wlh Mama handwriting dinki yafi harna Baba kyau, inama nine nakeda fine handwriting haka, amman rubutuna kaman tafiyan tsutsa” hannu Mama takai ta dakamata duka a kafa tace “kincikani da surutu wuce kije kiyi breakfast kizo namiki tsifan” wucewa tayi tana dan dariya sanan tazauna tanacin abincin tana wasadashi kaman wata yar yarinya Mama kawai ta tasata agaba tana kallo, saida tagama sanan ta kwasa tafita dasu kafin tadawo Mama tahaumata tsifan kan.
[6/16, 7:55 PM] +234 701 275 3212: 💫 ALKAWARIN ZUCIYA💫


✍🏻M SHAKUR

🔟
For those asking me how to subscribe Dan shiga group din danake posting all you have to do is pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na.


Dan magana dani directly click on this link
wa.me/+2347012181461


*******
Free page
UK
Karan wayanshi yatadashi daga dan gajeren baccin dayake yi mai dadi sabida shishan dayasha harya bugar dashi, ahankali yasa hannunshi da kyar yajawo wayan sanan yakai gaban fuskanshi yakalli screen din ganin Dad yasa duka baccin idanunshi suka washe da sauri yatashi yana gyara zama ya matsar da shisha pot din gefe sanan yadaura wayan nashi akunne cikeda girmamawa yace “Abba ina yini” daga tachan bangaren cikin muryan dattaku irin muryan daba na yaraba dinan kanaji kasan na Babba ne yace “Zayn naji muryanka wani irin lafiyanka kalau”? Dan yatsine fuska yayi yarasa maisa Abba always gets him, kafin yadan saki murmushi yace “Abba bacci ne daman yadan kwasheni amman nariga natashi, yasu Ammi Abba?” murmushi Abba yayi mai dan sautin ta wayan yace “Ammi dakowa duk suna lpy, Matar kaninka Hafiz tahaihu ansami y’a mace” dan ware idanunshi yayi cikeda mamaki dakuma farinciki sosai yace “Masha Allah, Allah ya raya mana” anatse Abba yace “Ameen ya rabb, when will you be rounding up PHd dinan Son”? Ahankali yace “nan da 2months Abba In sha Allah” “Uhmm” Abba yafadi yana gyara murya yace “Masha Allah Allah yasa kagama lpy Allah ya sanya Albarka acikin sa” ahankali yace “Ameen Abba” dan gyaran murya Abba yayi yace “Zayn tunda kataso bama kai kadai ba duka yaran dana haifa aduniyan nan I always give you all abubuwan dakukeso, I support dreams dinku with all I can, Zayn tunkana yaro dan kankani na lura kai yaro mai kwazo ne sanan gason karatu, I supported you sabida inaso kai leaving dreams dinka, bantaba complain ba dan buri na shine kagama duka karatun dakake, Hafiz yana gama masters dinshi yanuna shi aure yakeso I supported him as well da sauran kanninka mata, burina amatsayina na mahaifi shine naga yarana na cikin farin ciki sanan suna rayuwa yanda sukeso madaman bai sabama koyarwan ma’ikin Allah ba tsira da amincin Allah su tabbata agareshi, dan haka Zayn dazaran watan nin nan biyu dakafadi mini yanzu sun cika, inaso ka tattaro yinaka inaka kadawo nan naijeriya, kafara aikin ka anan sanan kai aure kaima ka natsu kanajina” ahankali yace “eh Abba” yanadan yatsine fuska me a aure please da all this Nigeria’s father values it so much, aure is problem, damuwa ce kawai tacika aure, shifa baijin zai iya rayuwan da he will cater for someone ba, ko babes dinshi whenever he’s honey he feed on them idan yagama ya tashi ke kikasan yanda zaki da kanki, ina zaiwani iya aure dashi zai dinga kulada wata, lallai! “Zayn kanajina” yaji maganan Abba dasauri yace “eh Abba” Abba yacigaba yace “kaine Babban d’ana, tsufa yazo Zayn inaso tun yanzu da raina da lafiyana nahada kan yarana agari guda, yau da wani abu zai sameni kaine babba kaine zaka rikemin gida, dan haka nasanka da natsuwa Zayn dakuma tsoron Allah amman bazan gaji da gayamaka ba kadingajin tsoron Allah aduk inda kake sanan ka kiyayi abokanai marasa kyau, Allah maka albarka, idan na ijiye wayan nan zan aika maka da kudi kaji” dasauri yace “Abba no, inada kudi kamanta ina musu aiki anan ana biyana duk wata” anatse Abba yace “kudin aikinka daban kudin na ni mahaifinka daban as long as bakai aureba baka da iyali naka na kanka nine komi naka Zayn Allah maka albarka” murmushi yayi har cikin ranshi yanason yanda Abban shi ke sonshi, kobakasan komi nagidansu ba dazaran kashigo gidan kagansu duka kasan Abba yafison shi kan duka yaran daya haifa shi kanshi baisan mesa ba, kowan nan zancen haihuwan he’s sure yanaji yakirashi before Ammi kanta takirashi Abba yakirashi sau dubu, Karan alert dayaji yasa yakalli wayanshi, $10,000 dollars yagani, murmushi kawai yayi ya ijiye wayan yatashi yaje yay wanka yasan nan bada dadewa ba shima Hafiz zai kirashi.


Wanka yayi ya shirya cikin wani dan gajeren wando mai bala’in kyau black sai farin riga, feffesa turare yayi sanan yasaka wani black crocs na designers dayama white kafanshi kyau sosai kaman kafan bature, kana ganinshi kaga irin yaran yan gayun nan yan hutu kuma yan iska at the same time sanan yawuce akan table yadauki car key nashi yabude kofa yafito yanadan yatsine fuska ganin rana yafito yau sosai, ciki yadawo yadauki sunglasses dinshi yasaka kafin yafito yaja kofan nashi yarufe sanan yasauka kasa, motanshi yabude yashiga sanan yafice daga gidan yana mahaukacin gudu abinshi waka natashi daga motanshi.


Tana ganin fitanshi zama tayi dirshan anan wajen window jikinta ko’ina narawa kaman zata haukace inda ace zaa gayamata Zayn yamata magani ne da wlh zata yarda sabida wani wutan sonshi datakeji azuciyan ta is another thing, ganin kaman zuciyanta na neman daina aiki yasa ta tashi tadauki wayanta akan dinning tai dialing number Jully, ringing daya Jully tadauka kafin ma Jully tai magana tahau mata magana kaman wacce tazare. “Jully if u ever love me Jully please help me, Jully zan mutu, soyayyan Zayn is about to kill me, I was sent to school amman nakasa komi na school I keep stalking yaron dabaimasan inayi ba, wayyo Allah na wlh zuciyanta kaman ta kumbura sabida son Zayn I just want him, I want him so bad sosai, I want him to hold me, hug me kiss me And tell me he loves me, i am loosing my head my mind and my whole soul, ina tsoron kar watarana ki tashi kiga na mutu because of Zayn, nagayamai yau ina sonshi all he did was slam the door afuskana, Jully help me please” bakaramin tausayi Ayshu tabata ba jitayi kaman tamata kuka, murya chan kasa tace “Ayshu calm down, I am coming don’t do anything just give me 5min u will see me kinji” gyadamata kai Ayshu tayi kaman tana ganinta sanan tacire eayan daga kunenta ta ijiye akasa itama takoma kasa gaban dinning ta zauna idan kaganta zaka dauka ta haukace tana zaune awajen taga wayanta yahau ringing Mommy tagani amman takasa dagawa, wajajen 10min tana zaune awajen saiga Jully tashigo tana sanye da Riga da jeans, da handbag dinta a hannu ganin yanda Ayshu tazauna akasa idanunta sunyi jazur sun chanza launi tsabagen damuwa yasa dasauri tai inda take zama tayi kusada wajen tana kallon fuskanta tace “Ayshu look at you My baby, Ayshu you need help I think we should go see a Doctor” girgiza mata kai tayi cikin wani kalan yanayi tace “Jully I love him, I am madly inlove with…..” “someone that doesn’t even know about your existence Ayshu, yaron nan never loves any woman ke u are an eyewitness yanda kike stalking nashi kina ganin yanda yake chanza babes, kina ganin yanda yake rayuwa, and u still love him kinason ki karake like all his other women” ga mamakinta gyadamata kai Ayshu tayi tace “eh, as long as he will be with me, smile with me, hold me lemme feel his warm soft skin akan nawa and those his succulent lips while he stares into my eyes dawayan nan sexy eyes din nashi dat always look kaman yanajin bacci I want, his eyes use to make my body cringe,Jully I want Zayn” kallonta kawai Jully take dan kawarta is obsess, one a scale na 10, Ayshu is even more than 10 dawanan fitinannen son datakema yaron nan, ajiyan zuciya tasauke tana kallonta tace “Ayshu I want you to define the terms in your own way, sama da kowa kinsan cewa yaron chan is not the love type kinsan cewa bala’in dan iska ne shi, f**k boy and a play boy, Ayshu tell me what do you exactly want from him tunda kinsan shi waye shi” shiru Ayshu tayi tana kallon Jully kafin ahankali tace “I want to sleep with him! I want to know him in and out, I want to have koda one single memory nawa da shi wanda I will always dwell akanshi, I want to share something da Zayn Jully….” Ajiyan zuciya Jully ta sauke tasan menene so amman harga Allah bataso kawarta taso Zayn ba she prefers her Kabir dakenan kaman zai zare akanta amman tace sai Zayn, jakanta tabude sanan taciro wani dan karamin white kwalba dawani blue liquid abu ke ciki tamikama Ayshu, kallonta Ayshu tayi sanan takalli kwalban abin batare data karba ba tace “what is this”? Dan murmushi July tayi tace “this is ur problem solver u have no idea nawa na kashe yanzun nan kafin na iso wajen nan kafin yaran nan su saidamin da abin nan, yanzu dai not that bakince kinsan password din kofanshi ba” dasauri Ayshu ta gyadamata kai, murmushi Jully tayi tace “perfect, u see this serum is for shisha acikin shisha ake zubawa nasanshi kuma he always take shisha, zaki shiga dakinshi get his shisha pot kibude ki kwara serum din aciki” dasauri bakinta har rawa yake tace “mezai faru idan ya kunna shishan ya sha to bayan najuye” hararanta Jully tayi tana murmushi tace “u don’t wanna know” cikeda kosawa tace “please tell me Jully” ahankali Jully tace “this serum dakike gani will turn dat guy to a beast, ke he can even cry for you and beg you kibashi yaci inba hakaba zaiji kaman zai mutu” wani kalan tashi Ayshu tayi da sauri tana karban abin daga hannunshi tace “bayanan Bari naje nasaka” kafinma Jully tamata magana hartai kofa tabude tafice Jully kawai tai shiru bata taba ganin so irin na Ayshu ba tsabagen yanda take monitoring activities nashi har password na kofanshi tasani, she just hope this satisfy whatever crave it is dayake zuciyanta ko tayi concentrating a school tana zaune a inda take saiga Ayshu tadawo da empty bottle din tana dariyan jin dadi sosai tace “done” dariya Jully tayi tace “to mutafi school munada lectures” make kafada Ayshu tayi tace “what if yadawo anjima basai dare ba, kedai kitafi ni yanzu ma Mommy zan kira ta kirani dazu ban amsa ba” tashi Jully tayi tace “natafi” bye friend…..


Tana zaune all ranan a falo bai dawo gidan ba as usual sai wajajen 1 nadare yashigo gidan, sai addu’a take karya dawo da wata, ganin shi kadai yadawo yasa taji zuciyanta yamata wani dadi daki yawuce yay wanka sanan yafito da boxer as usual tana ganin inuwanshi ta madubi, dauko shisha pot dinshi yayi ya kunna sanan yazauna kan kujera yana tattaba wayanshi kafin taga yamika hannu yadauki pipe din wani tsallen dadi tafara tana yes yes take it, zuka yayi yana tattaba waya sanan yafito da pipe din ya busoda hayakin waje kaman zata haukace sabida dadi rawa tafara sosai.

Comfortably yakeshan shisha shi yana streaming online kafin chan yaga message na Hafiz yaturomai pictures dasauri ya shiga watsapp din yabude hotMunan yana dubawa na baby ne yanadan murmushi he love babies.
[6/16, 7:55 PM] +234 701 275 3212: 💫 ALKAWARIN ZUCIYA 💫

✍🏻 M SHAKUR


For business advert or promotion chat me up directly on watsapp by clicking on this link:
wa.me/+2347012181461



1️⃣1️⃣
Dan lumshe idanu kadan yayi yabudesu da sauri tareda ijiye wayan tsigan jikinshi nawani kalan tashi gabanshi na mahaukacin tashi da baida control of, maranshi na murdawa yanajin wani irin bukata dashi kanshi baisan daga ina tazo ba, shishan yashiga sha da sauri da sauri kozaidan bugar dashi yasakashi bacci yanadan tsaki cikeda kulewa yace “shit!” He don’t even know ko shishan karamishi yake oho jiyayi his world is clouding and going sideways, ahankali yasaki pipe din shishan yawani fadi akasa yana cizan lips idanunshi na kankancewa sosai yana sauke ijiyan zuciya kadan kadan, hannunshi yamika yadauko wayanshi daya yar agefenshi da kyar dayan hannunshi kuma yana kaiwa kan boxer cus he’s having mad pains, wayanshi yabude amman bayama gani da kyau ko kadan dazaima iya kiran daya daga cikin yammatan shi, kofanshi yaji anbude anshigo dasauri yajuyo da jajayen idanunshi yakalli wajen, Ayshu ce tashigo tasaka wani red rigan bacci very transparent dababu abinda baya gani ajikinta, tasaki braids dinta kasa tai wani kalan kyau lips dinta na shinning na red janbakin data saka, wani kalan ijiyan zuciya yasauke jijiyan kanshi na fitowa waje tsabagen jaraban dayakeji dakewa yayi yana cizon lips dinshi da kyar ya iya tattaro karfinshi gabaki daya yace “what are you doing here”? wani kalan murmushi tayi dan yau farin ciki takeji takaraso har inda yake tsugunnawa gaban kujeran itama tayi dab dashi tana kallon fuskanshi da kirjinshi dakenan very very huge ga fadin bala’in gawasu sexy hair dakenan akwance lup lup kamshin nan nashi da ko daga mafarki aka tadata zata iya cewa shine na shiga hancinta yana penetrating azuciyanta, ahankali takai yatsanta dake rawa tsabagen yanda take shakkan shi amman tadaure tace “I come to sleep here don’t u want my company” yanda take yAwo da yatsanta akirjinshi kafin tai landing akan nipples dinshi tawani murza nipples din yasa yasaki wani kalan kara. “Mmmmmm” murmushi tayi bata taba sanin she can see Zayn like this ba looking so vulnerable yana pleading with his eyes ma har body sabida yanda yakebin kirjinta da kallo da idanunshi dasuka kankance, janye hannunta tayi daga kan nipples dinshi, ganin yanda yake kallonta without action and ita action takeso yasa ta mike tsaye tana wani irin tafiya tana juyamai ass dinta dayake ganin komi ta rigan tadan waigo ta kalleshi tace “come nabaka abinda kakeso, it’s all yours” saida takai daidai hanyar bedroom nashi sanan ta tsaya tajuyo takalleshi ganin har lokacin kallonta yake kaman wani maye she can see yanda eyes nashi suka nuna how badly he wants her, rigan jikinta tawani cire tayar anan gaban kofan bathroom din sanan tawani juyo tana shafa yan matsakaitan boobs dinta tana lashe lips tana kallonshi, wani kalan tashi tsaye yaye ita kanta saida gabanta yafadi ganin yanda boxer jikinshi yatashi kafin tagama tunani jitayi anwani fizgota kaman rago yaaaaa kawai taji ya yaga pant na jikinta kafin yabude kofan bedroom din kawai taji yawani wurgata kan clean royal gadonshi…..



Ahankali take bude idanunta dasuka mata bala’in nauyi, ko’ina najikinta yay wani kalan tsamin gaske, ijiyan zuciya tasauke tanabin gadon datake kai da kallo tana kara lumshe idanu kaman karta tashi takeji, kawai sotake tacigaba da shakan wanan kamshin turaren datakeji nashi komi najiya da daddare nadawo mata she is just sure sumewa tayi, oh my God anya akwai namiji kaman Zayn aduniyan nan kuwa!man that guy is fire in bed.
Ahankali tana cizan lips dinta ta tashi zaune tana kallon agogo dake gefen side drawer nashi 11:30 nasafe, dakinshi tabi da kallo dakin is so clean very neat, babu datti kodaya, wow!
Da kyar ta iya sauke kafafunta a kasa sanan tamike tsaye komawa tayi dasauri tazauna dan pains din datakeji ko lokacin datai sex d first time da KB bataji irin wanan ba, tadade ahaka sanan tadaure takara tashi tana kallon bakin kofan bedroom din datagani abude ga riganta na jiya akasa inda tacire tanarshi nan yake karasawa tayi ahankali ta tsugunna tadauka sanan tasaka kafin tadau pant nata daya yaga yake kasa shima tadukunkune tarike a hannu sanan ahankali kanta na kasa tafito falon tana tafiya kadan kadan dan batason ta nunamai ragonta ko wani gazawa nata ko gajiya, yana zaune akan kujera dagashi sai towel a waist nashi yana video call dawata baturiya awaya dan kallo daya tamai ta hango baturiyan a screen nashi, sai kiranshi baby baby take yana murmushi while sipping coffee hankalinshi kwance, gefenshi yan bandur bandur na dollars guda uku ne, kasa jure kin kallonshi tayi tadan juyo tana binshi da kallo kozAice mata wani abu amman kaman baimasan dawata a falon ba magana yake anatse ayangance yana sipping coffee abinshi, daurewa tayi ta wuceshi tai hanyar kofa harta bude kofan zata fice kaman daga sama taji muryanshi yace “you, Hey” danshi harga Allah he don’t even know her name, dan juyawa tayi jin yana kiranta takalleshi ahankali lips nata narawa tace “mu…me?” maida kanshi yayi kan wayan yace “excuse me babe just a sec” sanan yadaga kanshi yakalleta yana nunamata kudaden gefenshi yace “come get this ur pay” wani kalan kallo tamai her pay yadauka ita Yar iskace kaman sauran karuwanshi komene, juyawa tayi dasauri zata fice daga dakin feeling insulted and dan graded. “dont!” Yafadi babu alamun wasa kan fuskanshi, juyowa tayi yakalleshi jitayi zuciyanta na bugawa fast fast hakan yasa tama kasa motsi kawai ta tsaya inda take kaman jira take yabata, kudin yadauka hankalinshi nakan wayan jin yarinyar Namai magana sanan yajuyo yakalleta yajefamata yace “u can throw them away outside but just get them out of my room okay, is ur fee” yana gama maganan yacigaba da video call din dayake abinshi tadade tana kallonshi kaman bashine yake ihu kaman zai haukace akanta jiyaba kafin ahankali ta tsugunna tashiga kwashe kudin ita kanta batasan Mesa take daukan kudin ba all she knows is bataso ta batamai raine sabida wutan sonshi dake cinta arai amman batada abinda zatai da kudin nan cus she lacks nothing. Tashi tayi sanan takara satan kallonshi yanda taji yake dan dariya kadan kadan very classic kaman baisan da wata adakinba sanan ahankali tajuya tafice idanunta sunyi jazur, dakinta tabude tashiga Jully tagani zaune ganinta yasa Jully ta mike tsaye tana binta da kallo tundaga sama har kasa tace “how far Ayshu” wani irin kuka Ayshu tafashe dashi dake kunshe da farinciki bakin ciki dakoma wani kalan emotion tarungume Jully ahankali tace “Jully thank you, u are the best friend in this world” murmushi Jully tayi tace “go and shower stop thanking me, u look terrible” dan dariya tayi tasaketa tana goge fuskanta tawuce tana tafiya ahankali tai daki Jully tabita da kallo ganin yanda yakusan kasheta, girgiza kai kawai tayi ance idan kaga abinda yafi karfinta and bakada abinda zaka iyayi sai ka girgiza kai, kitchen tawuce tanada mata tea lafiyayye da chips sanan tazuba komi tai arranging a tray, tanada paracetamol tasamata akan tray din, tai bedroom dinta, akan gado taganta zaune tasaka wani simple english gown, karasowa Jully tayi ta ijiye tray kan gado tana kallonta tace “are u sure u okay”? murmushi Ayshu tayi tace “kinga yakusan kasheni ko, what can I say Zayn is a beast” tai maganan tanadan lumshe idanu sanan tabude takalli Jully tace “wlh Jully Kabir is not a man I just wasted kaina akanshi, kinsan ko saida Zayn ya sumar dani” zaro idanu Jully tayi tama kasa magana lumshe idanu Ayshu tayi sanan tawani kwanta akan gado tana tunani tace “Zayn handles me like a beast, kinganshi haka baya surutu bantaba sanin he’s such a talker ba sai last night, he was literally ranting rubbish, feeding on my boobs, knacking me with his big gbola da omg banmasan yaya zan kwatantamiki girmanshi ba sai jiya nagane maisa yammata ke binshi kaman zasuyi hauka dat guy ko Jully wlh God finish work for his body, ga ilimi, ga kyau, ga kudi, ga kira, ga babbar joystick, gashi ya iya aiki da ita, gosh I am crazy for Zayn, Jully I f**king love him” murmushi Jully tamata tace “tashi kici abinci to kisha magani and sleep” tashi tayi ahankali sanan tashiga cin abincin kadan taci takarbi PC tasha bata wani dade ba bacci yay awon gaba da ita na wahala Jully tai tagumi tana kallonta, she just hope this whatever dasukai having will quench heIr thirst na wanan f**k boy din.
[6/16, 7:55 PM] +234 701 275 3212: 💫 ALKAWARIN ZUCIYA 💫


✍🏻M SHAKUR


This novel is 1k enjoy ur free pages.

U can subscribe to group danake posting by sending 1k into 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment by clicking on this link: wa.me/+2347012181461


1️⃣2️⃣
Free page
Nigeria
Tuntuni Baba yadawo saida yagamajin maganan datama Khairy tsaf sanan ahankali ya sauke ijiyan zuciya daya nuna tsantsan damuwa sanan yawuce yashiga dakinshi, manyan kayan jikinshi yarage dama sabida Mama yadawo yasan fushi take, koyaya yafita bayan yasan tana fushi to baida kwanciyan hankali, ahankali yazauna kan wata lafiyayyen kujera dake dakin nashi na massage ya mikar da kafafunshi tareda daura hannu dayakan daya yana sauke ajiyan zuciya mai sauti sanan ahankali ya lumshe idanunshi jin kujeran tafara massaging jikinshi sama sama yanajin surutun Khairy datake ma Mama dake mata tsifa, yana zaune awajen yaji Mama tace “taje ta taje kan” sanan yaji karan bude kofa wanda yasan Khairy ce.
Yadade zaune ahaka sanan yaji karan an bude kofan dakinshi hakan yasa ahankali yabude idanunshi ganin Mama ce tana sanye da doguwan rigan atampa mai kyau ta daura kallabi tai kyau sosai tana kallonshi cikeda so da kauna yasa cikin tausasshen look yasakin mata annurin fuskanshi sanan yamika mata hannunshi alamun ta iso gareshi, murmushi tayi ta maida kofan tarufe sanan takaraso ciki table din tsakiyan dakin tajawo gefen kujeran sanan tazauna kusadashi ahankali tace “ina kwana” hannunta yabi da kallo dayasha jan lallen salatef sanan yasaka hannunshi yakama hannunta nata yarike gam yanajin dumin hannun kafin ahankali yadaura hannun kan kirjinshi sanan yasake sauke ijiyan zuciya yana kallon fuskanta cikin tsantsan muryan so yace “ina sonki

Please Login or Register in order to submit comment