Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nasallama gamida mika wuyaagareka KURUNGUMUGUNKIFI YAKINDUNIYA PART 5C Sarki Kurnugu yabushe dadariya yaced Dazau lallaikasamamakanka lafi ammaka sanikasancewa taredani kakulla abutaneda mutuwace Dazau yace aimaigida ainikanin mutuwace kasancewa da jarumikamarka shine zaicikamin burinabakidaya Sarki kurungu aljani Duma Jaruma Zabba u sarkin yakimakau tareda Daxauu sunausa cikin daji tafiya suke bisadawakansu tsananin gudu tamkarzasu tashi sama guduba kakkautawa al amarin samarin birnin askandariyya kuwa alokacinda ashirya janaizar dan uwansu yarima Mazruk sai akadaukeshe acikin akwatin alfarma bakidaya alummar birnin sunasanyene dafaraenkaya anatafe anakida gamidarera wakokin yaboda ga murgayi yarima Mazruk sukanufi waniyanki nabirnin sunatafene ahankalikamar bazasujeba sannu ahankali su isa makabartan wanikillataccen gurinenamusamman da akatanaxa donbinne manyan jaruman kasan bayan addu o i gamida kokekoke dayankide kide sai Ma aru,Amsal,amsala,Sauban,da yar auta Saduka,sukama Akwatin suzurashi arami da akahaka akabinneshi sannan kowayakoma gidacikin bakin ciki datakaici sukuwa samarin askakandariya kaitsaye filin motsajini suwuce inda sunazuwasutarad Azifa atsaye fuskanta amurtuke tana rike dawatashafceciyar takobi tamkar tanajiran abokan gaba suna isuwasukai sahu guda sufuskanci AZIFA tagamakaremusukallo saita dakamusu tsawa sukaranatsuwa gamida kamewa tafara magana cikin fushi tanacewayaku yayana lallai lalaci yashigekukuma tabbas kunfaramance aikinku kusanibakidaya mutanenwannan birni ahalidayanekuma sunmika amanar rayuwarsu ahannukune sunasaran zaku basukariya saigashi ankashedaya acikinku tanuna Ma aruf tace kaine babbansu saboda haka nidakai zamogoga yakitsakanin nidakai domin daya baya sainaji irin kwanjinku don intabbatarda shin zan iyatafidakune ko incanxa abokan tafiya Ma aruf yafoto sukai gabada gaba Axifa tacemai yakai Maaruf lallai kasani wannan yakin banawasabane mutukar kadagamin kafatonisam bazan kyalekaba Ma aruf yajada baya taku uku sannan yasheko dagudu itamaAzifa tafallo aguje sukai wani irin haduwa maiban tsoro yaki maitsanani yakullu atsakaninsu miyagun harehare sukekaima junansu tamkar tsofaffin makiyakura tatashi taisama karan takubba yagauraye ko ina masifa taimasifa anawanna gumurxune Axifa takaima Ma aruf waniwawan sara dakyar ma aruf yakauce dukda haka saida tayanki gashinkansa tsabar mugunnufi saidaAxifa tazame tafadi kasa ma aruf yakawomta sara koda yaga tabbas zaisameta sai yakautarda takobi ananne Azifa tasa kafa tabankeshi yaisama yafadotimkafin yamike takaftamar sara agadan baya ma aruf yakwarara ihu gamidamikewa yajadabaya Axifa takalleshi tabushedadariya tace yarokar kadaukeni amatsayin wandakasani awannanyaki kadaukeni amatsayi abokiyar gabankada zaran kasamidama zabgamin sara tadaga murya tace dominni innasami sa arka wuyanka zandatse Ma aruf yahassala yakwarara ihu yasheko aguje amakance yakawoma axifa wani wawan Sara takaucetai wani tsalle tagabzamar kafa akirji sau uku ajere yabaje akasa jini tabaki tahanci afusace yamike Azifa tace yaro maxakaje kaijinyar jikinka tanuna Amsala da Masdukatace kushirya shiri yaki dani lallaikusani inku sauraramin tonikuma zammuku illa aduk lokacinda nasamidama kasheku zanyi Amsala da Masduka suxare takobi sufuskanci Axifa sukama hararanjuna Axifa tace kutaho yara inbaku jikinku Masduka ta kalli Amsala sukwarara ihusukai kan Axifa al amari Sarki Kurungu datawagarsa kuwa sai keta daji sukeyi kwatsam sai sukaji dakan susunyi haniniya gamida wani turjiya kura yatashi kafin kace haka dawakan sunhantsila bakidayansu sukamagungure asahara daya bayan daya arika daukesu xuwa sama kawai sai gasu arataye acikin ragarkarfe nanfa sufiddamakamai sufara yunkuri keta ragar amma sai sushamamaki damin kwata kwata makan sunkasa yima ragarnan komai saida sukadau sa aguda sunakokarin yaga ragarnan amma sunkasa hankulansu yatashi sunjarba tsafi amduk abanza sungwada dabara nanma yaxamo abanxa dankari Aisai suka furgita aljani dumal yadubi yan uwansa sunatafaman kartar ragarnan ammtamkarsunakartan dutse sai yadubi daxauwanda shikadaine ko gwada yagaragar bayayiba yace kai Sarkin daji shi wannan tarkon wasu hatsabibanne mufada Daxau yace karfinsu bayada misali matsafane nkarshe kaifida tsini baya tasiri ajikinsu babuwanijarumi kojan gwarxoda xai iya yakidasu tabbas inharkafada hannunsu tokuwa kazama kalacinsu yacigaba dacewa yaku abokan tafiya lallai kusani wannan tarkon wasu shuuman dodannine guda bakwai sunyi mutukar dadewa awannan daji hatsabibaine nakarshe samada shekara dubu uku suna rayuwa awannan daji lalaitarihi yanuna wani haltta baitaba shigahannunsu yakubutaba Dazau yacigaba dacewa tabbas anan tarihimmu xaitsaya littafin gwagwarmayarmu za arufeshi lallai dukwani mai buri acikinmu to daga yau yakare wayannan kalamai na Dazau sunkona ran Sarki Kurungu yakwarara ihu yace kaikaryane muddin burin Kurungu baicikaba to babu wanda xai iyakasheshi take yasabi wasu bakin kalamai boyayyu daga tsofaffin warkokin tsafi yahimmatu wajankarantawa gamida kulle idanunsa yai gumi kashirban sassan jikinsa yakama tururi can bakinsa yakamahayaki kunnuwansu sukama hayaki ko ina ajikinsa hayakine ketashi kauri yagauraye ko ina kawai sai yakama dawuta bakidaya da sarki Kurungun da ragar karfen sukone kurmus suzama toka suxube akasa bakidaya su Makau,Daxau,Zabbau u aljani Dumal sukwarara ihu tsoro yakamasu gamida furgici kawai alokacinne kuma Dodanninnan Bakwai sudunfarosu kawai sai tokannan takama juyi gamida harhadewwa tacure aguriguda aiwani tsawa tokartatarwatse saiga Kurungu mugunkifi yabayyana rikeda daGATARI [YAKIN DUNIYA PART 5D] Masduka da Amsala sukallijunansu alokaci guda sukwarara ihu su falfala aguje sutunkari Axifa itama taikansu tamkar zatai karoda makiya sukacameda yaki tamkar zasucinye juna tabbas babu wasa awannan yaki domin amsala da Masdukasun himmatuwajan kaima Axifa miyagun sara danagartattun hare hare guri yayamutse kura taisama Azifa tainasaran damkar kafan Amsala tai jifada ita tajetabugu da watabishiya takwalla kara Masduka takawomata sara Azifa tasa kafa tai kwalloda takobin tashaki wuyan Masduka tadagata dahannu daya tsananin masifar shaka saida tafara ganin taurarin mutuwa koda masduka taji zata halaka sai tasakarfata guka biyun tagabzama Axifa tokari akirji dole ta wurgar da ita taibayatana maida numfashi tamike alokacinne amsala da Masduka sushekoda gudu sukawoma Azifa duka caraf tarike hannayensu tai wani kukan kura kawai sai taisamadasu bakidaya taijuyi tai wurgidasu suje subugu dadutse babu wanda ta iyatasowa Sai Azifa tadubi Sauban Ma,arifa dakuma Amsal tace kunake jira yara suzare takobi surufarmata damiyagun harehare itakuma tanakarewa yaki mai tsanani yakullu tamkar yakin daukar fansa saida sudau lokaci sunakai ruwa rana inda sukai nasaran yankanta har guri uku itakuma bakidaya ta sumardasu tawatsa musu ruwa sufarfado taitsaw bakidayansu sushida sukai sahu guda Azifa takare musu kallo saitace dakyau yarana lallai haryanxu kunanan yadda nasanku saidai kuna bukatar sabondarasi afannin yakisaboda haka zamu motsa jini nakwanaki uku daganan Zamuwce nahiyar Shammace domun mu riski Sarki Kurungu da mutanensa kusani yaku yayana Sarki kurungu yanufinahiyar Shammacene domin shidatawagarsa susha Zumin Dage wanda mutukar susami damar shan wannan tsumi tokuwazaiyi wuya muiGalaba akansudomin shi Tsumin Dage wanitsumineda Sarki Shamharu Shahararre yahada kumashinyakesha safe da yammaci tobayanmutuwarsane gamidarushewar daularsa akaiwani yaki maitaken mutuwar yawa inda miliyoyin jama ar aljanu da mutane sukarasa rayukansu shiwannan yaki yafarune adalili son mallakar kwatarniya wannan tsumiwanda akarshe wasu hatsabiban aljanu mashaya jinin mutane da aljanu sukai nasaran mallakar Kwatarniya sutafida ita nahiryar Shammace yanki maidusar kankara da tsananin sanyi Azifa tacigaba dacewa tabbas muma muna bukatar Shan tsumin Dage domin kara samun kwarin jiki da hatsabibanci kumakusani Bakawai sarki Kurungu muke fuskantaba dayakiba aa Muna fuskantar mutanen duniyane domin ahalin yanzu sarakunan duniya,attajira, jaruman fama,bokaye, mutaneda aljannu sunanan sunakullekulle suna shirin afkana da yaki tadanyi shiru nadanwasu dakikai saitaci gabada magana tace yaku yayana hakika al umman duniya sunashirin yimana taron dangi tabbas sarkin yawa yafi sarkin karfi to amma zamu mika wuyanmune gamakiya suyanka dan kawai sunada yawa Ma,aruf dakanninsa cikin kakkausar murya suce baxamu taba jadabayaba akan kasarmu tabbas komutanen duniya da wasu duniyoyin irinta goma zasu hadu sukawonafarmaki tokuwa muma xamu maida martani sudaga murya suce munyi rantsuwa da Birnin askandariya da halittun dasuke rayuwa acikintalallai bazamu bari wani yaxo yaci mutuncin koda beran kasarmuba alamarin Sarki Kurungu kuwa lokacinda yabayyana rike datakobinnan ahannunsa yafuskanci dodanninnan subakwai yai kansu atsiyace indasuma sukayo kansa dankari aisuna haduwa karfi yahadu dakarfi karfe yagogi karfe wani miyataccen kara yatashi masifa takullu bala i yasami wurin xama sukaturza sugoga amma sai Dodanninnan susha mamaki domin a iyagwagwar mayarsu basutaba karo daGwarrxo kamar Kurunguba sudai sunkasa yankarsa shikuma koyasaresu basajin sarada suka domin kaifi da tsini basa tasiri ajikinsa gumu yai gumu saidaya dacikin do dan ninnan yaisa a yazagama Sarki kurungu sara aka gurin yadare jini yaitsartuwa Sarki kurungu yakwarma ihu atare dodan nin susakafafuwansu subankeshi yai samayafado bakidaya sukataru sukamai rubdugu sukamaijini da majina sukai lalaga lagadashi tabbas yau Kurungu yagamuda Gamonsa dominsaida sukaimar kakaca jini tabaki tahanci yakama tangadi yana layi alokaci guda suka hada karfida karfe sushiga lodamai naushi wayyo aisaida ko inanajikin Sarki Kurungu yakummbura yai sumtu tsananin masifa da bala i yana tsaye numfashinsa yadauke atsaye yakame kamar gunki wani daga cikin dodannin nan yasa hannu yatureshi take yafadikasa rishin kamar faduwar bishiya aikoda faruwar haka sai Makau,aljani Dumal,Dazau,Zabba,u sai sukwarara ihu sannan sufasheda kuka domin suntabbatar kwanansu yakare do dan ninnan guda bakwai suka fuskacesu kowanne rikeda Shafciciyar adda sunufi sualjaniDumal suna wani lashe baki Kamar tsawa tamkar aradu kamar fashewar dutse haka akwatsatsa wata mahauciyar kara gamida ihu mai kashe dodan kunni karane maisa mazajesakin futsari awando cak do danninnan sutsaya Sannan atare sujuya afusace Dankari aisai sushamamakin dabasu taba shaba domin ganin Sarki kurungu suyi atsaye yana rikeda wani mahaukacin gatari kakkaifa gafadi sai muxurai yakeyi tabbas tsoro baitaba ratsa kiraxansuba sai awannan lokaci hankalinsuyatashi tsoroyashigesu domin atarin gwagwarmayarsu ko aljani sukaikarodashi mutukar sukai karogudadashi to yamutu kenan har abada yau akaro nafarko sunkai dan adamkasa yamike tabbas susan sunyikicibis mugungamo Sarki kurungu yakallesu yafahimci cewa tsoro yashigesu sai yabushe dadariya akarshe yadaure fuska gamida daka musu tsawa yace kai tsinannu atunaninku zaku iya hallaka Sarki kurungu tokusani nikurungu mugun kifi kada naganina yakwana da yunwa inbuga ace wayyo adakeni ace wayyo Akwaiciga awajen coment kudubaaa ΨYAKIN DUNIYA PART 5EΨ Lokacinda Do danninnan sukaimasarki Kurungu lagalaga tsananin duka atsaye numfashinsa yadauke daya daga cikin dodannin yasahannuyatureshi yafadirishim tamkar faduwar bishiya sai sukai sahu gamida zare makamai suna wani lashe baki sutunkari inda su sarkin yaki makau kesagale aragar karfe bakidaya sumakau surude sufuta ahayyacinsu sufuddarai darayuwa surufe idanunsu sunajira suji dodan ninnansun hausuda yaga tamkar aradu kamar fashewardutse wani kara gamida kururuwa yagauraye ko ina nadajin tsuntsaye suka tashi sama duwatsu suka rika tarwatsewa suna gungurowa kasa rafuka sushiga ambaliya manyan dabbobi suka rikakaroda juna susarki Makau atsorace suka bude idanuwansu atare Dodannin su waiga dankari ai sai sufurgice gamidashiga tashinhankali bakomaine yafurgitasuba faceganinsarki Kurungu atsaye kikam tamkar bishiya yanarike dawani mahaukacingatari yanawani annamimin min murmushi Tabbas tsoroda fargaba yakama Dodannin nan domin a iyagwagwar mayarsu basu taba karoda jarumi saubiyuba koda sarki Kurungu yaga cewa suntsota da lamarinsa sai yatakarkare yakwarara ihu yakama kirari Saini kurungumugunkifi kadanaganina yakwanada yuwa wane mutu wane aljan Nikura mai cefenan almuru inkashe mutum inkar aljan wane yaro wane uban yaro nigagarabada dan mai dole saini Birida gatari kashe maigona kowa yabini zaiyi asara kobaiyi takudiba lallai zaiyi taransa yakwarara ihu yaikansu suma sukayo kansa tirkashi awannan karan awannan lokacin Sarki Kurungu yataho dabalbalin bala i domin suna haduwa sukacameda,azabebben yaki koda akakwatsa agoga saigashibawanda sarki Kurung baisaraba cikin kankanin lokaciyaimusu jinajina sufara galabaita gamida futa ahayyacinsu adaidai lokacinne yafaskara kanbabbansu gida biyu afusace yajoyo kansauran yafara dandana musu nau o,i na azabaryaki ai,koda masifa tai masifa dodanninnan sutabbatar Sarki kurungu bashida wani buri face yarabasudaduniya kuma suntabbatar indai akadauki dakiku talatin anagogawa tokuwa rayuwarsu zataxamu tarihi aisai sujefarda makamansu sukadurkushe bisa guiwowinsu gamida daga hannuye alamar cewa sunsallama sunyi mubaya,aga Kurungu gagarabadau dan maidole sai yadubesu yabushe dadariyar mugunta yacilla gatarinsa sama gatarin yalolaka sama yabace asararinsamaniya tamkar baxaida woba can saiga gatarin yadawo kurugu yacafejini yaxoba daga sama sai gawani katon tsuntsu yayi girman Saniya yafado dagasama Al,amarin Samarin askandariyakuwa saida sudauki tsawon kwanaki uku Azifa tana basu sababbin horon yaki samada kala dubu uku tabbas samarin askandariya sundandana azaba gamida waha har saida sji tamkar zasu mutu domin tsananin wuya Ma,aruf ne kawai bai sumaba amma bakidayansu babu wanda baisuma huduba ranar karshene sugudanarda atisaye sannan sukai sahu Azifa tatsayu agabansu tace dakyau yarana lallai ahalin yanxu kunkara samun horon yaki harkala dubu uku saboda haka zamunufi Nahiyar shammace domin musha tsumin dage lallai wannan tafiyace mai tsananin hadaritabbas balallai mudawo bakidayanmuba domin zamuketa dazuzzuka da tsuburai gamida haurakoramuda duwatsu tabbas wannantafiya zamu fuskanci mutuwane gabadagaba tace Sarki Kurungu yabita Kudancin duniya mukuma zamubi tagabashinduniya kuma dukcikammu nahiyar Shamce zamu tai fito take wasu furda furdan dawakai guda bakwai bakake sidif yaketo aguje suda kurasukai haniniyagamida daga kafafuwansusama Axifa takama daya tahaye samarin askandariya sukama sauran suhaye sukai kudancinduniya gudu suke tamkarzasu tashi sama sunaratsa daji bashiri kananan dabobida kwari suke neman gurin buya saida suka shafe kwanaki shidasuna ratsada xuxxuka sai su iske wata korama maigudana Sai Axifatai umurni da atsaya agurin dominsudan huta suyi kalaci sukaja linxamin dawakansu sannan suka saukabisa dorankasa sannan susaki dawakansu domin suyi kiwo sai Azifa tai umurni dasu shiga daji dansufarauto musu abinci sushida sukashiga daji kowanne kuma yainasaguri jumkadan saidukkansu sudawokowannansu yakamo babbar dabbatakesugyarasu sukahada wuta sugasa dabbobinnan gudashida sannan sukaci sukoshi sukai guxirin dasauran susharuwa daga koramunnan abinkada gajiyayyu take barci yakwashesu tamkar matattatu sunacikin barci saisurikajin sautinkara dahaniyar dawakansu kamar abusamusu usur ataresutashi gamida zare makamansu sannan sukaiduba gasararinsamaniya wanda taibakinkirigawani doyi tamkar za airuwan kashi akaiwani tsawa gamida rugugigi kawai sai akafar ruwa amma na tabo zalla tabone kexuba daga sararin samaniya haka tabonnan yarika zuba tsubi tsubi tari tari baratata sunfikarfin irga sudai Samarin askandariya suntsayane suna kallon abin mamaki,gamida al,jabi dankari aikoda akatsagaita da ruwan yunbon nan saisama tawashe alokaci guda kuma sai tari tarin kasannan sukarikamotsi gamida yunkuri suna karatsawo suna rikida zuwa wata sura nadaban kawai sai bakidaya sukamike suzama wasu maka makan aljanu masu suuffar tabo kowannensu yana rikeda gatari shimkirantabo sukai wani kara gamidajijjiga gaturansu sai Babbansu yaikuwa gamida fuskantar samarin askandiriya yadaka musu tsawa yace kai bil,adama mekuke takama dashi dahar zaku sauka afadar sarkin aljanun laka kuyi cima sannan harkuna barci afadata lallai kusani yausai munshajinku kuma sai munci namanku tabbas yauce ranan karke agareku Axifa tahassal tadaga murya tace yakai sarkin aljanun laka tabbas mubakine kuma hanyace tabiyodamu idanda hali muna rokon afuwa ayafemana zamuwuce Aljani yace idankuma babu afuwarfa Axifa tai murmushi sadaukai tace zamukarkasheku muwuce Aljani yakwada ihu yaitsawa ZADANDIBI GIKIFA YAKIN DUNIYA PART 5f
Koda aljani yajimaganar Axifa maicikeda jiji dakai gamidanuna ixxaadagirmankai sai yakwarara ihu yai umurni gawasu aljau su ashirin akancewa sukawomai kan Azifa sukaikanta afusace makamaitsirara Sai Axifa tai murmushi tace ina 'yarauta Masduqa tace inatare da Uwar askandariya Axifa tace maxakikai wadannan makomarsu Masdukatakwarara ihu taxare takofi ta afkama aljanunnan dawani azabebben yaki dankari aikoda taixarya acikinsu takara zarya aituni takashesu bakidaya, aljanu dari sukayo kanta tataresu sukacameda yaki tarika daddatsasu tamkar tanadatsar kirare tuni suma ta aikasu lahira Azifa tadakama shugaban dakarun tsawa tace kai shashasha lallai kasani'yata ba irin jaruman dazakarika toromata dakaru dari kodububane lallai katuromata dubu goma koninkin haka itakuma zata sarrafasu tahanyar datadace dasu ran aljani yabacidajin kalaman Axifa masu daci daraini yakwarara ihu yai umurni dabakidaya jama,ar,aljannu su afkamaSadiqa dankari tamkarfari kamar tururuwa hakaduu suyanyameta dasarada ka ammada Sadiqa taiwani kumaji gamida kaikora dama dahagu kudu da arewaSamada kasa wohoho aisaiga aljanun tamkar antashi tantabu suna yawo asararin samaniya suna fadowa kasa matattatutamkarbannar iska haka Sadika keragargazan aljanunnan duk inda tajuya saikaga gawa samada dari akasa matattatu kankace haka gawawwaki fululu kamar zubar yayankanya aljanu suka tsorata sudauka sune mutane itacealjanar tabbas wannan yaki yanama Sadika yadda takeso domin harwani tashi sama take tana sassabe kawunan makiya kai bala,i yaibala,imasifa taimasifa wuya,kodamagani badadi aikoda aljanu suji azaba gamida balbalin bala i ahannun Sadiqu sutabbatar cewa Sadika batadawani buri facetakarardasu aisai sukawatse sutarwatse wasu sufadadaji wasu sutashi sama amma saboda masifa sai tatashi sama tarikasatakobi tana kakkabosu kasa kaf saida takarar danasama sannan tadiro agaba Shugabanaljanunnan dankari lallai gabada gabanta aljani yataka wuta tsananin tsoro saida aljanin yasaki futsari awando gamida sakin makaminsa kasa Sadiqa tadagatakobi xata saremai kai Sai Axifa tace aa yarinya kyaleshi yarayuSadika tacedashi munnemi kayi hakuri muwuce sai kaki tomun barkakarayu tasakafa tabankeshi yaisama yafadokasa asume Axifa taceda Sadiqa dakyau yarinya lallai kinanan yadda nasanki saikawai sucigabadatafiya sucigaba da tsulagudu tamkarzasu tashi sama gasunan sunaketa daxuxxukadaketa mayanrafuka saisuka iske wata katuwar kogi takaitadawo tabbas dan,adam duk inda yakaida iya yankayi wajan iyaruwa bazai iya ketara wannan kogiba koda Axifa tagama nazarin koginnan tatabbatar cewa ko ajirginruwa zasu ketarakoginnan tabbas saisunkai kwanakibakwai acikin wannan kogi saitabada umurnidasu yada zango awurinsanna sushirya shirin kera jigin ruwa domin ketare wannankogi al,amarin Sarki Kurungu kuwa bayan gatarinsa yadawodaga sararin samaniya yacafekayansa watakatuwar tsuntsuwatafodo daga sama girmata yakai narikakken SA saiyai umurniga Dodaddninnan dasu kunce su Sarkin yaki makau sannan aka gyara katon tsuntsunnan akagasashi saida sukaci naman sukoshi sai kuma kishin ruwa yace gashinan abinkada sahara sai anemi ruwa akarasa nanfa kishi yanemi yatagayyarasu hankalin kowa yatashi kawai sai Sarki Kurungu yashata wani kuri yakurama gurin ido sannan yakama Sambatu gamida kalaman surkulle take guri yakama juyi sarki kurungu yanunagurin dawatajar sanda takegurinyaburme wani wawukeken rami yawanxu agurin takeruwa yakama bulbulowa saida yashafe raminnan Fal take kowayasha daga ruwannan bayankowa yagama biyanbukatarsa sai sarki Kurungu yanunaruwanda sandarsa aitakeruwanyakafe raminyashafe tamkar wani ramibaitaba wanxuwa agurinba Sarkin yaki Makau yadubi Sarki Kurungu yacekai uban hatsabibai meyasa kashafe wannanrami maidauke da ruwamai tsananin dadi kawai SaiSarki Kurungu yabushedadariya yace ai innabarta yakasance xantaimaki makiyana kenan domin zata iyayuwa Samarin Askandariya subiyo bayammu kunga idan susami wannanruwa nataimakesu kenan nikumanatsani makiyina yaidariya konadakika dayane badaya Sarkin yaki Makau aljani Dumal,jaruma,Zabba,uazabaryaki Sarkin daji Daxau gamida Dodan ninnan Guda shida sukace jinjina ga Sarki Kurungu maiduniya girmankaida jijida kansa yakaru sai yabushe dadariya yahaye dokinsa yanausacikin daji suma jama,arsa surufa masa baya tafiya suke bakakkautawa tsanani gudaun dasuke tsulawa yasanya kananan namumdaji neman wajen buya sunacikin tafiyane sai sushiga wani wadi mai sanyi gamida ni,ima tabbas wannan wadi gurine mai ban sha,awa gamida kyakkyawan yanayi kawai sai Sarki kurungu yaja linxamin dokinsa yatsaya jama,arsama tatsaya koda daxau yaga hakasai yakariso gurin Sarki Kurungu yace yakai uban hatsabibai lallai kada mutsaya awannan guri domin duk ni,imansa dakyansa nabanxane gurine damiyagun aljanu gamida hatsabiban dabbobi ke kaikawo hakika tawaga taga tashaidanune ke ziyartan wannan wuri lallai wannan wuri nada mutukarhadari gadan,adam shawarata mukara gaba aikoda sarki kurungu yasaurari gargadin Daxau sai yabusheda wata mahaukaciyar dariya yadubi Sarkin daji Daxau yace ai idanSarki kurungu yayanke hukunci to duk duniya bamai canxata tabbas sai munkwana uku awannan wadadi kudai kushirya SHIRIN gumurzuda aljanu da miyagun dabbobi nantake susauka sukafa tantunabayan sun kammalane kawai kamar damajiransu ake saikasa tafara girgixa tana wani rawa bishiyoyi sukama kakkaryewa kasatadau rawa tamkar zatakife dankari kasa takama daddarewa tanatsagewa JibgiaiSai wasu furdafurdan aljanu sushiga futowadaga karkashinkasa TAB,NAFECE@719434938263542:0 An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__ An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
YAKIN DUNIYA PART 6A Bayan anyi ragas tsakanin aljanu Dububiyar dakarun,aljani Bargus da jama,ar Sarki Kurungu bakidaya sunbaje akasa sumammu sai Sarki KURUNGU da aljana Bargus sukafuskanci juna sukacame da fada sushiga kaima junana miyagun hare hare tabbas kowannansu ranjuna sukenema saida sukai sa,agoma shabiyu suna azabebben yaki amma babuwanda yainasaran yankan dan uwansa tabbas shikansa Kurungu yasan awannan karan yagamu dagamonsa dominkusan komai nasu yazodaya karfindantse saurin kai sara iya Sarrafa makami bakidaya makamansu suka lalace suka watsar saisukacameda kokawa saidakowa yadamfara dan uwansa dakasa saubiyar sai suka canja salon Fada sukoma dambe nanfa sushiga hadama junansu jini da majinasukai kaca kaca sufarfasama junansu jiki ko,ina jikinsu jinine kezuba jiri yakama dibarsu sukama tangadi gamida ware ware kamar sun shagiya sukama kamakawunansu sukaima junansu karo goshinsuyafashe jini yagauraye fusko kinsu sukakara gabzama junansukaro take subje akasa sumanmu tir kashi zubar gadon aljanu da mutane kenan bakidaya afilin babu wani mai motsi tamkar sunmace tabbas acikinsu babuwanda yamutu amma tsananin wuya da azaba babu maimotsi acikinsu Iska takama kadawa hadari yagangamo samatai bakinkirin gari yakama bugawa tsawa da walkiya sugauraye ko ina dabbobi suka furgita sukama

Please Login or Register in order to submit comment