Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

dangar karfe sarki Kurungu da jama arsa sutsaya suna kallon kyawawan fararen dawakai masu fiffikke sai harbin iska sukeyi gunin ban sha awa sarki Kurungu yaceda mutanensa tabbas anan zamu kwana don muci abinci musha abinsha domin gobe akwai Dambarwa wani jarumi yace ya Sarki Kurungu maiduniya tawata irin halittace gobe zamukara sarki kurungu yai murmushi yashafa dogon gemunsa yace zumui gumune da wadannan dawakan mamaki yakama dakarunnan suce yamaiduniya lallai kasan mugwanayene afannin sarrafa dawakai tabbas ko aljanine mutukar yakuskura yarikida yazama Doki to munada yakinin zamu iya Sarrafashi komai taurin kansa Sarki Kurungu yace muifatan mukai gobe araye lallai ananne za abanbance tsakanin tuwo da sakwara haka sukasance cikin kaguwa daburin gari yawaye domin sugwada dawakannan Gari yawaye haske yagauraye ko ina jarumai sunfarka kuma sunkarya sannan sudau sahu suna fuskatar dawakainnan Sarki kurungu yacedasu lallai kusani nabaku dama dakushiga bargar dawakannan mutukar ku iya sarrafa koda guda dayane lallai bakidayanku saina muku kyautar daduniya bazata mantadashiba bakidayansu sunufi bargar dawakannan suna zuwa sukai tsalle su afka ciki nanfa dawakannan sutaso musu tamkar mayun watan zakunan dasukai karu da garken tumaki wayyo nanfa ashiga dambarwa tsakanin mutane dadawakai saidai kaga dokin yai kwallo damutu ko yasa kai yagwabji kato inko yai sa a yakallama mutum harbi tobamakaw sai yakarye bakidaya dawakannan sukai buji buji da dakaru Sarki kurungu inda wasu sunkakkarye kai wasuma anan sumace koda dakarun Sarki suga dawakannan nakokarin hallakasu sai sukai baya sufuta aguje domin neman tsira darayuwansu koda su iso gaban Kurungu suna maida nunfarfashi wanda tuni wasu sunbaje akasa tamkar matattu sai sarki kurungu yakece dadariya yace kai mazaje kusani wadannan dokuna namusammanne kuma hatsabibaine yace dadakarunsa kuiduba izuwacan koda sukai duba sai sukaga wani murjejen bakin diki shikadai aware yanata harbin iska yace dasu kunga bakin Dokinnan toshine jagoransu mutukar kanaso kasamu damar sarrafa wadannan dawakai to wajibine ka iyasarrafa bakindokincan wanda hadarinsa daidai yake da karanta kundin tsatsuba yace tabbas masifa da bala insa yaninka nawadancan fararen dawakai sau dubu arba in yadubi dakarunsa dayabayan daya sai yace shin acikinku akwai wanda zai iya tunkarar wancan bakin dokin wanda yafi bakin zaki hadari bakidaya dakarun arasa mai amsawa sai sarki Kurungu yakwarara ihu gamid kirari kawai sai yanufi bakin Dokinnan Tuni Dokin yahangoshi yai rimi gamida haniniya yakama turza bakinsa nafutar dawuta kunnuwansa nahayaki yana shawagi asama yana saukowa KAINIMAFA NANUFI BAKIN DOKINNAN TABBAS SAI NAHAUDOKI MAITASHI SAMA ******YAKIN DUNIYA PART 2F******Sanarwa naturo Part 2E bisa kuskure sai narubuTa part 2D ] Sarki Kurungu yacigaba datunkarar bakin doki Doki yaci gaba daturza gami daharbin iska koda sarki Kurungu ya isadaf da dokinnan sai dokin yasheko aguje tamkar walkiya kafin Kurungu yai wani abu tuni dokin yabankeshi saida yai sama yafado tim kamar buhu tsananin zafi saida yai kara doki yai rimi yakuma fallowa aguje kafin yakariso sai sarki kurungu yatashi yatunkari dokinnan suhaDU atsakiya yadamki gashin wuyan dokin nan nanfa sufara gumurzu sukai sama suikai kasa amma Sarki Kurungu namanne da Dokin dokin yagunji gamida girgiza bakidaya sai sarki Kurungu yaji wani masifaffe zafi gamida radadi bashiri yasaki dokin yafadi kasa dokin yai rimi yadaga kafafunsa nagaba zaifasama Kurungu kirji caraf yarike kafafun doki nanfa sushiga tataburza Ran sarki kurungu yabaci yakwarara ihu yai surruuf yashige karkashin Dokin yai wani gunji yasanya karfinsa tuni yai sama da Dokin saida yai juyi da Doki saufin irga sannan yai jifadashi can gefe afusace dokin yayunkura yatashi yai wani haniniya yatada kura yafalfalo aguje yayo kanr Sarki Kurungu komotsawa Kurungu baiyiba hardokin yakariso gurinsa sai yadunkule hannu yagabzama doki aka take Dokin yabaje akasa yai yunkurin tashi amma ina yajigata sai yakasa Sarki kurungu yaidariya yatsuguna yashafa kan Dokin kawai sai dokin yakama kuka yana zubar da hawaye sarki Kurungu yamike yakwarara ihu yasa hannu yatsikari Dokinnan doki yamike sarki Kurungu yai tsalle yahaye dokin aguje dakarun Sarki Kurungu sushiga Bargan fararan dawaki kowa yakama nasa yahaye kawai sai sarki kurungu yaima dokin kaimi yafuta aguje dakarunsa subishi abaya kawai sai dokinnan yai sama suma fararan dawaki suka tashi sama tirkashi wannan shine tafiyar sama sai dangata saida sukai tafiyar kwanaki sittin asararin samaniya sai isa duniyar aljanu tabbas komai na aljani daban dana mutane domin bakidaya yanayin duniyar yacanza wani sanyinemairatsa kashi tamkar anbune mutum acikin kankara dawakai sun sauka bisa turba sarki Kurungu da jama arsa susauka saukansu keda wuya sai dawakan subace bat sarki Kurungu yadubi dakarunsa yaga shida yafuto da mazaje dari bakwai amma yanxu saura mazaje Daribiyu daidai sai yadaga murya yace yaku mazajen fama lallai kusani munfuta aduniyarmu tamu tamutane munshigo duniyar aljannu ahalin yanzu tsakaninmu dagidan tarihi inda sarkin aljanu ya ajiye sarkan daraja tafiyace takwanaki bakwai bazama bahutawa lallai kusani zamu tunkari wannan gida kuma kafin mukai sai munsha fama da miyagun aljanu lallai dayawa wasu zasu rasa rayuwansu tabbas ko ana muzuru ana shaho sai mun isa wannan gida kuma sai na mallaki Sarkar Daraja kodako Duniyar zata hargitse kawai sai yasa fuskansa kudu yakama tafiya dakaru surufa masa baya tafiya suke bakakkautawa saida suka kwana biyu da uni guda suna tafiya baci basha bazama ba waige kwatsam sai suji daji yadau zafi bishiyoyi sundaina kadawa iska taikaranci duwatsu sudau turiri sarki kurungu ya umurci mutanensa da sutsaya cak sudakata suna zazzare idanu kwatsam sai wasu miyagun aljanu subaiyana bakidaya jikinsu wutane keci suna dauke da makamai na wuta babbansu yadakama kurunkgu tsawa yace kai bil adama maitsananin karan bani lallai kunyi ganganci kuma kunkawo kanku ga halaka domin cikinku babu wanda zairayu Sarki kurungu yakwarara ihu yanuna aljani da hannu yace karyanka banu junnu lallai yau zaka gane kalmannan da akecewa Gaba da Gabanta aljani yataka wuta tabbas bamune zamu mutuba kune zaku mutu aljani yakwarara ihu shida dakarunsa sufalfalo aguje tsanani gudu har suna bacewa haka suma jama ar kurungu suka sheka aguje suka hadu da aljanunnan atsakiya kwaram rugum dum akai haduwar mutum da aljan tirkashi lallai wannan fada itace akecema turnuku fadan iblisai yaro baigaba balle yaraba domin aljanu sun shamamaki domin bani adama sunzamemusu alakakai sun addabi aljanu ind tuni Sarki kurungu yakashe aljanu samada dari yakareraye sama dadari uku aljanu sunji badadi subace bil adama sudaina ganinsu Sarki kurungu yai kara gami dakarato kalmomin tsaffi yai umurni da dakarunsa dasurufe idanunsu bakidaya surufe idanusu ai sai ga aljanunan sun bayana Nanfa akara kacamewa da azabebben yaki maitsanani kankace haka tuni antarwatsa jama ar aljanu ankarkashesu bakidaya inda kwata kwata mutum biyune surasa rayuwarsu awannan yaki sarki kurungu yakalli dakarunsa yace angaisheku mazajen fama nasan muna bukatan abinci dakaru su gyadakai Sai kurungu yakece dadariya yasabi sambatu dakalaman tsafi akarshe yadaki kasa take sai gawata kasai tacciya fada tabayyana Sarki Kurungu dadakarungu shiga sai su iske wani kayataccen falo gawani katon tebur ciki dakayandadi kalakala soyayyun kaji farfesu nama d yayan itatuwa nau idabandaba kAI ABOKAI KAYAN DADIFA YAHADU NIKUMA NAHADIYE YAWU GASKIYAFA ZAN TUKARESU KODAI ACIDANI KO KUMA AIDIBOTA KUTAYANI ADDU A DUK MAI BUKATA YABIYONI ABAYA
[***YAKIN DUNIYA PART 2 F***] Bayan sarki kurungu da jama arsa sunci sunkoshi daga wannan gida sunnatsa sai sarki Kurungu yamike kamar an tsikareshi da tsinin mashi yazare takobi Bakidaya dakarunsama sumike kawai sai yakama tafiya yanausa kudu acikin duniyaraljanu dakarunsa suna biye dashi taku bayan taku su tsundu ciki duniyar aljannu Lokacinda Sarki kurungu su tsinci kansu aduniyar aljanu sai komai yacanxa musu domin komai dabanne hatta sarari samaniya da kasa samba irinna duniyar mutane bane baki daya sama tarikice duniyar tarika juyawa tamkar kwallo sama taijawur kamar za ai ruwan wuta kwatsam sai wasu jajajyen aljanu masu dogon baki subiyu subayyana irinsu daya amma da alama mata damijine namijin aljani wanda keda hannu shida kowanne hannu yanarike da jan takobi mai feshin wuta aljani yadubi sarki kurungu yadakamai tsawa yace kuu yam adam masu tsananin tsaurin rai dakuma girmankai hadi dajiji dakai kubaro duniyar kuta mutane kutaho nahiyar aljanu domin wani buri naku wanda sam bazai cikikuba Lallai kun kawo kanku makabartarku domin baki dayanku anan zaku mutu yakyalkyale dadariya mugunta matarsa itama tatayaishi ran Sarki kurungu yabaci yakwarara ihu wanda saida aljanu biyu sudaina dariya sufuskanci Kurungu da dakarunsa nanfa afara kallon kallo sai aljanunnan su afkama su Kurungu da yaki nanfa yaki yabarke mai furgitarwa gamida bada tsoro tabbas aljanunnan hatsabibaine na gaske domin saida suhallaka fiye darabin dakarun sarki Kurungu domin amfani suke dadogon bakinsu sukafa ajikin mutum take suke tsotse jinin jikin dan adam yakoma kasusuwa koda haka kuma suna ammfani da hannayensu guda shida shida suna hallaka dakarun sarki kurungu hankalin sarki Kurungu yatashi yakwarara ihu yajefar da takobinsa yadurkusa yadaki kasa take wata sharbe biyar wuka tabayyana ahannunsa yamike gamida kwada kururu yafuskanci aljanunnan damasifaffen yaki take yatakurasu yakuntatasu cikin kunan rai da bakin fusata yazabgama matar aljaninnan takobi adogon bakinta tsanin zafi da azaba saida takwarara ihu tai sama tabaje akasa matacciya wayyo lallai tsiya ta auku aikoda aljani yaga matarsa akasa kwance baburai sai yai kururuwa yadurkushe bisa guiwowinsa agaban gawar matansa yarum gumota yafashe da kuka matsanani saida yadau tsawon lokaci yana rusa kuka can ya yunkura yamike yakwarara kara wanda saida dajin yahargitse duwatsu suka amsa namundaji sukai takansu yagirgiza takubbabsu guda shida yai kan Sarki Kurungu da dakarunsa dakarun sarki Kurungu sukai kan aljani sai Sarki Kurungu yaimusu tsawa yace kudakata bakidaya sutsaya yadubesu yace Babban goro sai magogin karfe lallai wannan yaki yafi karfin yaro saidai baban yaro take sukoma da baya shikuwa yai kuwwa yafalfala da matsanancin gudu yatunkari Jan aljani sukai wata haduwa ta hatsabiban mayaka haduwa irinta mutum da aljanwohoho nanfa suka kacame da yaki tabbas ruwa batsaran kwandobane domin jan aljani yafi karfin Sarki kurungu nesa bakusaba domin tsananin masifa da bala i saida aljani Yagurfanarda sarki kurungu bisa guiwowinsa yakece dadariya yadaga takobi daniyar tsinke kan sarki Kurungu dakarunsa sufashe dakuka saura kiri takobin tasauka awuyarsa sai yai wani yunkuri gamida wani iri mikewa yai wuf yasunkuci aljani duk girmansa da fadinsa saida yai sama dashi yai juyi sannan yacilla aljani sama aljani yai wani wurkitawa gami da juyi asama yajuyo yayokan sarki Kurungu sarki Kurungu yakece dadariya yasabi sambatu gamida kalaman tsafi yanuna aljani da hannu yana damdam yana ham ham take wani haske yariski jikin Jan aljani yaratsa duk sassan jikinsa take aljani yakama kwarma ihu gamida kururua take sassan jikinsa yarike kekkecewa yana yagewa fallale falle yadai daice asararin samaniya nan tarihinsa yakare sarki kurungu yadaga hannaye sama yakwarara ihu yakama sambatu wane mutum wane aljan lallai nashigo duniyar aljannu kuma sai sun aminta da mulki sarki kurugu maiduniya tabbas sai na mallaki sarkar daraja yadubi mutanensa yace kuzomuje abokan tafiya take yai gaba sukuma surufa masa baya suna masu jinjina masa fara tafiyarsu kenan saisuji an kyallkyale da wata shu umar dariya bayansu atare su waiga kawai sai suga matar Jan aljaninnan tamike tana sheka dariya tanuna Sarki kurungu tace kai namijin duniya lallai kai gwarzone kuma bakaramin shu umibane tabbas tabbas kai nasaran kashemu nida mijina to amma kasani sam bazaka iya riskar gidan tarihiba inda aka aje sarkar daraja domin akwai miyagun tarkuna da hatsabiban halittu daga miyagun hallitun aljanu lallai bazaka iya ketare hadarin dake gabankaba tabbas kaida tawagarka mutuwa zakuyi takece dadariya sannan tafadi kasa takama da wuta takone kurmu sarki Kurungu yadubi Dakarunsa yace lallai za aiyakin duniya tsakanin aljanu da mutane TO ABOKAINA INKUN SHIRYA NASHIRYA YAU ABINCINA ADUNIYAR ALJANU ZANCI BAROWA INKA ISA KAWAI BISMILLA ***YAKIN DUNIYA PART 2 G \H*** Saki kurungu da dakarunsa guda daribiyu da talatin da uku sudur fafi gidan tarihi wanda keda migun tsaro da hadururruka masu hadarin gaske tunda sufara wanna tafiya sai masifu da bala i sushiga afkomusu daga migun aljanu da miyatattun dabbobi tabbas Sarki Kurungu sunzama suma tamkar aljanu domin sunture kuma sunkafe lallai babu abinda zai sasu sujuya DAbaya kuma babu mai tsayardasu tashin hankali duk wani aljani kodabba dayatre musu hanya ko yagifta tagabansu to yazama tarihi haka suci gaba dabakin gumurzu suna wuce hadururruka sukai kaca kaca sukoma tamkar dodanni awannan tafiya maitake tafiyar ajali saida akashe dakaru Sarki kurungu dari da ashiri yazamo saura dakarunsa dari da goma sha uku sunacikin wannan haline sai su isa wani fili suna shiga wannan filin sai komai yatsaya adaina kawo musu hari daga aljanu da miyagun dabbobi koda Sarki kurungu yaji komai yatsaya sai yai umurni da akarisa wata katuwar bishiya wayyo wuya tai wuya domin kafin akarisa tushen bishiyannan ai mutane goma daga cikin dakarun Sarki Kurungu sunfadi sun mace dakyar dakaru dari da kwaya uku sukarisa tushen bishiryar take subaje agurin kamar matattu kozama sarki kurungu baiyiba sai yahimmatu wajen yima dakarunsa magani saida yatabbatar yamusu magani kuma sundawo cikin hayyacinsu harsun kama cin abinci sai yakoma gefe yakama yima kansa magani bayan wasu yan lokuta sai Sarki kurungu yace yaku jama ata lallai zamu kwana awannan guri don musami cikakken shiri domin gobe mufuskanci bala i nagaba kayya da sarki kurungu yasan abinda keshiri aukuwa awannan wuri toda tuni sundade da barin gurin kwatsam sai da kowa yasaki jiki wasu daga cikin dakaru har sun fara barci sai kawai kasan gurin dasuke kai tafara zillo tana wani girgiza bakidaya Sarki Kurungu da dakarunsa sumike sukama inda inda inda gamida dawur wura kawai sai kasan taruftadasu kasa bakidaya sukai kasa saida sukadauki tsawon sa a goma kafin sukai gakasa suna dira sai susha mamaki gami da shiga tashin hankali dakuma furgici bakomai yasasu cikin tashi hankali da furgiciba saiganin sun tsinci kansu awani makeken gari na aljanu garine dake dauke da manyan gine gine dogaye duwatsu marasa kangado ga aljanu masu munanan suffa wasu dakawuna uku wasu dahudu kai halittu dai marasa kangado kuma wani abin dayakara rudasu shine babu wanda yakulasu tamkar aljanun basa ganinsu koda Sarki kurungu yaga haka sai yasha jini jikinsa yace da dakarunsa lallai kowa yakula kamar yadda aljanunnan basu kulamuba lallai muma karmukula kowa sai yawuce gaba dakarunsa surufa masa baya sudin keta jama ar aljanu babu mai kula wani suna tafe suna ganin abubuwan bammamaki domin saikaga katon aljani yakai girman bishiya amma uwarsa tagoyashi abaya kokuma yana shammama kokaga kyanwa natuyar kosai gaberarraki sunata saya Sarki kurungu yaci gaba da gargadinsu kada wani yakuskura yai dariya kokuma kada wani ya taba wani abu awannan tsinanne gari suna cikin tafiya sai su isa wani fili cike da da kyawawan yammata tsirara hai huwar uwansu sunata tika rawa nanfa dakarusushagala daganin yammatannan s Sarki kurungu yadakamusu tsawa yace lallai zaku halaka tabbas in har kukakusanci matannan tokuwa masifa mai tsanani zata afkamana kaico aituni wani jarumi yarungumi wata budurwa wayyo ai sai tai wani karaji tai girgiza takara tsawo taifadi tahamgame baki talakwame jaruminnan tirkashi nanfa yaki yakullu bakidaya aljanun wannan birni sama da miliya dari aljanu da miyagun dabbobi sukewaye Sarki kurungu dadakarunsa susanyasu atsakiya suna yunkurin afkamusu Sarki kurungu yadaga murya yace yaku dakauna lallai kusani ahalin yanzu muna atsakanin mutuwa darayuwa lallai baza mu iya yakida wayannan aljanuba hakakuma baza muyarda sukashemuba lallai kugyara makamanku kushirshirin yakin ceton ranku duk dasunke wayemu to ina tabbatarmuku saina buda mana hanya mun futa lallai zamui yakine hannu da kafafuwa yadaga murya yace fatan kunshirya bakidaya suka amsa mishi yakalli dakarunsa yace duk inda nasanya kafata nacire lallai kutabbatar kun maida naku sujinjina makamansu sukarci kasa alaman sunji sunyarada Sarki kurungu yakwara ihu yakalle kudu yadanna kai gatarinsa ahannu ya afkama aljanunu da sara dasuka nanfa yaki yaballe tsakanin aljanu da mutane damasifa da bala i sarki kurungu yafasa hanya yatarwatsa aljanu yafuta aguje nanfa dakarusa surufa masa baya amma dakaru saba in da ukune kawai susami damar binsa tuni aljanu sunyi kilishin taalatin nanfa akakasa tsere tsakanin aljanu da mutane tsananin gudu har suna bacewa tako ina ina aljanune ke bulbulowa sabo dahaka sarki kurungu da jama arsa suna gudune suna yaki tirkashi bakidaya garin ya hargitse yadagule jini kota ina kwarara yakeyi koda sarki kurungu yawaiwayi dakarunsa sai yaga saura talatin da uku kafi yai maganama ankara kashe goma saura ashirin da uku hoho aisai yai kururuwa yakara futa aguje yanufi wani katon gida yashiga saidakarunsa goma sha ukune susami dama shiga saikawa yakama surkulle yana karanto sirrikan tsafi bat sai gidan yabace aljanu sushiga da wurwura sunaneman gidan acikin gida kuma sarki kurungu yadubi dakarunsa yace lallai tsugunne batakareba domin nanda cikar sa o i biyar surkullen danayi zaikarye gidan zai bayyanama jama ar aljanu dama daya garemu tabbas akwai kofa daya da itace kadai zata fiddamu awanan tsinanne nan gari tabbas hanyanacikin gidnnanan amma ganota daidai yake daneman koren jaki KAI NIBAMA HANYARNE MATSALATABA YUNWA NAKEJI KUMA GASHI MADAM TAYI TAFIYA ABOKAINA DON ALLAH WANDA YARAGE YAMIKOMIN KUSANDAI BANA MUKU RUWAN ABINCI <<>> Sarki Kurungu da dakarunsa saba inda uku sushiga neman kofar tsira acikin wannan katon gida saida yarage saura sa anni kadan asirin da sarki Kurungu yayi yakarye sai suga wata matattakala tai sama Sarki kurungu yakwarara ihu bakidaya dakarunsa suzo sukewayeshi yadubesu yace kusani wannan matattakala datai sama itace zata sadamu da waje kuma tabbas immu sami damar futa tOkuwa zamui tozali da Gidan tarihi inda ananne za ayita takare yadubi jama arsa yace kokunsan matattakala nawa zaka taka kafin kaganka awaje bakidaya babu wanda yatanka musu sai Sarki kurungu yai murmshi yace to sai mutum yata ma tattatakala dubu sannan zai ganshi awaje kuma ahakamma kuduba dakyau akwai migun aljanu tsaitsaye da muggan makamai suna jiran mai karar kwana yahau baki daya dakarun sarki kurungu hankalinsu yatashi sannan sununa karayarsu afili koda Sarki Kurungu yaga haka sai yafashe dadariya yadaga murya yace yaku dakaruna kodai kuyi kundum bala kuhau matattakalannan kukuma aljanun dake kokarin shigowa wannan gida sushigo suriskeku sui watanda dakasusuwarku domin ahalin yanzu saura dakika dari da sittin sihirinda nayi surasa kofar gidannan zaikarye kofar kuma zata baiyana agaresu yadaka musu tsawa yace kai yammaza lallai ba asan maza dakarayaba tabbas sai angwada akansanna kwarai lallai kusani jarumai basa kuka domin kukan maza bala ine lallai zamu hau wayannan matattakala guda dubu kuma zamui arangama da miyatattun aljanu tabbas hayewa sai mai nisan kwana tabbas nisan kwana saida gwaji yakwarara ihu yanufi matattakalannan da masifar gudu takobi tsrara tirkashi ai yana taka matakalan farko sai wasu murda murdan aljanu munana marasa kyangani subayyana kowannensu narike dagatarin karfe mai bakibiyu nanfa yaki yakaure masifa takullu dakarun sarki kurungu sukai kukan kura suma suhaye matakalannan suma su shiga karan batta jini yakwaranye da tsoka bala iii nanfa Sarki kurungu dadakarunsa suzama jajayen zakuna sudinga sarfafa aljanu suna turasu kiyama yaki yai yaki masifa tai masifa Sarki Kurungu yana gaba sai bankewa da sukewa yakeyi gamida tsinke kan kafurai tabbas aljanu sunkoka domin anci ransu tamkar mutuwa sukadai take gani alokacin da Sarki kungu da jama arsa sukai matatttakala na dari uku da sittin da uku to anannefa lissafi yacanxa domin sun hadu dawasu ja iran aljanune masu tsananin iya yaki gakarfi gashi kaifi da tsini sam baya ratsasu nanfa sarki kurungu dadakarunsa sufara ji ajikinsu domin aljanunnan suntakurasu take sukashe dakaru ashirin yadawo saura dakarun sarki kurungu Hamsin da uku koda Kurungu yaga barnan da aljanunna sumai sai yacanxa salon yaki inda yari tsalle yana kai suka idanun aljanunnan aiko sai gashi duk aljani da asokeshi aido take yake kamawa da wuta nanfa dakaru Kurungu susauya salon yaki take sushiga ragargazan alljanu tamkar suna sharar gona saida Sarki kurungu sukwana su uni ana gabbza yaki kuma suna cigaba da hawa mataka gari yakara wayewa to asannanne sukure matakalan guda Dubu kawai sai awatsosu waje nanfa sutsici kansu atsandauri amma koda sarki Kurungu yawaiga wajen dakarunsa sai yaga saura goma sha uku yakwara uban ihu sannan yakalli gabansa asannanne yai tozali da gidan tarihi gingirim agabansa kamar dutse kawai sai yafashe dadariya yadubi dakarunsa yace lallai yakinku yakare wannan yaki nane nikadai dama zuwa gidan keda wuya amma bashiga gidanba wani sadauki yace yashugabana naji ance akwai masifu da bala i awannan gidan sai yafashe dadariya yace ai tuni na mallaki sirrin wannan gida kudai kawai kusha kallo da idanunku kawai sai yasabi wasu kalamai natsafi yanacika yana batsewayakara tsawo yakara fadi tamkar zai fashe yakwarara ihu yanuna gidan da hannu inda kasan kwali haka gidan ke yayyagewa gami da rugurgujewa bakidaya gidan yanutse kasa sai yarage bakomai sai wani teburi tangaran atsakiyar fili gakuma Sarkar daraja aajiye akanta cikin takama danuna isa dagadara sarki Kurungu yaje yadauki sarkan bakidaya dajin yadau tafi dashewa ihu gamida guda dakarun sarrki Kurungu surugo da gudu surungumeshi bakidaya subace kawai sai subayyana abirni Duma Birnin Sarki kurungu tundaga wannan rana sunan sarki kurungu yadaukaka aduniya manyan sarakuna da manyan Jarumai susallama masa wannanne yasa sarki kurungu girman kai da kurari gamida alfahari har ake kiransa dagagara badau watarana sarki kurungu yana zaune akaya tacciyar fadansa kawai sai gawani hatsa bibin mutum yabayyana afadar sarki kurungu shi wannan mutum mai suna Dumbur yakasance babban makiyine ga Sarki Kurungu koda sarki kurungu yaganshi sai yamike yadaka mai tsawa yace kai abokin gaba me yakawokanan Sai Dumbar yafashe dadariya yace naji anacemaka Gagara badau dan kawai ka mallaki Sarkan Daraja tokasani baka cika jarumiba Sai kaje Birnin Askandariya kamallaki budurwa daya haifaffiyar birnin sannanne zaka zamo gagara badau wai wai ran sarki kurungu yabaci yakwarara ihu sannan yawuce yakama hanyar futa afadansa Dumbar yace yaya katsoratane Sarki Kurungu yace aimaza basa juya baya kasaurareni lallai ba zandawoba saida Budurwa Askandariya SArkin yaki Makau yai shiru daga bada labari yakalli manya mayan sarakuna da jaruman Duniya kowanne ya girgiza dajin jarunta da masifa irinna Sarki Kurungu sai Sarki yaki Makau yace kokunsa masifa da bala in dasarki kurungu yahadu dasu alokacin da yaikaro da Jarumi Mazruk daya daga cikin yaya bakwai sadaukan Birnin askandariya bakidaya sugirgiza kai kuma sukagu suji wani Bala ineeeeTO ABOKAI MUHADU BAYAN NASHEKE LAFIYAYYEN SHINKAFATAMAI MIYA DA DAN RUWAN SANYINA 100%YAKIN DUNIYA PART2J100% Ismam il Ibn Abdullahi P\G No,1 Bakidaya jama ar dake wannan wangameme dakin taro daga manyansarakuna dakuma shahararrun matsafa da cikakkun jarumai saida sukadadu da zancan sarkin yaki Makau dayace dayane dagacikin jarumai bakwai nabirnin askandariya yatakama Sarki Kurugu birki Sarkin yaki Makau yadubi jama a yace kunji mamakine to kusaurareni domin kusani tunkar Birnin Askandariya danufin daukan yammatansu daidai yake da yakin duniyah sai yaci gaba dacewa sarki kurungu yadubemu nida Zabba u azaba yakece dadariya yace tabbas kunyi gangaci daku tunkari birnin askandariya kusani lokacin dana bar fadata afusace daniyan tunkarar Birnin askandariyaIna bisa ingarman doki fari nayi damra irin mayakan farko insabe dagatarin karfe tagaba inarataye da babarbariyar takobina maitaken gayama jini na wuce kai inka ganniduk tsananin jarumtarka inmukakai arangama adaji to sai ka jinjinamin saida nakwana bakwai ina tafiya adokan daji babu abin da yafurgitani kokuma yaban tsoro kwatsam sai naga wani furdede basamuden kato tsira agabana nakalleshi sama dakasa sai nadira akandoki nashagabansa nadakamai tsawa mai makon mutumin yakula sarki kurungu sai shima yai wani kara hodijon sai furda fudan katti marasa adadadi sushiga keto daji aguje bakidaya sukewaye sarki kurungu kimanin yawansu tabbas dan adam bazai iya lissafuba babbancikinsu yadaga murya yace yakai wannan jarumi lallai kamika wuyaagaremu sam karkaba kanka wahala domin bazaka iya yaki damuba Sarki kurungu yafasheda dariya yazare takobi yasa halce yalasheta yace narantse dakaifin takobina dayanku bazai rayuba mutukar kufuskanceni dayaki ran shugaban dakarunnan yabaci yai kururuwa gami dabada umurni ayagalgalamai Sarki Kurungu naf dakarunnan sukayo kansa daniyar cinyeshi danye tir kashi lallai maza suke maganin maza yaki yakullu masifa ta auku surufe sarki kurungu su yanyameshi koganinsa bakayi amma da yai gunji yai wani wawan kora sai ga mazaje natashi sama tamkar tsuntsayenanfa yakifu akansu dasaradasuka wani abin takaici shine sam kaifi da tsini baya tasiri ajikin mutanenan gashi sarki Kurungu zai kaisu kasa amma sai sumike saida adauki tsawon sa abiyar ana bakin gumurzu da bakin artabu amma kodaya daga cikin mutanannan sarki kurungu bai iyakashewaba sukuma sunkasamai koda kwarzane tilas suja baya shima yajadaga shugaban mutanennan yanuna sarki kurungu yace kai tsinanne komai hatsabibancinka yau saikamutu tabbas kai shu umine amma nanne karken shu umancinka sarki kurungu yakece dadariya akarshe yakwarara ihu
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment