Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kawuna da hannayen kawai sai Kutumiyya tafasheda kuka tadubi Sarki Kurungu tace tabbas yin galaba akanka zaiyiwuya amma kasani sam bazakai nasara akan Samarin askandariya tabbas mutukar kaikaro dasu karo nabiyu zakayi nadama kawai sai yaimurmushi yawuce cikin kogota inda Kutumiyya takarafashewa dakukan takaici acan sansanin yakikuwagari yawaye bayan ambusa kugen yaki sai dakaru sukaidammara sukafara sahu sahu koda dakaru sukagama hawa sahu sai yaro Nilu yadubiyar uwansa Sarauniya Damshira yace yake yar uwata kisani wannantsinannen sarki yajanyomana bala i damusiba tabbas bamuda tabbacinyin galaba awannan yaki sabodahaka lallai zamu farawannanyaki amma balallai akare damuba Damshira tace kananufin zamujanyene awannan yaki komekake nufisai Nilu yaimurmushi yacemuna wannanyakine saboda Sarki Kurungu yamallaki abin bautanmuwukar kisa to idan tadawo hannunmufa Damshira takalleshi atsorace tace mekake nufi saiyai murmushi yace kedai kisanar dadakarunki daxaranran sunjina busakahona tokowayanufi Birnin Zulhu Kwatsama sai Samarin askandariya subayyana bisa tikatikan torongiwaye nanfadakarun Zulhu sukamadawurwuru suna neman Sarki kurungu haka suma samarin askandariya rarrabe idanu sukeyi kosagaSarki Kurungu Kwatsam sai akaji ankwara wani ihugamida tsawa wani curin bakin hayaki yadiro tukukin hayaki dakura yamamye gurin kowane bangareyajadaga kwatsam sai sarki kurungu yabayyana TOFA YAKIN DUNIYA PART4H>Lokacinda sarkikurungu yabayyana saimamaki yakama dukwanimahalukidake wajan sakamakon ganinsa da hannayensa guda biyu kuma kunnuwa guda biyu bayan koya yatabbata yarima Mazruk yacire masa hannudaya kunnidaya sannan gajikinsa sumulbabu alaman raunikoyanka saima wanicika yayi gamida batsewa wannan abin al ajabi yadauremakowa kai harda samarin askandariya kwatsamsai sarki kurungu yatakarkare yakwarara ihuyakama kirari yanacewa wane mtumwane aljan saini kurungumugun kifi kada naganinka yakankwana da yuwanikura maicefenen al muru nibiri da gatarikashe maigona koyabine zai asara inbaita kudiba tokuwa zaiyi taransa inbuga ace wayyo abigeni ace wayyo yakwarara kururuwa sannan yabushedadariya yazare takubba guda biyu yanuna samarin askandariya wanda awannan karon suntaho dadakaru miliyandaya yace kai maxajelallai yaukar yarku tasha karya tabbasko amutu ko airai saina rabakuda macce daya koda kuwahakan zaijanyo yakinduniya yakarci kasa yabigi kirjinsa yacenisarki Kurungu nairantsuwa saina barmukutarihi wadannanmiyagun kalamaina SarkiKurungu suntashihankalin samarin askandariya indayarima Ma aruf yakwarma ihu yadakama kanninsa tsawaatare sukazare takubba gamida yin wani kugimai furgitakananan sadauka sukai kan dakarun sarki Kurungu cikin kunan rai dakarunsu miliyan daya surufa musubaya sarki kurungu yaitsawa gamidabada umurnin akwatsa kaico nan cinikin maxa yakama rayukasushiga salwantamazaje suri zubewa takar barnan isaka bala i damusifa susamigindin zama wutaryaki taruru annobar mutuwa ta auku samarin askandariya sufantsama cikin maxaje surikama mazajekisan kiyashi tabbas wannan yakine irinnadaukan fansa domin san basa kuskuren sara kosuka mutukar sukai sara tosai sunhallaka rai hamsinsittin inkosukai suka saisu soke talatin arba in sannanga dakarun askandariya miliyan daya sunza guguwa mutu sunkasance tamkar shaidanu domin duk inda sukagilma saikaga gawawwaki nazuba sarki kurungu yarude yarasa abinyi inyatari sdayadaga cikin samarin askandariya zasu dau tsawon lokacine suna fafata yaki kuma gashi dakarun askandariya namutukar mamutanensa kisan gillakawai sai yai kururuwaya afkama dakaru askandariya miliyan daya dawani masifaffen yaki tuni yadamamusu lissafi yarikitasu dakisa tamkar annobar mutuwa anacikin wannan haline yarima Ma aruf yaga irin balbalin bala in da sarki kurungu kesaukema jama arsa sai yai turxa gamida kundunbala yafasa taraon mazaje yafuskanci sarki kurungu wohoho nanfa afarakallokallo kamar wasuzakaru sai muzurai sukeyi tamkar macixai rankowannensu yabaci zuciyoyinsu sunkawo wuya kawai sai sukai karaji su afkama juna dayaki kwatsam kai haduwamaza bala ine annan fada yacanxa salo sushiga bakin gumurxu tabbas sabonkashi yahadu da tsohon kashi sannan kowannensuna gwada bajintarsa inda sukarikasaukema kansu masifu kala kala daga dabarunyaki gumu yai gumu indayarima ma aruf yatunoda dan uwansa Maxruk dake kwance atsakanin mutuwa darayuwa sannan yatuna gawanda yajefa dan uwansa agabansa suna kankan kanwayyo ai sai Ma aruf yakwara ihu yajijjiga takobinsa ya ammbaci wasu bakin kalamai akunnuwa mutane yakawoma sarki kurungu nagar taccensara sarki Kurungu yakare karfin saran yakara takobinsa mamaki yakama Kurungu Ma aruf yai wata alkafira yadaki kirjin Sarki Kurungu tsananin masifa saida yai aman jini yaikururuwa yaikan yarima Ma aru suka sukarakacamewa da yaki tirkashinanfa wani saban yaki yakullu Ma aruf yakara shamatar kurungu yalabtamar sara akafada jini yai tsartuwa afusace Sarki kurungu yai kumaji yadamki Maaruf yaisamadashi yamaka dakasa yasa kafa yaikwallodashi Ma aruf yai sama yaje yabangaje watabishiya taketakarye amma abinka da jarumin maza sai yamike yagyara tsayuwansa a yayinda yan uwansa ke ragargaxan dakarun sarki kurungu tamkar barnan iska Sarki Kurungu yafalfalo dagudu yatunkari Yarima Ma aruf yana wani kugi tamkar zakin da yaisati baici abinciba shiko Ma aruf komotsawa baiyiba saida Sarki kurungu yaxodabdashi kawai sai yararumi katuwar bishiyannan yadargazama SarkiKurungu aka take bishiyar tadagargaje taxama gari amma sarki Kurungu ko gyezau sai kawai yagirgije tamkar yasha magani yasa kafarsayabanke Ma aruf saida yaisama yafado awani katondutse take dutsen yadagardaje yakoma gari zumbur Ma aruf yamike alokacinne yashafi keyarsa sai yajijina wohoho ai sai yakwarma wani wawanihu wanda yasanya dawakai xarya kananan mazaje sudaburce filinyakiyakara rikicewa tsulum kamar walkiya Sarki kurungu yaga Ma aruf agabansa yayi kokarin daukan mataki ammayamakara domin tuni Yarima yagabzamai gatari a kirji take yakaryamai kashi hakarkar jini yai feshi Sarki kurunguyadurkushe bisaguiwowinsa tamkar yasaduda tabdi gayyar tsiya wai arna afilin idi aitamkar an harba mashi kamar futan kibiyasai yamike gamida kwarara ihu yaga rigarsa yadaure kirjinsa yaiwanikaki yatofar dajini zalla yadubi ma arufwanda al ajabi yarufeshi yace yaroyakiyanxu aka soma lallai kasani inkurungu yasoma yaki tofasai yakai karshe yadaki kasa take wasu bakaken masu guda biyu suhudokasa sufuto yadamkesu gamida girgixasu yaikan ma aruf nanfa yarikita ma arusaida yasokeshi da mashi saugomaShabiyu amma saudaya Ma aruf baisamidamar sake tabarsaba yagalabaita Ma aru yasa kafa yabankeshi ma aruf yabaje akasa tamkar yamutu sarki kurungu yadaga masunsa daniyar soke ma aruf akahon zuci to alokacinne wata mai sanarwatafara sanarwa tace yaku dakarun askandariya lallai bala iyasamemu domin dan uwanmu Mazruk yamutu dankari ai sai ma aruf yai wani irinmike yai tafiyar Iskada sarki kurungu yamakashida kasa sarkikurugu yamiketo alokacine tabaci

YAKIN DUNIYA PART4I Kodajin sanarwar wannan Budurwasai hankalin samarin askandariya yatashi sukahaukace surikakisa bakyangani damkar mahaukatan zakuna amsala tarika wanigunji tana tarwatsa maxaje gamidaturasu kiyama Yarima saubana takubba biyune ahannuwasa ba abindayakeyi saidatse kawunanmaxaje tamkar yana saran kanrake hoho ma arifa tarika feshin wuta tanatoya makiyagamida watsawaniruwa maidafi wanda mutukar ruwanyasamijikindan adam takeyake zagwanyewa bakidayansu haka suke yaki ahaukace idanunsu yariga yarufe dakarun Sarki Kurungu suka rude sufurgice suji tamkar mutanen duniyane suka musu tarandangi jini yakama kwarara tamkarkogi sassanjikin dan adm yarika yawo asararin samaniya jiniyarika ambaliyatamkar ateku kawuna surika tashi sama kamar tsintsaye bakidaya komaiyadame dakaru naneman kofan tsira amma ina samarin askandariyya sun zagaye ko ina gamida jandaga hadedayin ruma idansu idan makiyi tokuwa sai yamutu ihu kara kokekoke hayaniyarmaza da hargowa yagauraye dajindabbobi sukarude sudinga karodajuna tsuntsaye sukarika fadowa kasa matattu koramu surukama ambaliya wasu yankuna nadaji sukamadawuta duwatsu surika fashewa sunahallaka hallitu kai wannan yaki yacancanci akirashi yakinmutuwa domin baka dadaman taka kasa doleduk abinda zakayi saidai kayishi abisa gawawwaki shiko yarimaMa aruf tunda kunnuwansa sujiye masa sautin budaurwannan tana cewaMazruk yamutu yana daga kwance yai waniirin mikewa gamidakwarara ihu yaikumaji gamida kukankura yasunkuci sarki Kurungu yaiwani tafiyar iskadashi asama saida sukaidakika sittin asama sannan sudira awani katon dutse yanana Sarki kurugu abisadutsen cikin karfin hali Sarki kurungu yamike gami dakaimai Yarima Ma aruf sara airanyammaaza yabaci domindakafa yabige takobi cikinzafinnama irin nawalkiya Ma aruf yazare wasugajerun takubba yaima Sarki kurugu wanka takubba bakidaya babu inda baiyankeshiba Sarki Kurungu yabaje abisa dutse yanakakarin mutuwa jini nakwarara ajikinsa tamka hanyarruwa Ma aruf yakwarma ihu yakara kwarara ihu yawatsar da takubban yamarude yakidime yarasa wani irinkisa xaima kurungu sai yakarakwarara ihu yadakikasa tare dayin wani surkulle sai wata shafceciyar takobi tabayyana ahannunsayajijjigata yamike yanufi inda SarkiKurungu kekwance daniyyar yai gunduwa gunduwadashi tirkashi Kurungu mugunkifi kada naganinka yakwanada yunwa dole maza maganin maza aikafin Yarima Ma aruf yakarisa wurinsa saiwasu fukafukaisufoto abayansa yayunkura yatashi sama yaikasan dutsennan Maruf yakwara ihu kafin yai waniabu tuni Sarki Kurungu yasunkuci Budurwannan datai sanarwar mutuwan yarima Maxruk yai sama ma aru naganin haka yaballa ihu gamidakururuwa maifurgita yammaxa aibakidaya sai hankalin samarin askandariya yakoma kan Sarki Kurungu wanda ke kokarin kulewa agajimare lallai dan bala i shiketanazar maganin Masifa Atarre kuma alokaci guda Samarin Askandariya su shida sukai tsuntsu sutashi samakoda suga Sarki kurungu naneman bace musu agajimare alokaci guda suka dana kibiya take sukasakamar kibiya bakidaya babu wanda yai kuskure saida suka sameshe take numfashinsa yadauke yasaki yarinyar da yadauka tayo kasa shima yasulmiyokasa sukuma samari askandiriya sai suka zare wasu bakake takubba masudafi suna jiran Kurungu yakawo daidai inadasuke tsaye asararin samaniya suyagalgala namansa yarinyar takarisu amsala tacafeta gamida goyata abaya tacigaba dasauraro karisowar sarki kurungu saida yarage saura kiris sai kawaiwani katon tsuntsu yai wuf ya wafce sarki kurugu yaisama wohoho ai sai samarin askandariya sufasa ihu suka biyan tsuntsunnan amma wani abin mamaki sai tsuntsun yabacemusu sukai duba iyaduba ammabasuganshiba sukadinga zarya asararin samaniya duk wanihalitta dasukai karo da ita asamasai sunkasheta asida sukai sa annin goma suna kaikawo asarari samaniya sannan sudawo kasa bakidayansu babu wani mai ma dan uwansmagana sai hucikawaisukeyi gamidazare idanu babu kowa akasa sai tulin kawawwaki bakyan gani warida karnin jininekawai ketashi sukuwadakarun birnin Zulhu lokacinda sukaga kallo yakoma sama sai sukai tsuru yaro nilo yabusa kahonsa yace bakidayammumukoma gida yaki yakare Sarauniya Damshira tace aa ai munakomawa gidawani bala inne zai ruftomana sakamakon wukarkisa tahannun sarki kurngu kagadamukoma gida masifa tashafimata dakanan yara datsofaffi wadanda basu iya fotowa yakiba gwara musaurara muga abinda zaifaruKodajin Nilu yaji kalaman yar uwansa sai yaimurmushi yasa hannu adamararrasa yazaro wukarkisa mamaki yakama mutane Damshira taceyakai dan uwana tayaya karabaSarki Kurungu dawannan wuka Nilu yace tunlokacin da akafara wannan yaki ba abinda nakeyi face bin sawun Sarki Kurungu banida wani buri face insamu damandauke Wukar kisa tabbas dukwaniarangama dagumurzu da yakasance atsakanin yarima Ma aruf da Sarki kurungu a idona akayishi tabbasnaga masifa da bala inda banta jinlabariba balle ingani nasuma yafi saugoma ina farfadowa har nasamidama wani lokacida Yarima Ma aruf yabazarda sarki kurungu shikansa Ma aruf yadauka yamutu to asannanne nasamidamar zare wukar wanda ina zareta sarki kurungu nafarfadowa tabbas yaganni amma masifada bala indayake ciki sam bazasu barshi yaitakainaba koda damshira damutanenta sukaji kalaman yaro Nilu bakidaya sai suka masa jinjina sudagashi sama sunufibirninsu sukuwa samarin askandariya sai yarima Ma aruf yaceda kanninsa lallai baxamukoma gidaba har saimun gano inda Kurungu yake mun hallakashi saisuji wata tsawa saigawata Garjejiyar matatabayyana tanabisa torangiwa fuskarta amurtike kodasamari askan sukagantasaisufurgicebakidaya suce AZIFA WACECE?

An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__ An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
YAKIN DUNIYA PART 5A Hankalin samarin askandariya yai mutukartashi sakamakon ganin wannan basadaukiya wannan yakalliwannan wancan yakalli wancan akarasamai magana har takariso bakkidayansu suka durkusarda kansu kasa Basadaukiyar tadiro akan turan giwarta saida kasatagirgixa tadaka musu tsawa bakidaya sukalleta fuskansu cike da alamuntsoro saitai murmushi tace kukwantar dahankalinku 'yayana kusani nida dan uwana wato mahaifinku Sarki Musnad bamutaba tunanin wannan yaki zaixoda saukihakaba tabbas kafin gwabzawarku munyi tsammani rasa mutum uku kohudu acikinku domin Sarki kurungu mugune kuma yamana mugun shiri to amma kumbashi mamaki domin ahalin yanxu baida tabbacin xai iyarayuwa tabbas yana tsakanin mutuwaneda rayuwa to amma kuyamutu ko yarayu ni Kanwar mahaifinkuBasadaukiya AXIFA nice xammayegwurbin yarima Mazruk daya mutu tadaga murya tace sannan kusani bawaiSarki Kurungu mukehari kawaiba ahalin yanzu muna fuskantar yakin duniyane domin Sarakunan duniya sungama shirisunkimtsa zasui mana diran mikiya tacemukuma muna maraba daxuwansu domin zasu gamu dagamonsu abirnin askandiriya tadagamurya taceyaku yayana zamu koma birnin Askandiriyadomin mugabatar dazana idar danuwanku yarima Mazruk bayarufeshine zamushiga Farautan Sarki Kurungu domin mukarisahi kafin yasami lafiya al amarin Sarki Kurungu kuwa lokacin datsuntsunnan yawafceshi yalolaka asarari samaniya yabace acikin gajimare baitsayaba saida yaitafiyar kwanaki arba in asararin samaniya sannan yasauka awani katon tsuburi wanda yake tsakiyar teku yanadira yai girgixa sai yarikide yakoma aljani Dumal wasu yammatan aljanu surugo aguje sudauke Sarki Kurungu sukaishi wani daki namusamman nan likitoci daga jinsin aljanu da mutane sudukafa wajanyimar magani saida akai makwanni takwas komotsi Sarki Kurungu baifarfadoba amma zuciyarsa tana bugawa wannan daliline yasa likitocin sukihakura sai akamaisaji asassan jikinsa da sassan jikin zaki asati nagomane yafarfado daganan aci gabamai damagani saida yai wata uku sannan yawartsake komainasa yadawodaidai yatsaya agaban madubi yadubi ilahiri jikinsa yaga inda akaimai liki da sassan jikin zaki sai yabushedadarya akarshe yatakarkare yakwarara ihu yakwalama Aljani Dumal kira aljani Dumal yabayyana yaceyakai abokina ina dalilin wannankira Sarki kurungu yace tabbas akwai aiki agabanmu lallai nakusa mutuwa da burina to amma nasanbaxan mutuba sai bayan na auri budurwa daga birnin askandarya koda aljani Dumal yaji wannan furuci nasarki kurungu sai yafasheda kuka yacehaba abokina ashe baxaka hakuraba dawannan burinakaba SarkiKurungu yabushe dadariya yadubialjani Dumal yace Muddin Sarki Kurugu yadana nuri tofa kodai yacika burinsa kokuma yarasa rayuwansa yace maxa kadaukeni kakainiyankin Dulum domin gawasu yan uwacan sunadabda halaka Adaidainan Sai sarkin yaki makau yatsaya daga bada labarin Sarki kurungu yashiga nazarin fuskokin manyan sarakuna da attajirai da mashahuranmatsafa da jarumai gamida sadaukai sai yaga jikin kowa yai Sanyi tabbas labarin yakadasu tayadda mutane sunkasa gane waitsakanin Sarki Kurungu da Samarin askandariya wanene fitinanne can Sai sarkinyaki Makau yaceshin kunsan suwaye Sarki Kurungu yaje cetowa bakidaya akaishiru Sai sarkin yaki yace tonine dakuma Jaruma Zabba u azabar yaki yacigaba dacewa bayanyaceto rayuwarmune yabamu labarin gwagwarmayarsa wanda dole nasauke jijidakaina da jarumtata nasaramasa kodamukwana uku awannan tsuburi sai Sarki kurungu yakiramu yaceda damu kusani akwai aiki agabammu nayi binkice nagano mutukar munasomusaminasara akan Samarin askandariya saimunje Nahiyar Shammace yanki maidusar kankara mun keta daula Gux muratsa tajin Bannar mu isa Haular Maxuf musha tsumindage aikoda muji wannan furici na sarki kurungu sai muka mike Aljani Dumal yakwarara ihu yace kai hatsabibi uban hatsabibai shin kasan Balba bala i damusiban dakakeso kajefamu aciki Makau yadubi aljani Dumal yace karkace komai domin bazamu saurareka tabbas komai wuya komai rintsi sai munsha tsumindage wanda yakasance karkashin kulawar bakaken aljanumasu shanjini kowacce irin halitta Sai sarki Kurungu yabushedadariyayadafa aljaniDumal yace abokina kasani muyan adammunfiku Shu umanci da taurinrai kadibemu munufi Nahiyar Shammace kaga yadda zamu gogadamiyagun halittu Kawai sai yakumbura yabaje tamkar jirgin ruwa tuni Sarki kurungu Sarkin yaki makau Gimbiya Zabba u axaba sudaka tsalle sudare bayan aljani Dumal shikuma yai sama yalulaka yabace acikin gajimare saida yatafiyarkwana uku asararin samaniya kwatsa akwana nahudu sai aljani Dumal yaji yaki gaba yakibaya yai iya kokarinsa amma yakasa Sarki Kurungu yadakami tsawa kafin aljani Dumal yai magana sai Gimbiya Zabba u tace baxai iya wucewaba domin munfada komar Sarkin daji Maharu shugaba yamfashin duniya ahlin yanzu kamar anajiran tagama bayani sai akafara zukosu tamkar jirgin leda haka aruka Zoko aljani Dumal harkasa sai sutsnci kansu awani makeken Sahara yashine yatafi fetal babu tudu bakwari badutse sannan ba bishiya sararine iya ganinka bakidayansu sumike tareda shirin shandaga amma babu wata halitta dasugani Sarki Kurungu yadakama Zabba u tsawa yace ina Sarki dajin shida mutanesa koya tsorata Sai Zabba u tafasheda dariyatace megida aishibakolobane balle yagudu shiNamijin Zakine mai furgita namundaji goganeNamijin mazaje maifasa rundunan sadaukai Tace kukasa kunnishin bakuji kasa nagirgixaba bakuga bishiyoyi nakadawaba tokuxuba ido lallai Zakizai bayyanaSai aka kwarara wani ihu dankari aiSai wasu furdafurdaN samudawa surika tuttuduwa tako ina samada finkirga DANKARI ZAYITA YAKINDUNIYA PArt 5B Lokacinda Furdafurdan Kattinnan subayyana saida su sarki Kurungu sukasha jininjikinsu domin girman yanfashinnan yawuce misali gabzagabzane dogaye tamkar bishiyoyinrimi kowannensu nadaukeda miyagun makamai kaikace duniyazasu yaka haka yamfashinnan sucigaba da tuttudowa tamkar bazasukareba tsananin yawansu sam baxasu irguba Sukai sahusahu sukazubama su sarki Kurungu idanu tamkar zasu cinyesu ashiga kallonkallo sai muzurai akemajuna ammabawanda yaceda kowakomai kwatsam sai arangada wataguda harsau uku dankari aisaiga sarkin daji shugaban yamfashi Dazau yaketo Sahara wani murdeden kotone baburiga ajinkinsa yanabisa wanitorangiwa yana rikeda wasu miyagunmakamai sai kumbura yakeyi tabbas kaida ganinkura kasanzataci akuya cikin kasaita danuna isa yafuskaci Su Sarki Kurungu yabushedadariya alokaci guda kuma yakwarara ihu yace Kai kananan jaruma wanikuruciyarce tadibeku kuratsotamasarautata lallai kusani ni barawone dasam banarainakadan saboda haka inamai umurtanku daku ajedukwani abu dake gareku Zinare axurfa bakin karfe farin karfe kai hatta kayan jikinku kutubeshi sannan kushiga dajikuzama abincinkuraye Sai yanuna Zabba u yace amma kebandake domin zaki debemin kewa sannan inkasheki Sarki Kurungu yace tomene nakasheta Sai Dazau yabushe dadariya yace ai idan Sarkin Daji Dazau yai amfabi da abu tobabu wani mahalukinda zaikara tabashi kawai sai Sarki Kurungu yabushedadariya alokaci guda kuma yadaure fuska yakarema Sarki Dazau dajama arsa kallo sai yakwarara ihu yadaga murya yanuna Daxau datsinin takobi yace lallaikai mahaukacine kuma wawane to inamaitabbatarmaka silin gashimmu bazaka iyatabawaba balle kayanmu harkuma kamallaki mayakiyarmu yace lallai bakasan Sarki Kurnguba maitaken mugun kifi kada yana ganinka dole yakwana da yunwa sannan bakada labarin sarki yaki Makau make rayuka wanda akema lakabida kanin mutuwa yacekuma Bakasan Zabba,u axabar yakiba mace maikamar maza kwarine babubu koko aljani Dumalne kake ganin sa anka to kasani duk abokin Shaidan shima Shaidanine Sarki kurungu yadagamurya yace ina Zabba u azabar yaki takwarara ihu tatsayu agabansa Sayadubi Daxau yace gatanan inga iyajarumtarku mugamai iya taban gashin kantama inkuncika jaruman Fama hoho Sarkin daji Daxau saiwadan nankalamai suharzukashi yakumbura yacika yaidam yatakarkare yakwarara ihu gamida kiraran wasu kattigoma yabasu umurni kowannesu yayankomai wani sassanajikin JarumaZabba,u karatannan goma sukai karaji gamida zare makamai sukaikan Zabba,u tsananin son sukarisa gareta harwani tsalle sukeyi gamida saran iska dankari Zabba,u tadan jabaya takarci kasada takobinta tafalfala aguje tataresu suhadu atsakiya sukai kwaram huduwan farko tashin Farko tayanke kawunnan mutane biyar taiwani xarya gamida wawankora tasarema uku kwankwaso ragowar biyu su afkamata dasara dasukatai wuf dadamkesu tai samadasu tun asama takaryamusu wuya tawatsarda gawawwakisu takama wanigurnani kamarZakanya ran Dazau yabaci yakwarara ihu ya umurcidakaru arba in su afkamata sukai kansu Zabba u tadakatsalle saigata atsakiyarsu tamkar tsirowa tayi akasa tarufesu dasara dasuka tamkar saukarruwan sama kawai saigata itakadai jininadiga atakobinta bakidaya tahallaka mazaje arba indinnan Sarki Kurungu yadubi Dazau yace kai wannan Jaruman tafi karfin arba in Hamsin kawai katuromata dari kamar sunajira yaru yarufe baki saibakidaya tawagar miliyoyin mzaje sukaikanta itama taikuwwa ta afkamusu da yakitamkar guguwar annoba nanfa tarika saukema mazaje balbalin bala i damussiba kisan gilla takema mazaje dandatsa gimida girbe kawuna taxame musu alakakai tarika tashi asama tamkar tsuntsu tana fekekawunan maxaje Ran Daxauyabaci yadakamadakarunshitsawa take sukara kaimi gamida kewayeta sukaimata rufdugu tabaje akasa sudaga makamai zasui gunduwa gunduwa da ita aisai Makau yakwarara ihu wanda saida mayakan sutsa cikmakau yazare wasu kananan takubba yafalfala aguje tamkar guguwa yai awangaba darayukan mazajesama dari dankari nanfa sabonyaki yabarke Makau yaxama tamkar shaidani kamar aradu atsakaninmazaje zama wakili maisarda sakon mutuwa duk inda yaratsa saikaga gawawwaki nazxuba tamkar zubankago yahaukace atsakanin mazaje saikisan kiyashi yakemusu gamida kisangilla kodagumuyai gumu saitsoro dakaraya yashigesu suga kamar da aljani sukeyakidomin Sarkin yaki Makau akoyaushe dada kaimi yakeyi gamida daukan zafi kisa yakeyi bajibagani burinsa kawaisai yakashe kowa aisamazaje suka watse sukatarwatse sufada daji domin nemantsiradarayuwansu Sarki yaki Makau yanufi Dazau afusace sukacameda yaki mai tsanani toananne yagane yayi gamo domin karfin dantsansa yanikanasa Dazau yarufeshi damiyagun harehare tun Makau na iya maidamartani saiyakoma karekansa Dazau yashamaci Makau yaxabgamae sara akafada jini yai tsartuwa yasakafa babankeshiSaidamakau yaisama Dazau yajijinjina takobi yanajiransa yafado yaikaca kacadashi Tamkar guguwa kamar walkiya sai Sarki Kurungu yadira agaban Dazau yacafiwayansa yai samadashi yamakada kasa Dazau yakwallakara gamida mikewayagyara tsayuwa bakinsada hancinsa nazubarjini yadubi Sarki kurungu yace tabbas kashammaceni amma yanxu zakamutu Kurungu yaimurmushi yabuda yace toho Daxau yakwarara ihu yaikansa ya isaga Sarki Kurungu yadaga gatari yatfkama kurungu aka tamkar yasari dutse haka gatari yai tsalle gamidakaryewa Sarki kurungu yadamki dazau yakifa masamari yarewuka zaimasa wankan wuka kawai Sai Dazau yazube bisa guiwowinsa gamida daga hannuwansa Sama yace yakai Sarki Kurungu uban Shaidanulallai

Please Login or Register in order to submit comment