Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

ai sai yaita hada muna funci yasa akori wannan yasa akashe wannan bakidaya Madhur yagallabi kowa gashi Sarki Kurjabu bayason yaji amfadi laifinsa koda Madhur yaga yasami guri sai yaita shiga bokaye da matsafa bashida wani buri face yaxamo sarkin Kasar Zlhu kota halinkaka kwatsam rannan anacikin har koki darana tsaka jama anata kaiwa dakomowa sai aji gari yadau zafi tsananin zafi ji aketamkar garin zaikama dawuta mutane sushiga cikin kunci da matsati cankuma sai asaki isaka mai tsanani karfi wanda taringa fatali da rumfuna tana yaye gidaje mutane sukama guje guje kwatsam sai kogiBahar Zulhu takama toroko tana rimi nanfa hankalin kowa yatashi domin mutukar Bahar Zulhu taballe tokuwa rayuka zasu salwanta bakida jama a sutaru akofar gidan sarki Kurja a domin nemammafita Sarki kurjabu atsaye mutanensa susameshi sai zubar hawaye yakeyi saboda shida bokayansa sunyi iyayinsu ama sunkasa tsaida komai saima sugano cewa bamakawa nanda cikar kwanaki bakwai tabbas kogin Bahar Zulhu zata fashe wanda hakan nanufi warga tsewar kasar zulhu wannan abu shine yasanya Sarki Kujabu kuka Sharaf sharaf bakidaya jama ar kasan kuka kawai sukeyi bakomai yasasu kukaba sai tsananin tausayin sarkinsu mai adalci tsawan kawana uku anrasa mafita kwatsam sai wani mashahurin boka yabayyana akasan inda yatabbatarma dajama arkasan da za a samu matashi danshekara arba in wanda tunda yake baitaba zinaba kuma baitaba shangiyaba yayi tsirara yazagaye kasar Zulhu lallai za asami lafiya kuma komai zaiwuce tirkashi saida aikwana biyu anazagaye kasar Zulhu amma ba asami wanda baitaba zinaba kuma baitaba shangiyaba babbar matsalar itace boka yatabbatar dacewa mutukar mutum yaikuskuren zagaye kasar alhali yataba zina ko shangiya tokuwa lallaizatono bala i da musiban datafi fashewar Kogin Bahar Zulhu TAB LOKACI YAYI LALLAI ABINCI ZAIGANE KUSKURENSA NAYI KICIN NAGA MADAM TANA SANYA [YAKIN DUNIYA PART 3 J] Bakidaya birnin Zulhu anrasa matashi dan shekara arba in kuma wandabaitaba ZINABA baitaba shangiyaba Dankari bakidaya babu wani mahaluki wanda hankalinsa bai tashiba Sarki Kurjabu yatara jama ar gari bakidaya maza damata yara da kankana babu wanda ba hallara akofar gidan sarki Kurjabuba sarki yafara magana yanacewa yaku al ummar kasar Zulhu lallai kusani yau saura kwana biyu Kogin bahar Zulhu yafashe wanda hakan nanufin fashewar birninmu tabbas mutukar bahar Zulhu yafashe zaiyi wuya asami wasu halittu kuma dazasuci gaba darayuwa awannan yankin tabbas mutukar bamu sami mafutaba to karshemmu yazo bakidaya guri yai tsit bakajin koda kwakkwaran motsi kowa kaduba fuskansa sai kaga yana cikin tashin hankali Sarki kurjabu yadaga murya yace yaku jama ata yanzu duk taronnan babu maiceton rayuwarmu bakidaya guri yaitsit tamkar babu dan adam aguri can sai aji wata murya tace tabbas nine zanceci kasar Zulhu amma inada sharadi bakidaya jama a sukaiduba gamai maganan sai akaga sai akaga Bawa Madhurne wanda ayanzu shine sarkin Fada mutane suka shiga mamaki Madhur yace tabbas nibantaba xinaba yace toni dana girma acikin bayi kaskantattu wahalallu tayaya zanyi Zina haka kuma nisamban shagiyaba domin tayiminnisa dayawa arayuwa koda mutane suji zancansa sai subarke da ihu tafi sowa harda tsalle saida kowa yagajida yin murna sai Madhur yace inada sharadi guda uku sarki kurjabu yace yakai Madhur shin menene sharadinka lallai kowani irin sharadine mun amince tunkafin kafadamana koda Boka yaji maganar Sarki Kurjabu sai yakwarara ihu yace ranka yadade zakai kuskure domin mutukar yafurta sharudansa tofa komaitsananin bamakawa sai ancikamai sharudansa domin mutukar aka sabamai tokuwa kasannan zamu shiga masifa mara yankewa Sarki yace bakomai yafadi sharudansa dasannu zamu cikai alkawari sai Madhur yabudi baki yace sharadi nafarko Za abani sarautar binnin Zulhu jin wannan magana sai ran mutane yabaci sukama guna guni nanfa sukama shiri afkama Madahur sarki yadaka musu tsawa yace lallai kusani bakidaya rayuwammu tana hannun Madhur shin immun hallakashi yau menene ribarmu tunda jibi ruw zaicinyemu take jikin mutane yai sanyi Sarki Kurja yadubi Madhur yace menene burinka nagaba Madhur yai murmushi yace dolene adinga bautamini lallai nine zan zamo abin bautanku sannan sharadi na uku duk bayan kwana talatin za arika yankamin Saurayi da budurwa amatsayin hadaya Nanfa hankalin kowa yatashi akarasa maicewa kala can sai Saiki Kurja yanisa yace bakomai yakujama ata lallai daga yanzu nasauka amatsayin Sarkinku kuma daga yau Madhur shine abin bautanmu sannan mundaki alkawari cewa duk bayan kwanaki talatin tabbas sai munyaka matasa biyu mace dana miji tabbas tsananin biyyyada da a damutane kema Sarki Kurjabu bazasu iyamai jayayyaba ko musu kawai sai sukafashe dakuka wannan shine yatabbatarmada Madhur sun amince kawai sai yakecedadariya yatube kayansa yai tsirara haihuwar uwansa yakama zagaye garin Birnin Zulhu longu longu sakosako kawai sai saida yaikwana uku yana zagaye birnin Zulhu tsirara baci basha sannanne Bahar Zulhu takoma yadda take akai bikinnada Madhur sarki todaga nannefa jama ar gari sufada bakin mulki domin ba ai kwana bakwai dahawansa karagar mulkiba saida yakwabe yanmajalisun dayasamu yazabi matasa kuma azzalumai yanada asa mai yekuwa yasanar daceawa lallai duk mutumin da ya mallaki dukiya ko wata masa anta to yazo gidan sarki yana nemansa koda suhallara sai Sarki Madhur yace daga yaudukiyarsu tazama abaitalmali tabbas mutanen birnin Zulhu sun hadu dabakin mulki zalunci keta inda sarki Madhur yazama dan ashararu duk macen dayagani koda matar aurene to tazamatashi haka laifi kadan zakayi yasa akasheka wanda tsanananin bakin ciki yasanya Tsohon sarki Kurjabu yahadiye rai yamutu wannan al amarin yasanya mutanen birnin Zulhu bore sukama zanga zanga sunanuna rashin amincewar wannan zalunci wannan shine babban kuskurensu kawai sai gari yakama tangal tangal kamar zaikife sama takama kuka tana rugugi kogin Bahar Zulhu takama toroko tana tangal tangal sai tafara ambaliya ruwa yaketo cikin gari nanfa akasa tsere tsakanin mutane da ruwa maidauke da manyan manyan kadoji dirka dirka suna hangame baki TO NIFA NIMANA FECE GASKIYA TO MUSHARUWA LAFIYA HHH anatamin tsiya To Auwal kasko Mas ud yahaya Idres Ibrahim An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__

An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
(YAKIN DUNIYA PART 4 A) Bakidaya jama a sushiga rudu gamida masifan datake aukuwa sura SA yadda zasuyi kaitsaye sai sunufi gidan sarki Madhur sukai cuncirondo akofar fada kowa yafuta acikin hayyacinsa tsoro yadabaibayesu sai ga sarki Madhur yafuto yanasnyedakaya na alfarma yakarema mutane kallo sai kawai yabusheda wata mahaukaciyar dariya saida yadaukilokaci maitsawo yana kwada dariya alokaci guda kuma yatsuke bakinsa sannan yadaga murya yanacewa yaku jama ar binin Zulhu lallai kunsaba alkawari kada kumance kunce zakuimin biyayya akowani hali mutukar naceci rayuwarku daga halaka shine dan sarki Kurja yamutu yanxu zakuimin bore tokusani kubayinane dolene kuimin biyayya akowani hali lallai idankuka sake yimin bore to bakidaya sai nakone kasar yadakamusu tsa gamidacewa kowa yabace jama a suka watse cikin bakin ciki haka sukarika rayuwa cikin kunci da takura tabbas Sarki Madhur yayi bakin mulki tayadda koyaro karami yaji ankira sunansa sai yafurgita duk dahaka mazaje sunta yunkurin kasheshi amma abin yagagaradomin karfe baya tasiri ajinki SarkiMadhur kwatsam rannan sai axabi wata budurwa mai suna Dashira amatsayi wanda za ayankama SarkiMadhur to Damshira takasance wata kyakkyawan yarinyace mai mutukar Farin jini abinnin Zulhu tabbas ambatata amatsayi wacce za ayanka gobe yatashi hankalin jama ar kasan tayadda duk inda kashiga ba abida zaka tarar anayi sai labari gamida jimamin labarin yanka Damshira to ita Damshira takasance tanada wani dan uwa kanintane karami yarone wanda kwata kwata baiwuce shekara gomasha biyarba sunyi mutukar shakuwada ita mutuka ta yadda basa iyarabuwa dajuna ko ina sunatare dukda tabashi akalla shekara goma to hatta abinci tare sukeci tare sukebarci amma wani abin mamaki tunda aka ammbata DAMShira amatsayi wanda za ayanka sai anemi Nilu arasa aduk fadin kasar wanda mutane sunyi ittifakin cewa mutukar za ayanka Damshira tokuwa saidai ahadata da Nilu ayanka shiko al amari Nilu tunda yaji cewa za ayanka yar uwansa kawai sai yafice agarin kaitsaye yanufi Tsaunin doguwa gadan gadan babu tsoro ko fargaba shidai wannan tsauni wani shu umin gurine wanda samada shekara dubu babu wani mahaluki dake iyazuwa gurin sakamakon kwankwamai masu shanjini awurin tabbas ko saudaya ba asamu labarin wani mahaluki da yataba zuwa wannan guriba saboda hadarinsa koda Nilo yatunkaritsauni Duguwa sai yaji anakiran sunansa anacewa Nilu dan Zulu tabbas yauka halaka lallai yau zamushajinka mai makon yatsorata kawai sai yadada sauri har ya isabakin tsauni kawai sai yaga wuta takama gaggagagga takewaye tsauni kotsoro kawai sai Nilu yadanna kai cikin wutar tabbas yashamamaki gamida dandana azaba domin lokacin dayashiga cikin wutar sai wutar takikama jikinsa amma yanaji masifaffen zafi ajikinsa jiyake tamkar anasoyashi amma sai yaci gaba datafiya har ya isa tushen tsaunin wanda yake dawani mahaukacin kogo saudayawa jama ar birnin Zulhu suna ganin wata tsohur aljana yar gajeriya abakin kogon shi yasa akecema tsaunin tsaunin doguwa lokacin da Nilu yakai bakin tsaunin sa ya iske bakin kogon cike da wasu murda murdan macixai da kunamu sunata kaikawo abaki kogon tsaunin kofar gaba Nilu baiyiba sai yatunkari kofar yana zuwa yaratsa tatsakiyar macizai da kunamu yawuce yadannakai cikin kogonnan tunda yashiga yafara ganin abubuwan tsoro da furgitarwa domin sassanjikin mutum bawanda baiganiba ga wasu miyagun halittu daga jinsin aljanusunata kokari furgitashi amma yaro sai yazama mai zuciyar dutse sam baya tsoro saida yatafiyar sa a uku cur acikin kogonnan sai yariski watakatuwar masarauta wanda akawatata da kayan alfarma dangin zinare da azurfa bakiyafadar haske takeyi gamida walwali koda Nilu yatsinci kansa awannan fada sai kawai yadurkushe bisa guiwowinsa yahada hannayensa biyu sai yafasheda kuka maitsanani wanda duk rashin imanin halitta yatausamasa saida yadauki tsawan sa a biyu yana rusa kuka kwatsam sai yaji ance yakai Nilu da Zulmu maza kayi shiru kafadi bukatunka sai Nilu yai shirusai akace kai yaro kacika jarumi hakika babu wani bakon halitta dayataba kusanta wannan tsauniba batareda yamutuba to amma kai kadaure azabu da wuya kalakala lallaikana bukatan karayu kuma zamu taimakeka lallai zamu fadamaka wasu matakai mutukar kabi to zakaigalaba akan Sarki Madhur acemai dafarko zaka tafi kogin Bahar Zulhu zaka saurara har ixuwa tsakiyar dare zakaga wadansu yara sa anninka sunfutu daga cikin ruwa suhauro tudu sukama wasa tokaima kayi kokari kashiga cikinsukasaje dasuzakudauki lokaci suna wasa sannan zakaji sunce azo aje shan Zuma tokowanne zaka ganshi dawata yarkaramar wuka bakakirin tokaima kafuto danaka sai kawai yaga wuka agabansa yaimaza yadauka kawai sai yaji anfashedadariya ace dakyau yaro lallai kanada zafinnama domin dakayi nawa wajen daukan wannan wuka toda yanzunnan zanhallakaka acigaba dacewa kasani wannan wukar jabuce bamai kyaubace amma kasan duk yadda za ayikamusanyama daya daga cikin yaran aljanunnan dazaka saje dasu sannan kasani tilas saikasanya wayaudadabara domin mutukar aganoka to anan zaka mutu amma inkai nasaran mallakan wannan wuka to da itane kadai zaka iyakashe Sarki Madhur adakamai tsawa mazakatafi domin gashican ana shirya yar uwanka domin akaita filin yanka Zumbur yamiki yakama hanyar BAHAR ZULHU SAI ANJIMAAAA ABOKAIINAAA [YAKIN DUNIYA PART 4 B] Kaitsaye yaro Nilu yanufi Bahar Zulhu domin yamallaki wukar kisa saidayaitafiyar sa a bakwai sannan ya isa BaharZulhu yasami wani lanho yarabe can tsakiyar dare sai gawasu kanananyara sunfuto dagacikin koginnan sukama wasa abinsusaidasushagala dawasa sai Nilu yasadadayashige cikin yarannan nanfa yagane cewayahadu da aljanu domin lokaci dasu kama wasan goyo goyo sai yai kokarin goya wani dankaramin yaro nanfa yaji tamkar yakinkimi duniya tabbas yakusa kwarara ihu ammada yatuna yar uwansa da halinda takecike sai yaitamaza yacigaba datafiya har lokacin shanzuma yayi sai yarann aljanunnan sunufi wani rinki kowannensu yaciro yar wukarsa sukama hawabishiyoyi duk abinda suyanka dawukarnan tofa yankadayane saboda tsanani kaifi nanfa Nilu yashiga rarraba idanu yana nazarin tayaddazaimallaki Wukar kisa amma sai yaga kowani yaro yana takatsantsan da wukarsa lokaci maitsawo yarasahanyar dazai Bullo sai maganar aljanadoguwa yafadomai aransa lokacin datake basa wukar jabu tace yakai Nilu kasani badolebane ka iyadabaran karban wuka ahannun kananan aljanunnan to akwai wata hanyar saida tanada mutakar hadarihanyarkuwa itace kakwata da karfin tsiya to ammafakasanibalallainekarayuba koda Nilu yagama tunaninsa sai yace lallai nisan kwana saida gwaji kawai yadamki hannunwani yarodaniyyar kwace wukarnan to ananne yasha mamaki dominjiyayi wukar bazata kwatuba amma sai yafusata gamidakundunbalayakaftama yaronnan naushi zafiyaketa aljani yakwarara ihu Nilu yakara dunkule hannunsa yadaki yaronnan ahannu take dan aljani yasaki wuka wanda tuni nilu yacafeta alokacinne kuma hankalin aljanunnan yadawo kansa sukai kan Nilu shikuma yace kuxo muje nanfa akasa tsere tsakanin yaran aljanuda Nilu dankari kai inkaga yadda suke tsula gudu saikarantse shima Nilu aljaninne domin gudun tsira yakeyi babu abinda yake gani agabansa sai hanya tabbas yaran aljanun sunkurre mushi gudu inda yafadi sukuma suka kewaye shi bakidaya yadauke numfashinsa yakwanta akan asalin wukar maikyau sannan yafuto danajabun yariketa ahannunsa koda yara suga bakar wuka tsammaninsu wukarsune sai suka dauketa sukoma gurin dan uwansu subar Nilu yashe akasa tsammaninsu yamutune saida sukai nisa sannan yabude ido yaga sunbace baya hangosu saikawai yamike yanufi birnin Zulhu yakuma adana wukarkisa akugunsa yana isagarin gari yagama wayewa inda yafarajin tashin ganga masu raka Damshira wurin da za ayankata to aduk lokacin da za ayanka saurayi da budurwa bakidaya mutanen kasar zasusa bakakeen kaya sannan dukkansu dolene sai sun halarci gurin yankan agaban jama a za adanne ayanka sannan kowa yawatse kamar yadda akasaba jama ananta tururuwa akeyi suna halartan filin yanka guri yacika yabatse amma babu wani mutumdaya dazaka kalla kaga walwala afuskansa dankari jama a suntaru makil Ga Damshira dawani matashin saurayi wanda za ayankasu tare sai faman sharbankuka sukeyiguri yaiysit babu wani mai kwakkwaran motsi amma kowa yana tsinema Sarki Madhur acikin zuciyarsa saida kowa yakaraso sai aka gabato da Damshira dawannan matashi sai Sarki Madhur yamike yadubi daukacin jama ar kasar Zulhu yaga kowa fuskansa adaure sam bawalwala sai kawai yabushe dadariya saida yayi ya isheshi sannan yadaure fuska tamkar wanda aka aikomai dasakon mutuwar ahlinsa yadaga murya yace yaku jama ata nasan aduk lokacin da zamui wannan yanka kuna nuna bakincikinku tokusani mutukar munason zama lafiya yazama dolene abadaji gaababe dogaranmu domin mutukarbama kulawa dasu tokuwa masifa dabala i bazasubarmu muhutaba kawai sai yazare wuka yadorata awuyar Damshira daniyyar yankawa kwatsam sai akaji ankwarara ihu dukda ihun tanuna muryar yarone karami to amma saida mutane surazana sumaida ganinsu zuwaga inda tsawar kefutowa dankari ai sai jama a sukai toxali da yaro Nilo sai wani cika yakeyi yana batsewa tamkar zaifashi mamaki yakama mutane inda surika tausaya masa domin susan bamakawa sai Sarki Madhur yatsireshi Sarki Madhur yazubama Yaro ido sai yatuntsire dadariya yaceda dakaru kukamomin yaronnan dakaru sukayokansa sai Nilu yadaka musu tsawa yace karwanda yakuskra yatabeni domin nibanazo guduwa bane nazone ayita takare Sarki madhur yakyalkyale dadariya yace to yanzu mexakayi Yaro yace sonake tsakanin nidakai mugwabza yaki innakasheka nakwatarma jama ar kasata yanci daga bakin mulkinka nazalunci dakake mana Sarki Madhur yafasheda wata mahaukaciyar dariya har yana tsalle yatumu akasa har saida mutane sundauka yazarene can sai yaishiru yakame aguri daya komotsi bayayi fuskansa tacanza kala taibakinkirin yakama kumbura idanunsa sukaijajajur har wani bakin hawaye yake zuba aidanunsa tirkashi nanfa jama a sushiga cikin tashin hankali domin sunyi imanin cewa bawai yaro Niluba kawai tabbas yau sai anyiasaranrayukamasuyawa kawai sai akaji Sarki Madhur yahamgame baki yakwarara wani sakaren ihu wanda saida kasa takamagirgiza jama sukarude sai Sarki Madhur yazare takobi yagirgizata yace narantse dakaragar mulkina bayan nakashe wannan yaro mai tsaurin ido daga yaukullum sai anyanka yara goma masu shekaru irinnasa kodajin wannan zance sai mutane suka fashe dakuku sunacewa Nilu yajawomusu bala ii ran yaro Nilu yabaci yakwarara gamida dakama jama a tsawa yanacewa yaku jama ar kasata kusani zama muna kallon wannan kaskantaccen tsintacce bawan yana gallaxamana bafazaiyuwuba dolene mufuskanceshi gaba da gaba domin idan yau yakasheni gobe wani zaiyi nasara akasa kawai sai yazare yar karamar wukansa yaikan sarki Madhur shikuma sarkiMADHUR sai yagigiza takobinsa yana jiran yaro yakariso yaimasa kisan GILLA AKWAI JARFA Θ YAKIN DUNIYAYA PART 4C Θ Lokacinda yaro Nilo yasheka aguje rikeda yarkaramar wukansa shikuma sarki Madhur yazare takobi gamida gyara tsayuwa jirakawai yakeyi yaro yakariso yai masa kisangilla Nilu nazuwa sai sarki Madhuryakaimasa wani wawan sara Nilu yagoce yabi takarkashin kafafuwansu kafin yawaigo tuni nilu yadaka tsalle yacamai wukarnan agadan bayansa tsananin zafi saida sarki Madhur yakwara ihu afusa yatunkari Nilu yashigakaimaisara amakanceNiluyana gocewa har saida sarki madhu yagaji dakai sara amma baisami nasaran akan yaro niluba saiyaitsawa gadakaru cewa sukama mushi Nilu dakaru suka yunkura zasucika umurnin sarki kawai sai akaji ankwarara tsawa dakarusuka tsaya cik gami dayin dubata inda ihunnan kefutowa sai akaga shugaban mayakan kasar Zulhune sarkin yaki Tufde yadaga murya yace lallai babu mai shiga wannanyaki abar sarki Madhur da yaro Nilu sugwabza duk wanda yainasar to shine sarkinmu sarkin yaki yadaga murya yace koyaya kukace jama abakidaya jama arbinnin zulhu sudauka hakayake hakayake ran sarki madhur yabaci hankalinsa yatashi yakwarara ihu yace kai mutanen kasar zulhu tabbas kunhaukace yanzu kuna ganin cewa wanna yaron zaiyi gala akainane tokudauka zaiyinasara kunmance akwaimasifa dabala i mutukar kujuyamin baya sarkin yakiyadaka mai tsawa yace kai yaukokai wanene sai andauki makami akanka lallai indai zamuga mutuwarka tomu sam bazamu damuba dan ruwa ko wuta sun halakamu yadaga murya yace yaku jama ar birnin zulhu shin akwai abumaiciwo ace kana 'da 'yantacce wani bakin bawa tsintacce yamulkeka bakinmulki nazalunci bakidaya jama a sudauka babu babu abinda yafi wannan takaici Koda Sarki Madhur yafahimmci mutane sun riga sunkuna basatsorokauri sai kwarara ihu sannan yabushe dadariya yace tabbas mutane zulhu kun halakabisa rudin wani karamin yaro tabbas zankashe shi sannan indawo kanku dabakin Zalunci sarki yakiyace kugwabza indai kasamu damar kasheshi mukuma sai kai kilishimmu Sarki yai girgiza sai yakara girma fadi gamida tsawo wasu hannaye guda hudu sufuto ajikinsa hannayensa suzamaguda shida yanufi Nilu dawata bakar zuciya Yaro Nilu yaikansa dazuciya tamkardutse sunahaduwa tamkar danbiri sai Nilu yadakatsalle saigashi yana hawa sassan jikin sarki Madhur daya bayandaya saida yaro yankebakin hannayenan guda hudu Sarki madhur yakwarara ihu yasa hannunsa nagaskiya yadamko Nilo yashiga lodamai Naushi tsananinzafi yaro yafasa ihuSarki Madhur yashaki wuyan Nilu yadamke yaro yafuta ahaiyacinsa idanunsa suka furfuto yafarajinkamshin mutuwa bakidaya hankalin jama a yatashi koda yaro yaga yananeman yahalaka ahannun Sarki Madhur sai yaita maza yakokarta yatattaro karfinsa yacakama Sarki wukannan atushen kunni wayyo Zafi sarki Madhur yai jifadashi Nilu yaje yabuguadabishiya yabaje akasa tamkar yamutu karamar wukarsa kuwa sai tamakale awata biyashiya can nisa saka makon jifarda ita dayayi aikoda Sarki Madhur yahango wukarnan Sai yaruntuma aguje danufi yadauketa Damshira takwalla ihu tuni Nilu yamike yaga abindake shirin faruwa sai yakwarar ihu yafuta aguje damatsanancin gudu namasifa yakamo Madhu yawuceshiyadare bishiyar tamkar kadangare yadauko wukarsa adaidai lokacinne Sarki madhur ya iso tushenbishiyan agalabaice tundaga sama yaro Nilo ya auna mudigan Madhur sai kawa yayokasa yanazuwa yakafa wukar amadigar Sarki Madhur yakama tangal tangalkarshe yafadi matacce bakidaya jama a subarke da tafi dasowa gamida ihunmurna tofa sai akaji sama tairugugi taijawur tamkar za ai ruwanwuta jama a surude sukama guje guje Yaro Nilu yakwarar ihu gamidatsawa jama asukatsa cak cikin Furgici sai Nilu yadaga murya yace ahada tsani mutun take mutum hudu sukafa turke sannan wanan yahau wannan saigashi mutane wani kanwani sunyi tsayi tamkar zasu tabo jidoyaro Nilu yajada baya kamar taku goma sai yafalfalo aguje yari takamutane tamkarbiri saida yakai karke sai yacilla wukar cikin gajimare sannan yasauko suka zubama sama ido kawai sai aji wani tsawagamida rugugi kawai sai aga wata shirgegiya dabbamai suffar batoyi tafado kasa matacciya gakuma wukar nilu ajikinta Nilu yazare wukar yace wannan itace dabbar tsafi da Sarki Madhur ya aje asama domin tarika mana barazana yacce saura naruwakuma kamar anajira yafurta Sai bahar Zulhu takama toroko tana kokarin fashewa koda Nilu yagahakasai yanufi kogin damasifar gudu bakidaya jama argari surufa masa
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment