Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dutsenan sukatarwatse bakidaya suka saki amsala to awannanlokacinne dakarun askandariya suka fara saukema halittunnan masifar yaki tamkarbannar iska kamar guguwar annuba bakidaya sukai gawan halitunnan mamaki yakama mazajen tsuburinnan Azifa tadagamurya tace yara muhaura samandutsenan mukarema halittunnan kwana Sai bakidayansu sukai saman dutsena aguje yayinda jama,ar tsuburinnan kemusu kallon aljanune ba mutanebaaaa ,al amarin Sarki Kurungu kuwa alokacinda ruwa yatsagaita akwatsatsa tsawa sai wasualjanu bakake Sidif masu siffar jemagu suka rinka saukowa daga Sararin samaniya saida sukataru da mutukar yawa Sannan wani jibgegen aljani yadiro daga Sama saida kasa taigirgixa aljaninnan yanada ido daya agoshinsa yanada wani gabjejen kaho atsakiyar kansa hakwaransa zakozako idanunsa rugaruga gasu jajur kamar garwashin wuta tsawo kamar zaitabo Sama sai aljanin yadubiSarki Kurungu yabushedadariya yace kai uban hatsabibai lallai nadade ina karade duniya inanemanka bisa wani laifi daka aikatamin tsawo shekara goma baya lallai kasani tsawonn wayannan shekaru nakasancene mai nemanka sai yau mugamu tabbas yauce rananr mutuwarkaSarki Kurungu yatakarkare yakwarara ihu yace kai aljan lallai kasani tabbas zanmutu amma Sai bayan cikar vburina aljani Yabushedadariyar yazare takobi yace mutukar ayau bankashekaba to ban cancanci sunana Garmuduba sukai kururuwa su afkama junada yaki sukacameda wani masifaffen yakitamkarzasu cinyekansu lallai sarki Kurungu yagamu da gamonsa domin tsananin masifan miyagun sara gamida harere da,aljani Garmuda kekaimasa tasayakasa kai sara dakyarma yake iya karekansa saida aljani yayanki Kurungu har guri biyar tako,ina jinine kexuba ajin Sarkikurungu jiri kedibarsa yana kokari fadi Aljani Garmudya yadamki Kurungu yashiga lodamai duka dakafa dahannu tuni yaimar lagalaga yafita ahayyacinsa dakarun sarki Kurungu sukai kokarin afkama Aljani sukayo kansa makamai azare aljani yabuso musuwata iska take iskantashiga suransutana watsidasu suma saida sukafuta ahaiyacinsu sannan iskan tagushe sukataru aguri guda sukazubama aljani ido yadubesu yabushedadariya yacekusaurareni inangamada ubangidanku zandawokanku tsananin tsorobabu wanda yatankamasa Sai aljani yanufi inda Sarki kurungu ke kwance akasatamkar yamutu ko numfashi bayayi jininekawai kemalala abakinsada hancinsa aljani yasuriKurungu yaisamadashi yacillashi Sama saida yai kolkoli sannan yayokasa aljani yazare takubba gudabiyu yanajiran karasowar Sarki kurungu yaikacakacadashi dankari Kurungumugunkifi ai sairikide yaxama wani janhaske yashige kunnin aljaninahagu yafuta tadama kawai sai aljani yakwarma ihu yadurkushe bisa guiwowinsa jinitabaki tahanci SARKI KURUNGU YADIRA,AGABANSA
YAKIN DUNINIYA PART [6 [G] Lokacinda aljani yafusata yakwarara ihu yarumbaci Sarki kurungu yai samada yacillashi Sama aljani yaxare takubba guda biyu yana jiran yadawo yaikacakacadashi kurungu mugun kifi kada naganinka yake kwana da yunwa kawai sai yarikida yaxama wani jan haske hasken yashige kunnin aljaninadama yafuta tahagu aljani yakwarara ihu gamida durkushewa bisaguiwowinsa kansayakama kumbura jini yana zuba tabaki tahanci kwatsam sai Sarki kurungu yadira agabansa yasa takobi yasare kan aljani take yafadi kasa matacce aihakanna faruwasai bakidaya tarin aljanunnan masu suffar jemage sukazube kasa sukai sujjada gaSarki alfahari da girmanka yashigeshi yakwarara ihu yadubi tulin dakarunsa wanda yawansu yakai miliyan goma sai yabusheda dariya yadagamurya yace yaku rundunar Hatsabibai hakika wannan tawaga tamu takai tawagan da zamu iya tunkarar kowacce irin masifa amma yanxu abida ke gabammu shine mu,isa nahiyar Shammace inda zamui karo da hatsabiban hallittun gurin tabbas karo da maza badadi ammamutukar munaso musha tsumin dage dake cikin kogo Zurum todole sai munkaradamaza yaci gabada cewa yakutawagar hatsabibai lalle kusani nahiyar Shham mace wata nihiyace mai dauke da miyagun halittu masu mutakar hadari tabbas tarihi yatabbatar dacewa samada shekaru dari hudu ba,ata samun wani Sarki ko jarumiba daga jinsin mutum ko aljan da yataba shiga Nahiyar Shammace yafotoba kaiko kwana daya babu wanda yabayi anahiyar Shammace Sarki Kurungu yadaga murya yace kuma tabbas muxamu karya wannan tarihi lallai zamushiga Nahiyar musha tsumin Dage mufuto Lafiyakawai sai yadaka tsalle yahaye dokinsa yaima dokin kaimi yayanki daji damasifaffen gudu tamkar wanda zaikure duniya tarin tulin rundunarsa medauke da aljanu da mutane gamida dodanni hadida miyagun halittu haka suke tafiya duuu bakidaya sunrita ko ina duk inda suketa awannan daji dasun wuce tokuwa gurin yaxama Burtali tsananin shu,umanci na Sarki Kurungu duk wata muguwar halitta mutum ko alja mutukar yaga rundunar hatsabiba kawai sai shima yafada ciki acigaba da tafiya ahaka saida sukai milyan goma sha shida suna ketadaxuxxuka dakoramo suna haure tudu da gangare har su riski wasu tagwaye duwatsu masu tsanani girma gamida tsawo domin iyadaga kanka bazaka iyagani bisan dutsenba tsananin tsayin duwatsu sutafitamkar basuda iyaka kuma babu wata hanya saidai suratsa tatsakanin tagwayen duwatsunnan koda Sarki Kurungu yai nazarin wannanhanya sai yatabbatar da akwai hadaritabbas akwai wani boyayyan al,amari atsakanin tagwayen duwatsunnan Sai yadaga murya yace yaku tawagar Hatsabibai lallai kowa yakasance cikin shiri domin tabbas zamui arangama da makiya atsakanin duwatsunnan bakidaya dakarusuka jijjiga makamansu gamida kwarara ihu sai Sarki Kurungu fada tsakiyar duwatsunnan aguje dakarunsama dakarunsa suka rufamusu baya nanfa akama gudun yada kanin wani gudu suke tsulawa bakakkautawa harna tsawon kwanaki bakwai basu haduda watamatsalaba kwatsam akwana natakwas suna cikin sheka gudu sai sukaji ankwarara ihu mai tsoratarwa gamida rangada guda aikoda sukai duba izuwasaman tagwayen duwatsunnan sai sukaga wasu Furda furdan katti girmansu yawuce misali tsayinsu tamkar bishiyan dogon yaro akwai wani murdeden kaho atsakiyar kansu sunarikeda miyagun makamai ahannanyensu yawansu yaninkarundunar Sarki kurungu sau goma dankari Aljani Dumal yadubi Sarki Kurungu yacelallai muna cikin hadari wa yannan tsofaffin matsafane daga jinsin majusawa masu bautan wuta lallai zaiyi wuya mui galaba akansu tabbas hatsabibaine kuma jarumaine sunada karfi na innanaha kamar suna jiransa yakammala bayaninsakawai sai mutanennan sukai kundunbala shiga dirowa daga saman dutsennan tamkar ruwan sama haka suke zubowa tuni sukai yawa akasa suka afkama rundunan Sarki kurungu da yaki maitsanani dankarinanfa yakiyabarke masifa ta auku akarika asaran rayuka mutanennan suka rikama dakarun Sarki kurungu kisan kiyashi domin dakahondake tsakiyar kansu kawai suke kisa irinna rashin mutunci yaki yai yaki Sarkin yaki Makau Zabba,u Daxau aljani Murgui gammida aljani Dumal suka harzuka sukwarara ihu suka riki makamai hannu bibbiyu su afkama Majusawannan da wani masifan yaki suka rika yimusu kisan kiyashi kashe majusawannan akeyiamma saidada gangarowa suke daga saman Dutsennan tamkar bazasu kareba Sarki Kurungu yarika fatali da mazaje yana kakkarya kasusiuwan makiya bakidaya guri yahargitse ihuda kururuwar maxaje yacika ko ina karantakubba suka cika kunnuwa kashe majusawannan ake amma kara kwararowa sukeyi koda Sarki Kurungu yagacewa lallai majusa wannanbaza sukareba sai yakwarara ihuyasabi wasu kalamai natsafi gami da ammbato magannganun Surkulle take Wata katuwardarduma tabayyana agabansa yadare bisa Darduman sanna ya ambaci Makau Zabba,u Dazau,aljani murgui aljani Dumal aguje suka tarwatsa maxajendake gabansu sukaxosuhaye Dardumannan take darduman taisamadasu batazame ko,inaba sai saman dutsennan tasauka aasali sansanin dakarun Majusa wannan wanda kekarkashin jagorancin shuwaga bannin Majusawa bakwai koda tarutulin dakarun Majusawannan sukai idobiyu da Susarki Kurungu bakidaya saisuka yokansu suna kwarara ihu makamansu axare Sarki kurungu yadubi Su sarkin yaki makau yacekusani bawai munharo samandutsennan muyaki wan yannan kaya buyanbane yadaga murya yace muzonemuyanke kawunan Shuwagabanni bakwai na majusawa yin hakan shine zaikawomana karken wannan yaki bakidaya sukwarma ihu sukaikanmakiya suna haduwa sushiga ragargaxan mazaje dakarfin tsiya suketadakarun majusawa su,isaga Shuwaga bannin majusawa Bakwai ZA,YITAFA ankawo girki YAKIN DUNINIYA PART [6 G,H,I] Lokacinda aljani yafusata yakwarara ihu yarumbaci Sarki kurungu yai samada yacillashi Sama aljani yaxare takubba guda biyu yana jiran yadawo yaikacakacadashi kurungu mugun kifi kada naganinka yake kwana da yunwa kawai sai yarikida yaxama wani jan haske hasken yashige kunnin aljaninadama yafuta tahagu aljani yakwarara ihu gamida durkushewa bisaguiwowinsa kansayakama kumbura jini yana zuba tabaki tahanci kwatsam sai Sarki kurungu yadira agabansa yasa takobi yasare kan aljani take yafadi kasa matacce aihakanna faruwasai bakidaya tarin aljanunnan masu suffar jemage sukazube kasa sukai sujjada gaSarki alfahari da girmanka yashigeshi yakwarara ihu yadubi tulin dakarunsa wanda yawansu yakai miliyan goma sai yabusheda dariya yadagamurya yace yaku rundunar Hatsabibai hakika wannan tawaga tamu takai tawagan da zamu iya tunkarar kowacce irin masifa amma yanxu abida ke gabammu shine mu,isa nahiyar Shammace inda zamui karo da hatsabiban hallittun gurin tabbas karo da maza badadi ammamutukar munaso musha tsumin dage dake cikin kogo Zurum todole sai munkaradamaza yaci gabada cewa yakutawagar hatsabibai lalle kusani nahiyar Shham mace wata nihiyace mai dauke da miyagun halittu masu mutakar hadari tabbas tarihi yatabbatar dacewa samada shekaru dari hudu ba,ata samun wani Sarki ko jarumiba daga jinsin mutum ko aljan da yataba shiga Nahiyar Shammace yafotoba kaiko kwana daya babu wanda yabayi anahiyar Shammace Sarki Kurungu yadaga murya yace kuma tabbas muxamu karya wannan tarihi lallai zamushiga Nahiyar musha tsumin Dage mufuto Lafiyakawai sai yadaka tsalle yahaye dokinsa yaima dokin kaimi yayanki daji damasifaffen gudu tamkar wanda zaikure duniya tarin tulin rundunarsa medauke da aljanu da mutane gamida dodanni hadida miyagun halittu haka suke tafiya duuu bakidaya sunrita ko ina duk inda suketa awannan daji dasun wuce tokuwa gurin yaxama Burtali tsananin shu,umanci na Sarki Kurungu duk wata muguwar halitta mutum ko alja mutukar yaga rundunar hatsabiba kawai sai shima yafada ciki acigaba da tafiya ahaka saida sukai milyan goma sha shida suna ketadaxuxxuka dakoramo suna haure tudu da gangare har su riski wasu tagwaye duwatsu masu tsanani girma gamida tsawo domin iyadaga kanka bazaka iyagani bisan dutsenba tsananin tsayin duwatsu sutafitamkar basuda iyaka kuma babu wata hanya saidai suratsa tatsakanin tagwayen duwatsunnan koda Sarki Kurungu yai nazarin wannanhanya sai yatabbatar da akwai hadaritabbas akwai wani boyayyan al,amari atsakanin tagwayen duwatsunnan Sai yadaga murya yace yaku tawagar Hatsabibai lallai kowa yakasance cikin shiri domin tabbas zamui arangama da makiya atsakanin duwatsunnan bakidaya dakarusuka jijjiga makamansu gamida kwarara ihu sai Sarki Kurungu fada tsakiyar duwatsunnan aguje dakarunsama dakarunsa suka rufamusu baya nanfa akama gudun yada kanin wani gudu suke tsulawa bakakkautawa harna tsawon kwanaki bakwai basu haduda watamatsalaba kwatsam akwana natakwas suna cikin sheka gudu sai sukaji ankwarara ihu mai tsoratarwa gamida rangada guda aikoda sukai duba izuwasaman tagwayen duwatsunnan sai sukaga wasu Furda furdan katti girmansu yawuce misali tsayinsu tamkar bishiyan dogon yaro akwai wani murdeden kaho atsakiyar kansu sunarikeda miyagun makamai ahannanyensu yawansu yaninkarundunar Sarki kurungu sau goma dankari Aljani Dumal yadubi Sarki Kurungu yacelallai muna cikin hadari wa yannan tsofaffin matsafane daga jinsin majusawa masu bautan wuta lallai zaiyi wuya mui galaba akansu tabbas hatsabibaine kuma jarumaine sunada karfi na innanaha kamar suna jiransa yakammala bayaninsakawai sai mutanennan sukai kundunbala shiga dirowa daga saman dutsennan tamkar ruwan sama haka suke zubowa tuni sukai yawa akasa suka afkama rundunan Sarki kurungu da yaki maitsanani dankarinanfa yakiyabarke masifa ta auku akarika asaran rayuka mutanennan suka rikama dakarun Sarki kurungu kisan kiyashi domin dakahondake tsakiyar kansu kawai suke kisa irinna rashin mutunci yaki yai yaki Sarkin yaki Makau Zabba,u Daxau aljani Murgui gammida aljani Dumal suka harzuka sukwarara ihu suka riki makamai hannu bibbiyu su afkama Majusawannan da wani masifan yaki suka rika yimusu kisan kiyashi kashe majusawannan akeyiamma saidada gangarowa suke daga saman Dutsennan tamkar bazasu kareba Sarki Kurungu yarika fatali da mazaje yana kakkarya kasusiuwan makiya bakidaya guri yahargitse ihuda kururuwar maxaje yacika ko ina karantakubba suka cika kunnuwa kashe majusawannan ake amma kara kwararowa sukeyi koda Sarki Kurungu yagacewa lallai majusa wannanbaza sukareba sai yakwarara ihuyasabi wasu kalamai natsafi gami da ammbato magannganun Surkulle take Wata katuwardarduma tabayyana agabansa yadare bisa Darduman sanna ya ambaci Makau Zabba,u Dazau,aljani murgui aljani Dumal aguje suka tarwatsa maxajendake gabansu sukaxosuhaye Dardumannan take darduman taisamadasu batazame ko,inaba sai saman dutsennan tasauka aasali sansanin dakarun Majusa wannan wanda kekarkashin jagorancin shuwaga bannin Majusawa bakwai koda tarutulin dakarun Majusawannan sukai idobiyu da Susarki Kurungu bakidaya saisuka yokansu suna kwarara ihu makamansu axare Sarki kurungu yadubi Su sarkin yaki makau yacekusani bawai munharo samandutsennan muyaki wan yannan kaya buyanbane yadaga murya yace muzonemuyanke kawunan Shuwagabanni bakwai na majusawa yin hakan shine zaikawomana karken wannan yaki bakidaya sukwarma ihu sukaikanmakiya suna haduwa sushiga ragargaxan mazaje dakarfin tsiya suketadakarun majusawa su,isaga Shuwaga bannin majusawa Bakwai ZA,YITAFA ankawo girki An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
YAKIN DUNIYA PART [7 A] Lokacin da akai gabadagaba tsakanin shuwagabannin Majusawa dakum susarki Kurungu saigabadaya jama,ar Majusawa sukai gangami sukaikururuwa zasu afkama SusarkiKurun sai shuwagabannin Majusawa sukaima jama,arsu tsawa cat sukatsaya jagoran majusawa yace yakudakarun Majusawa masubautar wuta,ma,abuciya ruruwa kusani tunda wayannan hatsabiban mutane sukawo garemu harsukai gabadagaba damu to yaki yakoma tsakaninmudasune lallai zami karanbattadasu idai mukai galaba akansu bakidaya Jama,arsu datake kasandutsezatakoma karkashi mulkin majusawa inkosukai gala,akammu to mabiyammu dolen kuma Shugabansu biyayya yadubi Sarki Kurungu gamida zare wata babarbariyartakobi yanunashidatsinin takobin,yace kaine abokin karawata lallai,ayau tsakanin nidakai saidaya yamutu domin agawaye yacancaci Shugabanci kuma waye zairasa rayuwarsa Sarki Kurungu yakwarara ihu gamida Zare takobinsa aibakidaya Sauran shugabannin Majusawa,sai suma kowa yatunkari nasa yaki yakasance namutum goma shahudu nanfa kowanne ya,afkama abokin karawansa damugun nufi dankari yaki maitsanani yakullu akandutsennan kowa yashiga neman ran abokingwazawarsa tabbas Shuwaga bannin Majusawannan suncancanci shugabanci domin sunada jarumta taban mamaki saida sukatashi hankalinSarki Kurungu da mutanensa Shuganban Majusawannan ya takura SKurungu yagallabeshi dayawan miyagun harehare har saida yainasaran yakan Kurungu awuri biyu sukaciga dagwabzawa karatakubba gamida hargowarmaxa yacika dajin bakidaya Ana wannan yakinne abokin karawar sarkin Yaki Makau yakartama Makau Sara akirji kirjin yadare yai wani rami sannan yabarkeda jini Makau yakwara ihuyakawo wani wawansara abokin karawannasa yagoce makau yasari iska tsanani mugun nufi saida yakife akasa kafin yatashi abokin karawan nasa yasakafa yatakekirjinsa sannan yasulmiyo kansa kasa yatofama Makau yawu afuska wannan shi kuskurensa Domin tuni Makau yazaro wanikaho yasokamai amakogwaro saida kahon yahudashi harkyeya yakwarma ihu yadurkushe bisaguiwarsa makau yamike yakama Kahonyamurza tuni yayanke kan,abokin karawan Makau yadaga kan sama yakwada kururuwa aifaruwan hakan Sai waniyanki najama,arMajusawa suka zubarda makamansu suka durkushe bisa guiwowinsu can Sarkikurungu yasa kafa yabanke abbokikarawansa kamar walkiya yaini gunji gamida kaiwani bahagon Sara tuni shima yasre kan,abokin karawansa yadamki kan yadaga Sama take wani yanki na Jama,ar Majusawa suka sake watsarda makamansu gamida durkushewa kasa Zabba,u azaba sukahadu da abokin karawanta suka cushe aguri guda susarke da yaki sam maikallo bazai,iyagane inda yakin yadosaba,cansuka rabu kawai sai aga abokin karawannanta sassan jikinsa nazubewa kasa Falle falle Zabba,u tacafke kansa nama wani yanki na Mjusawa suka Sallam to adaidai lokacinne aljani Murgui yakama kan abokin karawansa yatuge dakarfintsiya yasa kafa yabanke gangar jikin haka dazau da aljani Dumal bakidaya sun yanke kawunan abokan gwabzawarsu gamida daga kawunan Sama aibakidaya sai Jama,ar Majusawa sukai watsi tamakamansu sukamika wuya susarki kurungu Sudibi kawunan Shuwaga bannin Majusawa sudagaSama suka nufi kasan Dutse jama,armajusawa suka rufa musu baya aikoda Dakaru majusawa dake gwabza yaki akasan duwatsunnan suka hango kawunan shuwagabanninsu ahannun su Kurungu sai suma Sukai watsi da makamansu sukarika ihu sunama Sarki Kurungu jinjina turkashi Sarki kurungu yahada runduna tamazajen aljanu da mutanewanda tsayawa lissa finyawansu zaidaukeka Sheka guda yakalli dandazon dakarunsa sai yaga kamar yatara dakarun duniyace akarkashin ikonsa kawai Sai yatakarkare yakwarara ihu yakama Kirari Wane mutum wane aljan badai yaroba saidaiuban yaro nikurungu mugun kifi inbuga amutu kuma adakeni amutu saini uban kawuna jagoran,aljannu da mutane nikura maicafenen,almuru inci mutum insha kwanyarsa ni Niri dagatari kashe maigona kowa yajadani Zaiyi asara tabbas kobaiyi tadukiya to zairasa ransa bakidaya Jama,arsa suka kaureda ihugamida jinjina makamansu alaman suna tareda kurungu uban mazaje dillalin mutu Sai sarki kurungu yaitsawa bakidaya dakaru sukai shiru kamar mutuwa tagifta sannan Kurungu yafara jawabi cikin nuna,izzada takama yanacewa yaku jama,ata ahalin yanxu yawan mayakanmu basamarin,askandariyaba bakuma birnin askandayanba sarakunan duniyama inmudurfafesu da yaki to tilas sai sunsallamamana saboda haka inada buri guda guda ukunafarko bakidayammu Sai musha tsumin Dage nabiyu Sai mun mallaki matan askandariyya Na uku zamutunkari sarakunan Duniya lallaidolene susallama gamida mika wuya subijarancin Sarki Kurungu kokuma ai YAKIN DUNIYA al,amarin Axifa da samarin askandariyya kuwa lokacinda suka haura katon dutsennan sai miyagun halittunnan suka Durfafosu afusace Azifa tadaga murya tace yara kushirya shirin gumuxu atare suka zarowasu gaturan karfe tace muje dankari sai suka falfala aguje sukadaka tsalle sudira atsakiyar Halittunnan Balaa i wani irin salon yakine namusamman samarin askandariya kesaukema dodanninnan sassabe kawunansugamida tsarge jikkunansu suna karya kasusuwansu feshin jini gamidawatsewar sassan jikin donninnan yayawata kai koda sukaji ruwan bala i da musifa sai sukajada baya amma sai samarin askandariya sukaraafkamusu dawani sabon masfar yaki dankari aidodannin sai suka juya dabaya sutaka aguje Azifa tace yara kada abarsu sukai labari ataresuka ciro baka da kwari alokaci guda suka danakibau masu feshin wuta sutabe Axifa tace kusaki wohoho aisuna sakin kibaudinnan take kibaudin sukaidiran mikiya asassan jikin dodanninna Bakidya sukamadawuta sukone kurmus ANGABATO SHAYI MAZAF





__ [YAKIN DUNIYA PART 7 B] Lokacinda Azifa da Samarin askandariya sugama da mugayen halittunnan sukonesu bakidaya Sai suka juyosuka fara saukowa daga kan dutsennan azifa nagaba samarin askandariyya natake mata ba suna wani tafiya ajere kai kace hatta numfashi atare sukeyi bayan sun saukone mutanen Tsuburinnan sukarika musu kallon shaidanu Azifada tadubi Sarauniya tace kinada sauran matsala awannan tsuburin naki Sarauniya tace aa nan sukarisa ciki gari akashirya musu shagali namasamman domin anuna musu godiya bisa tai makonda sukai musu Azifada yaranta sukai kwana biyu awannan tsuburi cikin nishadi dakuma walwala sannan sukai bankwana da jama,a sukai gaba saida sukara kwanaki uku acikin jirgin ruwa suna keta teku sannan sukai gatudu suka futa kohutawa basuyiba Sai Axifa tai umurnida cewa ahaudawakai akara gaba sukaci gaba da tafiya sunaketa daxuxxka gudu suke tsulawa kamar masu shirin xagaye duniya awata ranane daga ranekun tafiyarsu Azifa takecema yaranta lallai kusance cikin shiri domin munkusa fuskantar masifu guda biyu wadanda mutukar muka wuce wadan masifu muka iya tsallakesu to kamar muje nahiyar Shammacene tai kwafa tace to amma tsalleke wadannan masifu daidai yake da tsallake Siradin mutuwa Sadika tace ya ummu askandariyya yanzu awannan duniya akwai wani bala iiida musiba dakike shakkar tunkararsa Axifa taimurmushi irinna manyan jaruman Fama tace yake yar Autan samarin askandiriya lallai kisani atarhin gwagwar mayata nakarada wasu jarumai Uku Sau uku amma ciki babu wanda nataba nasaraakasa guda biyu acikinsu duk karawammu dasu munayin karejini birijinine dasu amma na ukunsu tabbas yayi nasara akaina har sau uku dukda naimasa mugun rauni domin ahalin yanxuma yana rayuwane da ido daya sakamakon sokemar ido daniya awani karam batta dashi adajin SALKAS kuma har yanxu shikadaine baidaukeni abokiyar gababa caraf Sai Amsala tace ya ummi askandariyya shin bakya bamu labara Gwabza warku da juruman ukuba domin mukara sanin makama afagen fafatawa cak Azifa taja linxamin dokinta tatsaya sumasukatsaya tacedasu labarine mai tsawo kuma maicikeda rudani saboda haka mushiga daji mufarauto abinda zamuci bakidaya suka shiga daji jimkadan sai gasu sundawo damayan namundaji suka hada wuta sukama gasa nama bayan sunkala nama yagasu sun faraci Sa AZifa tace yarana tsawon lokacin dabakwaganina agida tunbayanda nagama baku horo tobako ina nake xuwaba face kokarin zuwa Nahiyar Shammace burina dayane aduniya Shine inkurbi tsumin dage koda saudayane arayuwata tabbas nadauki tsawon shekaru goma ina bin wannan hanyar domin insamu damar shan tsumindage tabbas inamutukar cinwahala ina gwagwar maya amma wsu shaidanun halitu biyu suke takamin birki Tace na Farko akwai wani hatsabibin aljani Mai Suna Durgam shiwannan aljani yakasance adajinTaukib dajin daka wuceshi to saura daji daya ka isa Nahiyar Shammace akaran farko danai da aljani Durgam bayanna sha gwagwar maya na iso dajin Taukib ina shiga sainajiwani masifaffen Sanyi mai ratsa kashida jijiya bakidaya nakama kyarman Sanyi tamkar zan dige nara inada zansa kaina kwatsam sainaji ankwatsatsa ihu gamida kururuwa Sai wani Jibgegen aljani yabayyana agabana tabbas a iya yawona aduniya banta ganin halitta mai muninsaba bakidaya jinsa kankarane kexuba ta ko ina kuma digan ruwa yakeyi aljani yadubeni yadakamin tsawa yace Ke Azifa lallai kikoma kasarki kidangana amma har abada burinki bazai taba cikaba afusace nacedashi waye kai kuma meye hadinadakai lallai kada kashiga Sabgata domin kasheka Zanyi aljani yabushe dadariya yace nini aljani Durgam kuma nine maikula da wannan daji mutukar kinaso kiwuce tokuwasai kin kasheni wannan kuma abinda bazaki iyabane har abada raina yabaci nacika nabatse natakarkare na kwarara ihu gamida zare takubba hannu bibbiyu Naja dabaya taku bakwai nakara kwarara ihu nadaga kafa nadaki kasa kasai girgixa duwatsu sukama ruguxowa bishi yoyi sukama kakkaryewa hamkalin namundaji yatashi nafalfala aguje natunkari aljani Durgam Sai Azifa takalli Samarin Askandariya tace shin kunsan balbalin bala in da muka Saukema Juna awannan rana Bakidaya Sukace Saikimfada mana ya UMMI ASKANDARIYYA sai tai murmushi Tace kutashimuje mumotsa jini domin tunawa da wannan rana TO TUNDA SUNTAFI MOTSA JINI BARI IN SUBURBUDI GASASSAN NAMA KAFIN DAWOWARSU ALLAH DAI YASA KAR AKAMANI WAYYO BANXA TAFADIFA MAI KASADA YAMATSO

ΔΔΔΔYAKIN DUNIYA PART 7 C ΔΔΔΔΔ Bayan Azifa da Samarin askandariya sun motsajini sunyi gumi sosai Sai Axifa ta umurcesu dasukoma gurin wutar nan saitaci gagaba dabasu labarin arangamarta da wannan mummunan aljani sukai kanjuna dankari haka kasa take girgixa sukai wani mugun gomo suka hadu akai kwaram suka afkama juna da sara da suka afusace kuma amakance aljani yasha mamaki domin na zamemishi alakakai nafutuneshi saida naimar yanka goma asassan jikinsa kuma babu yankandabanmushi mummunan rauniba aljani yakwarara ihu yakara girma datsawo nakawomai mugun sara afusace yasa kafa yabankeni naisama naje nadaki wata katuwar bishiya bishiyar takarye nararumi bishiyar nai kansa yai yunkuri yin wani abuamma yamakara tuni nadargaxamai bishiyar ajikinsa bishiya taragargaje afusace yasa hannu yamakeninabace akasa jini naxuba abakina da Hancina yadaga kafa daniyyar yatakeni dakyar nakauce ina kaucewa kafarsa nasauka awuri kafin yajanye kafarsa cikin hanxari irinnawalkiya nasa kakkaifan gatari na zabgamar asangalin kafarsa kil na kille kafarsa aljanin yakwarara ihu ahaukace yacakumoni yarika zubamin wasu mudikan naushi tamkar zuban ruwan sama tuni yatagayyarani daruwan duka nafuta ahayyacina nasuma atsaye yatakarkare yazabgamin sara datakobinsa take na sulale kasa tabbas shima yajigata sakamakon miyagun Saranda nai masa yayi yunkurin yaimin wani abu domin yatabbatar na mutu koko ina raye amma ina Sai kansa yasara jiri yadebeshi bakidaya yadaina gani dif nufashinsa yadauke kawai shima yabaje akasarum tamkar giwa tafadi Azifa tace saida mukaiKwanaki uku ahaka tsakanin nidashi Babu wanda yamotsa akwanaki na hudune akasamu sauyin yanayiawannan daji daga masi faffen sanyi zuwa Zafi to awannan lokacinnenafarfado saina arbada tari tulin aljaninnan agabana nayunkura namike nai girgixa tabbas awannan lokaci babu abin dake damuna face tsananin yunwa dakuma zugi gamida radadin raunikan da Aljanin Sanyi yami wato aljani SAHIBUL

Please Login or Register in order to submit comment