Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

ba * Bala ya ‘ce, “A gaskiya Mariya abin da
yasa na ce kizi nan saboda mu tattauna wata magana ne, kin ga dai kun yi interview, result
kawai ku ke jira yanzu kin kammala firamare dinki ya kamata a zo a tsayar da maganar“ auremnu haka nan, ni dai na fara gajiya, , mahaifina har yamin maganar auren da kansa, : . tunda bakin gwargwado dai kin san inada sana,a kuma zan iya, rike ki da ita ke bama keba,
ko' mata. hudu zan iya riKeWa don haka ban ga amfanin zaman haka ba, k0 ya kika ce?" . Na dan yi jim ina dan nazari, ni kaina zan so auren fiye da zama haka duk da ban san me ye qunshe a cikin auren ba, amma ina
sonsa musamman da masoyina Bala. Na dago a hankali ba tare dana bari
mun yi ido hudu ba na soma magana.
“To amma ai ka san Yaya Sani ya fada maka karatu zan yi, kuma duka gidanmu so suke ma idan na gama sakandire in wuce makarantar asibiti"
Bala ya katse ni ta hanyar fadar, “Assha! Asshaii Haba Mariya da hankalinki' yanzu saiki barikinaji kinagani aturaki wani karatu to idan kin gama karatun sai wa ya aure ki? Kin san dai yadda masu karatun nan ke tsufa ba sa samun masu aurensu sai tsaffin, Alhazawa. Gaskiya kiyi tunani da kyau Mariya,don yadda ki keda kyan nan da siga , ‘ kyanki aure kawai, amma Wallahi idan aka tura ki karatu an kashe ki, kuma an wargaza " miki rayuwa”.
‘ Ni dai na yi sukuti ina saurarensa, bayaninsa na shiga ta ta ko’ ina, ban ankara ba
sai dai na ji saukar kara a jikina, na zabura na zabga ihu. Yaya Sani ya cukwikwuyo gyale na
kamar wata Akuya ya shiga zabga tada karan a
hannunsa ina ihu har sai da ya karkarye a jikina. Bala ya‘ rud‘e ya shiga riqe shi yana magiya, Yaya Sani ya dago a fusace, “Sakar ni mutumin banza idan ka sake rike ni wallahi za ka, ga abin da zai faru, munafuki, maciyi amana, yanzu ashe har za ka iya taimaka wa wurin lalata tarbiyyar qanwata? To Allah ya isa amma ka sani babu ni babu kai har abada, kuma wallahi idan na Kara ganinka da ita hukuma ce za ta raba mu. Ke kuma mu je gidan zakici ubanki yau”.
Ya ja ni kamar wata Akuya yana duka tun saman hanya har muka iso gida.
Ya wurga ni gaban Umma, ta zabura ta rike ni da hanzarinta tana fadar, “Me ye haka : kai kuma ka keyi, ba ka da hankali ne?" . ’
Yaya Sani ya soma magana cikin tsananin Bacin rai, “Umma yarinyar nan Sai kinsa mata ido, lalacewa za ta yi wallahi, Umma yanzu wai har ta san ta shirya taje su hadu dasaurayi ta debi gyale ta same shi don tana‘ yar iskar yarinya?"
_ " Umma ta dauki sallallami cike da firgici tace “Ana ka gansu dan nan?” '
‘ ’“a bayan gida na gansu ita da Bala dan gidan Malam Nata’ala mai tumaki, tana zaune suna zace”
. “Yau na shiga uku ni Binta, yanzu abin ‘_fada ki ke son kija mana ne a gari Mariya? Ina ‘ganinki sumu-sumu ashe kin iya munafurci . to ?’ Tasa kafata haureni, “Matsakibani. wuri munafuka. Da kayi mata dukan mutuwa inji uban da ya aike ta wurinsa, kuma Babanku na dawowa kamar bisa kunnensa akayi, yan sai na ga ta iskanci” .
‘ Haka Umma ta sa Yaya Sani ya yi min jan bugu kamar zai kashe ni, tana kallo ta sa masa ido, sai dai saukina guda ba a fada wa Babe ba, don nasan idan shi ne wataqila sai ya nakasani,amma dukda haka na bugu. ga shi Umma ta. juya. ' min baya, ba ruwanta dani, bata kula ni, bata tankamin dan idan natanka matama bata‘
Amsawa, ta cire sanya ni aiki, hatta girki ta daina sani nayi ke na shiga tashin hankali, , fushin Umma ta ya qara jefani cikin damuwa
amma dukda haka banmantada Balaba a zuciyata har, kullum burina in fita . in ganshi, amma abin ya ci tura, an daina aikena,. ’makarantar allon ma ba a barina zuwa, ga shi makarantar bokon bahu‘ muna jiran sakamako
‘Kwatsam ranar asabar ina kwance a daki da yamma, Ummana ta dago labule, “Ke tashi ki shirya ki tafi makarantar allo”.
‘ Tana rufe bakinta ta saki labulen ta_ yi
gaba abinta.
Wani dadi ya kama ni, na buga wani uban tsalle ‘yau zan ga masoyina, na nufi Kuryar daki na dauko hijabina da alkur’ani mai ‘girma, na zura takalmina na yi gaba “‘Amma abin haushin ban ga Bala ba wurin daWowa ma har ta qofar gidansu na biyo, amma ban ganshi ba Haka na dawo gida raina a Bace, ina ‘ “ dawowa kuma na iske wani bakin labari, Yaya Sani ya sama min makarantar kwana. Hankalina ya yi maSifar tashi don kuwa yanzu na cire zuciyata da karatu, aura kawai nake so, na shige daki kamar maitakaba inaji anata lissafin abubuwan da za a siya min, ni dai jinsu
kawai nake,amma nasan saidai akai waniba dai Mariya ba.
Da daddare na kasa haquri ji nake kamar zuciyata za ta tarwatse, da kyar na samu bacci ya dauke ni. Abin haushi kuma ba mu daina haduwa da Bala ba, sai dai abu kamar wasa na ga an fara yi min siye-siye katan din indomie, kwalayen madam, gwangwanayen ldii, comtlex, busasshen dambu da na fura da garin
‘ rogo, tuwon ruwa da sauran dai abincin ‘Ni dai kallonsu kawai nake ban san abin da ake ciki ba, sai da na ji rade-rade cikin satin nan za a kai ni makaranta, ai k0 kamar na taka rawar hauka don ranar da kaina na shirya da daddare najé har gidan su Bala na aika yaro ya kira min shi, na yi sa’a kuwa yana nan. Ya fito da zumudinsa yana fadar, “Da ‘ ma yanzu nake shirin na fito duk ma yadda za a yi mu hadu da ké mu hadu". , . Na gyara tsayuwata ina kallonsa, murya ' ta a raunane na soma magana,‘ “Ka san ina
cikin matsala Yaya Sani makaranta zai kai ni bodin wallahi ’ '
Ya tsaya da sauri yana kallona hankalinsa a tashe kafin ya ce kuma Mariya, ke kuma sai ki ka ce yaya?"
Na ce, “Ni dai wallahi ban so, amma ban kai ga fada wa kowa ba”.
Bala ya dan ja numfashi kafin ya ce “Ai wannan wauta ce Mariya, inda kina son kasancewarmu a tare sai ki cire kunya da tsoro ki'flto fili ki fada abin da ke zuciyarki, na san dai babu mai izawa a sa ki wannan karatun sai Yaya Sani duk shi ne ke da abin, kuma shi ke iza Umma, amma nasan ai Baba ba zaiqi goya miki baya ba”.
Na dan yi jim ina saurarensa, ina juya maganganunsa a zuciyata, can ba hango Yaya Sani da wasu abokansa sun nufo inda muke. _ Tun kafin na ida tunanin abin yi na ga Lawwali abokin Yaya Sani ya kwaso da gudu da ya kafa ya kwashe Bala ya fadi qasa.
Ai ban san iokacin da na kwasa da gudu ba, Yaya Sani ya kwaso ya biyo ni muka yi gida, ina shiga soro na yi karo da Baba yana ' shirin fitowa, ya rirrike ni yana fadar, “Ku tsaya, kyale ta kar ka sake ka buge ta, ai shi kangararren yaro duka ba ya shiryar da shi sai
dai addu’a, inda kun sanar da ni wannan labarin tun wuri da ba a kai haka ba, kyale ta kawai. Wuce ki shiga ciki”.
Ya sake ni na shige gida.
Kai tsaye na wuce zan shiga dakin Ummata ta tsaida ni, “Tsaya kar ki sake ki shigar min daki, ki zauna nan don ban hada shirgina da karyar maza zauna nan”.
Sunan da Umma ta kira ni da shi yafi komai tarwatsa min zuciya, na ja na tsaya jikin bango ina mazurai.
Yaya Sani ya shigo yana kallona, kallo mai cike da tsana, ya ja tsaki.
‘ “Kin dai ji haushi, sakarya jakkar yarinya wadda ba ta san abin da ta ke ba. Wallahi ji nake na tsane ki, kuma idan har ba ki sauya hali ba, ba za mu taBa shiryawa ba, kin kuma daura aure da wahala wallahi”.
Umma ta ja tsaki kafin ta ce, “Hmmn! In dai maza ne ai gata nan ga su nan, wallahi in dai a karatun maza ne yarinya za su biya miki iya yadda kanki zai iya dauka, kar ka so ka tona zuciya ta kaji yadda ta ke zogi da har ban son in waiwayo in kalli yarinyar nan, duk duk ki rasa ma yaron da zai hure miki kunne sai
Bala? Da ma can ni yaron bai kwanta min ba, na tsane shi ban sonshi wallahi".
Yaya Sani yace, “Al shi ke nan yau sai ya gane kurensa, don Lawwali a yau sai ya nakasa shi”.
Yana fadar nakasa na ji tamkar ya soka min mashi a Kahon zuciya, ai ban san lokacin
da na fasa wani ihu ba na durqushe a gurin na hau birgima. Ran Yaya Sani ya yi masifar Baci ya yo kaina da itacensa ya fara dukana.
Wallahi Saudat ban san lokacin da bakina ya bude na hau surfa masa zagi ba, kira nake,’ “Allah ya isa wallahi ban yafe ba, ai da ma na san ba ka qaunata, kuma karatun ban yi, tattara kayana zan yi wallahi in bi shi”.
Mamaki da takaici su suka hadu suka sa Yaya Sani ya tsaya da dukana yana kallona inda Umma ta hau sallallami harda kukanta tana fadar, “Yanzu Mariya saboda wannan dan iskan ki ke bude baki kina zagin dan uwanki haka? Yau na shiga uku ni Binta, Mariya idan ba ki kwashe kayanki kin bi yaron an ba kin raina Allah da ya halicce ki, ki tafi kibi shi, ni dai in har ina raye baki isa ki auri yaron nan
Idan kikaga kin aureshi saidai in bana numfashi,mutuka yarinya” ., ’
' Saudat abu wasa-wasa har dare ya tsala sosai sannan mahaifina ya dawo,naji yana fadin wa Umma wai wurin mahaifin Bala ya je ya samu bayanan.
, Umma ta ce, “To idan ka same shi me zaka ce masa Malam.”
Ya ce, ,“Babu ruwanki, na riga na gama yanke hukunci, kibar ni kawai”.
Umma ta ce “To barka Malam”.
Haushi ya kama ni ban ji hukuncin da Baba ya yanke ba, amma na kwana da shirin ,gari na wayewa zan tattara kayana in bar gidan, a wautata a amma da hauka irin ta zuciyar data kamu daso.
Kiran sallar farko Saudat a kan kunena akayishi ba wani bacci na yi ba,gyangyadi ne kawai, na lallaBa na tashi na d'auko biro da takarda na rubuta wa Bala wasika zan tafi garin “ Kano ta dabo tumbin giwa yaro k0 da me ka zo an fika zan sauka tasha in zauna in jira shi na gama rubutun na’ lunke takarda na lallaBa na shiga. dakin Umma» can _ cikin; quryarta don a lokacin ita tana dakin Baba, na
dauko buhun kayana na Ciro kudin da Bala ke ba ni na Kirga naira dubu biyar ce wadda a lokacin ta kai darajar dubu hamsin a yanzu. Dadi ya kashe ni na dauki hijabina na saka na rage kayan cikin buhuna don in iya dauka, sannan na kinkima na fito, babu wanda ya gan ni har zauren gidan, dana sararaf na
.zare na budr na fice abina. Garin tsit sai mutane jefi-jefi, sauqin abin ma hasken asuba ya fara na kwasa da qafa har bakin titi, na tsaida mashin ledis na hau na tafi tasha da ni na yi sa’a kuwa na samu mota ta kusa cika, sai dai abin takaici, ina qokarin shiga motar na ji ana kwallo min kira, na waigo in ga mai kiran nawa, Kawu Ummaru ne shaf na manta da yana zuwa tasha saida Kuli-kuli.
Na ji tamkar in zunduma da gudu ya Karaso yana fadar, “Ina. zuwa_ da wannan kinkimeman buhun haka na ga kina qoqarin shiga motar Kano?”
‘ Kin san marar gaskiya k0 cikin ruwa sai . ya yi gumi yake ga shi dama ni can ba ma'abociyar
Karya bace ban ma iya ta ba, nayi tsuru-tsuru ina muzurai.
Sai naga ya kamo hannuna yana fadar, “Wuce mu je gidan, mu tafi maza”.
Na turje na sa masakuka, hankalin kawu ya tashi ya tsaya yana kallona kafin yace -“Lafiyarki kuwa?”
' Da wautata na sanar da shi gudu zan yi don an Ki aurar min da Bala, kin ji wauta‘ fa
wai ni duk a sona na son ya bar ni in shiga' mota in tafl, na ji karan motar na. fad'ar, “Kano
saura daya! Kano saura daya! !”
[9:59PM, 1/30/2017] A Dboy: 📚📚DAGA GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100📚📚
[12:17PM, 02/02/2017] 🙆🏼‍♂@lh@ji🙆🏼‍♂: [1/30, 10:00 PM] I love my mum: *YAR TALLA*

BOOK 3

*CHAPTER 26*

Da wautata na sanar da shi gudu zan yi don an Ki aurar min da Bala, kin ji wauta fa wai ni duk a sona na son ya bar ni in shiga mota in tafi, na ji karan motar na fadar, “Kano saura daya! Kano saura daya! !”
Kawu ya shiga. lallashina tare da yi min alqawarin shi zai tsaya min a yi min auren, haka ya rarrashe ni ya zaunar dani cikin
kasuwar ya gama saida kulinsa, a lokacin hat rana ta fito sannan yazo muka hau mashina « muka dawo gida. , A lokacin da muka iso gida karfe sha , daya na safe ta wuce muna shiga gida muka same su hankali tashe an zagaye garin ana nemana hankali a tashe; Muna shiga Kawu ya basu labarin komai Baba ya shiga godiya, shi kuwa Yay'a Sani da haushi ya kashe shi bacin yawon da ya ci na nemana,
‘ saks kafa yayi ya fice yanajin zuciyarsa tamkar zata fashe saboda tsabar takaici Babama yasa kai yayi tafiyarshi da kawu‘ Ummaru suna jajanta lamarin, Ummata kuwa wadda takaici ya kashe zuba min idanuwa ta yi tsawon lokaci tana kallona kafin ta hau fadar, ‘ “Uhum, qalu innalillahi yanzu mariya abinda kika zabarwakanki kenan? Ke yanzu harkinsan kitattara kaya kibi namiji Mariya yanzu har Bala ya iya hure miki kunne ke nan k0? Dame muka rageki agidannan meki ka nema ki ka rasa?” Na zumburo baki kafin inyi maganardata
tunzura Umma.
“Yo abin da abinfa aka hana ni in banda Bala?"
Umma ta watsa min harara kafin tace, "Balan banza da wafi, Bala har sa an aurenki ne in bacin kina hauka, yaron da k0 sakandire baiyiba, firamaren ma bai kammala ba”. ‘ Na dauke kai ina fad‘ar *‘Ai dai ya iya karatu da rubutu”. ,
Haushi ya kashe Umma ta wawuro takalmin qafarta tajefoni da shi tana fadar.
. ‘Tashi ki bani wuri ‘yar iska mara kunya zan ga ta tsaurin ido wallahi duk
Dan duk, duniyar nan babu uban da ya isa ya aura miki shi in dai ina raye, sai fa idan gudduwa zakiyi, to wannan fa! Amma wallahi baki aurensa”. Haushi ya kama ni jin ikirarin da Umma ke yi, cikin takaici tunanin yadda za a iya hana ni auren Bala lallai kau ba a isa ba, kin ji fa
.. wauta da sakarci.
Ashe abin da ba mu sani ba Baba yana cab kai tsaye gidan su Bala ya nufa ya yi sa’a ya iske mahaifinsa zaune saman tabarma a qofar gida suka gaisa, Baba ya ce “Da ma jiya na z0 ba ka nan, to da ma ba wata magana bace ' maganar danka ne Bala, nasan ba ka san abin da dake faruwa ba. ,
Bukatata a nan ni dai daya ce, don Allah ka aika a kira makwaftanka guda biyu suzo‘ yanzu ina son mu daura auren Mariya ‘yata da danka Bala ammafa kayi haquri nazomaka da magana haka gagab, akwai abin da na
hango mana ne wanda da ni da kai duka ba zamu ji dadinsa ba, don na san ba kasan danka na zuwa wurin yata ba, kamar yadda ni ma ban > san tana fitowa ‘wurinsa' ba, amma yanzu tunda
Dan na gani da idona to mafi alkhairin abin shine a ' " halasta musu juna tun kafin su aikata abinda bai kamata ba Malam Maimmaki 'ya 'zuba a fuskarshi idanunsa cike da mamaki kafin yace ‘Wallahl tallahi ban san abin da ke farawa, amma don Allah ka yi haquri, ka masa hankalinka mu ‘zo mu yi abin nan a tsanake Bala dai danka ne, kuma Mariya ma yata ce Baba ya ce, “A’a Malam kar mu‘yi haka da kai, ka taimaka min don Allah don Annabi ka kira makwaftanka su zama shaidu in sauke nauyin da ke kaina Malam Maitumaki ya ce, “A‘a ai gaggawa aikin shaidan né, kuma aure dole sauda’ sadaki”.Baba ya ce “Ga Wannan naira dubu biyar ce na biya masa ‘ Malam Mai tumaki Ya bude baki zai yi magana Baba ya tsaida shi da hannu yana fadar, “Don Allah kar ‘ka ce komai ka yi fatan alkhairi kawai": yace To “Allah ya saka da alkhairi Babaya ce:“Amin"
Daga nan aka aika kiran makwabtansu :
' biyu suka hadu da Baba da Kawu Ummaru da mahaifin Bala aka daura mana aura a kan ‘sadaki naira dubu biyar sannan kowa ya watsé. ’
Baba ya dawo gida a lokacin ina daki ina tisa buhun kayana a gaba na rafsa -uban tagumi, na ji an Kwallo min kira, na kwaso da sauri na fito jin murya Baba. ..
Ina zuwa na ganshi tsaye a tsakar gida, tun kafin in Karaso ya ce, “Kama koma ki dauko hijabinki ki fito mu tafi
Na danyi jim ina kalonsa ya dan daga murya, “Na ce kizo mu je k0?”
Na juya da sauri na koma daki na dauko ‘gyalena na fito, Umma ta dube shi tana fadar, “Inazakada ita Malam ?”
Ba tare da ya dube ta ba ya ce, . “Gidanta”' Umma ta ce, “Ban fahince ka ba Malam”.
Ya wai go yana kallonta kafin ya ce “Gidan aurenta zan kai ta an d’aura aurenta ‘ ~ ' yanzu ita da Bala, ga ma sadakinta
'* Ya mika min kudin
~ Dukda tsaurin idona da tashen balagar tauntsayen dake kaina saidanaji gabanaya fadi namika hannu dakyar nakarbi kudinda ya mikomin na saurara abinkamar almara, Umma tahau Sallalalami hardakwallanta tana
fadar
Yau na shiga uku ni Binta, yanzu Malam bintakan maganarkayi kadauramata auren?" ‘ Baba ya watsa mata wani kallo kafin yace,"sokike ingirketa agidan ina kallonta taje ta jajibo mana abin kunya a gari k0 me?” , Umma ta qara rushewa da kuka, ‘Wayyo Allahna shi kenan ta faru ta Kare, kin samu abindakikeso,amma wallahi tallahiki sani bada yawunaba wannan aurenkuma wallahi kar ki sake ko a hanya ki nuna kin taba haduwa da mai kamannina, babu ni habu ke har abada”.
' Baba ya ce,"‘Ka ji zancen banza, ke da
zakiyi mata addu'a kuma saiki hauyimata mugun alkaba’i? ai ke da ita sai dai fatan
alkhairi yanzu tunda kin samu kin rabu da ita lafiya
, . Umma wadda takaici da bakin ciki ke cin zuciyarta ta duqa ta suri Zuwaira ta yi gaba tana fadar “Ai kuma sai dai ka yi da wani ba
dai Binta ba”
Ta yi gaba tana sharar kwallarta. .
Baba ya ce, “Ke taso mu je kinji”.
Ni kuwa na mike cike da farin. ciki da dokin yau na samu abin da nake so. Muna ' ,zuwa qofar gida muka hadu da Yaya Sani ya rako a guje ya ja ya tsaya kamar zai fada Wa Baba yana ta faman haki Baba ya dube shi. ‘
“Kai kuma lafiyarka?”
Yana faman shessheka ya hau fadar, “Wai da gaske Baba an daura wa Mariya aure
,da Bala?" Baba ya ce “Eh an daura mata, wani abu ne?" * Idon da na kura wa Yaya Sani yasa na tabbatar da duk‘wata lakka ta jikinsa ta tsaya da , idonsa ya ciko da kwalla, muryarsa a“ ‘ sanyaye ya ce, “Amma Baba bai kamata a. Bawa Bala auren Mariya ba, don bai biyo ta ‘ hanyar da ta dace ba wurin neman aurenta .
Baba. Mariya yarinya ce mai kwakwalwa da . haZaKa irinta gwamnati ke nema don daukar
dawainiyar karatunsu don taimaka wa yan uwansu mata, musamman a bangaren asibiti Baba Bala bai dace da Mariya ba don bai san muhinmancin karatun boko ba, asalima ba shi da abin gaba daya wuce . Baba ya nisa kafin ya ce, “Nafika sanin haka Sani, amma kada ka manta wacce ka ke
’ son ka yi yaqi don inganta rayuwar tata ba ta
san kana yi ba, ba ta da wannan‘ butin, ra’ayinta daya aure, shin me zai sa mu tauye. mata hakkin? Kana tunanin idan naKi aurar da ita Allah va zai kama ni ba? Wallahi Kin yi mata auren nan Sani sai ya zame min abin ' bibiya a gobe qiyama, shin ka ga laifina don na sauke amanarAllaha a kaina ?‘ "
Yaya Sani ya girgiza kai wanda hakan ya yi daidai da zubar tarin hawayen da suka Cika kwarmin idanuwansa, ya juya ya shige gida ba tare da ya ce min Kala ba, sai a lokacin zuciyata ta dan karye kadan na bi Baba muka ““tafi zarai-zarai daganisai shi, har zuwagidan
"“su Bala Kinji fa wata kai amarya a nan bahu .‘yan rakiya duk da a addinance hakan yana da
kyau.
Muna zuwa gidan su Bala Baba ya yi sallama da Babansa, ya mika masa ni. Mahaifinsa ya ce ai Bala yana ciki bari a kirawo shi yanzu ya dawo daga kasuwa. Ya shiga sai ga shi ya dawo shi da Balan, ya zube
gaban Baba yana faman godiya.
Baba yace, “Ya isa haka Bala, ai ba ni za ka gode mawa ba, ka gode wa Allah kawai, don'Shi Ya‘ ba ka Mariya, don haka ga ta nan amana a wurinka, ka sani idan ka zalunce ta k0 ka ha'ince ta don kana ganin kamar sadaka ce a wurinka sai Allah ya kama ka, ni dai nauyi ne da Allah ya dora min, kuma ba mutane ba kawai hattamala’iku sun shaida na sauke don haka na barku lafiya”.
Bala ya hau godiya shi da mahaifinsa, Baba ya juya ya yi tafiyarsa ya barmu, mahaifin Bala ma ya juyo kanmu ya yi mana nasiha sosai, sannan ya ce ya je ya gyara mana dakinsa mu zauna.
' Haka ya juya ya nufi cikin gidan, na bi Shi a baya ina kallon gidan don ban taBa shigowa ba saboda babu mace a cikin gidan,
mahaifiyar Bala tun yana dan shekara sha' ~biyar ta‘ rasu, kuma mahaifinsa bai Kara aure
‘ba saboda ya. tsufa sosau, girma ya kama shi,‘ ‘ ' don lokacin da aka haifi Bale. ma har ya cire rai . da haihuwar a duniya sai ga shi Allah ya azurta shi‘ da Bala, daga shi kuma bai sake ba ‘ Allah ya yi wa mahaiflyar tasa rasuwa.
‘ Gidan ginin kasa ne, amma bai sha jiki sosai ba, yana dauke da dakuna uku, daya na mahaifin Bala, daya na Balan, daya kuma na ajiye~ajiyensu, sai qaton tsakar gida shareren gaske wanda aka raba biyu ana kiwo a cikinsa, sai qaton iccen bedi a tsakiyar gidan mai malalan kasa don babu sumunti.
' Bala ya tura kyauren dakinsa ya juyo yana min alama da na shiga, kamar kar na shiga har sai da ya sake yi min magana sannan na daure na sa qafa na shiga cikin dakin, ba wani mai girma ba ne sosai, yana dauke da katifar maza wadda aka lullube da bargo sai dan karamin tebur wanda aka dora wata ‘yar qaramar talabijin da bidiyo a sama.
Shi ke nan abin da ke dakin, sai ‘yar hanga ta katako wadda aka sargafe kaya sannan
‘kafet din da ya mamaye dakin, wanda ya ci uwar quta. Kin san abinki da samari bazaki taba tabbatar da tsabtar saurayiba saikinga dakinsa lol
(gayu a. ganku a .titi kar a ganku a masaukinki
Saudat in takaice miki haka na zauna dakin nan na gyara shi tas-tas kamar ba shi ba, washegari Bala ya fita kasuwa ya yi mana siye-siye, tun daga kayan abinci har zuwa na sawa irin wanda za mu bukata. Da kayan shafa wanka, turaren wuta, sabbin labulaye, karamar radiyo, Saudat haka Bala ya dawo da kaya niqi-niki don a lokacin yana samun kudi sosai saboda tun daga Dandagoro har zuwa cikin unguwarmu babu wanda ke saida kayan koli sai shi, don haka yake samun kudi sosai.
Sannu a hankali lokaci ya shiga tafiya
Saudat ina ganin , soyayya, qauna da kulawa fiye da yadda ba ki zato, hatta mahaifinsa idan
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment