Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

koma asibitin
Lokacin da rabiu ya gama koro masa bayani Mamaki ya
kama, likita yace ynxu yarinya kamar Saude a kasa samun
wanda zaiyi Jinyarta ‘ba shi da mafita haka ya. Rubuta
masu sallama aka ba shi allurai da magunguna
Ta ji sauki sosai, dukda ba Karfi jikinta sosai. Suna dawowa
gidan laure ta watsar dasu watsar k0 kallonsu batayiba
Rabi‘u ya dauki naira hamsin ya fita ya siyo mata shinkafa
da wake da mai da yaji ya zauna ya ba ta ta ci sosai,
.sannan ya ba ta magungunanta ta sha, ba ta jima ba bacci
barawo ya sure ta, shi ma ya raba gefe ya kwanta
Washe gari tunda safe laure ta hau tuyar waina markadan
ma da kanta ta kai shi, mamaki ya kama Rabi’u to wa take
tunanin zai daukar mata tallar wainar?
Ba ta tankawa kowa ba har sai da ta gama tuyar . Wainar ta
daddaura sannn ta mike ta nufi dakin da suke Saude ce
kawai zaune tana shan ruwan shayi da biredin da Rabi’u ya
siyo mata a waje.
Laure ta tabe baki kafin ta ce, “Aikin banza harara cikin
duhu da kuwa cikin babbar riga, saiki tashi ga tallar waina’
can na jiran ki idan kin gama
Saude ta yi saurin dagowa tana kallonta idonta ya kaWo
kwalla Laure ta daka mata tsawa.
Ko ba za ki tallar ba ne kika noqe kika kwalala min“ Wasu
‘yan iskan idanuwan ki can masu kama” ;
Dana kwarkwata, maza ki taso ke nake jira.” Ta saki
labulan ta juya ta yi gaba abin ta.
Hawayen da suka taru a idanuwan Saude suka ziraro suka
biyo kuncinta take shayin ya fita daga ranta ta ajiye ta mike
ta flto har a lokacin babu Karfi ajikinta, donji take tamkar
iska za ta dauke ta.
Inna Laure ta miko mata tiren wainar tana fadar, “Ga ta nan
ta Murtala goma ce ki kawo min kudina cas ban ceki Batar
min da k0 sile biyar ba.’
Saude ta duqa ta dauka tana sharar kwalla, Rabi’u daya
shigo ya sauke jarkar ruwan da ke kansa yana kallonta
jikinsa a sanyaye ya ce, “Ina kuma zakije keda bakida
lafiya?" ,
Laure ta hayayyako masa -“To marar kunya ga kai ga fata
ai ba a tambayar me aka yanka k0 idon ka bai gane maka
talla ta dauka bane?”
Rabi’u ya hadiye abin da ya zo masa iya wuya ' kafin ya ce
“A gaskiya daukar alhakin zai yi yawa, yarinya daga
sallamo ta daga asibiti jiya, yau kuma a daura mata talla
gaskiya da sake ai ba ita kadai ba ce diya cikin gidan nan
ba, ita ma ‘Yar Baban ai ta isa tallar a dora mata mana k0
k0 ita kadai ce diya,
amfanin nawa ake mata a cikin kudin tallar?”
“Eh lallai wuyan ka ya isa yanka, tabbas wato kai nan har
girman ka ya kai ka fada mini magana. To ubanka ma ya yi
kadan ballantana kai, uwarku ma ba
ta yi min wahalar kawarwa ba ballantana kai qaramin kwaro
tallar za ta tafi idan ta tafi ka hanata
Rabi’ u ya ce, ‘In dai cin zalin dan wani wani abun a zo a
gani ne ai sai a yi mu gani idan abun na tsakani da Allah ne
ni me yasa ba za ki dora mini tallar ba sai ita mace?”
Ta zaburo ta yo kansa tana fadar, “Kai kar fa ka yi min
rashin kunya kaji bari ganin ka ka kawo Karfi wallahi hakan
ba zai hana in dake ka ba, wallahi wancan faskaren zan sa
maka dan iska kawai. Bari uban naka ya zo in ji idan shi ya
sanya ka kai min rashin kunya idan kuma wani ke zoga ka
sai in ji.”
Rabi’u ya qure ta yana fadar, “Ai wallahi na gama zama
wata Katuwa ta dake ni yanzu tunda na gane abun duk
rashin kunya ne dan an ga babu uwarmu a gida don haka
nima zagewa zan yi yanzu mutum na dukana ina Bare
masa kai sai dai a kwashe shi a sume wallahi.’
Laure ta saki baki tana kallonsa cike da mamaki, yaushe
yaron nan ya zama haka? Yaushe ya koyi ' rashin kunya irin
wannan? Lallai dole ta dauki ' mummunan mataki a kansa.
Bayan sati daya da sallamar Saude daga asibiti da maraice
ta dawo daga tallan alala, tana ajiye tiren
Inna Laure ta mika mata tsintsiya tana fadar, “Maza
ki share gidan nan ki dora sanwar tuwo da miya ki yi
Wanke-wanke.”
Saude ta amsa da , ta dauki tsintsiyar ta share gidan tas
sannan ta dora sanwar tuwon ta tafi tana wanke-wanke,
Rabi’ u ya yo sallama ya shigo, Saude ta bi shi da kallo duk
ya yi gaje-gaje yana rike da bakar leda
Saude ta yi masa sannu da zuwa ya amsa cike da kulawa,
sannan ya wuce ya shiga dakinsu. Sannu a hankali Saude
ta kammala ayyukanta saboda ciwon qirjin da ya addabe ta.

Ta nufi dakinsu a gajiye ta kwanta tana faman numfarfashi
da kyar, Rabi’u ya tsura mata idanuwa gaban shi ya yi wata
masifar faduwa ganin yanda alamun girma suka fara
tsirowa daga jikinta, tabbas girma ya fara zuwar mata ya
zame masa wajibi ya zage ya nemi kudi ya hadiye wani
yawu mai daci wanda ya tsaya masa a makoshi, sannan ya
janyo ledar da ya shigo da ita ya miqa mata, ta amsa, ta
mike tana dubawa. *
Kayan makaranta ne riga da wando da hijabi, dadi ya kama
Saude cike da zumudi ta ce, “Yaya nawa ne?”
Kai kawai ya daga mata ta mike cikin zumudi za sanya
Rabi’u yayi saurin hanata yana fadar, ‘Kar kisa karki
sakasuyanzu.”Tazumburo baki tana fadar “Kaidon Allah
gwadawa fanyi
Harareta kafin yace. “Ba dai anan ba, idan gwadawa zakiyi
fita tsakar gida sai ki gwada.’ Ta narke masa.
“Kai don Allah Yaya saboda me?”
Rabi’u ya zuba mata ido kafin ya ce ‘Wai ke ba ki san kin
girma ba ne wai har yanzu ?”
Saude ta yi saurin kallon kanta kafin ta ce, “Ni din na girma
Yaya?”
Ya ja wani dan gajeran tsaki ya koma ya kwanta ya juya
mata baya.
Saudc ta zauna kusa da shi tana fadar, “To yaushe za ka
kai ni makarantar Yaya?”
“Gobe da safe.” Ya ba ta amsa ba tare da ya kalle ta ba. Ta
yi wani ihun murna. ta kwanta gefen shi kanta saman
kafadar shi tana fadar.
“Wallahi harna qagara goben ta yi Yaya, in gan ni a
makaranta. To wai kuma Yaya me za a koya mini?”
Rabi’u ya juyo Ya ja kunnenta yana fadar, “To sarkin
tambaya, bari in kin je kya gani, barci nakeji karki matsa
mini da tambaya ki Juya ki kwanta kawai
Saude tace Ai ba ka ci abincin ka ba.”
Jeki“ ‘ dauko idan ta gama . . kwasan nina koshi Ta dan
zuba masa ido ‘To me kaci
Ya zaburo mata, “Kin ga tashi
Kije kin. ji, ban san yawan tambaya.’
ldonta ya ciko da hawaye, muryarta a sanyaye tace “To
yanzu da yunwa za ka kwana kenan'?"
“Oh! Kaina Saude na ci abinci, naci abinci naci abinci a waje
haba."
Ta yi wani takaitaccen murmushi sannan ta juya ta fita. A
bakin murhu ta iske nasu abkin murhu a Wata danéakaiiiyw
lmga wadda ta gaji d1 Salan gandi taga tuwon wanda bai
wuce cin mutum daya ba, shi ma ba dan ya qoshi ba. Haka
Saude ta ta koma daki ta cinye tas sannan ta fita ta maida
kwanon ta dauro alwala ta dawo daki ta yi salla sannan ta
kwanta
Washe gari tunda safe Saude ta yi Shara ta kai markade, ta
dawo sannan ta debo ruwa cikin rijiya ta rafta tayi
wankanta babu soso babu sabulu, ‘ tana gamawa ta fito ta
nufl dakinsu Laure na kallonta bata dai tanka mata ba, sai
Ma tsakin da take ta faman ja akai akai.
Saude ta dauki kayanta ta sanya sababbi tas sun mata
kyau sosai, Rabi u da ya dawo daga dibar
ruwansa ya shigo yana kallonta cike da sha’awa yace“tace
yya nayi kyau
Yace eh
mana Saude ai ke kyakkyawa ce
”Ta kada kai tana fadar, “Amma kullum mutane sai su rinka
ce mini Kazama mummuna har yaran unguwar nan wai ba
za su yi kawance da niba, sai dai da ‘Yar Baba, wai ita ce
Kawarsu mai tsabta, ba ‘yar talla ba, amma Yaya ai ka ce
ina da kyau k0?”
Tausayinta ya kara kama Rabi’u, yaji tamkar zai mata kuka
ya daga mata kai alamar eh, babu alamar kuzari a jikinsa.
Saude ta sanya takalmanta sannan ta mike ta dube shi.
“Taso mu jc Yaya, kada rana ta yi.” _
‘Rabi’u ya mike suka fita yana riqe da hannunta zuciyarsa
cike da tausayawa. Laure da ke zaune saman kujera ‘yar
tsugunne gaban murhu tana qukkulla waina, ta ga sun fito,
ba ta san lokacin da ta ture tiren ba ta tashi tsaye idonta a
warwaje tana fadar.
“Me nake gani ni Laure, me zan gani haka?”
Rabi’u ya kafa mata idanuwansa kafin ya ce “Makaranta
zan kai ta baki gani ne kayan makaranta ne a jikinta." ‘ '
Laure ta ce, “Karya ka ke wallahi idan ka ga Saude ta yi
makaranta to ba na numfashi ne, don har abada ba za ku
taBa morar‘ rayuwar duniya ba, in dai ina raye kuma Saude
talla za ta yi min ban yi niyar ta yi karatun bokon ba, wato
abun ma ya zama gasa kenan, tunda an sa ‘Yar Baba kai
ma bari ka kulla ka sanya ta. To ba ka isa ba wallahi ka yi
kadan ka
nuna mini iyakata ban ga bayan ka ba kowaye kai wallahi.”
Rabi’u ya gifta zai wuce yana fadar, “To sai ki gayawa kaji
dan su tantabaru tashi suke."
Laure ta sa hannu ta riko Saude da qarfi tana fadar qarya
ka ke wallahi ba za ka kai ta makarantar ba talla za ta yi
min yau sai na ga qarshen danyan
kanka ba dai kai dan rashin kunya ba ne.
Rabi’u ya ce “Sakar ta kar ki karya ta, tunda ba ke ki ka
haife ta. ba, ba ki san ciwon taba.”
Laure ta ce, “Aikin banza ruwa biyun k0 ka manta nan aka
karma uwarku da kwarto cikin daki?’
Ai dama shi dan zina har abada bai ganin kowa da mutunci,
dan iska dan asara.”
Bakin ciki ya cika Rabi’u zuciya ta zo masa iya wuya cikin
Bacin rai ya ce ‘Wallahi ni ba dan asara ba ne kuma uwarmu
ba mazinaciya ba ce face ke ce babbar la’ananniyar da ki
ka tura mata sharri, kuma insha Allahu a sauna sai sharrinki
ya qare
Tun kafin ya rufe bakivLaure ta share shi da wani gigitaccen
mari mai kummatar da qaramin yaro cikin zafin nama
Rabi’u ya. dago Zai shara mata nasa marin ya ji an rike
hannunsa, cikin Bacin rai Malam Bala ya shiga dauke shi da
nashi marin hagu da
dama. , Rabi‘u ya dafe kunci da baki wanda tuni har ya
fashe jini ya kwararo cikin qunar zuciya Malam ke
Lol ya abin ya kene mu kubiyonii donjin ci gaba sannan idan
naga comment da yawa dan anjima xan iya sake muku post.
[1/17, 7:44 AM] A A Dboy: 📚📚DAGA GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100📚📚
[1/17, 7:48 AM] A A Dboy: *YAR TALLA*

*CHAPTER 10*


Dan iska wulakantacce Allah ya tsine maka Rabi’u ban ga
amfanin rayuwar ka ba.
Yanzu uwar taka ce za ta mare ka har ka daga hannu za ka
rama, don kana marar kunya lalatacce. To bari in tsine
maka ka je can ka Karasa lalacewar ka tunda kai din ba dan
mutunci ba ne, yaro jinin sunna ya yi haka alhalin kana dan
iska kishiyar uwa ba uwarka ba ce, k0 k0 hudubar da uwar
taka ta tafi ta bar maka kenan? In ban da na shigo da yanzu
marinta zakai da gaske, « don kana marar kunya.”
Laure ta sa kukan munafurci tana fadin, “Kuma Malam wai
kan abin da bai taka kara ya karya ba yaron nan ya dinga
marina har yana fadar shi zai zamo ajalina wai dan kawai
na ce bai kamata ya sanya Saude makaranta ba da kan shi
ya bari har ka zo ya yi maka magana. Shi kenan yaron nan
ya shiga zagina ta uwa ta uba wai har: yana fadar shi zai
zamo ajalina....”
Ta Kara fashewa da kuka, ‘Wallahi Malam bazan iya zama
ba, yaron nan ya kashe ni a banza a woli ba, wallahi tafiya
ta zan yi in bar masa gidansu tunda yana da gaskiya gidan
ubansa ne
Malam ya ce ‘Da alla bar' wannan magamar
Laure kar ma ki ja yaron nan ya Kara raina ki gidan ubansa
da wa ya fada masa, ina uban nasu yake nan
yaranda akaimin wuru-aka manna min tsiya~
Ya juya yana kallon Saude da Rabi’u yana fadar, “Baku
sanibane koba a taba fadi maku bane kama uwarku da
kwarto Kiri-kiri akayi iyayenta suka koreta dalili kenan
tabarku tatafi yawon karuwanci yace wlh kukaci gaba da
takuramin ko matata a shirye nake dana koreku daga
gidannan
Rabi’ u ya riqo hannun Saude suka nufi dakinsu suna: shiga
ya jingina kansa da bangon daki yana wani irin kuka maicin
zuciya.
Itakanta Sauden kukan take yanzutafara fahimtar suwayesu
dakuma matsayinsu acikin gidan duk da qarancin
shekarunta hakan bai hana ta fahimci dalilin tsanar da ake
masu ba tasa hannunta ta riko hannun Rabi’ u tana fadar
“Wai Yaya da gaske ne abin da aka fada? Yaya
da gaske mahaifiyarmu karuwa ce mu ma bamu da iyaye?”
Rabiu: ya waigo yana kallonta hawaye sun gama bata masa
fuska ya Kara riko hannunta yana girgiza
Ya girgiza mata kai cikin muryar kuka ya ce, “Karki soma
wannan tunanin Saude nasan kowacece mahaifiyarmu don
ni na rayu da ita :nasan kowace ce ita, ita din mutuniyar
kirki ce knma ‘yar manyan mutane.
Saude ta ce, “Yaya idan har mahaiflyarmu mutuniyar kirki
ce to me yasa ta watsar da mu ‘yan uwanta suka guje mu
ta bar mu mu kadai mina rayuwa cikin qunci da wahalar
rayuwa?”
Rabi’n ya ce, “Saude mahaiflyarmu na son mu kamar yanda
kowace uwa ke san danta, dole ce ta dolece ta rabata damu
badan tasoba kiyi mata uzuri Saude duk qunci da wahalar
da ki ke ciki bai kai wanda ita . ta shiga ba.” .
Saude ta ce, “To,amma ”
Ya daga mata hannu da sauri alamar ba ya san jin abin da
zata fada, sannan ya juya ya fice ya bar mata dakin Wani
kuka ya qara zuwar mata ta kwanta ta ci gaba kukan
abinta. tanajin zuciyarta. na suyakamar garwashi,yamaza
ai Rabi’u yace mata qarya ne abin da su Baba da Laure
suka fada a , kan mahaifiyarsu alhalin almomi sun nuna
gaskiyar
Shin idan har mahaifiyarsu tana son su me yasa ‘ ta tafi ta
barsu babu k0 waiwaye? Shin idan mahaifiyarsu mutuniyar
kirki ce me yasa ‘yan uwanta suka kore ta? Shin idan har ta
tsare kanta me
Zaisa mahaifinsu ya zargeta harya kyamacesu da zama
yayansa?
Tambayoyin data jeroma kanta kenàn
Wanda bata da mai amsa mata su
1 page is missing am sorry
ya farkar da ita, don haka ta dauki kayan ta koma gida babu
cinikin ko sisi.
K0 da ta maida alalen Laure ta yi ta masifa, tun fadar, “Na
lura mugunta ce kawai yau ki ka sa mini
kuma ‘yar iska ke zata karewa a je min kayana ki.’ wuce
Saude ta samu ta ajiye kayan ta yi daki da hanzarinta, don
dama barci ne fal a cikin idonta ta samu ta kada kafadunta
ta kwanta, wani bacci mai nauyi k0 ya yi awon gaba da ita.
Inna Laure ba ta ba su alalan ba sai da gari ya ' waye a
lokacin ta lalace sannan ta miqo masu ita waisu karya da
ita. Rabi‘u ya kai ya zubar ya ciro kudi ya siyo masu koko da
qosai suka karya, sannan ya tafi wurin aikinsa, Saude kuma
ta tafi talla.
Da yamma likis Saude ta dawo daga talla, Laure ta ba ta
dakan kunnun jego wanda ta karBo a makotansu da akai
haihuwa, kawai saboda neman suna, shishshigi cusa kai ba
kwarjini. Saude na cikin dakan ta debi gyalenta ta fice ita da
‘yarta.
Suna fita Saude ta ajiye dakan ta kwanta bakin turmin tana
hutawa a lokacin Rabi’u ya dawo daga ‘ wurin aikinsa shi
ma ya kwaso gajiyarsa ya zauna kusa da ita cikeda
tausayawa ya ce, “Sannu ya jikin na ki ne?"
Saudc ta ce, “Da sauqi sai dai ciwon kirjin da ya matsa mini
yanzu."
Rabi‘u ya ce, “Allah ya sauwaqe karbi wannan bari inje
chemist na siya miki magani." . Saude tayi saurin sa hannu
ta karBa tana: dubawa leda ce baqa guda sai farar leda
guda. Ta bude: soyayyar doya ce da kwai a ciki, dadi ya
kama ta yauzu: itce zata ci doya da kwai. wanda tunda take
a duniya bata taba cinta ba. Ta yi saurin kallonsa da Washe
fuskarta tana fadar.
“Wayya Allah na Yaya, yau zan ci doya, tunda nake fa ban
taBa cin taba wallahi.”
Rabi‘u ya yi murmushi yana kallon ta, sai da ya tashi zaibar
wurin sannan ta bude baqar ledar. Ta yi wani tsalle
ta tashi tana fadar.
“Wayyo dadi, Yaya kayan kwalliyana ne?" Ya daga mata
gira, ta buga wani uban tsalle ta dafa shi taba fadar.
“Wayyo Yayana na gode kwarai wallahi dama ina so nima in
rinka lrin kwalliyar su ‘Yar Baba, inyi; kyau k0 Yaya?”
Ya daga mata kai alamar eh, tasa dariya ta ciro madubi tana
kallon kanta tana ta faman gwalegwalen idanuwa.
“Kai Yaya wai dama haka nake, Yaya kalli idanuwana ‘yan
qanana-qanana, yanzu kuma Yaya wannan bakin nawa har
cokali yana iya shiga ciki?" Ya buga hannun shi saman tafin
hannun shi alamar oho tayi daria
Tace yaya ji haqorina har yayi tsaho da yawa'
Rabl'u ya kwace madubin yana fadar, “Ke tashi kiyi aikinki
saude ta shagwabe masa “kai Yaya don Allah ka bari in gani
wallahi ban gama ganiba
Rabiu ya saka madubin cikin ledar yana fadar, “Idan kin
shigo dakin kin gani ai naki ne bana: wani ba, kin ta gani
harki gaji. Dauki doyarki ki ci kinji
Ta ture doyar can tace tana turje-turjen qafafuwa, Rabi’u ya
dauki doyar yana fadar, “bazakici ciba ke nan to bari in
cinye abuna dama ba qoshi na yi ba rago miki.” nayi
Saude ta yi saurin riqo rigar shi tana fadar. ‘Yi haquri' don
Allah ka ba ni :na daina.‘
Rabi’u ya sakar mata ya wuce yana dariya, ta zauna tana ci
tana lumshe ido har ta gama, sannan ta mike ta ci gaba da
dakan yajinta iya qarfinta. Ta samu ta gama, sannan ta
wucc daki ta janyo kayan kwalliyan tana duddubawa, ta
zauna ta manne fuskarta radau da kwalliya abin kada sabon
shiga, duk ta yi wa fuskarta dame-dame man da kwalli
Washe gari ma tana gama sallar Asuba ta janyo kayan
kwalliyar ta hau ranbadawa a fuska, shi dai Rabi’u yana
zaune yana kallon ikon Allah. Tana gamawa ta mike ta nufo
shi tana fadar.
“Yaya duba ka gani wai nayi kyau?“
Rabi‘u ya yi wani takaitaccen murmushi kafin yace.
“Sosaima, don sai yanxu na Kara tabbatar da kamar ki da
Mamar mu daya, sak kamar an tsaga kara wallahi.” '
Saude ta gyara zama tana fadar, ‘Wai Yaya don Allah ya
Mamarmu take, baqa ce k0 fara k0 doguwa k0 gajeriya?"
Rabi‘u ya yi murmushi kafin ya ce “Mamanmu fara CE fat
don har ta fiki . kuma doguwa ce mai
Dan jiki kadan, yadda. Kika ganki haka take.”
Ta ce “To yaya tana son mu?"
Rabi‘u yace, “Sosai ma kuwa don ranar da zata
rabu damu tasha kuka fitar hankali keko saida a kai da
gaske sannan aka Banbare ki daga jikinta kina ta tsalla ihu
a lokacm kina da shekara shida a duniya.” Saude ta yi wani
murmushi kafin ta ce “To Yaya yanzu tana ina?” . Ya girgiza
mata kai yam: fadar, “Allahu a‘alamu." Ta dan yi jim kafin
ta ce “To Yata tafitabar mu?” me akai mata? Kafin ya kai ga
ba ta amsa Inna Laure ta hankado
labule tana fadar, “To tif da taya ‘ talla sai a tashi a tafi
tallah hakanan
Saude ta mike cike da alamun gajiyawa a
fuskarta ta fice ba dan ta so ba. Ta tafi tallar da ta zame
mata waki’a farilla.
Da daddare ciwon mara hade da ciwon ciki mai tsanani ya
rufe Saude tamkar ba za ta kai ba, ta ringa murkususu a
tsakar daki ita daya a lokacin Rabi’u
bai dawo ba.
Laure na jin ta, amma k0 ta kula ta kanta. Haka Rabi’u ya
dawo ya same ta hankalin shi ya yi masifar tashi, ya juya ya
koma ya siyo mata magani ya ba ta, amma a banza,
sumanta biyu cikin dare. Yanda suka ga rana haka suka ga
dare daga ita sai Rabi’u cikin daki babu wanda ya leqo balle
ya ji halin da take ciki, don Malam ma bai san abin da suke
ciki ba.
Cikin ikon Allah ana kiran sallar Asuba, jini ya zowa Saude,
a take kuma ciwon marar ya dauke, don haka ko motsi ba ta
iya yi ba daga inda take ta kwanta sai bacci mai nauyi ya
dauke ta.
Sai a lokacin Rabi’u ya samu kwanciyar hankali ya tisa ta a
gaba ya rabka uban tagumi yana kallonta hawaye masu zafi
suna biyo kuncinsa zuciyarsa ta cika da tausayinta, har gari
ya fara haske sannan ya “farka ya mike ya je ya yi sallah ya
dawo ya samu ya dan kwanta saboda baccin dake cike cikin
ldanuwansa.
Cikin barcinsa ya ji tamkar ana rabka sallallami, Rabi u ya
bude idanuwansa da su kai masa wani irin nauyi saboda
bacci, ya ga Inna Laure na fadar
“Malam! Malamll zo ka ganewa idon ka ikon Allah Malam zo
ka gani.”
Malam Bala ya fito daga dakinsa yana fadar, “Ni
ko kinsan bansan irin wannan kiran natashin ”hankali.”
Laure ta qara hankade labulen dakin sosai tana fadar, “Ai
wannan idan ma akwai abin da yafi tashin hankali to shi ne
dubi yarinyar nan Saude kalli siket dinta.”
Malam ya qara tura kai cikin dakin tsawon wasu ‘yan
sakanni kafin ya ce ‘Kamar jini nake gani Laure?”
Laure ta turo wuya gaba tana fadar, “To duba da kyau jini
ne daman tun jiya nake jin ihun yarinyar nan na dauka wani
iya shege ne ashe yaron nan ne ya haike mata.”
Gaban Malam ya yi wata mummunar faduwa ya juya yana
kallonta a razane bakinsa na fadar, “Ki bari don girman
Allah.”
Laure tabe baki tana fadar, “Ga alama nan.”
Idanuwan Rabi’u suka yo waje don sai a lokacin
ya lura da yanda jini ya Bata siket din Saude sosai kamar
anyi Barin manja a jikinta abin kaga kaya
masu haske da santsi, hankalin shi ya yi masifar
dugunzuma.
Malam ya ce “Lallai kam yaran nan ka cika la’anannen Allah
yau kam sai na gwada maka irin nawa rashin imanin ni za
ka jawa abun kunya, ka yiwa qanwarka fyadeee dan iskan to
wlh daga rana irin tayau ka gama haikewa ‘ya’yan jama’a.”
Ya juya a zafafe sai ga shi ya janyo wani qaton faskare,
Laure ta riqe tana
fadar. A,a don Allh kayi haquri Malam karka kashe shi.”
Malam ya goce yana fadar, ‘Wallahi yau sai dai akwashi
gawarsa cikin gidannan inya so nima a kashi yayi kukan
kura gamida yin kansa da faskaren
Wooooohoho jama,a wai ya abin yakene mu kubiyo ni donjin
yaddah wannan taqaddama zataci gaba da kayawaaaaaa
[1/17, 7:49 AM] A A Dboy: 📚📚DAGA GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100📚📚
[12:17PM, 02/02/2017] 🙆🏼‍♂@lh@ji🙆🏼‍♂: [1/17, 7:54 AM] A A Dboy: *YAR TALLA*

*CHAPTER 11*

ya janyo wani qaton faskare laure ta riqe tana
fadar. a a dan Allah ka yi hakuri Malam kar ka kashe shi.” °
Malam ya goce yana fadar, ‘Wallahi yau sai dai akwashi
gawa'rsa cikin gidannan inyaso nima a kashe ni.”
Ya nausa cikin dakin ya hau Rabi’u da duka kamar Wani
zautacce, bakin ciki, mamaki da tsantsar tashin hankali su
suka hana Rabi'u komai saidai kare kansa da yake, sai da
yaga Malam makasar sa yake: nema sannan ya mike ya yi
waje
Hayaniyar su ce ta tayar da Saude daga baccin da take, ta
tashi sai zazzare idanuwa take, don ita ba ta San abindake
faruwaba,taga dai Malam nata faman shan kwalla yana
dukan Rabi’u ta tashi itama cike da . tashin hankali kafin ta
motsa
‘ Rabi’u ya ruga malam ya bi shi har
, “Sai na kashe ka la’anan nan Allah, Allah ya isa tsakanina
da kai, wallahi kar in sake ganin ka cikin *gidan nan, kai
cikin garin nan ma idan ka bari muka hadu sai na halaka ka
munafukin Allah.”
Ya juyo ya dawo gidan ya tattara masa ‘yan zummokaransa
ya fito kofar gida ya watso su yana fadar, “Ka san inda dare
ya yi maka, ka ji na fada maka, Allah ya yi wadaran ka, yasa
ka hadu da mummunan hatsarin da za a kasa gane ka,
Allah ya wulaqanta ka yanda kai min Allah ya yi maka
wanda . ya fi shi, dan iska. Insha Allahu sai ka wulakanta,
Allah ya daga maka hakali ya hana nutsuwa a duk inda ka
ke”
Laure ta fito tana fadar, “Don Allah Malam ka shigo gida
haka nan tun'da dai ka kore shi ka ga har ‘ mutane sun fara
taruwa.” '
Malam Bala ya dawo gidan ya ci gaba da 'zazzaga masifa
tamkar wanda ba ya cikin hankalin shi, Saude dai na kallon
su kuka kawai take tamkar ranta zai fita, ga jinin da ya bata
mata jiki wanda har a lokacin bai daina zuba ba
Ta lallaba ta mike ta saka hijabinta ta fito wajen tana
neman Rabi’u can ta hango shi zaune saman dakalin Kofar
gidan Malam Akilu mai Rauhanai ya
hada kan shi da gwiwa da ‘yan kullin tsummokaransa a
gaban shi.
Wani sabon kuka ya Kara kwacewa Saude ta nufi inda yake
tana kiran sunan shi, Rabi’u ya yi saurin dagowa yana
kallonta fuskar shi sharbe-sharbe da
hawaYe, ya yi mata nuni da hannu ta Karaso inda yake. '
Saude ta karasa ta durkusa gaban shi ta fashe da 'wani irin
kuka mai ban tausayi, tausayin kansu ya kara kama Rabi’u
ya samu da kyar ya iya tsaida nasa
kukan, muryar shi a dakushe ya soma magana ba
tare da hawayen sun daina zuba daga idanuwan shi ba.
“Saude kin ga yanda Allah ya yi damu kuma k0? , Ki
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment