Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

zauna dan uwan yaci da ni. Haka ya
qaraci Kankancinsa ya yi tafiyarsa. .
Na shiga rudani ga ‘yan kudin da ke hannuna duk na
cinyesu a ranar haka muka
wuni, washegari ne da na ga yunwa na neman kashe mu a
dole na mike na sabi ‘yata na goya
na kamo Rabi’u na kullo dakina na leka ~
_nafada wa Laure zan je gida don Allah idan ‘Bala'ya dawo
ta fada masa, na ba ta makullin dakin. ,
Ta amsa a daKile n muka tafi, ina tafe juwa tamkar za ta
kayar dani
DanivSaboda yunwa, ga Rabi’u na ta kukan zaici abinci duk
da kuwa da girmansa don'. yana dan shekara takwas a
lokacin
Kai tsaye gidan Umma muka nufa a yanayinta ya tabbatar
min da ta ji dadin zuwan namu,n2a kuma yardar wa kaina
ta yafe min ' laifina a yanzu sai dai da alama tana min
kallon tausayi.
' ' A gidan mun ci mun sha, kamar cikinmu zai Bule. Muka yi
sa’ a Umma ta gyara kaji guda shidda na zauna na soya
mata su ta dibar mana kusan rabi da kwalayen lemuka
masu "yawa da ledar kayan marmari, haka muka dawo gida
niqi-niqi da naira dubu ta abin 'hawa.
Muka dawo gida wajajen magriba ban 'samu kowa a tsakar
gidan ba,‘ ‘ na leqa dakin Laure na karBi makullina na bude
muka shiga na ajiye niKi-niqin ledojin naje na dauro alwala
na dawo nayi sallah sannan na zauna na baje kayan Ina
cicciro wadanda zasu lalace. Da wuri
Na ji an hankad'o labule na tsaya ina
kallonsa, ya shigo dakin yana faman muzurai, na gayar da
shi amma bai amsa ba, don haka ni
1 page is missing
Ya runtse idonsa yana maimaita innalillahi Wa’inna ‘ilaihi
raji’un, ya bude ,su _sun kada sun yi jajawur muryarsa na
rawa ya ‘ soma fadar, “Da ma an dade ana gaya min halinki
amma ban taba yarda ba, sai yau da na ga zahiri ba zan ce
miki komai ba Mariya ki je ke da Allah, ba zan ce miki
komai ba”.
Ya juya ya fice tamkar zai fafi a Kasa tunda na sadda kaina
qas'a ban iya dagowa ba, zuciyata ce ke ta faman kai kawo
tamkar za ta fasa kirjina ta fito fili, babu abin da nake
maimaitawa sai innalillahi daga qarshe kuma sai na kife
kaina a qasa na sa wani irin kuka mai ban tausayi.
Rabi’u da ke .zaune kusa dani ya sa hannu
' “Mama ki tashi ki yi shiru
. ’ Da dai ya ga ban da niyyar yin shirun shi ma sai ya kifa
kansa a kaina yasa nasa kukan. , Tsawon lokaci muna a
haka babu mai tada wani sai da'na gaji don kaina na ji
kaina ya fara bugawa alamar ciwon kai ne zai
sauko min, na lallaba na mike na kinkimi dana na dora kan
gado, ni ma na kwanta a gefen
Keko kina ta sharar baccinki muka rinka. sauke ajiyar ‘
Zuciya a tare har bacci Barawo ya sure Rabi’u amma ni
idona babu alamar bacci a cikinsa yadda naga rana haka na
ga dare. ’ Washe gari haka na tashi jiki ba kuzari' zuciyata
ta yi min masifar nauyi koba a auna ni ba ina da tabbacin
jinina ya hau saboda yadda kaina ke wani irin masifar ciwo
ga juwa ga nauyin kirji duk dai alamun mai hawan jini. Ga
lamarin ba sauqi don sai‘na ce ma gara jiya da yau don
bala’in na yau ya fi na jiya tashin hankalin yanzu ya linka na
yau dan na fuskanci wulakanci da cin mutunci da muzanta ‘
a lokacin nan don bar sai da na gwammace dama ba a
halicce ni a duniya ba. : ~ Ga ciWo ya zoya tiso ni gaba
kamar zan mutu daga ni sai dana Rabi’u muke jinyar, shi
“ke yi min komai daidai da shiga kewaye sai na dafa shi, ya
kai ni har bakin qofa, amma‘ Bala bai taba yi min sannu ba
balle ya ce mu je ya kai ni asibiti, bala" in ciwo ya ishe ni a
lokacin ne na rinqa ba wa Rabi u nasiha a kan ya kula
da rayuwarki k0 bayan raina don ni na riga na. gama.
hango mutuwata kararafa na tsumbure
gabadaya babu ruwa a jikina balle wadataccen. jini, ciwo ya
ishe ni a jiki Saudat na hango mutuwa karara a dole na aika
wa Ummata ta zo da kanta ta sa aka kai ni asibiti aka
kwantar da ni 'waii ina dauke da ciwon zuciya mai tsanani,
kuma ba ni da jini da ruwan a jiki a kalla ma ina buqatar
Jini leda shidda da Karin ruwa
leda takwas ba musu aka kara min.
. Kwanana goma a asibiti aka sallamo ni amma Bala ,sau
daya‘ya zo ya ganni shi ma a tsaitsaye don ko' zama bai yi
ba nairarsa bai ~, bayar ba, haka ya zo ya yi tafiyarsa
abinsa.
' Ummana ta ji haushi sosai har ta yanke shawarar ba zan
koma gidansa ba ta wuce dani gida. Kwanana daya kuma ta
tattara ni ta maida ni 'gidana tare da siye-siyen madarar
yara mai yawan gaske da su saralak, biskit, kifin gwangwani
da sauransu, tace in yaye ki haka nan zan fi samun Karfin
jikina. A lokacin kina da shekara daya da watabiyar aka
yaye ki, a lokacin ne kuma Laure ta haihu, ta haifi
yarta mace aka sa mata suna iKilima
Ranar suna an sha bidiri rago biyu aka ' yanka, an sha
kidan kwarya ranar kamar za a
tada‘ gidan ni dai ina géfe na zama "yar kallo. don k0
karabiti ban kai ba
. Bayan sati daya da yin suna ina kwance a dakina da
daddare misalin qarfe hudu na
asuba na rinka jiyo maganar Laure da ‘Bala a tsakar gida
tana fadar “ ' “Wallahi maigida da idona na ganshi ya '
shiga dakinta, k0 kewayen ban shiga ba na fito”. ‘
Bala yace, “Shiru ba ni toch light din in hashaska da kaina”.
_ Gabana na ji ya yi wata mummunar faduwa. don na
fahinci bako muka yi a gidan (Barawo) ban ida tsurewa ba
sai da na ji ana laluben qofata ai ko na firgita na tashi na
koma can quryar gadona ina faman rawar jiki, gabana ya
sake yankewa ya fadi' lokacin da na ga an haske ni da fitila
na takure a cikin tsananin firgici .‘ ‘ Me zan gani? Wani
shirgegen qato ne kwance a kan gadon nawa ta gefenki
yana ta sharar bacci Bala na haske shi ya zabura ya
ya rarumi rigarsa yana fadar “Mariya sai anjima”
‘Ya fita a guje ya hankade Bala da ke shirin riqe shi har ya
fadi.
Ya mike ya kuma bi shi, Saudat ba zan iya misalta miki irin
tashin hankalin dana shiga ba a lokacin, musamman da
Laure ta sa ihu tana kiran makota su .zo an kama kwartuwa
ranar na ga tashin hankali da idona. .
Kan ki ce me gidan ya cika da jama’a ana ta kallona, wasu
na zagina suna Allah ya tsine wasu na jifa ta da takalma a
Kofar gida kuma matasa sun taru‘suna jiran na fito a jefe ni
k0 su cinna Wa gidan wuta, Saudat ranar na shiga halin
ha’u’la’i har gari ya waye tangaram mutane ba su bar
gidanmu ba‘ sai ma Kara taruwa ake
’ Ana haka wani mummunan labari yazo min wai matasan
unguwar sun je sun kunna wa gidanmu wuta, wayyo Allah
na ai na kusa , shidewa a wurin, ni kuka ‘ya’yana yayyaBe
da ni‘su ma suna yi.
‘ A haka mai unguwa ya shigo gidan namu shi da bataliyar
‘yan sanda tare da Yaya Sani da kuma Bala a bayansu nan
fa jama’a
suka! hau « gudu mai unguwa ya durqusa gabana yana
fadar. '
“Mariya ina so mu yi magana ‘da ke tsakaninki da Allah ki
fada mana saboda kin ga dai yadda komai ya tarwatse so
muke mu yi wa rayuwarki adalci don yanzu haka “matasa
sun kunna wa gidanku wuta, ga mahaifiyarki har qanwarki
babu wanda aka fidda da rai, kin ji aikin jahiliyya, don haka
ki ji tsoron Allah ki sani idan kin fadi qarya k0 gaskiya
duniyar ta riga ta zo karshe a wurinki, muna so ki mana
rantsuwa a kan randa kika fara neman, maza, kuma ki
rantse ‘ya’yan nan na Bala ne~
Dacin zuciya da tashin hankali su suka tsayar da kukan da
nake labarin -mutuwar Ummana yafi komai tarwatsa min
zuciya, na riqaa girgiza kai kamar wata marar ,hankali don
gaskiya a lokacin ban da bamhanci da mahaukaciya. ’ ‘
Mai unguwa ya ce, “Ba kada kai muka sa ki ba, rantsuwa ce
zan fada ki maimaita idan . har kin san kina bisa
gaskiyarki".
Na yi shiry ina kallonsu daya bayan daya, kamar ‘yar mage
Rabi'u na tsugune a gefe rungume da ke, yana kallonmu ya
ci kuka har ya gaji.‘
Mai unguwa ya ce, “Ki je ki dauro alwala”.
_ .Ba musu na je na dauro alwalar na dawo, ya miqo min
alkur’ani izifi sittin na karba na tashi tsaye' na daura a
kaina, na mike na yi yadda ya ce, ya karanto min rantsuwa
ya ce in maimaita, na rinka maimaitawa ina rantsuwaa kan
ban taba sanin wani namiji bayan Bala ba, kuma ‘ya’yana
nasa ne, idan na taBa Allah ya tarwatsa ni, Ya halaka ni, Ya
wargaza rayuwa ta, Ya yi rugu-rugu dani, Ya sa kar na
gama lafiya, Ya hana ni ganin annabin rahama, kuma Yasa
in tashi tare da fir auna, ina yi suna kabbara har na
maimaita sau uku.
Mai unguwa ya juya ya dubi Bala.
“To kai ma kana da ja? Idan har kana da ja to kai ma za ka
rantse“ kamar yadda kayi a ' kan‘ ya ’ya ba naka bs ne, idan
har ka rantse to za a bar mata yaran nata saita nemi
ubansu”. . Bala ya sunkuyar da kai zuciyarsa na' Kuna
yadda yake jin ya tsane ni haka yakejin ya tsani ”yaran,
amma k0 da wai bai Jin zai "
.iya rantsuwar saboda girman hadarinta,don haka muryarsa
a sanyaye ya ce
“A’a Allah ya Rara’ laiiya, a gaskiya ni “ ba zan rantse ba,
na dai san ‘ya’ya ba nawa bane, ban da haufi amma tunda
al’amarin yaxo , ~da haka na karbe su, amma ita kam ban
iya ci gaba da zama da ita, don haka na sake ta saki uku”. .
' . ‘ Yaya Sani ya bude baki da kyar da muryarsa wadda ta
dusashe ya ce. “Tashi mu je Mariya” Na yunkura na mike
na kamo hannun yarana, Yaya Sani ya ce , “Wadannan nan
za ki barsu ai ba da su ki ka zoba” A take na durkushe a
gurin na fasa wani uban gunjin kuka na rungumesu wayyo
yarana. ' Yaya Sani ya fincikoni a fusace ina ihu ina komai
haka ya bamBare ni daga jikin .yarana yana jana wani yaro
ya fado gidan a. gigice ya fadi gaban Bala yana fadar
YallaBai kasuwa ta kama da wuta tun jiya ‘ da daddare ta
ke ci, har yanzu ba ta mutu ba, shagonka ya qone kurmus,
ba a fidda ko haki ba”. Bala ya dora hannuwa bisa kai yana
neman ,tai‘makon Ubangiji. Yaya Sani k0 kallonsa bai yiba
ballantana -ya jajanta masa ya ja ni muka bar gidan ina
ihun
A, haka muka bar gidan wanda ban qara taka shi ba har
yau, da ma tuni motar ambulance ta kwashe su Ummana a
nan birni aka rufe su ranar na yi kuka’ kamar zan mutu.
Haka naci gaba da zama gidan Yaya Sani wanda ke zaune
a Kwangiwa road shi da matarsa Fadila a sannanne na ci
gaba da karatuna har na tafi na yi doctoring degree dine. a
A. B. U Zaria, ina cikin karatun ne na hadu da Abban Nabil a
Saudiya na je aikin hajji, yana da mata guda da ‘ya ’yansa
biyar muka daidaita, na aure shi. Ina gidansa na kammala
karatuna shi ya samar min aiki a Medical Céntcr Hospital da
ke nan Katsina, da yake nan ya ajiye “ni shi kuma yana aiki
a babban bankin Abuja, uwargidansa ma tana can. Yana
zuwa duk Week da iyayensa ma ‘yan asalin nan ne Kankia,
yanzu haka ina da yara kwara biyu, Nabil da Nabila sai ‘yar
aikina Mairo, sai direba sai kuma maigadi mu kadai ne a
gidan nan".
Saudat ta lumshc idanuwanta wadanda ta kejin sun cicciko
da hawaye, lallai mahaifinta ya aikata babban kuskure
wanda ita kanta ba ta jin za ta iya yafe masa, ya. gallaza
musu bacin ‘gallazawar da ya yi wa mahaifiyarsu, lallai dole
mahaifiyarta ta manta da su don ta ma daina ganin laifinta
Lol to jama,a munji lbr malam bala da uwargidansa maria
Kuci gada da biyoni don xamu koma tsundum cikin asarin lbr
[10:59AM, 2/1/2017] 🅰 " 🅰" D"🅱🅾Y: 📚📚DAGA GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100📚📚
[12:17PM, 02/02/2017] 🙆🏼‍♂@lh@ji🙆🏼‍♂: YAR. TALLA. QARSHEN BOOK3
CHAPTER28
Doctor Mariya ta rungumo Saudat a jikinta
hawaye cike da idonta, ta ce
“Ki yi hakuri Saudat, ku yafe min, wallahi ban
watsar da ku ba don son zuciyata,ba sai don
kawai ba yadda zan yi, amma yanzu na yi miki '
alkawarin zan ba ki duk wata kulawa ta uwa
wadda ki ka rasa a baya”. '
Saudat ta lumshe idanuwanta hawayen da suka
cika su suka rinqa zuraro wa cikin sanyayyar
muryarta ta amsa da, “To Momy”. Kamar yadda
ta ji su Nabila na ce mata.
Dr. Mariya ta dan zame jikinta kafin ta ce
’ “Tashi ki sallah kinji ana kiran magriba, ni
ma zan'shirya yanzu mu je gidan Yaya Sani, don
tuni nayi masa waya ga mu nan zuwa”.
. ‘ Saudat ta amsa da to, Dr. Mariya ta mike ta‘
Fice Saude ta raka ta da idanuwanta har ta Bace,
wani irin tausayin mahaifiyarta ne ta ke ji, dan a
ganinta tafi shiga wahalar rayuwa. "
Saudat ta mike ta nufl bandaki ta dauro alwala
’ta fito ta yi sallah, sannan'ta mike ta nufi gaban
madubi ta kara gyara fuskarta ta shafa hoda ta
goga wa laBBanta man lebe mai danko, sannan
ta gyara girarta ta tattada gashin idonta da
mascara, ta gyara nadin gyalen kanta sak ta fito
tamkar wata cikakkiyar balarabiya.
Tana cikin fesa" turare ne a. jikinta Dr. Mariya ta
shigo da sallamarta, a yanzu tana sanye ne da
dogon hijabi milk kalar atamfar jikinta da makullin
mota a hannunta, ta mika wa Saudat
wasu fararen takalma flat shoe masu kyau.
Saudat ta saka sannan suka jera suka fice, a falo
ta hadu da ‘yar‘ aikinsu Mairo dattijuwa wadda
ba ta wuce shekaru hamsin ba. Tana ganin
'Saude ta hau gaishe 'ta, kunya ta kama Saudat,
ta gaza amsawa sai da ta juyo mata da gaisuwar
ta amsa cike da girmamawa sannan ta dubi Dr.
Mariya tana fadar.
“Amma Hajiya qanwarki ce wannan ko, na ga
kamar taku ta yi yawa”.
Dr. Mariya ta murmusa kafin ta ce
“Mairo ke nan, yanzu nan har kin ga kamarmu?”
Mairo ta Kara wangale baki tana fadar.
“Sosai ma wallahi Hajiya, har wurin tsawon da
basken fatar hancinku ma iri daya ne, ' wallahi
sai ace kanwarki ce
Dr Mariya ta sa dariya tana fadar.
“A’a lallai Mairo idanuwan nan naki har yanzu da
Kwarinsu, to ‘yata ce, Yayar su Nabila ce . wadda
na baro su kauye ita da yayanta, ai’ina jin‘ na ba
ki labarinsu k0?"
Mairo ta zabura ta dafo Saudat tana fadar. .
Sannu baiwar Allah, ashe zan ganki ban ' mutu
ba? Ai ko Hajiya wallahi ga kama nan ita da ‘
Nabil kamar danta ba kaninta ba, Allah sarki”. Dr.
Mariya ta yi murmushi da jin sokanar Mairo ta
dubi Saude' “Mu je kinji in dai Mairo ce ba ta
gajiya sai tasa mu kwana anan”. ~ Nabila ta
sarko hannun Saudat tana fadar “Don Allah Aunty
zan je” . Kafin ta yi magana Nabil ma ya dafe ta
yana fadar. " ' . ‘ ’ " "‘" “Ni ma don Allah Aunty
aje dani’_’. Saudat ta yi sukuti tana kallon fararen
; yaran ‘yan shamal-shamal dasu Dr. Mariya ta
ce. “Kuyi haquri ba da Wanda za mu je, kuje
Mairo ta dauko muku Ice cream a firij”. . . Saudat
ta langwaBe kai tana: kallon mahaifiyar tata, ta
ce. *« ‘ ‘ “Don Allah Momy a je dasy; Mariya ta yi
murmushi tana fadar. Kun ci arzikin Auntynku,
oya, muje“ . Suka rungume Saudat suna ‘tsallen '.
~ murna, suka tafi cikin wata qaramar mota.
Qirar End Of Discussion sabuwa dal, Dr Mariya ce
ke. jan motar Saudat a gidan gaba, sai Nabil da:
Nabila a gidan baya. suna ta“ yan tsalle-tsallens
u. ‘ Dr Mariya ta dubi Saude kafin ta ce
' “Oyoyo my sister, zomu shiga".
Nabila ta dafo ta tana fadar.
“Aunty Shukura yau ba za ki dauke ni ba.”
Shukura ta janyo hannunta tana fadar.
“Yau ba ta ke nake ba Nabila, ta sister na ke ina
dan Momy mai qaton kai ~ Nabil 'da ya labe
bayanta ya sa dariya ya
ruga wurin Dr. Mariya don ya san rankwashinsa
za ta yi. A haka suka shiga cikin qaton falon, inda
Alhaji Sani yake zaune da matarsa Hajiya Fadila
sai Yusuf da Abdulhakim duk qannen Shukura ne;
suna shiga Hajiya Fadila ta nufo su da fara’a a
fuskarta ta riqo Saudat tana fadar
“Taho nan mu gaisa Saudat, sannu kinji” ..
Saudat ta yi wani murmushi ta durkusa tana
gaishe su, Alhaji Sani ya mika mata hannu yana
fadar. " “Zo nan Saudat, z0 in ganki, taho kusa da
ni kinji”. ' Saudat ta ja jiki ta har inda yake
zaune, ya sa hannu ya dafa kanta yana kallonta
cike da
. tausayawa ya ce
“Allah Sarki, ashe da rabon zaki gana da'
mahaifiyarku? Allah Sarki rayuwa kenan yanzu ni
k0 za ”a, kashe ‘ni ina zan iya ganin wannan in
ce Saudat ce? Ai sai in yi zaton irin bakin
larabawan nan ne wa zai ce wannan irin Bala
ce?”
. Duka falon aka sa dariya‘ ban da Saudat, wadda
ta sunkuyar da kanta tana wasa da kwalliyar
rigarta. Shukura ta rankwafo ta wuyan
Saudat tana fadar.‘ ‘ “Me za,a kawo miki, ’fruit
k0 snacks, k0 abu
mai nauyi?’ Saudat ta dan saci kallonta tana
murmushi,
‘ ta ce. “Komai ki ka kawo . Shukura ta yi wani
dan fari da ido, kafin ta
mike da kuzarinta Alhaji Sani ya dubi Dr: Mariya
yana fadar. “Kin ga abin Allah k0? Ban taba kawo
wa a raina yarinyar nan za ta rayu ba, na mafi
ganinta ‘ ga shi Rabi’un, saboda kin ga shi namiji
ne duk' ‘ inda ya sa gaba zai iya rayuwarsa. Ki
dai ci gaba da addu’ a shi ma Allah ya bayyana
mana shi”.
Dr Mariya ta amsa da, “Amin yaya, amma da
kamar wuya, saboda yaron fa korarsa uban ya yi
da girmansa”, Alhaji Sani ya ce“Wannan maganar
banza . ke nan, ki shirya ku je garin duk inda
danki yake' ya fada miki ai ba zai yiwu a uba ya
kori da kuma ya ce bai san inda yake ba, ba sai
mu yi
kararsa ba idan ma sayar da shi ya yi”. Ya dubi
Saudat
“Amma ai ya barku kun wuce gaba da ‘ sakandire
k0?”
Saude ta girgiza kanta cike da damuwa, kafin ta
ce
“Ai ba a ma sa mu makarantar ba”
Mamaki, haushi da takaici suka kashe Alhaji Sani
sai dai ba yadda zai yi, haka ya hadiye, yanzu a
cr kana da kyakkyawar diya kamar Saudat idan
ba ka sa ta makaranta ta yi karatuba
aikakasheta, kakashekanka.
‘ Shukura ta shimfida tabarmar lambawa ta jets
gaban Saudat da kayan ciye~ciye da lashelashe
abin harya soma va wa Saudat mamaki.
Sai da suka yi da gaske sannan ta iya sakin‘
jikinta suka ci abincin dasu Nabila, basu suka bar
gidan ba sai bayan sallar isha, bayan Alhaji Sani
da Dr. Mariya sun ajiye magana jibi za ta je har
can kauyen da kanta. Shukura ta‘ makale ita
ma za ta, Alhaji Sani ya ce duk abin kukai anan
zan nemar wa Saudat karatu
Dadl ya cika Saudat yadda ta ga manyan mutane
sun nuna mata kulawa da soyayya, har kukan
dadi tayi a boye, don rashin Yaya Rabi’u kusa; da
ita da ta ga irin tasa murnar da farin cikin, shi da
ya san Momyn taSu ya zauna da ita, yazo ya ga
cikin daular da ta ke
Saudat, ta qara juyawa da kwanciyarta saman'
lallausan gadon da ya sha shimlidun alfarma, ta
kalli gefrnta inda Nabila ke kwance tana sharar
baccinta don kuka ta sa ita wurin ' Aunty yau za
ta kwana ta bar Nabil tare da Mairo Yau Saudat
ta yi bacci mai dad'i da nutsuwa, duk da Dr.
Ahmad ya yi wa zuciyarta kane-kane amma
hakan bai hana ta bacci mai dadi ba.
Washcgari tunda ta yi sallar asuba ta koma ta
kwanta, sai da Mairo ta kwankwaso‘ qofa ta
dauki Nabila za a yi mata shirin makaranta, tana
daukar Nabilar kuma ta maida qofar: ta rufe ta
koma ta.yi kwanciyarta. Ba ita. ta farka ba sai
qarfe tara daidai na safiya, tana tashi ta nufi
bandaki ta watso ruwa ta fito ta maida doguwar
rigarta ta yi ‘yar sassaukar kwalliyarta sannan ta
zura takalminta ta fito falon gidan. ‘ ‘. Babu
kowa a falon sai Mairo da keta faman goge-
gogenta, Saudat ta dan duqa ta gaishe ta, Mairo
ta amsa cike da girmamawa, Saudat ta zauna
gefen kujera muryarta a sanyaye. ta ce
“Momy fa?”
Mairo ta cc “Tana kicin tana. hada wa Alhaji abin
karyawa, jiya ya dawo garin cikin
Dare Saudat ta kada mata kai tana saurarenta. ‘ .
" Mairo ta ce .“Me za a kawo miki Saudat?
Akwai kunun tsamiya da soyayyar doya da kwai,
kuma akwai ,farfesun kifi, akwai ruwan tea idan
kuma da akwai akin da ki ke so sai ki fada a
kawo miki”. ‘ ’Saudat ta 'girgiza kai' kafin ta ce
“‘A kawo min doya da kunun‘ tsamiyar
Mairo ta amsa da, “An gama”. Sannan ta juya ta
nufi kicin, Saudat ta gyara zama ta jingina
bayanta da makarin kujerar tana kallon qatuwar
talabijin da ke makale a bango tana ta qaraji ita '
kadai.
Dr. Mariya ta fito daga kicin ta nufo Saudat tana
fad'ar. ‘ ’
“Wai har kin tashi kenan?"
Saudat ta yi saurin yunkumwa tana gaishe da
mahaiflyar tata, Dr. Mariya ta amsa tana fadar
“Jiya da daddare Alhaji ya shigo gari ina kicin ina
hada masa abin karyawa, na hada ' muku tare,
nasan ai za ki so kici abincin momynki k0?“
‘ Saudat ta yi dariya tana fadar. “Ina so mana". *
‘ _ Dr Manya ta ce, ““Okey, give me just five
minute only” , ‘ '”
, Ta juya da. hanZarinta ta bar Saudat na
maimaita yaren da mahaifiyar tata ta yi, wanda in
za a hadata da wuqa bata San abinda take nufi
ba. ta maida hankalinta wurin '
kallonta.
. Kamshin sanyayyen turare ne ya daki ‘
hancinta, ta yi saurin daga kai tana kallon mai
shigowar, babban mutum ne wanda a kalla
shekarunsa za su haura hamsin da biyar baKi ne
mai haske, dogo mai kyakkyawar fuska da dan
siririn sajensa iya kunne, doguwar jallabiya ce a
jikinsa milk colour sabuwa dal mai hade da
hularta. ,Suna. hada ido da ,Saudat ya sakar
mata ,wani lafiyayyen murmushi, Saudat ta ja jiki
tana gaishe shi Ya amsa lokacin da yake zama
saman kujerar da ke fuskantarta muryarsa a sake
ya ce.
“Saudat k0?”
Ta daga masa kai alamar eh. , Ya ce “Masha
Allahu, matso nan my Saudat, taso matso kusa
da ni ‘yata”.
Saudat ta ja Kafafuwanta ta matsa inda
yake, ya sa hannu ya dafa kanta yana fadar ’ ‘
“Nayi farin cikin ganinki sosai don da ma
na yi wa Hajiya magana zamu samu lokaci muje
dubo' «ku to ashe ma Allah zai yi ikonSa Allah
Alhaji Ashiru yace “Da dai yafi”; . ka ji ‘yan boko
ba a maganar islamiyya sai boko, boko, shin ko a
gobe qiyama wace irin rawa bokonnan zatataka?
‘ Dr Mariya ta ce, “Mu je ga abin karyawa can
saman tebur”. Alhaji Ashiru ya mike yana kallon
Saudat,” yace’ “Taso mu je ‘yata mu karya”. Ba
musu ta mike saboda yadda Dr Mariya .ta zuba
mata. idanuwa, kai tsaye saman kujerun dinning
table suka hau suka zauna, Dr Mariya ta zuzzuba
musu komai a faranti, ta turawa kowa a gabansa.
ne da kwai sai kwallon doya tare da soyayyen
dankali, da soyayyar plaintain, ta ‘ hada wa kowa
ruwan tea mai kauri ta tura masa, sai qamshin ’
citta yake ‘* » Saudat ta saki ciki tana cin abincin
kamar yadda ta ga kowa na yi, jefi jefl har suka
kammala Alhaji Ashiru ya mike yana fadar “Bari in
shiga daga ciki na dan kwanta na
. huta, around 12 saiki tayar dani” .
Dr Mariya ta amsa da, “To”
Sannan ya juya ya shige ciki
~. Can Dr Mariya ta dago tana kallon Saudat
“Wai ya maganar Dr. Ahmad ne Saudat bana
ji kin ce ya aiko miki dawata takarda ba a lokacin
da ki ka fada masa an daura miki aure ba?” ‘
Saudat ta amsa da, “Eh” .
Dr. Mariya ta ce“T0 ina ta ke?"
. Saudat ta ce“Tana cikin haBar rigata na kulle a
kayan dana cire jiya”. . .
Dr. Mariya ta ce “Okay, tashi ki dauko min.
Saudat ta mike ta d'auko mata takardar wadda
taji dauri duk tayiyaushi Dr.Mariya ta karba. tana
dubawa babu komai a saman takardar sai lumbar
waya da suna. Dr. Mariya ta dauki wayarta
wadda ke ajiye a saman tebur ta lallatsa lambar
ta kara a kunne ta kira yakai sau uku amman
ba,a daukaba ta tuno aimanya irinsa basa amsa
kiran bakuwar number don haka tayi masa
rubutacccn sako ta tura K0 minti biyar batayi da
tura sakonba akakira Dr. Mariya ta danna'
amsakiran sannan tasa a kunnenta tare da fadar.
’ “Assalamu alaikum,‘ barka da wannan lokaci”.
Cike da girmamawa Dr. Ahmad ya hau
gaisheta tamkar yana gabanta, Dr. Mariya ta
amsa
ita ma cike da kulawa ta
’ " ‘ “Sunana Dr. Mariya Sani, nice mahaifiyar
Saudat nasab za ka yi mamakin kiranka da nayi
. Dr Ahmad ya amsa. da, “Haka ne Momy, amma
Allah ya sa Saudat din lafiya?”
Ta dan yi murmushi kafin ta ce
“Sai godiya ga Allah,nakirane dama in maka
godiya akan abin alkhairin da kayima Saudat, na
gode kwarai Allah ya saka da alkhairi".
Dr. Ahmad ya sauke ajiyar zuciya yana fadar
“Amin Momy, na gode kwarai wallahi, na kuma ji
dadi da ya kasance Saudat ta hadu da
mahaifiyarta, wannan yana daga cikin burina a
rayuwa, na gode wa Allah".
Momy ta ce, “Babu komai ni ke da godiya, ga
Saudat din”.
Ta miqa wa Saudat kan wayar ta ta mike ta yi
gaba abinta.
Saudat ta kara wayar a
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment