Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

yayi ya miqe da sauri ya zubanta ido tana wani kuka me cin zuciya tana qoqarin miqewa.




Ya Mike ya nufeta yakai hannu zai dagata ta tureshi tana qara sautin kukanta ta miqe tana layi qafarta na rawa ta dauki rigarta zatasa ya sake matsawa ta dago a hargitse ta zubansa idanu ta bude bakinta cikin kuka tace “da nasan wannan ranar a haka zatazomin da na jima da sadaukarwa da Muntaz jikina da nasan kaine azzalumin da zai rabani da budurcina gabanni aure dana dade da bawa Hammah Manga dama akan hakan kaicona Abdulrasheed dana kasance mara saa a rayuwata, bantaba sawa araina zanyi wani abu don bajinta ya yuwu ba tabbas kayi nasarar lalatamin rayuwa bayan ka ginata a baya bazan taba zarginka ba kaina ce abar tuhuma da nakejin a Raina fasiqancinka bazai taba gangarowa kaina ba Allah ya Isar Baffa'am ka cutar dani ka cuceni ka wulaqantani me zance da Ya Kareem da wacce siga zan fada masa yayansa shine ya karbi abinda na dade Ina masa tanadinsa"
Juyawa tayi ta murda qofar tajita a rufe tace “idan hakan shine burinka tabbas kayi nasara bama zai qara ganina ba cikin rayuwarsa balle yaji a ransa zai aureni ya zauna dani na hqr da auren har abada tunda banida abin nunawa mijina ka zuba ruwa qasa ka shanye burinka ya cika Rasheed na gde da kulawarka ta farko na gde da kulawarka ta qarshe Kuma na gde da halaccin da danginka sukayi min........




Murmushi yayi mata daya sanyata katse kalamin nata ya matso gabanta ya miqa mata rigar ta karba ta Sanya ya shafa kansa yace “sune kalaman da zasu sanyayamin jiki? Ko kuwa sune zasusa nayi nadamar abinda na aikata? Bance bana nadama ba saidai Ni akanki bazanyi ba domin idan na barki kika auri Kareem tabbas na cika asararre wannan yasa na zabi daukar wannan matakin shawara daya zan baki ki iya bakinki wajen fallasa wannan sirrin babu inda zaki Ni zan mayar dake inda na daukoki na rantse da Allah ko Ya'isha kika fadawa abinda ya faru tsakaninmu saina fasa kanki da harsashi idan Kuma Kinga zaki gwada to ki fara"
Bathroom ya juya ya shiga ta zube a qasa cikin kaduwa da kalamansa wannan shine duka hanin kokawa gashi ya rufe dakin bare ta fice daga dakin miqewa tayi ta janyo rigarsa ta dauki mukullin ta bude qofar ta fice daga dakin tana tafe tana faduwa jini da wani ruwa yanabin qafarta tana cije lebe tare da hawayen azaba da haka ta samu ta fice daga gdan ta samu napep ta fada masa inda zai kaita yaja suka tafi ta kifa kanta a cinyarta tanaci gaba da kukanta tabbas da tanada wani guri na zuwa da bazata koma Gdan sarautar ba har ciki ya shigar da ita ta bude bayan wayarta ta zari naira dubu ta bashi bata tsaya karbar canji ba ta shige ciki tanabin bango cikin saa kuwa data shiga babu kowa a babban falo hakan ya bata damar shigewa dakinsu ta zube a tsakar dakin tana hakin azaba.




Daga Ya'isha har Amrah miqewa sukayi cikin tashin hankali suka nufota suka tsugunna gabanta sukace “ina kikaje tun dazu Mai Martaba yake nemanki" sai yanzu wani kuka da yake fita daga zuciyarta ya qwace mata tace “Innanillahi wa Inna ilaihir raji'un Allahumma ajirni fih musibati, Allah dama ka dauke rayuwata na huta wannan wacce irin masifa ce ni taketa fadowa rayuwata....."
Rufe mats baki Amrah tayi sunabin qafarta da kallo dafe qirji sukayi Ya'isha tace “jin....jini Meenah jinin meye wannan yakebin qafarki?" Da sauri takai dubanta ga qafar tata sai yanzu ta ga jinin ta sake rushewa da kuka tana cewa Allah ka sakamin wlh bazan taba yafe maka ba ka cutar dani me nayi maka daka yankemin wannan mummunan hukuncin" “waye" suka hada baki suka fada a tare, “Baf....bansanshi ba" da sauri sukace “wht?" Baki saniba fah kikace fyade yayi miki kenan?" Miqewa tayi ta shige bathroom daqyar ta iya hada ruwan zafi ta shiga ta fito tana rawar sanyi zazzabi ya saukar mata me zafi, gabadayansu sukayi jingum² abin duniya ya damesu wajen uku Jikin yayi zafi sosai zazzabin ya sanyata sai amai takeyi Can Kuma ta fara qaqqafewa tana suma ganin abin yafi qarfinsu ne yasasu fita da gudu sukayi karo da Rasheed Yana shigowa gdan fuskar nan a daure Yana ganinsu ya zubansu ido Amrah tace “Ya ka kawo agaji Juhud ce keta suma tun dazun mun rasa meye yake....." Bata qarasa ba ya watsar da takardun hannunsa ya nufi dakin ya tararta sai jijjiga takeyi ya isa da sauri ya cacumota fargabarsa tana qaruwa ya rinqa Kiran sunanta daidai lkcn su Mom suka shigo suma sukayo kanta Adda ce ta Kira Mai Martaba ta sanar dashi abinda yake faruwa Yana zaman fada ya Kira likita suka shigo tare likitan ya dubata yayi mata Allurai ya rubuta mata magunguna har lkcn bata farka ba sai binta yakeyi da kallo Yana tunano haduwarsu ta dazu da yanda wasan ya tashi Yana sauke numfashi Dr Razaq ya juyo ya dubesu yace meye ya haddasa mata ciwon ne?"




Kallon kallo suka rinqayi tsakaninsu baija mgnr ba yace “any way koma dai menene Allah ya sauqe Aminah batason mgn Mom a tsayar mata wajen shansa numfashinta ne take daukewa kamar akwai abinda ya faru da ita Wanda bata shirya masa ba koda yake ba lallai ya kasance abinda yake janyo hakan bane zai iya zama lalura ce kawai" da wannan suka hice daga dakin suka barshi tsaye ya zubanta ido duk jikinsa yayi sanyi bai zaci haka zata wahala ba da yabita a hankali murmushi yayi Yana shafa sajensa ya fice daga dakin ya nufi part dinsa ya kwanta cike da nishadi iskancinsa da neman matansa baitaba kaishi ya jiyo abinda ya jiyo yau ba bai taba bare budurwa dal a leda ba sai yau ashe haka gindin budurwa yake da maiqo?"




Zuciyarsa ta karkata akan mataki na gaba da zai dauka saidai ya rasa ta hanyar da zai bullo mawa lamarin ya riga yayi rantsuwar ko Mai Martaba zai fitar dashi cikin yayansa bazai zauna da Zulaihat ba, kwananta biyu tanajin jiki sannan ta fara samun sauqi batada aikin daya wucce kuka komai ya sukurkuce mata jin duniyar takeyi duka ta daukar mata zafi ana haka wata sabuwar rigimar ta ballo tana daki tana kwance taji Mai Martaba Yana qwalanta Kira ta diro a gadon da sauri ta zari hijjab dinta tasa ta fito ta zube a gabansa ya shafa kanta yace.
“Jiki yayi sauqi Ko Aminatuh?" Jinjina kai tayi yaja fasali yace “rikicin Kareem ya isheni yau ya kirani yake fadamin kwana biyu kin daina daga wayarsa kin daina sauraronsa meye yaja hakanne?" Sunkuyar da kanta ta qarayi yayi murmushi yace “haka rayuwar ta gada saidai hqr ya matsa min akan a hada bikinku dana Abdulrasheed saboda haka ga wannan ki fara shirye²nki kinsan saura sati hudu daga wannan satin ma zaa fara hidimar biki......" Da sauri ta dago idanunta ya ciko da hawaye tace “Mai Martaba Ni na fasa auren don Allah kuyi hqr ku qyaleni kada ku tambayeni dalili...." Tana fadin haka ta miqe ta zuba a guje ta shige daki Rasheed yabita da kallo tare da tabe baki ya miqe yabar gurin.




Ba Mai Martaba ba hatta su Ya'isha sun girgiza da kalaminta waita fasa auren Kareem to meye ya janyo hakan duk wannan dokin da takeyi da shauqin qaunarsa da take nunawa lkc guda zatace ta fasa aurensa? Tambaya ce mara Amsa iyakar tambayarsu taqi furta komai sai kuka duk sanda aka tambayeta meye dalilinta na daina kula Kareem din saidai ta kama kuka harma sun hqr sun daina tambayarta Amma babu abinda aka fasa na shirye²n bikin.
Sati biyu aka diba ana shagali a gdan sarautar Juhud yaqe kawai takeyi idan ta kebe tayi kukanta me isarta Baffa'am din nata ya matsanta lamba ta bam mamaki duk sanda yaso iskancinsa sai ya Kira Mom yace tace da Meenah ta kawo masa abinci hakanan Mom zata nemota duk inda take ta fada mata bataso haka zata dauki abincin takai masa yasata a gaba yayita kallo idan Kuma yan iskan na kusa ya rufe qofar ya zarenta ido ya lalubeta tsaf ya tsotse sama da qasa ya shigeta ta qarfin tsiya ya tsiyaya mata milk dinsa sannan ya qyaleta ta fita kullum kashedin da yakeyi mata kada ta kuskura ta haskawa wani idan tabari wani yasani yayi mata rantsuwar daidai da ransa saiya kasheta dake sokuwace haka zatayita qunci har ta saduda kafin ya sake nemanta.




Ya rage saura kwanaki biyu bikin nasu da Ya'isha da Amrah da Zulaihat suka shirya suka tafi Kano wai lalle itakam ranar yini tayi a daki a kwance batada lfy ga masifar jarabar Baffa'am din nata ya takura mata ya hanata sakat ya kirata yakai sau goma tanaqin dagawa a qarshe ya taso takanas yazo ya zubanta ido tana tana nade cikin bargo yayi murmushi ya zauna kusa da ita ya dago kanta ya Dora a cinyarsa Yana shafa dogon gashinta ta lumshe idonta ta sauke numfashi tanason janyewa batada qarfi ya dora hannunsa saman qirjinta yana zagaye nipples dinta da yatsansa yace “ke bakije lallen ba me yasa?" Sake narkewa tayi a jikinsa tanajin zuciyarta nayi mata suya, bai jira cewarta ba yace “kinsan cewa banason gardama ko?" Bude idonta tayi hawayen da take tsayarwa ya zubo yace “yeah banson gardama ke Kuma kamar budurwar tunkiya haka kike da gardama idan na buqaci kasancewa dake ki bani hadin kai kawai shine samun lfyrki inba hakaba wlh a gaban kowa zan iya fallasa sirrin dake boye kowa yasan meke faruwa tsakaninmu tun jiya burata take a kumbure na riga na saba da dadinki bana iya sanyata a ko Ina ke Kuma sai wani zille zille kikeyi bayan kema nasan kinajin dadi fah yanda kike bada ruwa baduk mace ba Amma kina wani gidadanci"




Sallallamin da suka jiyo a falon ne yasasu miqewa da sauri ya bude qofar ya fita ta rufansa baya sukaja baya da sauri sukayi turus ba itaba shima Saida ya firgita da ganin dogon gadon na daukar gawar asibiti a falon suka kalli juna lkc guda qirjinsu na bugawa da qarfi gadone guda biyu kowanne jini ke diga a jikinsa gadai mutane fal dakin Amma an rasa Wanda zai bude gawarwakin shigowar Alh Aminu ce tasa kowa zubansa ido ya nufi gadon farko ya janye mayafin fuskar gawar ta bayyana nade da bandeji Juhud ta dafe qirji da sauri tana furta “Innanillahi wa Inna ilaihir raji'un" Ba kowa bace face “Aunty Zulaihat kwance sambal babu rai a jikinta sai ta biyun Ado drive ne shima rai yayi halinsa, nandanan gurin yayi tsit Mom taja wata doguwar ajiyar zuciya inda Rasheed ya dubi Juhud itama shi take kallo babu wani gigitaccen alhini a tare dashi saima shafa gemunsa da yakeyi ya juya ya fice daga falon da sauri.
Matsawa tayi kusa da Addah Abulle tace “ina Ya'isha da Amrah?" Dafa kanta tayi tace “suna asibiti Amrah ce taji jiki sosai karaya uku sai Yayanku Kareem da suka dauko a airport shima yananan sai abinda hali yayi Ya'isha kam dressing kawai zaayi mata zuwa gobe ma zaa iya sallamarta..... Tunda ta ambaci Kareem jikinta ya dauki rawa cikin kuka da rawar murya tace “ya....ya taho batare daya sanar da kowa ba Addah shima mutuwa zaiyi kenan don Allah kice kada ya mutu......... Tana fadin haka wani amai ya taso mata me qarfi tayi qasa da sauri ta fara sheqashi Addah ta rirriqeta tana aman kamar zata amayar da hanjin cikinta daqyar suka samu ya tsaya sukayi hamdala Addah Abulle tajata daki tace “ki nutsu ki kwantar da hankalinki insha Allahu babu Wanda zai Kuma mutuwa ki kwanta ki huta ke dama ba isasshiyar lfy ba bari a gama sutarar wadancan sai azo a dubaki"........



*Oum Hairan*
[7/24, 3:02 PM] Oum Hairan: *JH018littafina na kudine idan kinsan baki siya ba don Allah kada ki karanta, bansanki ba bare na yafe miki haqqina dake kanki*

*Regular group 300 VIP 600 via bank Account 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank or card for This number 09013718241 only WhatsApp or vtu only for dis 09031307566*
*Ga yan Niger da suke son wannan littafi basusan ya zasuyi ba ga number da zasu tuntuba 94775574 zasu tura katinsu daidai da kudin littafin sai suyimin mgn na gde*



_Masu fitarmin da littafi kunajamin zagi kuyi ku da Allah keda kika karanta baki biyani haqqina ba kike zagina kema haka👌🏻._
_Tun kafin na fara rubuta littafin Juhud nayi bayaninsa 50% is true so nasan inda lbrna ya dosa duk wani abuda zan rubuta zanyi shine daidai da abinda yake true bazan karkace daga wannan bigiran ba am sorry masu cewa ya kamata Kareem ya mutu da masu cewa Banyiwa Rasheed adalci ba baikamata yazama silar lalacewar Juhud ba. Duk wannan ba kwaskwarima ta bace abune daya faru da gaske banida ikon canzashi🤗._




Tunda ta kwanta jikinta ke rawa zuciyarta take tashi zazzabi me zafi ya rufeta hakanan ta wanzu a dakin hawaye nabin kuncinta tabbas Allah shine buwayi gagara misali yanzu duk irin tanadin da Zulaihat keyiwa aurenta ashe batada rabon kasancewa da mutumin da takewa tanadin tausayin kanta ya kamata a fili tace “Allah na tuba Allah" sai Tara na dare aka dawo daga suturarsu Aunty Zulaihat mutuwar ta Sanyaya jikin kowa Zulaihat mace me shiga rai me hqr da daukar duniya baa bakin komai ba ta wucce sai labarinta.
Koda suka dawo Juhud tanajin Mom da Addah suka shigo tayi likimo kamar me bacci Mom ce ta taba jikinta tace “inajin zazzabin nan nata ne me zafi ya sake dawowa Allah dai ya yaye dare yanzu yayi Dr Razaq yana asibiti saidai zuwa safiya sai yazo ya dubata" juyawa sukayi suka fita taja fasali ta gyara kwanciyarta itadai ranar bata rintsa ba ga zazzabi ga radadin zucci ga babu abokan tattaunawa, washegari da asuba Mai Martaba ya kirasu dukkansu bayan anyi addu'a yadanyi shiru na lkc kana ya Dora da cewa “haka Allah yake ikonsa ubangiji ya jiqan wadanda suka mutu"





Amsawa sukayi da Amin ya sake duban Juhud yace “naso na daura aurenki da Kareem koda kuwa bayan an daura zai mutu ne so shi ya buqaci abari ya samu lfy tukunna inyaso sai a hada dana yan'uwanki to Alhmdllh hakan ma yayi saboda haka zan daura auren Rasheed da Hidaya qanwar Zulaihat a yau dinnan a masallacin fada insha Allahu kowa zai iya tafiya" idanun Rasheed nakan Juhud ta miqe zatabar gurin taji yace “Mai Martaba ka hqr da yimin aure na fada maka ba aurene banaso ba hasali na fada maka muradina ka karba kabani abinda zuciyata takeso zaifi Mana kwanciyar hankali dukkanmu"
Ficewa tayi batare da sanin wainar da zaaci gaba da toyawa ba ta nufi cikin gdan daidai lkcn da Muntaz suka shigo da Ya'isha ta tareta da sauri suka rungume juna suka fashe da kuka Juhud tace “ina Amrah da Ya Kareem Ya'isha?" Numfashi ta sauke tace “ya Kareem da sauqi fah sosai don yanzu ma da zsn taho Saida yace na gaisheki damuwarsa kece yace kada ki sawa ranki damuwa komai zaizo da sauqi da yardar Allah"
Wata ajiyar zuciya ta sauke me qarfi tace “anjima zanje na ganoshi in naji jikina da sauqi" dubanta Ya'isha tayi tace “wai har yanzu jikin ne ke nifa Ina tsoron wani abu Juhud Anya ba cikine dake ba?" Dafe qirji tayi tace “na shiga uku ni Aminatuh Ina zan samu ciki?" Murmushi tayi tace “kina tunanin takunki da Ya Rasheed zai boyemin ne wlh karki sake kiyi ciki ki shiga ukun da gaske donshi namiji babu ruwansa"




Kallon Ya'isha takeyi da mugun mamaki tace “Karkice komi wlh tun ranar farko na fahimci shine yayi barnar da kike cewa baki saniba yasan nasani har kirana yayi yayimin kashedin idan wani ya sani bayan Ni to na kuka da kaina hakan tasa nayi shiru na zubanku ido, takun naku salon Yana birgeni sosai saidai inajin tsoron bacin rana fah" fasali Juhud ta sauke tana neman gurin zama tace “idan hakan ta kasance ya zanyi ta Yaya zan gane inada ciki?" Matsowa Ya'isha tayi tace jikina duk ciwo yake Bari nayi ruwan dumi nazo mu fita musan abinyi" shigewa tayi bathroom ta sakarwa kanta ruwa ta jima sannan ta fito tace “naga tashin hankali jiya tabbas Allah ne yayi da kwanana a gaba nice fah a gaban mota Ya Kareem da Amrah da Zulaihat suna baya kawai saiji mukayi kamar an daga motarmu anyi sama da ita an dokata jikin wani dutse Wai ashe tayace ta cire nidai ban qara sanin meye ke faruwa ba Saida na farka naganni a gadon asibiti ake cewa motar tana dira qasa murfin ya bude da gangara daji daqyar aka laluboni sukuma tayita qoli dasu har saida masu qararren kwanan suka mutu sannan ta kife aka debi Amrah da Ya Kareem akayi asibiti dasu zuwan Mai Martaba ne ma yasa akan da wata bayan Amrah da Ya Kareem shine suka bazama nemana suka tsintoni a cikin wani rami"
Da wannan ta gama shiryawa cikin wasu riga da wando ta dora doguwar riga suka fito Juhud na riqe da key din mota a hannunta suka Isa parking space din suka dauki motarsu suka fito daga gurin a harabar gdan suka hangi Rasheed zaune can nesa da yan zaman mokokin yana kada key a hannunsa saurin zuge glasses din motar sukayi suka fice Ya'isha ta tabota tace “guy dinnan takunsa na bani citta....."




Juyawar da zatayi taga motarsa a bayansu tace “mun shiga uku Meenah yi kwana shiga layin layin Bashar muje shop Ya Rasheed ya biyomu" zuba idanunta tayi akan mirrow din ta zuge glasses din suka hada ido ya daganta gira ta hade rai Yana biye dasu sukayi parking suka fito shima ya fito ya harde jikin motarsa yana kallonta ta fito tana gyara mayafinta fuskar nan kamar an aiko mata da mala'ikan mutuwa suka shiga Mall din a zahiri ba siyayyar ce ta kawosu ba Ya'isha ce ta sace jiki ganin ya shigo Yana duba wasu dogayen ruguna ta samu ta nufi Pharmacy din cikin Mall din ta siyo tsinken test na ciki da wani qwaya da ake Kira Messofem ta hado mata da Vitamin C cikin aljihun wandonta ta zuba tarkacen ta sako audugar mats cikin ledar da multi-Vitamin ta nufo Mall din lkcn ya qaraso inda Juhud ke zaban mayukan shafa ya tsaya a bayanta tanajinsa ya Dora hannunsa saman bombom dinta ya sauke ajiyar zuciya ya kwanto da kansa kafadarta yace.
“Meye kike son siya ne kin kasa daukar komai" zuciya taja ta juya zata tafi ya riqo hannunta ya daganta gira yace “zan samu ganinki?" Murmushin takaici tayi ta juyo a fusace tace “na tsani mutum me naci wlh a rayuwata kai Wai bakada aiki sai baqin naci nifa Baffa'am ka takuramin ka hanama rayuwata sakewa wai ya kakeso danine......"




Hannu ya dora a lips dinta Yana murmushinsa na isa yace “au haba ashe na takura miki?" Dago kanta yayi ya dora bakinsa saman nata ya tsotsi lips dinta yaja numfashi ya janye a hankali yace “kina qoqarin aikata kuskure Kuma wahala kawai zakisha ki wahalar da kanki a banza tun sati biyu baya nasan da cikina a jikinki Kuma son abuna nakeyi fiye da yanda kike tunani kada tsautsayi yasa kiyi yunqurin zubarmin da ciki Allah saidai ku tafi tare....."
Kallon raini takeyi masa ta saki fuskarta tayi murmushin daya fito da asalin kyawunta tace “ashe fah cikine dani ko Kuma kanason abinka hhhhh tabdi Amma lallai kaidin kakai kwarkwar saboda kaga inajin tsoronka kake tunanin zanyi wasa da mutumcina aikuwa saidai ka kasheni in ka kasheni ka soyeni ka rinqa sakata da daya biyu kanaci Amma wlh ciki saina zubar dashi aikin wof....."




Riqe bakinta yayi yace “karki zageni Meenah duka zanyi miki a gurin nan wlh" hankalin mutane ne ya dawo kansu ya shaqeta yace “na rantse da Allah kika zubarmin da ciki saina batar dake daga duniyar nan" janyewa tayi ta galla masa harara tace “ka fara Shirin batar dani daga yau....." Bata rufe bakinta ba ya ficeta da qarfi yayi waje da ita ya jefata a mota ya kulle ya nufi cikin ya cillawa Ya'isha key din motarsu ya kama kunnenta yace “kece kike bata shawarar ta zubar da ciki ko, zakici ubanki idan naji lbrn kin sanarwa da wani muna tare da ita Allah saikin gwamnace rayuwa a lahira fiye da duniya sakarya kawai"
Juyawa yayi ya tafi yaja motar da mugun gudu yabar harabar Mall din ta ganin ya dauki hanyar barin gari yasata kallonsa a razane tace “in....Ina zaka kaini!...." Wani mugun kallo ya watsa mata yace “saidake zanyi" jan bakinta tayi ta kulle tasan dai duk bala'insa saidai yayi ya gama bai Isa ya zare ranta daga jikinta ba suna tafe tana danna wayarta qarshe ma ta danna Bluetooth a kunnenta ta kunna waqa tanaji tanabi a hankali ya dubeta yayi qwafa wato da gaske yarinyar cikin wata dayan datasan wayeshi tayi bala'in rainashi harma waqa takeyi alama ta ko a jikinta duk abinda zaiyi yayi batada damuwa" parking yayi jikin wani shago ya fita zai kulleta ta kalleshi da fararen idanunta ta fara kwantar da kujerar da take zaune akai ta kwanta tare dayin miqa yabita da kallo ya juya ya shiga shagon bai jima ba ya dawo ya sake tashin motar sukabar gurin tafiya sukayi me tsayi kafin su shiga Kaduna batasan garin ba bin hanya kawai takeyi da kallo har suka shiga wata unguwa da taga ansawa Barnawa Layout ya rinqa kutsawa cikin unguwar a qarshe yayu horn jikin wani gda babba me kyau sosai aka leqo ta wata qofa ya leqa suna ganinsa suka bude masa ya shiga da gudu suna qamewa ko kallonsu baiyi ba ya ashe quarters ne gurin me dauke da gidaje goma Sha biyu yayi horn jikin gda na bakwai aka bude yasa hancin motarsa ya shiga yayi parking ya kwantar da kansa Yana mayar da numfashi na dan lkc kafin ya juya gareta yaga tama lumshe idonta yaja fasali ya bude motar ya fita.




Bude gdan yayi ya shiga ta bude motar ta fito tabi bayansa tana qarewa gdan kallo ba wani babba bane falone kawai da kitchen a qasa sai dakin bacci dake sama da wani qaramin falon taja numfashi daidai lkcn da yake saukowa ya tsaya Yana kallonta itama shi take kallo taso ta gwada juriya Amma ta kasa batasan sanda hawaye ya zubo mata ba ya kwashe da dariya harda zubewa a kujera ta zame a qasa tace “don Allah ka mayar dani gda Allah na tuba bazan qara ba" dagowa yayi yayi mata murmushi ya miqe yace “akwai komai a kitchen dakin baccinmu Yana sama idan da abinda kike buqata ki fada na taho miki dashi kafin nan bani wayarki, zan tafi nemanki Mai Martaba ya kirani yace kin bata"




Kudi ya zaro masu kauri ya aje mata harya fita ya dawo ya tarar da ita sake da baki ya tsugunna a gabanta ya hade goshinsu Yana hura mata iskar hancinsa Yana turata baya a hankali har ya zamar da ita ya janye mayafin ya balle bottle din rigarta doguwa ya zameta ya rage daga ita sai riga airmless da wando three quarter ya kwanto jikinta yasa harshensa tun daga tudun ask dinta har zuwa habarta Yana lasa ya dire harshensa saman lips dinta taja ajiyar zuciya ta tureshi ya sake mirginowa kanta ya dagata ya cire rigar jikinta ya kwanto da ita ya sake balle bra din yasa hannunsa biyu ya cafki boobs dinta ta lumshe idonta tare da riqe hannunsa ya zubawa fuskarta ido tare da sake dora bakinsa saman nata yana matsa boobs din da salon zautar da ita zare bakinta tayi daga nasa zatayi mgn ya dora bakinsa a boobs dinta taja wata doguwar ajiyar zuciya ta dafe kansa ya kwantar da kansa luf a jikinta tanashan sweet boobs dinnata tana jan zuciya shi lamarinta ma dariya yake bashi iyakar tsiwarta da rashin kunyarta gareshi kafin yasata a corner ne ita da kanta take taimaka masa saiya gama Kuma ta kama kukan
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment