Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

Ya Kareem kayi duk abinda kakeso dani......" Wata runguma yayi mata data sanya numfashinta daukewa yana kissing dinta ta ko Ina yace “na gde My Soul Allah yayi miki albarka" bai barta ta gama jin yanayin ba taji ya sanya hannunsa ya zare mata rigar jikinta gabansu ya fadi lkc daya yakai hannu ya kama breast dinta yaja zuciya yana shafasu da yanayi na shauqi itadai bata bude idanunta ba Saida tajita a gado ashe dauketa yayi ya nufi bedroom dinsa da ita ya tsugunna a gabanta tana zaune yasake riqe qasan boobs dinta yana shafa nipples dinta da yatsunsa ta sauke ajiyar zuciya ta bude idanunta suka shiga cikin manyan idanunsa da suke koyaushe a lumshe kamar na mashayi idanunsa na cikin nata ya dora harshensa a boobs dinta yana lasar nipples dinta taja ajiyar zuciya yaci gaba da lasar nipples din tanajin yanayin na musamman musamman dake ba qaramin hadi akayi mata ba iyakar tsotsar da yakeyiwa boobs dinta ta rikitata jinta takeyi a wani baqon yanayi inda shikuma yabada qarfinsa wajen lasar breast dinta zuwa dokin wuyanta aikam tana karbar yanayi matuqa tanajinsa ya kwantar da ita ya hauro samanta ya hade bakinsu Yana tura yatsansa cikin pant dinta daya jima da jiqewa jagab daga haka ya kai hannunsa ya kashe glub din dakin duhu yasani yowa baya sama² najishi Yana karanto addu'ar kusantar iyali can naji Meenah ta saki wata qara tana Kiran “wayyoh Ya Kareem kabi a hankali zakajimin ciwo wayyoh Allah na don Allah ka bari ni na gaji...." Bankumajin muryarta ba sai gurnaninsa da nishinsa dake tasowa sama²




Wannan dare Meenah ta gane kurenta ta fahimci maza suna suka tara duk Wanda Allah ya hadaka dashi shine gwarzonka iyakar mitarta saida ta sallamawa Kareem don ta fahimci shima baji yakeba ba gani yakeba akan wannan harka duk abinda takeji ana fada akansa qin aminta takeyi ganinsa bashida zafin yanayi yasa ta rainashi ashe ba anan takeba sai takega Rasheed ma baya mata komai, daya qyaleta bacci ya fada daukarta zataji ya qara shigewa jikinta tana bude baki zatayi mgn zai hade bakinsu ya kama cewa “double sorry My Soul" itadai a wannan dare har suma tayi saboda wahala Allah da yayita bata jurar nacin sex itakuma qaddararta kenan dukkansu kamar anyi musu tsarki da garera basa gajiya da sex kamar wadanda aka dafawa Naman Ayu sukaci.
Bayan ya gama bidirinsa ya tashi ya shiga bathroom ya hada mata ruwa me dumi yazo ya sunkuceta kamar wata jaririya yasata a ruwan ta kuwa saka masa kuka tace “wayyoh Allah wayyoh wayyoh Ya Kareem gurin ya kumbura zafi yakemin don Allah kabarni tausaya mata yakeyi sosai da alama bata saba da wannan yanayin ba koda yake ita mace roba ce a hankali zata saba tunda Allah ya hadata da maza. Daqyar ta Bari ya gasata ta miqe tana tattale qafa ta fita dakin ta dauki rigarta tasa tana duban agogo 6:15am gabanta ya fadi wato kwana ma yayi Yana qwaqularta wannan kwai jarababbe tab aikuwa indai haka yake to itama zatabi sahun Zahrah don wlh tsaf zata gudu kwana till down Babu bacci, fitowa yayi yajasu sallah daqyar take motsa qafafunta sukayi sallar ta gaisheshi a daqile yayi murmushi tare da shafa kansa ya sanya hannunsa ya dago fuskata yace “ayyah sannu fah amarya ta to ya kikaji mijin naki baikai ba ko yafi yanda kike tunani?" Ture hannunsa tayi tace “banaso ka riqe kayanka bazan qara yarda ba kai mugune Allah......"




Dariya ta bashi sosai yace “ke Kuma matar mugu ko raguwa kawai a haka kamar zakiyi juriya ashe bilhu ce" shiru tayi masa ya miqe yace “ki kwanta ki huta zanje na dawo 11:30am zamu tashi naso muje muyiwa su Mom sallama so na fahimci har yanzu gdan a hargitse yake shiyasa bance ki shirya ba nidai zan shiga kekuwa sai wataran idan munada yawan kwana" kallonsa tayi tanabin gado ya cire doguwar rigar ya fita ashe kitchen ya shiga ya hado mata shayi me kauri da cake ya dawo yace “kafin bacci ki fara Shan wannan zakifi jin dadinsa"
Karba tayi tanasha yana bata cake din Saida yaga ta shanye yayi hamdala ya dafa cikinsa yace “har naji na qoshi" yanda yayi mgnr dole yasata murmushi yace “wow mamaki ban zataba kinfi kowacce mace a duniya kyau da murmushi My Heart" lumshe idonta tayi yace “ko bacci kikeyi kinafin kowacce mace kyau kinsan meye nakeson fada miki nakejin kunya?" Bude idonta tayi ya matso da fuskarsa daidai nata Yana lasar lips dinsa yace “kinfi kowacce mace a duniya dadi ni'imarki sadidan ce wani malami yana cewa wai duk namijin yace yaci mata qarya yake a fada masa baici mataba mata suna aljanna hurul'aynee so nikam na fada tabbas nima naci mace fiye da kowacce mace....."
Sosai kalamansa suka sanyata a kunya ta kasa bude ido ya hura mata iskar bakinsa yace “kiyi bacci cikin aminci tare da hasaso Mana sabuwar rayuwar da zamu fara Ina fatan nayi ajiyar qannen Sarki a daren jiya My Soul kinsan fah nidin jarumi ne Saida Inna bada aqi karba Amma inabada ruwa iyakar gona......"





Juhud is not free read... regular 300 VIP 600 via👉🏼 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank



Then you show ur evidence via WhatsApp 09013718241...



Juhud ba littafin kyauta bane kada ki biya 300 regular VIP 600 kafin ki karanta ta wannan account din 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank ko katin MTN pls ban buqatar vtu hoton katin ko digit number ta WhatsApp number 09013718241.....



*Oum Hairan*
[8/10, 8:10 PM] Oum Hairan: Lumshe ido Juhud tayi kalaman Kareem sun girmewa tunaninta Allah Allah takeyi ya fita ta samu damar tunani saboda tafi jin dadin yinsa fiye da komai, so shima ganin bazata bashi amsaba yasashi miqewa yace “ok na fita" a ciki tace "a dawo lfy" ya Amsa da Amin ya fice ta sake gyara kwanciyarta Babu wani bata lkc bacci ya dauketa bataji dawowarsa ba saiji tayi Yana shafa mararta taja numfashi tare dayin miqa ta bude idanunta akansa yayi mata murmushi yace “kinaso ki makarar damu shikuma jirgi baya jiran kowa"
Miqewa tayi tana gyara hijjab dinta ta shiga bathroom ta sakarma kanta ruwa ta fito ya gama hade musu kayansu ya fice da akwatunan guda biyu daya Mom ce tabashi tace yatafi mata dashi daya Kuma kayanta ne da yasan zata buqata shikam banda qaramar jaka ta hannu Babu abinda ya dauka suka fito Lado drivern Mai martaba shine ya daukesu zuwa Kano daga Kano 2:00pm suka daga zuwa Saudi Arabia bacci ne ya sake dauketa batasan tsayin tafiyar da sukayi ba Saida suka sauka a Madina tajishi Yana yawo da hannunsa cikin rigarta ta bude idanunta ya shafa fuskarta yace “Allah ya saukemu lfy sauranmu masauki" janyewa tayi a jikinsa ya tashi itama ta tashi yana riqe da hannunta suka fito har motar University of Madina tajasu suka tafi tanabin garin da kallo tanajin wani nishadi a zuciyarta hawaye ya zubo mata yau gata a garin masoyinta dan gatan Allah zababbensa Muhammadur Rasulillah (S.A.W) cikin zuciyarta ta qudurce zata yawaita yima Allah tasbihi da yimasa magiya ya bayyana mata Baffa'am dinta a raye ko a mace ko zuciyarta ta samu sanyi da salama duk da yake cewa zuciyarta bata taba aminta Baffa'am dinta ya mutu ba Amma yanayin yanda zamani ya zama batan Dan Adam Yana wahala to meye zai batar dashi tsayin lkc me tsaho haka?



Tuni zuciyarta tayi raunin da batasan sanda kukanta ya qarfafa ba Saida taji yatsan Kareem a kuncinta yana share mata Yana cewa “please stop crying My Heart" qoqarin hadiye kukan takeyi taga sun shiga cikin University din sun dauki tafiya me tsayi sannan suka Isa wasu benaye anan drivern yayi parking sukayi musabaha da Kareem wasu baqaqen fata suka nufosu da sauri suna dariya suna Dr Kareem Mahfuz barka da dawowa" cikin larabci suke maganar tana tsinta kadan² sune suka debi kayansu suka shigar musu dasu bangarensu bayan ya gama gaisawa da mutane ya gabatar musu da Juhud a matsayin matarsa mafi soyuwa a ransa larabawan da Baqaqenmu sunata yimusu fatan Alkhairi ya kama hannunta suka haura lifter din a hawa na biyar sashinsa yake ya sanya remote control din door din ya bude ya shiga da kayan da dalubansa suka hauro musu dashi ta tsaya tana qarewa falon kallo,
Fasali taja a haka ta waje saita Raina yanayin girman gurin data shigo Kuma saita Raina kanta falone babba da aka kashe manyar Riyaloli wajen shiryasa ta ko'inansa babu qarya an shiryawa rayuwar duniya a cikinsa. Wani daki ya bude shi kansa dakin girmansa abin a jinjina ne Babu komi a cikinsa daga gado sai wardrobe sai madubi bango guda kusan kowacce kusurwa ka nufa a dakin kana kallon kanka a madubin wannan abu yabata mamaki bata qara tsinkewa da lamarin ba Saida taga ya matsa wani dan madanni a jikin bango Wai kamar rufar ido taga wani labule ya sauko ya rufe wannan bango da madubin yake.
Numfashi ta sauke a ranta tace “tsarki ya tabbata ga ubangijin daya halicci duniya da abubuwan alatunta mabambata Allah kayi dadin tsira ga fiyayyen halittunka zababbenka badadinka Annabi Muhammad (S.A.W)" da wannan tasbihin taji ya saqalota ta baya dumin da taji a jikinta ne yasa gabanta faduwa ta zubawa dantsensa ido dake cike da qasumba yayi qasa da kansa ya sauke mata wani hot kiss a dokin wuyanta tare da zame mayafin dake jikinta Yana tura hancinsa cikin wuyanta, hakan taji wani tsoro ya dirar mata yanda taji jikinsa ya dauki dumi yana sauke numfashi ba daidai dana kowa ba yana yawo da hannunsa a sassa na jikinta sosai taji tana tsoronsa ta janye tare da zama gefen gadon ya shafa mararsa ya zauna kan bed drower ya zubanta ido miqewa tayi ta nufi wata qofa da zuciyarta ta bata bathroom ne ta turo qofar ta cire kayanta ta fara wanka taji an bude an shigo Saida taji wani rass bai damu da yanda yaga ta tsaya dinba ya zare boxes din jikinsa shima ya shiga cikin komin wankan ya hade jikinsa da nata ta aje numfashi daqyar saboda yanda ya sakar mata nauyinsa ya karyar dakai yace “ana bina bashin salloli biyu magrib da Isha Kuma inajin yunwa nasan kema kinaji Amma bazan iya kaisu ba saina fitar da abinda ya hanani sakat tun a Kano My Heart please karkice aa"





Lumshe idonta tayi qirjinta na lugude wannan masifa da yawa take daga dirarsu ko hutawa batayi ba zai raraketa ga baqar yunwa da takeji itakam taga boni cikin rayuwanta, bai bata wani damar zabi ba yafarabin kusurwa ta jikinta yana kissing inda zai tsotsa yana tsotsewa yana fusgo numfashi daqyar itadai duk a firgice take karonsu na Daren jiya ya razanata shidin dabanne bayada sauqi koda take yima Rasheed iskanci tana cewa dashi jarababbe ashe ga inda jarabar takenan.
Rintse idanunta tayi da qarfi lkcn daya dora bakinsa saman boobs dinta suma zafi sukeyi mata saboda matsa da tsotsar da sukasha jiya hakanan yaci gaba da luguiguitasu yana ciza kan a hankali da wannan ya samu ya shigar da ita ya dagata suka koma dakin ya sata a corner ya hadata da aiki dake yasan akwai gajiya a tare da ita ga yunwa yasa baija sun jima ba ya tsiyayar da abinda yakeson fitarwa ya rungumeta yanata tsotse kunnenta tare da sanya mata albarka itadai qasanta sai zafi yakeyi mata ta janye ta koma bayin ta hada ruwan dumi ta shiga tana lumshe ido hawaye nabinta sosai takejin radadi ita ba budurwa ba Amma gurzar da Kareem yakeyi mata tafi budurwa azabtuwa hakanan ta tsaftace jikinta ta fito daure da towel idanunsa na kanta ya dauki wayarsa ya kira jami'an kula da Da'ami na sashin nasu ya sanar dasu suna buqatar abinci ya zayyana kaloli ya miqe shima ya shiga yayi wanka yazo yajasu sallah sukayi magrib kafin su tada Isha sukaji qararrawar part din na kuwwa ya bude ya karba ya kulle qofar suka Ida sallar sannan suka dirawa abincin sosai takejin yunwa saboda haka taci abincin babu qarya ta Kora da Madara ta miqe a qasa tana miqa Yana kallonta ta gefen ido.





Itadai daga wannan kwanciyar baccin gajiya ya dauketa bata farka ba sai cikin dare da sanyin dare ya busa taji yana lalubarta taso qin sauraronsa Amma bata isaba shi gabadayansa wayo gareshi da hikima yake shigewa jikinta bata Ankara sai taji ya fara lalubar gurare masu muhimmaci a jikinta tanajinsa Yana sucking dinta tare da fingering bata dorar da dadin sai wuya saboda ya gama sissike gurin jinya yake buqata shikam ruwan da take fitarwa yafi masa komai dadi yana lasa Yana tura harshensa har Saida yaji tana neman release sannan ya janye ya maye gurbin harshensa da dick dinsa ta qanqameshi tana ajiyar zuciya shima ajiyar zuciyar yakeyi yaji gaba da motsa kansa a nutse tana nishi da gaske dadinsa takeji sosai yakan ya qara masa qaimi ya rinqa binta duk ta inda yasan zataji dadin aikuwa ta rinqa qanqameshi tana surutai masu nuna rashin hayyaci ita kanta batasan mi take cewa ba Saida taji ya tsaya cak da abinda yakeyi taja wata wawuyar ajiyar zuciya ta shafa kansa cikin mutuwar jiki tace “Baffa'am Inasonka har qarshen numfashina......"
Zare jikinsa yayi a sanyaye ya koma gefe ya kwanta ya juya mata baya jikinsa sai rawa yakeyi, sai yanzu ta fahimci barnar da tayi ta zubawa bayansa idanu gabadaya ilahirin jikinsa jijjiga yakeyi gabanta ya Fadi ta miqe zaune da sauri ta Sanya hannunta da nufin juyoshi ya janye mata hannun cikin rawar murya yace “ki barni don Allah Aminah ki barni ki kwanta Saida saf...." Kakarin amai ya fara ya miqe da sauri Yana layi ya nufi bathroom ta diro a gadon ta wawuri hijjab dinta tasa tabisa da gudu taja baya tare da dora hannu akanta ta saki wata qara tace “na shiga uku Ya Kareem aman jini meye yayi zafi....."




Kafin ta rufe bakinta ya Fadi kasa sumamme ta nufeshi a guje jikinta na qyarma ta fada kirjinsa ta rushe da kuka tanajin yanda zuciyarsa ke harbawa da mugun qarfi ta Kuma rushewa da kuka tana cewa don Allah kada ka mutu ka taimakeni Ya Kareem meye nayi maka da zafi haka wlh bansan ya akayi ba ba laifina bane laifin zuciyata ne......" Numfashin da taji yajane yasata janyewa da sauri ta miqe jikinta na tsuma ta zuba masa ido tana tsiyayar da qwallah itakam tana ganin bala'i a rayuwarta daga wannan sai wannan shikuma haka yake daga mgn sai Aman jini sai suma?
Wayarsa taji ta fara ruri ta fita da sauri number Saudi tagani taja ajiyar zuciya tana kokawa da wayar wajen amsa kiran ta Kara a kunnenta hamdala tayi lkcn da taji ance “bakada kirki mutumin zaka dawo baka fadamin ba ashe da amarya ka ta....." Katseshi tayi da gunjin kukanta tace “ka taimakeni kazo mijina zai mutu...." “wht?" Ya fada da qarfi tare da cewa “ganinan" daga haka ya kashe wayar ta koma ta sake tsugunnawa tana danna qirjinsa tana share masa kumfar dake fita a bakinsa da tissue taji an taba qofar ta miqe har tana fasa yatsa da qofar bayin ta bude qofar Dr Khazeem ya shigo da sauri yana dubanta yana cewa “inane yake" bathroom din ta nuna masa ya nufa da gudu ya cicciboshi daqyar sukayi waje itama ta zura doguwar riga ko bra batasa ba ta rufansa baya.
Suna sauka a lifter ya sashi a mota suka nufi asibiti dake da ID card dinsa na aiki a cikin jami'ar nandanan suka rufar masa suka sassaqala masa na'urori don taimakon numfashinsa tare da wasu manyan Allurai, wannan Rana Juhud bata rintsaba a tsaye ta kwana tare da likitocin suna aikinsu tana binsu duk inda sukayi.




Hakana gari ya waye sunata safa da marwa daqyar da taimakon Allah suka samu ya fara numfasawa daidai ta sauke ajiyar zuciya ta zubansa ido gabadaya sai taji zuciyarta ta karye tausayinsa yana ratsa duk wata kusurwa ta jikinta a fili tace “wanne irin so kakemin Ya Kareem da kake neman rasa rayuwarka saboda ni bayan nidin na kasance ba kowa ba maras galihu? Don Allah ka rage kishina....." Tana mgnr ne hannunta na qirjinsa taji yaja numfashi ya daga hannunsa ya dora saman nata ya matse hannun nata idanunsa a lumshe taga hawaye na fita ta gefensu ta daga dayan hannun nata takai fuskarsa ta share masa hawayen masu zafi tace.
“Zai zama azabtarwa a gareni zubar hawayenka Ya Kareem ka daina don Allah banaso" daga mata kai yayi ta sunkuyar da kanta daidai fuskarsa tace “are you sure?" Murmushi yayi mata ta dora dan qaramin bakinta a kuncinsa tace “I like you...." Bude idonsa yayi akan fuskarta ta sakar masa murmushi shima murmushin yayi ko bada gaske takeyi ba yaji dadi sosai aransa Kuma kalmar ta qara masa qarfi yaji ya fara warkewa.





Yunqurawa yayi zai tashi ta taimaka masa ya tashi zaune ta hada masa tea me kauri ta zauna tana bashi yanasha a nutse idanunsa nakanta Saida ya kawar dakai tace “ka qoshi?" Daganta kai yayi ta mirgina kai ta miqa masa cup din ta bude masa baki ya karbi cup din ya fara bata tanasha tana kallonsa duk ta sauke masa gajiya Saida taga hannunsa na rawa ta karba ta taimaka masa ya suka nufi bathroom ta hadansa ruwan wanka zata fita ya riqota duk da kunyarsa da takeji hakanan ta zage ta wankeshi tsaf ta dauki towel ta tsane masa jikinsa ta dauko mai lotion ta shafa masa a jikinsa tana shafa masa yana lumshe yanajin wani mugun feeling na bijiro masa yakai hannu ya saqalota qirjinta ya buga batason saka masa kokwanto akan kalaminta hakan yasa ta narke a jikinsa yana sunsunar jikinta Yana lumshe ido ta sanya harshenta ta kamo fatar kunnenta ta lasa yaji wani irin yanayi mai fitar da hayyaci ya ziyarceshi ya maqaleta suka miqe suka zube a tsakiyar dakin suna tsotse juna, tunawa yayi ashefa baa gida suke ba ya janye yana gwama numfashi yace “mu koma masaukinmu" kallonsa tayi da idanunta da suke saukensa kasala tace “ai baka gama warwarewa ba" turo baki yayi ya shafa kansa kamar wani dan boy yace “ni nagaji danan mu tafi kawai" batada zabi daya wucce na kiran Dr Khazeem ta fada masa abinda yace, kamar yana kusa kuwa sai gashi suka fita tabisu a baya suna tafe Dr Khazeem Yana masa fadan Sanya damuwa a ransa ya juya ya dubi Juhud yace “tunda kasanni kasanni da ciwon zuciya Dr Khazeem kaga sila nan nasan ba sanadinta na kamu dashi ba tun Ina qarami aka tabbatar da inada sign nasa Amma ko tashi baitabayi ba Saida qaddarar soyayyarta tasakoni a gaba Dr Khazeem inason Aminah sonda bantaba yiwa wani abu ba a duniya idan zan rayu da ita cikin aminci inaji a jikina duniya zata iya mantawa da Dr Kareem Mahfuz yanada matsalar ciwon zuciya domin itace zuciyar tawa"




Jinjina kai Dr Khazeem yayi yace “to ai kanwa dai ta kar tsami Dr Kareem Aminah ta zama taka fah mallakinka ce" murmushi yayi me kama da yaqe yace “zadai ta zama inasonta tanason Yayana Rasheed wlh addu'ar Allah ya bayyana Rasheed kullum da koda yaushe Amma idan na tuna munyi tarayya akan son Abu daya sai naji zuciyata ta karye musamman da yake banine abinda mukeso yakeso ba yafini power a gurin" shiru yayi Yana mayar da numfashi ya dago idanunsa da suka kada sukayi jawur yace “kasan me Dr Khazeem inaji a jikina duk ranar da Rasheed ya bayyana ranar numfashina ya qare a duniya......"
Dukka suka kallesa da sauri musamman Meenah da taji wani dukan zuciya yayi murmushi yace “badaga Ni bane a baya na da bansan wace ke ba nasha wahala har likkafanina an dinka saboda ke Meenah ya kike tsammani idan yanzu ne?" Ta riga kowa bude motar ta kwasa da gudu ya biyota Yana dafe qirjinsa ta rigashi shiga masaukin ta fada saman bed ta rushe da kuka me ban tausayi tabbas tana cikin tsaka me wuya Allah ne kawai yasan meye zai faru gobensu, ji tayi ya kwanto jikinta yana hura mata iska a kunnenta yace “kiyi hqr abinda nasan zai faru ne Meenah na haska miki domin ki shirya inaji a jikina Rasheed zai bayyana bada jimawa ba domin bantabaji araina ya mutu ba nikuma daga ranar da aka daura aurena dake nake qirga sauran kwanakin rayuwata....." Rufensa baki tayi cikin kuka tace “ka daina Ya Kareem Allah bazaka mutu ba saboda ni........"





Juhud is not free read... regular 300 VIP 600 via👉🏼 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank



Then you show ur evidence via WhatsApp 09013718241...



Juhud ba littafin kyauta bane ki biya 300 regular VIP 600 kafin ki karanta ta wannan account din 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank ko katin MTN pls ban buqatar vtu hoton katin ko digit number ta WhatsApp number 09013718241.....



*Oum Hairan*
[8/11, 4:39 PM] Oum Hairan: Muryar Dr Khazeem ne yasasu miqewa ya fita sukayi sallama ya dawo dakin ya kwanta ta miqe ta nufi kitchen din bata samu komai ba sai ragowar Naman da sukaci jiya shi ta dumama ta sake hado masa tea ta dauko ta nufo dakin ta aje masa ta cire hijjab dinta ta zauna a qasa tace “kaci abinci saika samu qwarin jikinka"
Girgiza mata kai yayi tare da daga rigarsa ya sanya hannunsa cikin wandonsa ya bude bakinsa cikin muryarsa me sanyi yace “bana tare da yunwa kinsan matsala ta Meenah ita kadai nakeson kimin maganinta" sunkuyar da kanta tayi ya sauko ya dago kannata ta lumshe ido yayi kissing na lips dinta yace “kiyi hqr dani nasan na takura miki ko?" Girgiza masa kai tayi ya janyota ta kwanta a jikinsa ya matseta duk da firgicinta tayi masa rawar gani ya samu yanda yakeso.
Rayuwa sukeyi me armashi cike da kulawa da tattali wa junansu musamman Kareem da kacokan lissafin rayuwarsa yake akan Juhud itanma fahimtara irin tasa matsalar yasa kan dolen dole ta yakicewa kanta bayyananniyar damuwa, ko tunani ta daina yarda tayi a gabansa yanzun nan saiya rikice mata rayuwarsu a qasa mai tsarki ta zame mata wata rayuwa da take bata nishadi tanajin Kareem a ranta fiye da tunani Amma har gobe takasa canza gurbin Rasheed kullum shine cikin tunaninta mafarkinta da dukkan wani motsinta hatta addu'arta ya kwashe kaso mafi rinjaye shidin bashi da tamka cikin rayuwarta bazatayi masa madadi ba.





Watansu biyar a Saudi aka dauki azumin watan Ramadhan a lkcn Juhud lfy tayi mata qaranci ita ba ma'abociyar bacci bace Amma baccinta yayi yawa Kareem shine ya fara lura da yanayinta suna kwance da dare ya janyota jikinsa Yana shafa mararta ta riqe hannunsa ya daganta gira ta turo baki tace “nikam Allah ya Kareem zaka sani guduwa waikai baka gajiya da abinga ne?"
Murmushi yayi ya zubanta ido Yana lasar lips dinsa yace “kintaba ganin inda mutum ya gaji da dadi ai kullum qari kake nema kinma san me?" Girgiza masa kai tayi ya shafa cikinta yace “baki tunanin komai game da sauyin yanayinki?" Dariya tayi tace “yanzu fah sai kace ciki ne dani ko?" Hade rai yayi kama kunnenta ya murde ta saki qara yayi dariya yace “wato kin mayar dani abin tsokanarki ko naga Sarki junior shekara daya da aurenki kika haifesa nikuma kina neman kaini biyu duk qoqarina" murmushi tayi tace “to abinda bazaka yima kanka ba Ya Kareem meye na damuwa kafa taba aihuwar nan balle kace tsoro kakeji" numfashi ya sauke yace “kawai inason naga yayanmu ne Meenah zanji dadi zanyi farin ciki sosai inasonki shiyasa nakeson zuri'a ta wanzu tsakaninmu nasan ko bana raye bazan goge a mind dinki ba"
Shiru tayi masa ya kama kunkuminta yayi mata cakuli tayi dariya ta qanqameshi da haka bacci ya daukesu da asuba ya tashi taba jikinta kawai yayi yaji jikinta zafi zau ya tasheta tayi miqa yace “jikinki zafi" numfashi ta sauke tace “na kwana zazzabi Ya Kareem" wanka yayi itama tayi sukayi sallah suka fita asibiti suka shiga aka bata magunguna tare da yimata gwaje² labari me dadi ga Kareem abinda yake zargine itadai jikinta ya mutu batasan meye dalili ba babu farin ciki Babu baqi a ranta saima hawaye da batasan sanda
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment