Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wani jimaba yadawo dauke da abinci a ledan earty da drink da ruwa side dinta yabude yabata sanan ya rufe yakoma ta dayan side dinshi ya zauna ya kunna motar yana kallon yanda takecin abincin, sosai taci takoshi sanan ta rufe abincin ta ijiye akasa tasha ruwa ta ijiye kafin ta kalleshi ahankali tace "Ya Ahmad ina Mum take" batare daya kalletaba yace "hospital" da sauri tace "menene batada lpy ne?" girgiza mata kai yayi batare daya bata amsaba kaman zatai kuka tace "Ya Ahmad please wurin Mummy zaka kaini kaji" gyada mata kai yayi yanajin wani irin tausayin ta, thank God ma Abba yafita daga asibitin yana kaita wurin Mum zasusan yanda za'ayi.




Tafiyan kusan 20min sukayi sabida holdup sanan suka kai hospital din, a parking space din asibitin sukai parking ya kashe motan yafito yana kallon wurin kafin ya zagayo yabude side dinta yana kallonta, ahankali tafito tana kallon ko ina, hanunta yarike yace "muje" binshi tayi tana kallon ko ina tace "Mum batada lpy ne Ya Ahmad?" girgiza mata kai yayi yace "no ba ita bane" da sauri kaman zatai kuka tace "to waye baida lpy" ahankali yace "Ya Muhsin" tsayawa tayi chak ta kalleshi bakinta na rawa sosai tace "Ya Muhsin?" gyada mata kai yayi ahankali, fashewa tai da kuka suna tafiya tana share ido har suka kai gaban dakin, ahankali Ahmad yatura kofan dakin ido da ido tayi da Mummy ta dake zaune kan kujera tai tagumi tana facing Ya Muhsin dahar yanzu baisake farfado wa ba anamai karin ruwa, wani irin kallo Mum ke mata mata kasa magana tsabagen mamaki, wani irin rushewa tayi da kuka ta shiga dakin da gudu tafada jikin Mum tana kuka sosai tace "Mum, Mummy na I really miss you Mummy, Mummy karki kara barina ni kadai kinji" ahankali Mum dataji kuka na zuwan mata ta dage ta danne ta dagota tana kallon fuskarta yanda taga ta rame mata idanunta sunyi zuru zuru sun fada ciki, yauce rana ta farko dataji ta tsani rayuwanta, ta tsani sana'a da business datasa agaba, tafifita su sama da komi na rayuwanta amatsayin ta na matan aure, jibi matsalan data jawoma kanta yanzu, matsalan da bamata da basirar magance wanan matsalan, batada tunani da dabaran magance ta.

Ahankali ta daga hannu ta share mata hawayen fuskanta tass tace "how did you get here Princess ya akayi kikazo nan ina mijinki? Tayaya kikazo?" komawa jikin Mum tayi ta kankameta kaman zata koma cikinta tana wani irin jin natsuwa aranta data dade bata jiba uwa dabance ako ina, cikin sheshekan kuka tace "tunda naji kin dawo kina nan shine na gudo" "kika gudo?" Mum tafada cikin tsananin bacin rai, gyadama Mum kai tayi a jikinta tace "eh Mum nakira number ki akashe na Ya Muhsin ma haka shine nakira Ya Ahmad, Mum wat is wrong with Ya Muhsin?" tai maganan tana kallon Ya Muhsin daya ramemata a ido, dago kai Mum tayi tama Ya Ahmad wani irin kallo tace "ubanwa yace kaje ka daukota wen u know the problem on ground bazaka iya kirana ka sanar dani ba" cikin masifa yace "Mum kidenamin magana haka, d so called gang kikeso ta zauna dashi? And I tried calling you wayanki akashe, d problem on ground can be solved another way bamu barta ta rayu da gangster ba, yanzu on your phone ki kira kawarki Maman fauzy na kaita gidansu let her stay dere kafin Ya Muhsin ya warke musan mezamu yi" ya kalli Nadeera datai lamo ajikin Mum tana sauke ajiyan zuciya kaman wacce tai dambe da mutum dari gaban goshinta nadan jini na kurjewa yace "stand up princess muje ayi cleaning wound dinan mutafi gidan su Fauzy" da sauri ta dago kai ta kalli Mum, Mum din ma wani irin kallonta take shaidan na raya mata wasu abubuwa aranta dan yauce rana ta farko dataga kyan da Abba yake fadi, kyan data saba gani a fuskan Nadeera kyan yarta ne amma yau taga kyan da kowani da namiji zai gani yakuma yaba hakan yasa taji wani iri amma ta danne tana karantoma zuciyarta Nadeera yarta ce tadena kawomata irin abunan, ahankali ta shafa kumatun ta, tamata peck a wurin tana murmushi, harta bude baki zatayi magana aka bude kofan dakin aka shigo wani irin faduwa gabanta yayi batasan lokacin data rike rigan mum gamgamba tana zare idanu, tsabagen rudewaAbba wayan dake kunenshi salubewa yayi yafadi akasa hanunshi dake rawa sosai ya daga yay pointing Nadeera, cikin tsananin rudani da mamaki yace "Princess" da sauri ta saki Mum tareda dirowa daga jikinta takoma ta bayan kujeran datake ta tsugunna tana jan gefen rigan Mum jikinta na rawa sosai, da sauri Abba ya maida takaran dake hanunshi na test din da akama Muhsin Aljihun gaban rigan shi yakarasa shigowa dakin yana dumfaro inda suke, fashewa da kuka sosai Nadeera tayi tanajan rigan Mum tana yarfe hannu kaman taga dodo, mikewa tsaye Mum tayi cikin tsananin fushi tasha gaban Abba dake nufosu bilhakki tace "ina zaka Alhaji wai wat is this a hospital mukefa don't start with dat rubbish of yours, kagadai Princess doesn't know anything about that stuff please Alhajina respect your self kaga danmu kwance mubar shi yahuta yasami lafiya am begging you Alhajina let princess be" wani irin matsiyacin kallo Abba yama Mum ya nunata da yatsa yace "Hajara inba so kike na daddaka ki na tijaraki a hospital dinan bayau ki matsamin naduba yata cikin salama" ya nuna mata gefe da yatsa alamun ta matsa, kin matsawa Mum tayi hakan yasa ya gyada kai yaje ta gefen ta zai wuce Nadeera tawani irin fashe da kuka tanajan rigan Mum, shan gabanshi Mum tayi tarike kugu tace "Alhaji leave this girl alone ha'a wai meke damunka ne? Alhaji lafiyan ka? Kodai ammaka ne? Bakaga tsoron ka takeji ba yarinyar nan na bukatan hutu Alhaji am begging you kabarta, kabarta mana, Ahmad" ta kalli Ahmad daya jingina da bango ya runtse ido dan jiya ke kaman ya kashe mahaifin nashi daya koma bunsuru, tace "come and talk to your father o, wai wat is this Alhaji kaci maita ne kokuma haukan tsufa ce dan gaskiya you are not okay" passs! Passs! Abba ya sharara ma Mum lafiyayyun mari har biyu dayasa Nadeera wani irin zabura ta mike tsaye tana kallon Mum, Ahmad kuma yayo wajen da gudu yawani irin yo kan Abba kaman zai mareshi yana huci kaman mayunwacin zaki yanama Abba wani irin kallon tsana, wani irin kallo Abba yamai da jajayen ido kafin ya mikamai fuskarshi yana turemai kirji dakai yace "to mara kunya zaka rama matane? Nace zaka rama matane?" Yana maganan yana buga kanshi a kirjin Ahmad kafin ya dago ya nuna shi da yatsa yace "kama rama mata kaga yanda duniya zatayi dakai, yaro ya mari ubanshi yaga gayya, kuma kasan kamatudini tudan" yajuya ya kalli Princess dake tsaye tana kuka sosai tarike hanun Mum da tunda Abba ya zuba mata mari biyu kanta ke kasa tana share hawaye, wani irin fizgo hanun Nadeera yayi hakan yasa ta fashe da kuka sosai ta rike hanun Mum gamgam. "Mumm save me". janta Abba yayi yace "nace kizonan mutafi gida ko, am going to lock you up adaki, baki bafita harsai an raba dan shegiyan so called auren nan, kingama fita waje ballema ki hadu da makiyana su hure miki kunne, let's go my princess" cikin kuka sosai Mum tarike dayan hanunta tace "Alhaji dan girman Allah ka kyale yarinyar nan" wani irin tunkude Mum Abba yayi har saida Mum tafadi ta buge gefen cikinta da gado tai kara hakan yasa Ahmad yawani irin ture Abba yakusa faduwa amma bai saki hanun princes ba, cikin fushi yace "Abba wai are you mad? Wat is wrong with you please maisa kake kara zubar da girmanka a idonmu ne, look at Muhsin he's unconscious don't you have any respect for your children Abba?" wani irin kallonshi Abba yayi yana kara damke hanun Nadeera da kyau yace "Ahmad ni, ni, ni ubanka ka tura Ahmad nakusa faduwa?" yay maganan yana wani irin kallonshi irin look dinan da parent ke bama yaransu suji hankalin su yatashi, murmushi irin me ciwon nan Abba yayi yace "nika tunkude ni mahaifin ka Ahmad? Hmmm, Kaje zaka gani Allah ya tsine ma Albarka Ahmad! gaka ga uwarka kunfi sonta ai, shikenan nima bana bukatarku, bazama ku kara ganina a gidan naku ba, munbar muku kenan, lets go princess" yawani irin ja hanun Nadeera da duka karfin da Allah yamai tana ihu ana kallon su yafita da ita daga asibitin ya bude jeep dinshi baya ya jefata ya rufe ya shiga gaba yatada, da sauri Mum ta tashi ta kalli Ahmad daya dawo kaman gawa a tsaye tace "Ahmad let's follow them karya ma yarinyar nan wani abu baya hayyacinshi don't mind tsinuwarshi bazai kamakaba" hanunshi taja hakan yasa yafara tafiya kaman wanda baida jini suka fita daga asibitin amma har Abba yabar premises din, mota suka shiga Ahmad ya zauna yama kasa driving kaman tababbe tsinuwan Abba kawai ke dawomai, ganin haka yasa Mum tafito tadawo inda yake hanunshi taja tafito dashi ta kalli yanda idanunshi suka cika da kwalla sosai sunyi jajir taji kaman ta kurma ihu dan tashin hankali, ahankali tace "don't worry go and stay with your brother bari nabisu" shiga tayi ta tada motan tabar asibitin.

Sosai Abba ke wani irin gudu da ita, kuka take tana jijjiga marfin motan tana dana sanin gudowan datayi. Binsu Mum takeyi dan tana hangosu sai ihu take tana kuka tana sambatu. "dukni naja, is all my fault, na banzan tar da aurena, bana kula da mijina, bana bama yarana hakkin su, bana sauke hakkin aurena, Ya Allah nasan nimai laifice amma please don't punish me tawanan hanyan, Ya Allah natuba". Mutuwa taji motan tayi a tsakiyan titi ta kunna ta kunna yaki kunnuwa ta daga kai taga motar Abba taimata mugun nisa, da sauri tafito mutane na ihu tahada goslow bata damuba ta tare machine tahaye sukabi Abba amma yabace mata bat ko hanyar dayabi bata saniba.


Sosai taci kukanta tai bacci cikin kukan, Abba yajuyo ya kalleta ya saukar da ijiyan zuciya kafin ya cigaba da tukin shi yay tafiya kusan 35 minutes sanan ya horn agaban wani babban gida a gwagwalada mai gadi yabude ya shiga, kana ganin gidan kasan sabon gidane, kashe motan yayi yajuyo yace "My baby Princess munzo gidanmu" .
[9/16, 10:11 AM] Lady: *this book is for sale karki karanta in baki biyaba, if u still go ahead and read keda Allah*



*Maman Abd Shakur*


***
Sosai yake zuba wani irin arnen gudu akan power bike dinshi yana wani irin awizo kaman maiyin race na gasan gudun machine, daidai address din inda Mummy ta turamai yay parking wuraren gab da isha'i yana bin hanyar da kallo batare daya cire hamlet daga kanshi ba ya daga hanunshi yana danna digital agogon hanunshi yana duba time zuciyarshi nawani irin zafi yana bubbuga kan machine din da yatsarshi yana wani irin kallon motar dake pake agabanshi batare daya sauka daga kan machine dinba, Mum dake zaune cikin mota tadade tana kallon wanda yay parking abayan motanta ta glass din gaba, yana sanye da hamlet bayanshi goye da wani irin hadadden bakin jaka bag pack, hakanan taji aranta cewa shine mijin Nadeera da sauri ta bude mota tafito ta rufe kofan tana kallonshi shima kallonta yake ta cikin hamlet batare dayayi motsi ko dayaba, karasowa wajen tayi da sauri tana kallonshi hakanan taji gabanta yawani irin fadi bata ganin fuskan yaron amma cikarshi da izzanshi datake gani yasa taji yawani irin cika mata ido ahankali tace "sannu bawan Allah dan Allah kaine mijin Nadeera" bai iyabata amsaba tsabagen yanda ranshi ke tafarfasa da kyar ya iya bude baki yace "ban number dad dinta" da sauri mum tace "okay okay, 07030405060" akan agogonshi yake danna number ya shiga tracking number through GPS, leka agogonshi Mum tayi tace "wlh am very scared banason anything yasami my princess, hankalina yaki kwanciya, dan Allah ya sunan ka bawan Allah?" Batare daya daga kai ya kalleta ba yace "Marwan" kama location din Abban yayi hakan yasa yawani irin burga machine din da sauri Mum tace "kaagano inda sukene Marwan?" gyada mata kai yayi batare dayay magana ba yaja machine dinshi yay gaba da sauri takoma mota ta kunna tabi bayanshi akan titin sosai sukai tafiya yanabin hanyan yana kallon agogon nashi da screen din yay haske har sukakai bakin anguwan da Abba yake a gwagwalada parking yayi da machine din nashi achan bakin hanya hango motar polisawa da some few police men a anguwan, parking itama Mum tayi abayan machine din nashi ta fito tazo inda yake tsaye cikin kidimewa tace "lafiya Marwan naga ka tsaya" hanunshi dake cikin safan hannu ya mika mata yace "give me your car key" da sauri Mum hanunta har rawa yake ta mikamai tana kallonshi, saukar da jakan bayanshi yayi ya daura akan machine din yana kara kallon agogon ya dago kai yana kallon layin again, hamlet din kanshi yawani irin cire a zuciye yay hanging akan machine din Mum takafashe da ido kaman tasami TV, bude jakan yayi ya dauko wasu robobi guda biyu kaman na powder yarike jakan a hannu yajuya yay inda motan Mum yake a pake ya bude ya shige ya zauna ya kunna motar ya daura hodojin akan cinyan shi, wining down yayi ya kalli Mum yace "stay here zan miki signal kizo idan nagama dasu" jan motan yayi mum tasaki baki tana bin motan da kallo kirjinta na bugawa sosai ta jingina da machine dinshi tana kallon layin, ahankali yake tuki da hannu daya yana bude robobin da hannu daya daidai gaban gate din yay parking hakan yasa polisawa kusan guda hudu dake gaban gate din suka taso dukansu atare sukazo wurin motar, daya daga cikinsu ya daga hannu yay knocking tinted glass din yace "Hello Mr/Mrs, you are not allowed to enter this house" ahankali yay wining down glass din atare ya dau roba daya na hodan yawani irin watso musu dukansu a fuska da sauri yay wining up gudun kar ya shaki powdern, atare polisawan sukahau tari suna kakkabe hodan kafin ahankali su wani irin faffadi a wurin sai bacci, danna wutan motan yayi yay blinking sau biyu hakan yasa Mum ta taho da sauri hartana tuntube saida ta karaso wajen sanan ya bude motan yafito yana goya jakan abayanshi yadau roban hoda daya ya rike yana kallon gate din, Mum jikinta gabaki daya rawa yake tana kallon polisawan dake kwance akasa, yafara tsallekesu ya bude gate zai shiga da sauri Mum tabi bayanshi heart dinta na cutting suka shiga cikin gidan, nan wasu police biyu suka taso....




Da duka karfinta take jan hanunta back tana girgiza ma Abba kai arude tama kasa magana tsabagen tashin hankali, jan hanun yay da karfi yana kaiwa kan abin da muryan shi data dishe sosai yace "kamamin Princess, kinsan your hands are so soft and warm wlh, hanunki hannun yar baiwa ce, yauwa Princess din Babin ta oya kamamin, kamamin yar albarka, kamamin dan Allah princess" ya daura hanunta akai da sauri taja hanun baya tana kuka mara kara sosai tana girgiza mai kai tace "Abba, Abba, Abba dan Allah kayakuri" da wani irin karfi yajawo hannun nata ya daura akan abin ya rike hanun akan abin gam gam yawani irin danne akai yace "kamamin ita dan uwatata, saikin kama, princess kinfara kaini wuya fa, wayyo keko princess kamamin ita duka mana innalillahi wayyoo, da kyau rikata princess, Princess kamamin da kyau" yay wani irin ihu yana lumshe ido yana kara murza hanunta da karfi da yaji akai, wani irin ihu tayi zata fincike hanunta mistakenly ta finciko abun sosai kaman zata katsa wani irin ihu Abba ya kurma "na shiga uku ta kashemin game" yakama abin tareda da komawa baya cikin tsananin azaba yana cike baki yana "Princess Abban ki zaki kashe, innalillahi zata kasheni" yay rubda ciki agado, wani irin jumping tayi ta sauko daga kan gadon tana kuka sosai tai wurin kofa, sosai ta shiga jijjiga kofan kaman zata cire kofan tana bubbuga kofan. "somebody save me, helpppp, Mask Man dan Allah kazo wayyo Allah na" jijjiga kofan take kaman zata balleshi.
Abba yakai kusan 5minute kafin yadawo daidai dan sosai takusa tsinkemai abin, ahankali cikin tsananin fushi ya mike yay wurin kofan dudda cikin duhu ne amma saida taga alamun mutum hakan yasa ta kurma wani irin ihu tana bubbuga kofan tana kuka sosai, wani irin kama hanunta Abba yayi cikin fushi yace "kasheni zakiyi dan Uwatata iye, why are you this stubborn princess" rike kofan tayi taki binshi hakan yasa yadage shima yana janta, turjewa tayi taki tafiya da karfin gaske yajata ta taho takai bakinta kan hanunshi ta daddage ta dankaramai ciwo a hannu wani irin ihu Abba yayi kafin ya kifa mata wani irin uwar mari a fuska da sauri ta rike wajen tana kuka sosai, kara mata wani marin yayi yana huci yace "kasheni zakiyi stubborn girl zonan dan gidanku" yawani irin jata ya jefata kan gado ya hayo gadon, yunkurawa tayi cikin kuka sosai zata tashi yace "bakiji ba kenan zan lallasa ki kuwa Princess, oya kwanta" yatura ta, tureshi tayi itama tayi tana kuka sosai tama kasa magana, ta daddage ta daga hannu ta daki kirjinshi, wani irin ihu Abba yayi kafin yakara dauketa da mari yace "ni kike duka mara kunyan yarinya, ni kika daka?" yay maganan afusace, rufeta yay da duka sosai a fuska ya mari nan ya mari chan, tun tanajin zafi tana ihu da duka karfinta har murya ta ya rage harta sume sabida azaban mari amma Abba baibar dukanta ba, marinta yake baji bagani a zuciye dan ranshi yabaci yanda ta dakeshi sanan yawani irin tureta tafada kan gado batare dayamasan ta sumeba yace "stupid girl gashi kinja na lallasaki ai kyama mutane shiru ai yanzu, kangararra! " hawa kanta yayi....



Tasowa inspecta da wani police guda daya dake taredashi sukayi ganin mutum da bakaken kaya dawata mata abayanshi hakan yasa Marwan ya tsaya chak yama Mum alamu da hannu data tsaya itama ta tsaya tana zare idanun, da sauri suka karaso gabansu suna kallon su sukace ina zaku waya baku izinin shigowa bakuga police awaje bane? Wani irin juyi Marwan yayi da kafa yawani irin daki hancin inspecta sai jini shaa yafara zuba, police din gefenshi da sauri yazaro bindiga kafin ma yakaiga gyara bindigar yay wani irin punching fuskan shi yy baya zai fadi da sauri yawani irin watsa musu roban powder akai yay cikin gidan Mum nabinshi abaya a tsorace, gaban kofan suka tsaya ya jijjiga kofan a rufe hakan yasa Mum tace "innalillahi yanzu a ina zamu sami key? Am sure yana ciki dan ga motarshi apake nan" jakar shi ya sauke yaciro wani dogon pin ahankali ya sokala cikin hole din key ya jujjuya kafin ya zaro ya murza handle din kofan ya budu yadau jakan shi ya goya suka shiga falon Mum biye dashi suna kallon koina, ihunta dasukaji sosai cikin kuka yasa Mum tafashe da kuka cikin tsananin tashin hankali tace "Marwan I will die idan mutumin nan yama Princess wani abu, wlh bashine ubanta ba, bamu muka haifeta ba ita kanta yarinyar batasan yar adoption bace, innalillahi Alhaji don't betray amanan damuka dauka, wlh ba yarmu bace" dudda tashin hankalin dayake ciki saida yajuyo dakai akaro na farko ya kalli Mum na kusan 5sec zaiyi magana sukaji kukanta da sauri sukai stairs kafin ma sukai stairs sukaji shiru ko tarinta basu sakejiba, da gudu yakarasa sama Mum na biye dashi dakin dake facing dinshi ya dumfara straight ya murza hanun kofan jin akulle yasa ya sauke backpack dinshi kasa dan ciro pin din....



Hawa kanta Abba yayi cikin gushewan hankali dawata irin maitan sha'awa yawani irin kama kirjinta da hanunshi yana matsawa yana ihu yana mata kiss awuya. "wayyo Allah na Princess wlh kinfi Mummyn ki dadi, kinfi Mummy Zaki, Princess u are bless, Princess kinga ban mama dan Allah, kiban mama dakanki kaman irin ni jaririn ki dinan, wayyo princess ban mama mana haba princess din Abban ta, nine nadake ki to yahakuri oya ban mama" ko kadan baiji alamun anama murza handle din kofa tawaje ba hankalin shi yay nisa sosai, cikin dishewan murya yana matsasu yace "au baki hakuran ba, bazaki ban maman ba shikenan" hanunshi yakai azafafe kan pant dinta yana kokarin janshi kasa aka wani irin bugo kofan dakin aka shigo, afirgice ya tashi daga jikinta kafafunta na oc shi yana kare abinshi dake amike sambal da hannu gabanshi na faduwa dan atunaninshi ma police din daya zubane sukaji hala hayaniyan su sukazo suka balla kofan dan suga kome yafaru, wani irin kunna wutan dakin Marwan yayi haske ya gauraye dakin tun daga katon pooo da kafarshi ke gab da bugeshi yabi da kallo har zuwa kan gadon inda yaga matarshi lying down a sume, looking so helpless babu kaya jikinta sai pant, fuskarta ya kumbura sosai yay molo molo sabida punches din da Abba yamata, gefen idanunta na jini gefen bakinta ma najini, hancinta yay jajir gatanan kaman mara rai. Tun daga kafafun Abba daya ware nata na tsakiyanshi yake kallo zuciyarshi nawani irin tafarfasa data dade batayiba, da wani irin zuciya kaman zaki yay saitin gadon da sauri Abba da jikinshi ke rawa sosai idanunshi kwalale awaje heart dinshi na beating na tsoro ya tusa abin tashi datai kwanciya dole tsabagen tashin hankalin daya shiga ya maidata cikin wando, wani irin finciko shi Marwan yayi yawani irin watsamai mari Mum tana tsaye bakin kofa tana kallo dantama kasa shiga zuciyarta ya mugun tsinke, wani irin marurruka Marwan kemai kaman mahaukaci nan da nan, nan da nan a fuskar Abba, mari left right, left right kawai yakeyi mai kafin yasakin mai wani irin punch a hanci da saida kanshi ya bugu da bango jikake bum idanunshi suka fara juyawa sabida azaba da radadi, da sauri Mum ta shigo dakin ta dago Nadeera tana kuka sosai tana kallon fuskarta ta rungumeta tsamtsam ajikinta tana kiran sunanta ahankali "Princess, Nadeera" da sauri ta warware gyalen kanta ta rufa mata ajiki tasake rungumeta tsamtsam tanajin yanda Marwan ke bugun Abba.

Wani irin tadiye Abba yayi da kafa Abba yay wani irin mummunan faduwa akan tiles din dakin yana kara saiga hakorin shi biyu nagaba akasan tiles, ball ya shiga yi da Abba danji yake ya kashe shi kawai how dare he looked at his wife, ashema ba ubanta bane, mugun ball yay da Abba ya bugu da bango yadena numfashi, yazo zai kara takashi yaji karfin kukan Mum dake rungume da Nadeera yakaru sosai, hakan yasa yajuyo yawani irin kafe Nadeera dake sume da ido ahankali yawani irin tako zuwa wajen ya sauke jakar jikinshi yacire hoodie dake jikinshi, wani irin karbanta yay daga hanun Mum yanajin bakin ciki kaman ya haukace ya samata hoodie yana kallon yanda jikinta dukya baci da amai harda hancinta daya dame da ragowan amai da jini, hijabin ta daya gani akasa ya dauka ya saka mata ya goya jakanshi a zuciye abaya, yawani irin dauketa batare daya kalli ko Mum dake kuka ko Abba dake sumeba yajuya yakai bakin kofa harzai bude kofan ya tsaya chak batare daya juyoba cikin wani irin murya na wanda yay fushi sosai dake stammering i'i'na ayace "te te tel tell this g..goat" yay shiru yana numfashi tsabagen fushi cikin wani irin tsawa yace "wlh ko hanun matata yasake tabawa, warabbul ka'aba! saina kasheshi har lahira" yawani irin bude kofan yafita daga dakin bayan ya jefar da key motan momy dake hanunshi acikin dakin yawani irin sauka kasa yafita tsakar gidan ya tsallake polisawan dahar lokacin ke bacci yabude kofa yafita ya tsallake na waje yay saman layinsu da ita, ahankali yahau machine dinshi ya daurata agaba ya kulle hannayenta abayanshi yasaka hamlet dinshi yawani irin ja machine din da mugun gudun bala'i yahau kan titi.
[9/16, 10:11 AM] Lady: *the mask man, karki karanta in baki biyaba, inkika karanta keda Allah*



*Maman Abd Shakur*

Kallonshi Mum tayi ranta fess ta mike tsaye tadau key din motar ta dake kasa ta dauka ta fice daga dakin ta

1 Comments On BOYAYYEN MUTUM
avatar
barira-umar

2 months ago

Reply

Address

Please Login or Register in order to submit comment