Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

sauka kasa tai tsakar gida ta shiga motar ta dake waje taja tabar anguwan tana kuka sosai tana danne zuciyar ta Allah kadai yasan me take ji, shikenan Nadeera tagama gane mata sirrin ta, koda Muhsin zai mutu saida ya mutu amma ko Nadeera itace macen daya data rage aduniyan nan saidai yamutu ba aure dan bazata bari ya aureta ba, yarinyar data gama ganin komi na mahaifinshi ina! Koma waye wanan boyayyan mutum din Allah sa ya zamto shine miji mafi alkhairi a gareta, yabasu zaman lpy yakuma shiryan dashi, amma ina! Kasa driving tayi hakan yasa tai parking agefen hanya ta dinga kuka tai kuka tai kuka harta gode Allah, rana daya kawai family ta datai cherishing so much ya tarwatse, Abba ya haukace da Son Nadeera wacce take kusan yar cikinshi bambancin shine kawai bada maniyyin shi aka sameta ba, amma yarinyar daka raina tun tana wata uku mai banbancinta da yar cikinka? Yarinyar da tun kafin tafara zama ka raineta kake daukanta, inta farka cikin dare tana kuka nida shi mu lallasheta wani zubin har goyata cikin dare yake me bambancin ta dayar cikin ka? Kai Alhaji bakama family mu adalci ba, tayaya zamu farama Nadeera explanation bamu muka haifeta ba cewa daga Egypt muka daukota? Menene a Nadeera daya zautar dashi? Ga Muhsin rai hanun Allah, Ahmad ya tsinemai, Princess tafada hanun terrorist ya aureta, innalillahi ina irin dream bikin danake so yima princess ayau? sosai tai kuka tai kuka ta lallashi kanta da kyar, gani take ita taja komi, da kyar ta lallaba kanta taja motar tai asibiti dan taga miss call din Ahmad yakai shida.




Sai wuraren shadaya yakai gida, ahankali ya dauketa kaman baby yabude gate ya shiga ciki bude kofan dakinsu yayj ya shiga, a palo yaga Omari da Abdallah zaune duk sunyi jugum kana ganin su kaga damuwa a fuskokin su ganinshi yasa duk suka mike tsaye sukayo kanshi duk suna kallonta yana kafafunta ke lilo a hanunshi, babu wanda ya iya magana shi kanshi kasa magana yayi yahau stairs suna biye dashi abaya har zuwa dakinshi, kwantar da ita yayi akan gado tareda cire hijabin ya rage daga ita sai hoodie shi daya kai mata cinya yaja bargo yarufe mata har zuwa ciki yana wani irin kallonta zuciyan shi na soyuwa sosai, da kyar ya iya mikama kaninshi hannu da sauri Abdallah ya samai goran Eva water daya dauko duk suka dawo wajen gadon suka tsugunna suna kallonta babu mai iya magana cikin su kaman suyi mata kuka sukeji wanan duka haka, shikuma yana zaune kan gadon gefen kafarta yana kallonta, ahankali ya bude goran ruwan ya yayyafa mata a fuska dan nishi tayi batare data bude idoba hakan yasa Abdallah da idanunshi suka kawo kwalla sosai dan hakanan yakejin pain din yarinyar, he feel so connected to her, ahankali yace "lemme bring icebag" da sauri yafita baiwani jimaba yakawo ice bag din yabama Marwan karba yayi ya daura akan daya daga cikin inda yatattashi akan fuskarta ya daura akai yana dannawa kadan kadan kirjinshi kaman zai tarwatse, bude ido tayi cikin tsananin firgici tafashe da kuka sosai tana Kalle kalle tace "Abba dan Allah ka yakuri, Abba na shiga uku" tafashe dawani irin kuka tana kallon su Abdallah daya goge hawayen daya zubo mai da sauri dakuma Omari da idanunshi sukai jajir yana kallonta kafin ta daura fuskarta kan Ya Marwan dake zaune kan bakin gadon, wani irin ihu tayi cikin kuka sosai ta tashi tafada jikinshi ta kankameshi sosai tana wani irin kuka tace "mask man kazo, please ka kaini mutafi gidanku, please don't let Abba do anything to me, am scared" tawani irin kankameshi tahau kan jikinshi tana wani irin kuka kaman zata mutu, ahankali Abdallah da Omari suka mike atare suka fito daga dakin suka rufo musu kofa duk sukai dakinsu, wani irin fincikota yay daga jikinshi cikin tsananin fushi ya daga hannu zai dauketa da mari cikin fushi, ta kankame idanunta jikinta na rawa tana kuka sosai, tsayar da hannun yayi yana huci yakasa marinta kafin ahankali yawani irin jata yabude bayi ya shiga da ita agaban shower ya tsaya ya tsayar da ita cikin fushi yawani irin kunna hot shower ruwa yana zuba kansu wani irin tunbuke mask din fuskarshi yayi ya yar ya kalleta da jajayen idonshi dasukai jajajir ruwa nabin kyakywan fuskanshi, gashin kanshi sun wani kwantamai a goshi yana mata wani irin mugun kallo jikinta ko ina rawa yake tana juyamai kai tun kafin ma taji mezaice, cikin wani irin murya dake girgiza zuciya yace "are you mad Nadeera, how dare you leave this house!" yadaka mata wani irin tsawan da saida jikinta yawani irin girgiza tafara komawa da baya tana girgiza mai kai, hanunta yakama yajawota da karfi yana nuna fuskarta da hannu zaiyi magana ya kasa yawani irin dunkule hannu ya daki kan shower aiko roban kan shower yafashe wani irin uban ruwa ya dinga kwaro musu aka, bakaramin firgita tayiba finma na Abba dan ayanda take ganin idonshi wanan zaima iya kasheta, nunata yay da yatsa zaiyi magana yakasa tsabagen yanda zuciya ke cinshi sake fizgota yayi yawani irin daga hanunta sama zai ciremata hoodie jikinta tafashe da kuka, cire mata yayi duka yawani irin dukunkune ya yar da rigan kasa, fashewa tayi da kuka sosai ta tsugunna tana neman abinda zata rufe jikinta dashi ahankali shima ya cire kayan jikinshi yawani irin jefar dasu cikin fushi ya dagota ya fizgota jikinshi yanda taga idanunshi yasa ta rungume shi sosai a mugun tsorace da dishashiyar muryanta tace "please am sorry, please stop looking at me like that wlh am very very very scared dan Allah am sorry" fito da ita yayi daga jikinshi da mugun karfi yana wani irin jin ciwon guduwa datayi daga wurinshi har wani banza yamata wanan abin daya mata wani irin fizgo soft sponge dinshi yayi yawani irin samata ajikin, kankame kirjinta tayi gam gam tana wani irin kuka ta kulle idanunta, wani irin jifa yayi da soson cikin fushi kafin ya fizgo towel ya kashe shower ya daura mata ajiki ya dauketa chak tana kuka yafito da ita daga bayin zuwa cikin daki, wani irin jefata yayi akan gado da gudun bala'i ta runtse idonta dan sai yanzu ne ta ganshi complete innalillahi wa innailaihi raji'un take maimaita tana komawa baya tanajan towel dinta tana rufe jikinta da kyau da muryanta daya dushe sosai tace "dan Allah kayakuri wlh bazan kara guduwa ba please, Allah kaji na rantse ma wlh bazan kara guduwa ba, please am scared kayakuri" fadowa gadon yayi cikin wani irin fushi angrily yajawota ya kwantar da ita tareda zare towel din ya yar yana wani irin kallonta, fashewa tayi da kuka tana wani irin numfashi kaman zata sume tana girgiza mai kai, cikin kunan rai da fushi da tafasan zuciya yace "da wani goat chan ya dinga tabamin mata yana yanda yaga dama da ita gwara I make you mine let him see you with my baby, tonight am gonna make you my woman, my wife, my property" fashewa tayi dawani irin azababben kuka kaman yana yankata, wani irin tsawa ya daka mata da yakusa tarwatsa mata kwanya. "Shut ttt uppp!!!" ko tari bata karaba tadaura hannu akan bakinta tana numfashi sama sama tana gani yau mutuwarta ce tazo, ahankali ya mika hanunshi saman gadon ya kashe wutan dakin, hanunshi ya mika ya daura akan hanunta dake kan bakinta yacire ya ijiye a gefe yana shinshina wuyanta yana goga hancinshi awurin kafin ahankali ya saukar da bakinshi kan bakinta yana wani irin kissing dinta a zafafe, sosai take kuka sound din kukanta da numfarfashin ta akan kunenshi yakara birkita shi sosai, ahankali ya janye bakinshi daga nata ya gangaro dashi ya daura akan kirjinta da farko yayi hakane dan ya tsorata ta karta kara yunkurin guduwa amma sosai yaji bazai iya hakura ba gabaki daya sha'awarshi tawani irin motsa yafara aika mata da sakkonni yana mata wasu irin zazzafan romance tana kuka sosai kaman zata mutu mara kara, addu'an saduwa da iyali dataji yana karantowa da dishashiyar murya irin na wanda ke cikin tsananin bukata yasa ta yunkuro zata tashi zaune yawani irin tureta ya maidata baya ya kankameta yana neman hanya da zafi zafi, ihu sosai tayi dayasa ya taushi mata baki da nashi yana chusa hanunshi acikin wet gashinta murya chan kasa yace "kiss me wife, kiss me Nadeera ahhh" ya rirriketa da kyar kaman mai shirin yin kuka yace "you're so tight please stop crying for me, ahh Sweedy u are.." ya riketa gam yana battling neman hanya dan harga Allah baisan a ina ake sawaba gashi yakasa mata ahankali hawaye na cika idanunshi.
[9/16, 9:58 PM] +227 96 07 81 78: *idan kika karanta baki biyaba keda Allah*


*watsapp 07012181461*


*Maman Abd Shakur*




Numfashi kawai take sama sama kaman zata mutu tana kuka sosai ta mugun galabaita ga zafin datakeji yawuce misali na fuskan ta dana abinda yake mata, da kyar muryanshi na rawa sosai dan kaman ma kuka yake, muryan chan kasa kaman mai whispering yace "Sweedy ina...inane han.." saikuma yay shiru yakasa karashe maganan, riketa yayi da kyau numfashin shi narawa sosai dan he's so aroused, yakai kololuwan bukata abinda baitaba faruwa dashi kenan ba, yakasa gane inane duk inda yake sawa baya shiga, sosai take tureshi cikin kuka sosai dan kaman zai kasheta yanda yake mata kaman wani mahaukaci, da hannayenta dasukai sanyi sosai sukai laushi take turemai bakinshi dake cikin nata tana kokarin magana, kasa barinta yayi dukda ya gane azaban datake ci yadinga kokarin turawa a awajen fitsari yana sheshekan kuka, sosai numfashinta yafara yin sama sama tana kokarin fizge bakinta amma yaki saki sai sha yake, ahankali numfashin ya dauke tai passing out, shima kaman zai mutu ya saketa dan yakasa ganewa yawani irin fadawa gefenta yana nishi hawaye na bulbulomai daga ido cikin shi nawani irin mugun ciwon daya dade baimai ba, da kyar ya iya ya mike tsaye yana dukawa ya bude side drawer yana lalubawa wani tablet ya dauko hakan yasa yafada gadon ya balli biyu ya tura abaki yaa hadiye batare daya nemi ruwaba yawani irin buga kanshi a gadon cikinshi namai ciwo sosai, da kyar yay namijin kokarin tashi yaja bargo yarufa mata kafin yakara buga akai a gado yana numfashi yana cije lips yawani irin jawota ya kankameta sosai kaman zaiyi hauka da kyar wani irin wahalallen bacci yay gaba dashi.


Sanyi asuba ne ya farkan dashi daga wahalallen baccin dayayi, ahankali ya kunna wutan dakin dakin yay haske sosai juyo dakai yayi ya kalleta ya kafeta da ido yanda fuskarta da idanunta suka wani irin kumbura fuskan yay ja, ahankali ya matso kusa da fuskar yana wani irin kallon fuskar nata wani irin tausayinta na shigan shi kaman ya dauke mata ciwon yakeji, hanunshi ya mika ya daura akan goshinta zafi yaji sosai alamun tana tattare da zazzabi hakan yasa ya zame hanun yana wani irin jin ciwo aranshi yasa hannu yana gyara blanket din jikinta kafin ya zare jikinshi ahankali gudun karya tasheta ya sauka daga gadon, ahankali yawuce ya shiga bayi wanka yayo sanan yafito daga bayin daure da towel a kwankwason sai wani karamin blue towel a hanunshi yana tsane ruwan kanshi dashi ya tsaya agaban closet dinshi, wani simple white t-shirt yasaka na Givenchy, yadauko wani black wando yasaka ya zira wani flat black palm daya haska white babban kafarshi da kyawawan white kumbunan shi gwanin ban sha'awa, turare ya fesa, jikinshi sai uban kamshi yake yay wani irin kyau kaman mace, lips dinshi da hancinshi sunyi jajir shima sabida kukan dayay jiya gashi shima zazzabi zazzabin yakeji, ahankali ya bude kofa yafito yana kallonta kafin yadau dadduma ya shimfida yahau kai, rakatanil fajiri yayi sanan ya linke yafito daga dakin ya rufo mata ahankali, dakin Omari yafara shiga ya tadoshi sanan ya shiga na Abdallah shima ya tadoshi da kyar yatashi yana turamai baki yace "lemme sleep mana Ya Marwan ai is not yet Time for subhi ko" kunenshi yaja yanadan murmushi, ihu Abdallah yayi yatashi zaune kaman zaiyi kuka yana dafe kunenshi dayaja, ahankali ya zauna kusa dashi ya kama kafadarshi saikuma ya sakeshi ya daure fuska yace "you are sick why didn't you tell me?" girgiza mai kai yayi ahankali saiga hawaye hakan yasa yatashi da sauri zai shiga bayi da sauri Marwan ya rikemai hannu yatashi ya tsaya agabanshi yana kallonshi from head to toe yanda kanshi ke kasa yana share hawaye, ahankali yace "when did you start hiding something from me? Wat is it? Kunyi fada Kaida Omari jiya ne?" girgiza mai kai yayi ahankali hakan yasa yace "den wat is it Abdallah?" yay maganan yana dago habarshi, ahankali bakinshi na rawa sosai yace "Ya Marwan wlh ko, I don't know why but I feel your wife's pain so much, abin nadamuna da kyar nai bacci jiya, please ya Marwan take care of her kaji, kaga yanzu mukadai gareta, she's your wife please ya Marwan love her, banso naga tana wahala, please love her nasan kace you're not in luv but please love her for my sake kaji" dan murmushi yayi idanunshi nadan chanza kala yaja hanun Abdallah ahankali suka zauna abakin gado, cupping face dinshi yayi ya kalleshi shima shi yake kallo dan kawad dakai yayi saikuma yajuyo ya kalli kanin nashi daya kafeshi da ido cikin wani irin murya mai sanyi sosai yace "Abdallah I love my wife so much, starting from the day I saw her awanan hospital, and duk runtse duk wuya I will never leave her alone and I want you to promise me you will keep her company kana janta da hira sabida all her sorrows should varnish ta manta komi, can I count on you to take care of my wife koda bani nan?" gyadamai kai yayi ahankali hawaye nason ya zubomai, dan murmushi yayi yasa yatsanshi ya share hawayen yace "I want to give her a good life, am ready I want to change for her dazar..." yay shiru yana murmushi, ahankali yama Abdallah peck akumatu ya dagashi yace "jekai alwala kazo mutafi mosque" wucewa bayi yayi yana kallon fuskan yayan nashi da duk duniya baida abinda yakeso kaman shi. Omari da tuntuni yake bakin kofan yaji komi ya shigo dakin shima idanunshi yay ja zama yay kusa da Marwan din yana kallonshi yace "what are you telling Abdallah mekake shirin yi Ya Marwan?" yafada yana huci kaman zaiyi kuka, murmushi yamai yace "nothing, but inaso kaje kafara muku processing Visa, u, Abdallah and my wife" zaiyi magana ya dagashi daidai nan Abdallah yafito daga bayin daure da alwala jallabiya yasaka suka fice sukai masallaci.



Inspecta ne yafara bude idonshi arude yana zaro bindiga da sauri daga masakalar bindiga yana pointing gaba, da sauri ya bubbugi na kusa dashi shima ya farka arude yana "yes sir" da hannu ya nunamai gate yace "jeka duba su gen lemme check Alhaji I think kidnapper daya dauke yarinyar ne yadawo" da sauri yay cikin gida kofan dayagani abude yasa ya shiga ciki da sauri yay sama da gudun bala'i yay upstairs yana kwalama Abba kira. "Alhaji, Alhaji" shiga dakin dayagani abude yayi yanabin ko ina da kallo kafin yaga Abba dake kwance da dan gajeren wando jini na fita daga bakinshi da hancinshi a sume ko motsi bayayi da sauri ya buga uban ihu yana kiran sauran polisawan yana dube dube inda zai saman mai riga yasa mai amma bai ganiba, daidai nan sauran polisawan suka shigo daki da sauri suka cucibeshi suka fita dashi suka sashi amota sukakaishi wani hadadden private hospital da sauri aka karbeshi aka dukufa akanshi likitoci na kokarin ceto rayuwan shi, inspecta kuma yafita dan kiran commissioner.




Ahankali Muhsin ke bude ido da asuban fari wuraren karfe hudu, sosai yaji kanshi namai nauyi da kyar ya iya bude ido duka ya kalli gefenshi Ahmad ne zaune kan kujeran ya kifa kanshi akan gadon yana bacci, dan ajiyan zuciya ya sauke komi na dawomai wani irin hawaye mai zafi ya gangaromai hakan yasa ya runtse ido da sauri yanaji kirjinshi namai zafi sosai kaman an zuba garwashi, hanunshi yaji an kankame ana shafa gaban goshin shi hakan yasa ya bude ido Mum yagani tsaye akanshi sanye da hijabi idanunta sunyi jajir sun kumbura kana ganinta kasan kuka tasha sosai, hanunta yarike gamgam murya chan kasa irin na mara lafiya nan yace "Mummy Nadeera, I want to see her" ahankali Mum takai kanta ta sumbaci goshinshi tareda rungume kanshi tsam a kirjinta wani irin tausayin shi na shigan ta bana wasaba takai kusan 3min ahaka sanan ta dago kai ta sakeshi tanamai murmushi dukdan ta danne abinda ke cinta tace "how are you feeling Son? Bari nakira Dr yaduba ka" ta mike zata wuce da sauri ya riko hanunta hakan yasa ta juyo ta lumshe idanunta dan bataso tai kuka tai breaking heart dinshi dan dago kai yayi zai tashi da sauri tace "no, no no no karka tashi" tai maganan hawaye na gangaro wa daga idanunta, cikin raunanniyar muryan shi yace "wat is it Mum maiya faru wen I was unconscious?" zata girgiza mai kai ya riketa ahankali yace "please tell me Mum naji sauki, I can handle anything" shiru tayi kafin ahankali ta zauna kan kujera ta rike hanunshi gam takira sunanshi tace "Muhsin" kallonta yayi kafin ahankali yace "Na'am Mum" dan murmushi tamai sanan tace "inaso kamin wani abu da jarumi kadai zai iyamin shi kuma nasan d'ana jarumi ne, jarumin namiji nahaifa dan haka zaka Iya" shiru tayi takara kallonshi sanan tace "inaso ka yakice son Nadeera daga ranka Son, cus your father have ruined everything for you, tayaya zan bari ka auri yarinyar da mahaifinka keso, to bayan auren dawani ido zai dinga kallonma mata? Muhsin understand me am saying all this for your own good daga kai har princess din, koda ace yau babu aure akan princess wlh mahaifinka bazai taba barinmaka itaba ayanda yake jinta aranshi dinan nashi, mahaifinka dabai taba daga hannu ya nunamin ba for 33 years da aurenmu akan princess yadakeni Muhsin" ta share kwalla tacigaba tace "mahaifinka dake sonku kaman ranshi yabude baki ya tsinema Ahmad jiya akan Princess, mahaifinka da his family is number one yanzu bama gabanshi he's only after princess" shiru tayi tana kallon Muhsin dake kallonta asanyaye yana sauke wani irin ajiyan zuciya ahankali ta kama hanunshi tace "Son! I know, I know, I know nice to be blamed for everything that happened, I know am responsible for koma me Baban ku yadawo ayau, but wanan difficult phase dinan damuke facing kaddara ce da dole zai faru, yanzu abinda yakamata muyi shine mu yarda da kaddarar, mukuma nemi taimakon Allah, son zakaso ka auri yarinyar da baban ka try to rape? Try to molest? Zakaso ka auri yarinyar data gama gane sirrin ubanka? Zakaso ka auri yarinyar da mahaifin ka yagama gane sirrinta ne? Zakazo ka auri yarinyar da baban ka is going gaga for, zaka so ka dinga takaran kishi da mahaifinka? Wani zubin ana barin halaliya dan kunya da kawaici dakuma yakamata, and besides Princess dinma yanzu matar aure ce, banaso tasan we are not her parent abun zasu mata yawa, bantaba tunanin akwai rana dazata zo da zaisa mufada ma princess we are not her parents ba, ubanka yariga ya aurar da ita dudda guy din gangster ne, but naga affection dayake having mata, and wherever there's affection love definitely exist there, and inhar akwai So! to their Love can conquers everything, karkai mamaki kaga sanadin princess ya shiryu yadawo good man sunyi building family maiban sha'awa, addu'a zamu mata da fatan alheri kaji Muhsin, kahakura da Nadeera dan matar wani ce and babu kyau kana son matan wani" ta karashe maganan tana kallon idanunshi dasuka ciko da kwalla sosai ya tsaya yana kallonta kaman wata madubi, gyadamai kai tayi ahankali tana kokarin mayar da kukan datakeji ta shafa kanshi tace "talk to me Son wanan look din na breaking heart dina, yimin magana Umm my Muhsin, are you okay" wani irin tashi yayi daga kan gadon yafada jikin Mum ya kankameta yafashe dawani irin kuka sosai mara kara sosai hawayen na diddiga ajikin Mum, kankameshi Mum tayi tana patting bayanshi tace "cry, cry kaji ko zuciyarka tarage nauyi, I know how much you love princess, nasani, nasani son, kuma naso nabaka ita, I love you so much Son and am sorry is all my fault, duk laifi nane" sosai yake kuka jikinshi na rawa zuciyarshi namai wani irin zafi, daci, cikin kuka sosai yace "I love her, Mum wlh I love her so much, Mum bantaba yin budurwa aduniyan nan ba sabida I have Nadeera, Mum I love her so much, Mum I love her, Mum I love her, Mummy I love princess so much wlh" yanda yake kukan kaman zai shide ajikinta yasa ta ciro shi daga jikinta tana sharemai fuska da hijabin dake jikinta, ahankali Ahmad da kanshi ke kife dan duk maganganu dasuke yanaji ya goge hawayen dayake yi na tausayin wanshi, batun yau yasan Muhsin nason Nadeera ba dudda bai fadamai ba amma yaga sonta a idanunshi, sharemai hawayen dasuka kasa dena zuba mum tayi tana girgiza mai kai idanunshi sunyi jajir jikinshi yadau zafi, ahankali yarike hanun Mum da muryanshi data dishe tsabagen kuka yace "Mum zanbar kasar, lemme just go back to Toronto inda nai karatu idan na cigaba da zama anan ina ganin Abba I can die wlh" daidai nan Ahmad shima ya daga kanshi yana goge kwalla yace "am going with u" kallon yaran nata Mum tayi jitake kaman ta kurma ihu da kyar da taimakon ta dana Ahmad Muhsin dake ganin jiri sosai yatashi suka kaishi bayi ya dauro alwala yafito sai yahau kan dadduma yana salla yana share hawaye zuciyarshi na tafarfasa, a raka'a na biyun kawai ya yanke jiki yafadi sabida wani irin duhu daya gani dakuma kunenshi dasukai dummm!.
[9/18, 12:06 PM] Lady: *karki karanta in baki biyaba*



*Maman Abd Shakur*

Saida gari yadan yi haske kadan yafito daga masallacin yabar su Omari achan ya shigo part dinsu, kitchen ya wuce straight ya bude fridge ya dauko ice bag ya rufe yafito daga kitchen din yana tafiya a natse dan har yanzu cikinshi nadan ciwo ciwo yawuce sama dakinshi ya bude ya maida kofan ya rufe tareda kafeta dawasu irin idanun kaman zai cinyeta, ahankali ya karaso jikin gadon ya tsugunna agabanta yana kallon yanda fuskarta yatashi ga idanunta sun kumbura tsabagen kuka, hawaye sun bubbushe akan fuskarta tsabagen kuka, hanunshi ya mika ya janye dogon kalabanta daya sauka agaban fuskarta ya maidashi baya yanadan sauke ajiyan zuciya kafin ya daura icebag din akan kumburin fuskan nata yana dan danewa.

Saukan wani irin sanyi dataji akan fuskarta yasa tabude ido ahankali kanta nawani irin sarawa, hada ido sukayi yana wani irin kallonta da idanunshi dake mata wani tsir ajiki kaman yauce rana tafarko daya fara ganinta, da sauri ta maida idanun tarufe gabanta na faduwa sosai kaman zai fashe gawani irin zazzabi da ciwon kai dataji tanajin sosai gakuma sanyi datakeji sosai shima kasusuwan jikinta namata wani irin shocking, ga zafi datake ji akasanta dan tama kasa hade kafafunta kaman taji ciwo wurin takeji, ahankali yake daddanna mata ice bag din akan fuskarta zuciyarshi namai ciwo sosai yana wani irin kallon long eyelash dinta dayaga sunmai kama dana Abdallah sosai, ajiye ice bag din yayi akan side drawer ya dagota ahankali yana wani irin kallonta da sauri ta rurrike blanket din tana wani irin jin zafi ko kadan batada karfi kodaya, rabonta da abinci tun wanda Ya Ahmad ya sai mata, daukarta yayi a hannu a firgice ta rirrike riganshi tana nishi, bayi ya shigar da ita batare daya cemata komiba yana kallonta har lokacin idanunta a kulle, ajiyeta yayi a wurin wanka yajuya yafito ya kullo mata kofar, tadade atsaye tana rawan sanyi kafin ta bude ido tana kallon ko ina ganin baya wurin yasa ahankali tafara wanka da ruwa mai zafi sosai tana komi a sannu danko kadan bata da karfi sosai, zazzabi ga ciwo kai ke cinta bana wasaba, da kyar ta iya tai wankan tai tsarki
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment